Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   35 / 69

102K to 105K   out of 206.1K words

ba,i owe you one!" Irene ma tayi hugging ɗinta back da wani irin evil smile a fuskar ta,kallon cup ɗin da Xue yao ta ajiye tayi kafin slowly ta buɗe tafin hannun ta revealing two pills ɗaya aphrodisiac ɗaya kuma sleeping pills, ta jefa cikin cup ɗin Xue yao kafin tace '' U don't have to thank me ai duk abinda nayi kai na nayima wa uhm '' jin jina kanta Xue yao tayi disengaging from the hug. Ɗaukar cup ɗin ya tayi ita da Irene sukayi cheers suka fara sha suna kallon Aliyu.

Slowly Irene ta juyo da kanta side ɗin yao tana faɗin '' taya za'ayi in taimake ki ki cimma burin ki bayan nima abinda ke raina ke nan? Never!" Tayi maganar aranta tare da kurɓar lemon ta.

Plan ɗin dama shine,idan Aliyu yasha wine ɗin Xue yao zata san yanda tayi ta sa yabar wurin to a secluded area, daga nan dama akwai wanda suka biya kuɗi idan Aliyu ya tafi sai wanda suka biya kuɗin yabi bayan sa,akwai wata Allura da suka bashi kawai yasamu yayi injecting ɗin Aliyu,daga nan Aliyu zai suma sai ya fita dashi daga company batareda an sani ba zuwa wani hotel. Xue yao zata bisa can,by the time ya farfaɗo zai tashi da matsanancin sha'awa that he can't contain,ita kuma zatayi Amfani da wannan dama to take advantage of him and they will make it seem as if he was the one who took advantage of her.

Kuma zatayi recording ɗin komai zata kuma yi amfani dashi wurin raba Aliyu da Salamatu she will force him to marry her. Perfect wasn't it?

Aliyu ya kai cup ɗin bakin sa ya fara sipping slowly,sau ɗaya ya sha, wutar wurin ta ɗauke,for a few seconds wurin yayi duhu, Salamatu ta ƙara maƙe ma Aliyu shima ya kai hannunsa holding her firmly kamar ance za'a ɗauke ta, mutane suka fara magana ƙasa ƙasa, sai ga wutar ta dawo, amma ba kamar ɗazu ba da hasken wurin ya kasance fari yanzu kam different colors ne, kamar dai club.

Sai kuma sport light da aka haska akan stage, MC ɗin event ɗin dake riƙe da mic yayi murmushi yana faɗin '' A little entertainment from won't hurt,so are you ready?" Yayi tambayar intentionally yana kallon su,suka amsa da 'yess'
Yace '' okay here we go '' yayi maganar yana nuna the other side of the stage, wasu dancers ne mata da maza saye cikin kaya matsatstsu that didn't hide anything daga surar su especially matan, Sukayi bowing slightly as a sign of respect, wurin ya kaure da cheers, bruh!!! Those dancers looked like dolls.
Matan basu da ƙiba kokaɗan ga surar su a bayyane su kuma mazan they were muscular and sexy....

Abokan Aliyu sai magana suke suna faɗa masa how important irin waɗannan suke a wurin taro kamar wannan,shi dai Aliyu kallo guda yayi musu ya ɗauke kai, ganin Salamatu sai kallo take baki sake ya tsuke fuska tare da faɗin '' Kalli gaban ki!" Juyowa Salamatu tayi their eyes met turo baki tayi tana faɗin '' ba fa su nake kallo ba'' ta faɗi hakan tana ɗaukar wine ɗin ta tasha. Shidai Aliyu bai ce komai ba. Mutane sai cheering suke ma mutanen dake rawa on stage, wanda azahiri iskanci ne kawai.

After a while the dance was over,wurin ya kaure da tafi,wasu har tashi tsaye suke cuz they were highly entertained.

MC ya sake yin announcement kafin ya sauka daga stage ɗin and every body returned to their business.

