AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   12 / 80

33K to 36K   out of 237.4K words

Idan ta kama ma can gidan nasa zakaje ka tasata gaba ka haWasu har abokan zaman nata. Karfa dan ka raini Usman ya zama kana tauye masa hakki akan ?ar da ka haifa.
? ? ??  Ai ke kinji matsalarki, idan har abu zai taso akan yaran nan sai kin nuna ban iya ba ke sarkin tawakkali da gaskiya ko .
? ?  Ba haka bane Dattijo. Masu iya maganafa sunce kaso naka duniya ta ?isa, ka ?isa duniya ta soshi. Usman na maka matu?ar biyyar da kosu ?a?an da ka haifa ba kowa ke maka irinta ba. To bai kamata a cigaba da ?as?antar da shi ba akan abinda ya isa da shi. Wannan fa rayuwar aurensu ce. Kuma shine shugaba a gidan, yin kutse a al'amarin kamar ?as?antar da shi ne. Dan ALLAH kada ka biyema yaran nan ana ganin ka da kima da mutunci irin na uba kuma shugaba .
? ? ? Shiru yay na kusan minti biyu, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya.  Hakane kuma Adama nagode da tunatarwa. In sha ALLAHU gobe zan tasata gaba muje gidan. Sai dai ance min shi Usman Win baya ?asar, amma dai inada tabbacin kamar yau ne da dare zai dawo .
? ??  To Alhmdllh gobe idan ALLAH ya kaimu Win sai kuje, ALLAH ya ta?aita al'amarin kuma ya daidaita su .
 To Amin ya rabbi. Yarane sai addu'a kawai yanzu, sun maida aure wasan yara ......

__________&

? ? ? ? Isowar dare Daddy da Hajiya Basariyya sukai ma gidan. Tafiyar kwana goma har sunyi fresh abinsu. Babu wanda yasan da dawowar tasu, dan ita Ammie ma harta kwanta abinta. Cikin barci taji wayarta na ?ara. Da ?yar ta buWe ido ta jawota dan ta manta ne ma bata kashe ba. ?agawa tai takai kunne tare da sallama. Sai dai Muryar wanda ya amsa mata da umarnin daya bata ya sata watsakkewa sai kuma ta tashi zaune. Jin abin tai kamar mafarki, amma dai ta mi?e ta Wauka dogon hijjab ta saka sannan ta nufi kitchen. Tea Win daya bu?ata ta haWa masa. Sai ta haWa da Wan snacks da fruits da bata rabo da su. Haka ta fito gidan shiru alamar kowa ya kwanta ta nufi sashen maigidan. Takai hannu zatai knocking ta tsaya cak sakamakon jin muryar Hajiya Basariyya na tashi a sama cikin faWa...
? ? ??  To amma dare yayi ai, ?arfe nawa yanzu da zaka Waga waya ka kirata wai ta kawo maka abu. Ni banda hannune ko abinda zata kawo makan banda shi a sashena? Randa kuka dawo Abuja wayasan kun dawo ba sai tashi mukai muka ganku a gidan nan ba. Sai ni daka raina. Wai mi Asiya tafimu dashi ne? Mi take dashi na mata da mu bamu da shi da kake son ganin ka fifitata a kammu?!!.......
? ??  Badariyya wai kina da hankali kuwa. Baki ganin dare yayi zaki zo kina min ihu a kaina. Da kike maganar miyasa zan kirata ta kawo min abu ke da kika dawo daga tafiya mizaki bani? Sannan batun fin sauran mata da kike sai yanzu kika san Asia tafi sauran mata ashe. To lallai kin makaro da kika kasa fahimtar hakan tun tuni. Ita da na saka kika bini a ranar girkinta kinji tayi wani ?orafi ne. Kuma randa muka dawo Abuja ni Asia bata kwana a sashen nan ba, idan ma ta kwana ai matatace. Dan haka ki fice min anan shasha kawai tana girma bata san ta girma Win ba .
? ? ?  Ni ce shashashar Daddy Huznah? .
?? Banza yay mata bai tanka ba. Sai maida hankalinsa yay a kiran Ammie. Da sauri ta danne wayar gudun kartai ?ara. Sai kuma ta daure tai knocking ?ofar. Umarnin shiga ya bata. Koda ta shigo kai tsaye a Centre table ta ajiye tray Win, sai kuma ta shiga gaishesu su duka a tare da yimusu barka da dawowa. Daddy ne kawai ya amsa mata. Zata juya tabar falon ya katse hanzarin ta.  Ina zaki kuma .
?? Juyowa tai ta kallesa.  Zanje na kwanta ne, kuma ku samu ku Wan rintsa ku huta gajiya ko .
? ? ?  Dawo ai anan zaki kwana .
??  Anan kuma Daddyn Hameed amma ai....
?? Cikin katseta ya Waga mata hannu. Dole ta haWiye abinda take son faWar. Cikin Sacin rai Hajiya Basariyya taja akwatinta da hand bag ta fice a sashen tana jan tsaki. Da kallo Ammie ta bita harta gama ficewa. Tai wani kalar masifar bugo ?ofar har sai da Ammie ta zabura. Cikin sanyin jiki ta maida dubanta ga Daddy dake ?o?arin fara shan shayinsa hankali kwance.  Daddyn Hameed dan ALLAH....
? ? ?  Asia! Kin san bana son jan zance ko! .
? ?? Ajiyar zuciya Ammie ta sauke kawai, badan taso ba tabi umarninsa a yanda yake bu?ata.......

