Author : NONE Category : African Stories & Novels
har shago suke zuwa sugaya ma hajy mairo baqar magana akan auren. wasu kuma su tsare anty safeera da tausayi, wasu suce mata ai ammi babba tace itace bata iya rike miji ba bata da wayo shiyasa hakan ya faru da ita. alot of gulma was circulating. anty safeera dai ta danne zucyrta na kwana biyu batace komi ba.
shirin aure yay zafi ammi karama ta makurar matsuwa taga bappa zaidu yabude wayarsa atleast koma ya dawo gida sutaimaki ayaana amma inaa gashi ran wednesday da zazzabi sosai itama ta farka tay aman jinin da hajya mairo take jira amma tsabar ta dena kulasu agidan sai bata sanar da ita ba, safiya ce da dogon baki taje take bawa hajya duk wani update akan yadda suke ciki harma tasani, tanajin wann batun kuwa maza ta kira hajya hajara ta sanar da ita aka sake shirin komawa wajen malami kmr yadda ya fada.
wednesday yazo ya wuce ibaad da bappa zaidu duk shiru, daga can kuma kulthum ta hau fushi da cusa ma ranta tsana haka tahana maheer firrrr sake dawowa nijeriya wai lallai sai ana daf da ranar daurin aure zasu taho tazo tay supporting mamanta shide bai ce mata komi ba dan yasan ba abu bane ma sauki dolene suji zafi
dake ammi karama bataji dadi ba Ayaanah ta farka tun asuba tanajin dama dama nan ta fara aikin kitchen tay su shara, mopping, da wanke wanke tay musu breakfast ta kawo ma ammi karaman har daki ta sameta suka gaisa kafin suka karya atare kullum ammin ke yawan tursasa tanacin abinci
around 10am ammi ta shiga wanka kafin ta fito ta samu ayaanah ta gyara mata room dinta hartasaka su turare ganin jikin ayaanahn da kyau sai ammi tace toh ita zataje asbiti a duba zazzabin nan dake damunta tun jiya tace ma ayaanah karta fita taje koina suzauna kawai anan kuma in taji su anty safeera ne karta bude musu kofa bare suce zasu daketa
after like few hours wayar ayaanah yafara ringing da sauri idonta yakai kai kirjinta na bugawa da karfi da tunanin ko ibaad ne yakira dan ta tura masa sakonni sosai saidai duk basu nuna sunje ba
hannunta harna rawa rawa ta dauki wayar tana dagawa kuwa sai taga new number tay shiru tana kallon lambr kamar bazata dauka ba sai kuma ta sauke ajiyan zuciya ta dauka muryanta kasa kasa tace salam alaikum raunataccen muryan ruthy taji ya dirar mata a kunne tace hey sis na kirane inji ya jikinki ahankli ayaanah tace "jikina da sauki..kmr bazata tay mgnn ba tace "the lord is with you..ayaanah tace thanks what happen to ur real your line?? tace "actually is one of the reasons da yasa na kiraki, ta dada sauke murya kasa kasa tace hajiy tacemin amminku bata nan so i tot kafin ta dawo pls can u help me out with sumting? ayana tace mene kenan? kinsan dai an hanani fita koina ko?..cikin muryan magiya ruth tace i know aima nafiki sanin halin dakike ciki is all over the place dan har shago ake zuwa ayi maganan aurenki ma hjya
cikin katse maganar ayaana tace okay then what do u want to ask?
dan shiru tay snn tace Ammin wankin cikine dazu wai ashe yan biyu ne acikina dayan bai fita ba so while i was working a restaurant saikuma nafara bleeding shine doc yace inje gida i need a complete bedrest to stop the bleeding ayaana wallh bana iya tsayawa ko zama sai kwanciya ji nake kmar zan mutu, kuma bani da wanda zai kai min deliveryna nd it remain only one person pls dont say no kitaimaka min kawai kije, basu aikan zakiyi ki dawo ynxun nan it wont pass 15mint napep zai kaiki shi zai dawo dake..i will give him d location nd the package.
