Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   45 / 69

132K to 135K   out of 206.1K words

asibitin yana tafiya cike da ƙasaita, duk inda ya wuce his cologne lingers, mutane sai juyowa ake ana kallon shi, rigar jikin sa ta wani mugun matsesa, making out his abs, gashin San Nan da ya faɗo a gefen idon sa na hagu remained there,the complete devilish look was still there,ga Chilly Aura da yake exuding,kamar piece of artwork da Sai dai ka kalla daga nesa badai ka matsa kusa ba ko kayi gigin taɓawa... At this point ba matan kaɗai ba,harda mazan bakin su dropped,suma sunga rumour ɗin dake yawo akan Amreesh kuma sunga tattaunawar da akayi dashi cuz it was live... Suddenly sai gashi a hospital ɗin su? The ladies kamar zasu zuba ruwa ƙasa su sha,damn shiiit!
'' he's more handsome in person '' wata tayi whispering ma wadda ke kusa da ita,and on it went, Amreesh yayi kamar bai ji abinda suke faɗa ba ya cigaba da tafiyar sa leaving his mayataccen ƙamshi behind.

Office ɗin Dr Ahmad ya shiga,samun Ahmad yayi zaune in a very relaxed position ido suka haɗa Ahmad ya sakar masa murmushi,wuri Amreesh ya samu ya zauna sarcastically yace da hausa'' aiki kake ko shan ac?" Dariyar da Dr Ahmad bai yi niyya ba yayi, yace '' What's with the good mood?" Ƙyale shi Amreesh yayi,ya lumshe idanunsa,Fita daga office ɗin Dr Ahmad yayi , after a while ya dawo hannun sa ɗauke da wasu files, wurin da Amreesh yake yaje ya zauna ya fara buɗe files ɗin ɗaya bayan ɗaya yana yi ma Amreesh bayanin abinda suka ƙunsa '' You have fully recovered Zakee,yanzu Kai ma zaka iya experiencing ɗin emotions kamar kowa and you can feel like everyone else,ko ƙila da ɗan bambanci daban,but it's not a problem saboda baka saba bane with time zakayi adjusting '' Duk wannan bayanin da Ahmad yake har yanzu Amreesh idon sa rufe,bai ko motsa ba, now ya fahimci Dalilin da yasa ya iya sanin yayi fushi during the interview,he has recovered.

Ganin bai tanka ba yasa Dr Ahmad jawo wani abu kamar wuƙa daga table ɗin sa ya miƙa hannu with the intention of stabbing Amreesh,da sauri idanun Amreesh suka buɗe yace '' don't you dare!" Ƙyalƙyace wa da dariya Dr Ahmad yayi kafin yace '' wai so nake ingani idan da gaske ka warke,i wanted to see if you can really feel pain '' Harar shi Amreesh yayi yana faɗin '' ai dai idan mugunta ce,in anzo wurin ka anzo ƙarshe'', Dr Ahmad was really happy especially ganin yanda Amreesh ke magana,duk wannan cold attitude ɗin da rashin yin magana ya ragu sosai...


Wurin ƙarfe huɗu, Amreesh da Ahmad suka fito daga cikin asibitin, Amreesh a passenger seat Dr Ahmad a driver seat, tada motar yayi suka bar asibitin.

Along the way wayar Amreesh tayi ƙara alamar shigowar Message,for a while Bai duba ba,sai can ya ɗauki wayar ya kalli message ɗin

𝐴𝑛𝑜𝑛𝑦𝑚𝑜𝑢𝑠
“𝑌𝑜𝑢 𝑟𝑒𝑎𝑙𝑙𝑦 𝑎𝑟𝑒 𝑎 𝑤𝑜𝑛𝑑𝑒𝑟 𝐸𝑚𝑟𝑦𝑠....” wannan shine saƙon farko da ya fara shigowa, har Amreesh zai mayar da wayar sai ga wani ya ƙara shigowa

“Wanna play game?
Of course you do ?ko kana so ko baka so you're a participant Emrys ?...kaine na uku, mutum na biyu shine kyautar wanda yaci wannan wasan,so good luck...”
"Yours sincerely, Anonymous 😉"
Expression ɗin Amreesh bai canja ba daga waje amma daga cikithere was a storm,

" Be my guest 😁'' abinda Amreesh yayi typing a matsayin reply kenan with a mischievous glint,if this person is crazy,then he's better than that..

