Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   16 / 69

45K to 48K   out of 206.1K words

(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17


𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑛𝑖𝑛𝑒𝑡𝑒𝑒𝑛: 𝑇ℎ𝑒 𝑀𝑦𝑠𝑡𝑒𝑟𝑖𝑜𝑢𝑠 𝑚𝑎𝑛....


They both stared at each other,ko ina yayi shiru for a moment kamar su kaɗai ne a duniyar iskan dake kaɗawa took them to a whole different world, idanun su na wani ƙyalli as they stared it was a calm atmosphere '' you mean alot to me,I don't see the future without you'' Salmah ta faɗa looking into his eyes, with sincerity, so many emotions swirling between them,jawo ta yayi ya rungume she hugged him back too, as they listened to each other's heart beat.....da gaske baza ta iya hasaso rayuwa babu shi ba, basu daɗe da haɗuwa ba, amma gurbin sa a zuciyar ta?... God forbid,idan wani abu were to happen to him rayuwar ta zata shiga garari.

After a they disengaged,ɗaukar ta yayi suka fara tafiya yar dariya tayi tace '' ai ya kamata mu taka tare, don't scoop me in ur arms like this'' tana maganar tana kallon fuskar sa hannayen ta maƙale a wuyan sa,ƙasa yayi da kansa so they look at each other sannan yace '' I want to hold you in my arms ''
Ɓoye fuskar ta tayi a ƙirjin sa tana blushing intensely bayan sunyi tafiyar 40 minutes suka iso wurin,it was a restaurant kusa da teku, hakan yasa sanyin wurin ya bambanta da inda suka baro, sauke ta yayi ya riƙe hannun ta suka isa ciki,all eyes on them take ya tsuke fuska yana ɗan ƙara jawo ta jikin sa protectively.... Hakan ba ƙaramin daɗi yayi wa Salmah ba
Table ɗin data yi musu reserving aka nuna masu and they went and settle, soon aka kawo masu menu kowa ya zaɓi abinda yake so, Salmah ta zaɓi chips da orange juice Amreesh did the same.... Bayan tafiyar waiter ɗin Salmah looked out the window the moon reflects on the sea, Amreesh kuwa aikin kallon ta kawai yake excitedly ta juyo tace '' isn't the view so beautiful?" Jinjina kansa yayi without looking ta turo baki tace '' toh ai baka kalla ba'' lumshe sexy eyes ɗin sa yayi in a way that made her lower her eyes,ɗago haɓar ta yayi yana kallon fuskar ta yace '' when I'm with you,no view is as beautiful as you....'' ya ƙarashe maganar slightly rubbing his thumb on her lips, Salmah ko zuciyar ta sai bugu take da ƙarfi ga wani thrill da take ji a zuciyar ta jin abinda Amreesh ya faɗa the way he brushed his thumb on her lips sent electric waves on her body, kauda kanta tayi gefe sai ta ga mutane kallon su suke take taji kunya ta Kama ta... Amreesh leaned back on his seat yacigaba da kallon ta as she blushes kyau take na musamman and he likes it... Soon their order arrived suka fara cin abincin cikin natsuwa......few tables away, wani mutum ne zaune a wani ɗan lungun restaurant ɗin, yasa irin rigar nan doguwa baƙa ya sa Black 🤠 hat, hannayen sa saye da baƙar Safa his eyes kuma baƙin glass, he looked so mysterious tun lokacin da su Salmah suka fito daga gida yake bibiyar su amma ya riga su ƙarasowa har suka iso cikin restaurant ɗin idanun sa na akan su, can kuma yayi wani makirin murmushi '' Perfect, let the game begun '' faɗar hakan yayi daidai da fitar su Salmah daga restaurant ɗin bayan Amreesh ya biya duk da dai Salmah ba haka taso ba. Suna fita ta jashi directly kusa da teku suka nufa nan ta ɗauko wayar ta, ta fara musu hotuna, making cute gestures a kowane photo fuskar Amreesh a sake, sun daɗe a wurin suna ɗaukar hotuna kafin su tafi...haka kawai taji there's the need to keep each moment they shared captured Bata San abinda zai faru ba in the future....sai wurin sha ɗaya suka iso gida, ɗakin su suka nufa ta cire hijabin ta they freshened up kafin su kwanta safely wrapped in his arms....



