Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
hannun ta tace '' Mahmah i can take care of my self,stop being a worry wart mama Chicken'' Samha tayi maganar tana rolling ɗin idanun ta ƙasa da kanta Mahma tayi tare da sauke ajiyar zuciya tace '' the trip is for three days me kike so in zo maki dashi?" Murmushi Samha tayi tace '' ke nake so,stay safe '' Hugging ɗinta Mahmah tayi slowly tace '' ina son ki Samha,i love you so much'' ƙara ƙanme ta Samha tayi feeling the same.
Da ƙarfe biyar da rabi school Bus ɗin su ta iso bakin ƙofar gidan su, Mahma na gaba samha ɗauke da akwatin ta tace '' kin faɗa masa?" Sanin wanda samha ke magana akai yasa Mahmah faɗin '' Na ajiye masa wasiƙa" jinjina kanta Samha tayi Bayan sun kawo wurin Bus ɗin, wanda ke tsaye wurin ya karɓi akwatin ya ajiye a cikin Bus ɗin,idanun Mahmah cike da ƙwalla ta rungume Samha tace '' i will be back in three days ki kula da kanki pls'' jinjina kanta Samha tayi tace '' You should also take care '' daga haka suka rabu, Mahmah ta shiga ta zauna cikin Bus ɗin tana yima Samha bye bye har motar ta fita daga gidan.
Samha ta cigaba da bin motar da kallo har ta ɓace daga idon ta,kafin ta kalli anguwar tasu that was empty,she felt a sickening feeling in her heart, there was a *void*...a very huge one in her heart, would someone some day fill in the void? She wondered
Ta daɗe tsaye a wurin before she turned around and enter the house.
Ranar yini Samha tayi cike da kewar Mahmah daga nan tayi drifting zuwa kewar Salamatu murza pendant ɗin ta tayi ta furta '' da ace kina nan...., things would have been different I missed you beyond words'' tayi maganar tana kwantawa saman couch ɗin parlorn,da daddare da tazo kwantawa sai dai ta rungume pillow tana tsananin kewar Mahmah
Rana ta ɗaya da ta biyu babu abinda ya faru,xiao ko Aliyu babu wanda tasa a ido and it was a relief sai a rana ta uku
Fitowar ta daga wanka kenan ta tsaya gaban madubi tana kallon kanta,she was really beautiful murmushi tayi kafin ta fara shafa mai bayan ta gama ta fesa turaruka ta sa wata riga polo pink color tasa baƙin shorts ta ƙara fesa turare, gashin ta ta kalla ta ɗan turo baki tace '' zan ƙara yankawa idan Mahma ta dawo.'' daga haka tayi tsalle saman gado inda ta baje littafan ta. Ta fara yin assignment ɗin ta, she felt light tana cikin yanayi mai daɗi.
Ƙarfe biyar da rabi ya Turo ƙofar ɗakin ta yana dariya a malicious one yana faɗin '' Oh shamha, today is the day'' yayi maganar yana saka ma ƙofar key, kallo ɗaya Samha tayi masa ta ɗauke kai ta cigaba da rubutun ta,she was right kamar yanda ta tsamma ta hakan ne,tsirara yake dama haka yake shigowa koda yaushe
Tsayawa yayi tsakiyar ɗakin yana ƙare mata kallo daga sama har ƙasa yana lashe baki yace '' oh wow you look so sexy....dama kin shirya dan Nine?" Banza tayi dashi kamar bata ji shiba.
Ɗaure fuska yayi yana faɗin '' bana son yanda kike share nifa, anyways ba lokaci,be a good girl kizo muyi harka in kama gabana!" Yayi maganar yana tunkaro ta a
at the same time yana ɗage hannu sama kamar dama yana binta bashi.