Wani wuri Ahmad ya kaisu, saukowa sukayi suka jera suka shiga ciki
******

Wednesday***

Salmah da Samha ne saye cikin wasu purple abayas da suka wani irin mugun yi musu kyau, Salmah ta ɗaure gashin ta in a low pony tail,ta yafa mayafin abayar dayake shima purple on her oval face, Almond eyes ɗinta na wani ƙyalli at the same time they looked dull Dan tana fargabar idan fa dangin Amreesh suka ƙita? Tafiya take slowly kamar wadda ƙwai ya fashewa a ciki. She looked beautiful duk da stress ɗin da take ciki.

Samha itama irin shigar Salmah tayi,tun jiya sukayi magana da Salmah and she has told her ita ba ruwanta wallahi idan mutum ya faɗa mata A.. sai ta karanta masa daga A-Z, infact wani irin nishaɗi take ji.

Amreesh dake zaune cikin motar ya fito ya buɗe ma salmah seat ɗin baya lokacin da suka iso wurin motar, murmushi tayi tana faɗin '' thank you '' kafe ta yayi da ido harta shiga ta zauna, Samha ma ta tsaya on the other side tana jiran same treatment,sai gani tayi Amreesh ya zauna ɗayan side ɗin da take jira ya buɗe mata,her jaw dropped ganin wulaƙancin Amreesh, shiko Amreesh yana shiga ya jawo Salmah jikin shi embracing her tightly, rungume shi tayi itama suna sakin ajiyar zuciya Tare, ƙamshin turaren su na shiga cikin hancin juna,ɗago kanta tayi tana kallon shi, Sosai yayi mata kyau,saye yake da farar riga V neck,his muscular chest slightly exposed,sai baƙin wando sweat pants,his silky raven black hair shining and smelling good, lips ɗinsa kamar yasa gloss,his eyes multicolored. Kallon shi Salmah take babu ƙiftawa sosai taga yayi mata kyau, infact kyan shi ƙaruwa yake a idon ta day by day..'' Wan'a kiss?" Ya furta ƙasan maƙoshi yana matso da fuskar sa dab da Tata,har hancinsu na goguwa,Dum! Taji gaban ta ya faɗi, da sauri ta ɓoye fuskar ta a ƙirjin sa,she felt so shy, Especially da taga akwai driver a gaba,he might have heard them.
Ƙara shigar da ita jikin shi Amreesh yayi,deep in his heart yana jin wani irin urge...for the first time he wishes to protect someone,so precious he wishes to love and cherish her... Lamo Salmah tayi ajikin Amreesh tana shaƙar daddaɗan turaren sa that makes her feel safe and protected.kafin ta sani har tayi dozing off... Samha kuwa tayi tsaye sai cika take tana batsewa, Amreesh ɗin nan ɗan rainin wayau ne wallahi, tana tsaka da antayamai harara taji yana faɗin '' Drive!'' ai da mugun sauri ta faɗa motar, a ɗayan seat ɗin gefen driver tana ƙunƙuni....



Zaune suke a parlor dukan su,mata da maza, Hajiya Turai, Hajiya Saude, Hajiya zakiyya sai Hajiya Maleeka, kowa zaune a kujera daban daban a palorn,ya'yan su zaune kusa dasu mata da maza. Wasu na latsa waya wasu na kallo,wasu kuma suna sha'anin gaban su.

Duk wannan abu ɗaya ake jira, Amreesh! So suke suga matar tashi da yayi claiming yana da, duk sun ƙagu da su ganta. Yar hira suke tsakanin su duk da kuwa dama can bawai shiri suke ba but they say 'an enemy of an enemy is a friend, right?' idan dai kan su cimma burin su akan Amreesh ne ai they can set aside there differences right?

Suma yan matan anxiously suke kallon kofar so kawai suke suga shigowar Amreesh kallon entrance kafin su kalli juna su sakar ma juna harara, I mean if you love someone and another person is making a move how will you feel?

Mazan kuwa,well suma so kawai suke suga matar Amreesh ɗin idan da gaske ne....

