Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
irish ta free ta soya ta soya ƙwai
Sannan ta tafasa ruwa ta zuba cikin flask she arranged everything in the dining
It was about 8:39
"Bari in kira Samha mu karya tare" ta faɗa a fili sannan tafara hawa stairs ɗin, kafin kuma tafara tsallake ɗaya in between
Tayi tsalle kenan ƙafar ta ta zame, ihu ta ƙwalla tana wurga hannu desperately trying to hold on to something but there was nothing
Rufe idanun ta tayi,dan ta sadaukar yau se tasha ƙasa
Buɗe idanun ta tayi slowly jin bata sha ƙasa ba rather something strong was securely wrapped around her waist! A familiar scent yana kutsa hancinta, a hankali fuskar shi ya zama clear! It was Amreesh ,saye yake da kayan motsa jiki Black and White straps,gashin sa wasu neatly packed fuskar shi ba walwala da usual
Ya kafe fuskar ta da ido as if trying to find something
Itama hannayen ta were on his shoulders, holding tightly zuciyar ta na bugawa saboda tsananin tsoro ,hakan ya bayyana a fuskar ta
Miƙewa tsaye tayi,shima sakin ta yayi,yayi tafiyar sa ganin Bello tambayi idan ta ji ciwo ba yasa idanun ta suka cika da hawaye
Zubewa tayi ƙasa tafara birgima kamar me aljanna
Juyowa yayi yana kallon damar da take yi, he couldn't be anymore surprised, shikam wannan daga gani reno Aka kawo masa,or maybe the girl has mental issues
Kiran sallar farko ya buɗe idanun sa,yana karanto addu'ar tashi daga Bacci. Sannan ya kai hannun sa ya kunna bed side lamp. Zaune yayi ƙoƙarin tashi, nauyin daya ji ne yasa shi kallon ƙasa, her hands were wrapped around his neck, clinging onto him tightly kamar wani zai ƙwace sa!
Tsira mata idanu yayi for some seconds kafin ya cire idanun sa looking elsewhere. After a while ya samu ya ɓanɓareta daga jikin sa ya maida ta kan pillow yana gyara gashin ta that was everywhere ' wane irin Bacci ne haka' ya ayyana aranshi kafin ya sauka daga gadon walking gently towards the bathroom. Buɗe idanun ta tayi bayan taji ya rufe ƙofar, zama tayi saman gadon tana ƙara gyara gashin ta kafin ta miƙe ta nufi closet ɗin sa ta ɗauko wata jallabiya ash color, sannan ta matsa wurin inner wears ta ɗauko shima ash color sannan ta fito daga wurin ta ajiye su a saman gadon.
Buɗe ƙofar bayin yayi ya fito da towel ɗaure a ƙugun shi and another one yana tsane gashin sa that was dripping wet...he looked so damn sexy
Juyawa tayi tana kallon shi sakaka kamar ta samu tv, wuce ta yayi ya tsaya gaban mirror ya fara shafa mai, kamar wadda aka tsikara da sauri ta matsa kusa da shi with an embarrassed smile tace "let me help" kafin ya amsa ta matso man ta fara shafa masa ajiki,duk da Kunyar da take ji haka ta dake. Shima tsaye yayi kawai yana kallon ta he didn't stop her! His face blank as usual, yaɗan tsuke fuska,saboda me makon ta shafa masa man se kawai ta ɓuge da wasa gashi ta cika masa kunne da surutu iri da kala, duk wannan surutun was just to hide her embarrassment SE kuma ta samu kanta da wasa da jikin sa tracing his perfectly placed abs da yatsan ta. Riƙe hannunta yayi ganin idan suka ci-gaba a haka, he will be late for prayer
Ɗago idanun ta tayi ta kalleshi and his icy blue eye, met her brown ones,she looked so innocent ga bugun zuciyar ta da yaƙaru da sauri ta matsa baya tana sosa ƙeya
'ya Allah,saunawa zan kunyata kaina' ta ayyana aranta before turning away ta tafi ta dauko kayan da ta ajiye masa ta miƙa masa
Karɓa yayi yana shirin kwance towel ɗin agaban ta,waro idanu tayi murya na rawa tace" ba bayi zaka canja kayan ba"? Ɗan dakatawa yayi yayi mata kallon ƙasan ido,she looked frightened "no" ya faɗa curtly yana kallon yanda idanun ta suka ƙara girma kaman zasu zobo ƙasa
Ya kwance towel ɗin xeyi unwrapping ɗin sa kawai se ji yayi an buga ƙofar toilet, bin kofar yayi da ido his lips twitched kamar xeyi murmushi,it was a smirk!