Ajiye littafan dake hannun ta Samha tayi ta sauka daga saman gadon,ganin haka yasa yayi murmushi ya ɗauka she heard him. Tsayawa tayi bakin window looking out for a while kafin ta tsayar da idon ta akan mummunar fuskar sa,she didn't wish to look further than that, '' baka gajiya ne?" Wata villainous laughter yayi kafin yace '' bazan gaji ba har sai na cimma burina '' jinjina kanta tayi da wani makirin murmushi tace '' Good luck with your mission then...'' ganin yanda take magana ba kamar yanda yasan ta ba yasan akwai wata a ƙasa,kalle kalle ya fara ganin ba komai ya tunkaro ta,gashin ta ya damƙa ita ko batayi wata wata ba takai masa wani high kick a gaban shi, '' Ahhh shit damnnnit!!!!" Ya faɗa yana dafe gaban shi fuskar she contorted in pain, Samha ta zauna bakin gado tana dariya ta ce '' You know at some certain point ko mai haƙurin masu haƙuri,haƙurin sa na ƙarewa.'' tayi maganar tana murza pendant ɗin ta, '' zaki yi bayani '' xiao ya faɗa kafin ya iske ta ya sauke mata maruka biyu lafiyayyu a fuska,yana jan gashin ta tabaya while he stood in front of her, ƙafar ta Samha ta lailayo akan hannun shi dake riƙe da Gashin ta,ɗayar kuma ta halbe fuskar sa, baya baya xiao yayi ya faɗi daɓas,bai yi tunanin there will be a day day Samha zata rama ba, wani irin raɗaɗi yake ji a mazaunan shi, casually Samha ta share gashin ta behind,ta zuƙunna saman gadon tana faɗin '' You know,i was never weak, kawai dai ina bari mutane suna yin yanda suka ga dama dani ne only because I allowed it,but not anymore '' tayi maganar da wani irin Murmushin mugun ta
Tasowa xiao yayi kicking Samha off the bed, faɗuwa tayi ƙasa rubda ciki '' to bari muga idan canjin ki zai miki amfani '' yayi maganar da dariyar mugunta yayi supa zai danne Samha,da sauri ta juyo ta ɗaga ƙafafun ta sama ɗaya targeting cikin shi ɗaya kuma private part ɗinsa, she gave him a hard kick sai gashi ya zube ƙasa kanshi ya bugu da wardrobe ɗinsu '' Ayyo!!!" Ya faɗa yana dafe kanshi, miƙewa Samha tayi ya sharɓe mata ƙafafu kanta ya daki edge of the bed sai ga jini
Ƙara rarrafowa yayi ya ɗauki bed side lamp ya buga mata akai, Samha ta fara ganin jiri....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter fourty seven:she had a father
Jan jikin sa yayi kusa da ita yana faɗin ''you should have listened shamha '' daga nan ya miƙe yana ƙoƙarin kai hannun shi ya ɗauke ta, idanun Samha suka wani juye kafin ta buɗe su da Murmushin taurin kai tace '' even in my weakest state you're no match'' daga haka ta ƙara sa ƙafar ta ta kwashe sa,ɗayar kuma ta kai masa halbi a ciki, faɗuwa yayi bakin sa da goshin sa suka fashe kamar nata.
Dambe Samha da xiao suka fara,yanda xiao ke attacking ɗinta kamar yana yi da tsaran sa, ita ma ba baya ba,cuz dodging take sosai tana kai masa hari, wani upper cut ta kaimasa a jaw, guiwar hannunta kuma on his rib cage, kaca kaca sukayi ma juna,ko ina na ɗakin kamar anyi world war....
At some point ciwon cikin Samha kicked in hakan yasa ta faɗi on her knees shiko Xiao yayi ball da ita, jini na ratata daga gefen fuskar sa, Jan ta yayi ya wurga ta saman gado yayi supa akan ta,nan ma wani damben ne dan taƙi bari jikin su ya haɗu, suna haka Aliyu ya Turo ƙofar,tun tuni yake jin ana buge buge he had never thought this was the horrifying sight he will come to witness
Wani gardi tsirara saman yar sa that was just thirteen, idanun Aliyu suka rufe cike da fushi ya isa cikin ɗakin ya dinga lugudar xiao kamar ba gobe
Samha ta dafe cikin ta tun tana sane da abinda ke faruwa har duhun ya haɗiye ta....
