ABUNDA KE BOYE

Author :  NONE Category :  African Stories & Novels

Chapter   62 / 88

183K to 186K   out of 262.2K words

atare, here nd der cikin jama'a zakaji ana bala'in ririta gulman dacewarsu..

it was the worst night for xainab arifah tun tana daurewa bata son daukar abun serious har ciwon ta yaso yafara tashi mata, worst not with the way with the way her friend ruqqy is qouting" wann yarinyar kam ta kwace miki saurayi".all the pain has gotten to her neck, duk da uwar notice me da barin kudin manni data dingayi
haka har aka gama dinner arnd 12pm na dare tanaso waikoda ibaad yaganta su gaisa da kawayenta da nashi abokan amma inaa, ashema 11:30 ya sabule ya kai ayaanah gida yace ma abokansa ai tana da ciwon mura wai sanyi zai kamata....

har gidan kuwa yakaita kafin ya dawo hotel few minutes kafin sauran angwaye suka fito washe gari sassafe ya raka jamal har airpot da suvenrs na biki sabida aikin dake gabansa da gaggawa. da shi da su farhan dukka aka gama hidiman budan kai da su da sassafe, sann aka ma kulthum nasiha aka kawota gidan ammi babba, anan za'ayi wuni snn amarya da ango su kwana daya kafin nan washe gari su wuce malaysia atare. .

Ammi babba bakinta har wuya tsabar murnan irin goma na arxikin tsaraba da ta samo abikin nan...not untill dataje tana ma maheer ɓaɓatu ta tsince shi yana waya da ammi karama duk ya daga hankli ita kuma tanata bashi hakurin cewa ai babansa ne ya hanata zuwa dinnern sa amma in sha Allah itace zata fara xuwa gidansa bayan sun wuce malaysia da amaryansa gobe
...daga jin haka kishi ya bi ya rufe ma ammi babba ido..

duk inda bappa zaidu yay sai ta bishi da habaici damuwarta wai baya kishinta fatima dake itace gwall dinsa ai bai sake tay kwalliya taje ta shiga cikin maza tay rawa da dansa ba..

Shareta yay har ta gaji da habaice habaicen tay shiru bai kulata ba..


bayan biki family house yadan yi shiru dedekun bakin nesa ne kawai basu watse ba washe gari da sassafe uncle moh ya dinga tura ma ayaanah text akn taxo ta samesa yana son magana da ita,wanda ko daya bai shiga ba dan tun wajen dinner data lura da take taken sa tabi tay blocking layinsa ta hada da dansa dayake aikowan ma tay blocking..

tun jiyan kuwa mujahed yaso ya nunnata ma abokansa as wife to be dinsa, like he alwys told them shima auren gidan nan dai zaa masa da ayaanah irin yadda akayi na kulhum da maherr, yayita kiranta wajen dinnern nan amma lambarta bai shiga ba kuma althrou yaganta tana tareda ibaad ne wanda kowa yasan ba a ma ibaad irin wann rainin bare yazoshi ya kirata agabansa sai kawai ya basar da komi

dake tay blocking dinsu both uba da dansa tay baccinta bata ga wani abu da suka turo ba kuma kirar kodayansu bai shiga wayarta ba, kwanan kulthum daya tare da angonta agidan su bappa zaidu yay musu nasiha duk family aka rakasu airpot da yamma suka wuce malaysia atare da zimman few weeks frm now zasu dawo gida sabida krban trnscrpt da sauransu wanda zaa ma kulthum transfer ta koma da karatun can malaysia inda mijinta yake da zama yanxu..

bayan wucewar amarya da ango satin gabaki daya an daukeshi ne wajen kewa da kuma sallaman baqi musmn ma na nesa da sukaxo musu, for good 6 days ayaanah taki sam ta hada hanyarta da su uncle moh, tun bai gane tana dodging insa ba har yaaxo ya gane mujaheed ne kawai hanklnsa yay nisa sabida shine yake yawancin jigilar kai jama'a aiport ko tasha sai bai wani lura da cewa blocking insa ayaana tay ba, he just tot irin mood swing na missing din kulthum ne kawai yake kan damun su ita da sultana bcos they really cried lkcin da kulthum zata bar gida.

