AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   24 / 80

69K to 72K   out of 237.4K words

design office ana nemanta a conference room. Tashi tai Wauke da drive Win data haWa abinda zata gabatar ta wuce. Batayi mamakin ganin duk manyan companyn a wajen meeting Win ba, dan ta fahimci project Win nada matu?ar muhimmanci. Sai da ta gaidasu cikin girmamawa sannan ta zauna a kujerar da aka nuna mata. Kusan zaman mintuna biyu sannan CEO ya shigo AS nashi biye da shi. Dukansu mi?ewa sukai domin girmamawa, sai da ya zauna a kujerar da AS ya gyara masa sannan yay musu nunin su zauna. Duk zaman sukayi, ita dai Maanal bata yarda ko inda yake ta kalla ba. Sai da Director Steven ya mata magana sannan ta tashi. Kamar waccan ranar yau ma ta gabatar da sabbin zanenta, tare da bayanai akan yanda zai iya kasancewa. Yau Win ma dai kowa ya yaba mata matu?a, dan hatta shi kansa CEO Win a mamakinta ya wani zuba mata ido, ita dai kame kanta ta ?arayi. Tattaunawar ta cigaba da gudana, musamman ta Sangaren Head of design and engineering da R&D Director da Sales and Marketing Manager sai shi CEO Win dake Wan saka baki. Sun kwashi kusan awa Waya da rabi kafin a tashi, yau kam Maanal ita ta fara fitowa daga conference room Win tana sauke numfashin gajiya. Har ga ALLAH ta gaji sosai, dan surutun nan na wahalar da ita matu?a. Kai tsaye elevator ta nufa. Koda ta fito floor Winsu sai ta samu anata ?us-?us, bata fahimci ?us-?us Win na minene ba sai da ta ?arasa group Winsu. Sama-sama take tsintar gulmar da su Zaharadeen suke suma, wai wata ?ya?y?yawar budurwa ce tazo neman CEO. Sai dai an hanata shigowa kasancewar yana meeting tana a reseption dan tace ko zai kwana a meeting Win zata jirasa. Abinda ya kawo gulmace-gulmacen kuwa securitys da suka hanata shigowa taima tas tare da sanar musu cewar basu san matsayinta bane shiyyasa, to itace matar da CEO Win zai aura. Wannan furuci nata shine dalilin ?an ?ananun maganganun dan kowa dai yasan wanene CEO Win akan mata. Hatta hoton dake zagaye da duka offices Win companyn kowa yayi gulmarsa ya bari dan babu wanda yasan matsayin mai hoton ko sanin wacece ita. Musamman ma daya kasance bawani gane ainahin wanda ke'a hoton ake ba sam. Abinda kowa ya yarda da shi kawai koma wacece tanada muhimmanci a wajensa. Sai kuma ga ita wannan budurwa tazo da sabon zancen daya Wauki hankalin kowa.
? ? ? Shigowar wani abokin aikinsu sai dai ba'a rukuninsu yake ba ya sakasu maida hankali wajensa su duka banda Maanal da kunnenta ne kawai ke wajen. Cikin gulma yake sanar musu gafa shi can AS na CEO yazo ya shiga da budurwar nan da'alama zancen dai gaskiya ne ita Win matar da CEO Win zai aura Win ce. Duka sosai zuciyar Maanal take yi, sai da ta dinga ambaton sunayen ALLAH da sauri-sauri sannan ta Wan fara jin dai-daituwa. Daga haka taji gaba Waya aikin da take yama fita mata a rai........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



