Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   48 / 69

141K to 144K   out of 206.1K words

ya kauda kanshi gefe guda kamar baisan da zaman Pah a wurin ba.

Old man ya kalle su biyun yana girgiza kanshi yace '' Are You both going to carry on like enemies? Meya ke damun kune? Ku biyu fa ba yara bane ba kuma yan uwa bane,you're both adults a father and a son! Why the enmity?" Yayi maganar da zafin rai kafin ya juyo ya kalli Pah yacigaba da faɗin '' kai Yousuf bazaka bar abinda ya wuce ya wuce ba? Shin ko kowa ya juya ma Muhammad baya,a matsayin ka na ubanshi ya kamata kai ma kabi ayarin masu juya mashi baya? He's your son kuma amana ne a hannun ka,kana ganin idan har rayuwar sa ta salwanta Saboda sakacin ka Allah bazai tambaye ka ba? Baza ka rungumi ƙaddara ba kaja ɗan ka ajiki?.." tunda old man Zakee ya fara magana idanun Amreesh suka juye suka koma baƙi, yaɗan shafe zuciyar sa,yana ji inama da baiji sauƙi ba,his heart was hurting! Hi yake kamar Ana yanka zuciyar sa a ƙirjin sa,it hurts so much....
Pah ko ya tsare old man Zakee da ido,shima zuciyar sa na cikin ƙunci, bawai bayason Amreesh bane,bawai yana bin sauran mutane ana musguna ma Amreesh bane it's just that shima baisan abinda ke hanashi ba,yana so ya rungumi ɗansa to love him and to care for him Amma duk sanda yayi wannan yunƙurin, it's followed by Matsanancin ciwon zuciya da jiki Kamar zai mutu, shima yana cutuwa yet babu wanda ya fahimce shi

Ƙasa da kanshi yayi yana faɗin '' Za'a gyara ranka shidaɗe ayi haƙuri'' Old man Zakee ya cigaba da masife su su biyu helplessly kafin yakai saman guiwowin sa yana faɗin '' Na roƙe ku Yousuf da Muhammad Ku sasanta tsakanin ku only then will i have peace of mind!" Ya faɗi hakan Hannayen sa guda biyu dunƙule alamar roƙo,da sauri Amreesh da Pah suka tada Shi suna bashi Haƙuri, Salmah dai ta rasa yanda zata yi sosai taji Old man Zakee ya Bata tausayi kamar ta mashi kuka and she wondered what's the' history of this family....

'' Baba kayi haƙuri dan Allah '' Pah ya faɗa idon sa sunyi wani irin mahaukacin ja, Girgiza kansa old man yayi sa they sat him back down on his seat.

Dawowa Amreesh yayi ya zauna kusa da Salmah, Pah ya ɗebi ruwa yaba old man Zakee yasha... Salmah ta riƙe hannun Amreesh cikin nata tana shafawa in a comforting ɗinta way, Lumshe idon sa Amreesh yayi kawai,Pah ya koma ya zauna mazaunin shi yana ɗan satar kallon Amreesh..

After a while Old man ya ɗago ya kalli Salmah dake comforting Amreesh, murmushi yayi ya kalli Amreesh yace '' ita ce jikan ya surukar yawa?" Da sauri Salmah ta nemi barin jikin Amreesh tana zaro ido, tayi ƙasa da kanta a kunyace ta gaida Old man Zakee da Pah suka amsa da fara'a,a sake old man yaja ta hira ya tambaye ta haɗuwar ta da Amreesh,nan Salmah ta saki baki tana bashi labari, although bata gaya masa yanda suka haɗuj ba, sun ɗau lokaci me yawa a wurin old man Zakee kafin sukayi masa sallama suka tafi

*******

Suna dawowa ɗakin su Amreesh ya faɗa saman gado ya ɗan rufa da duvet, wani zazzaɓi rufesa, cire hijabin ta tayi ta kwanta gefen shi ta ɗaura hannun ta saman goshin sa,it was a little bit hot, Tadamu sosai '' let me get you medicine '' ta faɗa tana sauka daga saman gadon,jawota Amreesh yayi ya rungume ta ya rufa musu blanket ɗin murya ƙasa yace '' Bacci nake ji, I'm fine '' zata sake magana ya rufe bakin ta da nashi, it was a short kiss kafin ya ƙara shigar da ita jikin shi ya rufe idanun sa....Itama sai kawai ta rufe nata and they both drifted to sleep...



















WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17

Chapter fifty five:The story...

09:00am

Buɗe idon ta tayi slowly taɗan tsare ceiling da ido juyo da kanta tayi gefen Amreesh ta kafe sleeping face ɗinsa da ido,ya tsuke lips ɗinsa that looks overly red, gashin idon shi casting a shadow over his handsome face, Gashin kansa ya ɗan rufe gefen fuskar sa.. giving him an innocent look,share gashin tayi daga fuskar sa tana ƙara kallon shi, her heart swelling with love, Sumbatar kumatun shi tayi kafin ta ɗaura hannun ta saman goshin sa, temperature ɗin ya sauka. She looked out the window with a distanced look, actually tunani take idan tace ma Amreesh in su koma gida amma yin hakan zai iya jawo wani cecekuce ganin basu daɗe da zuwa ba,Amma toh mey amfanin zaman su a gidan?

Sauka tayi daga saman gadon ta ɗauki hijabin ta buɗe ƙofar ɗakin tayi ta fita closing the door, Wani littafi ta gani a center table matsawa tayi ta ɗauki littafin tana dubawa ' When love conquers all ' shine sunan littafin ji tayi sunan ya mata daɗi she made a mental note to read it. Tana tsaye Samha ta fito saye da wani flared up skirt green color sai farar riga short and long hand, gashin ta neatly packed into a bun, her pink lips glistening ido suka haɗa da Salmah dake kallon ta baki sake,as far as she knows Samha bata son irin wa'yannan kayan why the sudden change? Ga ƙamshin turaren da take zubawa kamar tayi wanka dashi.

Ƙarasowa wurin Samha tayi with a smile ta gaida Salmah, jinjina kanta kawai Salmah tayi tana cigaba da kallon ta
'' Akwai wani abu a fuska ta ne? Samha tayi maganar tana turo baki, girgiza kanta Salmah tayi,'' good,can you stop staring?" Rolling ɗin idanunta Salmah tayi tana faɗin '' You're such a *narcissist* Sam!" Murmushi Samha tayi tana faɗin '' sai yanzu kika kuka kenan?" Kunna tv Samha tayi ta zauna tana kallo ta bar Salmah tsaye baki sake. After a while Samha ta ɗan shafa cikin ta tana faɗin '' yunwa nake ji'' wani kallo Salma tayi tare da faɗin '' Toh kazuba tsutsar lahira...'' Ƙara Turi baki Samha tayi tace '' Toh ai tun jiya fa banci abinci ba fa'' sakin baki Salmah tayi kafin tace '' Toh ai zaifi in kin dafa ni kinci '' Ta ƙarashe maganar tare da samun wuri ta zauna on the other sofa,magiya Samha ta shiga yi mata akan suje kitchen su dafa tare, Salmah taƙi, Samha ta cigaba har saida tayi convincing ɗinta.

With an excited smile taja Salmah suka isa kitchen ɗin,babbane endowed with modern equipments.. koda suka shigo sai ma'aikatan dake wurin suka fara gaishe su,wasu ma sun girme su, suka amsa with humility kafin suka tambayi Salmah me take so,kafin tayi magana Samha tayi saurin faɗin '' No need,thank you kawai ku gwada mana inda komai za muyi da kan mu!" Bowing down slightly ma'aikacin ya kaisu store inda aka ajiye komai, Godiya sukayi masa kafin Samha ta shiga ciki ta kwaso dankalin Turawa,da other ingredients to make 'Chao miao ' it reminds them of their parents. Karɓa Salmah tayi ta fara fere dankalin '' Samha kizo ki tayani tunda bani zan ciba ko?" Ƙwalalo ido Samha tayi ta dafe ciki dramatically ta dafa kafaɗar Salmah murya a shaƙe tace '' So this without me sis,lokaci na yayi!" Muciya Salmah ta ɗauka ta bita Samha ta kwasa da gudu ma'aikatan kuwa suka fasa dariya, Salmah ta dawo ta cigaba da aikin ta tana ƙunƙuni,she knows Samha bata son aiki ko kaɗan.
Ajiye dankalin tayi ta fara haɗa Chao miao,she wants to feed it to Amreesh,sai da ta gama haɗawa ta kwashe cikin cooler sannan ta dawo ta fara soya dankalin, ma'aikatan suna Binta da kallo, duk abinda ta ɓata sai ta wanke.