Mr Xue sheng,tsohon da yayi ma Xue yao magana ɗazu ya tashi ya ƙaraso inda Xue yao da Irene ke tsaye, yana murmushi,tunda Xue yao ta ganshi ta bar wurin itako Irene tayi tsaye abinta,bin bayan Xue yao da kallo Xue sheng yayi yana lasar baki kafin ya matsa wurin Irene '' Kin yi Abinda na saki?" Ya tambayeta yana cigaba da kallon Xue yao data isa wurin su Aliyu, Murmushin gefen baki Irene tayi tace '' ai an wuce wurin she will soon lose it,kuma bazata taɓa sani ba,it will look as if Tasha giya ne ta kwana da stranger." Jinjina kansa Xue sheng yayi feeling satisfied, shida Irene partners ne, akwai tsohuwar relationship that binds is them together, dama kuma yasan Xue yao kuma he had always had his eyes on her but it was impossible to get her Dan haka yayi amfani da Irene wurin cimma burin sa and it seems like he would.

'' hi guys '' Xue Yao ta faɗa tana zama kusa da Aliyu,take fuskar Salamatu ta tsuke,haɗa ido sukayi with a smug expression Xue yao tace '' Hi MRS LEE'' dragging the 'mrs LEE'' more than intended, Salamatu bata amsa ba,shiko Aliyu kallo guda yayi ma xue yao ya dawo da kallon sa ga Salamatu that looked like she was about to explode dariya abin ya bashi amma baiyi ba.
Tunda Xue Yao tazo,wurin became tensed,wata mai suna yang xie tace '' Kin yi kyau sosai Xue Yao like a run way model'' tayi maganar in an attempt to dilute the *lingering* tense on the air. '' na gode'' Xue Yao ta faɗa taji daɗin praising ɗin ta da akayi wannan zai sa Aliyu ya kalle ta atleast.

Salamatu jitayi tana so tabar wurin, Xue Yao ta ɓata atmosphere ɗin she has polluted it with her presence.

Magana suka Cigaba dayi normally,sai ga Irene tayi joining ɗin su aka Cigaba da ɗasa wa da ita, Normal topics suke magana akai kafin su fara magana akan family, soyayya and even sex....

Salamatu taji wani irin kunya ya lulluɓeta,this people are so shameless. Aliyu ko ko ajikin sa, tun tuni sai kallon sa Xue Yao da Irene suke their eyes filled with lust,yanda yake magana once in a while da wani irin deep voice with a tinge of sexiness yasa suka ƙara mace wa kansa,

Aside from that a company'n Nan komai kyan mace kallo guda Aliyu yake mata baya ƙara na biyu, and he's so reserved and composed.

Bazaka taɓa ganin sa tsaye da wata mace ba daga shi sai ita never. Tunda suka zauna gabaki ɗaya yan matan babu wacca ya wani yima kallon arziƙi infact idanunsa na kan Salamatu low key low key Aliyu was just so perfect. Salamatu ,she looked so shy and Bata wani magana hakan yasa suke girmamata sosai

Xue Yao sai so take ta samu damar da zata raba Aliyu da sauran jama'a dan plan ɗin su,bata samu ba saida wani waiter yazo wuce wa, cup ɗin juice ta sake ɗauka, tasha kaɗan sannan ta tabbatar babu wanda zai gane move ɗinta, da gangan tayi swinging ɗin hannunta in the air daniyar zuba ma Aliyu content ɗin,amma Aliyu was swift, hakan yasa kafin juice ɗin ya zubar masa Aliyu ya matsa,

Every body gasped covering their mouth, Xue Yao tayi ƙasa da kanta tana faɗin '' sorry hannu na ya goce '' Aliyu yace '' it's okay '' wannan amsar da Aliyu ya bada yasa salamatu tayi masa wani kallo, rufe bakin sa yayi ya ɗan ranƙwafo yana faɗin '' sorry Rose '' bata ce komai ba, ɗayan gefen ta ya zauna ya kwantar da kansa a kafaɗar ta.