.........Yau kam za'a iya cewa itace ta riga kowa fara tattara kayan tashi tun lokaci bai gama cika sosai ba. Dan zuciyarta gaba Waya a ?untace take. Ga ?irjinta ya mata wani irin nauyi sosai. Tamkar an saita sai ga kiran RK ya shigo mata. Kamar bazata amsa ba sai kuma ta Waga, sallamarta kawai ya amsa yace ta fito gashi a waje yana sauri ne bazai shigo ciki ba. Ajiyar zuciya ta sauke tare da amsa masa da gata nan. Daga haka taima sauran sallama kamar yanda ta saba ta wuce.
? ? ?  Kai mutuniyarku kamar fa yanayinta ya sake canjawa tunda akace ga budurwar CEO . Zaharadeen yay maganar yana gumtse dariya.
?? Caraf Yusuf yace,  ALLAH nima na lura da hakan, anya kuwa itama bata faWa tarko ba? Kasan CEO da farin jini wajen matan kamfanin nan kamar ya musu turaren asiri .
? ? ? Dariya suka kwashe da shi, Ema dake jin hausar sama-sama dan da Hausa suke gulmar ya ce,  Baku ji labarin Wazu ba, itama sonshi take shiyyasa take mana wula?anci, in dai CEO ne duk zasuyi su gama maitarsu .
? ? Tsaki yakub yayi tare da mi?ewa yana faWin,  ALLAH ya shirye ku, kuna maza amma gulma ta riga ta muku katutu. Haka kawai kuna ma baiwar ALLAH ?azafin abinda baku da ilimi a kansa.
? ? Caaa suka yo masa da masifa suma, bai kulasu ba yay wucewarsa ya barsu....

