Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
yace '' i will '' bata sake cewa komai ba ta juya ta fara tafiya ji tayi kanta ya sara tana ganin ɗishi ɗishi
Sai kuma taji ta ajikin mutum, murmushi Xue sheng yayi ganin yanda ta wani ja da baya murya ba rawa tace '' mey haka kuma?" Yayi wani ugly laughter yana faɗin '' ke kika ce in angwance so I'm doing the same amma bada Xue Yao ba dake'' baki buɗe tace '' meya sa Ni? Ba Xue Yao kake so ba?" Takowa yayi ya tsaya kusa da ita tare da jawo ta ta faɗo jikin sa ya riƙe ta gam yana wani shinshinar ta yace '' ita nake so amma tunda bata samu ba,i will make so with what's available '' yana gama faɗar haka ya ɗauke ta ya ajiye ta saman gado ya shiga cire kayan jikin ta.
Duk yanda take so ta kare kanta ta kasa cuz maganin da yasa mata makes her feel kamar ba jikin ta ba. Sai taɓa ta yake yana banzan comments baƙin ciki bai ƙara turnuƙe ta ba sai da ya cire kayan jikin sa,bloody hell!!! She really wanted to puke,cikin sa kamar randa and down there? Kamar sanbisa forest probably idan an tona za'a samu ƙwarƙwata
Ga wani irin wari da yake,irin warin ƙashin nan idan ya haɗu da turare, baƙin ciki kamar zai kashe ta. Hawa jikin ta yayi ya haɗe bakin su, ji tayi at that moment as if her soul left her,wani irin wari bakin shi yake ga uban nauyin da ya sakar mata,ga cikin sa da yake pressing down on her and his hands squeezing ɗin ƙirjinta yake kamar yana tatsar manja
Bayan kusan 30 minutes ya kwanta gefen ta sai ga dayan mutumin nan da yace shima dole sai yayi yau ya fito daga toilet aiko shima yazo ya ɗana,haka suka tarar mata su biyu....
A zuciyar ta faɗa take da yanzu Xue Yao ce Amma she ended up falling into her own trap. Baƙin cikin ta knew no bound
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter fourty: the joy
Washegari Aliyu ne ya fara buɗe idon sa wurin ƙarfe tara,duk da ko ina kulle yake he suddenly felt a rush of coldness and he realized Babu kaya ajikin sa. Juyo da kansa yayi gefen Salamatu ganin ko motsi batayi '' Innalillahi '' ya faɗa yana dirowa daga saman gadon toilet ya faɗa ya ɗebo ruwa yazo ya yayyafa mata bayan ya jawo ta jikin shi, numfashi ta Kawo tana wuƙi wuƙi da ido ganinta jikin Aliyu
Yunƙurin tashi take taji wani ɗan banzar zafi '' Ahhh'' ta faɗa tana yarfar da hannu kafin ta fashe da kuka,Aliyu sai lallashinta yake duk ya daburce and he felt guilty tana turesa tace '' ai sai da nace ka tsaya ban shirya ba amma bakaji ba You Are very wicked '' Aliyu ya ƙara marairaice fuska yace '' I'm sorry, aikin sheɗan ne bazan ƙara ba.'' yayi maganar tare da ɗauke ta ya shiga bayi
Nan ma wata drama ce kafin suka fito she could barely walk. Ɗaukar ta yayi ya nufi sofa ya ajiye ta kafin ya shiga wardrobe ya ɗauko musu kaya,he dressed up and dressed her up sannan ya jasu sukayi sallah.
Daƙyar ta iya tsayawa akan ƙafafun ta. Bayan sun gama Aliyu ya mike ya ɗauko wani bedsheet ya shimfiɗa.yana gamawa ko hijabin bata cire ba ta haye gado ta sake kwanta wa.
