Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   60 / 69

177K to 180K   out of 206.1K words

looking so innocent tace '' I figured that...we might not really meet the same fate, kowa da tashi ƙaddara Bazan iya barin mijina ba ko da ace zai ke dinga yanka na yana ci everyday!" Wani irin Banzan kallo Mariya kema Salmah tana ji kamar ta shaƙota, Salmah kuwa murmushi ne a fuskar ta,ta wani ƙwalalo ido tana kallon Mariya...'' ke wai ke mayyace eh? Why can't you just leave? Idan kuɗi kike so...''
'' ba kuɗi nake so ba!" Salmah ta katse ta,'' Toh me kike so eh? Faɗa min!" Mariya ta faɗa a harzuƙe '' Amreesh nake so!"
'' faɗi farashin soyayyar ki!" Mariya fired,Yar ƙaramar dariya Salmah tayi kafin ta kalli mariya ido cikin ido tace '' You Can't Buy My Love!" Salmah ta faɗa spelling each word and meaning it...'' kuma na gano some useless elements kawai suke son shiga tsakani na da miji na,i can't risk it..'' Salmah ta cigaba with a wink 😉 in the end, mariya tayi sakake tana kallon Salma wai itace useless elements? Tayo kan Salmah a harzuƙe zata mareta kaucewa Salma tayi sai ga mariya tui aƙasa dariya sosai Salmah tayi kafin ta gudu daga kitchen ɗin tabar mariya zaune a wurin

Ɗakin su ta nufa tana Cigaba da dariya but guess what? Khaleel was waiting for her... murmushin gefen baki tayi..she was tired of being the victim.... Approaching ɗinta ya farayi ta tsaya wuri guda...ganin hakan yasa yayi dariya yana jin daɗi don yau yazo da shirin shi,she won't out smart him...wata zalɓeɓiyar bulala ya fito da yana wulwula ta akan Salmah with a smirk on his face idan tayi taurin kai tasha kashi... Salmah kuwa ta cigaba da kallon shi da nutsuwa yana kawo wa Wurin ta ya tsaya yana kallon ta first kafin ya tsuke fuska yana faɗin '' wuce muje..'' kallon hanyar da yake nuna mata tayi kafin slowly ta dawo da idon ta akan fuskar shi '' idan naƙi fa?" Ta tambaya tana ɗage gira, confidence ɗinta ya tsorata shi kawai sai ya shilla bulalar wanting to beat her, kaucewa Salmah tayi,kafin tayi cikin shi giving him a high kick on the jaw ya saki ƙara yana dafe haɓarsa tareda sakin bulalar,sharɓe shi Salmah tayi kanshi ya daki ƙasa,wani ihun ya sake kurma wa,da duk iya ƙarfin ta,ta ishi ishi ta zabga masa bulalar sai ga fitsari shaaa! Yana sakin ihun azaba dariya Salmah tayi crouching down to his height tace '' Too bad...your tricks are just as weak as you...next time kayi ƙoƙarin taɓani or coming in my way...I will break you into pieces inyi packaging and send it to your mom!!" Tayi maganar cike da gargaɗi kafin ta ƙara masa wani round of bulala sai ihu yake yana shille shille saboda zafi salmah na dariya ta bar wurin,jin ihun khaleel yasa mutanen gida zuwa to his rescue Nan suka ganshi kwance cikin fitsari yana risgar kuka every body was confused antamabaye shi me ya faru dashi he refused to say dole suka ɗauke shi suka kai estate clinic...


