Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   17 / 69

48K to 51K   out of 206.1K words

kallon shi,she felt so shy that she wished the ground will open and swallow her.

Towel ya ɗaura around his waist ita ma ya ɗaura mata nata sannan ya ɗauko ta suka fito, kaya yasa mata yasa nashi shima tea ya haɗa mata after wards Amma sai ya ɗan zauna nesa da ita incase,he wasn't ready to take another bath not especially when he had to endure the torture of having to control his self after the temptation, dariya ta fara duk da rashin lafiyar ta,even her laughter sounds weak. Bayan ta gama ya bata magani tasha, daga haka kwanta wa ta sake yi

Da safe ne lokacin rana bata ida fito wa ba,bayi ya koma ya wanke kayan sun da ta ɓata. Bayan sallar azahar ya sake haɗa mata wani tea tasha, magani ya sake bata sitting so close to her aiko magani ya laƙe a maƙoshin ta,ta fara kwararo amai, Amreesh ya saki baki da ido yana kallon ta,ganin kallon da yake mata kawai sai tafara hawaye

Shifa ba aman bane damuwarsa, the fact that he was the one to bath her, kuma duk abinda zai gani saidai yayi ta controlling ɗin kansa tunda dai ba imani ne bai da ba, kuka take wiwi '' it's okay '' ya faɗa yana ɗaukar ta like other times wanka ya sake musu ya ƙara shirya ta cikin wasu kayan daban ya wanke waɗanda ta ɓata.... through out the day abinda yayi ta faruwa ke nan,
Kuma taƙi bari ya matsa ko nan da can sai dai intana bacci, as long as idon ta biyu suna manne da juna kamar super glue, kuma Abu kaɗan sai tai ta kuka, thats how she's idan dai har bata da lafiya, dalilin kukan kuma Saboda wani irin kaɗaici da rauni that stems from her heart,haka Amreesh yayi ta fama da ita har na tsawon kwana uku kafin ta fara samun sauƙi.

Zaune yake a parlorn ƙasa wearing a shorts and a singlet deeply focused on his laptop, aikin da be je ba na tsawon kwana uku shine yake ƙoƙarin gama wa. Saukowa take daga stairs hannayen ta guda biyu ɓoye a bayan ta, saye take da wata baƙar riga iya kar ta rabin cinya sai bum short shima baƙi, gashin ta neatly combed behind her, baƙar rigar ta haska ramar da tayi, hakan bai hana kyanta fita ba

Kallo ɗaya yai mata ya ɗauke kai ya cigaba da aikin sa

Zama tayi kusa dashi ta ɗan jinginar da kanta a kafaɗarsa, ƙamshin ta sai shigar masa hanci yake, ganin bai ko kalleta ba yasa ta fara shagwaɓa

Lumshe idanun shi yayi tare da sake buɗe su ya kalle ta yace '' wani abu na maki ciwo ne?" Girgiza kanta tayi,'' toh meya faru?" Tace '' I'm bored,I want you to entertain Me'' still yana kallon ta yace '' taya?" Murmushi t
daɗi!" Yayi maganar da wata irin murya mai ban tsoro,Yana maganar yaransa na wani cracking ɗin hannuwansu da kawu nan su daga gefe zuwa gefe

Ɗaya daga cikin su yace '' oga koni kabari tsab zan kai shege ƙasa'' jin wannan magana ya sosa ran Salmah ba kaɗan ba shiko Amreesh ko a slippers ɗin sa, juyo wa yay yana kallon su with his frighteningly black eyes, jijiyoyin kansa sun wani ruɗu ruɗu,his eyes utterly red, sun tsorata yet they still showed bravery Salmah tace '' wallahi ba shine shege ba sai dai in Kai ne shege'' ta ƙarashe maganar kamar zatayi ihu hawaye na bin kuncin ta,

Wani daban yace ''ke dan uwar ki dan kinga wannan da ba zai iya tsina nawa kansa komai.....'' kafin ya gama maganar wani wawan naushi landed on his neck,wani irin kururuwa ya saki kafin ya faɗi rigi jib

It was from Amreesh kafin sauran su ankara har ya fara cin ubansu, bai bari ko ɗaya ya tsallake sa ba, balle su cimma Salmah dake kallon yanda Amreesh ke cin ubansu with his top notch martial art, she was amazed.