Idanun tane ke buɗewa suna Rufewa slowly,she was struggling to keep them open, after 10mins ta buɗe idanun ta tana kallon ceiling ɗakin su ne, kallon gefe tayi there was no one inside. Miƙewa zaune Samha tayi ta cire drip ɗin dake hannun ta, ta tsaya bakin window as usual tana kallon waje hannun ta na murza pendant ɗinta, it's been three days since the incident
Dawo wa tayi ta zauna bakin gado daidai nan ƙofar ta buɗe Aliyu ne ya shigo bayan shi Mahmah,ɗauke idon ta samha tayi shiko Aliyu ya bita da kallo his heart hammering on his chest
Mahma ta shigo ɗakin da gudu hugging Samha tightly '' I was scared '' ta faɗa in a whisper, bubbuga bayan ya Samha ta shiga yi jin yanda take kuka her whole body was shaking.
Raba jikin su Mahmah tayi tana kallon fuskar Samha,low smile Samha tayi mata mahma ta girgiza kanta '' You shouldn't have Moon '' ƙasa da kanta samha tayi batareda ta ce komai ba.
Aliyu ya tako cikin ɗakin yana faɗin '' my child '' tare da ƙoƙarin rungume Samha, kamar Wadda aka tsikara ta sauka daga saman gadon ta koma bakin window tana kallon ɗakin side by side kafin idanun ta yayi settling akan Aliyu that looked miserable,yakasa yarda he was this negligent har wani ke ƙoƙarin hakke ma yar sa amma bai sani ba, Mahmah dai kallo take tsakanin Samha da Aliyu da yake tsaye wurin idanun sa cike da hawaye '' excuse me,who are you? Nasan ka ne?" Aliyu was shocked, kallon kallo sukayi da Mahmah sai kuma suka kalli Samha su biyu, Ji Aliyu yayi yawun bakin sa sun ƙafe '' dear, I'm your father '' ya faɗa helplessly, yana kallon ta his eyes yearning for recognition,wata irin *sardonic*laughter Samha tayi,irin dariyar nan that is empty saboda baƙin ciki da takaici, Aliyu yayi ƙasa da kanshi, tsagaitawa da dariya tayi, looking out the window for the *unpteenth*time tana shafa pendant ɗinta ta sake kallon Aliyu coldly tace '' Ban taɓa sanin inada uba ba'' tayi maganar tana barin bakin tagar tsayawa tayi kusa dashi tana kallon cikin idon shi tace '' where were you for the last six years? Yaushe ka taɓa playing role ɗinka a matsayin uba? How many times have you been there for us huh? Me ka sani game damu?" Ta dakata tana kallon Aliyu da ya sadda kanshi, he felt guilty,he felt like a failure,Mahma kuwa ya zubama su biyu ido, Matsawa tayi daga gaban Aliyu ya sake komawa bakin window sannan ta cigaba da faɗin '' where were you lokacin da muke buƙatar soyayyar uba? Ina kake lokacin da muke cikin kaɗaici da maraici? Ina kake lokacin da muke kwana cikin rashin lafiya? And most importantly where were for the last six years da yake zuwa har cikin ɗakin nan yake cin zarafi na,yake duka na, he traumatized me for six long years where was my father then?
Jin abinda Samha ke faɗa,cewa komai had been happening for the past six years he felt terribly guilty, he was clueless of all this...
