Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
faɗawa toilet shima ta rufe ta zauna ƙasa ta fashe da wani marayan kuka '' Why does this happen to me? Why!!!" Ta faɗa tana ƙanƙame jikinta ido sunyi jawur and she realized she didn't even have pant Ashe ya cire,he touched her there! He touched chest '' Mugu ɗan iska banyafe ba!" Tayi maganar cike da ihu ta wargazar da toiletries ɗin da aka jera wurin
She wanted to do more than that to vent her anger and sadness....
Tayi jage jage gashin ta ya laƙe a fuskar ta she was sweaty riƙe gashin tayi a hannun ta '' he got me because of you!" Tayi maganar ido waje kamar wata zararra fita daga bayin tayi da sauri ta ɗauko almakashi ta ƙire gashin ya dawo ko wuya bai saukowa
Ta sake fashewa da kuka '' Na tsane ka! Na tsane ka! And I hate my self for loving a bloody monster like you Ahmad!!!! Na tsani duk wani mai sunan ka!" Hankalin Samha ya gushe cire rigar da ta rage mata tayi,ta tsaya ƙarƙashin shower ta fara durzar jikin ta kamar zata canja fata she hated his scent and anything related to him!
Jikinta yayi wani uban ja kafin ta fito ɗaure da towel she was no longer crying fuskar ta ba annuri ko kaɗan she didn't look like a damsel in distress
Wurin closet ta isa ta ɗauki wasu baƙaƙen pajamas tasa ta koma gaban madubi ta kalli kanta from head to toe Wai ita Ahmad yake ƙoƙarin yima fyaɗe? Wani cold murmushi ta saki slowly ta furta '' Samha was foolish and naive,Moon was Cold and unbreakable as ice, we switch personality! Daga yau sunana Moon
So Samha Out❌❌...Moon in✅✅!" Tayi maganar da wani irin determination bazata sake zama fool in love ba, bazata sake kuka ko nuna emotions ba!
Barin madubin tayi ta tafi ta kwanta, bada daɗewa ba taji ana ƙoƙarin buɗe ƙofar kafin Muryar Salmah ta shigo '' Samha? Are You in?'' kafin ta Amsa taji muryar Amreesh na faɗin ta barta ƙila tayi bacci daga nan bata sake jin Muryar su ba they Left and she slept
******
The next morning tunda Samha tayi sallah bata sake komawa bacci ba,Moon pendant ɗinta data daɗe bata saba ta ɗauko tasa, daga nan ta canja kaya zuwa Black baggy pants da Black polo gashinta da ya zama guntu yayi mata kyau making her look like a tomboy
Fitowa tayi da ƙarfe takwas eyes void of emotions ta nufi dining she saw them all harda Ahmad
Kasancewar sa a wurin reminded her of the fact that wani namiji ya taɓa taɓa ta on her ladies part,ko lokacin da xio ke abusing ɗinta he had never gone that far...
Saukowa take slowly idonta filled with hatred towards him...
Ahmad wasa yake da abincin dake gabanshi his thoughts were a mess, abinda ya faru he remembered it all and he had cursed himself like a hundred times
Jin taku a stairs yasa dukan su kallon wurin banda Amreesh da yayi receiving text ɗin anonymous Early in the morning....
Salmah tayi shiru tana kallon Samha, abubuwa na yawo akanta what happened?
Ahmad yaji duniyar shi ta tsaya ganin kallon da Samha ke binsa dashi,he felt weak idonshi ne ya sauka akan Gashin ta kafin sarƙar dake wuyanta and the clothes somehow sai yake ji kamar she's mourning her old self,kamar Samha ta mutu yanzu wannan different person ce, wani ƙunci ne ya turnuƙe zuciyar sa abincin ya fita ransa
Zama Samha tayi on her usual spot, Salmah ta taɓa gashin Samha '' what happened?'' ta tambaya quietly batareda ta kalleta ba Samha tace '' New style,new personality ''
'' Meya faru?" Jin tambayar da Salmah tayi ma Samha Ahmad yaji gumi na ɗan tsatstsafo masa '' Babu komai! Moon is back!" Slowly Amreesh ya ɗago idon shi ya kalli Samha jin how coldly she speaks kafin ya kalli side ɗin Ahmad that looked so disrupted,hakan yasa ya gano da matsala somewhere
Salmah bata sake cewa komai ba naɗan mintuna kafin ta ce '' Samh...''.
