AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   78 / 80

231K to 234K   out of 237.4K words

ko wajan walimar bata zauna ba, sai ma ?ir?irar barin gidan da sukayi ana fara walimar zuwa can gidan babbar yayarsu. Acan suka samu damar baje zantukan bakinsu yanda ya kamata. Da tsare-tsaren yanda zasu cimma Maanal da Oum, dan yanzu kam dai ya?in ya zame musu biyu. Sai batun Nuratu da suke tunanin Darma Family Win da zasu iya cewa bazai yiwu a wannan satin ba saboda halin da AA Win ke ciki. Dan haka hankalinsu a tashe yake tannan Sangaren shiyyasa suketa faman tausar Mamyn akan son birkicewar da take neman yi....
? ? ? ?? Shida na yamma aka kammala komai da komai, aka shirya amare domin musu rakkiya. Nuwaira gidan Abbu za'a kaita Sangaren RK daya sha gyara, sai daga baya zai Wauka abarsa su wuce Abuja tunda can rayuwarsa take shi. Sai Raihana haWaWWen gidan Uncle Najeeb dake kusa dana Baban Yola shima dai, hakama su Modibbo duk kusa da kusa suke. Wannan kusan a?idar Darma family ce, da wahala kaga yaransu sunyi nesa da su.. Maanal dai tana nan gidan Baba Sardauna su sai zuwa gobe in sha ALLAHU zasu wuce Abuja. Danginta dai da ?awayenta da suka zo wajen walima duk a ranar suka tattare a can gidan da suka sauka. Suma dai zuwa gobe in sha ALLAHU zasu wuce Kaduna. Su Didi wayo sukaima Maanal akan zasu dawo gobe suka gudu, dan haka ta sakankance da hakan. Ga kuma Najma na Webe mata kewa ga Oum. Dan yanzu tana a Wakin Oum Winne. Zuwa bayan isha'i gidan Baba Sardauna ya rage mutane sosai, dan wasu zasu kwana a gidan Baban Yola da gidan Abbu ne da sauran gidajen ?an uwa. Zuwa safiya kowa ya kama gabansa, dama dai danginsu ne na Yola sukafi yawa. Sai dangin mahaifin su Nuwaira da ?an kura dangin Abbu.
? ? ? ? Kusan takwas da rabi Oum ta saka Maanal shiryawa dan zasuje asibiti sake duba AA, duk da Fawzan ya kira Oum yana sanar mata Autan nata ya saka bore shi sai an sallamesa sai da Abah yay masa jan ido da Abbu sannan. Amma yace shi gobe babu wani asibiti da zai wuce gida zaije, tunda an sanar masa gobe zasu wuce Abuja. Ji Maanal tai kamar ta langare tace bata da lafiya. Dan dama Wazun allurar da akai masa ce ga ceceta suka gudo. Amma babu yanda ta iya dole ta shirya Win suka wuce. Sau?in ma basu kaWai bane. Harda Umma, Hajiya Majdiya, Mamy, da wasu sauran dangi da suka rage manya. Sai ita sai Najma a yara da su Saheeba. Sun iso asibitin abin mamaki suka sami ?an uwan Mamy harda Nuratu da basu san sanda ta zo Kanon ba. Dan tunda aka fara bikin nan babu ita. Tunda Mamy taga Nuratu take ta faman murmushi, yayinda Nuratun babu kunya ta wani rungume Mamy. Su Mamanta kuma suna gaisuwa da su Oum.