Amreesh da duk iya zafin da zuciyar sa ke masa yayi amfanin wurin kaisu ƙasa, how dare they touch his wife? Wani irin kishi ne ke cinsa,daga ya cimma mutum sai dai kaji ƙasusuwa na raƙas raƙas, har yanzu cikin daji suke, inda ganyayyaki sun faɗi sun bushe sosai,abinda ke kewaye da su itace ne dogaye, sai iskan dake kaɗawa. Ga baki ɗayan su,bai bar kowa ba saida ya tabbatar ya karya su sannan. Salmah daga inda ta tsaya sai ƙara gingering ɗin sa take tana taɓawa idan ya kai mutum ƙasa,

Tai tsalle tana faɗin how many remaining sai da Amreesh yayi musu ligif sannan ya barsu, and he still wasn't satisfied,suko sabida azaba sun ma kasa kukan sai faɗin ''wayyo Allah na'' suke

Bayan ya gama dasu ne ya juyo zai dawo wurin ta, ita ma she was coming to meet him when suddenly ta tafi luu zata faɗi yayi saurin taro ta she fainted.

Scooping ɗin ta yayi into his arms ya fara tafiya ,shortly after ya kawo motar sa da yayi parking by the road side, ajiye ta yayi a back seat ya fito zai zauna driver seat secretary da body guards ɗin sa suka iso,

Fitowa sukayi suka iske sa inda yake, da sauri Secretary ya karɓi mukullin ya zauna driver seat
Amreesh ya kalli body guards ɗin sa sannan yace '' they are in the forest,take care of them '' yana faɗan haka ya shige motar Secretary drove them away.
Suko body guards bayan sun amsa da 'yes sir' suka nufa dajin

Aza kan Salmah AMREESH yayi saman cinyarsa ya ɗauki ruwa beside him, ya shafa mata a fuska, take ta kawo numfashi tana ƙara ƙanƙamesa,sai kuma ta fara fisge fisge rungumota ta Amreesh yayi yana mata raɗa a kunne '' hey relax, it's me you're safe now '' jin hakan da kuma ƙamshin turaren sa yasa tayi calming down.

Secretary Ayman yayi focusing a hanya yana sharara gudu amma fa akwai tambaya aransa , who is the girl that his boss is being tender with?

Amreesh ya lumshe idanun sa tareda jingina kansa a headrest ɗin kujerar yana shafa gashin ta. He looked dishelved

Lokacin da yana office, drivern daya sa yakai Salmah kasuwa ya kira sa bayan tafiyar Salmah da kusan minti talatin yana faɗa masa she has told him not to follow her kafin ma ya gama maganar sa Amreesh ya katse kiran ya duba location ɗin wayar Salmah, dama yayi installing ɗin tracker awayar and he saw her going towards the forest.. miƙewa yayi batare da yajira komai ba ya ɗauki mukulli ya fita daga companing da motar sa, Secretary ganin ogan nasu ya fita kamar ba lafiya ba yasa ya kira body guards suka bi bayan sa.

Directly location ɗin daya wayarsa ta nuna masa yake tafiya har ya iso highway ɗin and suddenly ya gansu sunfito daga cikin dajin kafin su ƙara koma wa, fita yayi daga motar ya biyo ta gaban su though he wasn't sure idan zasu haɗu,and that's how Salmah bumped into him.....

