AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   28 / 80

81K to 84K   out of 237.4K words

rashin dawowar tata. Nan sukasha gulmarsu da aibanta Maanal Win wai tana can an kaita hotel yawon fasi?anci dai aka fake fa dubiya. Bayan sun kammala wayar ne tai abubuwan da malam ya bata tai shirin barci shine ta Wauki waya. Kai tsaye data Win ta ta buWe. First WhatsApp ta fara shiga, duk da ta fahimci kamar bai cika damuwa da WhatsApp Win ba sam. Amma tanan take saurin gane idan yana online. Koda yake da wahala ma kaga ya kashe data shi kam. Yanzun ma dai kamar yanda tai fata yana online Win, cike da farin ciki ta tura masa sallama da gaisuwa kamar yanda ta wajabtama kanta a yanzu. Ganin fin minti biyar babu amsa ta shiga masa WhatsApp call. Amma har ya kashe ba'a amsata ba. Fita tai ta koma ta tura masa ainahin massege, nan ma mintuna biyar shiru. Sai tai direct call kawai tana fatan ya Wauka koda bazai ce mata komai Win ba kamar yanda ya yi mata. Dan data taki sa'a ya Wauka har sau kusan uku data kira shi, sai dai daga sallama da amsa mata gaisuwa a cinkushe baya sake cewa komai zai barta taita surutunta harna tsahon mintinan data fahimci batasu yake daga haka a takaice yace goodnight ya yanke wayarsa. Kota sake kira kuma bazai amsa ba. Sau biyu yana mata haka, sakamakon ro?on wannan alfarmar datai a garesa jiya data bisa office, a lokacin bai tanka mata ba, amma data kira Win bayan ya gama bata wahala sai ya amsata a jiyan, hakama yau da safe. Shine ta samu hope Win sake kiransa yanzu ma da fatan ya Waga Win dan tanada ya?inin aikin malam ya fara karSuwa. A wajen bikin Yaseerah ko kallo bata ishesaba fa, amma a wannan karon gashi ya kulata har a office data samesa ya kuma bada mota aka maidata gida, ai dole tace aikin malam yayi.
? ? ?? A kasalance ta ajiye wayar ganin kira har uku babu amsa, amma sai zuciyarta sam bata gajiyaba, har yanzu tana jin zalama da fatan ya amsa Win. Sake tura masa text massage tayi har uku na ro?on ya Waga kiran, ta watsap Win ma ta tura masa, sannan ta sake kira. Sai dai yanzun ma babu alamar zai Waga mata. Idanunta na zubar da hawaye ta tura masa tsararren sabon sa?o masu kalamai masu armashi da kashe zuciya sannan ta kwanta badan taso hakan ba. Ta jima batai barci ba hawaye na bin fuskarta. Ita kanta bata san irin son da takema bawan ALLAHn nan ba. Amma tabbas mai zafi ne. Matu?ar zafin da ta tattabar idan bata mallakesa a matsayin miji ba akwai ?ura......