Dariyar dake fuskar Salmah froze lokacin data ga Amreesh kneeling on the ground hannun shi dafe da zuciyar shi yana aman jini his whole body was shaking fararen kayan jikin shi duk sun ɓaci da jini,abinda ya faru shine bayan Salmah ta tafi kitchen ya zauna shikaɗai kalaman Hajiya maleeka echoing in his head forcing him to believe shine yayi abinda ake tuhumar sa dashi ɗin...but Amreesh ya riga da yasan bai aikata ba so why would he admit daga nan yaji wani ciwon kai ya fara nuƙurƙusar shi,he forced himself to remember, zuciyar sa ta fara ciwo ƙwaƙwalwarsa ta birkice don ya fara ganin abubuwan a buji buji,it wasn't clear,kawai yana ganin pictures ne not clearly..he begun to recall,kaɗan daga cikin abunda ya mantane ya fara tunawa when suddenly ya fara amai..aman jini his head threatening to burst the pressure was too much way too much...idan akayi 😵‍💫 hypnotizing ɗin mutum ya manta Abu any time yayi ƙoƙarin tunawa it will be a bloody fight don zai iya mutuwa ko ya shiga coma ko ya manta komai, Amreesh kept pushing himself yaƙi ya bari, numfashin wahala yake, his eyes utterly red...his teeth clattering jikin shi na rawa jijiyoyin kanshi duk sun miƙe... Salmah was horrified itama jikin ta ya fara rawa

'' AMREESHHHH!!!!!!" Faɗuwa Amreesh yayi kwance a wurin looking lifeless...


Book 2 na WAYE SHI ?(Behind the mask) paid book ne for 1k, ga duk wanda ke buƙata ya biya
Ta wannan account ɗin
9138091955
SALMA ALIYU Monie point
Shaidar biya ta wannan number +234 9138091955



































WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt

Chapter seventy two: Dark flames....

Sumar wucin gaɗi Salmah tayi kafin ta ƙara ƙwala kiran sunan Amreesh ta ruga da gudu ta jawo shi jikinta ta tana kuka hawayen ma basu fita saboda tsabar tashin hankali, Amreesh wasn't breathing...'' Amreesh!!!!'' ta sake kira tana jijjiga shi tareda tapping fuskar shi that looked pale kamar bashi da jini... Ahmad ne ya shigo ɗakin,yazo duba Amreesh yaji Salmah na Faman kiran sunan shi tana kuka,tana sabbatu da,gaban Dr Ahmad yayi mummunar faɗuwa da sauri ya ƙaraso shima without hesitation ya cicciɓe Amreesh daga jikin Salmah though Amreesh nada nauyi ya fita dashi

Salmah without bothering ta jawo wani hijabi saman gado tabi bayan su tana shararar kuka, bayan Ahmad ya ajiye Amreesh a back seat Salmah ta shiga ta zauna hugging his head tana kiran sunan shi.... She couldn't imagine life without him..'' pls...pls wake up plsss!!! '' Sharara gudu kawai Ahmad yake his heart beating in his ears zuciyar sa skipping every now and then, Salmah tsabar kuka her eyes weren't seeing clearly, Bayyana tashin hankalin da Salmah take ciki at this point was impossible, '' you can't leave me like this.... it's not over..'' ta faɗa tana tapping lifeless face of Amreesh her tears wetting his face,hankalin ta ya ƙara tashi ganin Amreesh na zubar da jini ta baki ta hanci ta kunne wani ihu ta kurma da ya gigita Dr Ahmad yasa at the same time ya ƙara gudu akan wanda yake his eyes bloodshot '' Why don't you listen EMRYS!!!?" Dr Ahmad ya faɗa under his breath ba tun yau ba ya faɗa ma Amreesh yadena ƙoƙarin tuna baya but he just doesn't listen...damn!!!
******

Samha da taga lokacin da aka kwashe Amreesh aka fita dashi taji jikin ta ya bala'in yin sanyi...it reminded her lokacin da Mota ta kwashe maman su saman titi and how baban su ya ɗauke ta yasata a ambulance from then on basu sake ganin taba will it be the same with him?

