Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
Da naso ai dana yi Abinda naga dama but i didn't and yet....'' girgiza kanshi Ahmad yayi, Kalaman Samha na ƙara dawowa kamar karatunda ƙwaƙwalwar shi ta haddace kuma zaiyi wuyar mantawa
'' She even call me a whore! I was hurt...'' Ɗaura hannun shi saman kafaɗar Ahmad Amreesh yayi yana patting ɗin shi
'' we'll sort this out Seb, gobe goben nan.... !''
Ahmad yaɗan yi murmushi Sannan ya kalli Amreesh da fuskar dariya yace '' daga nan sai me?"
Amreesh yayi kamar mai tunani yace '' daga nan,sai mu ɗaura muku aure we can't risk another mishap now can we? " Jinjina kanshi Ahmad yayi abin na bashi dariya it's not easy
Daidai saitin kunnen Ahmad Amreesh yayi whispering '' Amma fa Kabi a hankali da yarinyar mutane... she's still too young,kada kaje ka falke musu ɗiya saboda rawar kai da zumuɗi!"
Ahmad ya ture hannun Amreesh daga kafaɗar shi his cheeks slightly reddish cuz he was blushing,yayi rolling ɗin idon shi yace '' You're dirty minded wallahi! Sai ka dinga yi kamar wani bawan Allah nan ko iskanci ne ƙirshe akan ka!" Amreesh was laughing musamman daya ga Ahmad na blushing and ya ɗan ji farin ciki ganin Ahmad ya saki...
'' don't pretend kamar kaima baka san komai ba! A wannan fagen i bet you'll get A1+'' Amreesh ya sake faɗa..miƙewa Ahmad yayi ya bar wurin fuskar shi ɗauke da murmushi
'' Ɗan Iska!" He muttered
Bayan tafiyar Ahmad Amreesh ya ɗan tsagaita da dariyar yana kalle kalle idan ya tuna correctly it's been thirty minutes kuma baiga Salmah ba? Where is she?
Miƙewa yayi ya fara duba wurin while mutane suka cigaba da harkokinsu still waiting for midnight
Wani waiter ya tsayar ya tambaye shi ko yaga yarinyar da suka zo tare
'' i saw her going out with tears in her eyes...'' Amreesh ya ɗage gira jin ta fita wai tana kuka what happened wani ya faɗa mata wani abu ne?
'' thank you '' ya faɗa ma waiter ɗin yana yin gaba su maraƙisiyya da Saudat suka wani sakar ma juna murmushi suna ayyana wa aransu har abada Amreesh da Salmah baza su sake haɗuwa ba cuz sun tabbata da ɗan dramar da sukayi staging the girl will surely leave him
Amreesh yayi hanyar fita Ahmad yazo ya tsaya besides him '' what's wrong?" Ya tambayi Amreesh,cije leɓenshi Amreesh yayi with a tired sigh yace '' bansan me ya faru ba,she left... Women and their roller coaster of emotions...😒'' dariya Ahmad yayi
'' ƙila taganka da wata ne and she got jealous so she left '' yayi maganar tare da kashe ma Amreesh ido,har Amreesh zai yi reply a message dropped
Wayar shi ya ciro daga aljihu yana kallon jakar Salmah briefly kafin yayi swiping yana karanta message ɗin, Ahmad yayi dogon wuya reading along with him
Countenance ɗin Amreesh ya canja ganin daga waye message ɗin harda hoto,his Aura became darker idon shi sharper,daga waje he looked calm Amma daga ciki wani irin storm ke brewing
# Game over#Anonymous the winner#trophy mine#Emrys sour loser!
Sai hoton da akayi attaching daga ƙasa da baiyi downloading ba
Ahmad yaji maƙoshin shi ya bushe ya kalli fuskar Amreesh data zama blank
Downloading ɗin Hoton Amreesh yayi saiga fuskar Salmah looking unconscious
Ji Amreesh yayi komai ya tsaya mai cak,his heart beat became rapid haka ma Ahmad...