daga gefe kuwa uncle moh sosai ya shiga hayyacinsa ya sissiya abubuwan duniya da yawa harda sarkan wata gwal wanda zai lallashe ayaanah dashi dan ta dena fushi su dawo daidai. sam baiyi tsammani dan ya mata fada zata dauke masa wuta haka ba. he was really worried nd remorseful gashi so yake within 8 months frm now tana gama scndry school dinta sai ya shigo ma hajya mairo da batun aurensa da ita..


bayan sati guda da biki anty safeera ta farka da wani irin laulayi dake ta jima tana family planing harga Allah bata masan ciki ya shigeta ba kawai gani tay kominta na canzawa she just left it a matsayin stress ne na bikin yarta datayi

ranar asabar da sassafe ta gaya ma uncle moh cewa batajin dadin jikinta xataje asibiti yace mata bari yay wanka kawai yazo yakaita dakansa a duba masa ita.

dakinta ta nufa dan ta shirya tagama amai kenan sai ga mujaheed ya shigo dubata...

shiya taimaka mata ta kimtsa kanta, lckin duk ta damu sosai harma tafara suspecting cewa koma cikin ne da ita, tafara hawaye tana cewa mujaheed gaskiya batason ta sake haihuwa sabida dakyar take sha kuma gashi ta balain jimawa bata haihu ba zata sha wuya..mujaheed yanata dariya yana lallashinta yana ce mata zata iya, ahaka ahaka har ya shigo mata da batun ayaana

saidai wann karon he was damn serious abt it, yace mata in 1 nd half years zai gama 4yr course nashi daykey a univrsity dan haka yanaso shima yay aure kafin yaje masters a dinsa kasar waje kuma harga Allah ayaana yake so kawai ya aura

anty safeera taji dadin haka, kodan ma kanana kanan zargin dake ginuwa aranta game da alaqar ayaana da uncle moh ya kare akawo ma weird gifts dinsun nan full stop...

tana murmushi tace masa inkuwa ayaana zai aura zata goyamai baya dari bisa dari..

he was soo happy da yanayin yadda anty safeera ta amshi maganan, sharply yace mata zaiyi tunanin yadda sai fito fiki ya gaya ma ayaanahh qudirinsa acikin satin nan ko kafin watan nan ya kare kar kuma wani ya rigasa furtawa.

daga kofa uncle moh yay shiru yana jin duk wani hira da sukeyi gabansa yarinka faduwa yana jin wani irin jiri jiri na shirin kwasarsa daga tsaye

sanin cewa yana da zafin zuciya bazai ma iya jurewa ya kallesu da wanna maganan har a tunkaresa da shi ba yay maza ya fasa shiga dakin ya koma room dinsa ya dauki car key yabar gidan, basu kara ganinsa ba, duk kirar data masa saican ya tura mata text yace mata "urgency ne ya fitar dashi, kawai taje asibitin ita daya inya dawo zaizo yaji.

awajen abokinsa ya wuni wajen neman mafita., ita kuwa tun da laulayi ya lafa ta debi kashin asibiti ta watsar bataje ba, kowa ya hallara akayi wkends babu uncle moh ranar agidan gabaki daya sai can dare ya dawo nan ma bai kula kowa ba ya kulle kansa a daki cikin tunanin shawarar da alhaj ameer ya bashi na tura mujaheed karatu wani kasa tareda saka masa sharudan cewa bai amince yay aure ba sai ya kammala har matakin masters dinsa da niyar kafin nan ya dawo ai riga y aure ayaanah sai kuma yaga ta tsiyan.

zainab arifah ta musu sallama, itama tabar nigeria ranar sunday da matsancnin damuwr ayaana a ranta..