Dafe ƙirjinta tayi tana faman numfashi kamar wadda tayi marathon saboda yanda ƙirjinta ke bugu " ashe mutumin nan baida kunya" ta faɗa a fili tana wuƙi wuƙi da ido, kafin ta girgiza kanta ta kunna tap tafara wanke baki kafin tayi alwala ta fito
Samun sa tayi saman sallaya kallo ɗaya ta masa ta ɗauke kai kada yaƙara kamata tana kallon sa. And he looked so handsome ga ƙamshin sa daya cika ko ina a ɗakin
Shima miƙe wa yayi heading towards the door alaman fita xeyi,da sauri tasha gaban sa, ƙanƙance idanun sa yayi looking at her intently,sosa kanta ta ɗanyi kafin tace" uhm,I have something for you" Bata jira amsar shi ba ta jawo hannun sa zuwa bakin gado while he just followed her ba tare da gardama ba
Saman gadon ta hau saboda ya fita tsayi, sannan ta dafa gashin sa ta karanta"a'udhubikalimatillahi tammaat,min kulli shaiɗanin wa hamma,wamin kulli ainin lamma" ta ƙara da wasu adduoi kafin ta shafa masa from head to toe with a charming smile on her face,shikam ya bita da idanu as if wanting to understand or feel something but he felt nothing!
Sauka tayi daga saman gadon " Masha Allah kayi kyau,kamar in sace in gudu" ta faɗa tana jujjuya ido, murmushinta ya kasa ɓoyuwa and so was her dimples" kina so ki sace Ni ki gudu?🤨" ya faɗa with a sexy voice that made chills ran down her spine
SE kuma ta fashe da dariya tana faɗin" ina ni ina wannan ƙarfin halin? Wai ɓarawo da sallama" ta ƙarashe maganar tana riƙe haɓa da gwalalo masa idanu
"Uhm" kawai ya faɗa cuz he wasn't understanding what she was saying
Riƙo hannun sa ta sake yi and lead him out of the room,ta kama ta kanay naye sa kamar zata maida da cikin ciki, shi kam ba abinda ya canja na daga expression or feelings ɗin sa. Se da ta raka shi har bakin ƙofa,ta zaɓamasa takalmin ta tabbatar ya sa,then she stood up once again facing him,shima ita yake kallo cuz he was sure wani abun zatayi and she didn't fail to surprise him
Cuz the next second tayi tiptoeing ta manna masa kiss on his both cheeks tana yin hakan ta ruga da gudu kamar iska,ta ɓacewa ganin sa .bin ta yayi da kallo kafin kuma ya juya ya fara tafiya cikin natsuwa the girl is weird.
Directly ɗakin su ita da Samha ta shige,ta jingina da ƙofa tana faman mayar da numfashi
Ita ma tayi mamakin ƙarfin halin da take nunawa with regards to this man,gashi lokacin da ya riƙo hannun sa suna saukowa down stairs,she felt possessive kamar shi ɗin nata ne ita kaɗai.to'shi ɗin nawa ne cuz I'm his wife, zan yi iya yinsa domin in sama ma kaina a place in his heart and life,kuma zan kareshi daga duk wata cuta and I will love him and grow family with him' ta ayyana tana jin wani irin determination na aiwatar da abinda ta ƙudurta aranta.
