Author : NONE Category : African Stories & Novels
ma juna akan zina da bokan nan datakeyi anyhow batare da jin wani remorse ba..
duk wani salon wayo da iya magana hajiya ramatu tabi dan ta ganar da ita irin dadi da karfin buran bokan nan amma haka ammi babba takijinta sam tace na mijinta zaidu batagama iyawa da dadinsa bare na boka
hardacewa kazanta bokan yake bata kuma har ta mutu bazata iya bude masa gindinta yaci ba.. haka suka sha musunsu har hjy ramatu tay give up, ta zuba mata idan while aranta kawai tausayin futuren raihanatun takeji bana kadan ba.
dukkansu sunsan bazasu taba iya zaman hada miji da fatima ba sabida sosaine tayi musu nisa wajen iya gayu, gata da kyau,da halaye me saurin shiga zuciyar namiji sabida ta iya girki ga tsafta ga sanyin tarbiya da iya magana.
wajajen 2pm suka iso gidan jaju ramatu, anan sukay wanka taci abinci, ko hutawa batay tay maza ta nemi gora ta zuba maganin aciki ta saka a leda tace zata wuce offishin bappa zaidu kawai bataci na xama ba.
hajy ramatu batace mata komi ba har sukay sallama ta wuce wanda tundaga gate din office dinsan akace mata ai ya fita da wasu muhimman bakinsa tun safe basu dawo ba..
da haushin haka tajuyo da Allah yaso ta ma ta amshi kudin abun hawa isashshe awajen haj ramatu, kai tsaye university ta nufa, tajeta har Department of law cikin cin sa'a kuwa yau maheer basugama lectures ba baifi 10min ne atashesu bama.
zama tay har saida aka tashe sun yana fitowa kafin ya daga wayarsa yakira ibaad yazo ya daukesa kawai sai yaji muryanta abayansa tana cewa maheer maheer kai maheer
Da dumbin mamaki ya juyo yana kallonta itama tana kallonsa ganinsa yanayinsa kamar ba abunda ke damunsa aranta tadinajin kamar ta dura masa ashar mai zafi ko ta tsine masa, musmn najin zafin yadda ya debi kashinta ya watsar sai sam bataga alaman kmr mheer yana da imani akanta ba
budan bakinsa kuwa babu gaisuwa yace "mummy meyakawo ki nan?? mugun hade rai tay amasife tace "meyakawo ni fa kace? hmm aidole ka tuhume ni maheer, tunda har kayi wata sabuwar uwar dayasa ni dana tsuguna na haifeka baka kason ganina a kusa dakai..kazubar dani a kwandon shara sabida fatima ko?...toh ni ai banida zuciya, duk yadda ka tsaneni ni uwarka ce babu wace macen da ta isa ta cire sonka araina, zuwa nay dama na duba lafiyarka amma tunda bakason ganina shkenan, 'na lura kanacikin koshin lafya maheer,. sai anjima...bari nakama gaba na kafin kay fushi ka zageni ko ka kadeni da mota marar hankali kawai.
rai amugun bace ta juya zata bar wajen da sauri ya jawo hannunta ta dawo baya cikin sauke murya yace "haba haba mummy nide ban tsaneki ba,
kuma ban mance ki ba infact kullum ma ina miki addua.....
cikin katsesa da haushi tace kana addua dan Allah ya raba ubanku dani ya kawo muku fatima gidansa ko?
wani irin makritaccen kuka tafashe masa dshi tace ...nasan nay masa laifi amma har ace iyayena sunata bibiyarsa har gida har office suna bashi haquri yana banza da su kam sam baimin adalci ba..duk cikinku inda kunsan abunda yarinyar tamin asararsa da saikun mata abunda yafi wanda na mata amma wai harkune kuke daurema babanku gindi yana tozartani..
wata karamar scoff ne ta kufce a bakinsa yace "but mummy that was too much..too extreme!! haba mummy, ki amshi lefinki mana koda na rana guda ne..kwata kwata bai kamata ki dake yarinyar nan har haka ba..