Bakin gado ta zauna duk yanda taso kada ta karaya her emotions got the better of her sai gata kwance ƙasa tana kuka sosai


Bayan sun isa wani private asibitin da sauri aka karɓi Amreesh directly suka shigar dashi emergency unit likitoci suka rufu akanshi har Salmah zata bisu ta shiga wani Dr ya dakatar da ita '' wait outside ma'am '' Ba musu ta koma baya idonta na cigaba da zubar hawaye Dr Ahmad couldn't even console her don shima dauriya yake kawai

Salmah ta shiga tashin hankali especially dataga hours were passing by yet babu Dr ɗaya daya fito daga I c u ɗin,her heart was racing alot of what ifs flooding her mind,there are alot of possibilities game da condition ɗin Amreesh she didn't want to imagine the worst....

Slowly ta dawo ta tsaya gaban ƙofar ta glass opening ɗin take hango Amreesh cikin kayan surgery, yanzu kam bayada mara ba da matacce he wasn't moving kuma kamar fatalwa cuz his skin was super white '' Stay plsssss!!!" Salmah ta faɗa looking hopeless and desperate, Ahmad ne yayi ta maza yazo ya tsaya bayan ta yana lallashinta '' he'll be fine insha Allah,kizo in mayar dake gida ko huta i will stay with him..!" 'Hutu'...salmah ta maimaita acikin ranta, taya zata huta when Amreesh isn't with her? Taya zata huta when Amreesh is in the theater room? Taya zata huta when Amreesh could be in pain? Taya zata huta when Amreesh is on the verge of... girgiza kanta tayi da sauri not wanting to complete the thought
'' Amreesh will be fine..'' ta faɗa inaudibly idonta manne da wurin not blinking even for a second '' zan zauna till he wakes up... don..Allah ka koma.. gida, Samha is alone '' tayi ƙoƙarin faɗi, Ahmad ya ƙi yarda at first Amma daga ƙarshe he had to agree... Amma only idan Amreesh was out of danger...
Zaman su a asibitin reminded her of lokacin da ta kusa rasa Samha and today...? Why does it feel like her life is moving in circles? Kowane bad experience repeat it self almost exact same way! She lost her mom to a car accident her dad too,she was sexually abused so was her sister and now Amreesh...? Silent tears suka fara bin fuskar ta her heart pounding her body weak...idan Amreesh ya mutu she won't survive

Da ƙarfe ɗaya da minti 30 operation room ɗin ya buɗe, Salmah kamar zata wuntsila ta faɗi '' ya..y..ya jikin shi?" Ta tambaya, shima Dr Ahmad tuni ya ƙaraso, ajiyar zuciya likitan ya sauke tareda faɗin '' he's out of danger now!'' Murmushi Salmah da Ahmad sukayi for the first time '' likitan ya cigaba da faɗin za'a maida shi I C U yanzu'' da sauri Salmah tace '' zan iya zama dashi?" Likitan yace a'a saidai su dawo gobe it's the rule of their hospital ba'a zama da mara lafiya and besides he needed to be alone,suna nan tsaye aka fito da Amreesh daga theater room ɗin,rufe bakinta Salmah tayi jin kuka na ƙoƙarin ƙwace mata '' Amreesh '' she whispered tana kallon kyakkyawar fuskar shi data ƙara kyau duk da rashin lafiyar but he looked pale.... '' come with me to my office...'' ya faɗa after a while, gaba yayi suka bi bayan shi, Salmah felt so light weighted kamar zata faɗi, Ahmad felt miserable kuma har yanzu zuciyar sa cike take da tsoro

Bayan sun shiga office ɗin Dr yayi musu bayanin condition ɗin Amreesh '' he tried to force his brain to remember certain events,this mounted pressure on his brain and body shine dalilin dayasa ya suma, idan da har an ƙara koda minti ɗaya ne ba tareda an kawo shi asibiti ba he could have lost his life, sannan next time idan ya sake yin irin hakan he could die ko kuma ya shiga coma for life time ko ya rasa ransa!" Salmah ta rufe baki jin bayanin likita ashe sun auna arziki, she felt so weak,so pained just WAYE SHI? Waye Amreesh? What's the mystery surrounding his life? So much pain...

