Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
da yasa bai taɓa daukar mataki akan Iris ba shine maman su akoda yaushe tanayi masa wasiyya daya kula da yan uwansa and he should forgive their mistakes as he was the eldest....amma yanzu isn't Iris crossing limits by taking his wife?
Ganin shaƙiyanci Iris yasa Amreesh faɗin '' Let her go Iris!" A fusace iris yace '' kada ka sake kirana da wannan sunan! Don't try to make our names sound alike Emrys.. we're nothing li...'' wani wawan punch ne yayi landing a fuskar Iris kafin ya ƙarashe sentence ɗin hakan yasa ya faɗi nesa kaɗan daga inda sauran mutanen suke
Da sauri mutanen shi dake tsaye wurin sukayi kan Amreesh '' Don't touch him...not yet!" Ya basu order, komawa baya sukayi bindigogin su riƙe a hannun su...
Amreesh ya sake yin kanshi nan wani faɗa ya ɓarke tsakanin su,sai dukan juna suke duka bana wasa ba, Amreesh ya cilla Iris cikin containers ɗin dake jere a wurin,wani irin kuka Iris yayi kafin ya miƙe yayo kan Amreesh yana loda masa punches
Yayi ma Amreesh naushi uku a ciki Amreesh yayi masa biyar, uku a ciki ɗaya a fuska ɗaya a mara,the two brothers were engaged in a fierce battle
Amreesh haƙurin shi yakai bango by kidnapping his wife Iris has pushed him on the edge,faɗan su har ɗakin da Salmah take don shima ɗakin yana da girma sosai,
Iris ne ya cilla Amreesh ciki, Amreesh ya fadi a ƙasa yana kwance Iris ya shigo,haye Amreesh yayi ya fara kai masa naushi from every angle, mutanen Iris suma suka shigo cikin ɗakin, atleast they were relieved ganin Boss ɗinsu a sama
'' Amreesh!!!!!" Salmah ta kira da ƙarfi aiko Iris ya ƙara haukacewa why on earth did she...why?!!!!
Amreesh dayaji kukan Salmah ya juyo da fuskar shi dake jina jina towards her side and his heart ached ganin yanda aka ɗaure ta!
Yunƙurawa yayi tare da zubar da Iris ƙasa wani irin fushi na over taking ɗinshi ya shiga suburbuɗar Iris kamar zai kashe shi
Shaƙe wuyan Iris Amreesh yayi,shi kuma Iris ya wani irin ɗaga ƙafafunshi ya matse wuyan Amreesh in between and the two brothers continued thrashing each other
Mutanen Iris jikin su har zanzana yake banda Eric,he didn't like the way his boss was fighting with his brother...
Salmah taji wani irin helplessness engulfing her why did she...
Kuka take tana kiran Amreesh ganin yanda su biyun suka wani shaƙe juna kafin suka saki juna kicking each other at the same time sannan suka rabu kowa na mayar da numfashi
Bakin Amreesh ya fashe da kuma saman girar shi and he looked sexily calm his aura still enchanting
Iris ma bakin shi da hancin shi sun fashe sai kuma idon shi da yasha lunda
'' Still pathetic as ever huh?" Amreesh ya faɗa tareda ɗage gira ganin yanda Iris ya cika kamar zai fashe the guy has quick anger...