'' Moon!'' Samha ta katse Salmah batareda ta kalleta ba
Ahmad yayi ƙasa da kanshi yana cije leɓenshi how did he do it?
The rest of the breakfast was in silence Babu wanda ya sake cewa komai Samha ta fara barin wurin sannan kowa
Da daddare Ahmad na zaune a balcony coffee riƙe a hannun shi yayi nisa cikin tunani yaji zaman mutum kusa dashi it was Amreesh shima riƙe da coffee,Babu wanda yayi magana cikin su tsawon mintuna,iskan ƙarshen December ya cigaba da kaɗawa with a chill that hits directly on the spine, Ahmad yaji duniyar sa tayi wani irin rotation daga haske zuwa duhu every now and then sai ya sauke ajiyar zuciya''Spill!" Amreesh daya gaji da ajiyar zuciyar Ahmad ya faɗa Finally '' What?" Ahmad ya tambaya cike da dakewa without looking at Amreesh '' What happened tsakanin ka da yarinyar nan?" Yay tambayar yana kallon gaban shi kafin yayi sipping coffee ɗin sai kuma ya miƙe ya isa gaban wurin yana kallon ƙasa
Ahmad yayi ƙasa da kanshi yana kallon coffee ɗin dake cikin mug kafin slowly da busashshen baki yace '' I.I... almost rape her! Last night...'' maganar tayi ma Ahmad nauyi sosai a baki, ganin Amreesh bai juyo ba bai kuma ce komai ba yasa Ahmad ƙarajin wani irin haushin kanshi
'' ya akayi hakan ya faru?'' ya tsinkayi Muryar Amreesh, nunfashi ya sauke kafin ya miƙe ya isa inda Amreesh ya zayyane mashi duk abinda ya faru '' ban taɓa yin hakan ba i had always control myself bansan ya akayi nakasa yin hakan a jiya ba! I molested her'' Ahmad ya ƙarashe maganar yana girgiza kai like he couldn't believe what he tried to do ya San yanzu Samha ta tsaneshi and she will never be able to trust him...'' What if you were given the wrong pills? Ko ruwan ke ɗauke da maganin sha'awa?" Da sauri Ahmad ya ɗago kanshi shi bai Mayi wannan tunanin ba yana kallon Amreesh baki sake Amreesh ya ɗage gira yace '' Or did you do it?" Girgiza kanshi Ahmad yayi for the first time yayi murmushi kafin ya matsa da b
Niyar rungume Amreesh he ended up bathing him with the coffee on his hand '' Oops 😬'' Ahmad ya faɗa yana riƙe dariyar shi ganin fuskar Amreesh
Matsawa baya yayi yana faɗin '' Man....bada gan..'' kafin ya gama Amreesh ya cafko shi '' zonan kayi bayani!" Amreesh ya faɗa yana kaiwa Ahmad naushin wasa, Ahmad na dariya yake bashi haƙuri and the two of them were playing like children cike da ban sha'awa....
The next day bayan Amreesh da Salmah sun fita Ahmad ya shigo ɗakin Samha tsaye take closed to the window kamar da hannun ta ɗaya holding her elbow sai tafin hannun ta wrapped around her neck she looked lonely and desolated....
Ahmad yaji wani ciwo na sauka a ƙirjin shi but what ever.. he was the cause!
