Author : Mamuhgee Category : Complete Novels
yi daga can anguwan Arawa. Har da su Gaje domin Bintu ce ta shiga da gayya ta sanar da su Mimi za ta tare a sabon gida, ita kuma ta biya gidan Jummai ta gaya mata ta kuma san za ta gayama Zuwaira,. Sai ga shi har da Maeesha ta zo tunda ta dawo daga wankan gidan, Zuwaira ma ta zo Magajiyar ce kawai ba ta zo ba Mariya daman tun jiya tana gidan Har da matan Auwalu da ta daina adawa itama tunda mijinta ai yana gaya mata irin taimakon da Yayan Inna Meri suke yi ma rayuwarsa. An ci abinci shinkafa da alala lemuka da ruwa kam duk na gora ne aka yi ta sha ana guzuri. Daman sun ce za su je gidan su Mimi bikon ta daga nan sai su ƙarisa gidan gabaɗayansu suka yi gungu suka tafi, Inna kaɗai suka bari a gida da Dije matar mallan Hashimu sai yara har da su Gaje sun tafi Maeesha kuma daman ganin kwakwaf ne ya kawota kuma ta ga irin daular da Inna ke ciki saura kuma in ta je gidan su Mimi ta sha kallo.
Sai da suka yi azahar wajen uku saura sannan suka hau adaidaita suka tafi, ba su ko jira kowa ba Hibba ta kira Mu'azzam ya ce suna gidan Makama kafin ma su kariso sun yi nisa shi ya sa kawai ta ce bari su tafi, Suna shirin tafiya ne sai ga Nafisa matar Nasir da Fati matar Ahmad sun zo gidan yi ma Inna murna. Dalilin su ya sa ma suka kai har biyu a gidan Inna sannan suka tafi, sai dai Mimi ta gansu kwatsam tunda ba su gaya mata za su zo ba, Bintu ce uwar faɗin sun zo ɗaukan Amaryansu ne.
Rukky ta ce"Kwa dai jira dai mu miƙa ta can gidan ko?
Hibba ta ce"Ai ta mu ce tuntuni, saboda haka a bamu matar mu mu mikata gidan ta da kan mu."
Ana ta raha ana dariya an kawo musu abinci su ka ce sun koshi amman irin su Jummai sai da suka ci, suna ta mamakin girman gidan sai ma su ka ji an ce nan ɗin gidan kakkaninta ne Gidan iyayenta na Abuja su Gaje sun sha kallo irin su Maeesha sai zaran ido ba baki ai tuni ta raina kanta.
Mimi ta yi ma Rukky raɗa kunne da cewa" Ga kishiyar can"
Ta na nuna mata Nafisa da ido wacce ke ba ma yarinyarta nono, Rukky ta ga ba ta da aibu kwata kwata ga ta doguwar mace sai dai kawai abun namiji amman mai mace har Nafisa ai ba shi ba sake kallon wata ua mace sai dai su daman maza haka Allah ya hallice su.
Duk saurin da a ka yi sai da suka kai la'asar a gidan Hajiya tun da sai bayan oa'asar ɗin su Mu'azzam suka zo da motociin, Ahmad ne ya tuka motar Aji a motar Mu'azzam a ka ɗauki Amarya da yake akwai motocin gidan Daddy wajen guda uku shi ya sa kowa ya samu har da su Hibba kuwa, Kuma daman su Anty sun yi gaba tun ɗazu sun kai Yaddiko ta ga gidan daga can za ta wuce gida ba ta jin daɗi tana ta fama da kafa, Sun iske su sun ƙara gyara gidan ma sha Allah ya na faman ta shin kamshi.
Guɗa kawai ke tashi Bintu ne da wannan aikin, Khadi da Mama suka riƙe Mimi ta yi addu'an sosai sanman suka shigar da ita tana nannaɗe cikin lafayanta ja. Gida fa ya yi kyau turbakallah masha Allah, Walima a ka ce za'ayi Mama ce ta gayyato wata malamar Islamiya an kawo Mimi ba daɗewa ta zo. Bayan ita sai ga yan wajen aikin su Mimi Rukky ta fita bakin hanya ta shigo da su ta bakin Aisha Farida ta ce aiko daga yanayin anguwan za ka san ta masu abin ne Sai da suka ga gidan Mimi suka ruɗe, suna tambayan kuma gidan Sabo ne?