'' You really shouldn't have come Emrys,you have no idea what awaits...!" Fushin dake fuskar shi was replaced with a sinister smile, Amreesh dake tsaye straight batareda yayi bending ba ko wani abu ya ɗage gira guda
Ɗauke idon shi daga Iris yayi ya mayar kan Salmah dake ɗaure slowly tace '' ka tafi daga nan,kashe ka zaiyi pls!!" Tayi Maganar desperately hawayen ta na sauka, Amreesh yaji maƙoshin shi ya bushe wani irin kishi na cin shi
Yar ƙaramar dariya Iris yai ya juyo yana kallon Salmah yace '' Now that he's here,he can't leave young miss'' matsawa yayi wurin Salmah yana shafa gashinta
'' Atleast not until he witnesses our wedding..'' and that was the last straw wani irin supa Amreesh yayi ya jaye Iris dake taɓa Salmah suka ƙara yin cikin containers ɗin nan dake jere a ɗakin ko ganin su ba ayi.. they were at the far end of the room
Faɗa suke fiye da ɗazu, sai ƙarar karyewar ƙasusuwa, Naushi Amreesh ya kai ma Iris ya kauce tareda jefo ma Amreesh wani container,hakan yayi delaying Amreesh for a while yayi amfani da damar ya soka ma Amreesh wuƙa a gefen ciki.. blood started trickling down
.
'' I wasn't kidding when I said I was going to kill you!!!" Yayi Maganar daga bayan Amreesh yana ƙara soka wuƙar farar rigar Amreesh turned crimson red
Batareda Amreesh yabari yaji zafi ba ya buge Iris a rib cage ɗinsa jikake ƙaras
Salmah sai kuka take though she couldn't see them
Su kuwa mutanen Iris sai cheering suke ganin abinda ya faru
'' Master Iris stabbed Master Emrys by the side!!" Wani daga cikin yaran ya faɗa ma wanda ke kusa dashi
Wani uban ihu Salmah ta kurma jin abinda ya faru just in time suna sake rolling har zuwa inda take,Jinin da tagani a gefen farar rigar Amreesh ya tabbatar mata da gaskiyar Iris
'' Amreesh noooo!!!" Ta faɗa da ƙarfi trying so hard to free her self
Jefar da Amreesh gefe Iris yayi kafin yayi ma yaran shi alama aiko suka yo kan Amreesh suka fara dukan shi da kan bindiga Salmah kamar zata haukace ganin yanda sukayi ma Amreesh jina jina,it was all her fault
Iris kuwa sai dariya yake shima yaji rauni bakaɗan ba,kayan jikin shi were also soaked in blood musamman kanshi
Dawowa yayi ya tsaya bayan Salmah dafe da cikin shi don Amreesh ya lunda ba ƙarya
Gani Salmah tayi Amreesh ya fara faɗa da mutanen Iris duk da sun fishi yawa amma suma sun ji jiki
Wani daga cikin su ne ya ɗauki wani iron rod ya maka ma Amreesh akai sai ga jini, fuskar Amreesh ta wanke da jini down to his white t shirt
Mean while wani sashe daga cikin warehouse ɗin ne ya fara ci da wuta amma su basu sani ba saboda suna nesa da wurin wutar ta kama ne sanadiyyar wasu daga cikin mutanen Iris da suka zauna wurin and they left without putting out the fire
.wasu containers ɗin da su Amreesh suka jefar akwai Petrol ciki da ya gangara ya cimma wutar so the fire is blazing amma su basu sani ba
Mutanen Iris suka Cigaba da dukar Amreesh har yakai ya kasa motsi
'' pls tell them to stop I beg you!" Tayi maganar cike da magiya tana kallon Iris
'' Not yet young Miss...not yet! Mutumin nan sheɗani ne,he will get back on his feet..."
Salmah ta cigaba da kuka heart squeezing tana kiran Amreesh da ƙaramar murya hakan na ƙona ran Iris
Ɗaga hannun shi yayi and the men stopped beating Amreesh that was barely breathing on the ground
Slowly ya zo crouching down to Amreeshs' level da murmushi a fuskar sa yace '' Look at you? Who's more pathetic now huh?" Tarin jini Amreesh yayi kafin weakly da wani murmushi yace '' Kai! You couldn't even fight me on your own...still as weak and pathetic as always Iris!" Wani haushi ya turnuƙe Iris
Miƙewa yayi ya shure cikin Amreesh daidai inda ya soka masa wuƙa
Amreesh zafi yake ji sosai yet babu wani expression dake nuna hakan azahiri kamar wani robot and Iris so much hates it ganin baya affecting Anreesh yanda yake so yasa ya matsa ya koma wurin Salmah in this game...she was his trump card
Lumshe idon shi Amreesh yayi the pain driving him nuts
'' Ya kake gani idan na aure matar ka a gaban ka?'' da sauri idon Amreesh da suka yi jawur suka buɗe wani irin groan na barin bakin shi kike a wounded lion
Exactly the reaction Iris wanted to see
Salmah tace '' I'd rather die da in auri mutum kamar ka?"
