AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   20 / 80

57K to 60K   out of 237.4K words

baki da sake kauda kanta zuciyarta na ayyana ma maybe matarsa ce. TunkuWe tunanin tayi gefe ta maida hankalinta ga Director Mustapha dake mata magana. Umarnin biyosa ya bata, babu musu ta mi?e tare da Waukar hand bag Winta tabi bayansa. Wani office dake kusa da nashi suka shiga. Nan ma sun sami mai office Win daya kasance ba bahaushe ba. Bayan sun gaisa ya amshi file Win hannun Director Mustapha ya saka hannu. Daga haka suka fito. A ?ofa suka haWu da wani matashin saurayi, cike da girmamawa ya shiga gaida Director. Shima ya amsa masa da kulawa yana nuna masa Maanal.
 Itama Watch Designer ce, kaje da ita department naku, sit Win da aka shirya jiya nata ne .
Fuskar saurayin da murmushi yana kallon Maanal ya amsa ma Director da girmamawa. Ita ko sai wani basarwa take. Bai damu ba ya fara gaidata, sai ta amsa kamar wadda taji kunya. Shi dai director kallonsu kawai yake yana sake jinjina miskilancin yarinyar.
Saurayin daya kira sunansa da Yaqub tun'a cikin Elevator Win ya gabatar mata da kansa matsayin Watch Designer shima. ?an murmushi kawai Maanal ta masa. Dan ta fahimci yana da nutsuwa. Koda suka fito anata kallonsu, bata damu ba dan ita babu wanda take kallo har suka iso rukunin su daya kasance matsayin office. Su takwas ne, kuma duk artists ne suma Win, sai dai abin damuwar ita kaWai ce mace a cikinsu. Amma sai ta dake, dan tasan zata iya zama da kowa. Ta gaishesu tana sake Waure fuska ganin yanda suke kallonta. Yayinda Yaqub ya gabatar da ita a wajensu shi dai. Suma ya shiga gabatar da su da sunayensu Waya bayan Waya. Kafin ya nuna mata wajen zamanta dake a farko. Sun mata maraba da zuwa cikin farin ciki, itama sai ta Wan musu murmushi kaWan. Daga haka takai zaune tana dudduba komai nata dake a wajen. Batare data damu dasu ba kuma wayarta ta Wauka ta shiga Waukar komai na iya wajenta hoto, Ammie ta turamawa, alamar wayar a hannun Ammie take mintuna biyu ba'a ?ullaba sai ga video call Win Ammien ya shigo. Murmushi mai sanyi Maanal ta saki tana mai gaggawar amsa kiran sai ga Ammie tar-tar ta fito. Cikin murmushin farin ciki Maanal tace,  Uhm kaga amaryar Daddy .
? ?? Da?uwa Ammie tai mata itama tana murmushin ta ce,  Ungo naki nan ja'ira yau kuma nice bar tsokanrki .
? ? ?? Karo na farko Maanal ta sanya dariya, abinda kakan daWe a yanzu baka gani ba a tare da ita. Duk ko sai samarin suka shagala suna kallonta duk da su basa ganin Ammie sabo a desk ta Waura wayar. Ita ko cikin rashin damuwa da wanzuwar su a wajen tace da Ammie,  Tom yi ha?uri Hajiya Ammie na. Ina fatan kin tashi cikin aminci da ?oshin lafiya tare da farin ciki a wannan rana ta laraba ranar samu inji Nene .
? ? ?? Sosai murmushin Ammie ya sake ?awatuwa. Da kulawa ta ce,  Alhamdullah Auta. Ya ?arfin jikinki? Ya kuma sabon office? .