kara fashewa da kuka tay tace "toh naji nayi leifi..nikuma da aka min asarar million goma ai dutse ce ni, bai kamata naji zafin asara ba..maheer i knw i overaccted but it pain me alot yakake son nayi..nifa baqin zuciyar babanka daka debo shine matsalana dakai kuma shiyasa bazaka taɓa fahimtata ba...u have no idea what i went tru just to come out here nd see you ryt now...iyayena sun dau zafi, ku da babanku duk kun sakoni agaba, while everything is not entirely my fault nd you know that...
abunka da ɗa da uwa kukan datakeyin sosai yaji yana taba masa zuciyarsa sai baice komi ba ya kamo hannunta ya jawota gefe, suka zauna a inuwa ya fara lallashinta, ta rungumesa kyam sai wasu abun tausayi take masa.. dakyar tay shiru ya fara tambayarta asalin meye ne acikin kwalban har na 10million da ayaanah ta fasa mata
rantsuwa ta masa tsakani da Allah tace wai maganin aljanun kawartace da aka kawo musu shi tundaga china nd its worth 10mll sabida har da kudin shiping da komi aciki...ta dinga rantsuwa tana masa karya .har saida taga ya qamsu, yace toh mumy badamuwa zan gwada yi ma baba magana bt not ryt now sabida he is busy. sai zuwa da yamma inya dawo gida
tana share hawayenta tace "shikenan try for me' ya gyada mata kai yanajin tausaynta. daga haka ya rakata har gate in school tashiga adedeta sahu sai bai kara sanin ina ta nufa ba.
kirar ibaad yay awaya within 10min ya fito daga lab dinsu yazo ya daukesa suka wuce asibiti kamr yadda suka saba kullum, saidai wnn karon maheer was soo quiet thru out the jounery da tunanin maman san aransa wani bin sai yaji kamr kar ya amince da ita wani bin kuma tausayi kawai take bashi....
after few hours bayan sunzo asibiti sunci abinci sun koma gida, komi ya lafa musu, maheer bai sanar da ibaad meyake damunsa aransa game da mum dinsa ba har ya wuce wajen kwallo tareda friend dinsa su abdl gaffar, ibaad kuma yaje shi wani private libarary domin zurfafa karatu..
yau kwata kwata ammi karama da sultana da ayaanah ne kadai suka zauna a asibiti har yamma ya rufa sosai bappa zaidu yazo ya dubasu yaci abincin shima, at around 6:20 ya wuce gida shima, samu yay already su ibaad sun dawo har an shiga sallan magrib, yay alwala ya jonasu ya idar kenan wayarsa ya fara ringing sabon business patner insa ne sai yafito waje yana kan amsa wayar kenan sai caraf ammi babba ta hangosa daga cikin keke napep din tay marmaza ta fito da ruwan maganin ta kurba ta kurkure bakinta dashi..
nn ta sauko tana tahowa ta wajensa ahankli har suka ci karo dashi acikin duhun yamma tawani sha dogon hijabin da tun safe take yawo dashi...
ganinta ya saka ya sallame mutumin dayake wayar tun kan ta fara hauka ta zubar mai da mutunci dan yasan halinta sarai...
suna hade ido cikin sum sum tace mishi ina wuni yaa zaidu! muryan sa kasa kasa yace" ke kuma lafiya? a mugun makirce tabi ta zuba gwiwarta akasa tafara matse ido "haquri nazo nabaka. dan Allah dan darajar hajiya mama kayi hakuri, wallh nayi nadaman abunda na aikata ma yarinyar nan.. kawu na bai gaya maka anmin ruqiya ba? yaa zaidu wallah aljanuna ne suka tunzura ni na aikata dukkan abun nan,i am not that wicked.. kayi wa Allah kayi hakuri ka maidani dakina and i promise u daga ynzu kocewa kay na rike yarinyar nan har abada kamr yar cikina zan rike maka ita,fatana maganan nan ya wuce tsakanin mu, duk abunda ya faru sharrin shaidu ne da sharrin aljanu na da sukeso su rabani dakai mijina...
adan tsime yace "aljanu? raihanatu ke yaushe kika taba yin aljanu...my friend pls i am not ready for all this nonsense talk ni karki tara min mutane kije kawai zan nemeki..