Da wannan tunanin ta matsa bakin gadon ta fara tada Samha da ke Bacci kamar wata matatta. After a while Samha ta miƙe ta shiga toilet ita kuma ta wuce wurin kayan su ta,ta ɗauki hijabi zumbulele tasa ta tada Sallah se da ta gama ta na adhkar kafin Samha ta fito tana yan kumbure kumbure, murmushi Salmah ta yi ɗan tasan ƙanwarta ta kishi ne ke ɗawainiya da ita
Itama Samha wani zumbulelen hijabi tasa ta tada Sallah ,Bayan tagama tayi adhkar, batare da ta kalli inda Salmah ta ke ba ta haifa ta amsa wa Salmah ta kafin ta riƙo hannun ta cikin sanyi murya tace"Sam, nasan kina fushi dani for leaving u alone and I'm sorry! Ta ƙarashe maganar tana kallon Samha dake cika tana bayarwa kamin taƙara da faɗin" kin San yanzu da da ba ɗaya bane, but still k ƙanwa tace,I can never replace u, and my love for you baze taɓa canzawa ba uhm? Ta ƙarashe maganar tana tallabo Chin ɗin Samha da take kallon wani direction ɗin because she doesn't want Salmah to see her tears
" Me yasa kika tafi kika barin" Samha ta tambaya bayan ta goge hawayen da suka silalo mata " I had to, auren contract NE pa,Dan haka dole in kasance tare da shi a duk sanda ya buƙaci hakan to fulfill my end of the bargain Sam" ta ƙarashe maganar looking so worried" to meyasa baki faɗamin ba? Samha ta ƙara faɗa tana facing ɗin ta da kyau" U were sleeping, kuma U both have different places in my heart, bazan iya barin ɗaya don ɗaya ba! Don't make things difficult please,ba zaki taɓa canja wa ba a zuciya ta sam-sam" Salmah ta faɗa tana share ma Samha hawayen da suke zuba kamar an buɗe tap
Actually kukan da take saboda Abu biyu ne,the fact that Dr Ahmad ya share ta,har yanzu abun namata ciwo,she tried to ignore it Amma ta kasa,se kuma she's afraid bayan auren yayar ta ,she will no longer care for her like before , wannan shine dalilin kukan
"I'm sorry Mah-mah, kawai ina jin tsoron rasa ki ne" Samha ta faɗa
Rungume ta Salmah tayi tana faɗin"ke ɗin wani sashe ne na rayuwa ta Samha and I will never abandon you for anything never! "Salmah ta ƙarashe maganar tana kallon fuskar Samha da tayi ja kaɗan
Murmushi Samha ta yi tana ɗan jin dama dama a zuciyar ta.
After a while Salmah tafara ta shi ta shiga toilet tayi wanka,ta fito ɗaure da towel and another tana tsane gashin ta
Samha was already asleep don dama ita akwai Baccin safe, ɗauke idanun ta tayi tana cigaba da shirya wa abubuwa da yawa nayi mata yawo a kai 'Allah ya taimake ni" ta faɗa a fili
Gama shafa body lotion tayi kafin ta ɗau hair oil me daddaɗan kamshi tafara shafawa gashin ta daya ke baƙi siɗik sannan ta taje,
Bayan tagama with all this ta ɗauko wani baggy pants pink color da riga fara polo ta sa. Ta fashe jikin ta da turare masu ƙamshi
She twirled in front of the mirror tana yar dariya, " i look so beautiful" ta furta tana wani juya idanun ta
" Mrs Blue eyes,wannan wanka haka ai se kisa blue eyes ya zauce! Samha ta faɗa tana kallon Salmah sama da ƙasa,juyowa Salmah tayi da sauri ta na kallon Samha " yaushe kika tashi" ta tambaya utterly surprised, rolling ɗin idanun ta Samha tayi tare da faɗin" tun lokacin da kika tsaya gaban madubi kina murmushi and complimenting ur self" ta ƙarashe maganar tana wuce wa toilet
Da ido kawai Salmah ta bita
Samha is something else
Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta fita daga ɗakin zuwa kitchen,she wasn't even sure idan ya dawo.