Godiya Ahmad dayaji zuciyar sa na neman fashewa yayi ma likita kafin suka fita daga office ɗin,sai da Salmah ta sake zuwa inda Amreesh,it was a VIP suit...ta tsaya daga waje tana kallon shi '' So much pain...who are you?" Ta furta barely above a whisper before they left

Through out the drive home Babu wanda yayi magana except Salmah dake ta tsiyayar hawaye,she wants to be apart of Amreesh tana so ta zama matar sa fully and to know what's happening to him...suna shigowa gidan suka ga mutanen gidan kowa tsaye cirko cirko cikin kayan bacci, Pah ne kamar zai faɗi yazo wurin Ahmad body trembling yace '' Ahamadu ina Muhammadu?" Yayi maganar yana leƙa bayan Ahmad kamar Ahmad ya ɓoye Amreesh behind him, sauran mutane came closer hearing what he'll say

'' he was in a coma...'' Ahmad ya faɗa simply,baya baya Pah yayi zai faɗi Ahmad yayi saurin taro shi,his eyes filled with tears, maraƙisiyya da Saudat suka wani saki ihu suna murje murje while parlon ya ɗauko salati

Salmah unable to stand all this yasa ta wuce sama da sauri tana rufe bakin ta cuz she so badly wanna cry...

Tana shiga ta iske Samha, Itama ido sunyi luhu luhu

Rungume juna sukayi suka ɗaura daga inda suka tsaya '' i can't live without Amreesh Sam....Bazan iya ba!" Salmah ta faɗa cikin kuka..'' You won't..'' Samha tayi reply tana goge ma salmah hawayen ta,sun daɗe a wurin kafin suka tafi ɗakin Samha anan suka kwanta.....


The next morning wurin ƙarfe tara suka isa asibitin, Salmah Samha da Ahmad suma sauran mutanen gida zasu zo... fitowa sukayi suka nufi suit ɗin Amreesh, Salmah taji ƙafafunta were heavy her chest tightened lokacin da taga Amreesh kwance... he wasn't moving, he wasn't saying a thing,she so badly wants to hear him call her ' Mahee '

'' Ka buɗe idon ka Amreesh...your Mahee is waiting to see you...to hear your voice pls ..'' Salmah ta faɗa tana riƙe hannun shi da ba'a sama drip ba tana kuka,

Ahmad ya ɗauke kanshi gefe his eyes very red, Samha ta miƙe ta fita daga suit ɗin her heart beating wildly, tafiya take batasan inda take sa ƙafarta Bama

Ji tayi ta ci karo da mutum, slowly ta ɗago reddish foxy eyes ɗinta ta kalle shi...it was Andrew...Andrew of dark flames..suka wani tsare juna da ido...kallon ta yake his eyes holding something.... something she couldn't name

Samha ta matsa baya wanting to change way, Gaban ta Andrew yasha yana faɗin '' well look who's here!" Yayi maganar with a scoff sai ga sauran members of dark flames saye suke dukan su cikin jajayen kaya riga da wando their mowhawk hair style dyed with red color sun wani ƙara girma
'' Oh... it's MS feisty!" Su duka suka faɗa suna kallon Samha from head to toe suna tuna yanda Ahmad yayi torturing ɗinsu....


Littafin WAYE SHI?(Behind the mask) Book 2 paid book ne for 1k ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin
9138091955
SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955





















WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt

Chapter seventy three: Ra'esah.....



Ƙwafa sukayi closing in on Samha, Mathew yace'' What? Suprised to see us? Kinyi tunanin wannan ɗan ƙaramin azaban da brother ɗinki ya bamu will be enough to scare us?" Samha ta ƙyafta ido confused wane brother kuma? '' we're enemies for life!"

