Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   44 / 69

129K to 132K   out of 206.1K words

ne? Murya na rawa tace '' Me yake damun tane?" Yana kallon confusion ɗin dake fuskar ta,miƙewa yayi yazo ya tsaya bayan ta ya ɗan ranƙwafo yana faɗin ''Tana da lung cancer final stage, I'm sorry da baki sani ba and it got to this stage,tana buƙatar surgery da gaggawa '' yayi maganar yana ɗaura hannayen sa kan kafaɗar ta ya wani ƙwalalo ido yana lasar baki, just like a typical ɗan iska....

Mahma ko wani jiri taji yana kwasar ta, yaushe? Sheshsheƙar kuka ta fara hakan yasa ya fara bubbuga shoulders ɗinta his hands roaming on her shoulders da wani fake tausayi a fuskar sa '' How did this come to be?" Ya faɗa in a whisper, Gabaki ɗaya hankalin ta baya tare da ita. Tana kuka tace '' Nawa ne kuɗin surgery?" Ƙara tausar kafaɗar ta yayi yana faɗin '' 2 million '' wani irin zabura tayi ta mike daga saman kujerar in the process ta buge masa hanci Da baki da kanta, baya baya yayi yana dafe bakin shi Dammn shit!!! It hurts

It's bata ma sani ba,cuz a ruɗe take '' Ina zan samu wannan kuɗin....? WHO will help us...? Ya Allah...'' on and on she went.
Ya ɗauki lokaci wurin nayi masa zoge kafin ya sai ta kanshi ya miƙe yana jawo mahma wanting to take advantage of the situation, hannayen ta biyu ya riƙe suna facing juna, Slowly ta zuba almond eyes ɗinta cikin Kananan idanun sa da sukayi ja, and what a very set of ugly eyes he had... Mahma natsuwa tayi tana kallon shi, da wata yar iskar murya yace '' zan iya taimaka miki da kuɗin surgery in kin bani haɗin kai!" Yayi maganar yana lasar baki yana mata kallo from head to toe,Tuni ƙwaƙwalwar ta tafara taro mata abinda ya faru a China, shaking jikin ta ya fara ganin yanda yake ƙara kusanto da fuskar shi dab da Tata,girgiza kanta ta fara yi Hawaye nabin fuskar ta,he wasn't listening '' No'' ta furta in a whisper tana ƙoƙarin ƙwace kanta,ƙara riƙe ta yayi gam, her trauma kicked in her her adrenaline high and survival instincts?"No!!!!!" Ta faɗa da ƙarfi kafin da duk strength ɗinta ya ture shi faɗawa yayi saman table ɗin sa duk abubuwan dake saman table ɗin suka faɗi ƙasa... Rufe kunnuwanta tayi da hannayen ta,tana numfashi kamar zata shiɗe

Dr ɗin nan kuwa kasa tashi yayi dama akwai wata Allura saman table ɗin nashi and his butt landed on it..🤣

'' Damn shiiit!!! '' ya faɗa yana sauka daga saman table ɗin,yar ƙara yayi kafin ya miƙa hannu ya cire allurar da ta laƙe masa, it was painful..wurin mahma da ta gama ruɗewa ya ƙaraso a fusace yace '' Ke dan uwar ki matsiya ciyar dan kin samu za'a taima keki shine zaku yi ma mutane hauka ko? To Bari in gaya maki your sister if she doesn't get treated today mutuw...'' kafin ya idasa sentence ɗin da, mahma da ta rufe kunnuwanta ta miƙe idanun ta sunyi wani arnen ja,kamar zakanya tayi tsalle ta cafko wuyan shi, tazaro ido tana faɗin'' Idan ka ƙara faɗin ƙanwata zata mutu,i will cut your tongue and feed it to the dogs I swear'' tayi maganar tana ƙara damƙe masa wuya ta haɗa shi da table ɗin sa,idanun sa waje,har ya fara shinshino mutuwa when suddenly wasu nurses mata biyu suka shigo office ɗin,zubar da Files ɗin hannayen su sukayi suka iso suna ɓanɓare mahma that seemed to be out of her senses,da ƙyar suka cirota daga jikin Dr ɗinnan in the process suka yaga mata hijabi ya rabe gida biyu. Tana sakin shi ya faɗi wurin gasping for air yana matsawa baya, yana tari,ƙwace kanta tayi tafita daga office ɗin looking completely insane

Kan doctor sukayi suka tayashi miƙewa,kallon office ɗin sukayi it looked scattered ruwa ɗaya daga cikin nurses ɗin ta bashi ya karɓa gulping it down completely har yanzu bai dawo daidai ba dan ba ƙaramar shaƙa yaji ba.