Aliyu ya bita da ido feeling super duper guilty but then last night was the best night of his entire life
'' I love you Rose '' ya faɗa yana kallon fuskar ta,ɗan ɗagowa tayi ta gallaza masa wata harara murmushi yayi kafin ya kwanta ta bayan ta holding her to himself
Duk yanda taso ƙwace kanta ta kasa infact sai zafi da take ƙarama kanta hakan yasa kawai ta sadaƙar.
'' Shang min,you bastard how dare you take advantage of me!!!" Xue Yao tayi maganar kamar maƙoshin ta zai faɗo idanun ta sunyi ja,gabaki ɗaya ilahirin jikin ta na tsuma saye take da wata farar rigar sa da ta kawo iyaka guiwar ta kawai
Shang min yana daga saman gadon yasa blanket ya rufe jikin sa ganin yanda take attacking ɗinsa. Daga cikin blanket ɗin yake faɗin '' ba laifina bane ai'' jin abinda ya faɗa ya ƙara fueling ɗin fushin ta, 'wai ba laifin shi bane,he just took her virginity without her consent!
Hawa tayi saman gadon ta janye blanket ɗin ta fara kai masa duka daga ko ina tana zagin sa,Shang min Bai hanata ba sai kallon ta da yashiga yi cuz she wasn't wearing anything underneath
Ganin kallon da yake mata ta dakata tana faɗin '' ko zaka ƙara ne?'' tayi maganar a tsiwace shafa kansa yayi yana faɗin '' inda hali'' miƙewa tsaye tayi ta fara kicking ɗin sa,ganin ta fara harar tsakanin ƙafafun sa yayi saurin jawo ta ta faɗo jikin sa '' ka sake ni'' ta faɗa struggling out of his grip, ƙin sakin ta yayi sai ma flipping da yayi ta koma ƙasan shi
Suna kallon juna cikin ido,cikin sanyin murya idanun ta sun ɗuri ruwa tace '' meyasa?... Ka karɓi budurci na batareda yarda taba doesn't my dignity have any value in your eyes min min?" Ta ƙarashe maganar trying so hard to hold back her cries,ga wani ɗaci da take ji a zuciyar ta. Lumshe idanunsa Shang min yayi jin ta kira shi da sunan shi, slowly yace '' I'm sorry, bada gangan bane'' tace '' haƙurin ka ai bazai dawo da abinda na rasa ba.''
Yayi shiru Yana kallon fuskar ta da idon ta da sukayi ja yace '' let me take responsibility for what I did '' yayi maganar yana share mata hawayen ta soyayyar ta na ƙara huda zuciyar sa,he really loves her alot. Wani kukan ta fara tana faɗin '' I'm some object that you will take responsibility?'' yace da sauri ba'' haka bane ina...'' katse shi tayi da faɗin '' Why would you take my responsibility? Kayi abinda kaga dama yanzu kabar Ni in tayi cikin salama pls'' yayi ƙasa da idon shi cikin whisper yace '' I can't '' a faɗace tace '' why can't you? Abinda kamin bai...'' ya katse ta da faɗin '' i love you '' shiru tayi blinking her eyes several times jinjina kansa yayi sannan ya ƙara da faɗin '' I always have! Tundaga ranar Dana fara ganin ki Na kamu da son ki amma ke baki gani ba,i tried several times in faɗa miki amma na ƙasa kuma sai ya kasance Lee kike so i felt heart broken daga nan na ayyana araina har Abada zan ajiye wannan siffin araina,amma jiya komai ya canja. Da gaske ina son ki ba wai dan jikin ki ba trust me Yao '' yayi maganar full of sincerity,tuni fuskar Xue Yao tayi ja,amma bana ɓacin rai ba. She was blushing intensely
Ture shi tayi daga jikin ta ta mike ta ɗauki kayan ta tasa batareda ta kalle shi ba tayi kofar fita tana faɗin '' ko yanzu ma ai da baka faɗi ba don faɗin bai da amfani '' ta miƙa hannu zata buɗe ƙofar yayi saurin maida wa ya rufe ashe har ya ƙaraso inda take
Juyowa tayi hakan ya ƙara musu kusanci har suna shaƙar numfashin juna, zuciyar ta sai bugu take. Mataki da fuskar shi yayi dai dai Tata yace '' idan fa na cigaba da ƙoƙarin samun soyayyar ki?" With hitched breathes tace '' Ba..zaka..sam..b.a'' tayi maganar a rarrabe ganin yanda yake kallon ta
'' ina son ki'' taji ya faɗa unexpectedly yana kallon cikin idon ta. Turesa tayi da duk ƙarfin ta ta buɗe ƙofar ta fita harda ɗan gudu. Biyo bayan ta yai yaga har ta sauka tsayawa yayi daga nan sama ya sake faɗin '' ina son ki'' da ƙarfi
Juyowa Xue Yao tayi pouting her pink lips Amma batace komai ba.