***********Samha****

Bayan sun fito daga cafeteria hostel suka nufa ta ɗauki wani baƙin hijabi tasa ,su Ra'esah na jiran ta....aji suka koma Ra'esah da fateemah B class suke wato commercial,sai anjima, suka yi wa juna kafin kowa ya shiga ajin su. Ajin su Samha ba Malami sai surutu ake mostly har yanzu suna magana akan abinda ya faru ne. Samha na shigo wa duk ajin yayi tsit idanu sai Binta suke ana ƙus ƙus wurin da ta zauna ɗazu ta koma ta zauna sannan tasa kanta a desk sai Bacci.

Tunda ta shigo Adrian dake karanta littafin sa ya daka ta yana kallon ta, hakan yayi ma Lucy zafi akan me zai dena karatu just to look at the stupid girl? Taji zafi beyond measure. Kathy da Amarachi sai haƙuri suke bata ganin yanda fuskar ta tayi jaa and her eyes filled with tears,plan suke ƙullawa yanda zai suyi dealing with Samha,har teachers suka shigo suka fita through out Samha Bacci take.

Sai da aka tashi Sannan ta miƙe,she was the first to leave the class yan aji ko ji suke idan Samha ta cigaba a haka, she's bound to take the over all last position Bayan gama jarabawa,

Duk da shi dai bai wani cika shiga sha'anin mata ba,he found himself drawn to her, miƙewa yayi yabi bayan ta,yan aji suka bisa da ido,kowa na tofa albarkacin bakinsu, Lucy kamar zata fashe haka itama da sauri ta bi bayan Adrian su Kathy biye da ita


Koda ta fito sai da yayi dube dube kasancewar students from other classes sun cika hallway ɗin,kafin ya hango ta tare da su Ra'esah suna tafiya,da sauri ya cimma su yana faɗin 'wait'

Juyowa Fateemah tayi taga Adrian, alama yayi mata da ta tsayar da Samha '' Sam,ana magana '' tayi maganar tana yi mata nuni da Adrian, juyowa Samha tayi, Ganin Adrian ta haɗe girar ƙasa da ta sama, ta ɗauka ko wandon sa zaice ta bashi. Ƙarasowa yayi, ganin yanda samha tayi da fuska ya ɗan shafa ƙeyarsa yace '' hi I'm Adrian '' yayi maganar stretching his hand for a hand shake, ganin cikin su babu wanda ya motsa dan karɓar hannun sa and the passer by were given him weird looks ya ajiye hannun by his side, Ra'esah da fateemah sun yi shiru suna jiran abinda zai faɗa yaci gaba da faɗin '' I'm sorry for the way I spoke to you,zamu iya zama abokai?" '' No '' Samha ta faɗa curtly '' pls '' samha tace ''why should we?" Yace directly '' I like you'' mutanen dake wuce wa ta wurin su, suka wani irin kalle sa, shi bai ma damu ba Ra'esah da fateemah suka yi exchanging ɗin glances Samha ta ɗage gira guda,da sauri Adrian yace '' not as girlfriend but as friend'' ya ƙarashe maganar yana ɗan zaro green eyes ɗin sa. Samha tace '' i will be friends with you idan ka yarda da abinda zance'' da sauri yace 'im listening ' jakar ta Samha ta sauko ta miƙa masa tana faɗin '' You will help me copy notes '' jim Adrian yayi kamar mai tunani ganin haka Samha ta fara ƙoƙarin maida jakar ta,da sauri ya riƙe yace '' i agree ''dariya su Fateemah sukayi shiko ya amsa jakar ya ɗauki subjects ɗin da aka yi musu a yau karanta sunan ta yayi daga jikin littafin kafin yayi waving ɗin hannunsa '' see you tomorrow Samha '' yayi maganar yana barin wurin