Bayan ta fita daga office ɗin ward ɗin Samha ta koma looking at her for the last time,she can't imagine life without her she had lost more than enough. Share hawayen ta tayi ta nufi kofar baya ta asibitin ta fita, nan ta samu wani baƙin hijabi daya ga ruwa yaga duniya tasa,a little away ta hangi slippers sun ci sun cinye suma tasa sannan ta fita daga asibitin.

Tafiya take bata san inda zata ba,ta faɗi nan,ta tashi can, ta zauna nan tayi kuka,ta miƙe can ta cigaba da tafiya she wasn't sure ta ina zata fara neman miliyan biyu in one day ba,idan ta ga masallaci zata tsaya tayi Sallah before she carries on, bayan tayi sallar la'asar unknowingly ta ɗauki hanyar asokoro, tsohon gidan su ta tsaya tana kallo,har yanzu ba'a gina wurin ba,har yanzu the ruins were still there except yan gwan gwan sun kwashe roofs ɗin. Hawaye na Shatata kan fuskarta tabar wurin,inda Aliyu ya zauna ranar taje ta zauna,wani kuka ne ya ƙwace mata remembering how he hugged them ranar,"Papa!! Mama!!" Ta kira da ƙarfi and helplessly,ta daɗe tana kuka awurin kafin ta miƙe ta bar wurin ta cigaba da tafiya without knowing inda take sa ƙafa ba, kallon setting sun ɗin tayi zuciyar ta na mata wani irin zafi sai kuma ta kalli tall buildings ɗin anguwar there wasn't a single soul waje, cigaba da tafiya tayi.. ashe har ta hau kan titi ita bata sani ba ƙiiiii!! Kake ji saura kaɗan mota ta buge ta,it was Dr Ahmad
**""End of flash back""**

'' And that's how I met him,who in turn brought me into your life Amreesh " Salmah ta faɗa tana riƙe fuskar Amreesh that had an unreadable expression, duk wannan labarin da ta bashi,she made sure ta cire part ɗin da akayi abusing ɗin su to her it's not something Worth saying,wani irin tausayi yaji ta bashi tausayin da bai taɓa jin shi akan kowa ba, rungumeta yayi sosai ajikin sa, Slowly tace '' I can't lose you Amreesh, losing you will be an even bigger blow to me than all I have been through,kada ka barni ''tayi maganar hawaye wasu na bin wasu,'' I won't Mahee '' Amreesh ya faɗa kissing her hair,shima he had been through a lot but ba kamar su ba.

Jin saukar numfashin ta yayi alamun tayi bacci, kwantar da ita yayi,ya rufa mata blanket ya fita daga ɗakin.

Dr Ahmad ya gani tsaye a balcony hannun shi riƙe da coffee, Ƙarasowa wurin shi Amreesh yayi, sassanyan iskan brushing against his skin tsayawa yayi kusa da Dr Ahmad ya jingina da railing ɗin wurin '' You okay EMRYS?" Dr Ahmad ya faɗa sipping from his coffee,he rarely calls Amreesh da Emrys sai dai zakee,the two men stood in silence for 5 minutes kafin slowly Amreesh yace ''SEB, kana ganin idan tasan koni WAYE will she stay?" Amreesh ya faɗa with a distanced look a fuskar shi, murmushi Dr Ahmad yayi, mainly saboda Amreesh in za'a kaɗa a raya baya kiran sunan shi, neither Ahmad nor Sebastian sai dai yayi maganar shi kai tsaye yet he just called him Seb today? Yar ƙaramar dariya Dr Ahmad yayi,hakan yasa Amreesh ya juyo ya lalle shi ''Sorry'' ya faɗa yana ɗaga hannu sama in a surrender kind of way can yace '' ka damu ne?" Shiru Amreesh yayi yana ƙoƙarin sanin idan ya damu,after a while yace '' I don't know '' jinjina kanshi Ahmad yayi kafin ya juyo fully suna fuskantar juna yana kallon idon Amreesh yace '' Are You afraid of losing her?" Nan ma Wani shiru ya biyo baya kafin Amreesh yace '' taya zan sani?"
'' You love her?" Jinjina kanshi Amreesh yayi, eh yana son ta mana otherwise why would he stay with her?.