___________&

? ? ? ? Maanal bata koma sashen Oum ba sai da ta tabbatar ta daidaita kanta da nutsuwarta a waje. Dan sai da tasha kukanta sannan ta share hawayenta tsaf ta koma sashen Oum Win. A falo ta sameta mai aikinta na kwashe su Barrah da sukai barci za'a kaisu Waki ai musu shirin barci kamar yanda taji Oum Win na bada umarni. Komai batace ba, sai zama tai tana murmushi da faWin,  Oum duk munzo mun sakaki wahala .
? ? Harararta Oum tayi cikin sigar wasa.  Oh haka kike Wauka shiyyasa kika kasa sakin jiki dani. Gaba Waya kamar ba Lillyn babban yaya ba, kamar ba Autar Oum ba, kamar ba Bestien Auta ba. Maanal kin canja min, matu?ar canjawa da mamakin hakan ya kasa barina .
? ?? Kai kawai Maanal ta du?ar tana murmushinta mai sanyi, sai kuma ta furta,  Nama manta banga Babban Yaya da matarsa da Mamy da Abbah ba? .
? ? ? ??  Uhm sai yanzu kika tuna da su? To suna nan abinsu. Mamy tana tare da Abbanku ne a ?asar Oman, Amma ina ?yautata zaton nan da kwana biyu suna hanya insha ALLAHU. Babban yaya kuma da matarsa da matar Fawzan da yara suna Kano ana bikin ?ar ?anwar Mamy Win ne kin san kuma itama Saheeba kamar ?anwa ce a wajenta. Shine matar Fawzan ta mata rakkiya shima yau Babban yaya ya wuce da yammar nan dan yana fita kuna shigowa. ?aurin auren safe ne shiyyasa yaje ya kwana sai ya dawo goben idan ALLAH ya kaimu. Su kuma sai biki ya tashi, Fawzan da Auta aiki ya hanasu zuwa, ni kuma jikin nawa ne sai a hankali
? ? ? Cikin gamsuwa Maanal ta jinjina mata kai batare data sake cewa komai ba, sai dai tayi mata addu'ar lafiya mai dorewa. Daga haka itama Oum Win ta zuba mata ido kawai. Sai kuma zuwa can ta katse shirun nasu da faWin,  Rafeeq Win ya wuce kenan? .
? ? ?? Batare data Wago ba ta ce,  Eh wai ana jiransa a asibiti ne .
? ?  Uhm ai ya riga da ya Waurama kansa irin aikin Papa. Gashi nan gaba Waya nauyin ya koma kansa yanzu, dan ma Papan na ?o?arin rage masa wasu abubuwanne. Mu kuma so muke shi ya huta saboda tsufa, dan ma ALLAH ya bashi jiki mai ?yau ne da kuma zuciyar taimakon al'ummar. Tun yaushe kuke tare da Rafeeq Maanal? .
? ? ? ? Matu?ar dukan zuciyarta tambayar tai, dan har sai da ta motsa mata a cikin ?irji, ma?oshinta ya Wan bushe saida ta haWiyi yawu da ?yar. Yanzun ma bata Wago ba kanta a ?asa tana wasa da yatsun hannunta ta bama Oum Win amsa cikin Muryar tan nan ?asa-?asa.
? ??  Shekara Waya kenan Oum, a Jos inda nayi sarvese .
? ?  Oh iko ALLAH, dama kece yaketa bani labarin ya samu a Jos ashe. ALLAH mai girma kenan. Ya jima yana faWa mana ni da Majdiya, sai dai bamu maida hankali ba saboda sanin halinsa sarai. An jima ana fama da shi akan aure yana botsarewa da faWin shi baiga wadda tai masa ba. Har Papa ya fusata zai haWashi da wata yarinyar abokinsa sai gashi da zancen ki. Amma sai babu wanda ya Wauka serious ne. Ko kwanciyar asibitin nan na?i zuwa ne saboda ban wani yarda da gasken yake ba duk da Majdiya ta sake tabbatar min. Ashe nayi sake da tuni naga Wiyata da ?ar uwata. Nayi kewar Asiya matu?a Maanal. Haka ke da su Amaal, idan na tunaku a raina har hawaye nake wani lokacin. Bana fatan ALLAH ya sake maimaita min abinda ya faru a baya .
? ?? Hawayen da suka cika idonta suka gangaro. Hannu tasa ta sharesu da sauri tana murmushi mai ciwo. Sai kuma ta mi?e tana faWin,  Kinga tashi muje kiyi shirin barci ki kwanta. Dan Rafeeq ya jaddada min ki kwanta da wuri . Ta ?are maganar tana ?ar dariya da kama hannun Maanal Win da jikinta yay wani kalar sanyi ?alau.........
'?