Sauke ajiyar zuciya kafin ya koma ɗakin shi
Irene ce ke tafiya gefen titi she looked nothing less than a zombie,sai wai waya wa take kada ace su Xue sheng sun biyo ta baƙin ciki da ƙunci sun taru sun sha mata kai. Especially idan ta tuna da yanzu fa Xue Yao ce in her place Amma sai gashi ramin da ta gina she ended up falling inside it. Ko ina a jikin ta ciwo yake, tsofaffin shegen nauyi ne dasu ga wani irin hamami dake tashi daga jikin su ya Allah!! She wished she could turn back time....
*************
Ranaku sun shuɗe kusan sati biyu da faruwar duk wannan, Aliyu wata irin zazzafar soyayya yake nuna ma Salamatu,ji yake kamar can baya was just an intro yanzu yake soyayyar ta gaske, kullum idan yaje office sai ya kira ta sau ba adadi, idan ya dawo kuma yana maƙale da ita kamar wani ƙaramin yaro, Itako ta kasa sakin jiki how could she? Bayan duk wannan azabar da tasha! Idan dare yayi ya kafa yi mata magiya kenan da tana ƙin yadda but then she started feeling guilty sai kuma tazo da ta fara yarda Duk da a tsorace take it wasn't easy
Tsakanin Xue Yao da Shang min shima dai sai ƙoƙarin samun soyayyar ta yake amma ita ko sai Shan ƙamshi take, mutane were surprised lokacin da suka ga shan min yana rawar ƙafa akan Xue Yao cuz basu taɓa ganin ko sau ɗaya sun yi magana ba let alone a kai ga maganar soyayya.
Tun Xue Yao tana Badar wa har sai gestures ɗin Shan min won her over. He was such a gentle caring and romantic person. Kuma shima yana da kyau. If she loses a person like that will she ever get another like him? Hakan yasa she decided to give their relationship a chance.
Irene dake ganin komai daga gefe baƙin ciki kamar ta haɗiye zuciya ta mutu, tambayar Xue Yao tayi akan alaƙar su da shan min,Xue Yao da bata kawo komai ranta ba ta faɗa mata abinda ya faru '' Damnnn shit!!!!'' Irene ta faɗa tana kicking wall ɗin dake kusa da ita Bayan tafiyar Xue Yao,zafi taji sosai plus baƙin cikin dake zuciyar ta kawai sai ta zauna wurin ta kama kuka kamar baby,taya za'ayi hakan ya faru? Taya Xue Yao zata zama the fortunate one, while she was the unfortunate '' No!!! Bazai yiwu ba!!!'' Irene ta faɗa tana buga ƙafafun ta ƙasa. Babu wanda yasa abinda take haka ta ƙaraci haukar ta ta bar wurin.
Yan kwanakin kuma Aliyu noticed a change game da Salamatu ta wani irin kara cikowa tayi haske tayi kyau. Sai Baccin tsiya idan yaci abinci she just vomits it back and she keeps lazy-ing around all day.
Hakan yasa ya kai ta asibiti,test ba farko ya tabbatar tana da ciki. She was over the moon Amma da takalli Aliyu sai taga akasin hakan.
