Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   55 / 69

162K to 165K   out of 206.1K words

ban tsira ba,I wish I hadn't recovered from schizophrenia....the pain is unbearable...'' maganar tana fita daga bakin Samha cike da jin zafi,tana tuna duk abubuwan da suka faru a baya da wa'yanda ke faruwa yanzu...jin tana jin jiri yasa ta matsa ta riƙe railings ɗin once again, Ahmad yazo ya tsaya gefen ta zuciyar sa ba daɗi ko kaɗan,he wondered what must she have gone through da hartake ji inama bata warke daga rashin lafiya irin wannan ba? Ji yayi tana faɗin '' wasu lokuta inaji inama zan iya dawo da baya...i would have erased some certain moments from existence... Amma abinda ya faru ya faru...'' tayi maganar with a tired sigh, truly ta gaji... sometimes ji take inama ta shiga coma when she wakes up ta manta komai then she could start afresh.. rangaji tayi zata faɗi Ahmad yayi saurin riƙota ta faɗo faffaɗan ƙirjinsa, kwantawa tayi luf,ta lumshe idon ta wishing they could stay like this forever... Shima rufe idonsa yayi, savouring the moment, Bayan mintuna kaɗan Samha ta ɗago kanta daga ƙirjinsa looking into his eyes with a drunken smile dayasa zuciyar sa flipping tace'' You' always there to hold me aduk sanda zan faɗi...i don't like it...kana sani ina dogaro dakai subsconciously....bazaka cigaba da kasancewa taredani ba har abada...'' ta ɓata fuska tana turo baki,she might be drunk Amma abinda take faɗa daga ƙasan zuciyar ta ne, Lumshe sleepy eyes ɗinsa yayi kafin ya buɗe su a wani irin slow yana kallon kyakkyawar fuskar ta yace '' Bazan taɓa barinki ba...i will stick to you now and forever my lady...'' ya ƙarashe maganar brushing a strand of hair daga fuskar ta, her eyes closed and opened slowly hannun ta takai tana shafa gefen fuskar Ahmad in a whisper '' You're the best thing that has ever happened to me.... You were always... always there to help...thank you..'' tayi Maganar tana jifarsa da wani kallo that made him almost lose control,su biyun suka tsare juna da ido her thumb still rubbing at the corners of his lips, iskan wurin na ƙara saukowa da sanyi mai daɗi... His hand firmly gripping her waist,it felt kamar su kaɗaine a duniyar at the moment... with an intoxicated eyes tace '' you're so handsome... I..lo...ve..'' Ahmad stared at her with so much anticipation duk da yasan she was drunk, Amma he had been dying to hear her say it.. idon sa became slightly bigger..ya riƙe numfashin sa waiting for her to complete the sentence sai gani yayi ta kwantar da kanta a ƙirjinsa stopping her sentence mid way..he was disappointed..... swaying ta cigaba dayi '' My lady..mu koma daga ciki..'' ƙwace jikinta tayi pouting cutely tace '' No!'' tareda riƙe ƙugun kallon ta Ahmad yayi from head to toe tasa wata pink over sized t shirt,sai wando shorts irin na maza bai iyarda sauka kan guiwarta ba, ƙafafunta saye da Over sized slippers gani tayi ta ɗauka bata masan na waye ba, gashinta sai bin iska yake..her drunken state made her look so innocent...so tempting...yawu Ahmad ya haɗiye looking away.. Samha na rangaji ta dawo dab da Ahmad ta jefa hannun ta around his shoulders ɗayan kuma tana zane da yatsanta a fuskar shi pouting her pink lips swaying from side to side, riƙeta Ahmad yayi ganin zata faɗi zuciyar sa na tsananin bugawa as he stared down at her, abinda Samha ke masa,the way she has been throwing herself at him za'a iya samun matsala,'' let's. .. just stay here.. you'nd me...bakace kana sona ba?" Gyaɗa kanshi Ahmad yayi his eyes dilating from the way she's tracing his face down to his chest...'' Toh muyi aure kawai tunda kai kaɗai ka damu dani.....i want to stay in your arms forever...'' tayi maganar idon ta na cikowa da hawaye suddenly before she begun sobbing... Ahmad at this point dai ya shiga ƙailula...and dama idan mutum ya bugu ai abinda ke cikin zuciyarsa yake faɗa ko? Does it mean abinda Samha ta faɗa she meant it? Patting ɗin bayanta ya shiga