? ?? & && &

 Baby anya kinyi murna da dawowata kuwa? .
? ? RK dake kallon Maanal cikin wani yanayi ya faWa murya a raunane. Karo na farko ta Wan dubesa, sai kuma tai murmushi da bata cika yi ba. Shi kansa saida ya lumshe idanu saboda yanda murmushin nata ya wani ratsa masa zuciya. Idanunta ta Wan janye daga kallonsa ganin yanda yake wani ?an?ance nasa idanun.  Daga dawowa zaka fara rigimar taka ko . Ta faWa ?asa-?asa batare da tunanin zai jita ba.
? ?? Amma a mamakinta sai taji ya saki ?aramar dariya da faWin,  Oh ashe kallon rigimamme ake min ni Rafeeq .
? ? ?? Murmushi kawai ta sake yi batace komai ba. Shima sai ya tada motar suka fice a kamfanin. Sun Wan yi nisa da tafiyar yanata mata labarin inda yaje. Ita dai bata cewa komai shi kuma bai damu ba. Sai da suna gab da shiga anguwar su Shahidah tace masa,  Yaya jikin Aunty kuwa? Ka?i dai bani address Win naje na dubata .
? ? ? ??  Ayya! Amin afuwa gimbiya. Kin san tafiyar nan ce da babu shiri kawai ta kawo tsaikon. Amma idan babu damuwa gobe idan ALLAH ya kaimu dai ki shirya nazo muje bayan sallar magrib .
? ?? ?an jimm tai sai kuma ta ce,  Okay ALLAH ya kaimu, zan dai fara sanarma Didi yanda tace .
? ? ?  Ba damuwa hakan ma yayi . Ya ?are maganar dai-dai yana horn a ?ofar gate Win. Da sauri maigadi ya wangale ?ofar bayan ya le?o yaga shine. Sun saba sosai saboda RK akwai sau?in kai ga ?yauta, da wannan halayen nasa yake saurin saye zuciyar mutane da yawa. Mutum ne mai sau?in kai matu?a, da wahala ka zauna da shi bai shiga ranka a lokaci Waya ba. Sai da ya gama dai-daita parking idanun Maanal suka sauka akan motar Yazeed. Motar ta zubama idanu na tsayin sakanni, sai kuma ta buWe ta fito. Shima RK Win fitowar yayi hannunsa Wauke da ledar da bata san da ita ba, sai lunch box Winta daya haWa ya Wakko. Ganin inda take kallo shima sai ya kalla wajen, a take fara'ar fuskarsa ta canja, har zai mi?a mata kayan dan baida niyyar shiga ciki amma sai ya fasa. Cike da basarwa yace mata,  Muje .
?? Kallonsa tayi, sai ya Wauke kansa. Baki ta buWe kamar zatai magana amma sai ta fasa, dan ta tabbatar sai ya shiga Win tunda yaga Yazeed Win na ciki. Ita kam bata san yaya zatai da wannan mutanen ba ?an rigima. A tare suka shiga falon tana gaba yana biye, Yazeed kuwa na zaune tare da su Barrah kasancewar yau babu islamiyya alhamis ce. Tunda ta shigo shima idonsa kyam a kanta, sai dai yana ganin RK ya tsuke fuska. Jitai kamar ta fasa ihu, amma ta daure dai ta ?arasa, sannu da zuwa tai masa tare da gaishesa. Shima RK sai ya mi?a masa hannu a Wage. Shima Yazeed Win a Wagen ya bashi nashin suka gaisa sama-sama. Daga haka RK ya kai zaune yana janye ra'ayin su Haneeff. Shi kuma Yazeed sai ya maida hankali ga Maanal duk da dai yanzu babu fara'ar data shigo ta Wan gani a fuskarsa. Dama dai can shima Win kamar ita ne ba gwanin fara'a bane ba.
? ? ? ? Magana Yazeed Win ke mata ?asa-?asa tana bashi amsa cikin yanayinta na rashin son magana. Yanda RK ya maida hankalinsa akan shirmen su Barrah sai ka Wauka bai damu dasu ba, sai dai gaba Waya kunnesa da hankalinsa na akansu. A haka Shahidah tai sallama ta shigo falon. Wata irin ajiyar zuciya Maanal ta saki acan ?asan ma?oshi, kamar an saita sai ga Huznah itama ta shigo, sai dai ita tana cin karon da Yazeed tayi wani turus na Wan firgici, shima Win kallonta yake da mamaki. Cikin Wari-Wari ta gaida shi gefe kuma tana satar kallon RK da tunda yay mata kallo Waya ya Wauke idanunsa ya maida ga Maanal. Amsa mata Yazeed Win yay da faWin,  Ke daga ina haka? Yaushe kika zo Abuja? .
? ?? Daburcewa Huznah tayi, dan duk fitsararsu suna tsoron Yazeed kasancewar baya Waukar raini dukansu uban kowa yake ci a gidan. Cikin Wan sar?ewar murya ta buWe baki zata masa bayani Shahidah ta tari numfashinta.
? ??  Ayya yaya Yazeed zumunci tazo yi mana. Jiya ta iso zata mana hutu ne .
? ? Shahidahn ya kalla kamar zai yi magana sai kuma ya fasa. Da wannan Huznah ta samu ta gudu Waki cikin sassarfa. Maanal nason shigewa ta Wan watsa ruwa babu dama, sunzo sun sakata tsakkiya. Haka dole ta ha?ura har ALLAH yay balling ta akai kiran sallar magriba sannan suka mi?e dan zuwa massalaci. RK dai ya mata sallama alamar bazai dawo ba. Amma Yazeed baice komai ba, hakan ba nufin shi yana nan kenan.
? ?? Sanda ta shiga Waki baje-baje ta iske Huznah a gado tana waya. Sai ?yal?yala dariya takeyi. Komai Maanal batace da ita ba ta wuce bathroom. Daga cikine take Wan jiyo hirar Huznah Win.
? ? ? ??  Ai ki bari kawai guy Win nan ?arshe ne. Ga ?yau, ga aji, ga kuWi ga iya wanka. Kin san ALLAH yau jinai kamar na rungumesa.
?? Dariya ta ?yal?yale da shi alamar ana magana daga can, caraf ta cigaba da faWin,  Ai gara kam kuyi sauri ku kaini kada naja muku abin kunya a gari, wlhy har gida yasa aka kawoni a wata azababbiyar motarsa. Wa ai gobe ma komawa zanyi dan ya tabbatar da ?arfina na shigo ..
? ? ? ?? Kai kawai Maanal ta girgiza da taSe baki, sai ma ta Wauke hankalinta daga sauraren zantukan shirmen. Ita dama tasan ba banza ta kawo Huznah Abuja ba, ashe kuwa namiji ta biyo. Kai wannan abun kunya dame yay kama mtsoww!.