****BRITAIN****
Ravenwood Warehouse
Unit 3, Forest Edge Industrial Estate
Sherwood Drive, NG21 9PQ
Near Sherwood Forest, Nottinghamshire, England
Slowly take buɗe idonta tana bin wurin da kallo ga wani irin chilling cold dake shigarta despite the fact that an hasa wuta a wurin,ɗaure take saman kujera gashin kanta a watse
Abubuwan da suka faru jiya ne suka shiga dawo wa a memorinta, da sauri ta sake ware ido tana kallon ware house ɗin daya ke cike da tarkace, iska na banko ƙofar daga waje, kamar ƙofar zata cire, sannan daga ciki ba haske sai na wannan wutar dake ci
Sannan snow ɗin zubowa yake can waje kamar ruwan sama
Salmah hankalin ta ya daɗa tashi hawaye suka taru a Idonta '' wh...where is this place?" Tayi maganar tana ƙara kallon ko ina da ko ina ware house ɗin ma nada sections daban daban
Ga wasu drums na petrol '' Amreeshhh!" Salmah ta kira tana fashewa da kuka tayi nadamar shiga motar anonymous where on earth did he bring her?
Tana tsaka da kuka aka bankaɗo ƙofar, shigowa Oliver yayi Mutanen shi na take mashi baya,riƙe suke da wasu jiga jugan bindigogi sai Oliver daga gaba murmushi a fuskar shi though yau fuskar a buɗe take,
Salmah taji wani irin tsoro ya saukar mata lokaci guda ganin wa'yannan samudawa marasa imani. Ga wata ƙaramar wuƙa a aljihun Oliver.... sai zaro ido take murmushi Oliver ya sakar mata tareda faɗin '' Were you missing me young Miss?"
Idon Salmah suka ƙanƙance tana mashi kallo from head to toe saye yake da kananan kaya
Wando jeans baƙi riga ma baƙa gashin shi was rough ya sauko ya rufe rabin fuskar shi...it was hard to tell his looks ga wani spicy scent da yake
Kujera yaja ya zauna gaban Salmah wannan murmushin intact a fuskar shi
Samudawan nan masu bindiga suka tsaya bayan shi,wasu suka koma gefen shi
Wasu suka rabu zuwa other sides of the ware house
Salmah ta fara wriggling hannun ta wanting to get free, Oliver ya wani kafe ta da ido kamar ya samu tv everything about her na bashi sha'awa
'' No need to struggle young Miss...'' Salmah bata saurare shi ba ta cigaba hannu yakai zai taɓata '' Don't touch me!!!!" Ta daka mashi tsawa jikinta na rawa Idonta sunyi ja
Wani lumshe ido yayi yana dariya like a psycho kafin ya tsuke yana kallon ta '' Bazan taɓa kiba har sai EMRYS ya ƙaraso na kashe shi but before then I will marry you right in front of his eyes!" Salmah taji zuciyar ta ya bada dum! Cikin ta ya murɗa damn!
Kashe Amreesh yake so yayi? Wani irin sanyi fiye da wanda take ji ɗazu taji yana bin ilahirin jikin ta '' me..meya maka? Why would you kill him?" Relaxing bayan shi anonymous yayi a kujerar da yake zaune yana wani turo baki kamar wani ƙaramin yaro
Yace '' laifi yayi min! He made me go through pain Bazan taɓa yafe masa ba!" Cike da tsoro da fargaba Salmah tace '' w..wane laifi?" Murmushi anonymous yayi kafin ya ƙyalƙyace da dariya kamar mahaukaci yace '' it's personal young Miss... it's personal! I only used you to lure him..na tabbata zai zo''
idon Salmah ya ƙara girma in surprise,he was using her to get to Amreesh? And she foolishly helped him, murmushi ya sake yi yana kallon ta yace '' duk abinda kike tunani hakane young Miss..I used you!" Salmah ta fashe da kuka '' You traitor! You used me!" Tayi mashi ihu tana ƙoƙarin shure shi da ƙafarta in the process kujerar ta ta kusa faɗuwa saurin riƙo bayan kujerar yayi steadying it..
Ƙaton jikin shi na mata rumfa,sudai mutanen shi sai exchanging glances suke... da Hausa anonymous ke magana Salmah bata ɗauka yana jin Hausa ba she thought he didn't!.
Tabi shi ne saboda ta yarda dashi since the first time she saw him...was she wrong?