? ? ? ?? Sai da aka gama gaishe-gaishen sannan suka shiga, dan suma su Nuratun isowarsu kenan ashe. Oum dake ri?e da hannun Maanal ce a gaba, sai Umma sannan Mamy da Hajiya Majdiya dake a jere. Bayansu su Nuratun ne da su Shaheeda. Zaune yake kam yanzu an Wan Wago gadon ta saitin kansa sosai sama sai ya zam ya jingina. RK na tsaye a gefensa yana cire masa drip, babban yaya a kujera, Fawzan a gadon kusa da ?afafunsa da kofi a hannu, sai Uncle Mahmud da Uncle Hussain nata Wayan gefen zaune a kujeru suma. Yanda fuskokinsu ke wasai zai baka tabbacin hira suke cike da nishaWi. Yayinda AA ke Sata fuska yana kallon kofin shayin hannun Yaya Fawzan da alamu suka nuna shi zai ba mawa. Sannu da zuwa gwarazen mazajen kema iyayen nasu, suka kuma shiga tashi domin basu kujerun. Yayinda AA ya zubama Maanal idanunsa shanyayyu har yanzu. Ita ko tunda dai masa kallo Waya ta janye abinta kanta ma a ?asa take gaida su babban Yaya. Cike da neman magana Ya Fawzan ya ce,  Kai Alhmdllh gara ma dai da kuka zo. Lilly zo kiji da mijinki dama daru yake ma mutane ya?i cin abinci .
? ? ?? Ji Maanal tayi kamar ?asa ta tsage ta shige. Ta sake ri?e hannun Oum sosai cikin nata tana matsawa jikinta. Murmushi Oum tayi da faWin,  Kace kana nan kana takura min shi da takurarka .
? ? ? ??  Oh Oum hakama zakice. Shikenan wlhy Lilly zauna ku ?arata tunda babarsa ma maimakon ta gode min kinji mitake faWa.
? ??  Eh anji Win .
Cewar Oum tana zaunar da Maanal a inda Fawzan Win ya tashi kusa da AA kenan a gadon jiyyarsa. Ta kuma amshi tea Win ta mi?a mata. Kuka kawai ya rage Maanal ta saki dan kunya. Dan yanda ta kalla Oum kamar zata fasa ihu. Amma sai Oum Win tayi kamar bata gani ba ta dam?a mata kofin a hannu. Dariya su Umma daketa tsokanar Maanal irin wasan kaka da jika tun jiya take musu. Ta zauna a kujerar da Babban yaya ya tashi yana gyara mata tana faWin,  ?an nema, ni zaka kalla ba ita ba ai, kasan dai da tsohuwar zuma ake magani .
? ? ?? Dariya su Oum sukayi, AA daya shagala a kallon Maanal tun Wazun ya janye idanunsa a hankali yana Wan murmushi saboda zancen Umma. Dama shi bai iya maida wasa sai Fawzan da Babban Yaya. Kosu kakanni sukai masa iyakarsa murmushi ne. Umma ta riga ta san hali dan haka bata damu ba ta maida kallonta akan Maanal da tunda Oum ta dam?a mata kofin shayi ta kasa motsi.  Maanal matsa ki bashi kada ya huce kinji, idan ma dan nice bazanyi kishi ba, zan daure na haWiye ko iya na yau ne tunda amarya kike. Amarya kuma ance kota buzuzu ce daWin suna ne da ita .
? ?? Dariya su Fawzan suka sanya. Hakama su Oum.........
'?

09032345899


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________





........Babu yanda Maanal ta iya ganin hankalin su Oum ya koma a gaishe-gaishe da su Uncle Mahmud dole ta matsa kaWan zuciyarta na wani irin bugawa, jikinta na gogar ?afafunsa musamman ta wajen gwiwa zuwa cinyiyinsa kaWan saboda yanayin zaman nasa. Batare data kallesa ba ta mi?a kofin shayin kusa da bakinsa.
? ? ? ? Idanu ya Wan zubama kofin kafin a hankali ta yanda ita sai wanda ke kusa da su gab suka ji ya furta,  Idan da zafi kuma fa, baki sha kinji ba sai ya ?ona ni? .
? ?? Idanunta da suke Wan tara ruwa na kunya ta Wago ta Wan kallesa, sai ya wani sake narke nasa dake kallonta ?asa-?asa yaWan matse fuska. Da sauri taja numfashi tare da jan hannunta baya, kamar zatai kuka ta ce,  Babu fa wani zafi .
? ? ??  Ban yarda ba kisha na gani  .