Bayan tafiyar motar su, mutumin nan na daga restaurant ne yafito in the middle of no where ya tsaya tsakiyar titin his lips curved into a smile, yau ma sanye yake da irin kayan ranar ( toh ko dai detective ne?🤔 It doesn't seem so, he looks more lyk.....🤭 Bara in yi shiru)

Suna isa gida ɗaukar ta yayi ya nufi ɗakin su da ita, kwantar da ita yayi saman gado kafin ya miƙe ya shiga toilet ya fito hannun sa ɗauke da ruwa kayan jikin ta ya cire duka sannan ya fara goge mata jikin ta bayan ya gama ya tafi closet ɗin sa ya ɗauko wata riga fara mara nauyi da za ta kai at least guiwarta sannan ya haɗa da pant ya shirya ta, he was doing everything with utmost emergency, study room ɗin sa ya nufa sai gashi ya dawo ɗauke da first aid box ya fara dressing mata raunukan da taji, idan yaga zata tashi sai ya dena.

Secretary Ayman yana kawo su gida ya koma Company bcuz alot was pending....


Zaune yake a saman couch ɗin ɗakin yana aiki a laptop ɗin sa, ya canja kaya zuwa riga armless baƙa da wando short shima baƙi, daga lokaci zuwa lokaci yakan ɗan kalli gadon yaga ko ta tashi, it was 6:30 Amma har yanzu bata tashi ba.
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya miƙe ya isa bakin gadon, goshin ta ya taɓa yaji ya wani irin ɗau zafi, she was burning with a high fever
Toilet ya ƙara komawa ya ɗebo ruwan sanyi tare da towel ya zauna gefen gadon ya matse towel ɗin ya aza mata saman goshi


Sai da yaji temperature ɗin ta ya sauka sannan ya maida komai toilet daga nan yayi alwala yazo ya shimfiɗa prayer mat ɗin In a corner a ɗakin yayi Sallah, ya gama sallar yana addu'a yaji tana surutai

Miƙewa yayi yazo kusa da ita ya zauna, ɗaura hannun sa yayi saman goshin ta her temperature was normal, mutsu mutsu ta fara tana motsa laɓɓanta alamun magana take amma bai san abinda take cewa ba,


Kunnen sa ya kara saitin bakin ta still Bai jin komai, ɗago kansa yayi yana shafa gashin ta to calm her down after a while yaga hawaye nabin kuncin ta,he was confused sai kuma ta fara kuka '' pls stay....., don't go..., ku rabu dani... Wallahi ba shege bane sai dai in kaine shege''.... Waɗannan sune abun da take murmuring at the same time throwing punches riƙe hannun ta Amreesh yayi yana jijjiga ta amma maganganun only got louder and chaotic ''MAHEE'' ya faɗa da ƙarfi,ita ma da ƙarfi ta taso ta rungume shi,her body was shaking hawaye ratata suke kamar an buɗe tap

Amreesh ya rungume ta patting her back ''it's okay you are safe now '' ya faɗa itako sai ƙara shige sa take kamar zata shige cikin sa


Bayan komai ya lafa ya miƙe tsaye da ita bayi yakai ta yayi mata alwala sannan ya sake fitowa da ita in his arms like a baby, hijabi dogo ya ɗauko mata ya sama ta, dama sallayar shimfiɗe take, hawa tayi ta kabbarta sallah, kitchen ya tafi ya haɗo mata corn flakes ya kawo bayan ta gama sallah he had made sure to feed her
''are you okay?" Ya tambaya his eyes gently looking at her, jinjina kanta tayi Sannan ta kwanta tana juya masa baya,
She wasn't okay,she feels sick,she is scared kallon ta yayi for some seconds kafin ya koma ya cigaba da aikin sa a laptop.
Lokacin isha'i ma gida yayi Sallah, bayan ya gama ita ma ta tashi tayi tayi sallar, bayan ta gama ta saci kallon sa taga ita yake kallo