Gefe ta sake bi zata wuce Emmanuel ya sake Shan gaban ta cike da zafin rai Samha ta wanke fuskar sa da mari
'' incase if you have forgotten let me remind you...I was...I still am...and will always be Samha! Don't try to double cross me!" Emmanuel was shocked suma sauran haka the shock could not be hidden on their faces

Andrew yayi composing kanshi clicking his tongue ya dawo ya tsaya gefen Samha ya ɗaura hannun sa kan kafaɗar ta kamar su abokai ne with a smile yace '' Feisty as always....'' Samha ta ture hannun sa tareda naɗe hannun ta akan ƙirjinta

Chibuke ya wani shafa kanshi da dariyar shaƙiyanci ya dawo ya tsaya ɗayan gefen Samha suka sata a tsakiya '' You look prettier I have to admit....''

Samha ta juyo gefen sa with a smug smile tace ' because you're ugly... doesn't mean everyone has to follow suit right?"

Fuskokin dark flames yayi baƙi, Chibuke har wani huci yake his face looking reddish

'' I swear...I wish to cut out your tongue...ganin ki Ako da yaushe kina tafiya lafiya lau makes me feel like murdering you and then incinerate your body into the river!!" Emmanuel ya faɗa a harzuƙe kamar zai kai ma Samha duka
Slowly Samha tace '' and your very Presence makes me want to puke 🤮🤮...wait! Baku jin wani wari wari?" Samha ta tambaya tana shinshinar nan da can suko dark flames suke kallon juna utterly confused.... Samha ta Dena shinshine shinshinen her eyes looking at them tace

'' oh pardon...Ashe daga gareku ne! You smell like rotten eggs.." At this point Andrew was getting impatient Wai su take cewa suna wari kamar ruɓaɓbun ƙwai,damn! Her mouth is too sharp more than he hates to admit!

Suma sauran kallon Samha suke with the same thoughts running in their minds sai kuma wani devilish smile ya shafe fuskokinsu Andrew ya tsaya bayan Samha tare da matso da fuskar sa dai dai gefen ta yaɗan ranƙwafo kaɗan hannayen sa cikin aljihu bakin shi daidai kunnen ta '' A very big surprise awaits you Ms feisty....say goodbye to everyone you love cuz I don't think you'll return the next session...'' Samha bata fahimci abinda Andrew ke faɗa ba su kuma sauran suna kallon juna cuz sun san abinda suka shirya... pure evil..., juyo da fuskar ta Samha tayi wurin Andrew kafin tasa hannu ta ture fuskar sa'' ba sai ka cikani da warin baki ba pls...idan ka tsaya daga nesa ka faɗa min i will hear you!"
'' Damn shittty girl! Your mouth is too sharp har nake jin kamar in zare harshen ki and feed it to the dogs...!" Samha ta matsa kusa da Mathew da yayi maganar tana kallon shi eyes blazing with fire tace '' I dare you!"
An evil smirk crept on his lips haka ma sauran Emmanuel ya ƙara ɗaura hannun sa akan kafaɗar Samha ya tsaya gefenta yana girgiza kanshi continuously yace '' Oh Samha..your courage impresses me the most..but then...abinda dark flames suka zo maki dashi this time around...your mind won't grasp...!!!" Yayi maganar yana ƙwalale ma Samha she ido, Andrew ya matso kusa yace '' baka faɗa mata cewa....this time around, we will handle you in a way..you won't know what hit you I promise you Samha...you'll fall into an *abyss* baxaki iya fitowa ba,You will remain there for the rest of your life!" Samha dai jinsu take kawai dama ta sani once a devil... always a devil... slowly abinda sukayi mata ya fara dawo mata akai wani irin fury taji bubbling up within her Amma ta danne kasancewar asibiti ne

'' what's wrong?....is Ms feisty scared already?" Chibuke mocked, Samha ta ɗan yi kamar mai tunani tace '' Scared of what...? Pigs like you? Dream on!!!"gyaɗa kansu sukayi acknowledging what she said sun sani but then...da ace tasan abinda suka shirya bazata ke dinga wannan maganar ba
'' you'll beg for death Samha,you will beg for mercy,you will beg to be

60 / 69