kuka tafarayi sai da taga ya hade ransa snn ta miƙe tsaye da sanyin jiki ta koma keke napep din tashiga suka bar wajen agaggauce.
maheer dake son dama yay seizing wnn chance din ya ma babansa magananta, ya fito kenan yaga zuwanta wajen sai ya tsaya daga bayansu yanajin duk abunda suka fada...
bappa zaidun na juyowa suka ci karo dashi da taushin murya yace "maheer lafiya? u almost scared me.
kan maheer a kasa yace i am sorry sir dama na fito ne sabida na maka wata magana privately sainaga ma kuna tarene da mummy shine na tsaya agefe
yace "yeah..so what is it dat u want to talk to me abt....
shiru yay sai can ya dago ya kalle baban nasa da sanyin murya yace "baba i dont mean to meddle in to ur marriage affairs..amma baa da kayi haquri da halin mummy ta dawo gidan nan..is already too much stress da muke daura ma ammi nauyin kulawa da ayaanah ga nauyin mana abincin safe da rana da dare koyaushe...in babu matsala ata wajenka i am begging on her behalf pls forgive her nd let her come back...
cikin katsesa bappa zaidu yace "is enough maheer, naji..kaje kay sallanka kawai, nd stay out of this.. i wll handle everything
..da ladabi yace yes sir i am sorry .snn ya wuce masallaci,
bappa yana tsaye awajen har saida aka fara karanta fatiha snn yabi jam'in aka karasa dashi. nd ever since then baice ma kowa komi akan issure din ba, yafita yabarsu bayan isha yay wanka yasaka plain jumfa data masa kyaun yana zuba uban qamshin hugo boss yabar maheer da ibaad agidan shikuma ya taho asibiti duna ammi karama da yara....
dake wekeend ne yau friday night sultana tana nan tare da su ayaanah a asbitin zata na kwana, har sai xuwa ranar sunday ko monday da safe da ake tsammanin zasu samu sallama snn su dawo gidan atare.
wajajen karfe takwas ya wuce ya iso, bayan sun gaisa ya duba jikin ayaanah snn suka fita waje suna hiransu tareda ammi karama, tunda raihanatun tazo sai yaji kamr abun dayayi ma iyayen nata yanata damunsa but he had no choice face yaxo yay shawara da masoyiyarsa fatima yajita bakinta koda hanklinsa zai kwanta.
suna zama acikin motarsa kuwa ya fayyace mata komi dayake ciki, itama sai ta bashi shawara akan kawai ya hakura ya dawo da matarsa, duk dama bayau aka fara ba amma tacemai yayi hakuri tunda yara sun fara saka musu baki aciki, ganin kamr she seems okay with it yasa ya amince amma bawai har ranasa ya so ya dawo da raihanatu gidansa yanxu ba. he wanted her to spend some months dan tasan ita bakomi bace a rayuwarsa, saidai tunda fatima ta lallabshi yaji maganan ma ya wuce mishi...
atake a daren kuwa ta sashi ya rubuta text message ma kawun ammi babba akan ya amince ta dawo gobe...
hirarsu suka kwasa mummsn akan tafiya conference da yake gabansu cikin sati mai xuwan nan...it was agreed that ranar tues zasu tafi su dawo thursday ran friday ko sartuday kuma ake saka ran hajy mama zata dawo mai gabaki daya, dan haka har ila yau ayaanah will still stay da su ibaad agidan bappa zaidu har sai sun dawo ranar thursdy din snn sai atafi da ita can gida.
wajajen karfe goma da rabi suka hakura da hirar har ya koma gida ita kuma ta dawo wajen cikin asibiti wajen yara.
washe gari sassafe kawun ammi babba ya kira mahaifinta ya masa bayani duk aka taru mata akai aka mata fada sosai can snn ta shirya kanta wajajen 10am na safiya ta wuce asibiti tare da daura dammarar korar fatima awajen dan ita tazauna da yarinyar kodan mijiinta ya kara aminta da ita har ta samu damar kawo masa batun kudi, dan ta riga ta qudura aranta cewa bazata taɓa daukar wann asarar da ayaanah tamata ba..
