Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   3 / 69

6K to 9K   out of 206.1K words

ba, if you could do this much for me I'm sure you will never hurt me! And I trust you! Besides idan ka cutar dani,ina the future idan kazo neman auren Samha se in ƙi." Tana kai wannan ta juya tabar wurin da gudu. Dr Ahmad ya bita da ido harta ɓacema ganin sa zuciyar sa na mugun bugawa da ƙarfi duk cikin kalaman ta ba wanda ya zauna daram kamar ina yaje "neman auren Samha" dafe zuciyar sa yayi tare da jingina a jikin motar ya lumshe ido. he doesn't know why he feels that way

After a while ya shiga motar ignited the engine and left.

Be tsaya ko ina ba se Apartment ɗin Amreesh.

********Amreesh**"**

Sanye yake da riga fara armless da baƙin wando shorts. His hair loosed fuskar nan Murtuke as usual he looked so handsome ga uban ƙamshin da yake ta zubawa. Zauna yake a parlon ƙasa with a laptop a gaban shi and a cup of coffee he seems deeply focused when suddenly the bell rang

Sarai yaji Amma yayi zaunen shi kamar be jiba he dislikes uninvited guests haka aka cigaba da ringing ɗin door bell sedan yaga ma shan ƙamshi sannan ya danna remote and the door opened.

Dr Ahmad ne ya shigo riƙe da documents ɗin ɗazu tsaya wa yayi ya cire takalmin shi Sannan ya shigo.

Tsaya wa yayi cak yana kallon Amreesh "da na kana nan kabarni ina ta danna bell ka ƙi buɗewa?" Dr Ahmad ya faɗa yana binsa da harara tare da zama opposite to him "uhm" kawai Amreesh yace ba tare da ya denna Abinda Ya ke a laptop ɗin ba

Girgiza kan shi Ahmad yay "Allah ya shirye ka"

Shi dai Amreesh be ma tanka masa ba hannu Ahmad yakai ya ɗauke coffee ɗin Amreesh,wani kallo yay mishi shi kuma yay wani irin luu da idanun shi kamar ze rufe amma se ya kashe ma Amreesh ido ɗaya

Ɗauke idon shi Amreesh yay ya maida a kan laptop ɗin shi.

After a while Dr Ahmad ya gama da coffee ɗin ya aje a saman table ɗin

"ZAKEE" Ahmad ya kira in a serious tone ɗan ɗagowa Amreesh yayi ya kalleshi "the girl has signed the contract"

"Uhm" was the only reply bedamuba yaci gaba da faɗin "she's an orphan, and Bata da waliyyi,so nine waliyyin ta!"

"Uhm" the reply didn't change

Ɗan tsare shi da ido Ahmad yayi kafin yace" You Are going to be a groom Bayan sallar zuhr

Nan ma reaction ɗin ɗaya ne girgiza kanshi kawai Ahmad yayi

Abokin nashi se Allah he just hopes that Salmah will be the solution to the problem

Suna Nan zaune har lokacin zuhr yayi Ahmad was the first to stand up, upstairs ya nufa and he took the left turn akwai ɗakuna biyu a wurin first room ɗin ya buɗe ya shiga ɗaki ne it looks like na Amreesh amma wannan everything was painted in green bayi ya nufa and after some minute se gashi ya fito ɗaure da towel a ƙugu Masha Allah Shima sai Dr Ahmad ba a baya ba ,yana da ginannen jiki kamar Amreesh ga jikin shi duk gashi

Gaban mirror ya zo ya idad da tsane jikin shi Sannan ya shafa lotion ya koma ya ɗauko wata shadda fara yasa ya feshe jikin shi da turare masu da ɗaɗan ƙamshi ya taje Afro hair ɗin shi Sannan ya sa hula Masha Allah he looked extremely handsome different from the usual Dr Ahmad !

Fitowa yay ya nufi ɗakin Amreesh Kafin ya ƙwanƙwasa Ma ƙofar ta buɗe and....