Rukky ta ce"kwarai dal ma kuwa, kowata biyu ba'a yi da fara gina shi ba a ka gama sh." Haka suka riƙa zagayen gidan suna buga sqntin an raba cake da nama a babban falon gidan aka taru malama ta yi nasiha sannan tare da addu'o'in sabon gida na awa ɗaya sannan a ka tashi kowa na saka albarka, Maeesha dai ban da yaƙe ba ta komai gassadan ma ta kasa samun muhalli domin daga gidan har kayan gidan kowa yasan na alfarma ne. Ta kuma ƙara yardan ma kanta Mimi ba sa'ar karawarta ba ne.
Ana gama walima ba wanda ya tsaya har su Khadi sun tafi.Su Hibba kawai a ka bari a gidan su Gaje ma sun tafi tare da su Maeesha, daga Nafisan Nasir sai Fatin Ahmad ma ta koma gida ta yi girki. Su aka bari da ƙara gyaran gidan Rukky kuma na tare da Mimi nan suka yi sallar mangariba bayan sun gama gyara Ko'ina sannan suka yi shirin tafiya, da wuri suka ce za su kawo Ango shi ya sa su Yaya Amina suka tasa su Mariya har da Bintu zuwa gida Hibba kawai a ka bari saboda mijinta da ita da Nafisa da Rukky, suna ƙara ɗan gyara gidan Mimi ta yi wanka ta sauya kaya anguwan ga su da ruwa ita Mimi Bahol gare ta ma ba ta da wata matsala. Ana idar da sallar Isha'i Angawayen suka shigo su biyar Ango dai ya yi shigar wata deep blue ɗin shadda tana yarari da maiko ga hula bakar dara da takalmi sau ciki sauran kuma kowa dai ya saka manyan kaya, Mu'azzam ne ɗauke da ledojin kaza, Sai kuma sun shigo da katan katan ɗin ruwa sai kayan tea da buredi siyayya fa da yawa, Rukky na yi ma Ajin tsiyan wato dai in ya fara cin amarci ko Kofar gida ba zai fita ba.
Yana shafa keyarsa ya ce"Ashe kin gane.".
Sai ya bar su Nasir da yi masa tsiyan bai isa ba sai ya fito. Falo Mimi ta fito suka haɗu suka yi musu yan nasihohi daman a auran farko ba su aiwatar da wannan al'adan ba, Saboda Nafisa na wajen ya sa Nasir bai yi rawan kafa akan Rukky ba. Dukkansu sun kame kansu, Aji ya duba agogon fatan hannunshi ya ga tara har ta gota kawai sai ya kalli Mu'azzam kafin ya ce" Lokacin ku ya kare fa, kwashi abokan ka da matanku ku je na gode sai Allah ya kai mu."
Suka saka masa dariya gabaɗaya Nasir na masa raɗa a kunne shi kuma ya daki Kafaɗansa yana yar fariya, da za su tafi ko Rakiya bai yi mu su ba iyakarsa ƙofar falo suna fita ya rufe kofa.
Makama a ka bari da kai Rukky gida roƙonsa Nasir ya yi, shi kuma ya ɗauki matarsa, Ahmad kuma ya bi Mu'azzam da Hibba za su sauke shi a gida. Hankula sun kwanta tunda Mimi dai ta tare a gidan Aji a karo na biyu.
Ajin na jin buɗe get da alamun fitan su ya sauke ajiyar zuciya ya ƙarisa kusa da Mimi ya ɗago ta daga zaunen da take cikin mayafinta tana tashin kamshi, kai tsaye ya rumgumeta cikin natsuwa suka yi luf a jikin juna suna shaƙan kamshin turaren Juna, sun ɗauki wajem minti goma a haka sannan ya ɗago ta ya yaye mata mayafinta suna kallon juna cikin wani irin murya ya kira sunanta
"Fatima.."