__________&

? ? ? Washe gari kusan ?arfe goma na safe sai ga ba?i. Ammie na tsaka da haWama Daddy abinci zai fara ci maigadi ya isar da sa?on zuwan Alhaji Mamman sirikin na Daddy kuma uban gidansa. Da sauri Daddy ya mi?e tare da shiga ciki ya canjo kayan jikinsa zuwa jallabiya. Yayinda Ammie kuma ta fita ta ?ofar baya domin ?aro abincin. Bata wani jimaba ta koma Wauke da wani kayan abincin. Ta samu har Daddy ya shigo da shi falonsa shi da babban amininsa sai Hajiya Yaya. Ajiye kayan Ammie tai cike da girmamawa ta rissina ta gaishesu batare data damu da hararar da Hajiya Yaya ke mata ba. Sun amsa mata da kulawa. Dan haka kawai sai Alhaji Mamman Win yaji Ammien ta masa kwarjini da shiga ransa. Bai fi sau biyu ya taSa ganinta ba. Lokacin ruguntsumin aurenta sai kuma da sukaje da Daddy gaishesa bayan sun dawo Hajiya Yaya ta dinga zuba tujara daga nan Ammie ta Wau aniyar bazata sake zuwa gaidashin ba. Daga mutunci sai abu ya zama fitina da cin mutunci, tun daga nan ko Daddy yace tazo suje sai tayi yanda tai ta zame jikinta. Abincin ta shirya a gabansu sannan ta fita domin basu damar ci, duk da dai Baban yace sun gode bazasu ci ba sukam. Amma Daddy nata ro?onsu. Dole dai suka Wan taSa kaWan, kafin Baban yasa Daddy kira masa su Ammie su duka. Dai-dai nan kuma Yazeed ya shigo falon daga gani isowarsa garin kenan. Dan tunda daren jiya Ammie ta tura masa sako akan dawowar su Daddy Win, tare da bashi shawarar ya taho da safen dan ta samesa a gida shiyyasa yay sakkon tahowa kafin ya sake guduwa. Yana fatan iyayen nasa su sasanta kansu komai ya wuce kada abun yayta ?ara girma. Sai kuma akai sa'a ya samu kakan nasa yazo tare da mahaifiyar tasa gidan. Cikin girmamawa ya gaida kakan nasa sannan ya gaida abokinsa. Sun amsa masa da kulawa da tambayarsa aiki tare da tsokanarsa akan ?ara zama tuzuru babu aure. Murmushi kawai yay ya maida hankalinsa a gaida Daddy sannan ya gaida Hajiya Yaya itama. Dai-dai nan Hajiya Basariyya da Ammie suka shigo suma. Gaidasu yayi suma da girmamawa. Ammie ce kawai ta amsa masa da kulawa. Hajiya Basariyya kam sama-sama dan tana cikin haushi ne. Ko su baba sama-sama ta gaishesu kamar an mata dole. Anan ma sai Baban ya sake karantar abubuwa da dama. Bayan an natsa da gaishe-gaishe aminin Baba da suke kira Alhaji Kallah ya buWe taron da addu'a. Daga haka ya kalla Daddy cikin mutuntawa ya kirayi sunansa.
? ? ? ?  Usman! .
? ?  Na'am Baba .
Daddy ya amsa masa da girmamawa dan shima yana Waukarsa matsayin uba ne. Kai duk ma abokan Alhaji Mamman a rayuwa Daddy na basu girma irin na uba ne. Alhaji Kalla ya cigaba da faWin,  Mike faruwa tsakaninka da iyalinka ka turata gida har tsahon kwanaki babu wani bayani .
? ? ??  Baba ni bani na tura ba ..........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