ayaana bata wani so ba amma dai ta basar tace amma waye ne client din? kuma a ina ne?
ruth tana wani irin murde murde cikin ciwo tace "wasu hajiyoyi su uku da sukazo biki..
kuma tun jiyan ni aka zaba na ding serving dinsu da abincin restauran din hajiya
ayaana tace okay toh shikenan saiki bar wann layin a bude karnaje suce basu sanni ba. ruth tace yeah abude yake zanma gaya musu yanxun na zakizo sai a tsaya a kofar gidan...
ayanaah batace komi ba har suka katse wayar ta shiga daki taje tadauko golden kimono ta dora akan atampar dake jikinta snn ta rufe kanta da veil din, zama tay a falon tanata kiran layin ammi karama bt netwk unreachble, ta tura mata text bata ma lura yay failing ba withn few minutes sai ga kirar ruthy tace sis kiyi sauri ki fito mai napep ya iso aikan na wajensa he knws the place sai kuje thnk u soo much kinji my lovely sis...ayaanah tace its okay, daganan ta fito gidan ya wani irin daukawa da shiru dan almost bayan azhr ne
tana isa bakin gate dinsu ta same mai keke yana jira shidayane aciki sai delivery package me kyau na abincin shagon hajiya mairo...
...sama sama suka gaisa ta shiga ta zauna batare da bata lokci ba suka kama hanya
kusan tafiyar kurmaye sukayi tay shiru tanakan trying in layin ammi karama amma sai shiru jim kadan taga tafiya ya fara nisa tarasa wani anguwa zai kaita harta baya bayan gari sai tay shiru ta zuba masa ido
sunayin nisa can taga ya tsaya agaban wani walakantaccen motel
idonta ya fito waje tace "malam har yanxu bamu iso gidan bane ya naga ka tsaya anan wajen.
atake atake kawai taga mai napep ya sauya mata fuska yafara mata magana ihu ihu kamr dan daba yafara kkrin cire wuka yace kawai ta sauka masa akeke shi inda yaga daman tsayawa kenan.
abu kamar wasa har ya sauko ya fincikota waje ya hada harda package din ya dangwala mata agabanta tunma kafin ta rokesa ya maidata gida taga yaja keken sa a fusace ya kara da gaba
ta kalle gudu da yamma taga babu alaman mota bare machine bare kuma wani abun hawa dan sunyi nisa da gari sosai, gashi irin sabbin anguwan nan ne da basu gama develop ba kusan motel din ne kawai yay kamar ya jima fentinsa green ya kokke.
ranta sosai ya dagule ya baci gashi babu wulgawar dabba bare mutum koina yay shiru ga zafin rana, tana tsaye acikin tsakar ranan gabanta yanata faduwa sosai bata motsi daga titin ba tadinga danna kira ma layin ruth farko taji shiru ta dauka netwk ne sai tayta gwadawa dakyar ya shiga sau biyu ba a dauka ba ta tura mata text taga shima yay failing, ta bar text din tacigaba da kira tafara jin user busy atakaice ta kira ruthy yakai sau talatin amma abu daya ake cewa.
tun ranta na bace harta fara jin fargaba sosai, jim kadan tafara tunanin daukar abincin ta kara da gaba koda zata samu abun hawa ya maidata gda, ta dauka package din kenan taji muryan security man na motel din
yace hajiya kece zaki kawo sakon abinci ko?? tace excuse me?? sai taji kuma ya kira sunan shagon hajy mairo tace ohh yess nice...quiet jovial ya karaso kusa da ita yace ayyaa sorry fa anbarki arana, let me take it frm here. batace komi ba ta daga package din zata bashi aikuwa tana mika masa memakon taga ya rike aikan sai taga ya fixgota within scnds ya danna mata wani farin hanky a baki ta suma...