Tsayawa tayi tsakiyar kitchen ɗin tana tunanin kome zata na dafa?
It's just morning hakan yasa ta ɗauko irish ta free ta soya ta soya ƙwai
Sannan ta tafasa ruwa ta zuba cikin flask she arranged everything in the dining
It was about 8:39
"Bari in kira Samha mu karya tare" ta faɗa a fili sannan tafara hawa stairs ɗin, kafin kuma tafara tsallake ɗaya in between
Tayi tsalle kenan ƙafar ta ta zame, ihu ta ƙwalla tana wurga hannu desperately trying to hold on to something but there was nothing
Rufe idanun ta tayi,dan ta sadaukar yau se tasha ƙasa
Buɗe idanun ta tayi slowly jin bata sha ƙasa ba rather something strong was securely wrapped around her waist! A familiar scent yana kutsa hancinta, a hankali fuskar shi ya zama clear! It was Amreesh ,saye yake da kayan motsa jiki Black and White straps,gashin sa wasu neatly packed fuskar shi ba walwala da usual
Ya kafe fuskar ta da ido as if trying to find something
Itama hannayen ta were on his shoulders, holding tightly zuciyar ta na bugawa saboda tsananin tsoro ,hakan ya bayyana a fuskar ta
Miƙewa tsaye tayi,shima sakin ta yayi,yayi tafiyar sa ganin Bello tambayi idan ta ji ciwo ba yasa idanun ta suka cika da hawaye
Zubewa tayi ƙasa tafara birgima kamar me aljanna
Juyowa yayi yana kallon damar da take yi, he couldn't be anymore surprised, shikam wannan daga gani reno Aka kawo masa,or maybe the girl has mental issues
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter eight:
Cigaba tayi da birgima a ƙasa,aranta tana ayyana bazata dena ba till he picks her up
Kallon ta yake ba ƙifta cuz what's This nonsense? Juyawa yayi ze tafiyar sa,se kuma ya tsaya Tare Da juyowa jin ta kwatsa wani irin ihu,tana buga ƙafar ta da hannayen ta aƙasa she looked nothing less than a crazy woman,her hair was scattered, ganin yarinyar bazata dena ba yasa ya dawo har inda take ya duƙa ya ɗauke ta chak. Fuska a matuƙar tsuke,cuz the girl is disturbing his peace
Murmushin gefen baki ta saki sannan ta maƙalƙale shi tana kukan shagwaɓa.
Dire ta yayi on one of the couches, fuska ba walwala ya tsare ta da ido,gyara gashin da ya zubo mata a fuska tayi tana ɗan satar kallon sa
Ganin irin kallon da yake Binta da shi yasa ta turo baki tare da taɓune fuska ready to cry
Can dai kamar wanda akayi wa dole coldly yace" what's wrong with you"? Ya faɗa his blue falling into hers,wani irin Abu taji yana bin duk ilahirin jikin ta,nan da nan taji wani irin mugun shakkar sa
Ƙasa tayi da idanun ta taking a deep breath to calm her racing
"Ba ƙafa ta ke ciwo ba" ta faɗa a shagwaɓe tana turo baki
Ɗauke idanun sa yayi daga kallon ta,he honestly doesn't like talking too much
Miƙewa yayi ze bar wurin ganin hakan yasa ta fara kuka tana faɗin ƙafar ta,bayan ba abinda yasamu ƙafarta ta kawai taji haushi the way he didn't even ask if she was okay or if she was hurt
Dawowa yayi ya tsaya yana kallon ta he obviously didn't know what to do or say
Kamar wani wanda a ka haɗa da wani babban aiki " ina ke ciwo?"ya faɗa after a while yana kallon ƙafar da ta riƙe
Nuna masa guiwarta ta yi,fararen hannunsa ya kai ya fara tattare ƙafar wandon,ɗan waro ido tayi, kamar ta hanashi but she decided against it