? ??  Alhamdullahi Ammie na warke abuna. Sabon office kuma gashi ki sanya masa albarka daga bakinki mai tsarki . Tai maganar tana mi?ewa da wayar a hannu ta maida back camara tana haska mata ko'ina na office Win, sai dai koda wasa bata yarda ta hasko samarin nan ba. Sosai Ammie ta shiga yabawa da sanya albarka. Ta kumayi addu'oi sosai ga autar tata. Sannan suka Wan yi hira sukai sallama tace ta fara aikinta. Fuskarta da murmushi ta ajiye wayar, ita kaWai tasan irin tari-tarin ?aunar da takema wannan baiwar ALLAH. Mahaifiyarsu dabance a cikin daban Win da bazai ?ididdigu a zukatansu ba. Fatansu dai ALLAH ya ?ara mata lafiya da nisan kwana masu albarka. (Tare da iyayenmu baki Waya. Ka gafartama wanda muka rasa ka yafe musu KURAKURANSU=?-?=?O? damu da muke raye baki Waya).
? ?? Jan kujerar tata tai har zuwa gaban kantar da aka ajiye musu a office Win dan kusan da ita ma aka zagaye wajen. Komai na kayan zane-zanen da zasu iya bu?ata akwai a wajen. A haka ta zazzaSo duk abinda take bu?ata a lokacin ta sake burko tayoyin kujerar ta dawo da ita mazauninta. Sosai ta ringa ?o?arin ture komai a ranta ta maida hankalinta ga fara abinda ya kawota duk da tana ji a jikinta sauran abokan aikinta hankalinsu na a kanta ta wani sharesu tamkar ita Waya ce a wajen.
Wani zanen Designs na agoguna data ?ir?ira yanzun nan a kanta ta fara cike da ?warewa. Cikin ?an?anin lokaci ya haWa su tsaf su biyu kamar ka saka hannu ka Wauka daga takardan. Bayan ta gama zana su a dun?ule sai kuma ta koma zana Sangare-Sangare Win jikinsu kowanne tana saka masa suna da amfanin da zai yi a cikin agogon. Hakanne ya ja mata lokaci sosai dan har ?arfe Wayan rana. Jin ana kiran sallar zuhur daga masallacin cikin companyn ya sata sauke ajiyar zuciya da ajiye kayan aikin nata ta mi?ar da hannunta da ya Wan sage da ambaton sunan ALLAH.
? ? ? Mi?ewa tai zuwa window Win office Win ta le?a batare data ma kowa magana ba, dan daga wajen ana hango masallacin. Hango ma'aikata tayi nata fita zuwa ?atuwar harabar companyn. Ganin mazansu da matansu ne yasa ta fahimci masallacin harda mata kenan. Dan wasu ma na ?o?arin shigane yayinda wasu suka kasance rukuni-rukini suna hirarsu. Sai wasu dake alwala ta can ?arshen katangar inda aka tanada domin hakan. Huci taWan furzar daga bakinta tare da barin wajen, dai-dai suma su Yaqub na mi?ewa. Sauran fita sukai gulma fal bakinsu, yayinda shi kuma Yaqub yazo inda take.
Shine ya sanar mata tazo suje salla. Kanta kawai ta jinjina masa ta baro wajen ALLAH ya sota ta taho da hijjab kasancewar yau ma shigar Abaya ce a jikinta ?irar Dubai ruwan ?asa. Hijjab Win ta buWe ta saka bayan ta zame hularta da Wan kwalin abayar data naWo a kanta ta ajiye saboda hijjabin ya rufe mata gashinta sosai. Hankalinta kwance kuma kanta tsaye ta fito a office Win daga ita sai wayarta kawai a hannu. Kusan duk an fice ma, dan wajen yayi tsitt, dan haka a gaggauce ta nufi elevator jin za'a tada sallar kasancewar su suna a 4th floor ne. Bata gama dai-daita tsaiwarta ba kawai taji shigowar mutum babu ko sallama. Dan haka ta Wago manyan idanunta domin ganin wane sallamemmen ne haka........
'?