daga nan bata sake gane inda take ba sai after 2 hrs data farka taganta awani daki mai bala'in duhu babu komi data rasa ajikinta face dankwalinta da gyalen kimononta, wani irin tsoraccen kuka ta fashe dashi ahnkli tana lalume har ta taba jakarta da wayarta ta jawosu da sauri sauri kuma a mugun tsorace ta kunna torch sosai ta sauke wata balaman ajiyam zuciya dataga ita daya ne sai kuma ta mike ta nemi switch ta kunna wuta
wajen is soo fucking dirty nd littered ga kwalaben giya, taba, condoms, all over ji tay kanta na juyawa a mugun rikice ta fara kuka tana dudduba jikinta da tunanin ko raping inta akayi sai kuma taga ba'a mata komi ba..Banda wann dankwalin da aka cire mata her body was intact ga kuma kwanukan abincin data kawo ancicci an yi baja baja dashi awajen like kmr mutane dayawa ne anan and the bed was messed up ga empty bottles nd cans na kayan maye kowani irin an shassha an zubar
tanata kuka a rikice ta tattara jakarta da wayarta ta rungumosu a kirji tay bakin kofa kafafunta har na hardewa tanajin jiri jiri tsabar tsoro
karkarwa takeyi harta iso wani empty corridor wanda har zata saka kai taji muryoyin maza suna dariya da sauri ta koma dakin tqshiga bayin gidan ta daga kai ta kalle windonsu taga irin windon da innan ne dan fadi, jakarta da su shoes dinta ta fara sakewa waje snn ta haura tadiro kasa ahankli
tunda ta doshi hanya bata ma san ina zaikaita ba tafiya kawai take tana yin nesa da muryan mazan cikin cin sa'a sai gata ta bullo ta bakin gate batama tsaya duba waye agate din ba ta falfala da mugun gudu tafita waje....
gudu take har saida taganta akan hanya tarwal kafin ta dena gudun kirjinta na bugawa da matsancin karfi tana kuka tafara tafiya gaba gaba sauri sauri gashi har yanxu babu wulgawr wani mutum ko abun hawa, tsabar tsoro ko sau daya bata juya baya ba, sai datay nisa sosai snn ta tsaya ajikin wani bishiya ta ciro wayrta hannun ta na rawa tafara dialng number ammi kenan taji an dafata kafada batasan sanda ta daka tsallle ta tsala ihu a tsorace taja numfashi sama kamar zata suma ba..
ba acikin hayyacinta ba kawai ji tay anriketa ana kiran sunanta da karfi ana girgizata ayaanahhhh ayaanah ayaanah its me,..dakyar ayaana ta dena salati cikin tsala ihun ta dawo cikin hayyacinta taga ma ashe ruthy ne da sauri ruthy ta rungumeta ta tana hawaye tana cewa"ohh thank LORd jesus christ we found you..i am soo sorry are u okay?
ayaanah ta tsaya cak kanta na juyawa tanata kallon ruthyn datace mata bata ko iya tsayawa a tsaye, hawaye na zuba cikin idonta ta fara matsawa baya baya da ruthyn muryanta na rawa rawa tace and How did u find me?kuka ruthyn takeyi tace naita kirar layinki bayashiga kuma naga kin jima baki kirani ba naje gidanku safiya tace min baki nan so i tracked u nd follw
tanagama rufe baki ayaaanah ta sauke mata mari mai kara
a fuska tace "Karya kikey ure lieying to me ryt no..
daga haka suka fara heated argument me zafi zafi ruthy ta tsuguna har kasa tana kuka tace ma ayaana wallah wallh banan wajen ta aiko su ba hala dai mai keken ne yaso yai scamming inta dan yaganta kyayywa shine ya hada baki da guys dinsa...