his brain was confused..Bai san idan ya yarda da abinda ta faɗa ba or not... Ji yayi ta dena kukan and she wasn't moving,ajiyar zuciya ya sauke before he scooped her into his arms ya wuce ciki da ita,part ɗin Amreesh ya nufa da ita, buɗe ido tayi suddenly ta fara cilla ƙafa tana kuka tana faɗin bazata tafi can ba... Ahmad was stunned... Reverse yayi ya nufi part ɗinsa da ita,saman gadon shi ya shimfiɗe ta,ya miƙe zai tafi Samha ta wani jawo shi and he fell back on her... Ahmad almost went bonkers..cuz what the heck!! Buɗe drowsy eyes ɗinta tayi suka shige cikin nasa that looked troubled cuz jiyake kamar yana saman garwashi, zuciyar sa na bugawa fiye da ƙa'ida'' You're so Handsome....like....ban taɓa ganin wanda yakai ka kyau ba...and your lips are so cute...your hot abs... '' riƙe hannun ta dake yawo a jikin sa yayi jin yanda jikin sa ya ɗau zafi,and his body was reacting to her touch in a very..very bad way'' Sleep my lady '' Ahmad ya faɗa da sauri ya miƙe yayi hanyar fita,da sauri Samha ta biyo shi hugging him from behind, wani irin dogon numfashi Ahmad yaja... Yana ji kamar notikan kanshi sun fara kwancewa...cije leɓensa yayi,idonshi na Lumshewa suna buɗewa, har kanshi ya fara sarawa,soon enough ciwon ciki zai biyo,cire hannun Samha dake manne da ƙirjinsa gam yayi, turning around murya na rawa yace '' pls kije ki kwanta '' maƙe kafaɗa Samha tayi tana ƙara shigewa jikin sa tace '' Ni sonake mu kwana tare..'' tayi maganar tana turo baki, Ahmad yaji kamar ya saki ihu, '' but we're not married..'' murmushi Samha tayi '' Then let's get married now... daga yanzu..ni matar kace... okay?" Cireta ya farayi daga jikin sa amma ta maƙalƙale shi '' wayyo na shiga uku Ni Ahmad''samha ta ƙyalƙyace da dariya tana Wani irin rungumo shi jikinta,she just like the warmth of his body and the way he smells... riƙe da ita Ahmad ya koma saman gadon ya shimfiɗe ta, ya kwanta gefen ta duk da yanda brain ɗinsa ke screaming no!! Haka ya danne feeling ɗin dake taso masa ya lumshe idon sa ji yayi Samha ta matso ta saƙalo hannun ta hugging his neck tightly,wani irin zabura Ahmad yayi..his heart beat har cikin ƙwaƙwalwar sa yake ji... ajiyar zuciya ya sauke yana rayawa lallai duk wanda yaba Samha wannan wine ɗin ya cuce shi wallahi....
************
Kwance yake rubda ciki idon sa sunyi wani zuru kamar mara lafiya slowly ya juyo ya kalli fuskar Salmah dake sharar bacci ta wani yi wawan kwanciya jikin ta duk waje, slowly idon sa ya sauka a ƙirjinta then her thighs, lumshe idonsa yayi yana ƙara damƙe cikin sa dake bala'in ciwo... wannan ne karo na farko dayake experiencing abu haka, shiko lokacin da yake teenager Bai taɓa wet dream ba ko yaji irin wannan ciwon till today and hell man... it's not a good experience wallahi,idon shi sun wani ƙanƙance yana numfashi da sauri,ji yake kamar marar shi zata fashe, Matsawa yayi kusa da Salmah ya jawo ta ya rungume yana sauke ajiyar zuciya his hands moving to rub on her thighs...he felt like a pervert taking advantage of her Amma ya zaiyi? Yanayi ya kawo hakan, raba jikin su yayi moving his hand to rub on her chest, smooching and fondling it,juyi tafara slightly,matso da baƙin sa Amreesh yayi wanting to kiss her tayi wani mugun juyi ta buge masa baki... Matsawa Amreesh yayi da sauri yana dafe bakin shi, idonshi moving from side to side yaji wani gum cikin kansa dukar ta shigesa gaskiya.... Ƙara Matsawa yayi for the second time being very cautious this time around... Har ya sauke hannun sa a ƙirjinta for the second time ta motsa kafar ta hitting him hard on his groin hannun ta ya buge hancinsa,sai ga Amreesh kwance ƙasa ... clutching his groin tightly yana mirgina a ƙasa '' Ahhh!" Ya faɗa da ƙarfi sai kuma yayi saurin dafe bakinsa, his hair scattered over his face..'' pays for being a pervert Emrys..'' ya faɗa under his breath tareda miƙewa ya koma saman carpet ɗin ya kwanta kawai...he wasn't about to get another shot...



















WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 🍁 🍁17

Chapter sixty five: Khaleel....

07:00am

Kwance suke in a very weird style suna facing juna sai ƙafar Samha on his waist and his hand wrapped around her waist sun wani ƙanƙame juna
Ƙifta idon ta ta shiga yi kafin ta ware su akan fuskar Ahmad dake kusa da tata, murmushi tayi tana shafa gefen fuskarsa atunanin ta mafalki ne,buɗe idon shi yayi jin ana shafa fuskar shi and his slightly sleepy red eyes fell into foxy ones... Suka kafe juna da ido na tsawon lokaci hannun Samha still on his face '' Kin tashi?" Deep husky voice ɗinsa pierced her ears jinjina kanta tayi almost immediately su biyun suka kalli position ɗin da suke...zaro ido sukayi su biyu kafin da wani irin sauri suka tashi zaune each moving to the end of the bed,duk abinda samha tayi jiya in her drunken state ya shiga dawo mata akai.. especially yanda ta dinga laƙe ma Ahmad throwing her self at him,yanda take complementing abs ɗinsa and how she almost said she loved him"damn shiiit!!!" Kalmar ta suɓuce daga bakin ta without realizing, hannayen ta biyu a bakin ta tana cizon nails ɗinta,ɗago idon ta tayi a wani irin slow suka shige cikin na Ahmad dake kallon ta hearing what she said...ji tayi kamar ƙasa ta tsage and swallow her, blanket ɗin gadon taja ta rufe fuskar ta... Luckily for her babu haske sosai cikin ɗakin, kallon yanda ta rufe fuskar ta da blanket yake,sai kuma yaga ta miƙe da gudu zata fita, idon shi ya sauka a ƙasan rigar ta,har ta buɗe ƙofar yayi maza ya maida ya rufe trapping her between the wall and his self, didn't she know she was on her period?