#SURAYYAHMS
idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata
*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*
*WATTAPAD @SURAYYAHMS*
*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*
#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[18/11, 21:24] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: https://chat.whatsapp.com/HBrDJW5WI7h7uwSbRg77tf?mode=hqrc
⏯️2️⃣4️⃣
ABUNDA KE BOYE💫
wajajen 10:30am Ammi babba ta iso harabar asibiti abubuwa da yawa na yawo aranta har batasan wanne zata dauka ba, kai tsaye tatsaya wajen reception tay requesting aka kira mata dayan kawarta nurse hasina, wacce daga jin an ambace sunan ammi babba tsabar gulma ahujajan tay marmaza ta bar duk abunda takeyi tafito tazo ta sameta awajn da tunanin ko dambe tazo yi ta shiga mata faɗa dan ta jima tanajin haushi da mugun kishi naganin yadda rayuwar ammi karaman ke tafiya acikin familyn al-mansur..
despite the fact that sungirme ammi karama da shekaru sosai,sede haryau borin kishinsu da hassadnsu akan kuruciyatta yake karewa, ga iya daukar wankarta, ga masifar kyau da nitsuwa da Allah ya zuba mata bakamar kawarsu ammi babba ba, wacce duk dama tana cikin daular arziki tare da yin aure agida mai daraja mai babban suna har yau batada wani kwakkwaran abun duniya da manyan mata isasshu zasu iya nunawa ko tay gadara da takama da shi,
business kuwa duk tasa ahannu akai sai kaga ya lallace cikin kankanin lokaci, kullum korafinta shine bad investment, she is a very reckless spender bata ajiye kudi, kowani qaddara sabida jiji dakai da burga tareda gadarar cewa ai mijinta da ahalinsa gabaki daya suna da arzikin nan...
suna hade ido nurse hasina ta kare ma dogon hijabin dake jikinta kallo murya kasa kasa tace"aahh kawata ya kuma naganki haka? keda zaki dau wanka ki cakare kiyo zanzaro muje muci uban shegiyar matar nan datake nanike ma mijinki kin wani shawo dogo hijabi kamar wacce tazo wa kishiya wa'azi??
...cikin mugun shan qamshi ammi babba tace "ke hasina nifa wann ne ya kawoni ba..number dakin kawai zaki gaya min inje ciki tunda ai mijuna na ya dawo dani, dan haka mai waje yazo mai tabarma sai ya naɗe dolene ta fita taban wajen ni zan zauna da yarinya dan baza a cigaba da raina min wayo ba..
cikin kyabe baki nurse hasina tace hakan yay daidai kawata sai yanxu naji batu..toh muje in rakaki sunacan room 7, inta kama ki da dambe ina tare dake ynxun nan muyi waje road da ita...
ammi babba batace mata komiba ta kama hanya suka wuce har room 7 din dake yau asabar ne gabaki daya ahalin sai basu zauna ba, 8:30am duk akazo akayiyi gaisuwa tare da cin breakfast daga nan kuma mazan gabaki daya suka watse kowa ya wuce yin abunda ke gabansa, Ibaad yana can gym yana motsa jiki shikuma maheer tuni ya tafi harkan business dinsa da abokansan acikin gari. ammi karama ce kawai da yara tana shiryasu ganin jikin ayaana ya warware sosai yasa yauma ta kara wanke mata dogon gashinta da shampo ta warware kitson datamata ta gyara mata shi tsaf snn ta kyaleta akan gado tana kwance takuma shiga bathrum din da sultana danta wanke mata nata kan itama.
ahnkli nurse hasina ta bude kofar da mmkin jin yadda room din yay shiru kmr babu kowa aciki wani caraf sukaga ayaanah akwance daga can edge din gadon har bacci ya fara daukarta, riga ne da wando jikinta kamar yar turawa you may wondered if she is neva tired of sleeping
karasawa cikin dakin sukayi ammi babba tana wani irin yatsina fuska har ta isa kusa da gadon tana kallonta jin kamar ta shakureta takaita lahira atake, can kuma sai taja wani tukikin numfashi..
banda kallon doguwar gashinta babu abunda nurse hasina take tana kyabe bakinta...
