Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
shi lahira!
Slowly ta bar dining zuwa ɗakin su and ɗaya bayan ɗaya the others followed suit...
Amreesh*****
Tunda suka baro dining take ta masifa in a way Bai ɗauka zata iya ba,'' Meyasa zasu dinga zagin ka? Zuciya ta zafi take Amreesh!"
Tayi maganar tana dawowa kusa da Amreesh dake zaune bakin gado, he looked alright Amma he's not
Jikin shi yayi wani irin sanyi jin speech ɗin da ta bayar a dining Amma will she be ready idan har tasan abinda yake a ɓoye? Zata zauna dashi? Kuma yana buƙatar ya samu lokaci don ya faɗa mata else things go haywire... Wannan tunanin kaɗai yasa ya fara zufa, Salmah data karanci yanayin shi ta dawo kusa dashi holding his face'' is everything ok? Baka da lafiya ne?" Amreesh dayaji ɗumin hannun ta a jikin sa ya buɗe idanun shi akan ta,
Wani abun da batasan mey shi ba swirling in them,kamar weakness,kamar fear,kamar....'' I'm fine Mahee '' yayi Maganar yana sa idon shi cikin nata, ƙara matsowa tayi kusa dashi tayi kneel down saman gadon, holding his face once more
''kana da abinda zaka faɗamin?" Tayi maganar cikin waro ido,dum! Gaban Amreesh ya faɗi, zaunar da ita yayi saman cinyarsa haɓar sa akan kafaɗar ta, har tana iya jiyo sautin bugun zuciyarsa,his body was warm....har yanzu,haryau,har gobe wannan memory yana cikin kanshi yanda komai ya faru,amma ba komai yake iya tunawa ba,yasan dacewa akwai missing link,he didn't commit the crime never! Salmah tabi shi da kallo me yasa take ji zuwan su gidan nan ba alkhair bane?
Me yasa take ji her Deepest fears,abinda tafi tsoro shine zai faru lokacin da suke a Zakee family? And her dream was it about to come true? Zata rasa Amreesh shima kamar yanda ta rasa Mama da pa? No way!!
Unknowingly hawaye suka fara bin kuncin ta, zuciyar ta na shiga ƙunci, Ɗumin hawayen tane yasa Amreesh daya shiga tunanin baya yin ƙasa da kanshi his eyes meeting her tear stricked face,
Ajiyar zuciya ya sauke yashiga goge mata hawayen ta yana girgiza mata kai alamar tabar kuka duk da baisan meyasa take kukan ba,ganin ta cigaba yasa ya jawo ta ya sata a ƙirjin sa, yana shafa kanta,ƙara damƙe sa tayi idanun ta sukayi jaa cikin sauri jikin ta na wani irin shaking,Bai son kokaɗan yanda take kukan nan har cikin zuciyarsa yake jin hakan
'' zan faɗa maki Mahee... I will tell you when the time is right!" Amreesh ya faɗa yana ƙara shigar da ita jikin shi, idanun shi sunyi wani baƙi, he looked colder than usual....
Raba jikin su yayi after a while yana kallon idon ta dayayi luhu luhu Saboda kuka 'ita tana da saurin kuka' ya ayyana a ranshi, ƙasa tayi da idon ta tana ɗaura hannun ta saman nasa dake riƙe da fuskarta. Tana sheshsheƙa, pecking ɗin gefen lips ɗinta yayi,ta lumshe ido sannan ya gyara zaman shi ya kwantar da kanta saman cinyarsa yana shafa kanta, Ajiyar zuciya ta dingi saukewa na tsawon lokaci, Amreesh was doing everything absentmindedly tuni ya faɗa duniyar tunani....'' meyasa suke treating ɗinka differently?" Tayi maganar tana kallon fuskar Amreesh, pausing Amreesh yayi yana kallon idon ta, Itama ta tsareshi da ido expectantly ɗauke idon shi Amreesh yayi yana faɗi in a low tone '' Ki bani lokaci....i will tell you everything ''duk da ba haka taso ba Jinjina kanta tayi,sai ta kuma ƙara satar kallon Amreesh unlike kanshi nada,yanzu data kalleshi she could see an emotion,one she can't name!
She doesn't see the stoic Amreesh wanda baida feelings,taga common man kawai dake struggling kamar kowa.