Da wani salo ya kirata da ya sa ta ji ta ƙara narkewa cikin sanyin murya ta ce"Na'am.."
Kallonta kawai ya ke kamar ya ga ta sauya masa sai da ta shafa fuskarsa tana faɗin"Kallon fa? Na sauya maka ne?
Numfashi ya fesar ta baki kafin ya ce"Eh mana, kin ƙara kyau, duk da daman ke ɗin mai kyau ce."
Mirmishi ta sakar masa kafin ta ce"Ajin Mimi ma ya yi kyau sosai."
Riƙo ta ya yi lokaci ɗaya yana sagala hannunsa ta wajen kugunta kafin ya ce"Kin yi sallar Isha'i?
Sai ta gyaɗa masa kai kafin ya cigaba da faɗin" Wannan tarewar ta sha bambam da auranmu na baya, wannan da niyar ingattaciyar zamantakewa ne a tsakanin mu saboda haka mu je ki yi alwala nima na yi domin mu yi sallar da Annabi ya umarce mu da yi a daran farko tare da roƙa mana Zuru'a mai albarka da zaman lafiya."
Tana Mirmishi ta ɗaga masa kai kafin ta ce"To mijina."
Ya kalleta ta kalle shi sai kawai ya sumbaci goshinta suna rike da juna har zuwa cikin Bedroom ɗin, tare suka shiga tiolet ɗin daman diukkansu suna da alwala sun dai sake sabunta ta ne, sannan suka fito a tare ya shimfaɗa musu sabuwar sallayar da ya gani nan saman gado, yana gaba tana bin shi a baya sai da suka yi raka'a Takwas sannan suka zauna ya ɗaga hannuwansa sama itama ta ɗaga yana ta yi musu addu'an zaman lafiya sannan daga karshe yace Allah ya tsare su daga dukkan wani sharri. Daga karshen karshen ya ce Allaha ya jikan Iyayensu su kuma ya sa su tafi a sa'a cikin aminci.
Daga nan ya miƙe zuwa falo ya ɗauko ledan kazar amarcin sa yana faɗin"Amarya Fatima mai kazar amarci guda biyu."
Mimi ta sunkunyar da kai tana faɗin"ɗaya dai wancan ai ban ci ba."
Yana kallonta ya ce"Oh ni dai ai na kawo miki saboda haka ki shirya. Sau biyu zan fanshe kaza ta."
Kunya ta ji ta kasa mgana, ita ta je kitchen ta ɗauko baban tire da kananun kofunan atangaran suka baje kajin da yan shilla ga madaran hollandia. A baki ya rika bata in ta ce a'a sai ya ce"Gwara ki ci ki samu energy domin Allah zan fanshe kaza ta dakyau ne."
Ba ta ci da yawa ba ta dai sha madaran shi kuma kusan kaɗan ya rage ya ɗora da madaran ya kwashe komai ya maida kitchen sauran kazan da madaran ya saka a Fridge, yana dawowa ɗakin ya iske ta fesa turaren Air fressher. Sai ya ce ko za ta yi wanka sai ta ce ta yi wanka, shi kuma daman ya zubo wasu kaya kafin ya yi parking suna can ɗakinsa ya ce bari ya je shi ya yi wankan yana zuwa.
Fitan sa ya sa gabanta ya ɗan daina faɗi amman ita kanta ta san yau mai kwatan ta sai Allah, kayan jikinta ta cire ta saka wata ta barci mai kauri amman doguwa ce, Sannan ta kuma maka mayafi amman sai ta yi ma jikinta wankan wata humra ce mai azaban kamshi. Sama da minti talatin sai ga shi ya dawo ɗakin da jallabiya yana tashin kamshi shima, yana shigowa kuma ta ga ya kwaɓe jallabiyar jikinsa daga shi sai ƙaramin wando ta juya baya gabanta na faɗuwa, ba ta san ma ya kariso gabanta ba sai da ta ji ya rumgumeta ta baya yana tusa kansa a tsakanin wuyanta lokaci ɗaya yana faɗin"Kina zargin ba ni da lafiya ne gwara na fara nuna miki lafiya ta ƙalau.".
