Chapter 18 Reading JIDDA by Maman Maama HN Novels

JIDDA by Maman Maama

Author :  MAMAN MAAMA Category :  KDP NOVELS

Chapter   18 / 101

51K to 54K   out of 300.2K words

naga yayi mamakin tambayar tawa, yace "ke zanyi wa wannan tambayar Jidda, you can marry any
other guy because you have everything needed, why do you accept me?"

Na juya ido na "I asked the question first Mr, answer me first"

Sai ya mike yayi kneeling a gaba na yadda fuskokin mu suka daidaita da juna sannan yana kallon cikin ido
na yace "I don't know. I just saw you and know that it is you. Farko muryarki na fara jiyo wa kina gaishe
da Mama a school dinku and I felt like ba zan iya cigaba da rayuwa ba sai na ga fuskar ki, I turned my
mirror and saw you and I felt like bazan iya cigaba da rayuwa ba sai na sanki, and when I did manage to
get to know you I felt like bazan iya cigaba da rayuwa ba sai na aure ki. And here am I thankfully married
to you and feeling like my life is finally complete, feeling like kamar bani da wani sauran buri kuma sai
fatan cikawa da imani. Buri dai kam na duniya Jidda na gama samunsa. Now tell me, me yasa da nace ina
sonki ki ka karbe ni"

Naji kwalla ta kawo idona, I hate wannan saurin kukan nawa wallahi amma haka halitta ta take kuma
nasan ubangiji yasan dalilin da yasa ya halicce ni a haka. Na saka bayan hannu na a hankali na shafa
sajen sa ina jin wata sabuwar soyayyar sa tana kara shiga cikin zuciyata.
Na tuno da wani baiti na wata waka dana taba ji somewhere duk dabazan iya tuna sunan wakar ko a
inda na ji ta ba

*Have you ever love someone so much that looking at them makes you cry?*

Sai naji na fahimci dalilin hawaye na.

Na ga ya lumshe idonsa yana feeling hannuna da yake shafa fuskar sa. A hankali nace

"Because I love you. Bansan dalili ba so don't ask me, I just know I love you tun second din dana ga
idonka ta cikin mirror kana kallona, har zuwa yanzu da kake matsayin mijina, and I am pretty sure that I
am going to take your love with me to my grave. Wannan shine abinda na sani, bayan shi ban san komai
ba"

Sai ya saka hannun sa ya rike hannuna da yake kan fuskarsa ya jawo shi a hankali zuwa kan lips dinsa
sannan ya manna min kiss a tsakiyar palm dina, ya bude idonsa da naga sun juye zuwa irin na yan shaye
shaye sannan yace

"And I love you too Baby"

Nayi sauri na karbe hannuna daga gurinsa sannan na goge shi da sauri a jikin cinya ta, ina jin sakon kiss
dinsa yana tafiya tun daga hannun nawa zuwa duk wani bari na jiki na har inda ma ban taba tunanin zai
je ba.

Na fara kokarin wayencewa "uhmmm su Mufida ko sun tafi gida? Ya kamata mu duba su" ya danyi
gajeren murmushi yana matso da fuskarsa kusa da tawa "I don't know. And I don't care" na matsar da
tawa fuskar baya ina zare ido "ni I care. Zanje in duba su, in sun tafi ma zan kira su in tabbatar sunje gida
lafiya"
Ya cigaba da matsowa ba tare da yace min komai ba, idanuwan sa akan lips dina, yana yin sa mai cike da
rikitarwa. Ni kuma na cigaba da ja baya kirjina yana dukan tara tara a haka har muka hau kan gadon
sannan muka tafi har karshen gadon. Sai da naji bayana ya hadu da frame din gadon sannan na far
neman next option din guduwa, na duba dama da hagu ina tunanin ina ne zai yi min sauri amma sai yayi
sauri ya saka hannayensa a dukkan sides biyun ya tare ko'ina.