And he begun massaging it, riƙe hannunsa tayi trying not to laugh, ɗago idanun sa yayi da sauri ta saki hannun ta na kukan ƙarya after a while ya gama
Tashi yayi ze tafi ta riƙe da " what" ya faɗa agajiye kukan ta duk ya gajiyar da shi ga kansa da ke sara wa kaɗan kaɗan " yunwa nake ji" ta faɗa giving him an innocent look shima ita yake kallo
"Kuma the food is in the dining and my leg hurts, bazan iya tafiya ba" ta ƙarashe maganar kamar zatayi kuka
Massaging ɗin temples ɗinsa yayi,he really wants to throw this girl out, she's so problematic.ya duƙa picking her up in his arms zuwa dining
Ɓoye fuskar ta tayi tana faman dariya " mu zuba mu gani" ta faɗa aranta. Aje ta yayi on one of the seats sannan ya juya ze tafi,riƙe hannunsa tayi " ina zaka?,i made the food for you with so much love kuma shine zaka tafi batare da kai ba?" Ta gama maganar hawaye na faman zira ra daga idanun ta
'ita ba ta gajiya da kuka ne?' ba tare da yace komai ba ya zauna close to her, hakan ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,nan ta fara serving ɗin sa ta cika plate ɗin,shi dai kallo kawai yake without saying anything Bayan ta tura masa plate ɗin a gaban sa kaɗan kawai ya ci ya tashi ze tafi
Mayar da shi tayi ta zaunar sannan ta miƙe ta ɗau plate ɗin da cokali,"Ni pa kai na dafa ma abincin and you didn't even eat much, ba kyau wulaƙanci da abin...." Na ƙoshi" ya katse ta yana faman ya mutse fuska,cike da karfin hali ta tsuke fuska sannan ya zauna ɗare ɗare saman cinyarsa ta matse bakin sa ta fara tura masa Abincin cikin baki
Kallon ta yake ba ƙifta wa,he was utterly dumbfounded,no one has ever done that to him
Ita kam duk kunya ta kama ta ga tsoro amma haka ta dake tana cigaba da tura masa Abincin yana haɗewa,and she refused to make eye contact.
Idan har zata dafa abinci then he has to eat it.
Ahaka har ya cinye duka without even knowing cuz he was only looking at her out of shock,bayan Nan ta zuba ruwa a kofi ta basa ya sha sannan ta sa napkin ta goge masa ɗan ƙaramin bakin sa
With a bright smile on her face tace" good boy,yanzu ko kai pa? Ba gashi ka cinye ba? And I'm so happy" ta ƙarashe maganar patting his head
Shi dai kallon ta kawai yake,he was speechless 'good boy' ɗin data faɗa sounds some how a kunnen shi,kamar zece wani abu,se kuma yayi shiru pressing his lips
Sauka tayi daga saman da,ta zuba abinci in the same plate ta dawo ta zauna kusa dashi" now it's your turn to feed me" ta faɗa tana miƙa masa plate ɗin abincin
Binta yay da ido for some seconds kafin ya karɓa abincin ya fara bata da murmushi a fuskar ta take karɓa
Suna a haka Samha ta same su,sakin baki tayi tana kallon su before she shrugged her shoulders ta ƙaraso ta fara gaida Amreesh WHO was so focused on what he was doing "uhm" was the only reply zama tayi Sannan ya gaida Salmah,ta amsa cike da kulawa ga yar Uwar Tata.
Samha tayi serving ɗin kanta eating calmly Amma idanun ta na akan su
Bayan duk an gama Samha ta koma upstairs ita kuma Salmah ta matsa ma Amreesh akan se ya biyo ta kitchen sun yi aiki tare
And he found himself giving into every of her demands miƙewa yayi suka tattare komai a dining suka shiga kitchen da su suka wanke returning everything where it belonged Salmah ita ke wanke wa, while shi yake ɗauraye wa and she went on and on