Ba ta samu zarafin mgana ba. Ta ji wani abu na yi mata yawo kamar sanda daga bayanta jikinta ya fara rawa, shi kuma yana ta shinshinanta, kafin ya juyo da ita suna kallon juna Idanuwansa a lumshe ya zare mata mayafin jikinta kafin y ace"Shekaru sama da goma ina jiran wannan daran, Fatima ki ba ni dama ni da ke mu zama abu ɗaya."
Jikinta sai rawa yake yi. Sai ya jawota ya rumgume yana faɗin" Ba zan miki da zafi ba, amman ka da ki yi min raki kin ji ko?
Sai ta gyaɗa masa kai ta na ji tana gani ya Kashe hasken ɗakin sannan ya ja ta samman lafiyayyan gadonta suka kwanta, Ba za ta iya sanin duka abin da ya faru ta dai san sun rabu da duka abin da ya yi musu shamaki da fatar jikin juna.Sannan Aji ya yi ta lashe sassan jikinta cikin fitar hayyaci ta yi masa rawaj jiki sosai da rawan murya. Ta ɗauka abun iya romancig ne domin ya yi dogon wasa da ita har ta manta a inda take ta riƙa ƙamƙamesa tana jin kamar za ta shiɗe, ai sai ta ya kai ta makura sannan ya ɗauki hanya bayan ya karanta Addu'ar Saduwa da iyali da farko daman a sannu sannu ya riƙa bi da ita sai da ya isa bakin boda sannan ya kara ƙarfin gudunsa, Mimi ta dulmiya duniyar jin daɗi ai sai ta ji daga duniyar ɗaɗi ta koma zuwa na zafi zafi da raɗadi ƙoƙarinta na ture shi amman ina ya riga ya yi mata rumfa, ya shiga amman ya kasa kai da kawo saboda ji ya yi wani irin daɗi na ratsa shi kamar zai mutu tun daga tafin kafar sa har cikin ƙansa, bai san ya ɗauki lokaci a waje ɗaya ba sai da ya ji ya ƙara rike Mimi gam, sannan ya fara motsawa daɗi kaɗan ya rage bai saka Aji ya zauje ba, ya yi alƙwarin bi a sannu amman ya saɓa kuma Mimi kan ta gurzu kuka ya kuma sha raki. Shi dai kam bayan mintina talatin sai ya ji kamar bai koshi ba, Mimi kuwa kuka har da majina shi dariya ma ta ba shi.
Ya jawota jikinsa ya rumgume yana faɗin" Daman ya ya lafiyan kura ballantana ta yi zawo." Hannu ta saka ta ture shi cikin jiniyan kuka tana faɗin"Wayyo Allah na zafi."
Sai ya duka yana faɗin" Mu ga ni, ko kin yage ne?
Saboda haushi kafa ta saka ta matse masa wuya shi kuma sai ya kai hannunsa wajen da ta ji zafi sai ta sakar masa ƙara. Da Sauri ya cire hannunsa yana faɗin"Da zafi ko? Sorry mu je mu yi gashi, nima na wahala Allah duk kin kurje ni."
Kasa ma magana ta yi, Shi ya taimaka mata ta mike, ya rufa mata mayafinta a jikinta shi kuma sai ya saka ƙaramin wandon sa suka shiga tiolet suna da wajen ruwan zafi da na sanyi ya tara mata a Jucuzzi ta shiga tana ta kukan ya fita ya ba ta wuri za ta iya taimakon kanta, Aji na dariyan jin daɗi ya ce"Ikon Allah taimakon ki fa zan yi."
A tsiwace tac e"Ban so, ni dai ka fita."
