Author : MAMAN MAAMA Category : KDP NOVELS
kan fuskarsa "yes I had a bad
fast with her in haka kike so kiji daga bakina, yes na bata gida na ta zauna a ciki lokacin da iyayen ta suka
kore ta, and yes na sama mata aiki a gurin aboki na sanda aka yi withdrawing dinta daga school, is that
what you want to hear? Me wannan din zai karar damu a zaman auren mu?"
Na rintse idona ina jin zafi mai yawa a cikin zuciyata, I asked for the truth amma yanzu dana same ta it
doesn't sound so good but it is still the truth.
Na karbe hannuna daya na dafe fuskata dashi ina sheshshekar kuka. Amma duk da haka sai na sake
tambaya "and you told her duk abinda ta gaya min cewa ka gaya mata?" Ya girgiza kai "wallahi Jidda ban
gaya mata ba, I cut all ties with her tun sanda nayi niyyar auren ki, wallahi ban taba maganar ki da ita ba"
na girgiza kai "but then you cheated on me with her a Lagos. In kayi cutting all ties with her ya akayi haka
ta faru? It doesn't look as if she forced you"
Ya saki hannu na yana kokarin kama kafada ta, na ja baya sai ya kifa fuskar sa akan cinyata yana kuka mai
sauti. "I don't know Jidda, I don't know what came over me, she knows me and she seduced me" na ture
fuskarsa daga jikina ina kara shigewa cikin kujerar, wani irin kishi mai daci yana ratsa jikina har cikin
bakina
"Don't touch me, kar ka sake taba ni. Nan gaba kadan ma cewa zama yi raping dinka tayi" ya kama
hannuna daya ya fara dukan kansa dashi "hit me, in zuciyarki zata huce hit me all you want amma kar
kice ba zaki yafe min ba dan Allah. Abinda nayi miki is unforgivable kuma bani da wani excuse da zan
baki. Na karbi dukkan laifuka na. Ki yafe min dan Allah ki bani second chance, ki bawa auren mu second
chance dan Allah Jidda"
Na karbe hannuna daga nasa na hada dukkan hannayen biyu na rungume a kirjina inda nake jin tamkat
zuciyata zata fado kasa in ban rike ta ba, I love him so much shi yasa betrayal dinsa take hurting dina too
much.
"Me na gaza banyi maka ba Faruq? Akan gado da kuma a waje menene bana yi maka? Why did you
chose to betray my love for you? Dan kaga ina son ka? Is that it? Dan kana tunanin ba zan iya rabuwa da
kai ba saboda ina sonka? Shine takamar ka?"
Ya hawo kan kujerar tare da jawo ni jikinsa "ba zan ce nasan abinda kike ji a zuciyarki ba, ba zan iya
misaltawa ba amma believe me zafin da nake ji a tawa zuciyar ban taba jin irinsa ba, saboda ganin ki
cikin wannan halin and knowing nine silar saka ki a ciki. Saboda Jidda I love you, I love you with all my
heart and soul, more than I love myself"
Na dago kaina ina kallon sa "kana son nawa fiye da kanka kuma kayi min sharri, kayi min sharri a gaban
iyayena dan ka kare kanka ni kuma ka dora min laifi kuma ka zauna kana saurarensu suka yi min fada?
Wannan shine naka kalar soyayyar?" Ya kamo fuska ta na ture hannunsa "Jidda I did that for us, for me
and you and our children. Kina tunanin zanyi confessing a gabansu ne akan wannan maganar? Mu zamu
iya daidai ta wa muyi putting what happened behind us amma su ba zasu manta ba and they may tell
someone else who may tell someone else and before you know it our family will forever be stained with
my mistake. Shi yasa na gaya musu haka. Case din duba waya is the most popular marital problem
nowadays, shi yasa na gaya musu saboda maganar ta mutu ba wai saboda inyi hurting dinki ba....."
Nace "but you did hurt me. Me yasa baka kirkiri wata maganar da zata nuna cewa kaine mai laifi ba
yadda kai za'a yi wa fada bani ba? In dai har da gaske kana sona yadda kake fada" yayi shiru bai ce komai
ba, na ture shi daga jikina "kayi deleting hotuna daga wayata, but they will forever be in my head.
Wadannan munanan hotunan will forever be in my head for as long as I have a brain in my skull"
Na fara kokarin tashi amma ya rike waist dina ya hana ni mikewa "na sani, na sani, but ina so ki san cewa
she purposely took those pictures, it was all planned and I even believe she hired someone to help her
with the plan. Babu daya daga cikin su da na san lokacin da aka dauka. She purposely got me in those
moods dan tayi proving to you cewa I was happy. Shine abinda take so, burinta shine ta raba ni da ke a
matsayin revenge a kaina saboda tasan yadda nake son ki kuma tana blaming dina for her unfortunate
life"
Na ture hannunsa na mike "and kana ganin laifin ta for that? Well ni dai bana gani. Waye ya bata mata
rayuwat idan ba kai ba, waye yayi sanadiyyar rabuwa da iyayen ta da rashin karatun ta idan ba kai ba,
sannan kayi auren ka ka barta a titi, banga laifin ta danta yi kokarin daukan fansa ba, and at the end me
ta samu daga gare ka? Duka? Really Umar? You think wannan zai saka ni in huce haushin abinda kayi?