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



.......Saurin janye idanun nata tai ?irjinta na wani masifar dokawa. Sai dai ta wani dake a zahiri yayinda fuskarta ke sake komawa ciWin-ciWin fiye da yanda tashi take. Boss ne da kansa ba wani ba. Wato AA Darma, da alama shima ya makara fita sallar ne, dan illahirin fuskarsa da hannayensa da ?afarsa dake sanye da slippers daya saka dan ba takalman da yazo dasu a ?afarsa bane cover shoes sai nason ruwa suke yi. Elevator na tsayawa itace tai saurin fara ficewa dan harga ALLAH jinta take kamar an matse a cikin rami tsabar yanda ya cika ko'ina da kwarjininsa. Da kallo ya Wan bita, sai kuma miya tuna oho yay saurin janye idanunsa shima yana fita daga elevator Win.
? ? ? ? Dukansu basu samu raka'ar farko ba. Koda aka idar da sallar mafi yawan ma'aikatan sun wuce kitchen ne kai tsaye, dan ana musu abincin rana a wajen harma dana safe. A manyan dai ba kowa ne ke nufar kitchen Win ba sai wanda yaso hakan kasancewar suna da damar sakawa a kawo musu har office. Manaal ma daba gama sanin tsarin tai ba duk da an bata komai a rubuce tun a ranar interview karantawa ne batai ba office ta koma. Hankalinta a rarrabe sai dai tana iya ?o?arin ta na ganin ta saita kanta ta buWe lunch box Winta ta fidda abincinta ta hau ci tana cigaba da sarrafa computer Winta domin maida aikin zanen da tayi a ciki. A haka a shiririce ta gama shigar da komai kafin ta naWesa a flash drive ta ajiye. Koda an bu?acesa a wajen meeting da shi zatai amfani. Knocking ?ofar akayi, batare da ta canja daga yanda take ba ta bada iznin shigowa dan ita kaWaice har yanzu su Yaqub babu wanda ya dawo. Wata budurwa ce da bazasu wuce sa'anni ba. Sanye take da skirt da riga na atamfa sai Wan mayafi data yana. Cikin girmamawa ta gaishe da Maanal Win. Amsa mata tai da kulawa. Hakan sai ya saka yarinyar farin ciki dan yanzu ake gulmar Maanal Win a ?asa cewar dagani zatayi girman kai, sai kuma ita tazo taga ba hakan ba yanzu.
? ? ?  Sunana Mabaruka Rabi'u. Ina Waya daga cikin Sales and Marketing Department. HOD ne yace a sanar miki ana bu?atarki a ?asa idan babu damuwa .
? ?? Cikin Wan sakewar fuska da ba murmushi take ba Maanal ta ce,  Okay sister Mabaruka ba damuwa gani nan tafe .
? ?? Murmushi Maburaka ta mata tare da sake Wan rissinawar girmamawa ta furta,  Na barki lafiya . Daga haka ta fice a office Win. Ajiyar numfashi Maanal ta Wan sauke, sai kuma ta shiga tattara tarkacen kayan da taci abinci ta maidasu a lunch box Win. Ruwa tasha ta Wan gyara fuskarta sannan ta mi?e ta fice a nutsenta daga ita sai wayarta a hannu. A First floor ta samu kusan dukkan ?ananun ma'aikatan harda waWanda ba nan Winne mazauninsu ba. Sai dai da'alama duk an tattarasu anan Winne dan har su Yaqub ma suna a wajen ashe. Duk da cika mata idon da sukai haka ta dake ta gaishe da HOD dake ta faman sakar mata murmushi. Yana Waya daga cikin wanda sukai mata interview. Amsa mata yay da kulawa, kafin ya juya ga ma'aikatan yay sallama. Duk amsawar sukayi duk da kuwa ba dukane musulmai ba a wajen. ?an juyowa yay tare da nuna musu Maanal cikin harshen turanci ta ce.  Wannan itace sabuwar _Watch Designer_ Win Mawaad Company da aka sake ?aro mana in sha ALLAHU, zatai muku introducing kanta .
? ? ? Tafi suka shiga yi gaba Wayansu. Hakan yasa Maanal Wan sakin murmushi tana binsu da kallo, sai da suka lafa sannan ta gyara tsaiwarta cike da nitsuwa ta furta, Sunana Maanal Habeeb Giro. Junior Watch Designer kamar yanda aikina HOD ya faWa. Ina fatan zan samu haWin kai da yarda daga gareku baki Waya .