('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG *ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* =?%?=???=??? Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya=??=??? Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....=?%?P+P+=?Q? Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram=?
?=?
? P+=?Q? Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau P+=?Q? Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta P+=?Q?royal jelly na fidda shape din mace...=???=???P+=?Q? Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh P+=?Q? Yanasa mace yayi looking under age dinta=???=???=???kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa=?%?=?%? P+=?Q? Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido =?%?P+=?Q? Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly =?%?=?%?P+=?Q?=???
_________


........A haWaWWen bayin Oum Maanal tayi wanka. Ita dai sai bin ko'ina take da kallo. Tun can baya tasan su Oum nada kuWi, amma komai nasu ya sake canjawa daga sanin datai masan. Ita kanta Oum Win ta sake gogewa ko tsufa batayi. Da waWan nan tune-tunen ta fito a wankan. Rigar wanka ce dan haka bata Wan ji takura ba sosai, koda yake Oum bata cikin mutanen daya kamata acema tana jin kunya, to mi zata Soye mata, matar da tun bata san kanta ba take mata wanka harda goyo. Tasha kwana a gadon Oum daga ita sai pant. Oum da Bestyn ta ne suka fara sanin jinin haila yazo mata. Kalmar (Besty) ta sake maimaita kanta a cikin zuciyarta, sai kawai taji zuciyar tata ta mata nauyi. Ture tunanin tayi da ?arfi ta maida hankalinta ga bin Wakin da kallo. Oum ta fita, sai kaya da aka ajiye a saman gado. Kayan ta matsa ta Waga. Wando da riga ne na barci, sunada yalwar da bazasu matseta ba ko kaWan. Bata wani Sata lokaci ba ta sanya, tana gama sanyawa Oum ta shigo Wakin hannunta Wauke da wani Wan basket mai ?yau golden. A gefen Maanal ta ajiye, Maanal ta kalleta tana mata sannu sannan ta kalla kayan. Mayukane da zasuyi dai-dai da fatarta, ba daidai da fatarta kawai ba ta jima da saninsu, dan dasu take amfani ada, bayan ita kuma mutum Waya tasan yana amfani da su a gidan....
? ?? Kamar Oum tasan mi take tunanin ta katseta da faWin,  Nasan nawa bazasu ma skin Winki ba. Shiyyasa na kira Auta ya kawo miki nasa dan nasan fatanku yana Waukar mai iri Waya ne, sai kuma akai sa'a irin wanda ma kike amfani da su ne. Maza ki shafa kada jikinki ya bushe bara nima nai wankan . Daga haka Oum Win ta mi?e batare da ta jira cewarta ba. Maanal ta jima bata motsa ba idanunta akan kayan shafar, wani abu ne mai nauyi ke tsikarar mata zuciya. Yayinda tunaninta ke kai kawo da tambayar kanta miyyasa ya cigaba da amfani da irin manta? Miyyasa wasu abubuwa nashi har yanzu suna a yanda ta sansu, waWansu kuma a baya suke yawan faWa akan tana so yayi su ya?i yi. Amma a yanzu duk sai taga yana yin su.....