Dr Ahmad kafe Amreesh yay da idanun ko motsin kirki ya kasa wannan kyau haka Masha Allah Shima Amreesh ɗin sky blue shadda irin Na Ahmad ne jikin sa and they dressed the same but his own handsomeness was on another level

Ganin yadda Ahmad ya kafe shi da ido yasa ya sauke fuska sannan ya bangaje shi yay gaba

Dafe zuciyar shi Ahmad yay in a dramatic way Yana faɗin"Wannan kyau haka? K nan duk basarwar da ake ana son amarya ta yaba? " Sarai ya jishi Amma se yay kamar beji ba. a parlon ya tsaya ya ɗau wayar sa sannan ya fita

Dr Ahmad saukowa yay ya ɗau mukulli koda ya fito har Amreesh yay ma kanshi mazauni a motar

Shima be ɓata lokaci ba ya shiga ya ja su zuwa masallacin.

Bayan sallar zuhr aka ɗaura Auren AMREESH YOUSUF ZAKI DA AMARYAR SA SALMAH ALIYU SABO bisa sadaki dubu hamsin

Ppl were coming over to congratulate them harma wasu suke ɗauka ko Amreesh baya jin Hausa while wasu kuma were utterly suprised mutumin da suke gani a tv yau gasu face to face! And he doesnt look like bahaushe because ko kaɗan idan ka kalleshi bazaka taɓa ɗauka yana jin Hausa ba especially because of his skin da kuma idanun sa.... while ppl were coming to congratulate them shikam sulale wa yay yabar masallacin ya koma cikin mota he hates crowded places.










WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17

Chapter four: Our home

"we are going home" Amreesh ya faɗa tare da jingina kanshi a headrest ɗin kujerar throwing his head back wards tare da lumshe idanun da.

Da katawa Dr Ahmad yay daga igniting ɗin motar ya juyo ya kafe shi da ido, "Matar ka pa"?ya tambaya after a while

Kamar bazeyi magana ba can kuma se yace"zan yi tafiya ne, don't ask any further" yay maganar kamar anyi Mishi dole. Magana is one of the things he doesn't like unless necessary.

Dr Ahmad ya jinjina kanshi kawai batare da ya sake cewa komai ba yay igniting ɗin motar suka ɗau hanya"where are you traveling to?"

Ya tambaya after a long time of silence "China" he replied after a while still idanun sa a lumshe

"Kasan amarya won't be happy idan bata ga ango ba, it's your first night man" buɗe blue eyes ɗin sa yay and tilted his head towards Ahmad wanda yake tuƙin shi kamar ba shi yay maganar ba

"Me first night ya ke nufi"ya tambaya da ita kar gaskiyar shi! Burki Ahmad ya taka which threw them both forward cuz basu da seat belt ba

Ƙara tsuke fuska Amreesh yay se kuma ya ƙara maida kanshi back wards ya lumshe idanun sa jin yadda Ahmad ya kafe shi da ido.

Bayan kusan minti biyar "are you serious man? Bakasan abinda ake nufi da first night ba? Ƙin tan kashi yay hakan yasa Ahmad ya tada motar suna tafiya ya na yima shi tsiya SE ya kalleshi SE ya tuntsire da dariya

Haka har suka iso gidan parking yay suka fito tare suna tafiya " but seriously man, ya za'ay day amarya? And I have told her yau za ayi aure? Ahmad ya faɗa yana tura ƙofar palorn"kayi duk abinda ya dace" ya faɗa yana haye wa sama while Dr Ahmad ya zauna a saman sofa thinking about lots of things

Tunanin sa ya katse lokacin da ƙamshin turaren sa ya bugi hancinsa kafin foot steps ɗinsa ɗaga idanun sa yay ya zube su akan Amreesh that has changed into a black suit that perfectly complimented his white skin ya ɗaure gashin sa into a pony tail as usual his lips looked glossy and more reddish kamar ya shafa man baki fuskar sa expressionless as always SE zuba ƙamshi yake