?? Ya faWa kamar mai raWa. KaWan ta hararesa sannan takai kofin kusa da bakinta a kunyace ta Wan sha. Shi ko ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ya wani zuba mata ido kamar ya manta da basu kaWai bane ba fa. Sai da ta sake maido kofin kusa da bakin nasa tana Wan tura baki sannan ya janye idanun lips Winsa suka motsa kaWan kamar zai yi murmushi. Maimakon ya amsa a haka sai ya Waura hannunsa a hankali saman nata dake ri?e da kofin a haka ya kai bakin nasa. Lumshe idanunta tayi tsigar jikinta na tashi....
? ? ? Duk da wannan abu dake faruwa akan idon Mamy da Nuratu, Nibras, Saheeba da Mamansu da yayar Mamy ne. Dan su amaimakon gaisuwa da hirar da akeyi a Wakin hankalinsu na kan AA da Maanal ne. Suko su Oum hirarsu suke cike da dattako sun basar kamar basa ganin komai. Yayinda Hajiya Majdiya ke karance yanayin su Mamy Win tsaf tanama RK nuni da idanu. Shi dai murmushi kawai yayi dan abun nasu Mamy ma dariya ya bashi. Dan duk da Mamy Win na ?awata fuskarta da murmushin dannewa mai hankalin daya saka mata ido zai fahimci ranta a dagule yake. Nibras kam tuni ?walla sun cika mata ido, dama kwana biyun nan hankalinta a tashe yake, ko bikin bata so zuwa ba amma ta rasa ta hanyar da zata zame tunda tasan Mamanta bazata barta ba, ace ana bikin gidansu da family Win mijinta gaba Waya babu ita zai zama abin magana. Wata kalar tsanar Maanal take ji mai tsannanin gaske. Hakama Nuratu ta kumbura tayi fam kamar ta sha?e Maanal take ji. Dan har ?ar zabura tayi kamar zataje kansu Mamy ta dam?e mata hannu a kaikaice. Saheeba kam nata faman taSe baki.
? ? ? Oho su masoyan ma basu san anai ba. Musamman Maanal ma data juya musu baya. AA kam ta shan shayinsa yake ko gaishe shi da sukai kowa bai kallaba a cikinsu dan baima san waye da waye ba, babu wani daWewa sai gashi ya shanye tas, a take zufa ta shiga tsatstsafo masa a goshi. Aiko sai Fawzan da RK suka samu na tasashi a gaba da tsokana. Wai gulmamme ashe yana jin yunwar yaketa basu wahala tun Wazun da yake su ya raina su. Yanzu da yake Bestyn sa ce ta bashi gashi ya shanye babu ko gargada. Harararsu kawai yay ya Wauke kansa, sai Oum ce ke tare masa su Umma da su Uncle Mahmud na dariya. Mamy dai ta Wauke kai ita adole bata san anai ba. Tsabar neman magana irin na Hajiya Majdiya sai ta ciri tissue dake a bed side drawer ta mi?ama Maanal tana faWin,  Daughter share masa wannan gumin goshin kinji. Son ko zaka ?ara da wani abun? Kaga farfesu nan Oum Win ka ta maka da kanta yanama ina? . Ta shiga waige-waige. Mi?o mata Najma dake kusa da Yaya Fawzan tayi, dan itama fa a bikin nan ita da Yaya Fawzan wani al'amari ne mai girma ke neman shiga. A mamakin kowa babu musu AA yace zai ci. Aiko Maanal ta tura baki gaba tana kai tissue Win da Hajiya Majdiya Win ta bata saman goshin nasa. Yanzu ma hannun nata ya ri?e a haka aka goge gumin tana jin kamar ta fasa ihu dan kunya.
? ?? Tsaf Hajiya Majdiya ta zuba farfesun a ?ya?y?yawan glass bowl ?arami ta mi?ama Maanal. Cikin marairaicewa Maanal ta ce,  Ummy zaifa iya ci da kansa .
? ? Da?uwa Hajiya Majdiya ta mata da faWin,  Ungo nan, ashe inada sauran tsalle sai na zauna na sake miki sabon karatu kuwa, dan in kinji ana uwar zamani nice nan, maza bashi bawan ALLAH yaci daga ciyarwarki ya godema ALLAH wannan ramar duk ta Sace yayi angwancinsa kamar sauran baby muke so da wuri in sha ALLAHU nan da wata goma muna nan a Kano kamar haka taron sunan ?a?a da jikoki .