? ? ? Knocking ?ofar da akayi ya sata ture tunaninta gefe ta kalla ?ofar, jin an ?ara na biyu yasa ta mi?ewa ta Wan gyarama su Barrah bargo sannan ta nufi ?ofar, duk z???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?atonta cikin masu aikin Oum ne. Sai dai tana buWewa taci karo da abinda bashi tai zato ba. Mu?ut ta maida abinda tai niyyar faWa ta haWiye abinta tare da janye idanunta daga kansa taja jikinta baya ta koma tai zamanta a inda ta taso. Sai lokacin ya ?arasa shigowa Wakin hannayensa duka biyu zube cikin farin wandon kayan barcin sa. Tafiya yake cike da ?asaita, ga mayataccen ?amshinsa duk ya rikita Wakin. Baiko kalleta ba ya wuce closet Win Oum kansa tsaye kuma hankalinsa kwance.??asa-?asa Maanal ta bisa da kallo, tana mamakin mi kuma ya kawo shi yanzu. Bata da mai bata amsa, sai ma kira daya shigo wayarta a dai-dai lokacin. Wayar dake acan saman mirror ta Wan zubama ido, sai ta tsinta kanta da jin nauyin jiki har kiran ya tsinke. Wani kiran ne ya sake shigowa, sai hakan yay dai-dai kuma da fitowar AA hannunsa Wauke da wata bag ?arama. Har ya wuce batare daya kalleta ba itama ta mi?e da nufin Waukar wayar sai ta hangesa agaban mirror Win kamar mai neman wani abu. Komawa tai ta zauna, sai kawai jin ?arar wayarta tai a ?asa. Da sauri ta Wago, wayar tata ce kuwa, yayinda shi kuma yake du?e yana duba abu a drawer Win jikin mirror Win tamkar ma baiga abinda ya faru ba. Oum dake fitowa ta ce,  Subahannahi kako yaddoma Auta waya Auta .
? ?? Tsabar rainin hankali irin na AA sai ya juyo irin as bai lura Win nan ba ya Wauki wayar yana jujjuyawa, ?arasowa itama Oum Win tai inda yake ta amshi wayar ta duba. Gaba Waya tayi tatsa-tatsa. Screen Win yay wani irin zuuuuu alamar ya tashi aiki shima. Babbar waya ce, dan SS ce babba Daddy ya saya mata ita gift Win kammala karatun ta.
? ? ??  Auta kayi Sarna .
Oum ta faWa tana sake jujjuya wayar. Fuskarsa dake a tsuke ya yamutsa babu alamar damuwa a tattare da shi ya ce,  Oum ban lura bane. Kawo zanba Ahmad da safe ya gyaro . Yay maganar yana mi?ama Oum hannu. Kanta kawai ta girgiza da Wora masa wayar a hannunsa. Shi kuma batare daya ce komai ba ya Wauka bag Winsa ya fice. Ajiyar zuciya Oum ta sauke tare da juyawa ta dubi Maanal.  Karki damu kinji Auta, nasan in sha ALLAHU zai bada a gyara kafin wucewar mu goben .
? ? ? Murmushin ya?e kawai Maanal taima Oum.  Babu komai Oum . Itama Oum Win sai tai murmushi tana jinjina mata kanta. Haka sukai shirin barci suka kwanta. Dan har Oum Win kwanciyarta tai a gadon tana faWin,  ALLAH ya yarda yau zan sake kwanciya gado Waya da Babyna .
? ?? Siririyar dariya Maanal ta saki, yayinda Oum ke tayata itama zuciyarta cike da nishaWin yanayin.....