Tun kafin ya shigo ƙamshin turaren sa ya cika musu hanci, kafin footsteps ɗin sa suka shiga kunnuwansu,dukan su simultaneously suka juyo suna kallon entrance,Salati Hajiyoyin suka ɓuge dashi
'' Innalillahi wa inna ilaihi raji'un''

'' innahu min sulaimana wa'innahu Bismillahirrahmanirraheem''

'' A'udhubillah minashshaiɗanirrajim '' on and on they went kamar Amreesh yayi wani ƙaton zunubi dan ya riƙo Salmah a hannun shi.

'' yaunaga Sheri ƙulle ga haɓar zane,Amma yaron nan baida kunya!!!" Inji Hajiya Saude baki sake.

'' yo Abu ya haɗa da jinin Masu jajayen kunnuwa ai bakya tsammaci ƙasa da haka ba!" Inji Hajiya Turai, tana kauda kai
'' mudai kada azo a lalata mana yara abinda nake gudu kenan!" Cewar Hajiya zakiyya, Amreesh yayi da ɗai duniya bai san da zaman su a wurin ba,sai ma stairs daya haye,duk ƙwaƙwar su nason ganin fuskar Salmah basu ga komai ba, yan matan kuwa Ransu ya ɓaci kamar ba gobe ganin wata in the arms of their beloved, kauda kanta maraƙisiyya tayi kafin ta tashi tabar wurin a fusace. Sudai mazan taɓe baki sukayi suna kauda kai, they had alot to say. Hajiya Maleeka batace ko uhm ba, suna tsaka da maganganun su sai ga Samha ta shigo jaye da akwati.

'' ita kuma wannan daga ina?" Cewar Hajiya zakiyya,dukan su suka dawo da kallon kan Samha dake jan akwatin daƙyar, Amreesh was really a pain in the neck! Tafiya yayi yabarta wato ta ƙarata ko?

Kallon ta suke suna magana loud enough for her to hear.
Share su tayi tana Cigaba da jan akwatin,

'' shegiya har naji na tsane ta!" Inji Ummu, tana hararar Samha,ɗan dakatawa Samha tayi ta kalli mutanen dake parlorn,her foxy eyes studying them each..yanda suka zubomata ido kamar zasu haɗiye ta.'' ke uban me ya kawo ki nan?" Azeezah ta faɗa cikin daka tsawa, itama tana jin ta tsani samha,'' Ubanki ya kawo ni!" Inji Samha casually tana kallon su, every body was shocked jin abinda Samha ta faɗa. '' My Lady!" Dr Ahmad dake saukowa daga stairs ya kira, saye yake da t shirt purple,sai wando brown,his curly hair a bit messy, shima rigar jikin sa ta kama shi. Ƙafafun sa saye da wasu brown ɗin slippers,his pink lips glossy,sleepy eyes ɗinsa ƙyam akan Samha. Wani irin feeling yaji yana taso masa daga ƙasan zuciyar sa....



















WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17

Chapter fifty two: Akwai Mayu a dangin ku Amreesh?




Slowly ya fara saukowa daga stairs ɗin, Samha ta kafe sa da ido ko ƙiftawa batayi,and just then she realized how much she missed him,ya ƙarayi mata kyau sosai, shima Ahmad gani yayi Samha ta canja masa yan kwanakin da basu haɗuba.

Iska ya hura mata ya ranƙwafo with a smirk tare da faɗin '' Can't take your eyes off,my lady?" Matsawa Samha tayi tare da rolling ɗin idanunta, zuciyar ta running a marathon, yanda tayi rolling ɗin idanun yasa Ahmad yaji wani irin yarrr... Damn! If only she knew the kind of trouble she stirs idan tayi hakan....'' Ni gidan nake kallo ba kai ba!" Samha ta faɗa tana haɗe fuska,at the same time tana kallon ko ina na gidan, sosai ya burgeta,idanun ta suka faɗa saman wani aquarium mai ɗauke da ruwa kalar blue sai kifaye dake swimming aciki,she was utterly amazed.

Murmushin gefen baki Dr Ahmad yayi, ganin yanda samha ke wani wayancewa, '' I missed you'' Dr Ahmad ya faɗa stepping a bit closer idanun Samha suka ƙara girma jin abinda ya faɗa and su biyun suka wani tsura ma juna ido completely sun manta da mutanen dake zaune a parlor,it felt kamar su kaɗai ne and every other thing ya tsaya.