Shang min ya kira wani waiter yayi clearing mess ɗin da Xue Yao tayi creating. Suka cigaba da maganar su kamar ba abinda ya faru,ran Xue Yao yayi zafi ganin abunda taso yi bai faruba and Aliyu ya canja wuri.

After a while Xue yao ta fara mutsu mutsu, fuskar ta looked pale like a ghost,her skin flushed it looked pinkish, ga zafin da take ji, ga zufa da takeyi. Irene dake zaune tana facing ɗin ta on the other side tayi murmushi maganin ya fara aiki.
Shang min ya kalli yao yace '' Are You okay Yao yao? You look feverish '' daƙyar Xue Yao tace '' I'm fine '' tana faɗar hakan tabar wurin,Binta da kallo Shang min yayi kafin ya miƙe ya bita, Irene tayi saurin binsu Itama.

Sauran ko kallo suka bisu dashi no one said anything.

After a while Aliyu ya miƙe yana faɗin '' let's go home '' miƙewa Salamatu tayi,suka yi ma sauran dake wurin bye bye sannan suka fice.

Tunda suka shiga Mota take jinta wani iri,zafi take ji sosai and ga wni irin feeling da take ji from beneath her. Gumi take sheƙawa daga cikin abayar ta ƙirjin ta nasama da ƙasa.

Aliyu da ya kula da mutsu mutsun da take tana rarraba ido like a criminal caught off guard ya ɗaura hannun sa agoshin ta yana faɗin '' Are You okay?" Saukar hannun sa a goshin ta ya haifar mata da wani irin feeling da ita kanta bazata iya describing ba, ɗago kanta dake kafaɗar sa tayi looking at his face, idanun su cikin na juna, jitayi zuciyar ta ta fara bugu da ƙarfi like never before,wani irin kallo take binsa dashi her eyes glowing kamar star.

Aliyu karantar ta yake,yayi noticing tun suna cikin wurin take wasu abubuwa that were so unlike her.
Matsawa tayi daga jikin sa to the other end of the car. Matsowa Aliyu yayi yakai hannunsa ya riƙo nata,so take ta ƙwace ya riƙe gam,he looked at her flushed face kumatun ta sun yi Wani irin ja kamar mai blushing he was sure akwai matsala.

Shidai driver lang yai focusing akan hannya yana tuƙi dan dama da Hausa ma suke maganar, slowly Salamatu ta cire hannun ta daga na Aliyu placing it on his thighs, kallon hannun ta dake kan cinyar sa Aliyu yayi kafin ta fara matsar da hannunta upwards, abinda take ji ajikin ta yanzu was indescribable she can't control her self.

Riƙe hannunta Aliyu ya sake yi,sai kawai tayi saurin zama saman cinyarsa da wani irin fierceness tafara kissing ɗin sa,he was stunned.
Shi kuma driver lang he didn't dare to turn back infact ji yake kamar yana zaune saman garwashi ya ga nawar ya kai su ya dire yayi gaba.

It turned out lokacin da hasken wutar went off, mistakenly Ta ɗauki wine ɗin Aliyu shi kuma ya ɗauki nata.


Wani irin salo take yima Aliyu da ya nemi gigita sa,it took a lot to control himself, saitin kunnen sa cikin raɗa tace '' I want you....I want you so badly Leo...'' Cije leɓensa na ƙasa Aliyu yayi her words fueled his desire. Duk da yasan ba lallai tana cikin hayyacin ta ba,but those words....













WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17

Chapter thirty nine:Ramin mugunta



https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt

Ƙoƙarin riƙe kansa yake yi itako Bama tasan me take ba,she only wants one thing....Riƙe hannun ta dake yawo a jikin sa Aliyu yayi yana jan numfashi kamar mai asthma da shaƙaƙƙar Muryar sa yace '' Hold on please '' idanun ta suka ciko tam da hawaye,wani irin azababben sha'awa take ji,ji take anything can happen if she doesn't get it. Murya na rawa tace '' bazan iya ba dan Allah '' haɗa goshin su Aliyu yayi,he was in a dilemma har gani yake kamar motar bata sauri

Lang bai sake juyowa ba sai ma ƙara ƙune ma motar da yayi duk da hakan ya saɓawa ƙa'ida.
Shi bai ga laifin su ba, infact ya riga da yasan idan har mutum yayi attending taro irin haka, it's always hard to come back unscathed.