? ? ? Abu Oum ta Wauka ta kaima Hajiya Majdiya kamar zata daketa ta ce,  Kedai Majdiya anyi uwar banza wlhy . Da sauri ta kauce tana dariya. Hakama su Umma da su Babban Yaya kai kawai suka kauda gefe suna dariya. Yayinda takaici ya turni?e su Mamy har wuya. Maanal kam jitai kamar ta zura da gudu daga Kano har Kaduna a ?afa. Da yatsa AA da kansa ke a ?asa yana wani munafukin Soyayyen murmushi ya Wan takali hannun Maanal cike da tsokana. ?in kulashi tayi, sai da taga ya cigaba ta Wan kalla gefe da gefe da ido taga kamar babu mai kallonsu takai hannu ta mintsini hannun nashi...
? ? ??  Ouch!! Oum kingata ko . Ya faWa a hankali yana Sata fuska.
?? Juyowa Oum tayi, yayinda Maanal ta daburce mamakin AA Win na neman halakata. Ganin yanda Maanal Win tai tsuru-tsuru da ?yar ya danne dariyar dake neman suSuce masa, cikin wayancewa ya ce,  Yunwa nake ji Oum ki amsa ni to bani tunda ita bazata ban ba .
? ? ? ? Cike da lallashi Oum ta ce,  Kwantar da hankalinka zata baka. Babyna kinga bashi kada ya huce. Kinga magani zai sha.
? ? ? Kai Manaal ta iya jinjina ma Oum kawai, ta Wiba naman takai bakinsa, ido Waya ya kashe mata tare da Wan dallo halshensa kaWan alamar gwalo. Itama cike da haushi da shagwaSa ta ce,  Oum kinga yana mun gwalo .? ?
? ? ? ? ? Da sauri AA ya waro idanu waje yana nuna kansa. Yayinda Oum ta kai masa Wan rankwashi tana faWin,  Auta ka kiyayen ALLAH bar ganin baka da lafiya. Dama ka samu take baka .
? ? ? Duk wanda yasan rayuwarsu yasan wannan ba komai bane. Dan haka Fawzan karaf yace,  Aifa yanzu munga takanmu. O'e tsokanar faWa, o'e kai ?ara .
? ? ??  Kai kuma sa ido ba .
?? Cewar AA yana hararrasa.
Babban Yaya ya ce,  Sana'ar banza kuwa nan yafi afki .
? ??  Oh haWin kan zai dawo kenan?, ALLAH yaso nima yanzu ina da magoya baya. Ga Naufal, Anum, Saheeba ga Nibras . Fawzan ya faWa yana kallonsu a Wage.
? ? ?? Sosai abun ya bama su Umma dariya ya kuma birgesu. RK ya ce,  Nima kuwa ina bayanka Son. Suje suyita haWin kan mana ganinsu a rana ba wuya zai yi ba .
? ??  Aniyarka ta bika, ai dama halinka ya kwaso kwabo da kwabo . AA ya faWa yana jifan RK da spoon Win cikin farfesun hannun Maanal. Cafe cokalin RK yayi, ya ce,  Eh lallai ai nagama Safa da marwar jawoka a bakin rami kamin fitsara fa. To bari kaji bar ganin ka samu, yanzu nan saina maidaka doguwar suma da allura .