? ??  In sha ALLAHU!! .
Suka faWa cikin haWa baki. Murmushi ta sakar musu a karo na biyu mai matu?ar taushi. Sai kuma ta haWe hannayenta waje guda ta sake furta,  Ina mika godiya a gareku da fatan alkairi baki Waya. ALLAH ya bamu ?warin gwiwar sauke hakkin dake kayinmu baki Waya .
? ? Nan ma sun amsa mata da amin. Daga haka HOD ya Wan ?ara mata bayani akansu. Kafin ya sallamesu kowa ya koma kan nasa aikin. Ita kuma suka nufi elevator tare da shi. Sai faman zuba mata surutu yake ita dai batace komai ba sai Wan murmushi da take masa na karar haWuwar farko. Conference room suka nufa kai tsaye daga nan. In da ta sami dukkanin shugabannin da alama su ake jira ma a wajen. Wajen zama duk suka nema, a dai-dai kuma lokacin CEO ya shigo AS Winsa biye da shi. Duk mi?ewa sukai a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?lamar girmamawa, sai da ya zauna AS Winsa ya ajiye masa kayan hannunsa gabansa sannan ya Wan Wago ya dubesu. Zaunen suka kai suma a nutse, daga haka room Win yay Wan shiru na kusan mintuna uku kafin ya ajiye tab Win hannunsa da yake sarrafawa yay gyaran murya yana kallonsu cike da dakewa da nutsuwarsa. Suma sake nutsuwar sukai da maida hankalinsu garesa. Banda Maanal da tun kallon farko data masa a sanda yake shigowa ta Wauke kanta bata sake ba. Gaba Waya jinta take a takure a wajen dan su biyu ne kawai mata. Sallama yay musu kafin ya sauke dubansa ga tab Win gabansa ya fara magana acan ?asan ma?oshi.  Wannan taro ne daya haWa Sangarori guda biyu, wato na shugabanni da kuma ?ir?ira da zane na wannan company. Wato Executive Team da kuma Design and development. Kafin kai tsaye mu fara abinda ya kawo mu akwai sabuwar staff data shigo cikinmu zai ?yautu ta gabatar da kanta anan .
? ? ?? Ji Maanal tai kamar ta kai masa naushi dan haushi, amma sai ta dake ta?i koda motsi sai da CTO dake gefenta yay mata magana ?asa-?asa.  Sistet Maanal .
? ? ? ?? Komai batace ba ta mi?e cike da kamewa ta furta,  Sunana Maanal Habeeb Umar Giro. Junior Watch Designer in sha ALLAHU .
? ?? Sunyi welcoming nata baki Waya tare da mata fatan alkairi. Bayan ta koma ta zauna ya cigaba da faWin, makasudin shi wannan zaman akan sabon project namu ne in sha ALLAHU. Wasu sun san da shi wasu basu sani ba saboda rashin samun zaman meeting da ba'aiba a wancan satin gaba Waya. Akwai Companyn da zamu fitar ma sabon agogo, sun kuma bamu zaSi kafin mu sake zama dasu. Dan haka Design and development ko kuna da wani sabon design da zaku gabatar mana mu duba? .
? ?? Bayan Maanal akwai Watch Designers Directors har uku a wajen, sai dai dukansu kowanne nada iya limit Win aikinsa ta yanda baya shiga aikin wani. Hakan yasa Waya daga cikinsu Wagowa ya Wan dubi Boss Win.  E to Sir bamu san ko yaya tsarin project Win zai kasance ba. Sai musan a cikinmu wazai bada sample
? ? Kansa ya Wan gyaWa, sai kuma ya kai dubansa ga Sales and Marketing Manager. Da sauri ya mi?e dan yasan minene ma'anar kallon. Bayani yay a ta?aice, Dan haka sai duk suka maida hankalinsu ga Director Steven. Kansa ta gyaWa shima tare da maida kallonsa ga Maanal, suma sauran duk sai suka koma kallonta. Yanda suke kallon natane ya bata mamaki, kafin ta nema ?arin bayani Director Steven ya ce,  Wannan aikinki ne Sister Maanal. Idan kinada wani sample na zane a ?asa company na bu?atar gani, idan kuma babu zaki iya neman lamanin samarwa .