Murmushin gefen baki Itama Samha tayi,ta matsa kusa da Ahmad ya kasance space ɗin dake tsakanin su was very thin har suna shaƙar numfashin juna.

Their hearts beating in sync, zatayi magana taji ana Faman buga salati ana jan tsaki and all... Slowly idanun ta yakai ga mutanen dake zaune duka sun wani zubo masu ido kamar jira suke suyi Wani abu su rufe su da duka,

Idanun Samha suka sarƙe da na Azeezah that was giving her a killer look kafin na ummu,sai kuma judging eyes of the Hajiya's


'' wato karuwancin ne na waje bai isa ba har sai an shigo cikin gida ko?" Inji Hajiya zakiyya ido waje ta wani riƙe haɓa,sosai Ahmad yaji kalaman sun daki zuciyar sa,waye karuwa?

'' Kaima Ahamadu da ake ganin ka nan salihi ashe sheɗani ne?" Inji Hajiya Turai.... Idanun Samha suka zama blank jin yanda ake aibata Ahmad..oh sorry ake ai bata ta,

Matasan gidan mata da maza kuwa sun wani tsare ta da ido,she could feel it har ƙarƙashin ƙasusuwan ta, Dawo da idon ta tayi kan Dr Ahmad da yayi saurin ƙirƙiro murmushi yaja akwatin ta yana faɗin
'' Muje ki huta My Lady '' gyaɗa kanta samha tayi tana biye da shi,with every step they took idanun mutanen sai ƙara binsu yake, Samha could feel the hatred their eyes bore amma ta rasa mawa!?

Sluggishly Dr Ahmad ke tafiya kamar wani marar lafiya, Azeezah ta cire idanun ta daga Samha ta mayar akan rabin ranta damn...she loves this guy kamar ranta,'' Baka da lafiya?" Muryar Samha ta shiga kunnen sa,'' Rashin ganin ki ne na yan kwanaki!" Ya faɗa kai tsaye,Yar karamar dariya tayi tare da faɗin '' Did you have a degree a likitanci or in flirting, cuz you're really good at it...'' shima Ahmad yayi ɗan guntun murmushi yace '' a likitanci nayi degree Amma ganin ki yasa my heart automatically learn how to say this words... My lady'' cheeks ɗin Samha suka wani yi ja, she was blushing jin yanda Dr Ahmad ke flirting da ita,duk wannan maganganun da suke a kunnen mutanen dake wurin, Sai Salati suke zabgawa, Hajiyoyin su kalli juna su mayar da idon su kan Ahmad da Samha,yan matan kuwa su ma dai ransu yayi baƙiƙirin, Azeezah idonta suka ciko da hawaye,ya Ahmad bai taɓa yima kowa cikin su koda murmushi bane yet yake flirting Dan wannan yar alhakin?

Samarin kuwa sun zauna suna kallon ikon rabbi,sun wani yi tagumi kamar suna kallon show, Hajiya Maleeka didn't utter a word itama ta barwa su Hajiya Turai suyi tayi, The ppl in the parlor were literally cursing su Samha under their breath, wato Amreesh yayi nashi shima Ahmad bara ya zuba nashi tijarar ko?

Suna tsaka da wannan tunanin dai dai Samha da Ahmad sun kawo wurin su, tripping Samha tayi zata faɗi,da wani irin reflex Ahmad yayi wrapping ɗin hannuwansa around her waist,their eyes collided, Samha kuma tawani gripping ɗin rigar shi,the buttons went off duka, his madly riped abs came into view, '' You' okay my lady?" Dr Ahmad ya faɗa not minding yanda rigar shi ta buɗe da kuma yan sa idon dake zaune wurin, hawayen dake maƙale idon Azeezah suka fara bin kuncin ta, loudly sultana tayi tsaki,itama idon ta sun ciko da hawaye, tana ji kamar ana yanka zuciyar ta,

Kabir ya ɗan yi murmushi,he loves romance kuma abinda ke faruwa kenan yanzu a free show, sadeeq ya wani yi rolling ɗin idanun sa kamar wani mace, Kowa a parlorn da reaction ɗinsa,and the hajiyoyi were utterly speechless....