Batasan meyake battling ba amma tasan koma menene,zata kasance dashi through thick and thin, fuskar shi looked gloomy hakan yasa ta zauna suddenly suna facing juna '' Amreesh bansan abinda kake jiba yanzu and I don't know what you're going through,Amma Ni Salmah matar Amreesh nayi alƙawarin Zan kasance dakai duk wuya duk rintsi uhm?"Blankly yake kallon ta kamar bai gane abinda ta faɗa ba ita kuma tana shafa gefen fuskar shi Idanun ta na nuna abinda ta faɗa ɗin dagaske take
Ɗan matso ta yayi idanun shi ƙyam kanta, Gashin sa yaɗan zubo gefen fuskar sa suddenly riƙe hannun ta yayi and it looked creepy shi da kanshi looked ominously handsome
Yawu Salmah ta haɗe,cikin wani irin slow motion yace '' koma me na aikata zaki zauna dani?" Idanun ta suka wani ƙara girma she looked a bit scared,da sauri ta fara gyaɗa kanta continuously,
Matso ta yayi sosai har ƙirjinta na gogan nasa slightly, matsawa tayi niyar yi ya riƙeta hannunsa ɗaya behind her pushing forward ƙirjinta na ƙara shigewa cikin nasa,idanun sa ɗauke da wani abu....a very dangerous thing she didn't dare to name,yawu take haɗiyewa zuciyar ta na wani mahaukacin gudu,kamar Amreesh ɗin dake zaune gaban ta is a different one, kallon ta yake da wani intensity dayasa take ji kamar tsirara take gaban sa, Amreesh on the other hand kallon Salmah yake something brewing within him, her innocence pulling him in,the atmosphere was that of hanging sexual tension tsakanin su...
Amreesh najin wani irin yanayi different from the usual,ƙirjin su na sama da ƙasa lokaci guda,ɗakin ma babu haske neon lights kaɗaine kunne a blue color....which add to the atmosphere, Salmah kuwa a yanda zuciyar ta ke bugu har cikin ƙwaƙwalwar ta take jin hakan,cije leɓensa Amreesh yayi in a damn seductive way, idanun sa nabin jikin ta dawani kallo different from the normal way he looks at her..da wata kasalallar murya yace '' even if I were.....'' numfashi tafara da sauri jin yanda numfashin sa ke sauka akan fuskar ta zuwa ƙirjin ta,ga wani abu da yake mata data kasa ganewa hakan yasa ta runtsa idon ta,jin yayi shiru yasa idanun ta sun buɗe and their eyes collided,riƙe haɓarta yayi forcing her to meet his gaze'' if I were a rapist?" Ya Ida sentence ɗin,dum!! Salmah taji gaban ta ya faɗi,cikin ta yayi wani ƙuuuu! At this point da ace mai halitta bai daidai ta idon taba,ko da ace waro ido nasa su faɗi,hers' would have fallen,ga gumin daya jiƙa goshin ta, jikin ta yayi wani sanyi, She looked frightened, Amreesh glued his eyes to her ganin reaction ɗinta ba ƙaramin dariya ta bashi ba, slowly gefen bakin shi ya ɗage sama,ɗan ƙaramin murmushi filtered his face Amma Salmah tana cikin tashin hankalin da bata ma lura ba,
Jikin tane ya fara rawa,idan da gaske... '' wasa nake'' Amreesh ya faɗa yana kallon fuskar ta datayi kamar zatayi kuka,Harara ta banka mashi stepping away from his body kafin ta jawo pillow ta fara dukan shi, tana masifa, baisan sanda dariya ta ƙwace masa ba,a low chuckle that's worth millions dakatawa tayi tana kallon yanda yake dariya da gaske ne ko Idanun ta ne? Cigaba da dariya Amreesh yayi itako ta tsare shi da ido kamar ta samu tv damn shiiit!!
He looked super duper surreal ayanda yake dariya, ga wani kyau daya ƙara,it made her wonder Daman ya iya dariya ne yake ƙin yi or what?