'' My lady!" Ya kira a hankali kamar yana jin tsoron barin kalaman daga bakin shi
Tun lokacin da ya shigo Samha tasan da shigowar shi amma bata juyo ba, she might have said ta tsane shi amma ita da kanta tasan ƙarya ne infact sai ma soyayyar shi da take ji now more than ever.. kawai haushin sa be ya cika zuciyar ta..
'' are you here to complete what you've started?" Ta tambaya coldly kafin ta juyo ta kalleshi Ahmad yaji maƙoshin shi ya bushe he didn't know what to say or do any more '' I'm sorry! '' yayi maganar yana ƙarasowa inda take leaving a safe distance tsakanin su '' kinsan ina sonki sosai Samha Bazan taɓa cutar dake ba!" Samha take mashi wani kallon rainin wayo sama da ƙasa '' So?You molested me...'' tayi maganar tana nuna shi,sai kuma ta cije jin hawaye na taruwa a Idonta kafin ta cigaba da faɗin '' You Are a bloody monster who had been wanting nothing but to get between my legs!" Tayi maganar tana tura ƙirjinsa da yatsan ta, Ahmad yaji maganar kamar an daɓa mashi wuƙa a ƙahon zuciya it was too cruel,Amma ya haɗe idonshi na cigaba da kallon Samha dake kuka ta cigaba da faɗin '' You know you weren't the first...'' ya zaro ido jin tace ba shine na farko ba his heart sped up '' But yours hurts the most! Na yarda da kai and my foolish heart was head over heels in love with you Amma kaci amanata!!!!" Tayi ihu tana dukan ƙirjinsa da ƙarfi, maganganun suna fasa zuciyar Ahmad as well as hers Amma ya zatayi? Ahmad yayi tsaye ƙiƙam kamar bishiya '' kasan Cheng xiao tried the same thing....for six good years he abused me he tried what you did...but he had never gone as far as you did and I hate you for it!" Samha ta ɗago ta kalleshi cikin ido kafin ta faɗi hakan
Ahmad yaji zuciyar sa ta nutse kafafunsa sunyi nauyi his world came crumbling '' Na tsaneka! Nayi ƙoƙarin mantawa da abinda ya faru a baya yet you successfully reminded me thank you! Da gaskiyar Adrian..da yanzu na yarda da soyayyar ka ta ƙarya da shike nan haka zaka bi har sai ka rabani da mutun Cina, you're nothering but a man whore!!"
'' SAMHA!!!!" Ahmad ya daka mata tsawa tare da fincikota pinning her to the wall yana wani irin huci shi take kira ɗan iska karuwa? He offended her yes, amma hakan baya nufin ta dinga jifar shi da munanan kalamai irin wannan bai taɓa aikata zina ba why should he be tagged like that? Matse bakin Samha Ahmad yayi his large frame looming over hers ido jawur yace
'' Don kawai abu ya faru tsakanina dake baki da right ɗin da zaki dinga zagi na the way you pleased! Kina ganin laifina kaɗai ne? Well who goes to a mans' room the way you did with just t shirt and pant Uhm? Har kike haɗa Ni da wanda yayi abusing ɗin ki na shekara shida Are You insane? Ko don kinga ina son ki? Kisa aranki daga yau Ni Ahmad na cire sonki daga zuciya ta babu Ni babu ke! You no longer exist in my world!!!" A fusace yayi maganar ilahirin jikin shi na tsuma his sleepy eyes bigger and scarier Samha bata ji tsoron shi ba ta ture hannun shi daga bakin ta '' I hate you!! Kuma Bazan taɓa yafe maka abinda kayi min ba!" Cikin Hawaye ba tare da kuka ba Samha tayi maganar her heart breaking into billion pieces
'' well I never asked for your forgiveness...'' yayi maganar yana ja da baya His voice cold as ice kafin ya juya ya fita daga ɗakin ,His heart was beyond shattered idon shi cike da hawaye.....