Matse bakin ta yayi '' Really young Miss?" Tofa mashi yawu tayi a ido yayi baya... Salmah tace '' You' will pay for what you did!" Dariya yayi and for the first time Mutanen shi na taya shi
'' Oh who will make me pay? You?''..yayi murmushi tare da faɗin... ''You know I can pay you in bed...'' ya kashe mata ido ɗaya
Amreesh dake kwance ƙasa kamar matacce yaji zuciyar shi na suya
.he needs to get up, Salmah ta kauda kanta cike da ƙyamar abinda ya faɗa
Hakan yasa dariyar shi shida mutanen shi ta ƙara ƙarfi '' My wife!" Ya furta hakan yana kallon Amreesh dake binshi da wani irin kallo
'' Bazan taɓa auren ka ba koda babu mazaje a duniyar nan!" Taɓe baki Iris yayi bayan sun dakatar da dariyar
'' You know what? Na fasa auren ki inada much better idea..." Salmah ta kafe shi da ido awaiting his next words shima Amreesh haka
Mutanen Iris exchanged glances
'' what if I rape you instead?'' Salmah taji zuciyar ta ta bada Wani irin Duum! Her body was shaking
Amreesh yaji wani sabon ƙarfi ya zo mashi '' ko in mayar dake karuw...'' kafin ya gama Amreesh ya daka tsalle ta jefar dashi Iris ya faɗa cikin sauran containers ɗin dake jere a wurin
Saida yayi ma Iris jina jina, mutanen Iris couldn't do anything saboda saida order Iris ɗin kawai suke aiki
Eric tuni ya bar wurin cuz bazai iya kallo ba a tunanin shi Amreesh Za'a kashe was why he left
A can waje gari ya ƙara wayewa snow ɗin da ake ya ragu sosai
'' Amreesh!!" Salmah ta sake kira cikin magiya da kuka,da sauri Amreesh yabar Iris yayi kan Salmah his heart aching in longing and yearning and pain all the emotions swirling in him
Kwance ta yayi tareda rungumeta itama ta wani ƙanƙame shi not minding jinin dake jikin shi ta wani fashe da kuka
Amreesh na shafa gashin ta '' it's okay Mahee'' it was a relief lokacin da Salmah taji Amreesh ya kira ta da Mahee...she missed him so much, mutanen Iris suka bisu da ido unable to do anything
'' I'm so sorry laifina ne!'' Amreesh ya saki wani irin numfashin wahala with a shaky breath yace '' It's not your...''
Maganar ta katse sanadiyyar wuƙar da Iris ya sake soka mashi a ɗayan gefen idon Salmah suka wani ƙara girma '' Oops!" Iris ya faɗa kafin ya wani fincike Salma daga jikin Amreesh yana dariya sosai
Ta kurma ihu ganin Amreesh ya faɗi a ƙasa,nan ta wani haukace ta fara combating Iris day martial arts ɗin data koya
Every strike was vicious, ta kai mashi Naushi a inda Amreesh ya naushe shi ɗazu the wound deepened at this point mutanen Iris basu jira order ba sukayo kan Salmah aiko ta haɗa dasu her Hair flying around looking like a wounded she lion...