Faɗuwa yayi on his knees ya fara jan ƙafar shi zuwa wurin da Samha take hawaye na bin fuskar shi yake faɗin '' forgive me my child kuyi haƙuri ku yafe min give me a chance to make up for the past please '' Tuni idanun Mahmah ke tsiyaya ita ko samha idanun ta ƙyam tace '' Haƙuri bazai gyara what was ruined or lost ba, na rigada na faɗa maka mr Lee,baka da space a zuciya ta and in life times to come bazaka taɓa samun gurbi a zuciya ta ba. A suna dai kana amsa sunan uba agareni but no such relationship exist between us'' tayi maganar coldly Babu ko ɗigon emotions a ciki Aliyu ko sai kuka yake haka ma,Mahma sai taji baban nasu ya bata tausayi wallahi '' I'm sorry '' yayi whispering Samha ta ɗauke kanta ta ƙara faɗin '' i have told you, there will be a day you will beg to love me and I will reject it and turn you down,na rigada na koyi rayuwa without it. Can you please leave?'' ta faɗi hakan so casually,Aliyu was heart broken miƙewa yayi ya fita daga ɗakin su Samha ya koma nasa ɗakin ya rufe ya dinga rusar kuka kamar ba gobe yana sambatu... He failed as a father
'' Meyasa baki faɗamin ba Samha? Why would you hide such a thing from me?" Mahmah ta faɗa tana tsayawa bayan Samha, juyowa Samha tayi ta buɗe baki da nufin yin magana sai kuma ta kasa, unexpectedly hawaye suka fara bin fuskar ta, Kafin ta fashe da kuka rungumeta Mahmah tayi tana taya ta kuka,'' I'm sorry...ban...San yanda zan ....faɗa bane,i didn't know what to do forgive me '' She said breaking into louder sobbs, kukan da batayi ba tun shekara da shekaru shi tayi yau..she was deeply pained
Zaunawa sukayi bakin gado Mahma tana lallashinta kafin daga ƙarshe sukayi ma juna alƙawarin sanar da juna komai
Bayan wannan incident ɗin Samha ta canja,da ana bullying ɗinta Amma yanzu bata daukar raini,ranar da zatayi resuming makaranta maimakon skirt sai tasa wando,ganin haka yasa Mahma itama sai wando da wani shegen Black
Lip stick da suke shafawa, Su biyun looked like complete badasses, suna tare koda yaushe kuma duk inda suka wuce sai an bisu da kallo,That wasn't the school way of dressing.
Suna tsaka da tafiya cikin cafeteria wasu yan maza guda uku suka tare su da maganar banza, Wani irin wawan naushi Mahma takai ma babban cikin su dake ƙoƙarin taɓa Samha,kafin kasani cafeteria sai gudu ake, tsalle Mahmah da Samha suke daga one table to the other the guys after them, Faɗa suke irin na martial arts ɗin Nan dan suma yan mazan sun iya,dama kuma cikin su akwai wanda ke bullying ɗin Samha, that energized the fight
Mutane suka koma gefe suna kallo they were impressed, dodging ɗin wani kick Mahmah tayi kafin tasa ƙafa ta kwashe the person that threw the kick jikake rigijib!!! Ya faɗi daga saman table ɗin yana groaning in pain
Hannun wani ta murɗe ya saki ƙara jikake ƙaras,amma ƙashin sa baiyi komai ba,wannan technique ɗin martial art NE da zaka yima mutum dukan da sai ƙashin yasa ya karye amma idan anyi X ray baza aga komai ba.
Suna cikin faɗa ne discipline master ya shigo detention room ya tura su duka biyar ɗin, mutane sai protesting suke in displeasure cuz why will he ruin the show?
'' wait, wannan ba shine pendant ɗin da Mama ta baki ba Samha '' Mahma ta faɗa tana ƙara duba pendant ɗin dake wuyan Samha ido a waje, sai yanzu tayi noticing ita.
Sauke idon ta samha tayi tace '' you're right,wancan ya ɓata,three years ago ina dawowa gida, naga wani mutum he needed help, he was gasping for air shine naje na taimake sa, I think anan sarƙar ta faɗi na koma wurin don in duba Amma ban gani ba i feel miserable '' Samha ta faɗa tana baƙin cikin ɓacewar sarƙar ta.