No cry ooo Ahmadu 🤣
Samha Out....Moon in😔
No more my lady?🥺😥
Comment and share pls
WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 na kuɗi ne ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin 9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
Chapter eighty: Say goodbye....
*****Anonymous
Ɗaki ne da ba haske sosai sai ɗan hasken dake zuwa daga candle ɗin dake kunne
Zaune yake saman couch ƙafa ɗaya saman ɗaya hannun shi riƙe da red wine,kayan jikin shi all black from head to toe ko fuskar shi ba'a gani,turo ƙofar ɗaya daga cikin yaransa yayi ya shigo ya rusuna respectfully kafin yace '' Boss the ware house has been secured....''
Ajiye wine ɗin Oliver yayi his eyes glinting yace in slow '' yaushe ne new year?" Yaron nashi ne ya amsa da '' day after tomorrow ''
'' Perfect!" He replied sai kuma yayi shiru hakan yasa yaron nashi ya ƙara faɗin '' Boss ka bari muyi aikin nan, nayi maka alƙawarin bazakai dak....'' ɗaga mashi hannu Oliver yayi alamun ya dakata,shiru yayi for a while kafin Oliver yayi mashi alamar ya tafi bowing ya ƙarayi sannan ya fita
Tashi tsaye Oliver yayi ya isa closet ɗin dake ɗakin wani button ya danna kusa da wurin sai bangon wurin ya koma inside out
Hotunan Salmah suka bayyana right from the moment ɗin da suka fara fita da daddare ita da Amreesh,da ranar da suka tafi gidan marayu and the days in between.... Har zuwa ranar da sukayi faɗa da Amreesh and she spent time together with Oliver....
Akowane hoto Salmah na murmushi a very charming one, shafa wani hoto yayi inda Salmah was wearing the gown she confessed her love to Amreesh ta bala'in yin kyau...ya tuna ranar tundaga lokacin da ta fito gida yake Binta with the intention of kidnapping her har ta isa Beach ɗin ya kasa aiwatar da abinda yayi niya infact sai Binta yayi har ciki batareda ta sani ba ya samu wuri ya ɓoye so everything happened in his eyes...tun ranar farko daya fara ganin ta he had been harbouring feelings he didn't want to admit...ya ƙaryata hakan a zuciyar sa not until ranar da suke tare da daddare the day they went to the fair together, ranar da take kuka tana faɗa masa abinda Amreesh yayi mata,when he saw how pure, simple,naive and innocent she was ya tabbatar da ba makawa abinda bai taɓa tsammanin zai ji a ransa bane yake ji.... '' Absolutely Gorgeous..'' ya furta yana shafa fuskar ta da hannun sa wani irin creepy smile na wanzuwa a fuskar sa '' You're so beautiful...'' ya ƙyalƙyace da dariya idon shine ya faɗa kan hoton Amreesh nan da nan mood ɗinsa ya sauya ya ɗauki hoton ya maka ƙasa ya tattaka pieces ɗin gilashin suka shige masa cikin ƙafa jini ya fara ratata amma ko zafi bai jiba a fusace yace '' You love him right? Why do all good things happen to this traitor eh? Meyasa? '' yayi tambayar visibly irritated kafin ya dawo ya zauna yana mayar da numfashi '' Okay... okay...I misbehaved yi hakuri! Amma idan na ganshi i can't help but lose my temper!" Yayi maganar yana kallon hoton Salmah kamar tana wurin '' nasan ke matar wannan wawan ce amma duk da haka...i want you and you will be mine!" Dawowa yayi inda hotunan Amreesh da suka ga bala'i suka gode Allah yace '' make merry with your wife Amreesh,cuz then daga new year you both will no longer be together instead... she will be with me! Kai kuma zaka baƙunci lahira!" Yayi maganar cike da alwashi '' Bazan taɓa yafe maka ba never! Dole ka ɗanɗana kwatankwacin abinda na ɗanɗana!" Ɗaukar wani piece of glass yayi ya dinga scraping ɗin hoton Amreesh yayi masa wani bille daga wurin goshi zuwa lips ɗinsa....