Bayan what seems like forever yayi parking dai dai ƙofar entrance ɗin su, Aliyu bai jira a buɗe masa ƙofa ya ɓalle murfun ya fita Salamatu in his arms. Bin bayan su da kallo lang yayi kafin ya sauke ajiyar zuciya ya tada motar ya bar wurin.

Bai dire ta ko'ina ba sai saman faffaɗan gadon su, Salamatu bata bashi lokacin shan iska ba ta jawo shi ya faɗo kanta,
She begun romancing him senselessly like her life depended on it


Aliyu ya shiga mai Dar mata da murtani, slowly ya kai hannun sa ya warware mayafin ta kafin ya zuge zip ɗin rigar ta,she did the same for him

Wani irin cloud nine suke jin su, kamar Ba'a duniyar ba, sun yi nisa kafin Salamatu ta fara dawowa hayyacinta Damn!!!!!she was naked, ƙoƙarin zare jikin ta take amma Aliyu yayi nisa bayajin kira

Ji tayi ya fara harar ƙasan ta,zaro ido tayi tana faɗin ''Wait! Wallahi ban shirya ba,kayi haƙuri aikin sheɗa...Ahhhhhhhhh!!!" Wani irin sharp pain taji between her thighs ta fara zunduma ihu '' Aliyu pls...wayyo.....Ahhhh...'' sai kururuwa take but bruh!!! He was in another world ba fahimta yake ba sai ƙara thrusting yake, duk yanda tayi ƙoƙarin daurewa ta kasa sai da ta suma.....


Bayan Irene tabi bayan Shang min da Xue Yao bata gan su ba, hankalin ta ya ɗan tashi compound ta fito sai taga wani kamar wanda ta biya leading Xue Yao to a car sai kawai ta dafe zuciya tayi wata dariya irin ta bosawa kafin ta girgiza kanta ta koma ciki

Faɗuwa gaban ta yayi da bata ga Aliyu ba,'' ina Lee?'' tayi tambayar to No one in particular Yang xie tace '' Sun tafi bayan kun bar wurin '' tayi maganar in a carefree manner ta juya ga sauran abokan ta suka ci-gaba da hira

Irene turned pale,Kai!!! duk ina plan ɗin su? Kenan duk efforts ɗinta sun tashi a tutar babu? Tana cikin wannan tunanin Mr Xue sheng yayi mata message fita tayi daga hall ɗin duka.....



Lokacin da Shang min ya biyo Xue Yao samun ta yayi tana layi yanzu da suke cikin haske he could see how pinkish her skin was and she looked so damn seductive.

Actually tun ranar da ya fara ganin ta a Company yaji ya kamu da son ta, bazai taɓa mantawa ba ranar farka tasa wani blue blouse da jeans navy blue gashin ta curled.
Juyo da idon ta Xue Yao tayi idanun ta suka shige cikin nasa, lumshe su tayi in a way that made his skin crawl,sai kuma tayi kamar zata faɗi da sauri yayi saurin riƙo ta ta faɗi jikin sa '' Ahankali '' ya faɗa yana kallon fuskar ta that looked so cute

Ƙamshin turaren sa dake shiga hancin ta ƙara mata kawai yake akan yanayin da take ciki hakan yasa tayi saurin ƙwace jikin ta tana hararar sa tace '' Matsa daga nan'' matsawar yayi idanun sa never leaving her. Ganin kallon da yake mata yasa tayi gaba ta fara tafiya cikin maye

Bin bayan ta yayi har suka isa parking lot ta ɗan daka ta ganin bata kira drivern ta ba, juyowa tayi ta ɗan kalleshi cikin wata ƙaramar murya like in a whisper tace'' drop me home '' tayi maganar cike da bada command kafin ta zagaya ta zauna baya . He was stunned jin yanda ta bashi command kamar shi drivern tane

'' the enforcer '' ya faɗa kafin ya shiga driver seat yayi reverse suka fita daga companing,along the way ya gane tayi bacci and Bai san address ɗin ta ba '' damn!!! Ya zanyi?" Yayi maganar yana tuƙi slowly kafin idea popped up in his head Amma it's a bad one '' idan na ajeta,zan tafi wani ɗakin daban bazan zauna da ita ba!" Yayi maganar convincingly bazai bari su zauna wuri ɗaya ba, he's being tempted.