Ƙasa samha tayi da idon ta feeling so shy sabida abinda ya faru jiya, and now his presence..wani irin nauyin shi take ji with a low voice yace '' You're on your period my lady '' Zaro ido Samha tayi period? Wane period? Saida Ahmad yayi maganar taji tana jin wetness a ƙarƙashin ta..Ahmad dake kallon saw how confused she was ɗago foxy eyes ɗinta tayi and their eyes collided, wani irin blush ya lulluɓe fuskar Samha could the day get any worse? Ji tayi hawaye sun ciko idonta,rufe fuskar ta tayi da tafin hannun ta ta fashe da kuka, Ahmad was stunned sai kuma in a gentle voice ya fara lallashinta before he led her to the toilet bayan ta shiga ya zari mukullin motar sa ya fita,sai da Samha taci kuka ta ƙoshi sannan tayi wanka tasa bathrobe blue color data gani amongst the numerous ones sannan ta fito idon ta yayi luhu luhu,samu tayi har Ahmad ya kawo mata pad and pant nd bra da sababbin kaya riga da wando don ya lura tana son riga da wando,ɗaukar kayan tayi checking them out one by one tana ɗaukar bra ɗin ta yatsine fuska ta ajiye gefe,she didn't like it,sauran kayan tasa ta mayar da bathrobe ɗin ta koma gaban madubi ta gyara gashin ta into soft waves sannan tayi wanka da turaren Ahmad ta ɗauki guda biyu tasa cikin aljihun wandon looking around so she doesn't get caught sannan ta buɗe ƙofar daidai shima ya miƙo hannu zai buɗe, zamewa yayi zai faɗi ta miƙa masa hannu in a bid to help him su biyun suka kai ƙasa '' Ahhhh!" He groaned saboda yanda ƙafar Samha ta daki gefen cikinsa,da sauri Samha ta ɗaga shi without further words ta fice zuciyar tana dukan tara tara..wani kunyan Ahmad na rufeta..damn! She had really messed up,dama Azeezah tasan alcohol ne tabarta tasha? But could she really blame her? After all ƙwacewa tayi ta gudu...