bayan kamar sati biyu masu kyau da kammala bikin kulthum lokacin komi na gidan ya fara dawowa daidai ranar alhamis da yamma ayaana ta dawo daga lesson wanka kawai tay ta saka doguwar rigan atampa holland dark green colour ya mata kyau sosai ta daura dankwali, kunun madara me dumi da ammi karama tay ta dauka tazauna tana sha gidan yay shiru she was just wondering yaushe ammi karamn zata dawo daga aiki dan tunda kulthum ta bar gida she have been lonely dake safiya bata ma kulata ita dayanta yanxu take zama inba dai chating sukeyi da sultana awaya ba....

toh yanxu ita kanta sultanan bata da wani time sosai sabida soyayyarta da ahmd ya kara yin karfi ya dage da batun zai shigo gida da maganan aure.


ayaanah tagama shan kunun ta kenan har zata danna ma ammi karama kira tamata shagwaba caraf sai ga safiya ta shigo suna hade ido tace ke ayaanah hajiya tana kiranki acan shashenta ta ni kiy sauri kifita kallon series zanyi tun kafin ammi ta dawo ki hada mun makrcin dakika saba..

ayaana batace mata uffan ba ta bar wayarta anan daga ita sai dankwalinta data kifa akan doguwar sumanta ta wuce sashen hajya mairo,...

tana isa ta bakin kofar ta tsaya cak musmmn da taji muryan uncle moh ne ata ciki suna magana da hajiya mairo yi tay kamr zata juya ta koma sai kuma she cant run away from him forever gara dai tay facing issure din, ita haka kawai de takejin batawani son ta cigaba da tarayya dashi,koma meyene intention dinsa kawai gara ta hakura, kwana biyun nan data guje shi ya zamana da babu shi arayuwarta bakaramin kwanciyar hankli ta samu aranta ba.

dakyr ta tattaro makanta nitsuwa tay sallama a nitse ta shigo babban falon wanda tun shigowarta wnn dan uban qamshin turaren wutar dake mamayrta ya sa ya zuba mata idanunsa har ta karaso ta zauna kasa cikin nitsuwa

fuskarnta a basake ba murya kasa kasa tace "ina wuni uncle...yay wata yake yace lafiya dear yaya kike..kafin ya dora tace" hajy ke kika aika nazo??" cikin kyabe baki..haj mairo tace o.. o..o ..o dama muhammadu ne yazo min da wata magana, yace ranar daga miki fada kawai kika hau dokin zuciya kika dena gaishesa waike kina fushi dashi, yoh inbanda kinsamu kansu suna shagwaba ki har ke kin isa babban mutum dayakai ya haifi biyun ki ya miki fada kihau fushi dashi kudai rinka ma kanku fada ayaanah

muryanta kasa kasa tace "hajy nifa banyi fushi da kowa ba

"to toh muhammadu kaji ai agabanka ta karyata ka,ikon Allah ayaanah ashe haka kike baki da kunya?

cikin katsesu yana wani irin sum sum yace aah hajiya karki mata fada dan Allah. ai leifina ne da ban tsaya na lura da uzurinta ba...ayaana dear, i am sorry kinji ko i shundt have shouted at you ranar kiyi hakuri kinji dear

hajy ta nuna masa yatsa kai muhammadu ya isheka haka, akan me? ita awaye da zaka zo kana wani langwasa mata murya..ba kirarta kay ranar tay banza dakai ba shone kuma kaine zakazo kana bata hakuri..daka mata fadan sai me? waye ke moruwa dakai inba ita ba, har wani fushi kika tsira da manyan ki..lallai tab di jamm...irin tarbiyan da kuke basu kenan, basu darajaku yanxu ke ayaana ko duka muhammadu ya miki shi ba' kusan asar ubanki bane.? tunda ya kai haifeki ai sa'an ubanki ne marar kunya kawai taɓabbiya. maza maza ki bashi hakuri bana son iskanci da bude idon banza da wofi.