....... Ban gane ba Usman, kamin bayani yanda zan gane da ?yau .
? ? Kai Daddy ya jinjinama Baba Kallah. Kafin ya gyara zamansa da ?yau ya shiga zayyano masa abinda ya sani. Kuma ma duk ita Hajiya Yaya ce ta kirashi a waya ta sanar masa. Daga ?arshe ya dora da faWin,  Gasu nan baba ka tambayesu daga Asia Win har Basariyya akwai wanda na zaunar naima magana akan batun? Na barsu ne har sanda yarinyar zata samu lafiya dan shine mafi muhimmanci. Amma sai ita ta nuna min ban isa ba. Nace taje ta duba yarinyar ita da yara sashenta tace ban isa ba ita kuma Basariyya taje, hakan yasa na dakatar da ita da shigowa wajena.....
? ? ? ?  Dolene to sai naje. Itama Basariyyan ai munafunci da gulma ne ya kaita badan ALLAH ba . Hajiya Yaya ta faWa cikin katse Daddy. Tsawa Babanta ya daka mata shima, dole tai shiru tana kumbura fuska.
??  Usman kamin dai-dai, dan abinda kayi Win shine mazantaka. baba Kalla ya faWa, sai kuma ya juya ga Hajiya Yaya yana mai kiran sunanta.  Sadiyy! Dukkan abinda Usman ya faWa haka akai? .
? ?? Babu musu ta jin jina kanta. Sai kuma ta Wora da faWin,  Baba nifa tsakanina da ALLAH koda aurena zai ?are ne tsakanina da Usman sai dai ya ?are a yau. Dan haka ku zama shaida ban amince Yazeed ya auri ?ar Asiya ba. Idan kuma ba hakaba a shirye nake na fiddashi a cikin ?a?ana na barma Asiya tunda haka naga yake bu?ata. Na gaya masa na masa faWa amma yana maidani ban san abinda nake ba, to tunda haka ne dai ya zaSa ko ni ko yarinyar .
? ?? Hankali tashe Yazeed ke duban mahaifiyar tasa. Zai yi magana Baba Kalla ya dakatar da shi ta hanyar Waga masa hannu. Dole Yazeed yay shiru.
? ? ? ?  Sadiyya miyyasa baki son shi haWin nasu? Yarinyar nada wata illane da musulunci ya hanamu auren irinsu? .
? ??  Illoli da yawa kuwa Baba. Ciwuwwuka sun gama zagaye rayuwarta. Sannan mu har yanzu bamu da tabbacin ma suna da uba tunda mudai bamu taSa ganin dangin uban nasu ba balle mu shaida, har bikin yayunta akai a gidan nan mudai bamuga kowa ba, wama ya sani ko basu da uban ne shiyyasa sam ni jinina bai wani haWu da nata ba dan bana ?aunar yarinyar nan, ba kuma na ?aunar uwarta gata nan . Ta ?are maganar da nuna Ammie babu nauyi ko kara. Kai baba Kalla ya girgiza da faWin,  Ashsha Sadiyya, wannan magana tayi tsauri da yawa. Kiyi ?o?ari ki dinga gyara harshenki yayin magana. Dan haka karna sake jin irin wannan zancen banzar ya fito. Munji baki son wannan haWin, wacece kika fidda masa ke a matsayin matar? .
? ? ?  Baba Nazeefar Sabuwa. Idan har Yazeed yana son yaga farin cikina to ya aurenta dan ita nasa tushenta. Idan ko ba haka ba ya shirya rayuwar auren ?unci da ba?in ciki, sannan duk abinda zata haifa babu ruwana da su kamar yanda shima na ciresa daga cikin ?a?ana.....