Saboda kusancin su yasa zuciyar anonymous ta fara bugu da ƙarfi, ƙamshin jikinta dana Gashin ta invading his nose... lumshe ido yayi yana zuƙar ƙamshin ta
His eyes darkened hannu yakai yana ƙara cusa gashin a hancinsa
'' nace kadena taɓani!!!!!" Salmah tasa ƙafa ta tureshi ya faɗi baya with a groan
'' Boss!" Yaran shi suka kira da gudu suka isa wurin shi suka miƙar dashi, miƙewa anonymous yayi with a sick smile yace '' Feisty...I like it...'' Salmah tana huci take kallon shi da red eyes ɗinta
Matsowa yayi kusa da ita fiye da da har suna shaƙar numfashin juna tuni mutanen shi suka juya Musu baya, Salmah ta shiga uku juyar da kanta gefe tayi
Ya dawo da fuskar ta suna facing juna yayi ƙasa da kanshi wanting to kiss her,duk yanda Salmah taso ta juyar da kanta yaƙi barin haka, kafafunta da take kicking ɗin sa dasu ya matse tsakanin nashi..
She felt helpless hawaye nabin fuskar ta ta matse jikin ta wuri guda...he wasn't Amreesh...
Anonymous ya kafe fuskar ta da kallo daga Idonta,hancinta har zuwa lips ɗinta that were reddish and dried, Lumshe idonsa yayi jikin shi na rawa zai haɗe bakin su
'' Amreesh!!!!!" Salmah ta kira helplessly,da sauri idon anonymous suka buɗe wani irin fushi over taking him da sauri ya matsa baya yana nuna ta
'' I feel like strangling you! How dare you call his name agabana eh?" Salmah cikin bushe War zuciya tace '' eh an kira sunan shi ɗin! Because he is my husband and I lov...'' kafin ta ƙarasa Oliver ya sauke mata wasu zafafan maruka guda biyu a fuska daya sata ga walƙiya
Yana huci ya shaƙo wuyanta,idon shi waje haka itama idonta waje tana kakarin mutuwa gashi ba damar hana shi cuz her hands were tied
Mutanen shi suka kalli juna batareda sanin abinda zasu yi ba, their boss has never killed an innocent person.. bazasu so ya fara ba yanzu
Eric yaron shi na hannun dama da yayi dressing ɗin ciwon da yaji shekaran jiya ya shigo wurin da sauri yana cire Oliver daga wurin Salmah
Da ƙyar,fusge jikin shi Oliver yayi yana huci, Salmah ta fara tari feeling so dizzy
'' the next time kika ƙara faɗin Abu irin haka i will kill you!" Yayi mata tsawa
'' I love him... Amreesh!" Wani yunƙorowa ya sake yi zai yi kanta Eric ya manne shi hugging him tight '' don't pls...'' anonymous ya juyo ya fara sauke fushin shi akan Eric,he looked like a complete lunatic
Mutanen Oliver suka fara ja baya cuz suma kansu tsoron shi suke
Saida Eric yaga abin banayi bane sannan ya shiga ramawa duk sanda ya kai ma Oliver naushi sai Oliver ya bushe da dariya
Oliver retreated first gashin shi na ƙara rufe fuskar shi fiye da da, Eric ya zube wurin yana nunfashi da sauri da sauri it was a fierce battle
Juyowa Oliver yayi yana kallon Salmah da ta tsareshi da wani mugun kallo '' You're a monster from the pit of hell!" Dariyar hauka Oliver yayi kafin ya nuna ta yace '' and You think your so call husband is a saint? No!!! He is an even bigger monster! He killed my Mom and brother!" Oliver ya faɗa cike da ihu yana watsar da abubuwan dake wurin soon wurin ya zama very messy
Mutanen shi suka zo suka fara rirriƙe shi ture su yayi yana huci
Salmah kuwa tayi suman wucin gaɗi jin abinda Oliver ya faɗa jikin ta yayi sanyi but then....she wasn't about to trust him again was she?