Bubbuga kafaɗar shi Ahmad yayi with a grin on his face yace '' Kada ka damu Romeo, Juliet bazata Barka ba"
'' You think so?" Amreesh ya tambaye duk da zuciyar sa doesn't think so, yacigaba da faɗin '' old man Zakee wants me to bring her na tabbatar can wani zai faɗa mata ina the most horrible way possible ''

''Da gaskiyar ka Zakee and that's why it's important kasamu lokaci ku zauna ka faɗa mata da kanka,komai ya biyo baya then You will handle it uhm?" Nodding Amreesh yayi,amma taya zai fara? Bai saba Magana ba taya zai fara? Zata yarda?

'' Go and sleep Zakee '' Dr Ahmad ya faɗa yana tura Amreesh forward, ɗan tsuke fuska Amreesh yayi yace '' stop pushin me Seb'' Dr Ahmad bai ji ba sai da ya kai shi har ƙofar ɗakin shi Sannan yace ''ka wani zo ka tsaya nan,while we are hoping to see babys bouncing,kaje ka rungumi matar ka pls''

'' Ɗan iska '' Amreesh ya faɗa yana shigewa ɗakin shi, dariya Dr Ahmad yayi kafin ya koma ya ɗauki coffee ɗin sa ya shige nasa ɗakin.

Hawa saman gadon Amreesh yayi ya ja blanket ya rufa pulling Mahma close, kallon fuskar ta yayi for seconds kafin slowly yayi pecking ɗin lips ɗinta,in a whisper yace '' I don't know if you will stay with me if you find out Mahee, but I don't want to let go..."


















WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17

Chapter fifty one: The game

𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘)𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17

https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt


𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑓𝑖𝑓𝑡𝑦 𝑜𝑛𝑒:𝑇ℎ𝑒 𝑔𝑎𝑚𝑒.....



The next day....

11:00am


News room

Amreesh zaune gaban yan jarida cikin shigar baƙaƙen kaya from head to toe,ƙafa ɗaya saman ɗaya, Baƙin gashin sa ya sauko har kafaɗar sa slightly covering his left eye,hakan yasa ya ƙara zama kamar wani villain daga movie...ga ƙamshin turaren sa da ya cika ko ina, it's hard to breathe, fuskar shi ba rahama ko kaɗan sai ma tsuken da take fiye da koda yaushe, Ga wani irin dangerous aura that oozes out from him....

Gabaki ɗaya News room ɗin wani irin tensed atmosphere ne,duk da Ac'n dake kunne gumi suke, tun ɗazu Suka dinga rantafo tambayoyin su,yet Amreesh yayi shiru yaƙi tankasu rather sai binsu yake da cold eyes ɗinsa dake piercing right through their souls,kowane ɗan jarida tsoro ne bayyane a fuskar sa kada ace yayi offending ɗin big short,idan hakan ya kasance then...ba ɗan jaridan kaɗai ba,har da gidan jaridar su abun zai shafa, lokaci ya cigaba da tafiya yan jarida sai kallon juna suke suna kallon Amreesh that looked like a devil from hell, A matuƙar bazata suka jishi yana faɗin cikin sexy voice ɗinsa

'' Who gave you the audacity to print those pictures...'' Abinda ya faɗa kenan ba tare da ya kalli kowa cikin su ba. Wani irin gumi ne ya fara tsatstsafo musu dukan su,they were confused basu ya kamata su yi tambaya a basu amsa ba? Why are they getting questioned in return?