__________&

? ? ? ? Washe gari sai ga Yazeed wai yazo kaita office da kansa. Rasama abin cewa Maanal tayi, tadai cigaba da cusa breakfast Win da Shahidah ta tsareta yi saboda shan magani. A haka yazo ya samesu. Ta gama shan maganin tana tattara kayanta sai ga maigadi yazo yana sanar mata ga RK yazo, wai ya kira wayarta switch off. Gaba Waya sai Maanal ma ta kasa motsi, idanunta cike da ?walla ta kai dubanta ga Shahidah da abin yama fara bata dariya. Dan ita kam Yazeed da RK Win yanzu dariya al'amarin nasu ke bata. Kowanne baya iya Soye kishinsa akan Maanal. Ta wani gefen kuma tausayi suke ba???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ta su duka ukun ma. Inda Yazeed yake Shahidah ta juya, sai ta samu wayam alamar ya fita.
? ?  Tofa, shi kuma Ya Yazeed yaushe ya fita .
?? Da sauri Maanal ta juya inda Yazeed Win yake, itama ganin wajen empty sai ta Wan waro idanunta tare da maida kallonta ga Shahidah.  Didi ina kuma yaje? .
? ? ?  Wajen abokin takararsa mana. Ai wannan samari naki Maanal na kula kowanne da zafinsa yake. ALLAH dai yasa a rabu lafiya kawai. Kinga muje kawai ni na saukeki da kaina sai a raba rigimar. Ya kamata ma su duka ki hutar dasu zuwa kaiki da Wakkokin nan dan na fahimci abin yana neman Waukar wata hanya ne a tsakaninsu .

? ?? Koda suka fito sun samu rayukan Yazeed da RK Win duk a Sace, kallo Waya Maanal tai musu ta wuce ga motar Shahidah tai shigewarta. Sai ita Shahidahn ce ta ?arasa wajensu. Maanal bata san mi yayar tata ta sanar musu ba, koda ta dawo motar kuma batai mata bayani ba ta tayar suka fice.
? ? ? ? ? Haka ta kasance a office babu wani walwala a tare da ita. Dan fuskarta tafi kowacce rana kasancewa a tsuke. Yau ma anyi zama tsakaninta da Marketing and sales manager, sai Head of operation da quality control manager, bayan sun gama meeting akai kiranta da mata tambayoyi akan dai wannan zane nata da company zai fitar. Yau ma da yake bata bu?atar kowa yazo Waukarta da wuri ta tashi. Ta fito harabar companyn hankalinta akan agogon hannunta tana kallon lokaci suka kusa cin karo da assistant Win CEO. Ha?uri ya shiga bata itama ta bashi. Ta raSesa zata wuce idonta ya sauka akan AA Darma Win dake tsaye shi da wani dattijo suna magana. Yau dai sanye yake cikin farar shadda ?al datai masa shegen ?yau da sake fitowarsa a cikakken bahaushensa Wan arewaci dan harda hula. Da sauri ta kauda kanta tare da ?ara sauri a takunta duk da hakan bai hanata kasancewa a nutsenta ba.
? ? ? Sarai AA Darma ya ganta shima. Amma ya basar ya cigaba da maganarsa da Alhaji Wakili. Alhaji Wakili tamkar uba ne a wajensa, dan kuwa abokine ga mahaifinsu, sai kuma huWWar kasuwanci ta haWasu, dan yanzu haka ma akan wannan project da zasuyi wanda Maanal tai zanen agogon Alhaji Wakili Winne ya kawo mutanen....