Saboda ya na tsaye ya na kare mata kallo ne kamar wani maye. Sai kawai ta ga yana shirin cire wando lokaci ɗaya yana faɗin"Nima gashin zan yi ma kaina tunda nima ai saurayi ne kin yi disvarging ɗina"
Mimi ba ta san ta yanka masa ihu mai ƙarfi ba tana runtse ido, ya na jin haka ya fita yana ntoshe kunne, ya koma ya kwanta kan gado ya na shafa kirjinsa. Wlh daɗin da ya ji kamar zai mutu haka yake ji. Kusan rabin awa Mimi ta yi bayi sannan ta fito tana tafiya sannu sannu ya taikmata ta zauna gefen gado sai ya ce shima bari ya je ya yi wanka ya na shiga ta juya ta ga zanin gadon jini kaɗan ne ya ɗiga sai kuma abib da ya ɓata shi shi ya sa ta rarrafa ta cire shi ta nannade shi ta tura cikin wardrope tana ƙokarin shimfaɗa wani ne ya fito ɗaure tawel ganin ta na yi tana cije baki ya sa ya karɓa ya taya ta shinfiɗawa, shi ya taimaka mata tasha fa mai ta sauya rigar barci shima kuma ya gyara jikinsa suka koma suka kwanta kamkame da juna har da makara sallar asuba.
Duk halin da Mimi ke ciki zazzabi na meman kamata amman sai da Aji ya lallaɓeta ya kara yi bayan asuba. Ai ko ya ga ɓarewan baki kuka ta rika yi masa shi kuma yana rufe mata baki lokaci ɗaya yana faɗin"Ɗan shiga fa kawai na yi na fito, ji yadda kike ihu kamar wacce na yanka."
Gwiwan hanunta ta saka ta matse masa ciki, ya sake ta yana dafe wajen kawai ita kuma sai ta juya ta cigaba da kukanta haka nan ya sake biyota ya rumgumeta ta baya yana faɗin" Shike nan daina kuka. Bazan ƙara shiga ba sai kin neme ni."
Ta na kuka amman sai da ya saka ta dariya, Haka nan ya saka ta kara yin wani wankan da kuma gasa ƙasanta, duk kanta ya jiƙe shi ya sa ta so ta yi kitso Rukky ta ce ta bari sai an kwana biyu.
Da gaske Aji ya gajiyar da ita haka ta kwanta ta a ta barci sai wajen goma saura ta ta hi lokacin har an aiko musu da abin kari daga gidan Inna da kuma gidan Hajiya, Sai da ya jirata ta yi wanka ta saka wata riga mara nauyi gajera iyakarta cinya suka fita falo suka karya shi ne ke ba ta a baki tana ɓare masa baki tana kuka hawaye shaɓe shaɓe, har dai ya gaji ya ce" Shekaran ki nawa ne wai?
Tana sharan kwallah ta ce"31." Hararanta ya yi kafin ya ce"To ke yarinya ce, ji yadda kike ɓaremin baki kamar na yi ma ƴar shekara tara fyaɗe ? To sannu yar gata nima fa ya kamata na yi kukan nan domin tare muka y..." Bakinsa ta rufe masa da hannyenta tana faɗin"Don Allah fa"
Ta faɗa cikin shgwaba sai ya koma yana faɗin"To na ga dai yara ma ƙanana basa wannan kukan, kuma ma Allah na tuba me na yi? Ban fa shiga duka ba sai an juma zan ƙara jarabawa na gani."
Mimi bakinta ya mutu shuru kawai ta yi, Ranar ba wanda ya zo gidanan an bar su huta abinci kuma safe da rana da yamma duk daga gidan Hajiya da Inna sai da Mimi ta kira waya t ace a daina kawowa yana musu yawa Allah ya sa ma ga Maigadi.
Dakyar da magiya Aji ya ɗaga mata kafa na kwana biyu sannan ya cigaba da amarcinsa, Mimi na gurzuwa in ta yi kuka sai ya ce ita ai ba yarinya bace, kuma wai har ya na cewa zai rama zata neme shi, shima sai ya yi yanga. Mamaki ya ke ba ta wannan azaban abun ne za ta nema Allah ya tsare ta.
Baya barinta sukuni a dare a yi da asuba ma da rana ma haka ta gaji, Ko da yaushe cikin gasa kanta take yi. Baya ɗaga mata kafa sai ya ga tana kukan da