A dai dai lokacin muka ji tashin motoci a waje, tare da maganganun mutane, yace "there. Sun tafi, sai
kuma me kike so ki sani?" Nace "

Gidan Umar yana rijiyar zaki, flat ne madaidaici dai dai karamin family. Falo ne madaidaici, a cikin sa
akwai kofofi guda uku, daya zata shiga da kia guest room mai hade d guest toilet, daya zat shiga da kai
dining room wanda ta cikinsa zaka shiga kitchen, a cikin kitchen din akwai store da kuma dan karamin
dakin yan aiki sai kuma kofar da zata fitar da kai backyard, daya kofar kuma ta falo zata shiga da kai
corridor din da daki na dana umar suke kallon juna.

Komai na gidan ni dai zance yayi min, dan Umar yayi iyakacin kokarin sa gurin tabbatar wa yayi komi dai
dai da zamani sannan nima iyaye na t nadu bangaren sunyi matukar kokari gurin zub kayan da suka dace
da gidan, komai yaji sai san barka sai kuma fatan alkhairi.

A falo su Aunty suka ajiye ni akan kujera, suka zauna suma ta hira da barkwanci da yan gidan su Umar
waɗanda suka zagaye ni suna ta tsokana ta da neman lallai sai sun bude min fuskata, ni kuma na
kankame mayafina na kuma takure a jikin aunty ina karasa sauran kukan da ban gama ba, tsoro na Allah
tsorona su Aunty su ce zasu tafi. Ai kuwa basu wani jima sosai ba suka fara shirin tafiya haka suma yan
uwan Umar banda su Mufida da suke a matsayin kawayena, nan na sake bude wani sabon babin na kuka
kawayena suna ta tsokana ta.

Farhan tace "munafuka, Aunty ganin ku ne fa ya saka take wannan abin, bara ku gani yana zuwa zaku
ganta tana ta zagba masa murmushi, idan da zaku ce tazo ku tafi tare da ita cewa zata yi ba zata bi ku
ba" Mufida tace "wallahi kuwa, kukan munafurci ne. Kuma wallahi in yazo naga hakorinki a waje sai nayi
miki hoto na nuna wa kowa ya gani" yaya Hudallah tace "kar ku takura mata, wa yaki auren soyayya?
Auren soyayya ai dadi ne dashi. Kana son mijinka shima kuma yana sonka me yafi wannan dadi?"

Maryam tace "ballantana miji irin yaya Doctor. Gaskiya Jidda tana daga cikin mata masu saa a duniya. Ta
samu miji ga kyau ga kudi ga tarbiyya ga ilimi uwa uba kuma gashi yana balain sonta"

Sai hirar da juya ta koma akan irin dacen da nayi da miji, duk a kokarin su na making me feel better kuna
naji dadin sosai dan ina so inji ana yabawa Umar. A haka sukayi ta zame jiki suna tafiya.

Bayan sun tafi ne na dan bude fuskata da kumburarrun idanuwa na, Farhan ta matsa min wai lallai sai na
sake wanka ni kuma naki yi tunda da zamu taho bayan magrib sai da nayi wanka kuma yanzu bayan ishai
sai in sake wani? Sai kace kwaduwa? Banyi wankan ba dai amma na dan gyara fuska ta, sai kuma barin
turare da Mufida tayi min a jiki kala kala ta ringa fesa min a kowanne loko na jikina, suka hadu suka
gyara gidan fes suka kuma saka turaren wuta a ko'ina yadda daga ni har gidana duk kamshi muke yi, sai
kuma zaman jiran angwaye.

Anan falo muka zauna jiran su, su Mufida su uku, Farhan da Aira, Maryam, sai kawayena na school of
nursing su uku. Angwayen ba su zo ba sai tara da rabi, kamar yadda muka yi tsammani classy abokan sa
bisa jagorancin Bashir su suka rako shi, tun daga waje muka jiyo hayaniyar su daga dukkan alamu
tsokanar sa suke yi, muka yi sauri muka shirya Farhan har da kara rufe min fuska tana tuna wa sauran
kawaye irin kudin da zasu karba a matsayin na siyan baki.