Tana tsaka da soya dankalin Maraƙisiyya Azeezah da Aymana suka shigo,saye da wasu tsinannun kaya, sallamar ma'aikatan sukayi agadarance ya rage daga su sai Salmah da kallo guda tayi musu ta ɗauke kai ta cigaba da aikin ta. Signal sukayi ma juna da ido kafin Maraƙisiyya tace '' ke haɗamin tea!" Yi Salmah tayi kamar bata jisu ba,as far as she's concerned bada ita suke ba
'' ke wai baki ji dan ubanki Eh?" Aymana ta sake faɗa tana isa inda Salmah, Slowly Salmah ta ɗago almond eyes ɗinta ta kalli Aymana dake tsaye cikin wata guntuwar riga red me slim hand,kanta yasha attachment...

'' matsalar ɗan talaka ke nan da wuce gona da iri,ke har kin isa ki shigo cikin kitchen ɗin Zakee? Wace ce ke? Waye ubanki? Wallahi baki' isa ki haɗa kanki da jinin Zakee ba! " Maraƙisiyya ta faɗa tana yima Salmah kallon sama da ƙasa.. murmushi Salmah tayi kafin slowly tace '' Ubana Aliyu Sabo... And yeah na isa tunda har ina Auren My REESH..kin koga i even have more rights than you, and he even loves me..'' sakin baki Aymana da Azeezah sukayi suna kallon Salmah dake magana tana kwashe dankalin da ta aza while saying everything casually, Maraƙisiyya ta cika tayi fam '' Ƙarya kike matsiya ciya!!!! Bazai taɓa son ki ba wallahi" tayi maganar her eyes turning red, jikin ta na tsuma wani kallon iskanci Salmah tayi mata kafin tace '' Oh...wai kenan son shi kike?" Aymana da Azeezah suka kalli Salmah kafin Maraƙisiyya da take tsaye she looked madly furious takowa tayi wurin Salmah dake zuba sabon dankali ta cakumota hakan yasa hijabin salmah yagewa not minding maraƙisiyya ta matse ta on one of the cupboards tana faɗin '' listen girl, zaman ki matar Amreesh doesn't give you the right kiyi duk abinda kika ga dama,ina gargaɗin ki stay away from Amreesh! Zan iya kashe ki kuma na kashe banza dan babana nada kuɗin fito dani daga prison in kunne yaji jiki ya tsira!" Tayi maganar roughly tana ture Salmah ta faɗi daɓas,hijabin ta ya rabe biyu gashin ta ya walwale falling on her shoulders in scattered waves.... Aymana da Azeezah sunji daɗin abinda maraƙisiyya tayi ma salmah ga tsoron ɗaya Bayyana a fuskar ta,'' matsiya ciya yar matsiya ta!" Aymana ta faɗa tana hararar Salmah that looked so frightened
'' shegiya harda su sa Attach '' inji Azeezah,haka suka bi suna zagin ta while she sat unable to say anything, Maraƙisiyya had a satisfied look on her face ganin abinda suka yi ma salmah but the next second they were shocked Dan dariya Salmah ta fara kamar mahaukaciya they were confused... miƙewa tayi using her fingers to comb her hair backwards ta kalle su ta girgiza kai