Amreesh ya cigaba da kallon su da icy cold eyes ɗinsa ganin yanda tsoro ya bayyana a fuskokinsu,wani ɗan jarida cike da ƙarfin hali yace '' Yallaɓai Zakee, wannan tambayar taka don ka kauda hankalin Mutane ne daga tuhumar da ake maka ne ko akwai wata manufa?" Wannan tambayar da ɗan jaridar yayi yasa sauran yan uwansa sauke ajiyar zuciya, maybe yanzu pressure will be shifted back to Amreesh,kafe ɗan jaridan da ido Amreesh yayi,hakan yasa ɗan jaridar yaji hanjin cikin sa kaɗawa, The atmosphere was intense '' dame ake tuhuma ta?" Amreesh ya faɗa da wani irin devilish voice da kuma Hausar da basu yi tsammanin ya iya ba, yana watsa musu wani shegen kallo,kusan sumar zaune sukayi, wata yar jaridar da tasa wasu shegun matsatstsun kaya,duk surar da Allah yayi mata a waje tana wani ƙwarƙwasa tana juya ido in a seductive voice take faɗin '' yallaɓai Zakee ana tuhumar ka da lalata da ƙananun yara because you're influencial,kuma iyayen yaran basuda yanda zasuyi cuz at last you're a powerful person mai zaka ce game da hakan?" Completely yanda take maganan da body language ɗinta zai nuna maka abinda ke ranta,she was advertising her self,tana manta da aiki suke anan,well who wouldn't? The mighty Amreesh Zakee ga kyau kamar shi yayi kansa ga izza ga mulki? Ga wani irin charming Aura he's the perfect definition of every girls' dream

Kallo ɗaya Amreesh yayi mata ya ɗauke kai,while yan uwanta yan jarida ta basu mugun mamaki,sun santa she was professional yanzu kuma what's with the attitude? Dawo da kallon kan Amreesh sukayi yanzu ba lokacin damuwa da abinda tayi bane, lokacin ɗaukar labari ne...

Jinginar da bayan sa Amreesh yayi a kujerar da yake zaune yana yi musu kallon ƙasan ido,for a heart beat sun riƙe numfashin su, why the hell is he like this!!!?

'' Duk wanda yake tuhuma ta da lalata da yarsa anan ko a wani wurin daban can step forward '' Suka ji deep voice ɗinsa,he said it so casually kamar ba wani abu bane... Amreesh kuwa wani irin yanayi ya tsinci kansa, he's heart was raging. .in a way it never did. Yan jaridar suka fara kallon kallo,Toh su dan rabbi Ina zasu san dawa dawa yayi ma hakan?

'' Yarinyar da aka kama ku can testify '' wani ya sake faɗa a tsorace,kallon shi Amreesh yayi kafin slowly yace '' Where is the girl?" Yawu ɗan jaridar ya haɗiye, perhaps Amreesh yayi threatening ɗin ta ba lallai ta iya magana ba,or perhaps karuwar sace?

Tsit sukayi a wurin, The tense doubling up, Gyara zaman shi Amreesh yayi a matuƙar kausashe yace '' ku dukan ku have invaded my personal privacy, Kuka tozartani nida mata ta ta hanyar yaɗa hotunan ƙarya" Kalaman sa sun sauka cikin kunnuwansu kamar Bombshell, idanu waje suke kallon Amreesh matar sa? Yaushe yayi aure?so suke suyi muhawara a tsakanin su yet Amreeshs' Aura was oppressive...so damn oppressive!! Secretary Ayman dake tsaye a bayan fage ya waro ido shima,damn! Bai san da cewa matar ogansa bace yarinyar nan, gaske Amreesh yayi magana maimakon yanda suka saba sai dai shi yayi attending ko insun zo tare sai dai shi ya amsa yan jaridan amma yau Amreesh yayi magana da kanshi what position must she have hold on his heart? tunanin shi ya katse lokacin da yaga Amreesh ya miƙe yana faɗin

'' I have the right to sue you all for personal privacy invasion,zaku haɗu da lauyoyina....'' daga haka Amreesh ya sauka daga stage ɗin yana tafiya ɗaya bayan ɗaya mike he owned the place....