Sai dai suna shigowa Umar bai bi ta kan kowa ba ya doso inda nake gadan gaban, ina jin kawayena suna
retaliating, Mufida har da zuwa gabana ta tsaya tare da rike kugu, yana zuwa ya saka hannu daya ya ture
ta gefe sannan ya saka hannu biyu ya kama nawa hannayen ya mikar da ni tsaye sannan ba tare daya jira
komai ba ya jawo ni zuwa kirjinsa ya rungume.

Ina jinsa ya sauke sassanyar ajjiyar zuciya yana kara matse ni a kirjinsa, sannan a hankali yace "welcome
home Baby" naji murmushin da Farhan take cewa zanyi yazo fuskata sannan a hankali nayi rising
hannayena da suke sides dinsa na hade su a bayan sa tare da cewa "thank you dearest". Sannan na
lumshe idona ina shakar daddadan kamshin sa.
Ihu da sowar yammata da samarin ne ya saka ni bude ido na, sai kuma na sake shi ina kokarin ture shi
cikin jin kunyar su. Ina jin Farhan tana cewa "munafuka na dauki hoton ki ai sai na nuna wa Aunty da
Umma" na juya side din ta ina yi mata alamar roko. Umar ya sake ni shima sannan ya rike hannuna muka
juya muna kallon su, kusan kowa da waya a hannun sa yana daukar mu hoto, a raima mace na shiga uku
shikenan za'a ga hoto na a rungume a jikin namiji, sai wata zuciyar ta tuna min cewa namijin ai miji na ne
kuma Umar dina ne and I felt I don't care, the whole world can see it.

Yace "what are you guys still doing here? Na dauka kun tafi ai. Thank you thank you thank you, but your
presence is no longer needed, a gaida gida" Bashir yace "in baka kore mu ba dama ai baka cika Umar
Faruq ba. To babu inda zamu je in muka ga dama ma anan gidan zamu kwana ko ya kuka ce guys"
Mufida tace "aa banda kwana dai, za dai a bamu kudin siyan baki sannan a kaimu gidajen mu bayan an
gode mana ba wai an kore mu ba" Bashir yace "wannan duk mai sauki ne, zamu kai ku har gida kuma
zamu sallame ku, amma mu dai kam tunda wannan angon ya wulakanta mu kuma ya kore mu to anan
gidan zamu kwana. Ko ya kuka ce?" Sauran abokan suka fara amsawa da eh, duk suna kallon Umar cikin
tsokana.

Sai ya daga kafada "okay, no problem, ga dakin baki can ga kuma palo nan wanda bai samu guri ba sai ya
kwanta akan carpet. And please in kun gaji da zama zaku tafi make sure you close the door. Sai da safen
ku"

Ya juya ya doshi hanyar dakunan mu hannunsa cikin nawa, ni dai duk kunya ta ishe ni kamar kasa zata
tsage in shige ciki. Har mun kai bakin kofa sai ya juyo yana kallon Bashir. "Na bar kaji na a mota, bring
them please. And in ka kawo be a good boy and knock on the door sai ka ajiye a bakin kofa ka tafi" ina
jin suna ta dariya yayin da Bashir yake babatun Umar bai isa ya aike shi ba,ni dai ban dago kai na kalle su
ba dan bana jin zan iya kallon idon su amma su ko a jikin su. Kawayena ma duk babu mai cewa komai sai
dariya da suke yi.