'' Gadai kunan matsiyata ya'yan matsiyata'' tayi maganar tana kakkaɓe jikin ta, kallon ta suke kamar wasu dolaye,yanda tayi sweeping her hair backwards made her look even more beautiful...ta kalli maraƙisiyya ido cikin ido tace '' your empty threats made me wanna get even closer to Amreesh..'' tayi maganar da murmushi, da wani irin speed su duka su kayo Kan Salmah wanting to beat her '' having fun without me ladies?" Samha da tuntuni take jira taga ankawo mata Break fast ganin Salmah bata iso ba tazo kitchen ɗin just to meet 3 grown ups wanting to beat her sister, juyowa sukayi suna kallon Samha dake wasa tana tsallake tiles ɗaya ta taka nagaba, Azeezah tayi kan Samha da bata mata komai ba, Ɗan matsawa Samha tayi tana faɗin '' kwantar da hankalin ki yan mata!" Salmah ta ɗan zuro wuyan ta,tana kallon Samha tace '' you'okay su?"
'' yeah!" Samha tayi replying, tsuki maraƙisiyya tayi tana faɗin '' tunda su biyun suna nan muci uban su kawai!" Jawo Samha sukayi suka cillata kusa da Salmah da sukayi cornering, They were sure har suyi su gama babu wanda zai sauko, the three sisters charged at them aiko suka shiga faɗa, initially Salmah da Samha sun ɗauki abunne a matsayin wasa Saida Azeezah ta mari Samha aiki Salmah ta haukace, suka fara faɗan gaske, SAMHA ta rama marin ta har da ƙarin guda, Aka cillar da aymana bakin ƙofa, maraƙisiyya kuwa tasha duka kamar ba gobe, Azuciye aymana ta jawo frying pan ɗin da Salmah ta gama amfani dashi zata kwarara musu mai Salmah da Samha suka jaye kafin Salmah tasq ƙafa ta halbe frying pan ɗin daga hannun Aymana aiko mai ya zube jikin Aymana,ihu ta tsandara tana tsalle tsalle ta cire rigar ta ta jefar she was left with only pant

Samha ta kwashe da dariya Salmah kuwa jikin ta yayi sanyi ba abinda tayi niyar yi kenan ba. Suna tsaye mutanen gidan suka fara ɗurarowa mata da maza,sai ga Hajiya zakiyya,buga salati tayi ta isa inda Aymana daketa murje murje saboda azaba and she was almost naked,Abdul Rahman ya shigo ya cicciɓe ta yakai ta asibitin cikin gidan,ba tambayar ba'asi Hajiya zakiyya ta kwashe Samha da mari, dafe kuncinta Samha tayi kafin ta kwashe da wata mahaukaciyar dariya yet again,zata sake marin ta Salmah tashiga the slap landed on her face instead gashin ta covering her face, maraƙisiyya tayo kan Salmah ta shiga duka Azeezah na faɗin abinda ya faru,
Wancakalar da Azeezah gefe guda samha tayi tana kallon Salmah that looked like she was about to cry

