ABUNDA KE BOYE

Author :  NONE Category :  African Stories & Novels

Chapter   79 / 88

234K to 237K   out of 262.2K words

fifikon ya bi generarion dinsu nd he is very proud cewa ibaad ya riga ya dau hanyar katse wann mummunan dabiar akansa da yan uwansa.


ranar murnan da bappa zaidu yay ya jima baiyi irinsa ba yasaka ma ibaad albarka yafi sau saba'in musmn daya ga share daya siya masa harda na amminsa duk ya gaya masa, bappa ya masa nasiha ya masa wa'azi,ya masa jan kunne, ya masa godiyaz kai babu abunda bai gaya masa akan ya cigaba da rike sirrin kansa ba. dan ma kar ya aje ppers din wani ya gani by mistake atake ya konasu a incinerator snn yasa masa albarka akan wanda zai fara ynxu.

yasha matukar mamaki dayaji cewa maheer ma yasan komi amma bai gaya masa ba, but he is atill proud of them, ya lura cewa kamar da alama generation dinsu sunfi hadin kai ko sune ma hala zasu kawo sauyi maikyau ma zuriarsu oho.

hirar abubuwa sukayi for like two hours suna magana akan prof, bappa zaidu ya gaya masa salo salo na yadda zai yi wasu abubuwan, da inda zai saka kafarsa da inda bazai saka ba, da irin risk din daya kamata ya guje duk ya kara masa ilimi...

yadda bappa zaidu ya kara masa kwarin giwa koshi aransa he wasnt expecting to get soo motivated nd happy da irin alfahari da kuma yabonsa da bappa zaidu yayi yanxu.

they agree to keep it secret nd just go with the flow, bappa zaidu yace ma ibaad yanxu kam hanklinsa shima ya kwanta tunda yasan goben ibaad din mai kyauce kuma yana da rufin asiri, koda kuwa ya auri zainab yanzu kambaida wani fargaba akan duk wani tsiya da shashancin mhaifinta saboda yasan yafi karfinsu.


ibaad bai bar offishin ba saida suka gama duk wata magana da zasuyi suka fahimce juna sosai ya karbi share yay signing dinsa a takardan,snn ya ma bappan nasa sallama yaje gida yay wanka da azhar ya dawo gidan lady diana ya same abokansa sukaci abinci atare aka tattauna, duk suka bashi hakuri akan abunda ke faruwa dashi, snn suka ce masa komi zaizo ya wuce tunda dai iyayen nasa basuce masa bazai aure wacce yakeso anan gaba ba. they are just hoping it will be soon, sabida duk sunce bazasu zo daurin aurensa da zainab ba amma idan akazo nashi da ayaanah they will personally sponsor the weding on deir own koda anyi kuwa saisun kara yin nasu hidiman special.

kamar da wasa suka yi hirar akayi dariya bai daukesu serious ba baisan kuwa har sun tattauna da lady diana akan hakan ba shide yasan prince ya dau abun har ransa yace ma ibaad sam sama kar ya sake zainab tau wata biyu a gidansa bai mata kishiya ba dan shi ko gidansa bazaije ba inbabu ayaanah aciki.

they spend quality time da abokansa agidan su jamal har yamma suka raka farhan airpot ya wuce gida dan ba'a nigeria yake zama ba shi. su ukun sunje buga snooker kenan a wani joint wayarsa ya fara kara yaga amminshi ne

gabansa sosai ya fadi duk ya dauka bappa zaidu got so excited ya gaya mata wani abu, yana daukawa kuwa yaji muryanta wani iri yace mata mata meya faru? nan tace masa ai ayaana ce babu lafiya jikinta yay dumi kuma safiya tace wai tay amai, tace suje asbiti kuma tace a'a wai saishone takeso yazo ya dubata agida.

yanajin hakan yau murmushi dan yasan mutumiyar tasa tay missing dinsa ne ta sauko takeson ganinsa.....

#idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata

*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*

*WATTAPAD @SURAYYAHMS*


*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*


#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[14/12, 19:44] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: ABUNDA KE ƁOYE💫
arewabooks@surayyahm.


⏯️4️⃣7️⃣
yana kammala wayar excusing abokansa yay yace musu zaije gida ayaanah tana zazzabi kuma wai shi takeso tagani, jamal ya fara dariya yace toh ka shirya zamowa love doctor kawai abun ya tashi, prince kuma dama takaicin zainab arifah duk yabi ya isheshi dakyar ma yake magana dangani yake kmr yarinyar is a witch for trying to ruin this beautiful love story.

sallama ibaad yay musu ya nufi gaban Lexus LS dinsa yabude ya shiga yafara tuki hankli ya nufi hanyar family house yana murza stiring at same time yana tunanin kalmomin da zai tunkare ayaanahn dashi dan bai taɓa jin faduwar gaba dan zaije wajenta ba sai wann karon dayasan ya saka ta awani hali.

wajajen 5;30pm na yamma ya tsaya a gaban wani babban pharmeceutical store ya siya wasu abubuwa snn ya karaso yay horn a bakin makaken gate dinsu mai gadinsu yaxo yabuɗe masa yashigo yayi parking car dinsa acan gefe inda kai tsaye bazaka dan yana gidan ba snn ya sauko kasa kai tsaye yawuce sashen amminsa da wata kalar sanyin sallama abakinsa.

shiru sashen ya dauka yakalle sashen sun amma sai bai nufi dakin ayaanahn kai tsaye ba cikin sauke ajiyan zuciya yawuce bed room din amminshi yay sallama tabashi izini ya shigo ciki, riga da zani ne ajikinta brown clur dayay mata mugun kyau da wani katoton kaskon turaren wuta na zamani agabanta tadan warware dogon bakin
gashinta tana turareshi
dadin qamshin turaren ya gama bule dakin dan kadan ibaad ya lumshe ido dan shikansa kalar tsaftar amminshi na bala'in burgesa har acikin zuciya.

da sanyin murmushi ta tarbeshi yy tsugune suka gaisa ba yabo ba fallasa yace "ammi ya jikin nata?tace da sauki nadai bata magani taki sha tana kwance nima ynxun nan na bar dakin amma tunda kazo ai saikaje ka dubata, yace toh amma wani irin magani kika bata, tace dama na zazzabi ne cos her body was quiet warm sai dan aman datayi, mikewa tsaye yay yace "its okay bari naje na dubata, cikin gyada masa kai tace inka fito dai ina sashen hajiya,ahnkli ya amsata snn ya fice ya karasa can bakin kofar dakin,

sau daya yay knocking kanwarsa safiya tazo ta bude masa kofa, suna hade ido dashi tay saurin sauke kai kasa cike da ladabi tace" Sannu da zuwa yaa.

ayaanah najin sautin muryansa tay sauri takara narkewa aciki bargon tareda lumshe idanunta ahnkli

fuskar sa ba asake ba yace ma safiya "kema sannu" ina ayanahn take?

da hannu ta nuna masa kan gadon..tace"gatan can, yana shigowa tafara binsa zata tsaya jin gulma wani dan uban harara ya juyo ya watsa ba yace ke kuma sai ance miki ki fita kibada mutane waje kafin kiyi tunani saboda brain inki atoshe yake baya aiki ko?...

da wurwuri ta girgiza masa kai snn tajawo wayarta akan table ta fice da sauri.,.yace leave this site kwata kwata banason ganinki anan sashen get the fuck out magulmaciya kawai..

tana fita ya tura kofar yasaka key tana kukkuni ta wuce sashen anty safeerah da sauri

...cikin sauke ajiyan zuciya mai sanyi ya karaso wanda tunkan ya iso taji kirjinta ya kara sautin bugunshi da sauri sauri....