Bayan ya gama wannan yaje ya ɗauki hoton Salmah yana kallo yana murmushi yana sambatu har bacci ya ɗauke shi a haka...yaron shine ya sake shigowa da first aid kit ya fara dressing ɗin ciwukan da Oliver yaji don idan idonshi biyu zasu sha artabu he won't allow it.
Ajiyar zuciya ya sauke '' why won't you let go of this revenge of yours Boss? You're hurting!" Yayi maganar cike da tausayin Oliver miƙewa yayi ya sunkuci Oliver don yafi Oliver girman jiki ya ajiye shi saman gado yazo zai karɓe hoton dake hannun shi ya wani buɗe ido tareda faɗin '' Take it from me and I will cut off your hands!" Da sauri ya matsa baya yana faɗin '' sorry Boss!" Oliver baice komai ba ya cigaba da bacci abinshi blanket yaron nashi yaja masa sannan ya fita there's going to be a bloody fight tsakanin Amreesh da Oliver on the 31st....
******
Tunda Ahmad ya tafi take zaune wurin ta kasa cewa komai ta kuma kasa yin komai zuciyar ta kamar zata faɗo saboda tsabar baƙin ciki da tashin hankali ba kuka take ba ba kuma hawaye take ba gatanan dai,sanda taga huge frame ɗin Ahmad exiting the door ji tayi kamar ta dawo da shi ta ɗan wawwanka masa mari for 3 things,one for what he did to her,two for hurting her, three for saying he doesn't love her anymore
Sannan saita rungume shi and confess her love and apologize for everything Amma ta kasa....
She loves him...she still does!
Amma kamar yanda ta faɗa tun farkon farko duniyar su ba ɗaya ba,they don't belong nor can they ever...this very thought yasa Samha jin duniya tayi mata zafi like thorns and fangs piercing through her heart...
Ahmad was,still is and will always be in her heart amma.... kasancewar su tare is something da bazai taɓa yiyuwa ba! Abinda yayi mata zai cigaba da zama sirrinta babu wanda zai sani don bazata taɓa son duk wani abun da zai taɓa Mutuncin shiba!
Miƙewa tayi ta haye gado tana rawar sanyi she feels sick
Ahmad na isa gidan shi ya shige ɗaki ya banko ƙofa ya haye gado shima wani irin zazzaɓi na rufe shi maganganun Samha nayi masa kai kawo '' you're a man whore....you have been wanting nothing but to get between my legs.....I hate you...'' runtse idon shi yayi sosai kamar hakan zai sa ya daina jin zugin da zuciyar sa ke masa ko ya dena jin kalaman ta '' Ya Allah...my heart!!" Ya faɗa siririn hawaye nabin fuskar shi,yanzu kam ya gane....he understood being in love was never easy...
Zazzaɓin ya ninku sosai har Ahmad yake ji kamar he's having migraine..
******
Bayan sallar asuba wurin ƙarfe bakwai Amreesh ya sauko ƙasa cikin riga da wando green color na louis vuiton
Samha ya gani a kitchen ɗin tasa wata cardigan ash color sai wando palazo shima ash color gashinta very short
'' Samha!" Amreesh ya kira calmly duk da bai cika son shiga abinda ba ruwansa ba amma wannan bazai iya ƙyale wa ba saboda it concerns Ahmad...and yasan Ahmad might pretend to be okay maybe ma bai gaya mata ba but deep down his hurting, yana sane da lokacin da Ahmad ya fara son wannan Yarinyar and that's one thing about Amreesh ko yayi noticing Abu zai yi kamar bai gani ba!
Juyowa Samha tayi da matattun Idonta ta kalli Amreesh, Ƙarasowa ciki yayi ya ja mata seat daga cikin seats ɗin dake kitchen ɗin yayi