Saudat ta jaye Samha Itama ta shiga dukar Salmah,washe baki Samha tayi ta gantsara mata cizo '' Innalillahi!!!!!!!" Saudat ta saki ƙara kafin Umar ya shigo a matuƙar fusace ya jaye Samha daga bayan saudat ya wanke tada mari, Salmah da kanta ke ƙasa jin an mari Samha ta sake haukacewa fiye da ɗazu tayo cikin Umar kamar mahaukaciya tafara Kau masa duka ta ko ina,Umar couldn't keep up saboda martial arts take faɗa dashi kuma shi bai iya ba, the place became chaotic, Umar felt helpless Dan ya daku iyakar dakuwa,ganin hakan yasa samarin gidan kama kansu sukayi tsaye cirko cirko with no one making efforts to help.... Sai da ta gaji don kanta sannan tabar Umar, Hajiya Turai da isowarta kenan taga Salmah na lugudar mata ɗa,shiga kitchen ɗin tayi ta jawo Salmah that was walking towards Samha zata mareta, in a Flash ya isa wurin ya shiga tsakanin Salmah da Hajiya Turai marin ya sauka a bayan sa, lumshe idon ta Salmah tayi ƙamshin turaren sa invading her nose... Ƙanƙamesa tayi hawayen tana sauka freely... Kitchen ɗin yayi tsit dan babu wanda yaga saukowar shi sai dai ganin shi sukayi cikin kitchen ɗin kamar wani aljani, Samha ta kwashi duk abinda Salmah ta dafa ta fita daga kitchen ɗin don ko ana ha maza ha mata cikin ta sai ya ɗauka.... Hajiya Turai ta murtuke fuska '' wai me kake nufi ne? Yarinyar nan fa samun ta nayi ta haɗa ma ummaru jini da majina ko ba haka?" Hajiya zakiyya ta cafe da faɗin '' haka ne don haka kabari a hukun tata shine magana!" Amreesh bai masan da su ba, at the moment Salmah da take kuka Is the only person he sees.....
'' Gaskiya abinda kake baka kyautawa,dama kai kariga da karena mutane itama matar ka daga zuwa har ta fara tada husuma gaskiya ba daidai bane!" Abdul Malik dayake tsaye wurin shiru ya faɗa yana jan tsuki... '' kai ma dai faɗa masa, anyways dama ance sai hali yazo ɗaya akan zama tare...wata ƙila itama matar tasa halin nasu yazo ɗaya!" Haka suka fara zubda habaici, Salmah felt miserable, Hajiya Turai da zakiyya sunfi kowa kunfar baki, Maraƙisiyya wani baƙin ciki taji ya tokare mata wuya, khaleel daga audience sai lasar baki yake abun shine gaban sa maraƙisiyya ta cire ma salmah hijabi and what a delightful view he had. Riƙe hannun Salmah Amreesh yayi gently leading her out of the kitchen '' Wallahi tunda ta zuba ma Aymana mai ajiki ba zata matsa daga wurin nan ba sai an rama mata!" Hajiya zakiyya tayi tsalle ta tsaya gaban Amreesh, Salmah dai hawayen ta knew no bound, tayi ƙasa da kanta mutanen kitchen ɗin ji suke kamar su jawo ta su fafe ta perhaps their hearts will be at ease...suma kuma ji suke bai kamata abar Salmah ta tafi haka kawai ba,wani shegen kallo Amreesh ya watsa ma hajiya Turai yana faɗin'' Move!" Yanda yayi maganar sai da suka ji gaban suya faɗi, ƙin matsawa Hajiya Turai tayi rather sai Hajiya zakiyya data matso Itama tana faɗin sai an kwatar ya'yan su yanci...wani sick smile ɗaya baiwa kowa mamaki Amreesh yayi, turo Salmah gaba Amreesh yayi ya ɗan matsa baya, Hakan ya girgiza zukatansu coz he looked like a devil straight from hell, Salmah dai ta kasa ɗago kanta '' I dare anyone of you to touch her!" Amreesh ya faɗa darkly, idanun sa blazing with fire, kallon kallo suka shiga babu wanda zai iya taron aradu da ka, Samha dake bakin ƙofa ta saki murmushin gefen baki her foxy eyes delighted at the scene....Babu wanda ya motsa sai sadeeq daya sha toka ya nufo Salmah gadan gadan kowa ya riƙe numfashin su waiting for what will happen next,kafin hannun shi yakai ga taɓa Salmah Amreesh ya riƙe hannun nasa with a malicious glint a idon sa yace '' as expected '' suna haɗa ido da sadeeq ya murɗe masa hannu ya ɗaga sa ya buga ƙasa,ƙara Sadeeq ya saki jin wani sharp pain a ƙugun sa, Salmah kuwa ta saki baki tana kallo along with the ppl in the kitchen, they were shocked Amreesh baya faɗa never!

Durƙusawa Amreesh yayi saitin fuskar Sadeeq da wannan evil look ɗin yace '' Wrong move idiot, u don't touch what belongs to Amreesh!" Amreesh yayi maganar da wani unreadable expression, fuskar sa completely blank... Yana kallon sadeeq dake kallon ceiling kamar ya dena fahimtar abinda ake faɗa, Maraƙisiyya felt so jealous...duk wannan saboda Salmah why? Son ta yake?....

Miƙewa Amreesh yayi daga kan Sadeeq ya ɗauke Salmah in a bridal style yazo fita daidai su ya tsaya batareda ya lalle su ba yace '' Be ware of shiga gona ta, babu wani alaƙar jini da zai hana in ma mutum illa if they dare to double cross me!" Maganar kaɗan ce yet it held a weight...they knew too well, yawu suka haɗiye cike da baƙin ciki don babu abinda zasu iyayi.

Samha ta shigo cikin kitchen ɗin idanun ta kan Umar

48 / 69