Ƙasa tayi da kanta kafin ta miƙe a hankali ta cire hijabin,sai da tagama cirewa when she looked down taga kayan da ke jikin ta xaro ido tayi da sauri ta maida hijabin ,ido suka haɗa da Amreesh taji wata irin kunya ta kama ta
Da sauri ta fita daga ɗakin her heart racing sai da ta tsaya ta saita yanayin ta kafin ta nufi kitchen abinci mara nauyi ta dafa tasa cikin tray ta dawo ɗakin,he was still where she left him

'' ga abinci '' ta faɗa lokacin da tana dire tray ɗin gaban sa, kallon ta yayi sannan yace '' ke kika dafa?'' shiru tayi tana wani kallon sa kafin ta turo baki zata wuce yayi saurin riƙo hannun ta sitting her down on his lap'' i was just asking '' ya faɗa, tace '' a'a nima gani nayi a ajiye shine na ɗauka na kawo ma'' his lips twitched almost into a smile but it wasn't a smile, abincin ya fara ci idan yaci loma ɗaya ya bata har abincin ya ƙare bayan sun gama ya kai plates ɗin kitchen ya wanke kafin ya dawo ɗakin,koda ya shigo har ta kwanta, rage hasken ɗakin yayi ya cigaba da aikin shi,sai wurin sha biyu ya gama, shafa'i da wutri yayi sannan ya kalkamta komai ya shiga bayi ya wanke baki kafin ya kashe wutar ɗakin only leaving the bed side lamp addu'ar Bacci ya karanto ya shafa mata sannan ya shafa ya kwanta ya jawo ta hugging her as usual

The next day Salmah ta tashi da wani irin zazzaɓi, komai taci sai ta amayar ga baki ɗaya she felt weak and light kamar idan da za'ayi iska mai karfi zai tafi da ita, ko tsayuwa bata iya yi,sai dai ta kwanta Amreesh sai nan da can yake da ita, Dr Ahmad ya kira,yazo ya duba ta then he prescribed medicines for her, abinci Amreesh ya bata dan tasha magani tana gama ci tayi musu wanka dashi ido ya zaro yana kallon jikin shi da nata da ta ɓata, fashewa da kuka tayi,baice komai ba ya ɗauke ta suka shiga bayi, he undressed her and undressed too da sauri tayi ƙasa tana ɓoye fuskar ta,,she didn't want him to see her and she didn't want to see him either, ɗago ta yayi da sauri ta faɗa jikin sa tana ƙara fashewa da sabon kuka,shi kam yaga ta kanshi, da ƙyar Salmah ta bari sukayi wankan tare, kuma taƙi kallon shi,she felt so shy that she wished the ground will open and swallow her.

Towel ya ɗaura around his waist ita ma ya ɗaura mata nata sannan ya ɗauko ta suka fito, kaya yasa mata yasa nashi shima tea ya haɗa mata after wards Amma sai ya ɗan zauna nesa da ita incase,he wasn't ready to take another bath not especially when he had to endure the torture of having to control his self after the temptation, dariya ta fara duk da rashin lafiyar ta,even her laughter sounds weak. Bayan ta gama ya bata magani tasha, daga haka kwanta wa ta sake yi

Da safe ne lokacin rana bata ida fito wa ba,bayi ya koma ya wanke kayan sun da ta ɓata. Bayan sallar azahar ya sake haɗa mata wani tea tasha, magani ya sake bata sitting so close to her aiko magani ya laƙe a maƙoshin ta,ta fara kwararo amai, Amreesh ya saki baki da ido yana kallon ta,ganin kallon da yake mata kawai sai tafara hawaye

Shifa ba aman bane damuwarsa, the fact that he was the one to bath her, kuma duk abinda zai gani saidai yayi ta controlling ɗin kansa tunda dai ba imani ne bai da ba, kuka take wiwi '' it's okay '' ya faɗa yana ɗaukar ta like other times wanka ya sake musu ya ƙara shirya ta cikin wasu kayan daban ya wanke waɗanda ta ɓata.... through out the day abinda yayi ta faruwa ke nan,
Kuma taƙi bari ya matsa ko nan da can sai dai intana bacci, as long as idon ta biyu suna manne da juna kamar super glue, kuma Abu kaɗan sai tai ta kuka, thats how she's idan dai har bata da lafiya, dalilin kukan kuma Saboda wani irin kaɗaici da rauni that stems from her heart,haka Amreesh yayi ta fama da ita har na tsawon kwana uku kafin ta fara samun sauƙi.