muryan ayaana na rawa rawa tace "kayi hakuri uncle nifa ban rainaka ba..ranar naga kanata masifa ne shiyasa sai bance komi ba amma ni ban raina ka ba

yadda ayaana tay maganan da bacin rai hajiya ta harxuka tace 'ke da Allah karya kikeyi inba raeni ba meye ne..kice kawai kina dai tare da ubanki rayyanu bazaki iya saba masa ba dake ya hure miki kunne kina raina manyan gidan nan kamar yadda shima yake raina uban kowa.. toh muhammadu ya gaya min komi, ince dai akan shi rayyanun ne kikaki zuwa kirar da ya miki ranar? toh wllh wallah ahir dinki da raina min ɗana akan rayyanu, dan kinga yana sake miki.. yana tausayin rayuwarki toh wallah bazaki hada kai da rayyyanu kuna walakanta shi ba..tunda kikazo garin nan meye muhamadu ya ke miki inba alheri da rufin asiri ba...snn kece ynxu zaki tsiro masa da iskanci da rashin kunya har wani kina fushi dashi kajimun shashasha marar hankli toh wllh karna sake jin haka

kaikuma muhammadu wallah banason irin wannan shegen gurbataccen tarbiyan da kuke bawa yaran nan, yanxu ka kinkimo wayann kyautuka harda sarkan gwal zaka bata ita da laifi kuma zaka kara lallata da kyauta wato kenan tacigaba da yin abunda take maka na rashin kunya kenan ko?

yace ahhh hajiya Allah ya huci zuciyarki nifa bance ki kirata ki haura mata da fada ba, ai leifi na ne dana mata fadan ko..ni sulhu kawai nake so.

ya juya ya kalle ayaana a marairaice yace ayaana dear kiyi hakuri...i bot this gifts for u ina fatan zai saka komi ya wuce...

ayaanah tafara hawaye
batace komi ba dan ranta bakaramin soyuwa yake mata ba...

hajya tace ohh bazaki amsa shi ba, ni wallh da bari kay naci ubanta toh meye haka ana bata haquri tana mana kuka ke kenan baza a gaya miki gaskiya ba ko rainashi dakikeyi abu mekyau ne...

ta share hawayenta ahnkli tace hajiya naji nace yayi hakuri...ke fa bakisan asalin abunda ya faru ba kinata min masifa

..tace nayi din, saiki tashi ki dakeni nasan cewa a nonon rayyanu kika tsotsi rashin kunya Toh wallh baki isa k raina muhammadu agidan na zuba miki ido ba

mikewa ayaana tay tace "ni zanje daki kaina namin ciwo..

hajy zatay magana uncle moh ma ya mike tsaye da wani irin sigar lallami hajya dan Allah ya isa haka..kinga kinsa kanta na ciwo..dear kije abunki kihuta nasan kin gaji...ince dai komi ya wuce..ahnkli ya matsao kusa da ita yace i wll call u with my new numbber dan Allah ki dauka zamuy magana a atacan i am sorry for all this kinji ko...ayaana taki tace masa uffan hawaye na zuba a idonta...ya kuma cewa zan bar miki gifts dinki anan inkin huce saikizo ki dauka kigayamin in sun miki kyau...

da wani irin masifa hjya tace "ana miki magana kinayin shiru ma mutane..chab din jammm ahhtoh lallai ayaana wuyarki yakai na yanka..toh wallh wallah har shi rayyanun dake hure miki kunne bai isaaa muhammadu yana masa magana yana kin amsashi ba maza kifita kibamu waje marar kunya kawai. inbanda samun waje waye zai dauki wnn rainin agidan nan inba muhammdu ba..

da wani irin sauri ayaanah ta fice a sashen tana shiga sashen ammi karama suka ci karo da ita a kofa tana kkrin shiga, suna hade ido wani irin kuka ta fashe da shi cikin sauri ta rungumi ammin tana kuka mai zafi jikinnta atake atake ya dau wani irin zafi sosai...

#idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata

*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*

*WATTAPAD @SURAYYAHMS*


*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*


#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[06/12, 14:58] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: ABUNDA KE ƁOYE💫
arewabooks@surayyahms.