Ga wani tsadadden wrist watch Black color da yasa. he looked absolutely perfect and sexy....mata da yawa Are dying to have his attention and yet... "Man wannan kyau haka? Kada ƙasa yan mata su zaune" Ahmad ya faɗa with a mischievous smirk on his face!girgiza kanshi kawai Amreesh yay this guy will never change. "Ina akwatin? " It's in the car" he replied walking out. Dama tun tuni ya shirya ma tafiyar at first he wasn't sure amma yanzu he had to.kashe komai Ahmad yay kafin ya fito daga ciki ya kulle ƙofar.ya isa motar shi ya ɗauka masu wayoyin su. Ko da yazo har Amreesh yay settling inside the G-wagon .he got into the driver seat kafin ya tada motar and he drove them away.

"Kwana nawa zakai"? Dr Ahmad ya faɗa his attention on the road "2weeks" he replied slowly looking out the window

Few minutes later SE GA su sun iso airport ɗin they came out together. Suna fitowa wasu jibga jibgan maza guda huɗu came over to welcome come them dukan su sanye suke da baƙaƙen suits hakan na nufin body guards ne

Atare suka yi musu sannu da zuwa,ɗaya daga cikin su kuma ya buɗe Boot ya ciro akwati yay gaba while the other three suka take ma su Amreesh baya.

Dr Ahmad be bar airport ɗin ba har sai da jirgin su ya tashi sannan ya shiga motar sa ya ɗau hanyar asibiti lokaci ɗaya his heart rate increased da yay tunanin Samha

****AURA PRIVATE HOSPITAL****

Sanda Salmah ta koma ward ɗin ta samu Samha tayi Bacci hakan yasa ta zauna a gefen gado holding onto her hand ta faɗa duniyar tunani

'A'a long as Samha will live happy and comfortable life then the sacrifice is worth it! It doesn't matter what she has to bear,she will do it with pleasure ' ta ayyana a ranta tana ƙara kallon fuskar Samha that looked so innocent while sleeping....

Ƙwanƙwasa ƙofar akai ta bada izinin shiga se ga doctor Ahmad ya kutso kai hannun sa riƙe da take away na abinci still cikin kayan daurin aure. Sallama yay ta amsa tana sadda kai,and she greeted him ya amsa tare da tambayar me jiki

Miƙamata take away ɗin hannun sa yay ta karɓa tanay Mishi Godiya . Ajewa tai a gefe cuz it has not been long da ta cinye kazar da ta kawo ma Samha. " An ɗaura auren" ya faɗa after a while,ƙasa yay da kanta Zuciyar ta na mata wani irin what's the future of her marriage? Who is she married to? Me yasa bata tambaya ba tunda farko? Many thoughts ran in her mind tana ƙoƙarin ƙarfa fama kanta guiwa 'as long as Samha tayi farin ciki it's all worth it ' ta raya a ranta

"Allah ya sa hakan shi yafi Zama alkhair" ta faɗa after a while "Ameen" ya amsa yana kai sunansa ga Samha that was sleeping peacefully ɗauke idon sa yay

Bayan ya jujjuya maganar cikin ransa yace"zaki tare ne idan an sallame ku daga asibiti" faɗuwa gaban ta yay da sauri ta kalle shi , shima ita yake kallo

Tana wasa da hannun Samha dake cikin nata tace"zan iya tafiya da Samha pls" ta tambaya tana marairaice fuska kamarzata fashe da kuka

Jin jina kanshi yay sannan ya miƙe ya fita daga ward ɗin

Tana fita Samha ta fisge hannun ta hakan yasa Salmah ta kalle ta with shock written all over her face. Tun lokacin da Dr Ahmad ya shigo ya farka ɗan haka she heard everything

"Mahmah aure ki kayi? Samha ta tambaya tana kafe ta da idanu

Jinjina kanta tayi kafin ta fara mata bayanin what led to it hawaye shsɓe shaɓe a fuskar ta.itama Samha kukan take "why would you sacrifice your life for me? Idan da wata rana na butulce miki? Do I even deserve your sacrifice?idan da na...." Da sauri Salmah ta rufe mata baki tana girgiza mata kai at the same cleaning her tears "insha Allah bazaki butulce min Sam" ta ƙarashe maganar tana rungumota

"Ina kaunar ki sosai anty na" nima ina kaunar ki sosai ƙanwata"

After a while they disengaged from the hug and began talking about something else to relieve the atmosphere.