Zaune yake a parlorn ƙasa wearing a shorts and a singlet deeply focused on his laptop, aikin da be je ba na tsawon kwana uku shine yake ƙoƙarin gama wa. Saukowa take daga stairs hannayen ta guda biyu ɓoye a bayan ta, saye take da wata baƙar riga iya kar ta rabin cinya sai bum short shima baƙi, gashin ta neatly combed behind her, baƙar rigar ta haska ramar da tayi, hakan bai hana kyanta fita ba

Kallo ɗaya yai mata ya ɗauke kai ya cigaba da aikin sa

Zama tayi kusa dashi ta ɗan jinginar da kanta a kafaɗarsa, ƙamshin ta sai shigar masa hanci yake, ganin bai ko kalleta ba yasa ta fara shagwaɓa

Lumshe idanun shi yayi tare da sake buɗe su ya kalle ta yace '' wani abu na maki ciwo ne?" Girgiza kanta tayi,'' toh meya faru?" Tace '' I'm bored,I want you to entertain Me'' still yana kallon ta yace '' taya?" Murmushi tayi me kyau ta gyara zaman ta sannan ta ciro hannun ta da yake ɓoye

Ashe bum short ne da bra , kallon kayan Amreesh yake ba ƙiftawa kafin ya kalleta neman ba'asi
Tace '' kasa wayan nan kayan kayi min rawa'' zaro ido Amreesh yayi ya saki baki da ido yana kallon ta, he was dumbfounded, ganin kallon da yake mata tayi murmur da ido sai ga hawaye kwance,

Tashi tayi zata bar wurin yayi saurin riƙo ta, kayan ya karɓa yana wani hararar su kafin ya miƙe fuska tsuke ya nufi upstairs

She watched his retreating figure kafin ta kunna tvn tasa waƙar 'gasolina' ta zauna tana jiran ya fito,few minutes later sai ga Amreesh ya fito cikin bum short da bra kamar karuwar bakin titi,ya wani murtuke fuska

Salmah ta fara dariya har da faɗowa daga kan kujera '' Sexy babes,Haha'' dariya take ba ƙaƙƙauta wa, Amreesh sai kallon kanshi yake, har dai ƙirjin shi,and he even wore the bra properly

Sai da salmah ta gama dariya sannan ta miƙe ta jawo shi tsakiyar palorn ta danna play and the song begun playing yace '' I don't know how to dance'' tace '' ka kalla sai ka koya''
Komawa tayi ta zauna tana dariya ƙasa ƙasa, bayan wakar ta ƙare Amreesh ya ga yanda suke rawar, ya haddace steps ɗin duka

The song begun playing sai ga Amreesh yana karkaɗa mazaunai, Salmah ta riƙe ciki tana ta kwasar dariya,

Ita ba abinda ma yafi bata dariya irin bra ɗinnan and the way he shakes his butt from time to time yake ƙara gyara bra ɗin kada ta faɗi

Sai zufa yake yana haki Salmah na taɓawa tana faɗin '' You got this baby....so sexy.... you're looking hot...the stage is on fire.... bring it on girl...'' Amreesh couldn't believe wai yau shine saye da kayan mata yana rawa kai!!! Fuskar nan tayi kicin kicin,ya ganawar waƙar ta ƙare pls.

Bayan wani lokaci waƙar ta ƙare har yaji sai'da, Salmah na dariya tace ''one more time ''wani irin juyowa Amreesh yayi his eyes turned green, yana haki yace '' na gaji'' Salmah ta taso ta

17 / 69