After a while ya kawo wani tsantsararren estate Wanda company yake ba ma'aikata parking yayi sannan ya fito ya buɗe side dinta scooping her up in his arms kamar wata baby,yayi ƙoƙari sosai wurin ganin bai lalle ta,the warmness of her little body was getting to him...

Ɗakin dake kusa da nasa ya ajiye ta daidai wayar sa na ringing, ɗaukar wayar yayi ya kara a kunne yana gyara mata kwanciya
Amatuƙar bazata ta jawo sa ya faɗo jikin ta wayar sa ta faɗi ƙarƙashin gado. Wasu irin abubuwa ta fara yi masa,haɗiye yawu yayi kafin ya tilasta kanshi miƙewa ya fice daga ɗakin his chest hammering

Ɗakin sa ya shiga ya shige bathroom ya tsaya ƙarƙashin shower ruwan sanyi cooling his heightened temperature, bathroom blue color yasa ya fito yana tsaye gashin sa da wani ƙaramin towel trying so hard not to allow his mind not to wander back to that moment

Yunwar da ta sako shi gaba ne yasa ya ajiye towel ɗin ya tafi kitchen ya haɗa coffee Yana tsaka da sha ne ya tuna wayar sa da ta faɗa ƙarƙashin gado.

Atunanin shi tayi bacci a lokacin hakan yasa ya shiga ɗakin kanshi tsaye,tun daga bakin ƙofar ya hango yanda take tumurmusar gadon ta dafe marar ta, ƙarasawa yayi inda take a ruɗe '' Yao meya faru?" Yayi maganar yana jawo ta jikin shi

Ɗumin jikinsa da ƙamshin shower gel ɗinsa yasa ta wani irin afkamasa kamar hungry lion, faɗawa yayi kwance saman gadon and before he could make any further moves,she led them on har shima dai ya gaji da riƙe kanshi ya biye mata.



Lokacin da Irene ta isa room no da Xue sheng ya aiko mata sai ƙyallara ido take taga inda zata gano Xue Yao Amma bata ganta ba,sai ma gani da tayi anyi decorating ɗin gadon da wasu red flowers and white bed sheet

Zama tayi saman kujerar dake facing Mr Xue sheng dake saye da White bathrobe cikin sa uwa randa,wani murmushi yayi mata wanda ya ƙara fito da tsantsan munin sa,ɗan kauda kanta tayi, he was way too ugly Amma kuma taji daɗi idan ta tuna da ƙaddarar that was about to befall Xue Yao Mr Xue sheng ya ɗauki wani Champaign dake saman table ɗin dake tsakiyar sofas ɗin a saman table ya zuba a cups biyu yana faɗin '' aikin ki yayi kyau dear Irene,and this calls for s celebration don't think?" Da murmushi ta karɓi Champaign ɗin tana faɗin '' Haka ne,duk da ban samu abin da nake so ba atleast Itama ta rasa anyi biyu babu.'' jinjina kansa Xue sheng yayi yana jinjina mugun ta irin ya Irene da batasan what was about to befall her ba,well dama akace ramin mugun ta ka gina shi dai dai kai.

Shanye Champaign ɗin tayi and it tasted odd,Amma sai kawai tayi brushing, so take ta tafi hakan yasa ta miƙe tana faɗin '' zan tafi sai munyi waya,kasaki jiki ka angon ce like it's your first night '' tayi maganar tana kashe masa ido, shima yana bin jikin ta da wani matsiyacin kallo

35 / 69