For one irrational second, fear punches him in the chest. ya xuba mata raunattun idonsa yadda yaga ta dukunkune kanta acikin lallausar bargon dayafi karfinta ta makale a edge din gadon zaka rantse bata iya ko motsi..a calm, distant gaze yake binta dashi har yazoshi ya zauna da tausayinta acikin kwayar idanunsa ita kuwa lkcin ji take kamr kirjinta zaifaso waje tsabar yadda yake bugawa da karfi..

aje ledar chemist dayaxo dashi yay akan gadon. daga nan batamasan sanda ya zauna agefentan ba duhun inuwarsa kawai taji da nitsattsen murya yakira sunanta ahnkli zai janye bargon yaga tay juyi cikin sanyin bori tajuya masa baya, kara biyota yay muryansa harna cracking yace "Ayaanah..takara tantame bargonta a shagwabe zata kara matsawa nesa dashi yasaka hannu ya fincike
bargon adan dolenta ta juya dan wani matstsen wandon jean ne ajikin ta da wani pink crop top da ko bra bata saka masa ba..

suna hade ido ahaka yaga hawayenta na zuba ahankli suman kanta data barshi in a messy bun ya barbazu suka yololo gasu so soft and wavyy
ganinta ahaka yasa koinansa mutuwa yana jin wani irin kasalallen ziriya nayawo jikin shi har ilahirin tafin kafrsa

ganin batace masa komi ba adan sucuce ya biyota kan gadon tare da fixgota jikinsa yana sauke wani irin ajiyan zuciya jin yadda dumin tsayayyun nono warta suka kwanta masa akan kirji..

lamo tay da fuska tana hawaye muryansa kusan ararrabe yace shush, nasan baki son ganina yanxu but can we talk abt what is wrong with ur health now? shiru tay jin kirjinshi na wani irin bugawa yana maganan ji yay ta malale masa akan kirji while he shyly expected her to pull away from his chest din duba da dukiyar fulanin nata a sake suke suna taboshi suna masu dagwala mai lissafi sai yaga takara narkewa can cikin muryan kuka dayazo mata bazata tace nifa bance bana son ganinka ba aikaine kaki xuwa...ka shareni..jin ta fara kukan dagske ahankli yace toh ya kike so nayi??i just thought if I gave you space xakiji sanyi aranki.. lumshe ido tay hawayenta masu xafi suna zuba masa a jiki da sanyin murya tace 'sanyi kuma? how on earth zanji sanyi..kace ma ammi zakay aure nd u left me to be hearing it sumwher else, ai in kasan zakay aurenka sai ka gaya min... da wani irin gajiya da kamewa tafadi hakan, yayi shiru yana kallon idanun nata data lumshesu gam gam da alaman bata so ma su hade ido bare ta kasa furta masa abnda yake mata ciwo a zuciya...dan kyabe baki yay muryansa a sanyaye yace ayaana amma kinsani i dint choose it..so, pls..look at me muyi magana.
...dede nan ta bude idon nata ta kalleshi a marairace yace "i dint choose to be married." sai da tay minti biyu tana kallon cikin idonsa kafin tace "i know,. yace to meyasa kike fushi kike ciwo? cikin katsesa tace kada kadauki fushi da rashin lafiyata a matsayin hukunci dana mka, Ka dauketa a matsayin zafin danakeji a raina cos its feels like i am feeling my pain, nd ur pain at the same time , ka dauka ciwona shaida ce akan yadda naji zafi. kara jawota jikinshi yay da sigar lallashi yace “hey, Idan yanayin fahimtarkice ke sa ki yin rashin lafiya tohni me ya kamata na yi da kaina knn?ayaana, akwai alaqar dake neman rabo,snn akwai wacce yake neman fahimta..shin ina da ikon karban dukkan wann matsayin a wajenki??

share hawayenta tay ahankli ta dada aje kanta akan kirjinshi araunace tace "nide bansani ba, all i knw is nafijin tausayinka fiye da yadda nakejin fushin komi araina,
tayaya zan rayu da sanin cewa kaine zaka aureta shine kawai bansani ba...

muryansa kamr xai mata kuka yace nd what make u think dat i wanted this for us, uve missed ur final exams, u ignored my calls my texs duk kuma baki son gani na,..u tortured me when i needed u the most..