? ? ? ?? Dariya Uncle Mahmud harda da Uncle Hussain harda hawaye, duk da wannan irin drama Win tsakanin AA da RK abune a bayyane a tsakaninsu kowa ya sani. Amma yau Win daya haWa da tasu Fawzan sai ta saka kowa nishaWi. Yayinda sashen su Mamy ke jin kamar zasu mutu. ?arshe dai Umma ce ta kira RK akan ya tafi wajen amaryarsa da aka kai tun Wazun dare nayi. Suma su Uncle Hussain duk sai suka musu sallama. Ganin haka su Maman Saheeba da takaici ke neman kashewa suma sukace zasu wuce dare nayi. Sai Nuratu da muryarta ke faman rawa alamar danne kuka tace ita zata zauna a wajen Mamy ta kwana. Amma sai mamanta tace a'a tazo su wuce, dan su mamy gobe zasu wuce Abuja da safe. Haka babu yanda ta iya ta bisu, suna fita ta rushe da kuka kuwa dan yanda ko kallonta AA baiyi ba ya zafeta matu?a. Dan kasa jan motar data tu?osu sanda zasu zo tayi, sai Maman tata ce ta amsa. Nibras ma dai kukan take a kaikaice. Bata taSa jin tsanar family Win Fawzan ba irin yau a rayuwarta. Dan duk yanda ake bata labari da misalta mata yanda suka sha?u da su Maanal bata san abin yakai har irin haka ba gaskiya. Duk rashin magana irin ta babban Yaya kaga yau yana biyema wannan iskancin nasu ai kasan abin babba ne. Shi kansa AA da kowa yasan ba?in halinsa jiba yanda yake ma yarinyar nan ko kunyar su Oum babu..
? ? ? Oho AA dai yama maida hankali akan amsar naman da Maanal ke bashi cike da jin nauyi, gashi dan wula?anci da son bata kunya sai ya wani ri?e hannun nata a duk sanda zata kai masa a baki. Kallon kuwa da ya ke binta da shi gaba Waya tayar mata da tsigar jiki yake yi. Shi ko da alama ta lura ko'a jikinsa. Kamar kuwa ta sani ko'a jikin nasa, duk da adukan abinda yake yana cijewa ne kawai saboda Mamy, dan sam ya?i yarda ya kalleta tunda suka shigo. Har cikin rai kuma yana tsoron keSewarsu da ita duk da yasan itama tasan yayi biyayya ga umarninta, saboda har yanzu ji yake al'amarin kamar mafarki wai Maanal matarsa ce. Tunda ya farka da yamma su babban Yaya dake tare da shi da su Uncle Hussain sun sanar da shi komai. Shi kansa a yanzu baima san irin ?aunar da yake ma RK ba. Duk kuwa dama can a kaf dangin nasu ?aunar da yakema Rafeeq daban ce a rayuwa. Duk da basu rayu tare ba tun ?uruciya, kusan ma sai bayan faruwar abinda ya faru tsakaninsa da Maanal a jiyyar da yayi ce sha?uwar tasu ta fara da Rafeeq Win. Amma tabbas har yanzu jinsa yake kamar barci yake komai a mafarki ne zai farka yaga Rafeeq ya auri Maanal, shi kuma an aura masa zaSin Mamy...

? ? ?? Har sha biyu Mamy, Umma, Oum, Hajiya Majdiya da su Babban Yaya, Saheeba Nibras sai Maanal suna asibitin. Sai da baba Sardauna ya kira waya yace su taho haka nan Doctor nason yima AA allurar da zai samu isasshen barci sunje sun tsare su kuma suna jin kunyar yin magana sai da Waya daga cikinsu ya kira Baba Sardauna Win a waya sannan. Haka badan sun so ba suka hau shirin tafiya. Dan hira ake mai daWi. Amma Maanal gaba Waya a takure dama take jin kanta da rayuwarta. Dan ma inda ALLAH ya taimaketa bayan ta gama bashi farfesun sai romon ya Wan zubar mata a jiki shine ta shiga zuwa toilet Win Wakin wankewa kamar yanda Umma ta umarceta, data dawo sai ta canja wajen zama. Duk da kallon da AA ke mata ?asa-?asa da mata alama ta dawo da ido ta?i kulashi, tama maida hankalinta ga Najma suma hirarsu ?asa-?asa duk da Najma Win ce ke tsiyaya surutun ita nata murmushi. Sai Fawzan dake kusa da su dake saka musu baki jefi-jefi. Hakan da Maanal tayi ba ?aramin birge Umma tayi ba. Dan ta sake yarda da tarbiyyar yarinyar Wari bisa Wari, hakan na nuna musu koda aka rabu mahaifiyarsu batai sakacin cigaba da inganta tarbiyyar su

78 / 80