Se bayan laasar Dr Ahmad ya dawo hannun sa riƙe da ledojin abinci da kuma kaya be wasn't sure idan kayan za su masu but they should manage. Bayan ya ƙwanƙwasa am bashi izinin shiga ya tura ƙofar ya shiga. Da Samha ya ci karo Wadda kallo guda ta mai ta ɗauke kai. Shi ko wane irin masifaffen bugu zuciyar shi keyi ba ƙaƙƙauta wa. Mazewa yay ya idasa shigowa ya ajiye kayan da ke hannun shi

" Ina yayar ki"

"Tana baye"

"Okay"

Wayar shi ya ciro ya fara latsawa amma he wasn't understanding anything hankalin shi bakan Samha wadda tunda ya shigo take cika tana batsewa for no reason

Salmah CE ta buɗe ƙofar toilet ɗin ward ɗin ta fito ganin Dr tayi mashi sannu da zuwa ya amsa yana nuna mata kayan da ya shigo dasu sosai tai Mishi Godiya.

Miƙewa yay ya fita daga ward ɗin da kuma asibitin gabaki ɗaya

Duba kayan suka shiga yi iya da samha abayas ne masu kyau of different colors and sizes.

Kayan sun yi masu kyau sosai

Acikin kwanakin da suka biyo baya kullum sai Dr Ahmad ya zo ya duba su har yau da yakasance ranar sallamar su

He was there, shima ya karɓar musu takardar sallama.at around 4 suka bar asibitin a tunda suka ɗau hanya ba wanda yayi magana samha na kwance ajikin Salmah while he was focused on the road tuƙin shi yake once in a while glancing at them ta madubi

Se da suka ɗan yi nisa da asibiti sannan Salmah ta faɗa Mishi tana so ta dauki wasu abubuwa from their house,ba musu ya kai su har bakin ƙofa ya dire samha zata fita tace mata ta zauna she will bring everything badan taso ba ta koma cikin motar. Kallon ta yaya ta cikin madubi daidai ta ɗago suka haɗa ido

Yar harara ta sakar Mishi tana murguɗa baki ɗan haushi yake bata he wants to snatch her sister from,ita a tunanin ta shine mijin

Shima kauda nashi idon yay to a different direction

Salmah na shiga cikin gidan ta tattara musu all they will need cikin akwati ɗaya sannan ta fito,yana ganin ta ya buɗe mata boot tasa akwatin sannan ta shiga makwabtan su tabada mu kulli don dama gidan haya ne. Sannan ta dawo tashi ga motar sannan ya tada and they left. They felt a bit emotional duk da basu wani daɗe a unguwar ba.

Da kusan ƙarfe shida da rabi suka iso residence ɗin. Sosai gidan ya burge su tun daga waje and it's a quiet neighborhood kamar dai irin na Turawa, sannan akwai ita ce ina the sides of the road ga soke of the leaves sun fara canja color from green to orange signifying autumn

Me gadi Ya buɗe musu gare suka shiga nan ma dai sai kalle kalle suke Bayan ya parkar shi da kanshi ya buɗe musu ƙofa and they stepped down hannun su riƙe dana juna yana gaba suna biye dashi

Buɗe ƙofar Apartment ɗin yayi ya kunna wuta ya shiga sannan ya musu izinin shiga cire takalman su sukayi suka aje inda ya ake nashi

Ga wani daddaɗan ƙamshin daya bugi hancin su bayan haɗuwar wurin they were impressed.