You think zaka faranta min ne by doing that? Then baka sanni ba har yau, cos ni har yanzu bana jin wani
abu mai kama da haushi na Zuwaira saboda bani da wani tie da ita, haushina a kan ka ne saboda kaine
wanda nake so, kai kuma kaci amana ta ba ita ba"
Na juya da sauri na shige daki.
Ina shiga na kwanta nayi ta jera ajjiyar zuciya ina going over things a cikin kaina and I found myself
analysing rayuwar Zuwaira a bisa hasashe na duk da cewa ban san details din ba. Farko i guessed bata
samu tarbiyya mai kyau ba a lokacin da take tashi a gaban iyayenta, sannan suka kaita school da niyyar
tayi karatu ta zama wata aba a duniya but she didn't, instead she met Umar whom she thought yana
sonta ne and she fall for him, daya daga cikin su ya lalata daya, ko kuma a tare suka lalata juna, he may
even be her first, I don't know and I don't want to know. And then another laifin iyayenta shine da suka
barwa duniya ita bayan ta lalace din, maimakon su jawo ta su gyara ta, shi kuma Umar yayi welcoming
her with open army har da bata gurin zama maimakon yayi kokarin daidaita ta da iyayenta.
She got withdrawn from school, saboda bata karatu she was busy satisfying Umar, while shi kuma Umar
yayi karatun sa har yayi graduating, daga nan ta bar gidan sa ta kama gidan kanta, he may have even
helped her with that, sai ta koma public toilet kuma, ta fara satisfying duk wanda zai bata abin duniya
yayin da shi Kuma ya tafi India yana kara bunkasa ilimin sa, sanda ya dawo bata ma daga cikin agenda
dinsa, ya hadu dani yayi settling down. Ita kuma a nata bangaren shekaru sun fara ja, ta fara neman
yadda zata yi tayi settling down ita ma amma babu dama, babu wanda zai aure ta. She looked back and
thought duk shi ya jawo mata kuma yayi excelling har yana kokarin tara family, and them like he said she
blamed him for everything and decided to take a revenge ta hanyar raba shi da ni kamar yadda ta rasa
komai ita ma.
Kamar yadda ya fada tasan address din gidan su a Lagos, and she knows him sexually, maybe ma tare
suka fara exploring sexuality din su dan haka kamar yadda ya fada she might have seduced him
musamman tunda yana cikin bukatar mace saboda halin rashin tsarki da nake ciki a sanadin haihuwa. Ta
riga ta shirya cewa zata dauki hotunan and she took them and send them to me, yayinda shi kuma ya
saki jiki yayi enjoying kansa yana tunanin yaci banza a can zai kuma dawo gida and straight into my arms.
And now da komai ya chabe, still he got me, duk da dai things have strongly changed between us, ita
kuma fa? She got beaten, dukan kuma da nasan tabbas sai ya bar mata tabo a jikinta, kuma ya daki
banza dan babu abinda zata iya yi akai.
To wa gari ya waya?????
Rayuwar Zuwaira is a food for thought ga yammata. Allah yasa sunji kuma sun dauka........
Wannan kenan
But wannan duk hasashe na ne. Amma nasan it is more or less like that.
Ina kwance ya shigo, nayi saurin rufe idona duk da n tabbatar yasan ba bacci nake yi ba, ya kwantar da
Yasmin a basinet din ta sannan ya dawo gaba na ya durkusa yayi kissing goshina. Naja fuskata da baya
sannan na bude idona "menene hakan?" Ya rike hannuna "so nake mu karasa maganar mu, so nke ki ce
min kin yafe min kin hakura, so nake inji kince zaki bani second chance, zaki bawa auren mu second
chance".
Nayi shiru ina kallon sa. Tun daga shigowar sa rayuwata zuwa yanzu, apart from this problem da muka
samu bai taba kawo min komai cikin rayuwata ba sai tarin alkhairai. Tun ina gidan mu yake bi na da
alkhairi har na zama tasa na zama matarsa har yau yana sauke dukkanin nauyi na daya rataya awuyansa,
yana dora duk wadansu bukatu na a saman nasa, yana girma ma iyaye na da yanuwa na da gaske, a cikin
shekaru biyu da watannin da na san shi bana jin ko kallon banza ya taba yi min ballantana har ya kai shi
ga gaya min bakar magana balle a akai ga duka. And on top of all these dana lissafa, I so much love him.