duk wann bayanin ayaana taki ji sam ta rufe ido tace zata fada agida cewa she set her up, har ta fara tafiya a zuciye ruth tafara binta abaya tana kuka tana bata hakuri
...dakyar da wahala ayaanah ta sauko dataga concerete evidences awayar ruth na cewa eh lallai banan ta aiko su ba, ta nuna mata text na hoton adress data bawa mai keken, da voice note na hajiyon yadda suka dinga complain mai kawo musu aika batazo ba.
duk da haka dakyar da wahala ta iya shawo kan ayaanah, she came with another keke suka shiga ciki akan zasu bar wajen rashin mafita ne kawai yasaka ayaana ta shiga badon son ranta ba, har kuma suka zauna ayaana tanata baya baya da ruth, ita kuma sai hakuri take kan bata gwanin ban tausayi akan ta rufa mata asiri tunda ba'a mata komi ba dan Allah kar aji wannan maganan, ayaanah taki tace mata komi ta juya kai tana hawaye... agabanta ruth din tay ta kiraye kirayen Polisawa awaya tanata musu description na waje againts all odd saida ta nuna ma ayaana hanklinta yafi nata tashi akan abunnan daya faru , she keep begging her not say anything to anyone agidansu har sai polisawa sunje sun kama mutanen motel din tundama tasan fuskan securityn din dayay mobbing inta da hankychief
banza da ita ayaana tay duk wann bare bare da bayani da kuma kkrin neman masu mafita datakeyi awajen samarukanta polisawa ayaana bata tanka mata ba.
suna sharoro kwanan shiga cikin gari lokacin 5.30 dede wayar ayaanah yafara ringin gabanta na faduwa sosai ta dauka ammi karama ne tana dagawa kuwa sai taga ibaad.
hawaye me zafi ne ya sauka a idonta abazata, da sauri ta dauka tana tare hawayen jin sanyin sallamar daya mata yasa ta lunshe ido kowani gaisawa basuyi ba yace mata yanxu ya sauka ajirgi ya kunna wayarsa kenan yaga text inta tana ina ne ynxu?? da wata sassanyar muryan kukan tace masa tanakan hanya ne zataje gida yace toh ta sauka a round about kawai ta jirashi awajen zaizo ya dauketa ynxun nan.
..tana gama wayar tun basu karasa round abt din ba tacewa mai keken ya sauketa anan itakam.
ahnkli tashe ruthy tace "meyasa? batace mata komi ba tasauka itama ruth in tana shirin saukowa da masifa ayana tace "why dont u just leave me alone kije inda zakije kawai and pls dont call my phone everr again!!
tana fadin hakan ta kara da gaba a zuciye akabar ruthy da sakakken baki tanata bin bayanta da kallo.
cikin kyabe baki ta koma keken tazauna aranta tace"..lallai yarinyar nan da tasan irin taimakon dana mata da bazata namin wnn attitude ba...inbadan ma naji tausayinta dan tanamin mutunci ba wallh dasaina bari su smoker suyi abunda suka daman yi da ita sai kuma inga ya zatayi da rayuwarta
..mtssss.
tana gama raya hakan aranta asalin wayarta ya fara kara ta dauka da ladabi tace "Aiki ya gamu fa alhaji the package is with us..kawai wire us the half payment aikanka kuma zai iso hannunka aranar da mukayi dakai
dan shiru tay snn tace okay sir sai najika.., tana katse wayar kuwa alert na 2 million naira cash ya sauka a acct inta wani irin murmushi tay dan wann gabaki daya ribarta ne sauran gayun basu san dashi ba, cos she will use it to pay all her debt sa saurayinta yake binta
..in aka biyasu balance kuma sai su raba da gayu.the plan was actually rape or any sort of sexual asault amma dake she still like ayaanah sai bata bari anyi haka ba they just got some content out of her nd she made it look like a non- deliberate mob by street rascals...