A fusace tace '' ƙarya kake!" Shima a mugun fusace ya sake sauke mata mari guda biyu,her cheeks burned fiye da ɗaxu infact it felt numb kanta ya fara sarawa
'' You don't get to defend him agabana! Duk abinda na zama your so called husband was the reason behind it! Ya rabani da mamana da ɗan uwana this is unforgivable!" Yayi maganar da jajayen ido kamar wani marar hankali,idon shi suka ciko da hawaye
'' dole ya fuskanci hukunci ya kuma ɗanɗani kwatankwacin abinda na ɗanɗana!" Nan Oliver ya shiga zagayen Salmah yana faɗa mata yanda Amreesh ya kashe ɗan uwan shi da maman shi even though shi Oliver ya roƙe shi not to
Dum! Gaban Salmah ya faɗi...she just realized something...Labarin da Amreesh ya taɓa karanta mata 'love conquers all' it sounded similar da abinda Oliver ya faɗa kawai sunayen ne daban
Zaro ido tayi when she realized Rowan Woods was actually EMRYS WOODS... Damn!
Amreesh ne Rowan!
Salmah taji kamar wani almara duk abinda ke faruwa... Amreesh...batasan Abinda take ji game da Amreesh ba at this point,once more her small world has came crumbling! He killed them.. idonta suka ciko da hawaye yet again
Oliver ya tsare ta da ido yana numfashi sama sama,he hates when he had to go through this over and over again
'' My name is not Oliver..'' ya faɗa yana kallon fuskar ta, itama ɗagowa tayi looking at him like she just couldn't believe it all...idan fa ƙarya yake?
'' Boss, Master Emrys is here!" Ɗaya daga cikin mutanen sa ya sanar dashi ta Bluetooth ɗin dake maƙale a kunnen sa
'' let him in!" Oliver ya faɗa tareda juyawa ya fita daga inda Salmah yana share gashin shi zuwa baya
Yana fitowa daga ɗakin da Salmah take daidai Amreesh na shigowa wurin, fuskar shi a wani irin mugun mugun tsuke his Aura darker than the darkest thing he still looked calm
Kuma Oliver ya tsani wannan calmness ɗin na Amreesh, murmushin gefen baki yayi his hazel Irises falling into Amreesh's Black ones....
Suka tsare juna da ido, and I....
Numfashina ya ɗauke yanzu da nake iya ganin fuskar Oliver..da kyau....sai kuma na kalli Amreesh i was a bit confused masu karatu...
Shida Amreesh basu da wani bambanci,kamar su guda sak,muryar su, tafiyar su,gashin su..komai na jikin Amreesh akwai a jikin Oliver,bazaka taɓa sanin who is who ba saboda tsabagen kamar su
Inda kawai ake iya bambance su shine ƙwayar idon su, Amreesh nada cat eyes masu canja color depending on his mood
Shi kuma Oliver idon shi cat eyes ƙwayar ciki kamar brown da green combined Amma ana kiran su Hazel eyes
Murmushin Oliver ya sake faɗaɗa..the only way da zaka san idan Amreesh yayi fushi is when his eyes changes into black one! And he so much love it...
'' Well hello Brother!" Ya faɗa yana langaɓe kai gefe ya wani ƙanƙantar da idon shi...
Share and comment pls
So anonymous and Amreesh na triplets...🤔
Toh me Salmah ke tunani game da Amreesh?🤨
Bakuyi tsammanin su kasance yan uwa ba ko?😅
WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 paid book ne ga wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin
9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
Chapter eighty two: IRIS....
***ZAKEE MANSION***
Dukan su sun zauna a parlor suna hira cikin nishaɗi da annashuwa harda Su Uncle T da old man ZAKEE,da Hajiya Maleeka da Bata cika shiga cikin abubuwa irin haka ba,Pah ne yaga baiga Amreesh da Ahmad ba shima old man Zakee yayi noticing hakan..'' ina Muhammadu?" Pah ya tambaya cike da sanyin murya kuma bai yarda ya kalli side ɗin Hajiya Maleeka ba
'' lallai nima abunda naso in tambaya kenan kawai ka rigani ne Yousuf!" Old man yayi maganar ido shi na ƙanƙancewa...