'' su Samha anyi kasuwa'' in ji Ra'esah, dariya sukayi su duka suka ci-gaba da tafiya.
Duk abunnan da ya faru a idon Lucy

'' I will kill that girl,sai na halaka ta, zaman makarantar nan sai ya gagare ta,how dare she?'' ta faɗa furiously '' we're with you Luciana '' Kathy ta faɗa tana dafa kafaɗar ta, Amarachi ma tazo, suka taru suna bata haƙuri kafin Amarachi tace '' i have a solution to this problem '' ɗago jajayen idanun ta Lucy tayi tana jiran abinda Amarachi zata faɗa '' ƙasa tayi da murya kafin ta kwashe duk abinda ta shirya ta faɗa musu.
Ran Lucy ya mata daɗi bayan jin abinda Amarachi ta shirya,cike da farin ciki suka bar wurin...

*****Washegari

Bayan Amreesh ya tafi aiki,ita ma salmah shirya wa tayi cikin wani yellow material riga da skirt,tayi kyau sosai combing ɗin gashin ta tayi Sannan tayi parking ɗin sa in a low pony tail, ta ɗaura ɗan kwalin kayan sannan ta sa wani karamin hijabi fari ta ɗauki wayar ta sannan ta kashe komai ta sauko down stairs ta fita daga gidan duka. She has already asked Amreesh kafin ya tafi aiki, ya kira one of his drivers to take her where she was going, Sannan da kansa ya buɗe mata account on her phone and he sent her some money
Bayan ta fito drivern ya gaida ita respectfully kafin ya buɗe mata back door ta shiga, ya zauna seat ɗin driver, Saida suka ɗau hanya cikin girma mawa yace '' Hajiya ina zamu?" Salmah tace '' kasuwa'' ''toh'' bayan sunyi kusan tafiyar awa ɗaya suka iso wuse market, Salmah tace drivern ya jira ta tana zuwa, yace '' Hajiya yallaɓai yace in kasance dake'' tace '' kada ka damu, I'm okay '' driver badan yaso ba yace ''okay madam'' Salmah ta juya ta shiga cikin kasuwar, it was perked with different ppl from all walks of life . Addu'ar shiga kasuwa tayi kafin ta shiga ta fara zagaye tana neman inda ake sayar da kayan ƙamshi, she wants to be like a perfect house wife. Tana so ta shiga kitchen ta dafa abinci tayi wanka taci kwalliya ta turare gidan ta da turaruka masu ƙamshi.....tayi nisa cikin tunani and she didn't notice Ashe har ta fita daga kasuwar, suddenly taji ance '' Hi beauty, Ina zaki haka?" Firgit ta dawo daga duniyar tunani kalle kalle ta fara, wurin kamar getto area, wasu jibga jibgan maza guda huɗu ne suka ke waye ta, kowane cikin su na lasar baki suna kallon juna suna murmushi,tsoro ne ya kama Salmah,'' oh nayi ɓatan hanya ne'' tayi maganar a tsorace tare da juyawa zata bar wurin ɗaya daga cikin su ya matso gaba saura kaɗan su ci karo da sauri ta matsa baya ,yana wani mummunan murmushi yace '' ba damuwa yan mata zamu raka ki ko ba haka ba?" Ya faɗa yana kallon sauran yan uwansa ''hakane'' suka faɗa suna kwashe wa da dariya and they were all closing in on her, hannun sa ya miƙa ya cire mata hijabi,da sauri tasa hannu tana kare jikinta,wani kuma ya zare mata ɗan kwalin tare da zare ribbon ɗin, gashin ya sauko har zuwa ƙugun ta, ''oh ashe ma yar India ce? Wannan gashi haka?" Wani daga gefen hagu yace ,suka tuntsire da dariyar shaƙiyanci,tsoro iyakar tsoro Salmah ta tsorota,ita har ta ma manta da ta iya martial arts, idanun ta sun fito kamar zasu faɗi.. gefen dama ta kalla kafin ta ture wanda ke tsaye a wurin ta fara gudu suma biye da ita at three sixy zuciyar ta sai bugawa take da ƙarfi Bama tasan inda take sa ƙafa ba''kada ku bari ta gudu'' jin haka yasa Salmah ƙara giya,ɓullowa sukayi ta kan titi gudu take tanaji a ranta her life depends on it, Amreesh Samha da Ahmad ne suka faɗo mata arai, ƙila yanzu har abada baza su sake haɗuwa ba, inda suke gudun was a deserted road and they were diving into the forest, Salmah ba tayi tsammanin she will be saved ba, ba mota ko guda dake wuce wa ta wurin, wayar ta riƙe gam a hannun ta if only zata samu wuri ta laɓe ta kira Amreesh but this guys were close behind to ko ta kirashi is there a guarantee zai zo? Is there signal anan wurin? Tuntuɓe taci ta faɗi,ƙafar ta, ta samu rauni,ashe all along gudu take ba takalma! Wani irin azababben zafi taji har tsakiyar ƙwaƙwalwar ta,'' gata can kuyi maza ku damƙota '' waro ido tayi kafin ta miƙe duk da zogin da take ji tacigaba da gudu she was praying in her mind Allah ya kawo mata ɗauki, karo taci da abu.....





















WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17

Chapter twenty: I will protect you


?
.....🤭 Bara in yi shiru)

Suna isa gida ɗaukar ta yayi ya nufi ɗakin su da ita, kwantar da ita yayi saman gado kafin ya miƙe ya shiga toilet ya fito hannun sa ɗauke da ruwa kayan jikin ta ya cire duka sannan ya fara goge mata jikin ta bayan ya gama ya tafi closet ɗin sa ya ɗauko wata riga fara mara nauyi da za ta kai at least guiwarta sannan ya haɗa da pant ya shirya ta, he was doing everything with utmost emergency, study room ɗin sa ya nufa sai gashi ya dawo ɗauke da first aid box ya fara dressing mata raunukan da taji, idan yaga zata tashi sai ya dena.

Secretary Ayman yana kawo su gida ya koma Company bcuz alot was pending....


Zaune yake a saman couch ɗin ɗakin yana aiki a laptop ɗin sa, ya canja kaya zuwa riga armless baƙa da wando short shima baƙi, daga lokaci zuwa lokaci yakan ɗan kalli gadon yaga ko ta tashi, it was 6:30 Amma har yanzu bata tashi ba.
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya miƙe ya isa bakin gadon, goshin ta ya taɓa yaji ya wani irin ɗau zafi, she was burning with a high fever
Toilet ya ƙara komawa ya ɗebo ruwan sanyi tare da towel ya zauna gefen gadon ya matse towel ɗin ya aza mata saman goshi


Sai da yaji temperature ɗin ta ya sauka sannan ya maida komai toilet daga nan yayi alwala yazo ya shimfiɗa prayer mat ɗin In a corner a ɗakin yayi Sallah, ya gama sallar yana addu'a yaji tana surutai

Miƙewa yayi yazo kusa da ita ya zauna, ɗaura hannun sa yayi saman goshin ta her temperature was normal, mutsu mutsu ta fara tana motsa laɓɓanta alamun magana take amma bai san abinda take cewa ba,


Kunnen sa ya kara saitin bakin ta still Bai jin komai, ɗago kansa yayi yana shafa gashin ta to calm her down after a while yaga hawaye nabin kuncin ta,he was confused sai kuma ta fara kuka '' pls stay....., don't go..., ku rabu dani... Wallahi ba shege bane sai dai in kaine shege''.... Waɗannan sune abun da take murmuring at the same time throwing punches riƙe hannun ta Amreesh yayi yana jijjiga ta amma maganganun only got louder and chaotic ''MAHEE'' ya faɗa da ƙarfi,ita ma da ƙarfi ta taso ta rungume shi,her body was shaking hawaye ratata suke kamar an buɗe tap