Saidai kaji ƙas ƙas, sai kuma mutum ya zube Iris ya koma gefe yana kallon ta something in his heart aching
Ya dafe zuciyar sa
A ɗayan ɓangaren kuwa wutar ta cigaba da ci stretching to where they were sai hayaƙi ke tashi wurin but they barely noticed
Iris ya ɗauki bindigar ɗaya daga cikin mutanen sa ya halbi Amreesh on the shoulder da other places
Salmah ta wani daskare na yan mintina kafin itama ta ɗauki bindiga ta sakar ma Iris 3 bullets
Cike da baƙin ciki,she didn't even know how to shoot taso ta same shi a zuciya but she didn't
Ta dawo ta cigaba da faɗa da mutanen shi, they were unending
Ɗaga musu hannu yay suka dena zuwa Salmah ta koma wurin Amreesh da gudu ta tallafo shi jikin ta he was still breathing,his face looked pale void of life
'' I'm sorry.. it's all my fault! Da ban biyo shi ba all this wouldn't have happened..'' Salmah ta faɗa hawayen tana zuba a fuskar Amreesh '' Shhhh...just hold me''
Yayi maganar yana riƙe hannunta dake a fuskar shi,his teeth became reddish jini ya zubo daga bakin shi,farar rigar suit ɗinshi har ta canja kala daga fari zuwa ja
'' you're bleeding Amreesh...stay with me!" Ƙara damƙeta Amreesh yayi his breath barely reaching his lungs
Mutanen Iris sunyi cirko cirko mafi yawancin su sunji rauni Salmah ta ji musu ciwo
Iris dake kallon su yaji zuciyar sa na ƙoƙarin tarwatse wa, Numfashi yaja sosai ya zai yi magana
'' Boss there's fire!" Wani daga cikin mutanen ya faɗa ido waje sai lokacin sukayi noticing yanda wuta ke ci bal bal bal ga hayaƙi dake tashi low key low key
They all gasped in surprised Salmah ta ɗago jajayen idon ta ta kalli roof ɗin da keci da wuta yanzu katako kaɗai ne rage kuma zai iya faɗo musu ga hayaƙi da ƙauri
Ga Amreesh dake kamar ya suma
Iris yayi ma mutanen shi alamar su bar wurin tafiya suka fara suna bin wani hanya daban like a secret passage
'' It's not over Emrys!" Yayi maganar yana fincike Salma daga jikin Amreesh aiko kamar wanda akayima allurar hauka Amreesh ya shaƙo wuyan Iris wani sabon faɗa ya ɓarke tsakanin su
Ita Salmah tsoron ta kada wurin nan ya tashi dasu cuz from the looks of it abinda zai iya faruwa kenan
Amreesh ya tura hannun shi a ɗaya daga wurin da Salmah ta halbi Iris, ihu Iris ya saki saboda azaba kafin ya ture Amreesh ya bar wurin
Amreesh kafin ya faɗi Salmah ta riƙe shi suka ɓoye daga cikin sections ɗin da wutar bata kai wurin ba cuz ƙofar shigowa was on fire ba hanyar fita 🔥....
Share and comment pls
WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 paid book ne 1k ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin 9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 🍁 🍁
Chapter eighty Three: One last time.....