Su Uncle T dai basu ce komai ba,su Hajiya zakiyya aka fara ƙananun maganganu
Maraƙisiyya da Saudat suka wani sakar ma juna murmushi,samarin gidan kuwa suna ta wani latsa waya
Ahmad ne ya sauko daga stairs gaba ɗaya a ruɗe, ashe Amreesh wayo ya mashi ya tafi yabar shi?
His heart was beating tsoro ne cike da zuciyar Ahmad kada Amreesh wani abu ya samu Amreesh...
Har yazo zai wuce mutanen parlorn dake binshi da kallon tambaya ya dakata yana numfashi da sauri
'' Kai Ahmadu ina Muhammadu? Tun tuni banganshi ba!" Old man Zakee yayi tambayar yana studying ɗin Ahmad shiko pah haka kawai yaji wani faɗuwar gaba ya riske shi
Ahmad yayi shiru hakan yasa kowa ya daina abinda yake suka dawo da attention ɗinsu akan shi '' tambayar ka nake kayi shiru!" Ɗago idon shi Ahmad yayi his gaze meeting old man Zakees'
A fisge maganar ta fito daga bakin shi '' He's in Britain...!!!" Pah da sauran mutanen wurin sukayi exchanging glances...
Murya na rawa '' me yakaishi Britaniya kuma?" Pah yayi tambayar unable to keep calm,su maraƙisiyya dake murmushi tuni confusion ya maye gurbin hakan
Hajiya Maleeka listened with keen interest,yaja dogon numfashi kafin yace '' IRIS took Amreeshs' wife!" Pah ya haɗe wani irin abu daya tokare mashi wuya sauran dake zaune suka mimmiƙe,cikin rashin fahimta Uncle Ismael yace '' bangane ba! Waye Iris?" Ahmad ya kalle su da brown contact lenses ɗinshi ɗaya bayan ɗaya kafin yace
'' Ɗan biyun Amreesh, Muhsin!" Pah yaji kamar an zare numfashi daga jikin shi
Yayi baya zai faɗi,da sauri Uncle Naseer ya taro shi, ko ina na jikin pah tsuma yake,haka ma sauran suko yan matan da wasu daga cikin mutanen gidan da basu san waye Iris ko Muhsin ba suka bi da kallo...
Old man Zakee yakai zaune cuz maganar ta wuce gaban wasa slowly pah yace '' They told me he was dead! Dama Muhsin ɗina na raye?" Kauda kanshi Ahmad yayi ganin how pah was breaking down
Hajiya Maleeka take taunar leɓenta kamar zata huda kam! Ya akayi hakan ta faru? He was supposed to be killed ya akai yake a raye?
Wasa sukayi mata da hankali kenan?
Well anyways jin cewa shida Amreesh Are about to engage in a fierce battle ba ƙaramin daɗi hakan ya mata ba! She prays the two brothers die on the spot!
Ahmad ya shiga basu labarin tun farko yanda Iris yake Troubling Amreesh and how he hadn't moved on from the past har yanzu yake ganin komai laifin Amreesh ne
Ba abunda pah keyi in Banda gumi,tun lokacin da suka dawo Nigeria shida Amreesh ya sake komawa Britain wurin ɗaukar Iris Amma Old man Woods yace Iris ya mutu, da pah yace su bashi h
Gawa sukace sun binne yayi kuka yayi baƙin ciki,one of the reasons ya zama completely quiet kenan... yanzu kuma yana jin wani sabon sharhi...his child was alive
Kuka ya fara he could no longer hold it in,su Uncle Naseer suka fara lallashin shi Old man Zakee was speechless Hajiya Maleeka ko abin ƙara daɗi yake mata...
Su maraƙisiyya hankalin su ya tashi
***Amreesh***
'' Let her go!" Amreesh ya faɗa a daƙile
'' bamu haɗu ba na tsawon shekaru ashirin da biyar, after meeting for the first time is this how you greet your brother?" Iris ya faɗa cike da Muryar tausayi kafin ya ƙara da faɗin '' Ouch!! My heart... I'm hurt EMRYS!!" Da murmushi a fuskar shi, juyowa yayi yana kallon Eric yace '' Save the date,2/1/2026time 03:30am... EMRYS WOODS down fall!" Amreesh dake tsaye wuri guda har yanzu his patience was running thin, dalilin