? ? Gaba Waya sai Maanal taji ma kamar zata daburce. Amma ta shiga ambaton ALLAH tare da aro jarumta. Cikin ?ar dakiyar da nutsuwar data azama kanta ta dole ta bata ta jinjina ma Director kanta. Sai kuma ta Wan kallesu itama ta fara bayani.  Zan iya gabatar da wanda ke a hannuna Win idan basuyi ba sai na sake wasu sabbi .
? ? ?? Cikin gamsu duk suka gyaWa mata kai, kafin boss ya gama shan ?amshinsa batare daya kalleta ba ya furta,  Zaki iya nunawa .
? ? Bata tanka ba, sai dai ta mi?e hannunta Wauke da flash drive data naWe zanen Wazun da tayi. Amsa Director Steven yayi a matsayinsa na shugaban sashenta, ya nufi ?aton television dake kusan bango guda a room Win yay connecting, atake Wan tambarin data saka na farko mai Wauke da zanen agogo mai ?yau da zanen fuskarta a tsakkiya ya bayyana. Remote Win Director Steven ya mi?a mata, dole ta fito daga inda take tsaye ta koma gaban tvn. A nutsenta ta fara danna hoto na biyu ya fito, agogone mai ?yau da tsari matu?a duk da kasancewar a zane yake. A take duk suka shiga ambaton,  Woow!! Woow!! a hankali. Shi dai boss kaimai baice ba, amma fa ya zubama hoton idanu yanda ya kamata, bayani tayi cikakke akan agogon da tsarinsa da nauyinsa. Sai kuma ta koma nuna sassan jikinsa da sunayen data basu da yanda yakama ace ingancinsu ya kasance. Da ?arshe tai bayanin yanda agogon zai iya bu?atar ingantaccen aiki kafin fitar da shi. Tafa mata suka shigayi tamkar conference room Win zai buga shima. Dan har ga ALLAH tayi matu?ar gama birgesu, tayi dukkan bayanin da har sauran Sangarorin zasu iya yi. Ashekaru kaf Winsu babu wanda bai bata fin shekara goma zuwa ashirin ba, dan itace ?arshen ?an?anta da ?arancin shekaru a cikin nasu, hatta da Wayar macen zata iya girmar Shahidah ma balle ita. Taji daWin yanda suka yaba mata duk da shi mai gayya da aikin baice komai ba dai. Sai da duk suka lafa itama ta dawo ta zauna a nata mazauni kafin yay ?ar gyaran murya.
? ? ??  Zamuyi nazari akan wannan Win, amma WD Maanal zata iya samar mana da wasu samples kamar uku bayan wannan daga nan zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu. Sai ku haWasu a sake tattaunawa .
? ?? Duk sun gamsu da hakan. Dan haka ba'a wani sake jan zancen ba taron ya watse. Shine ya fara ficewa a room Win AS Winsa biye da shi. Duk mi?ewa suma sukai hankalinsu akan Maanal suna sake jinjinama ?o?arin ta da ?arfafata. Itako sai wani Wan karen daWi take ji kamar ta ciji uwawunta. Ta ?ara ta fita a wajen ta kira Ammie ta bata labari, kai har RK sai yasha labari yau....

? ?? Koda Maanal ta koma office zaman wasu sabbin samples na zanen ta fara dan babu wasa batare data kula kowa ba. Garama Yaqub ya mata sannu da zuwa. Tayi nisa a aikin nata akai mudu knocking ?ofa. Batare data Wago ba ita dai taji sauran na magana da shi. Saurayine kamar su Yaqub da zai iya girmarta ita kam a shekaru, amma kasancewarsu oganninsa cike da girmamawa ya gaishesu. Sai kuma

20 / 80