Yes, he deserves a second chance. And I gave it to him.
Na gyada kai na. Zan baka second chance Umarul Faruq. Amma ina son ka saka a ranka cewa ba zan taba
mantawa da abinda ya faru ba" ya gyada kai da sauri fuskarsa tana nuna jin dadin da zuciyarsa ta fara
shiga ciki "I know I know, amma nayi miki alkawarin with time zaki manta. But ina so muyiwa juna
alkawarin ba zamu sake yin maganar ba, wannan zai taimaka mana wajen mantawa din" na juya kaina "I
don't think so, but yes, ba zan sake maganar ba dan maganar bata da amfani. Sannan abu na biyu da
nake so ka sani shine, wani sashe mai girma na soyayyar ka, na trust din da take tsakanin mu yabi iska
tare da wannan maganar, dan haka ko mun koma together ba zai zamanto kamar da ba"
Ya sake wani murmushin sannan yayi kissing cheek dina, nayi sauri na saka hannu n agoge gurin sai yace
"nayi miki alkawarin, komai girman percentage din soyayya ta daya fita daga zuciyar ki, in dai har kika
bani wannan damar zan sake dawo miki dashi, zan cike dukkan wani gurbi da wannan maganar ta samar
a cikin zuciyarki, and add some more. Dama kawai nake bukata daga gare ki"
Na juya fuska ta ina kallon Yasmin data farka daga baccin ta tana ta jejjefa kafa da hannaye, sai na juyo
ina kallon sa, shima har yanzu ni yake kallo, sannan nace "na baka, second chance. Amma tare da
alkawarin ba zaka kuma yi min karya ba"
Ya gyada kai da sauri fuskarsa tana nuna jin dadi yace "Nagode Nagode, Allah yayi miki albarka Hauwa'u,
kuma ni Umar insha Allah ba zan kuma baki kunya ba"
Sai ya sunkuyo da niyyar hade bakin mu, nayi saurin juya fuska ta sannan na juya masa baya gabakidaya.
Yes, nasan we will kiss again tunda na yadda zan bashi second chance amma ba yanzu ba. Yayi dariya
"okay, okay, in time insha Allah. Sai yayi kissing kafada ta sannan ya mike "zan je masjid, daga nan kuma
zan je gida. Wajan kwana na uku rabon su da ni"
Na gyada kai kawai, sai naji ya cigaba da tsaiwa sai nace "a dawo lafiya Allah ya kiyaye hanya" yace
"yauwa. Ameen. Thank you"
Sai da naji fitarsa sannan na tashi, and I did cooked for him abinda tunda abin ya faru banyi masa ba
sannan na shiga dakin sa na gyara masa shi na wanke masa toilet na hada masa kayan wankinsa na fito
na bawa maigadi nace ya kaiwa wanda yake yi wa Umar wanki ni kuma na dawo na hada kananun
kayansa na wanke na zagaya baya na shanya, lokacin gari ya fara duhu har an fara kirare kiraren sallar
magrib. Sai na dawo na dauki yata na goya ta na kara gyara falon sannan na zuba abinci na zauna ina ci.
Ina cikin cin abincin ya shigo. Ya tsaya a gabana tare da boye hannun sa daya a bayansa yace
"albishirinki" na kalle shi kawai na dauke kai na bance komai ba, sai ya fito da hannun "na siyo miki
nagari" (yoghout din nagari, yasan ina son sa sosai)
In our golden olden days zanyi tsalle ne in rungume shi ina murna, amma yanzu sai na motsa bakina
kadan nace "thank you" ya zauna a kusa dani yace "you are welcome" tare da miko min, na mika hannu
zan karba sai ya matsar da shi baya "dan Allah karki zubar, baki san yadda naji a raina ba akan abinda
kika yiwa sandwich dina ranar nan" nace "au ashe ka gani? Alhamdulillah, ai na dauka baka gani ba har
naji haushi kar ka dauka wai ko naci ne"
Ya bata rai "Allah dan baki san wahalar da nasha bane wajan hada miki shi ba, har konewa fa nayi" ya
fada yana kallon babban dan yatsansa sannan ya fara kokarin nuna min, na dauke kai na gefe sai yayi
murmushi, ya miko min yoghout din na karba sannan na bude murfin na sa a bakina na kurba, sai na rufe
na ajiye. Yayi ajjiyar zuciya, "thank you"
Bance komai ba ta sake cewa "Mufida tana gaishe ki, wai kin dawo lafiya daga tafiyar da kika yi babu
sallama?" Na juya ina kallon sa "au dama tafiya nayi ashe?" Ya daga kafada "eh tafiya kuka yi ke da su
Umma zuwa gurin dangin su" na bude baki "really Umar?" Yace "what do you expect me to tell her
sanda ta dawo daga school ta tarar ba kya nan? In ce mata kinyi yaji kin tafi nima ban san inda kike ba?"