⏯️3️⃣8️⃣

yadda ayaana take rabza kuka me cike da bacin rai da fushi yasa jikin ammi karama yay wani irin sanyi kanta a dan daure tarikota cikin damuwa kuma ahnkli snn taleka corridor ko zataga wani na biyo bayan ayaanan sai bata gan kowa ba, jawo ta cikin sashen tay suka wuce har cikin dakin baccin ammin direct safiya tabisu da kallo suna shigewa daki ta taho cikim sanda ta manna kunnenta ajikin kofar dan taji meke faruwa.

ammi ta zaunar da ayaanah akan gado tanamai rungume da ita cikin muryan lallashi me taushi da nuna tausayi tace haba haba ayaanah kukan me kikeyi haka keda waye, snn me aka miki kike wann kukan? dada shigewa jikin ammi tay tana kukan sosai harda rufe idonta, da muryan damuwa ammi karama tace' kiy hakuri mana mamana, nd pls can u tell me what is going on zakifa sa hanklina ya tashi, ke da ibaad ne ko??

cikin tattaro makanta nitsuwa daqyar, yadda zakasan abun ya mugun bata mata rai hawaye nazuba a idonta cikin zafin shesshka dakyar tadago kai ta kalle ammi snn tace ammi dan Allah dan Allah kice ma uncle nifa bana son gift din dayake bani, haka ma ranar bikin kulthum ya kirani falonsa wai dan bansamu naje ba shine yau yajeshi ya gayawa hajiya wai ina masa rashin kunya ina rainashi ita kuma bata san kan maganan ba kawai tanata zagina, ammi nide dan Allah kije kice musu banaso..ni nagaji wallah banason komi nashi, kawai ki gaya masa yadda zai dan fahimta ya kyaleni...

jawota jiki sosai ammi tay jin yadda ta karashe mgnan da matsanancin kuka ahnkli tana cewa "its okay ayaanah ya isa haka. karkiyi ki daga ciwonki abarni damuwa ita hajiya batasan illar haka bama..calm down zanje na sameta anjima kidena kuka mamana..

ahaka ta dinga lallashin ayaanah har tay shiru kafin nan ta kyaleta akan gadonta tana kwance ita kuma ta shiga bayi tay wanka ta canza kaya ta fito suka fito falo atare, kallon ta safiya ta dingai tana mata dariyar mugunta kasa kasa sai can tace 'toh gacan wayarki yana ta ringing gashi kinje kinsaka privacy screen baya nuna suna halama uncle moh ke kiranki.

..da sauri ayaanah ta karaso ta dau wayar tana budewa taga tarin miscalls har 12 da new number sai 3 miscalls da lambar ibaad, da uban text message da uncle moh din ya turo mata na lallashi da ban hakuri da wata sabuwar numbershin dayagaya mata cewa zai nemeta dashi daxu.

dake ana daf za'a kira magrib ne dakinta kawai ta nufa bata bi takan calls din ba tana xama akan gadonta tay dialling number ibaad dabai dauka ba ta tura masa sako.. daga nan aje wayar tay taje bayi tay alwala har ta fara sallan magrib ta idar ibaad bai kira ba sai kuma taji hanklinta ya fara tashi cos she hate to miss his call dake bai saba kiranta haka kawai ba, ana daf za'a shiga sallan isha tay banza da new calls din uncle moh dake kan kara shigowa wayarta sai ta fada gidan wanka, tana fitowa tazo tay yan shafe shafenta sama sama tay kyau snn ta saka wata fitted gown na material sea green colour ta gyara sumanta tay parking dinsa baya gaba daya, tana gamawa tay sallan isha'i har yanxu uncle moh bai dena kiranta ba,she was so annoyed gabadaya mood dinta canza, tafito ta samu ammi karama harta gama musu dinner suna hade ido da sanyin jiki tace sannu da aiki ammi, da murmushi ammi tace yawwa ayaana ynxu an huce ko? to kizauna kici abinci dan Allah bana son hayaniya zanje na ci nawa da hajiya kinji ko? da ladabi tace toh ammi amma a koshe nake bana jin sha'awar cin komi kawai saikin dawo! babu yadda ammi batay da ita ba tace sam bata jin yunwa ne ammi na ficewa kuwa safiya ta dauke abincintan tawuce daki dashi ita kuma ammi karama ta wuce

62 / 88