Mahma bata ce komai ba, they sat in silence har lokacin tashi yayi Aliyu da kanshi yazo ɗaukar su,bada mota ba da ƙafa. Lokacin da Samha ta ganshi ɗauke kai tayi as much as she didn't want to like yanda yake kula dasu yanzu yake basu lokaci,She was loves it.
Murmushi yayi musu, ya rungume Samha first datake jin abin wani banbaraƙwai sannan Mahma, Riƙe hannun su yayi each on one side suna tafiya a hanya yana tambayar su how their day went,Babu ɗayan su daya faɗa masa faɗan da sukayi.
Samha jefi jefi take magana itako Mahma coicoi, dama akwai surutu.
Bayan sun dawo gida they freshened up suka ci abincin da ya dafa, kafin dukan su tare suka shiga kitchen sukayi wanke wanke suka gyara ko ina. On weekends ma haka suke komai tare da Aliyu that was trying so hard to make up for the lost times
Sosai Samha taji tana ƙaunar shi,and batayi tsammanin zata iya taɓa ƙaunar Aliyu ba har ma ta iya kiran shi da kalmar uba ba.
Rayuwar su ta dawo kamar da lokacin da Salamatu tana nan, the only difference yanzu shine bata nan, har wasa Aliyu yake dasu on weekends,daga lokaci,zuwa lokaci yakan kaisu ƙabarin ta for ziyara.
Rayuwa ta yi musu da daɗi yanzu maraicin su ya ragu cuz Aliyu was doing his fatherly duties yasan abubuwa game dasu unlike da, idan ya ajiye su makaranta da safe idan sun tashi ma zai dawo ya ɗauke su sai su taka da ƙafa abin zar sha'awa.
It looked perfect yet again, Aliyu yaji daɗin kasancewa da ya'yan sa,abinda ya kamata yayi kenan tun da yet he didn't figure it out.
Kewa da soyayyar Salamatu nanan daram a zuciyar sa but seeing his children yakan sassauta masa da ciwon.
Komai ya dawo daidai but ...life is full of surprises right?
Something else happened bayan sun je hutun second term sun dawo
Ranar bayan su Samha sun tafi makaranta,bayan an tashi break, Su Mahmah suna da math,mutumin mugu ne gashi ya basu assignment and she had forgotten hers at home lokacin da Aka koma break sai taƙi komawa class, bayan kowa ya shiga aji ta sulale ta bi ta katanga ta ta fice daga makarantar daniyar zata koma gida ta ɗauko littafin ta dawo. Ko samha bata gaya ma ba.
Ta ɗanyi nisa da makaranta tana tafiya tana tsalle tsalle tana wasa suddenly wata ƙatuwar mota ta Parker gaban ta, tsayawa tayi dan ta ɗauka wucewa zasuyi wasu samudawa da suka rufe fuskar su da mask kusan su uku suka fito daga motar suka ƙwamushe Mahmah suka tura ta cikin, duk yanda taso ta ceci kanta ta kasa '' who are you?let me...g.'' bata idasa maganar ba saboda abinda aka shaƙa mata. And she lost consciousness
5:30
Buɗe idanun ta tayi to a strange environment,kwance take saman royal bed an ɗaure ƙafafun ta da hannayen ta to the bed post, ɗan jujjuya wa tayi tana ƙoƙarin kwancewa but there was no way, ɗan ɗago kanta tayi kaɗan jin iska na shigar ta ko ina and behold!! She was only wearing her undies,wani irin kuka ta saki ganin ta a haka ta fara ƙoƙarin kunce kanta, waya kawo ta nan? Mai zasu mata?
Tana tunanin tana ci-gaba da ƙoƙarin kwance kanta sai gashi an turo ƙofa, her almond eyes fell into his, Nan take ta gane shi, Zuciyar ta ta bada Wani irin dum!
Gayen Nan ne da sukayi faɗa dashi ranar da Samha ba tada lafiya
Ganin yanda ta waro ido hakan ya tabbatar masa da ta ganeshi dariya yayi ta ƙyaƙyatawa kafin ya