ashagwabe sosai tace but i read all ur texes kuma ai na fahimce su, nifa i am not angry with u....

yay kwafa yace ohhh so you just want to torture me kenan ko?

tace "noo"i just want to understand what i feel

yace "did u?kuma kin fahimce ni nima yanxu?

dan shiru tay snn tace a lil bit..

dagata cak yay ya dorata kan cinyarsa tabi ta sunkuyar dakai kasa dogon yololon sumanta har na kusan rufe mai idanun shi ya rike kadan, da muryan lallashi mai sanyi yana gyara mata suman baya yace "haba madam dina..pls take it easy on me mana,..I believe some connections aren’t built by choice alone.They’re assigned. Tested. Pressured. But can never erased. kidauka wann jarabawar muce.. ko yanxu zaki rabu dani ne sabida ance haka?

sunkuyar dakanta tay kasa bata amsashi ya tallabo fuskrta da tafin hannunshi suka hade ido suna masu kallon junansu da tsumayi

ahnkli yace please tell me that we cannot be undone by this??

sabbin hawayene suka fara sauka mata tace "i know we can't. i can't even breath witout you. i was hurt.. nima aiji nayi kamr zan mutu ranar but what am i even suppose to do.

idonsa luhu luhu akanta yace basai kinyi komi ba "just trust me kinji?nay miki alkawari i wll fix this...dan kwace fuskarta tay a hannun sa aragwabe ta jawo kansa tadora akan kirjinta kusan atare suka lumshe ido da muryan mai sanyi tace "then pls fix it fast bcos its really hurting me..

cikin kara lumshe ido da budewa yadora hannunsa akan suman kanta yana shafawa ta baya ahankli ahankli jin kansa awani duniya na daban, da karyayyen murya yace "i am really sorry, inaso kisan cewa babu wani ko wata wanda zai iya canza matsayinki acikim zuciyata nd i wont stop trying untill all our dreams come true bt If your sickness is the price of understanding me then I’m not sure I deserve to be understood at all.

lallausar hannunta tay wrapping akansa ahnkli tafara shafa masa can cikin tsakiyar kansa abazata ya saki nishi yanajin kmr xai sakin mata fitssri ajiki da sanyin murya tace " i am sorry too, ai kasan nothing will ever make me leave you.. kansa ya dada gyarawa akan lallausar chest dintan yanajin wani iri irin mahaukacin sacewr jiki idonsa a lumshe yace "hajiya Ur body is still very warm ya kamata muyi wani abu akai..yana fadin hakan ta dena shafa masa kan ta kalleshi shima ya dago taga idonsa har ya sauya kala sosai sai ta sunkuyar dakai ahnkli

murmushi yay baice komi ba ya jawo ledan chemist in tana kallon sa ya harhada ruwan Allura within scnds suna hade ido tay firgita ta sauka akan cinyarsa ta ja baya yace meye kuma? tace nifa lafyata kalau..yace"ehm hve u studied medicine? kafin ta amsa taji har ya jawo hannunta ya kawo ta har gabansa ya dora ta kan gadon da kuka da wulla kafa da komi har ya juyata ya mata alluran zazzabi.

jikin ta amuce tay kwanciyarta flat akan gadon tana hawaye yana gama discarding syringe in ya karaso yana shafe mata wajen ahnkli yana murmushi yace you better get use to it cos i am the only doctor in my house..i wll deliver our babies. nd give u soo many injections inkika cigaba da kukan allura har yaranki suka girma haka zansa su miki dariya. tana share hawaynta cikin turo baki tace "nd how many kids are they?yay murmushi yace hmm kamar 6 boys 4 girls, baki bude tace 10?yaa yar ni innan sai na haifa maka yara goma?

..karamin dariya yay yace hm yarinya kenan wato zancen kike so ko?maybe we have 15 ma inkika iya kulawa da ni sosai..rufe idonta tay kafin ta amsa yace..cmn get up nd get dressed ki sameni a motana ynxu dan Allah, dan banaso mu jima awaje nd i want us to spend sumtime alone after seeing my friends they are bit worried abt u dan muna tare dasu akace min baki lafya.