Bayan sun dawo gida in the night suna kwance juyowa tayi tana kallon shi tace '' Bakayi farin ciki bane?" Slowly he placed his almond eyes on her kafin ya miƙe zaune ya jawo ta ya zaunar da ita saman jikinsa brushing the hair from her face yace '' Ba wai banyi farin ciki bane, I'm afraid. Nasan mutane da yawa idan sun je haihuwa wasu suna mutuwa,wasu kuma suna shan wahala '' ya dakata da maganar yana kallon ta kamar yanda ita ma ta kafe sa da ido,she wasn't blinking riƙe fuskar ta yayi in his palms yana faɗin '' ban so kisha wahala, we can abort the baby, idan wani abu ya sameki,i won't survive'' yayi maganar sincerely with so much emotions
Hannunsa dake fuskar ta,ta ɗaura nata a sama in a whisper tace '' thank you for loving me, thank you for being considerate Leo you're the best thing that has ever happened to me. Ina so in kawo jinin ka a duniyar nan Leo Babu abinda zai faru Insha Allah. Soyayyar da nake maka won't allow me to abort the baby '' ta ƙarashe maganar looking into his eyes kaman yanda shima yake kallon ta.
'' I love you '' Aliyu ya faɗa yana haɗe bakin su, the kiss was deliberately slow and intentional before it became intense..daga labari ya canja route....
Xue Yao da Shang min sun yi upgrading ɗin status ɗin relationship ɗin su officially sun zama girl friend and boy friend, Irene ta bar China ga baki ɗaya ta koma ƙasar su,acewar ta baƙin ciki wan finish her life. Aliyu kuma ya ɗauki hutu Daga aiki ya dawo gida yana kula da matar sa despite her protest.
Tace yayi hiring masu kula su zo su kula da ita amma Aliyu wasn't buying it.
Haka yayi ta kaya da ita, idan tace ouch'' ya wani rugu kamar zai faɗi yana tambayar meya faru,idan tace tana son wannan yaje ya siyo tace she doesn't want it wani take so. Aliyu never gets tired ya zama errand boy.
Ranar da zata haihu Aliyu kwana yayi yana addu'a kada Allah Ya ɗauke ta har da kuka, bayan an shigar da ita theater room Aliyu sai Safa da marwa yake every now and then sai ya ɗaga kai ya kalli green light
Daga ƙarshe dai sai da shima ya shiga cikin theater room ɗin yana riƙe da hannun ta yana mata sannu har ta haifo tsaleliyar jaririyar ta.
Aliyu couldn't describe his emotions, Amma sai yaƙi karɓar jaririyar dole sai matar shi ya samu lafiya first kafin yayi takan jaririya.
Chapter fourty one: Moon
Aliyu bai karɓi baby'n ba sai da aka mayar da Salamatu a intensive care unit,bayan ta farfaɗo sannan fa,he only took the baby lokacin da zai miƙa ma Salamatu only then did he see her,Nan danan yaji yana ƙaunar ta cuz tana bala'in kama da Salamatu like a carbon copy, miƙama Salamatu ita yayi ta karɓa tana murmushi ga wani irin farin cikin da baya misaltuwa a cikin zuciyar. Shima Aliyu yazo ya zauna beside her hugging both the mother and the baby.
Kwanaki kaɗan Salamatu tayi aka sallame su dan bata da wata matsala. Bayan sun dawo gida Aliyu da kanshi yake kula da su duk da Salamatu tayi insisting ya kawo yan aiki he refused. Ya kira wurin aiki ya sanar da su mutane da yawa sun zo taya shi murna, har da Xue Yao da Shang min they came on a different day. Lokacin da Salamatu taga Xue Yao ta wani tsuke fuska, murmushi Xue Yao tayi tana zama kusa da ita ta karɓi baby'n tare da faɗin '' She's so beautiful '' ƙara tsuke fuska Salamatu tayi tana faɗin '' Masha Allah '' Yar ƙaramar dariya tayi tace '' Kidena haɗe rai Ni dake ba maƙiya bane abinda ya haɗa mu yanzu no longer matters. Nima yanzu inada mai sona genuinely,I don't have to beg for love '' Xue Yao tayi maganar tana riƙe hannun Salamatu da ɗayan hannun ta. Ɗan sassauta fuskar ta salamatu tayi,'' Good girl'' Xue Yao ta faɗa tana maida kallon ta ga baby'n ' nima wata rana zan haifi ya ko ɗa? Da Shang min?' tayi tunanin a ranta tana kallon out side the window.