? ? __________&

? ? ? ? Washe gari da safe bayan sunyi wanka suna dining da shirin karyawa harda Ya Fawzan AA ya shigo. Da mamaki Oum daya fara gaidawa take kallonsa. Dan a shirye yake tsaf cikin ba?a?en suit da suka sake fiddo ainahin cikar haibarsa da madarar ?yau.
? ? ?  Yau ba Saturday ba na ganka da shirin office? . Oum ta faWa cikin kasa ha?uri. Hannu ya mi?ama Yaya Fawzan yana bata amsa da,  Oum project Win nan da nake gaya miki yau zamu fara aikinsa da Engineers Winmu .
? ? ?  Okay aina ma shafa'a, ALLAH yasa ayi cikin nasara ya kuma Waga darajarsa. Maza to zauna ka karya dan bazaka fita da yunwa ba .
? ? ? ? ? ? Agogon hannunsa mai matu?ar nauyin kuWi da zama designer daba ako ina zakaje ka samesa ba sai ga wanda ya isa ya kalla. Cikin Wan Sata fuska ya ce,  Oum Please zansha coffee a office .
? ? ? ?  Ban yarda ba kuwa. Zauna in ba hakaba nasa Fawzan ya ri?e min kai na maka Wura .
? ? Dariya sosai Fawzan yake yi, ya ce,  Tsaf kuwa zan danne miki shi Oum dan wannan girman jikin nasa da ?arfuna suka bubbuWe ba tsoro zai bani ba.
? ? ?? Harararsa AA yayi, dan dole yakai hannu yaja kofin gaban Maanal da tunda ya shigo tai masa kallo Waya ta maida kanta bata sake ba, daga tsayen da yake ya kai shayin bakinsa, dai-dai Maanal Win tana Wagowa ta kallesa da mamaki, hakama Fawzan da Oum duk kallonsa sukayi. Amma ya wani basar kamar bai gani ba. Sai Oum ce tai masa nuni da kujera.  Maza zauna tunda kadai san babu ?yau shan abu daga tsaye .
? ? Baice komai ba ya zauna Win, sai faman kallon agogonsa yake yi alamar dai a ?agare yake. Barrah da Haneeff ne suka fito daga kitchen tare da mai aiki. Dan sunce su noodles zasu ci shine taje dafa musu suka bita. Ganin AA ya sasu nufosa, cikin haWa baki da Wokin ganinsa sukace,  Uncle good morning .
? ? ?? A mamakin kowa sai ya saki murmushin nan nasa na rowa tare da shafa kawunansu ya na amsawa.  Good morning Handsome & Oum na. Fatan kun tashi lafiya? .
? ? ?  Uncle Alhamdullah .
Suka faWa cikin haWa baki. Murmushi ya sake sakar musu da cewa,  Masha ALLAH . Daga haka ya mi?e yana ajiye kofin da sauran shayi a inda ya Wauka. Sai Maanal ta samu kanta da tsurama kofin ido kawai har yay sallama dasu Oum ya fita kafin ta farga. Yaya Fawzan ne ya katseta. Kayan shayin ya tura gabanta yana faWin,  HaWa wani shayin tunda ya shanye miki kinji Lilly .
? ? ? ?an murmushin ya?e Maanal tayi, cikin muryar nan tata mai sanyi ta ce,  Yaya akwai a ciki ya isheni .
? ? ? ?  Kin tabbatar? .
?? Kanta ta jinjina masa. Oum dai Murmushin ta take irin na manya batace komai ba. Sun kammala breakfast Win babu jimawa sai ga RK. Da gudu su Haneeff suka ma?al?alesa suna murna. Hakan yasa Oum sake fahimtar akwai sha?uwa sosai tsakaninsa da yaran. Fawzan ma har yanzu yana a sashen Oum Win suna hira, sai kawai RK Win ya baje aka dora da shi bayan mai aiki ta haWo masa breakfast dan yace bai karya ba. Anan falon ya karya suna hirar, idonsa akan Maanal dake kwance kanta a cinyar Oum tana karatun novel Win nata na fama. Sai ?ara jinjina sha?uwar Oum Win yake da Maanal Win, dan kuwa yanda Maanal Win ta saki jiki ya ishesa shaida. Musamman idan yay dubi da miskilancin tsiya irin na Maanal Win....

____________

? ? ? Da mamaki Shahidah ke sauraren Linda dake mata bayanin fitar Huznah tun 8. Ranta ne ya fara Saci da iskancin Huznah Win. Yaya tana a gidanta amma bata da mutuncin da zata dinga gaya mata zata fita. Kai ko gaisuwa tunda Huznah tazo gidan nan bata jin ta mata. Shi kansa Abbansu Barrah duk kawaicinsa yau da safe sai da yay magana. Shine ma dalilin da yasa yanzu da zasuyi zaman breakfast taima Linda magana akan ta tado Huznah Win su karya. Amma sai take sanar mata wai ta fita tun 8. Da alama kuma anguwa ta tafi dan taci gayu.
? ?? Komai batace da Linda Win ba ta juya tabar dining Win.

28 / 80