Muna shiga corridor din ya mayar da kofa ya rufe sannan ya jingina da jikin ta yana kallo na. Na harare
shi. "Kaga ka sa naji kunyar abokan ka ko, ka bari mana minti nawa ne zasuyi su gama su tafi?" Yace
"rabu dasu wadannan, tun yamma suka saka ni a gaba da tsokana wai ba sabanba nima yau zan shiga
daga ciki, wai na kasa rufe baki saboda doki, shine nima na nuna musu tabbas dokin nake yi" ya saki
hannu na ya rike fuskata yana kallon ido na "ina dokin kasancewa da matata" na ja baya ina kallon sa ina
murmushi, sannan na juya da sauri na shiga daya daga cikin ɗakunan da suke gurin duk da bansan ko na
waye a cikin mu ba. Na zauna a bakin gado tare da sake lullube fuskata ina jin mixed feelings a cikin
zuciyata.
Ina jin sa yashigo dakin, ya jima a tsaye yana kallona sannan ya karaso ya zauna a kasa a gaba na tare da
dora guiwowin hannayensa guda biyu a kan guiwowin kafafuwana yayi tagumi da hannu bibbiyu yana
leka fuskata. "Ni ka daina kallona, so kake sai ka gano muni na" ya lumshe ido ya bude "muni fa kika ce?
A jikin ki Jidda babu wani abu mai kama da muni in ma da akwai ni Umar ban ganshi ba" nayi murmushi
ina jin dadin maganar sa, tabbas Umar yana da baiwa mai yawa amma iya magana musamman a gare ni
tana daga cikin manyan baiwar sa.

Na gyara mayafina ina kara bude masa fuskata sannan wani tunani ya fado min, wata tambaya da na
jima ina yiwa kaina

"Why me?"

Yace "what?" Na daga kafada "in nufin you can marry any other Lady, why me? Me yasa ka zabe ni?"

Sai naga yayi mamakin tambayar tawa, yace "ke zanyi wa wannan tambayar Jidda, you can marry any
other guy because you have everything needed, why do you accept me?"

Na juya ido na "I asked the question first Mr, answer me first"

Sai ya mike yayi kneeling a gaba na yadda fuskokin mu suka daidaita da juna sannan yana kallon cikin ido
na yace "I don't know. I just saw you and know that it is you. Farko muryarki na fara jiyo wa kina gaishe
da Mama a school dinku and I felt like ba zan iya cigaba da rayuwa ba sai na ga fuskar ki, I turned my
mirror and saw you and I felt like bazan iya cigaba da rayuwa ba sai na sanki, and when I did manage to
get to know you I felt like bazan iya cigaba da rayuwa ba sai na aure ki. And here am I thankfully married
to you and feeling like my life is finally complete, feeling like kamar bani da wani sauran buri kuma sai
fatan cikawa da imani. Buri dai kam na duniya Jidda na gama samunsa. Now tell me, me yasa da nace ina
sonki ki ka karbe ni"

Naji kwalla ta kawo idona, I hate wannan saurin kukan nawa wallahi amma haka halitta ta take kuma
nasan ubangiji yasan dalilin da yasa ya halicce ni a haka. Na saka bayan hannu na a hankali na shafa
sajen sa ina jin wata sabuwar soyayyar sa tana kara shiga cikin zuciyata.
Na tuno da wani baiti na wata waka dana taba ji somewhere duk dabazan iya tuna sunan wakar ko a
inda na ji ta ba

*Have you ever love someone so much that looking at them makes you cry?*

Sai naji na fahimci dalilin hawaye na.

Na ga ya lumshe idonsa yana feeling hannuna da yake shafa fuskar sa. A hankali nace

"Because I love you. Bansan dalili ba so don't ask me, I just know I love you tun second din dana ga
idonka ta cikin mirror kana kallona, har zuwa yanzu da kake matsayin mijina, and I am pretty sure that I
am going to take your love with me to my grave. Wannan shine abinda na sani, bayan shi ban san komai
ba"

Sai ya saka hannun sa ya rike hannuna da yake kan fuskarsa ya jawo shi a hankali zuwa kan lips dinsa
sannan ya manna min kiss a tsakiyar palm dina, ya bude idonsa da naga sun juye zuwa irin na yan shaye
shaye sannan yace

"And I love you too Baby"

Nayi sauri na karbe hannuna daga gurinsa sannan na goge shi da sauri a jikin cinya ta, ina jin sakon kiss
dinsa yana tafiya tun daga hannun nawa zuwa duk wani bari na jiki na har inda ma ban taba tunanin zai
je ba.