Lumshe idanun ta Samha tayi in a way that made Dr Ahmad yaji wani irin yimmm... Her eyes are so seductive, kallon shi take without actually knowing baki buɗe, like....taga maza da yawa masu abs of course and ita bai ma taɓa damun ta ba...yet...Dr Ahmad hits differently..ganin kallon da take masa yayi a mischievous smile in a whisper yace '' I know I have a freaking hot body.... thanks for the compliment with your eyes... Amma idan kika cigaba da kallo na haka the.....'' Da sauri Samha ta ture shi,glaring at him tace '' Ni bansan haka kake ba Wallahi '' tayi gaba shiko Dr Ahmad yabi bayanta da kallo,sauke ajiyar zuciya yayi zai tafi yaji Hajiya Saude tana faɗin '' Ashe kai ɗan iska ne Ahamadu?" Tayi maganar idanu zare, suma sauran sukayi masa chaaa, murmushi Ahmad yayi dishelving his hair yace '' Ashe sai yau kuka sani?" Daga haka yabi bayan Samha yabar su da baki sake, tsaki sukayi kafin su fara barin parlorn cike da jin haushi,Abinda na suka zo su gani basu gani ba rather sai haushin da suka kwasa especially the ladies....

********

Amreesh na sauke Salmah saman faffaɗan royal bed ɗinsa da aka sama navy blue bedsheet,ya cire mata veil ɗinta sannan ya shige toilet,buɗe idon ta tayi bayan jin rufewar ƙofar,tashi tayi zaune tana kallon ko ina na ɗakin,faɗin wannan ɗakin yakai na gidan Amreesh, setting ɗin iri ɗaya, kawai dai nan akwai wani neon lights a head board ɗin, da kuma ceiling....the room is so beautiful.

Sauka tayi daga saman gadon tana jin wani *euphoria* engulfing her, walk in closet ɗin Amreesh ta shiga ta ɗauko wasu riguna farare guda biyu knee length da boxers suma guda biyu tana jin wani rush of excitement why? Itama batasani ba.

Fitowa tayi daidai Amreesh ya fito ƙugun shi ɗaure da towel,his hair dripping wet, idanun ta sunyi tracing ɗin beads of water dake ɗigowa daga kanshi zuwa ƙirjinsa till they disappear into the towel, Wani irin murɗaɗɗen jiki ne dashi daya ga gym har ya gaji, fatar shi ta ƙara wani fari, His face looked so *ethereal*kamar wani piece of artwork,his muscles bulging kamar zasu fashe, lips red, eyes white

Murmushi Salmah tayi kafin ta ajiye rigunan dake hannun ta,ta ƙarasa inda Amreesh hugging him tightly,Amreesh stiffened for a second kafin yayi wrapping ɗin arms ɗinsa around, yana share mata gashin ta to the side,
'' what's with the excitement?" His sexy voice pierced her ears,ƙara matse shi tayi,kafin ta ɗago fuskar ta,tana kallon shi kamar yanda yake kallon ta,jan kumatun shi tayi smiling cutely tace '' Babu, kawai dai ina farin cikin kasancewa tare da kai!" Ta ƙarashe maganar tare da matsawa baya tana kallon jikin Amreesh for the second time,gani tayi kunnen Amreesh yayi ja, fuskar da cheeks ɗinsa slightly burning,he was blushing.... Rufe bakin ta Salmah tayi tana dariya wai namiji da blushing,takasa gane Amreesh one minute he's being romantic the next second kuma je looks shy,Idanun Amreesh sai yawo suke from one side to the other,wata kunya na kamashi, so yake yasa kaya, perhaps he'll feel better, Tsalle Salmah tayi ta ɗane shi ta baya,tana dariya '' You're blushing Amreesh!!!" Tayi maganar repeatedly tana dariya, Amreesh dake zare zaren ido kamar wanda yayi ma sarki ƙarya yace '' A'a ba blushing nake ba fa '' yayi maganar sincerely and innocently,'' to meyasa fuskar ka tayi ja,and your ears too '' Amreesh was speechless, Bai san me zaice bama,tun bayau ba,he has always been a shy person kuma bai taɓa zama kusan tsirara ba sai gaban ta kawai,why does he feel shy? Twirling Salmah ta farayi a bayan shi,and they both fell on the bed, Salmah na cigaba da dariya,Tana ƙarƙashin Amreesh da ya riƙe towel ɗinsa gam jin ya kunce, what's with

45 / 69