..a mugun kasale tace "okay" kissing din forehead dinta yay calmly snn ya fice tay lumuii ajikin pillow tana mai bin bayansa da kallo, it took her a while kafin nan ta mike tsaye ta gyara zaman top inta yadda ya cukuikiya matashi dan gabaki daya qamshin jikinsa takeyi sosai...its almost 6 tay saurin fadawa wanka within 5 mins ta fito ta tsantsane jikinta tashafa body lotion sama sama ta bibbi koinnta da humra da oil perf snn ta kara da turarenta na black opium, bata tsaya kwalliya ba sama sama ta shafa powder tasaka kwalli sai dan man baki data shafa ta jawo nude abaya me bala'in kyau da tsada ta kwama ajikinta ta kara bin jikinta da turare masu dadin qamshi ta tufke sumanta duka baya ta yafa veil dinta ta hada da wayarta da side bag da shoes duk tasaka su a lokci guda snn ta fito. the house was once again quiete dan babban gidan ne bana easa ba,ammi tana sashen hajiya harta safiya kuma tana gefen anty safeera har ayaana tafice taje ta samesa acikin motarsa babu wanda ya lura..

she looked fresh nd original dake shi kullum tay simple kwalliya yafi burgeshi yana murmushi ya kunna motar hannunshi daya nakan stiring daya na hanunta ahnkli ya doshi kofar gidan ana bude musu gate suna ficewa saiga motar uncle moh ya karyo tsaya yay bai shiga gidan ba dan duk sanda yaga ibaad da wani sabon motar zamani kuma me makahon tsada sai yaji kishin hakan ya bala'in kamasa, sabida duk gidan uncle moh shine yafi sayen abubuwan masu tsada masu daukar ido shi bappa zaidu bai fiye damuwa da nuna arziki a fili ba he is just a quiet prestige rich man that doesnt need to show off anan ne kuma sukay hannun riga da uncle moh

tunda yaga farar lexus Ls na ibaad ta wulga yay sauri ya mika wuya a dan fixge ya kallo fuskar ayaanah sai yaji kmr bai yadda ba, gashi yaje ya gama shirinsa yau zai fadi maganan aure, but curiosity got the best of him kasa hakura yay saida yajira suka dan bashi rata snn yafara bibiyarsu a sannu ahnkli

Soyayyarsu me sanyi sukesha acikin motar suna sako hirar tsarin rayuwarsa na gaba sama sama aciki..

He already told her koma yayane zai tafi da ita kasar waje duk inda zaije anan itama zata zauna ta cigaba da karatu tsabar hirar soyayya yay dadi ko kadan basu lura da uncle moh abayansu ba ba wanda bai tashi tabbatar da cewa ayaanah bane a motar saida yaga sun sauka agaban wani eatry tare suna shiga basu jima yaga sun dawo ibaad ya rike hannunta kuma stll ya rike ledan tarkacen da suka siya

saida ya bude mata ta shiga ta xauna kafin nan ya aje ledan abayan seat ya dawo sika bar wajen, still ya dauka gida zasuje saiyaga sunyi wani hanya daban irin sabuwar estate ne na zallan masu kudi da mulki yaga anbude musu wani quest house sun shiga, tun daga irin gaisawar da mai gadin ya musu jikinsa ya bashi bayau ne farkon zuwan su nan wajen ba.

agefe yay parking jikinshi har na rawa rawa tsabar kishi da mamakin ayaanah dayakeji acikin ransa he was like dama ashe haka yarinyar nan take marar kamun kai wato bada mujaheed kadai ma ta saba fitar dare ba kenan? hmmmm kirjinsa naci da wuta ya kasa fita a motarsa har saida suka lume ciki. suna shiga ibaad yajawota sukaje palon suka same abokansa aciki

ayaanah ta gaisa

79 / 88