'' Daman ka iya dariya? " Maganar ta suɓuce mata da matuƙar mamaki tayi maganar, dakatawa Amreesh yayi flashing wani seductive smile, kafin unexpectedly ya jawo ta ta koma ƙarƙashin sa, yana shinshinar wuyan ta da wani salo,Muryar shi sounded so intoxicated kamar ya sha wani abu, Riƙe numfashin ta tayi tana ƙara matse ƙafafun ta, trailing ɗin hannunsa ya fara yi daga gefen fuskar ta down wards yana faɗin '' What? Kin ɗauka ke kaɗai kika iya huh?''Yayi maganar kamar wani ɗan iska,she never thought haka yake...his hot breath falling on her skin sending shivers down her spine,ji tayi kamar she is paralyzed
Hannunta ta ɗaura saman ƙirjinsa pushing him off tana turo baki a shagwaɓe tace '' nidai ka ɗaga ni,ai kace kai rap...'' saurin rufe bakin ta yayi flashing his expensive smile yace '' Wrong Mahee! Tambaya nayi bance ina yi ba" Numfashin da take riƙewa ta saki,idanun ta na faɗawa cikin nashi, she suddenly felt curious tana turo baki ta sake faɗin '' Toh ka taɓayi?" Tayi maganar tana rufe ido guda tana kallon shi da ɗaya, sautin dariyar sa taji a ƙirjinta kafin yace '' Are You jealous?" Kauda kanta gefe tayi tana jin wani ɗaci a zuciyar ta,kenan ya taɓa yi? Ganin yanda yanayin ta ya canja lokaci ɗaya yasa yayi brushing ɗin lips ɗinsa akan nata,yirrr taji daga tsakiyar kanta down to her mid thighs sannan his intoxicating voice ta shiga kunnen ta '' Relax Mahee... I'm a virgin...nima ban taɓayi ba!.." Yayi maganar yana shafa mata fuskar sa a tata, Sosai Salmah taji jikin ta namata wani iri,like everything he was doing to her,her body was accepting it. She wanted it too...'' sai dai in zaki bari in mu gwada yi Uhm?" Taji muryar sa once again, yunƙurawa tayi zata tashi ya mayar da ita weighing on her more, slightly jikin ta ya fara rawa,'' hey relax....I just wanna have fun '' Amreesh yayi maganar voice laced with desire,'' I'm in the mood '' yasake faɗa,at this point Salmah ji take kamar her soul left her,bugun da zuciyar ta keyi yawuce marathon sai dai in akwai abinda yafi marathon, Hannun Amreesh taji a ƙirjinta yana mata abubuwa kamar bashine yake jin kunya ba the other time,he was doing crazy things to her and what's even more crazy? She loved each and every one of it...
Slowly Amreesh ya dawo da lips ɗinsa on hers, kissing her hungrily, hannayensa going in circles a ƙirjinta,wani liquid taji yana rushing tsakanin ƙafafun ta,da sauri ta matse su,
'' Let's make love Mahee'' Amreesh yayi whispering a kunnen ta yana mata kiss a wurin, Muryar shi kamar bashi ba,he sounded so in the mood, biye mashi ta fara yi har suke jin su a cloud nine, kayan jikin ta ya cirewa, Runtse idon ta tayi gim, while Amreesh yabi ƙirjinta da kallo,it was so beautiful and breathtaking, Slowly ya cire tasa rigar hugging her to himself,wani irin shock su biyu suka ji and a kind of ecstasy nan Amreesh ya ƙara rikicewa yana romancing ɗinta madly, itama tana tayashi,duk da at the back of her mind tana tsoron abinda zaije ya dawo... She ignored it suna tsaka da sha'anin su taga Amreesh ya fara dafe kai,kafin ya fara jan numfashi kamar me asthma,his body was shaking jijiyoyin kansa sun miƙe, idanunsa sunyi ja sosai,sai wani gurnani yake kamar ba mutum ba, Salmah ta tsorata sosai,riƙe shi tayi Yana wani banƙarewa yana ƙara cusa hannayen sa cikin sumar kanshi kamar zai ɓaɓɓake gashin,kuka Salmah take wiwi tana tofa masa addu'a can ya ƙanƙameta kamar zai tatsemata hanji,it was painful Amma sai ta daure ta kwantar da kanshi saman ƙirjin ta,tana cigaba da tofa masa addu'a hawaye na cigaba da bin fuskar ta....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter fifty four: Enemies