Na mike na dauke plate din dana ci abinci na kai kitchen sannan na dawo na dauki kwalin yoghout dina,
nace "ga abincin ka can a dining" yace "ba zaki zauna ki taya ni ci ba? Ba zaki zauna muyi kallo tare ba?"
Na girgiza kaina "karatu zanyi" sai na wuce na tafi daki.
A zahirin gaskiya karatun nake so inyi dan abubuwa sun balain chakude min a school, amma kuma my
mind is so filled with something beyond karatu, ta yaya zanyi facing wannan rayuwar, ta yaya zan iya
bawa Umar second chance din da nayi alkawari alhalin duk sanda na kalli fuskarsa sai na tuno da hoton
sa tare da Zuwaira? It truly sounds easier than done.
Ina ta flipping through pages har dare ya shiga, na tashi na fita na gyara inda yaci abinci na kuma gyara
kitchen na shiga toilet na hada ruwan zafi nayi wanka ina noticing cewa na kusa samun tsarki dan na
kwana biyu ma rabon da in saka pad, abinda ya rage na daga abinda yake fita daga jikina kadan ne,
sannan stitches dina ma alhamdulillah sun warke sosai dan in ba taba gurin nayi bama bana tuna wa da
anyi min dinki a gurin, ko dan kwararren likita ne yayi min dinkin?
Ina fitowa na ganshi a dakin, daga alama daga wankan shima ya fito daga nasa toilet din, yana kwance
akan gado yana yiwa yasmin wasa "Baby zo ki gani, dariya take yi min wallahi" nace "hmmm. Kunji dadi
kai da ita" sai na juya na fara shirin kwanciya ta amma ina kallon idonsa akaina ta mirror, ban kula shi ba
har na gama na dauki Yasmin na shiga da ita itama na yi mata wanka na fito da ita, ya miko min hannu
"kawo ta in shirya ta" na wuce shi na kashe ac sannan na dawo na ajiye ta akan gado tare da dauko man
shafawarta, ya karba "ki bani in shafa mata" na mika masana hau gadon na juya musu baya na ja abin
rufa, zuwa anjima naji yayi magana "wai ya ake saka Pampers din nan ne? Ina ne gaban ina ne bayan?"
Na juyo ban ce masa komai ba na saka mata sannan na saka mata rigar baccinta na dauke ta na fara
feeding dinta, ya tashi ya fita, ita kuma tayi bacci na kwantar da ita sannan na kashe fitila na kwanta
nima. Ina jinsa ya shigo ya kunna fitila ya dauke Yasmin ya saka ta a basinet din ta sai kuma ya kashe
fitilar ya hau gadon tare da yaye abinda na rufa dashi.
Na mike zaune da sauri na nuna shi "don't, don't even think about it" ya bude ido "I thought....." Na
koma na kwanta tare da jan abun rufa ta "you think wrong" ya sake matsowa tare da saka hannunsa ya
jawo ni jikinsa. Na ja da baya kamar wadda aka dora a wuta. Ya sake matsowa yana kokarin saka
fuskarsa a wuyana, na mike da sauri na dauki pillow na na jefar a gaban gadon na sauka na kwanta, ko
gama kwanciya banyi ba na ji shi a bayana, ya dora kansa akan pillown nawa, na mike zaune.
"Dan Allah, ka rabu da ni" ya mike zaune shima tare da kamo waist dina ya jawo ni jikinsa, na runtse
idona ina tunawa da hotonsu shida Zuwaira wanda ya rike waist dinta, na fara kokarin cire hannun sa
daga jikina "ka rabu dani" na fada in ajin wani irin kishin sa a raina.
Ya fara tracing kisses tun daga kafada ta zuwa wuyana, sannan ya juyo dani yana kokarin dora bakinsa
akan nawa, na janye fuskata hawaye yana bin idona. Yace "idan har zamu bawa auren mu second
chance, dole ne mu fara daga nan, idan bamu dawo da nan din mu dai dai ba duk wata sauran muamalar
mu da zamu gyara ya tashi a banza kenan"
Na girgiza kaina. "Bazan iya ba Umar, not now please. Ka bani lokaci" ya sake ni. "Shikenan. You have all
the time da kike bukata. Ba zan takura miki ba har sai kin cemin kin amince da kanki"
Na mike na koma kan gadon na kwanta ina karasa sauran kukan dana fara, ina jinsa ya hau gadon shima
sannan ya jawo ni jikinsa ya lullube mu tare, na muskuta na raba jikina da nasa, yayi ajjiyar zuciya "I will
wait"
Sai dai daga