Upstairs yay leading ɗin su to the left hand side ya shigar da su ɗakin dake bayan nashi

The room was spacious and beautifully decorated. Bayan nan ya fita ya basu wuri to freshen up

Kulle ƙofar sukayi sannan Samha tayi tsalle se gata saman gado Salmah also joined their joy knew no bound "I can't believe it, this is our home" Salmah ta faɗa the two of them facing ɗin ceiling "me too" samha ta faɗa kallon juna sukai suka sakar ma juna murmushi!













WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17


Chapter five: My husband

Suna nan kwance Ahmad ya ƙwanƙwasa ƙofar Salmah ce ta tashi ta buɗe, murmushi yay kafin ya miƙa mata kayan su tare da tambayar if they need anything girgiza kanta tayi tanay Mishi Godiya

He turned and left,duk abinda ake Samha na kwance saman gadon she didn't move. Ɗaya bayan ɗaya Salmah ta fara shigo da kayan tana arranging ɗin su inside the wardrobe

After a while ta cire hijabin ta, ta ɗau towel ta shiga bathroom

Babu abubuwa dayawa Aciki saboda ba'a cika amfani da ɗakin ba. Kayan ta tacire and stood in front of the huge mirror tana ƙare ma kanta kallo

Ita kanta tarame but her shape was more defined, waist ɗin ta ya ƙara zama ƙarami. And her hips looking wider ƙirjinta ya ciko and there was tawada in between Wanda ya ƙara ƙawata wurin ,her hips perfectly aligned with her shoulders.

Ƙashin wuyanta ya lotsa sosai and her neck looked slimmer

Baƙin gashin ta ya cukurkuɗe saboda rashin gyara .to ina taga lokacin gyara when her sister was battling her life? Yatsine fuska tayi lokacin da takai gashin kusa da hancin ta. It smelled so bad

Fuskar ta ma ta ɗan rame hakan yasa almond eyes ɗin ta looked bigger and her skin a little darker, lips ɗin ta ma were a bit dark.

Ajiyar zuciya ta sauke se kuma ta ɗan yi murmushi 'its all over insha Allah ' ta ayyana a ranta.

Ɗan duba toilet ɗin tayi, not bad, akwai bath tub da shower if you want you can bath in the shower or the bathtub

Tsayawa tayi under the shower ta dirji jikin ta sosai ta wanke gashin ta. Ta ɗau lokaci me tsawo kafin ta fito

______Ahmad____

Bayan ya gama kai musu kayan su directly ɗakin da ya wuce yay wanka and changed into a black polo da dogon wando baƙi shima amma palazo(irin na maza🤭😂)

Turare masu ƙamshi ya fesa kala da iri kafin yasa slippers ɗin da ya fito down stairs

Directly kitchen ya nufa ya ɗan tsaya tunani for a while kafin ya buɗe wani cabinet ya ɗauko white neatly folded apron ya ɗaura

Ya nufa fridge ya ɗauko chicken, kayan mita,cabbages and other ingredients.

Store ya nufa ya auno shinkafa ya zo ya kunna tap ya ɗauraye shinkafar kafin ya zuba a saman tukunya ya ɗaura saman gas

Chicken ɗin ma wanke wa yay ya ɗaura saman gas and put all the ingredients

Yanka cabbage ɗin yay and he grated the kayan miya ya zuba su cikin tukunya Bayan ya sa mai and soon enough ƙamshi SE tashi ya ke

Samha da cikin ta yafara ruri gashi mahmah bata fito daga toilet ɗin ba

Miƙewa tayi ta fita daga ɗakin a hankali take bin ko ina na corridorn da kallo it looked neat and clean SE kuma ta waigo towards the right hand side

There was only a single room a wurin and a parlor.

Ƙamshin da taji ne yasa ta sauka down stairs and led her self towards the kitchen

Hango Dr Ahmad tayi deeply focused yana ta faman yanka cabbage. Hannun rigarsa a naɗe revealing his muscular arms .

Gabaki ɗaya hankalinsa ya tattara akan abinda yake which made him look perfect and the perfect definition of husband material

She

3 / 69