?? Dai-dai Maanal ta fito gate Win da nufin samun abun hawa wata taxi ke ?o?arin shiga cikin Companyn. Sai dai securitys sun hana mai taxi Win shiga, sun tabbatar masa da dole wanda ke ciki sai dai ya fito ya ?arasa ciki da ?afarsa. Yanda aka buWe ?ofar motar a fusace ya Wan ja hankalin Maanal, a mamakinta sai taga Huznah ce ke fita a motar. Jitai ma gaba Waya ta ?ame a wajen ganin yanda Huznah Win ke musu masifa da tabbatar musu akanta zasu iya rasa aikinsu. Sukuwa dai securitys Win sunce bafa zasu bar mai taxi ya shiga ba dan dokar companyn ce hakan. Ko ma'aikatan wajen indai motar haya suka shigo ?a'ida anan suke sauka su ?arasa ciki da ?afarsu.
? ?? Ran Huznah ya kai ma?ura a Saci, kuma dole ta ha?uran ta sallami mai taxi Win ta ?arasa da ?afar zuwa ciki. Ga ma'aikatan sun fara fitowa sai kallonta ake ana ?us-?us, itako tana wani yau?i da taku Wai-Wai. Maanal dai tuni ta shige taxi Win da Huznah Win ta fita. Haka ta iso gida al'amarin nata mata kaikawo. Har jitai ta ?agara Didin ta ta shigo. Zuwa duba Auntyn RK yasata watsar da komai bayan tayi wanka ta shiga kitchen. Da taimakon Linda ta fara haWa cake da wasu ?an kalolin snacks da suka shirya zatayi dan dubiyar ita da Shahidah. Suna tsaka da aikin Shahidah ta shigo tare da yara data biya ta Wakko a makaranta yau da kanta. Dama haka take musu duk juma'a sai dai idan aiki ya mata yawane tabar driver ya Wakko su kamar yanda ya saba.
? ?? Joining Winsu tayi a kitchen Win, anan ne Maanal ke labarta mata batun Huznah. Itama mamaki sosai tayi Shahidahn, sai dai basu iya hasaso abinda ya kai Huznah Maawad company ba, har kuma suka kammala aikin bata dawo gidan ba. Dama ba kowa take sanarma zata fita ba, ko jiya Shahidah bata san da fitar tata ba hakama yau Win. Ganin har anyi la'asar RK bai kirata ba bai kuma zo gidan ba ta fara tunanin ko lafiya? Gashi ta riga ta Wauri niyyar zuwa dubiyar nan yau dai ta huta. Kuma jiya da dare ta sanar masa da anyi la'asar yazo ya kaita dan Didi tace bata yarda sai bayan magrib Win nan ba. Jitai kamar ta sharesa, sai kuma dai ta danne zuciyarta ta tura masa gajeren sa?o, daga haka ta koma falo ta zauna dan ta shirya tsaf hakama Barrah da Haneeff da zasu mata rakkiya tsaf suke.
? ? ? ? Sai kusan huWu da rabi RK ya iso gidan, yana sanye da shadda shima yanzu ruwan zuma harda hula. A ranta ta Wan taSe baki da faWin (idan anga kuna wankan shaddoji sai juma'a kawai) a fili kam tayi kicin-kicin da fuska daga gaisuwa bata sake kulashi ba, dan shima dai fuskar tashi yau babu walwala. Da alama tun fushin safen ne bai gama sakinsa ba........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........A motar ma gaba Waya sai ya maida hankalinsa akan tu?i da surutun su Barrah ya shareta, itama dai hankalin nata naga duba wasu novels da Aneesa ta tura mata sunayen su. Tafiyar tasu ba wata mai nisa bace suka iso. Gidane daya amsa suna gida, dan ko'a cikin garin Abujar kasan mai shi yaci ya ?oshi. Sai da security Win ?ofar yazo har inda suke yaga waye sannan ya danna remote Win hannunsa gate Win fari tas ya zuge kansa. Godiya RK ya masa tare da shigewa cikin katafaren gidan daya yalwatu da shuke-shuke masu matu?ar ?ayatarwa da bama zuciya nutsuwa. Kafin yau Maanal na

24 / 80