Na fara kokarin wayencewa "uhmmm su Mufida ko sun tafi gida? Ya kamata mu duba su" ya danyi
gajeren murmushi yana matso da fuskarsa kusa da tawa "I don't know. And I don't care" na matsar da
tawa fuskar baya ina zare ido "ni I care. Zanje in duba su, in sun tafi ma zan kira su in tabbatar sunje gida
lafiya"
Ya cigaba da matsowa ba tare da yace min komai ba, idanuwan sa akan lips dina, yana yin sa mai cike da
rikitarwa. Ni kuma na cigaba da ja baya kirjina yana dukan tara tara a haka har muka hau kan gadon
sannan muka tafi har karshen gadon. Sai da naji bayana ya hadu da frame din gadon sannan na far
neman next option din guduwa, na duba dama da hagu ina tunanin ina ne zai yi min sauri amma sai yayi
sauri ya saka hannayensa a dukkan sides biyun ya tare ko'ina.

A dai dai lokacin muka ji tashin motoci a waje, tare da maganganun mutane, yace "there. Sun tafi, sai
kuma me kike so ki sani?" Nace "ina so in san sun isa gida lafiya" ya saka hannu yana zare mayafi na yace
"Bashir zai kira ni in ya gama kai kowa gida. Sai menene next excuse din?" Na fara kokarin jan mayafin
amma yayi jifa dashi gefen gado, sai na saka hannayena biyu na rufe kirjina, a raina ina jin haushin
Farhan da ta saka ni na saka rigar nan mai budadden wuya.

Ya dora nasa hannayen akan nawa, ya saka yatsunsa a tsakanin nawa sannan ya ja hannayen namu
together zuwa sides din fuskata ya hada su da jikin frame din gadon, na runtse idona da sauri saboda
kallon da naga yana bin kirjina da yake sama da kasa saboda bugawar da zuciyata take yi dashi, sai kuma
zuciyar ta tsaya chak a lokacin da naji saukar lips dinsa a dai dai saman makogwarona, soft, warm but
chilly. Sai kuma yasaki hannu na daya ya zura hannunsa ta bayana, cikin rigata, his hands warmer than
normal, ya jawo ni sosai gabakidaya na shige cikin jikinsa sannan ya fara trailing kisses a wuyan nawa
and going down, nayi amfani da free hannun nawa wajen dago fuskar sa da sauri na rike ina kokarin
ganin ya kyalle ni, and he did looked at me da wannan kallon nasa da bana so.

Cikin rawar murya nace "wait, please wait, dan Allah ka dakata kaji" sai naga yayi murmushi "I have
always known ke matsoraciya ce, amma banyi tunanin tsoron naki har ya kai haka ba, kinga fuskarki
kuwa? Da da waya a kusa dani da nayi miki pictures in samu na tsokana duk ranar da zaki zo kina asking
me for this, "dan Allah sweet Umar kazo muyi" ya karasa cikin kwaikwayon murya ta

Na bata rai ina jin abinda yake yi da hannun sa a baya na "I will never. Ka rubuta ka ajiye, I will never" sai
yayi dariya. "We will see, na baki sati daya and I assure you duk ranar da banzo ba you will come
begging"

Ya fara kokarin mayar da fuskar sa inda na dauko ta, na kuma rike ta "akwai wani excuse din" na fada da
sauri yace "really? Na menene?" Ya fada yana juyar fuskarsa tare da kissing hannun dana rike fuskar ta
sa da shi. Na dauke hannun da sauri ina gogewa a jikina nace "Sallah. Bamuyi sallar sunna ba ta godiya
ga Allah da kuma neman albarka"
Sai ya saki daya hannun nawa da har lokacin yake rike a cikin nasa tare da sauke ajjiyar zuciya "that's
excuse enough" na fara

18 / 101