Yan jaridar yanzu kam They were dripping with sweats, Kai idan ma akwai abinda yafi zufa yanzu shi suke,wasu har sun fara kuka,they knew it, Amreesh was ruthless sun sani Amma to this extent? Damn shiiit! Susa suka zo ɗaukar labari how did things turn out this way?

Sai gudu suke suna bin Amreesh amma tuni Amreesh yayi gaba Secretary Ayman bayan shi, Yana wani murmushin mugunta,yasan boss ɗinsa rarely reacts idan an masa Abu amma when he does? Kashin mutum ya gama bushewa.... And in real sense bawai yan jaridan yake nufin su biya ba,Gidan tv'n su zasu biya. Amma ai ta shafe su ko? Albashin su zai koka aiko?
Shigewa motar da aka buɗe masa Amreesh yayi yana kunnen uwar shegu da magiyar yan jaridar, They have crossed the line they shouldn't have involved his personal life.....

Jinginar da kansa yayi on the head rest ya lumshe idanu,his cologne along with his aura ya wani cika motar.

Ayman da driver suka kalli juna, basu san inda zaya ba,and suma da kansu suna tsoron yimasa magana kada ta shafe su.

Secretary Ayman be yayi shahadar faɗin '' Yallaɓai ina zamu?" Sai da Amreesh ya ɗauki kusan minti biyar kafin yace '' BLOOM HEALTH CARE '' tada motar driver yayi suka ɗau hanya


***"*Anonymous "***

Zaune yake cikin wani wurin da yake mamaye da duhu,babu abinda ake iya gani,hasken tv'n kaɗai ne source of light a ɗakin

Slowly yakai hannunsa ya kashe tv'n with a smirk on his face yace '' You're really a wonder Emrys... Let's see for how long this goes on'' yayi maganar cikin harshen turanci yana ke cewa da wani irin muguwar dariya irin ta mugayen mutane, idanun sa babu komai sai tsantsar ƙiyayya, tsagaitawa yayi da dariya ya sake faɗin '' You have to pay for your sins Emrys, idan har ban tarwatsa rayuwar ka ba, idan har ban saka ka ɗanɗana kwatankwacin abinda naji ba,i won't rest...but how though? You seem untouchable..'' yayi maganar idanu waje, ƙiyayyar da yake ma Amreesh oozing out within the confines of the four walls, lokaci guda idanun shi suka sauka akan bangon ɗakin daga gefen hagu,hoton Salmah ne kafe a wurin sanye Da Kayan da tasa ranar da suka je gidan marayu tana murmushi,kamar wani marar hankali ya isa wurin hoton yana shafawa da hannun sa,kafin ya sake sheƙewa da dariya,da wani irin muguwar murya yace '' Looks like all hope isn't loss Emrys... Eh balallai bane in iya cimma ka,but then her?.... Through her I can break your defense Emrys....zan iya amfani da ita Emrys... I can see her love in your eyes..., idan na raba ta da duniyar then...that will be a huge blow to you and we will be EVEN EMRYS!!!!'' at the moment yayi kama da psychopath, a complete psychopath, ko ina na jikin sa sai rawa yake,his hatred raw...''Welcome to your doom Emrys '' yayi maganar yana komawa a ɗayan ɓangaren inda Hoton Amreesh da yagama ya galgalawa beyond recognition.... Kafin ya jawo wayar sa daga aljihun sa ya daddanna,mayar da wayar yayi cikin aljihu ya sake zama inda ya tashi da farko, kwalbar wine ya ɗauka ya zuba cikin wani glass cup,ƙafa ɗaya saman ɗaya ya kurɓa kafin idanun shi na wani ƙyalli yace '' Bari in faɗa muku, farkon kuskuren da mutum zai yi a rayuwa shine ya fara soyayya...daga lokacin da ka fara soyayya Ni matter how untouchable you're, wannan soyayyar will always bring you to your weakest state In life...'' yayi maganar kamar akwai wani a gaban sa,sai kuma yace '' nasan da yawan ku zasu ƙaryata but then...kubari kuga yanda Emrys zai haukace when i make my move...'' He said with a *malevolent*glint in his eyes ... Yana cigaba da shan wine ɗin sa

***********

Bayan sun ajiye Amreesh,alama yayi musu da su tafi without saying a word.

Shiga yayi cikin

44 / 69