***Ladies room*****
Gabaki ɗaya yan matan ne zaune cikin ɗaki ɗaya Azeezah, Maraƙisiyya, Ummu, saudat,Aymana,Mariya da sultana... Zaune suke saman gado suna kallon maraƙisiyya dake up and down cike da baƙin ciki ƙirjinta na sama na ƙasa, sauran suka bita da ido, dukan su saye suke cikin nighties
'' wai Ni wannan up and down bazai ƙare ba?" Aymana tayi maganar tana rolling ɗin idanun ta, it's so tiring and boring yanda maraƙisiyya keta up and down, '' Aishine,ki kawo solution Maree Amm...'' sharply Maraƙisiyya ta juyo tana kallon su Kafin slowly ta saki ajiyar zuciya ta dawo ta zauna kusa da su, sukayi circle eyes sparkling suna jira suji muguntar da maraƙisiyya tazo da ita dan sun santa ba'a baya ba, sai da ta kallesu ɗaya bayan ɗaya sannan tayi ƙasa da murya ta fara gaya musu plan ɗin ta,waro ido sukayi '' Amma idan aka gano mu zamu ci uban mu fa!" Aymana ta faɗa ido zare
'' ke dalla can! Idan baxaki yiba tashi kiba mutane wuri!!" Azeezah ta faɗa a ɗan harzuƙe duk abinda maraƙisiyya ta faɗa she was ready to go through with it saita ga abinda ya tarewa buzu naɗi!
'' Amma wani hanzari ba gudu" duk suka juyo suna kallon Mareeyah datayi maganar '' how sure Are we our plan would work?" Tayi maganar cike da damuwa, ɗaura hannun ta saman kafaɗar Mareeyah Maraƙisiyya tayi tana faɗin '' idan har shirin mu baiyi aiki ba,then i am ready to do everything gaba da gaba,koda zan rasa raina...'' maraƙisiyya ta faɗa da wutar determination burning in her eyes, Dukan su sunyi amanna dashirin Maraƙisiyya they felt relieved and hopeful... Saudat ta kafe maraƙisiyya da ido, tana ayyana abubuwa aranta,' Amreesh bazai taɓa zama naki ba maree!' suna haɗa ido da Maraƙisiyya ta sakar mata murmushi ta ɗan rungumota tana faɗin '' zan kasance tare da ke in each step Maree har sai na tabbatar da kasancewar Amreesh naki!" Daɗi sosai Maraƙisiyya taji hearing what Saudat said,haka suka ci-gaba da ƙulle ƙullen su tare while kowace tanada nata ƙulli azuciya,raba dare sukayi suna ƙara ƙarfafa shirin su kafin suka tashi kowa ya koma ɗakin su.
***Samha***
Tunda suka rabu da Dr Ahmad ya dawo ɗakin ta ta kwanta saman gado facing the ceiling bayan ta canja kayan ta zuwa na bacci, gaba ɗaya zaman gidan nan bai mata ba,she doesn't like it yanda abubuwa ke faruwa, wayar ta ta ɗauka ta duba lokaci,it was 1:00am yet ta kasa Bacci sai Juye juye take ' WAYE SHI?' wannan shine abinda ke ringing a ƙwaƙwalwar ta game da Amreesh sannan wannan wane irin family ne? Why do they hate him? Bacci ne yayi awon gaba da ita kafin ta ankare.
05:30am
Ƙifta idon shi ya farayi before opening them slowly, fuskar ta ya fara cin karo da ita,yanda take zaune in an uncomfortable position kanshi saman cinyar ta, hannun ta saman kanshi Bacci ya ɗauke ta, yunƙuwa yayi ya tashi Itama ta buɗe idon ta their eyes collided, Tsure juna da ido sukayi kamar sun daɗe basu ga juna ba, hawaye suka taru idon ta, swiftly Amreesh ya jawo ta ya rungume,yana shafa bayan ta batareda sunce komai ba,at this point shima abun ya fara damun shi,baya so ya yarda dacewa wani ne sila...'' i was scared... '' Salmah ta faɗa da muryar kuka, shafa bayan ta Amreesh ya cigaba da yi '' it's okay Mahee'' ƙara lamo tayi jikin sa, lotta things running through her mind
Sai da lokacin Sallah yayi kafin suka rabu, wanka Amreesh yayi sannan yasa wata farar jallabiya,ya shafa turare Salmah dake zaune bakin gado ta bishi da ido zuciyar ta na mata nauyi suddenly sai taji kawai tana so sukoma gidan su.