Bayan Salmah manne da bango Wurin Amreesh holding tightly onto her waist trying at all cost to protect her duk da yanda jiri ke kwasar shi don ya rasa jini sosai, Salmah ke kuka sosai tana taɓa ciwukan da Amreesh yaji it hurts her alot musamman idan ta tuna itace sanadi
Slowly kuma weakly tace '' does it hurt?" Amreesh daketa avoiding gaze ɗinta finally looked into her eyes..he felt guilty ƙila da ya gaya mata waye Iris perhaps da basu a wannan situation ɗin
'' No Mahee,with you around I can take more than this!" yayi maganar da ƙaramin murmushi a fuskar shi ganin yanda ta damu
'' He is my brother...Iris Woods....na ukun mu shine Aeris Woods I'm Emrys WOODS.... labarin dana taɓa karanta maki...daga wannan littafin...it wasn't actually.....the book content....it was my....my story...!!!''.yayi maganar daƙyar tare da kwantar da kanshi a gefen wuyan ta kafin ya miƙe straight don baison tasan yanda yake ji
Salmah take kallon shi cike da tausayawa
'' Me yasa baka faɗamin ba Amreesh? why did you have to bear the pain alone?" Salmah ta faɗa cike da tausayi da kuma jin zafi a zuciyar ta hannun ɗaya a shoulders ɗin Amreesh ɗaya tana shafa gefen fuskar sa idon ta sun cika da hawaye, Amreesh looked pale saboda jinin dake ta ratata lips ɗinsa sun bushe sun tsuke he was in so much pain amma baiso ta sani, slowly ya aza hannun sa kan nata dake fuskar sa looking into her eyes yace '' i Couldn't bear to lose you Mahee... I was afraid you'd leave kamar kowa'' da ƙyar yayi maganar his breath shallow yaɗan cije leɓensa ya runtse ido, Salmah duk ta rikice idon ta yakai inda Oliver ya soka ma Amreesh wuƙa,rufe baki tayi her tears falling like a broken damn in a whisper tace '' it's all my fault..I shouldn't have left,da yanzu duk wannan..'' rufe bakin ta Amreesh yayi da tafin hannun shi that felt slightly cold, jikin sa na rawa yace '' It's fine Mahee... ba laifin ki bane'' Salmah ta kasa Dena kuka,ɗaga rigar shi Salmah tayi looking at the stab wurin yayi ja saboda jini,'' let's go home Amreesh... mutafi gida and take you to hospital pls..'' ganin yanda Salmah ta damu dashi yasa Amreesh felt an ache in his heart... it's less likely ya koma gida don yau koshi ko Iris...abinda yayi ma salmah is utterly unforgivable '' I can't Mahee, it's not over..'' Salmah na kuka ta riƙe hannun Amreesh pleadingly tace '' You're bleeding mutafi gida...idan kaji sauƙi we will leave this place..kuma nayi alƙawarin Zan saurari everything u say let's just go home pls, don't go back to fight him pls...'' She cried incessantly as she speaks tana cigaba da duba jikin Amreesh that was badly wounded, Amreesh ya tsare salmah da ido cike da so da ƙauna,his eyes darkened kamar duhun dare but there's a spark in them... spark of love,just when yayi Tunanin he will settle in life ya rayuwa da matarsa cikin so da ƙauna and to build a family of their own...Ashe ƙaddara has already been decided,ba a ƙaddararshi bane ya rayu da matar sa... he had had so many dreams he wanted to fulfill but it's all over in a flash, zuciyar sa ta ƙuntata sosai,jawo Salmah dake rusar kuka yayi hugging her tightly kamar zai mayar da ita cikin shi...his figure trembling..on the other hand wutar sai ci take don dama wurin an ajiye drums ɗin petroleum that made the fire to blaze more,hayaƙi ya fara kutso kai inda suke haka ma wutar but they were oblivious kamar sun manta ko basu gani
Itama Salmah ta rungume shi tareda kwantar da kanta a ƙirjinsa their memories together suka shiga dawo musu from the day they met har zuwa yanzu,ƙasa Amreesh yakai weakly tareda Salmah a jikin shi'' careful!" ta faɗa panicking wasu round of tears washing her face, suna kallon juna ido cikin ido cike da shauƙi Amreesh yayi cupping fuskar ta with trembling hands numfashin sa na fita sama sama, Salmah bata saba ganin Amreesh haka ba, he looked completely pale kamar babu jini a jikin sa, hannun ta ta ɗaura saman nasa, there were so many emotions swirling on his face ba kamar kullum da fuskar sa take expressionless ba, weakly ya fara faɗin '' Mahee.. i promise bani na kashe su ba! I'm not a murderer...bansan ya akayi hakan ta faru ba..'' jini ne ya fara fitowa daga bakin shi, Salmah tayi saurin rungumo fuskar sa a ƙirjinta cikin kuka tace '' Nasani...You will not do such a heinous thing...'' ta