Da kafa ayaana ta karasa round abt dake babu wani nisa tafiyar extra 10min ne,kuma bawai batada kudin abun hawa bane she just want to walk slowly dan ta dawo cikin hayyacinta, nutsuwarta ma ya dawo. tana tafiya ahnklo tanata tunanin duk abunda ya faru, sumtimes sai yana mata kamar brain inta yana hallucinating wani abu like she was awake nd in d middle of those guys dan hanyrnxu tana jin amon dariyarsu da muryoyunsu duka acikin kwakwalar duk tarasa meke faruwa da ita kodai tsabar tsoro ne yasata brain inta yake creating fake delusions, kafin ta isa round about dai tay kkri ta kaucar da tunanin cos tunda Allah ya sa gayun nan dai basu mata komi ba she will focus on her bigger problem at hand wato na auren uncle mohd in just 2 days time
tsayuwar minti 7 masu kyau tay awajen jim kadan saigashi nan ya karaso kan titin kusan agaban ta yay parking wata dunkulallayr bakar Audi S8 tasha bakin tinted yana rage class din suka hade ido cikin sauke ajiyan zuciya me nauyi ta bude gidan gaba wanda tun bata gama rufe kofar ba mixed emotions,intense fear da anxiety yasaka tay saurin fadowa jikin shi ta rungumesa sosai tana sauke ajiyan zuciya tana dada narke mishi ashgwabe kmr yar baby musmn dataji yay wrapping inta da strong arms dinsa ahnkli ya dora kansa akanta idonsa alumshe sosai ahnkli yace "madam yadai sai kace wanda nayi shekara biyu ban dawo ba??? kincewa komi tay tana hawaye ajikinshin ta girgiza kai ya kyabe baki da karamin murmushi me sanyi yay leaning ajikinta kadan ya jawo mata kofar ya rufesu kirif suna kallon juna yace ahh toh lets go home mana saiki gaya min what does all those texts means...adan shagwabe ta share hawayenta da sanyin murya tace mishi toh, da ita ajikinsa ya kunna motar suka fara tafiya ahankli zucyarta yay nauyi sosai tanata so ta gaya masa abunda ya sameta yanxu sai kuma taji ta kasa iyawa, cos she knew they dont have that time anymore, gara shi inya aure zainab arifah zai iya juyowa ya aureta as scnd wife ita kuma daga zarar ta aure uncle moh tasan duk wani dream dinta na zama matarsa ya wargaje kenan har abada..
yana tukasu ahankli takara sakalce mishi ajiki tana dan sauke hawaye mai sanyi duk hanklinsa nakanta yana tukin yana dan leka fuskarta yanata murmushin shagwabr duk yadauka ko rikicin rashin samunsa awayan takeso tamasa ynxu..
cikin jan aji yafara janta cikin hira specifically dan ya wanke kansa yafara mata labarin abunda yafaru acan dayasa bai kara kiranta ba, yace bayan sungama business meeting ne ciwon zucyr mahaifiyar jamal ya tashi they have to rush her into Coronary artery bypass surgery a John hopkins and fortunatly he was permited by the expert cardiologist to join the surgical procedure.. shi yana cikin wajen operation sauran abokansa kuma suna kofa suna kara ma jamal karfin giwa nd they promise each oda no distractions har sai mum din jamal ta farfado shiyasa dukan su ba'a samesu ko da awaya ba. sosai hirar yadan bata tausayi tace mishi if possble zata so tay musu gaisuwa yace mata toh amma sai ya huta sai ya hadasu. hirar da sukayi kenan har suka iso gidan bappa zaidu.
almost six suka shigo suna sauka yace mata ta shiga ciki ta samu sultana tay sallah yanzu zaizo..bata musa masa ba ta sauka dan dama Allah Allah take tay wanka ta dada duba jikinta sosai dan gabaki daya a tsorace harynxu take ranta bai gama sakewa sosai ba...
har ta haura sama zatay dakin sultana da wani irin