"ni kinga banma taɓa shigowa dakin na tsaya ba.. dama yarinyar data tafka miki uban asarar kenan?
kasa kasa da murya ammi babba tay tace "eh mana, kibar yar babban bura uba ji nake kmr na shakureta na kaita lahira yanxun nan..ni bansan meyasa ba amma wallah natsani yarinyar.
jin an bude kofar dakin suka juyo da sauri kafin suce komai sultana tana ganinsu ta fasa wani dan uban ihun tsorata takara komawa bayin da gudu kamar wanda aka korota jikinta har na rawa rawa ta tantame ammi karama in btwn her breath tanacewa Ammi ammi....kixoo..itace tazo
ammi karama tayi saurin riketa a rude ganinta a tsoroce tace sultanah lafiya kuwa?meya faru waya koroki?waye ita...ko jikin ayaanah ne ya tashi? maganan take tana kkrin janta dan sunfito nan suka karajin ihun ayaanahn itama, da bala'in sauri ammi karama ta sake hannun sultanan ta fito agaggauce tana turo kofar kuwa saida gaban ta yyy mummunan fadi ganin yadda nurse hasina da ammi babba suka tsaya gimm agefen gadon suna wani irin yatsine suna hura hunci kamr sunzo dambe.
kallo daya ammi karama ta musu batare da ta kulasu ba tay kan ayaanah da already wani irin rawa rawa jikinta yakei dan ihun sultana ne yafara farkan da ita tana bude ido sai kuma tacikaro da fuskar ammi babba akanta dayasa takarajin ta tsorata duk sai ta rikice.
ammi karama tana taɓata tafado jikinta tareda sakin kuka tanamai kankanmeta sosai..rungumarta ammi tay tana furta its okay i am here..tana shafa suman kanta ahnkli har kukan ya tsagaita.
...dede nan sultana ta fito jikinta na dan rawa rawa tana satar kallon mummynta wani dan uban haushi ya kama ammi babba tun sultanan bata karaso ba a zuciye ta wafco hannunta tace ke dan ubanki dodo kikagani da zaki tsalla min ihu salon ace nazo muku wani abu ko?? da sauri sultana tace "aa fa mummy..a tsawace cikin katseta tace toh uban meyasa zakimin ihu kamar kinga wata barauniya shegiya kawai magulmaciya wallah sainaci ubanki indan zaman jinya nan zanyi tare dake kina min wann shegen gulman.
cikin yatsina tare da watso habaici nurse hasina tace"kai da dan cikinka amma ajuya masa kai ya guje ka wasu mata kam dai babu Allah aransu wallahi...hmm toh mai waje yazo mai tabarma sai ya nade..raihanatu ya kamata kice mata tabamu waje ko
cikin datsar maganan ammi karama ta dago kai ta kallesu muryanta adan dakile tace anty raihanatu Can you guys please excuse us abit, inmunyi magana da yaran hanklinsu yadan kwanta saiku dawo ciki wnn surutun ma zai iya maida jinyar baya...
suka mata shiru can kuma da sukaga yaran duk sun birkice sunata kalalo kukan tsoro saita ja tsaki tafita kafin nan nurse hasinan ta bita
dakyar ammi ta rarrashesu tadan musu tambayoyi, har sanda ta tabbata tsorata kawai sukayi bakomi ammi babban ta musu ba sai snn taji hanklnta ya kwanta.
daukar wayarta tay kai tsaye ta tura ma bappa zaidun text message wanda ko minti biyar da tura sakon batay ba ya kira ta dauka suka fara maganan yana mai tambayarta asalin meke faruwa, sama sama ta gaya masa cewa matarsa ce tazo wai tazo jinya saidai yaran are terified da ganinta, ko shi zai mata magana dakansa dan ita bazata iya wani dogon surutu da ita ba..
da mamakin jin hakan yay shiru sai baice komi ba yace kawai abawa sultanan wayar takai ma maman nata..
dakyar sultana