Ajiyar zuciya ta sauke lokacin da saƙon shang min ya shigo wayar ta,tun da suka shigo ya gaida salamatu suka fita shida Aliyu to God knows where.
Bayan shirun na ɗan lokaci Xue Yao returned the baby ta miƙe tana yi ma Salamatu fatan Alkhair. Salamatu was surprised da Canjin da tagani tare da Xue Yao but she just took it as anyone can change.
Bayan fitar Xue Yao the space became empty for her,her mind wandered back to Nigeria for the first time in a long time.
Yanda ake celebrating kankanin biki in a grand style,yanda mutane nesa da kusa zasu taru wa'yanda aka sani da wa'yanda ba'a sani ba, yanda family members zasu kasance tare da kai...amma anan she's alone it felt oddly different. Banbancin ba kaɗan ba. Wani irin nostalgic feeling ne ya lulluɓeta she felt alone ji tayi tana so ta koma gida. Hawaye ta ji sun cika mata ido,ta kalli yar jaririyar ta dake bala'in kama da ita, abinda ta ɗauko na Aliyu kawai shine shape ɗin idanunsa,his almond eyes. Ƙara rungume ta tayi ajikin daidai Aliyu na shigowa.
'' Rose'' ya kira yana matsowa kusa da ita,zama yayi yana ɗago fuskar ta that was tear streaked, Cikin Muryar kuka tace '' Nayi kewar gida Aliyu,ina so in ganni cikin family and friends,Ina so In yi celebrating wannan abin murna cikin yan uwana Leo, I missed home so much I feel lonely '' ta faɗa in loud sobbs.
Rungumota Aliyu yayi yana buga bayan ta slowly ''its okay Rose'' abinda ya faɗa kaɗai kenan he couldn't say further,shima har ga Allah yana so ya koma cikin danginsa, amma yasan it's impossible.
Suna a haka har bacci ya fara ɗaukar ta,karɓar baby'n yayi ya kwantar da ita tsakiyar gado ya gyara ma Salamatu kwanciya daga gefe ya kwanta ɗayan gefen putting the baby in the middle. This is the only way to escape the pain.
*****
Ranar suna Aliyu yayi ma Salamatu Abinda batayi tsammani ba, kamar yanda ake celebrating suna a Nigeria haka shima yayi,ya gayyato mutanen Nigeria dake zaune a China,suma yan china'n he invited them yasa sukayi shiga irin ta yan Nigeria both Igbo and Hausa. Yanda ake a Nigeria wasu na tare da mai jego wasu kuma tsakiyar gida suna dafa abinci hakan ne ke faruwa yanzu ma. Babu wani banbanci the only difference is family
Salamatu tayi farin ciki beyond words.... Mutane sai celebration ake ga drinks and foods of all kind. Xue Yao itace ƙawar mai jego da wasu yan Nigeria da Salamatu bata sani ba,Shang min ƙawar baban baby. Abun
ya ƙayatar sosai. Ga raguna guda biyu da yasa aka yanka just for the naming
Lokacin suna aka mayar ma da baby sunan maman ta amma ana kiranta da Mahmah,Anci an sha anyi hotuna da yawa anyi nishaɗi kafin kowa ya watse.
Koda dare yayi gidan was back to its normal self shigowa ɗakin Aliyu yayi wurin ƙarfe 10:00 yaga har Salamatu ta canja musu kaya sun kwanta.
Bayi Aliyu ya shiga shima yayi wanka ya sauya kaya sannan ya