Isowa yayi inda take ya ɗauke ta ya shigar da ita baye pecking the corners of her lips yace '' kiyi alwala kiyi sallah don't worry too much,the future isn't here yet Mahee '' yayi maganar yana kallon idon ta, sauke kanta tayi tana gyaɗawa, walking slowly ta kunna shower,rufe mata ƙofa Amreesh yayi ya fita daga ɗakin.
Bayan ta fito tasa wata doguwar riga milk color tasa hijabi fari ta tada sallah, bayan ta gama ta zauna nan tayi karatun Kur'ani na daga abinda ya haddace
Sai da rana ta fito sannan Amreesh ya dawo,Tana ganin shi da sauri ta isa inda yake hugging him tightly, Shima rungumeta yayi pecking her wet hair '' Let's greet old man '' jinjina kanta tayi, Amreesh ya riƙo hannun ta suka sauko down stairs ko ina looking neat ga daddaɗan ƙamshin turaren wutan dake tashi a parlorn,Hango aquarium ɗin nan tayi, wasu kifaye guda biyu ash colored da golden colored suna wasa suna circling ɗin juna,yar ƙaramar dariya tayi Amreesh ya ɗage gira yana kallon ta, Murmushinta ya ƙara faɗin tace '' Wancan kifayen dake wasa acikin wancan aquarium ɗin...'' kallon aquarium ɗin Amreesh yayi kafin ya dawo da kallon shi akanta wanting more explanation,tace '' Nice golden fish and you're the gray colored fish... they are so cute '' Salmah tayi maganar excitedly, Amreesh ya kalli ƙananan kifayen for the second time ɗan ƙaramin murmushi tugging at his lips yace '' Do you want us to have aquarium?" Yayi maganar yana share gefen bakin ta da thumb ɗinshi,his hand on her waist, excitedly tace '' Zamu iya?"
'' Uhm, anything for you Mahee!" Tsalle tayi ta rungume sa pecking him every where ''thank you thank you '' ta faɗa repeatedly,hakan yasa Amreesh yin yar karamar dariya ganin yanda take farin ciki kafin ya riƙe hannun ta leading her to old man Zakee....
Khaleel ne yake saukowa daga stairs ɗin idon shi ƙyam akan inda su Amreesh suka tsaya,tun tuni yake kallon su,tun ranar da ya ga Salmah je had been harbouring feelings and zai yi komai to satisfy his cravings... Shafa gemun sa yayi murmushin gefen baki filtering his face.
****Old man****
Su Amreesh na shiga ɗakin suka iske Pah, kallo guda Pah da Amreesh sukayi ma juna suka ɗauke ido sa though they were enemies forced to be in the same place, Old man Zakee ya kafe Salmah da ta shige bayan Amreesh da ido kafin ya dawo da kallon shi kan Amreesh daya bala'n yin kicin kicin da fuska kamar ba shine ya gama dariya ba just now!
Ajiyar zuciya old man ya sauke abun na baƙanta mashi rai ganin yanda suke,wuri Amreesh da Salmah suka samu daga ɗayan gefen suka zauna Salmah ta wani shige jikin Amreesh kamar wadda za'ayi ma wani mugun abu tana kalle kalle, hannun ta tightly holding on to Amreeshs'
Miƙewa Pah yayi yana faɗin '' Zan sa Auwalu ya ajiye ka a nursing home,tun da kaƙi zama cikin ya'yan ka!" Kallon shi old man Zakee yayi,yasan sarai saboda Amreesh na wurin ne shima zai bar wurin taku biyu '' Yousuf kadawo ka zauna!" Old man Zakee ya faɗa cike da bada umarni, tsayawa pah yayi batare da ya juyo ba, bai cigaba da tafiya ba bai kuma dawo ya zauna na ba...he seemed to be stuck tsakanin tafiya da dawo wa..
Salmah ta zaro ido tana kallon abunda ke faruwa,ta kalli tsakanin Amreesh da Pah what's going on?
Slowly Pah ya dawo ya zauna,yana ji kamar zaune yake saman garwashi, Amreesh ko