Amreesh ya rungume ta patting her back ''it's okay you are safe now '' ya faɗa itako sai ƙara shige sa take kamar zata shige cikin sa


Bayan komai ya lafa ya miƙe tsaye da ita bayi yakai ta yayi mata alwala sannan ya sake fitowa da ita in his arms like a baby, hijabi dogo ya ɗauko mata ya sama ta, dama sallayar shimfiɗe take, hawa tayi ta kabbarta sallah, kitchen ya tafi ya haɗo mata corn flakes ya kawo bayan ta gama sallah he had made sure to feed her
''are you okay?" Ya tambaya his eyes gently looking at her, jinjina kanta tayi Sannan ta kwanta tana juya masa baya,
She wasn't okay,she feels sick,she is scared kallon ta yayi for some seconds kafin ya koma ya cigaba da aikin sa a laptop.
Lokacin isha'i ma gida yayi Sallah, bayan ya gama ita ma ta tashi tayi tayi sallar, bayan ta gama ta saci kallon sa taga ita yake kallo

Ƙasa tayi da kanta kafin ta miƙe a hankali ta cire hijabin,sai da tagama cirewa when she looked down taga kayan da ke jikin ta xaro ido tayi da sauri ta maida hijabin ,ido suka haɗa da Amreesh taji wata irin kunya ta kama ta
Da sauri ta fita daga ɗakin her heart racing sai da ta tsaya ta saita yanayin ta kafin ta nufi kitchen abinci mara nauyi ta dafa tasa cikin tray ta dawo ɗakin,he was still where she left him

'' ga abinci '' ta faɗa lokacin da tana dire tray ɗin gaban sa, kallon ta yayi sannan yace '' ke kika dafa?'' shiru tayi tana wani kallon sa kafin ta turo baki zata wuce yayi saurin riƙo hannun ta sitting her down on his lap'' i was just asking '' ya faɗa, tace '' a'a nima gani nayi a ajiye shine na ɗauka na kawo ma'' his lips twitched almost into a smile but it wasn't a smile, abincin ya fara ci idan yaci loma ɗaya ya bata har abincin ya ƙare bayan sun gama ya kai plates ɗin kitchen ya wanke kafin ya dawo ɗakin,koda ya shigo har ta kwanta, rage hasken ɗakin yayi ya cigaba da aikin shi,sai wurin sha biyu ya gama, shafa'i da wutri yayi sannan ya kalkamta komai ya shiga bayi ya wanke baki kafin ya kashe wutar ɗakin only leaving the bed side lamp addu'ar Bacci ya karanto ya shafa mata sannan ya shafa ya kwanta ya jawo ta hugging her as usual

The next day Salmah ta tashi da wani irin zazzaɓi, komai taci sai ta amayar ga baki ɗaya she felt weak and light kamar idan da za'ayi iska mai karfi zai tafi da ita, ko tsayuwa bata iya yi,sai dai ta kwanta Amreesh sai nan da can yake da ita, Dr Ahmad ya kira,yazo ya duba ta then he prescribed medicines for her, abinci Amreesh ya bata dan tasha magani tana gama ci tayi musu wanka dashi ido ya zaro yana kallon jikin shi da nata da ta ɓata, fashewa da kuka tayi,baice komai ba ya ɗauke ta suka shiga bayi, he undressed her and undressed too da sauri tayi ƙasa tana ɓoye fuskar ta,,she didn't want him to see her and she didn't want to see him either, ɗago ta yayi da sauri ta faɗa jikin sa tana ƙara fashewa da sabon kuka,shi kam yaga ta kanshi, da ƙyar Salmah ta bari sukayi wankan tare, kuma taƙi

16 / 69