Tura ƙofar sashen Samha tayi ta shiga only to meet Salmah zaune fuskar ta a ɗan ɗaure, saye take da fitted gown na green material,tayi packing ɗin gashin ta tasa hula sama don tsantsin gashin bazai bari ta ɗaura ɗan kwalin ba,tana ganin Samha ta miƙe '' Daga ina kike?" Salmah ta tambaya sternly '' daga inda nake!" Samha replied coldly tana cigaba da tafiya haushi Salmah taji ta wani fincikota '' Wai me yake damun kine Samha? Who the hell do you think you're huh? Don kinga ina wasa dake? Na girme ki fa remember,you cant talk to me and treat me like a trash!!!" Samha ta ƙwace hannun ta sarcastically tace '' Oh Allah? Ai bansani ba! Na ɗauka kin manta da bond ɗin da mukayi sharing ne tunda kinyi Aure i guess you don't need m...''
'' Samha!!! '' Salmah ta kira a tsawace Itama Samha a tsawace tace '' what eh? Naga tunda kikayi Aure.. infact tunda na dawo daga makaranta You have forgotten me... kullum kina manne da mijin ki like a leech to the extent har zaki iya zuwa wani wuri for three consecutive days batareda nasani ba, batareda kin faɗamin ba so Ni idan nayi hakan sai cibi ya zama ƙari? Leave me and get a life for goodness sake!!" Samha ta faɗa tana hada hannayen ta alamar roƙo, Salmah was more than hurt Amma sai ta danne strictly tasake faɗin '' Daga ina kike Samha?" Kawai tana tambayar ta wannan ne a matsayin ta na babbar yaya, Samha is her responsibility so she has to take care of her,she had to be strict when necessary.. Samha da Salmah suka wani tsare juna da ido as if in glaring contest kowa ido kamar zai faɗo, murmushi Samha tayi kafin tace '' You really want to know?" Salmah ta kafe ta da ido without saying a word,her little sister is gradually changing into somebody she barely knew...'' Jiya I got drunk..and yau da safe dana tashi i found my self a ɗakin ɗaya daga cikin guys ɗin gidannan and I saw blood on the bed sheet so he bought clothes for me na canja,don...'' tass!! Wani resounding slap ya sauka a fuskar Samha da yasa ta faɗuwa a ƙasan carpet dafe da kuncin ta, angrily Salmah tace '' Ni kike gaya ma You slept in a guys' room? Are you mad?" Salmah ta faɗa tana huci tayi kan Samha da har yanzu batayi recovering daga marin data sha ba, Amreesh ne yayi saurin riƙeta, Salmah sai masifa take ma Samha idon ta sunyi ja, ƙwacewa tayi daga hannun Amreesh tana nuna Samha da ta miƙe tana kakkaɓe jiki like nothing happened tace '' you know what? Kije kiyi duk abinda kike so i don't care!" Daga haka Salmah ta fita daga part ɗin gaba ɗaya slamming the door shut..bin bayanta da kallo Samha tayi her heart aching but she pretended kamar bata damu ba ta juyo ta kalli Amreesh daya zuba hannayen sa cikin pocket ɗinsa watching everything, slowly in an icy cold voice yace '' It doesn't matter to me me ƙanwar ta ce,if you keep hurting her like this...yiu wont like abinda zan Maki!'' daga haka ya juya ya shige ɗakin su.. Samha ta tsaya wurin feeling so miserable, slowly ta shiga ɗakin ta,ta faɗa saman gado crying bitterly...
***********
Kitchen Salmah ta nufa taga Babu ma'aikata zama tayi ta darji kuka kafin ta miƙe,bayan wani lokaci Salmah ta ɗauko ingredients tana haɗa ma Samha hang over soup... Abubuwa dayawa suna mata yawo akai, Khaleel ne ya shigo kitchen ɗin yana ƙare ma salmah kallo from head to toe yana lashe baki don sosai shape ɗin ta ya fito cikin kayan, Kashe wutar Salmah tayi ta ɗauki plate ta zube miyar, '' Hi pretty..'' arazane Salmah ta juyo jin Muryar mutum bayanta,ganin khaleel tayi yana lasar baki yana mata wani lustful look,saye yake da wasu shegun ƙananan kaya da suka matsesa ga wani shegen sagging dayayi,damtsen hannun sa da tattoo,yayi wani mohawk hair style yasa different colors a gashin..he looked so ugly, Salmah ta zaro almond eyes ɗinta tana kallon shi zuciyar tana dukan tara tara.. matso ta yayi itama ta matsa baya, murmushi ya cigaba dayi ganin yanda ta tsorata ya miƙa hannu ya riƙa nata, hawaye suka fara bin fuskar ta tana ƙoƙarin ƙwace hannun ta,ya riƙe gam,yana jin daɗin laushin hannun ta anashi,ƙoƙarin rungumeta yake Salmah duk ta rikice,ganin yanda yanayin shi ya canja gashi babu wanda zai kawo mata rescue, lumshe idon sa yayi still trying to hug her, desperately Salmah ta jawo kwanon miyar da tayi,jiki na rawa ta zuba masa on his private part, take idon shi da yayi ja suka buɗe ya saki ƙara holding tightly onto his groin ya zube ƙasa yana murje murje '' Damn shiiit!!!" Ya faɗa yana zuge zip ɗin wandon saboda azaba,tuni Salmah ta saki kwanon ta kwasa da gudu bata tsaya ko inaba sai ɗakin Samha, bayan ta rufe ƙofar ta faɗi wurin tana kuka, Samha data fito toilet Tayo kanta embracing her tightly ta shiga bata haƙuri don ita tunanin ta saboda faɗan da sukayi ne '' I'm so sorry forgive me pls..'' Samha ta faɗa hawaye na silala daga idon ta '' i was ungrateful...Bai kamata in faɗi abinda na faɗa ba.. I'm truly sorry '' Samha tacigaba,barin kukan Salmah tayi itama taba Samha haƙuri '' no one would ever take your place Sam,not now..not ever..ke ɗin jinina ce,you're my family Bazan taɓa neglecting ɗin kiba,just give me time,har yanzu ina ƙoƙarin koyon how to navigate between the two duties... I'm sorry idan na taɓa saki kinji kamar You don't matter, you really do,in bake..bani '' Salmah ta faɗa cupping samha's face,gyaɗa kanta samha tayi ta riƙa Salmah suka zauna bakin gado for five minutes there was silence Kafin Samha ta faɗa mata she had begun her period, Salmah tayi mamaki but she swung into action tana faɗa mata abubuwan dazata kiyaye and yanda zata kula da kanta....




















WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 🍁 🍁 17

Chapter sixty six: The silent

55 / 69