? ? Cikin takaicinta da harzu?a Daddy ya ce,  Aiko baki isaba wlhy, Maanal na zaSama yarona matsayin matarsa ko kina so ko baki so, kuma wlhy first and last da zaki sake sheganta yaran nan idan ba hakaba kuwa sai ranki ya Saci fiye da yanda kike zato....
? ? ? ?  Kaima kuwa baka isaba Usman, dan yanda kake jin kai uban Yazeed ne nima nice mahaifiyarsa. Nina Wauki cikinsa na tsawon wata tara, nai na?udarsa na kumayi rainonsa haWe da tarbiyya har yakai girman da wata banza a banza daka kawo gidan ka kake Waukar ta a mutum ta isa ta mallake min shi, kai wlhy duk abinda kake ji ka iya na iya fiye da iyawarka Usman, dan....
? ? ??  Sadiyya!!! .
? Babanta ya katseta a tsawace. Shiru tai amma a ranta tana ?un?uni, dan ta Wau aniyar koma miza'ayi sai dai ayi amma Yazeed bazai auri Wiyar Asiya ba dan ita zuwa yanzu ma ta fara tunanin basu da uban. Ganin ran baba ya kai ?olokuwar Saci hakama Daddy da ita Hajiya Yayan Ammie dake saurarensu kawai ziciyarta na mata ?una cike da girmamawa ta kalla Baba.  Baba dan ALLAH ina neman alfarma .
? ? ??  FaWi ko minene Wiyata in dai ina da shi zan miki .
? ? Wani takaici ne ya lulluSe zuciyar Hajiya Yaya ganin yanda Babanta ke bama Ammie muhimmanci a zaman fiye da ita. Baki ta buWe zatai magana ya harareta. Dole tai shiru ta cigaba da hare-harenta. Ammie bata nuna ta damu ba ta cigaba da faWin,  Baba dan ALLAH ku barta ta aura masa wadda take so. Domin gaskiya ta faWa Maanal bata dako isashiyar lafiya ma. A yanzu haka likitocin ma sunce tana matu?ar bu?atar hutu ta yanda al'amuranta zasu dai-daita. Shi kuma Yazeed za'a cigaba da tauyesa babu aurene saboda hakan. Bayan UBANGIJI ya halatta masa auren mata har uku ne. Idan har Maanal matarsa ce ko zuwa nan gaba sai ayi......
? ? ?  Allah ya kiyaye, har abada bako???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? za'ayi ba idan abinda kike tunani kenan ki ciresa kuwa....
? ? Hajiya Yaya ta katse Ammie a harzu?e. Shima Daddy a harzu?en ya katseta da faWin,  Ashe kuwa zaki mutu bayan anyi, dan Maanal ita na zaSama Yazeed kuma shima itace zaSinsa aure tsakaninsu babu fashi da izinin UBANGIJI ko da Asiya data haifeta bata yardaba kuwa. Baba ku ?yaleta, tunda ita bata san masalaha ba dan ALLAH mu zuba aga ni da ita waye keda ?arfin iko akan Yazeed Win.....
? ? ? ?  A'a Usman duk baza'a kai ga haka ba . Baba Kalla ya faWa. Batare da ya jira cewarsu ba ya cigaba da faWin,  Ku duka ku kwantar da hankalinku kuji. A matsayinku na iyayen Yazeedu duk kuna da iko a kansa, amma fa ku sani shima yanada hakki a kanku. Aure dai ba wasa bane, ba kuma jeka ka dawo bane ba. Dan haka ku masa adalci ku barshi ya zaSi wadda ransa ya kwanta da ita koda a cikin zaSin naku ne. Idan kuma babu a cikinsu itace ma babbar masalaha ya auro daga can gefe shike nan matsala ta kare. Saboda haka kai Yazeedu kana da wadda kake so ne? .
? ? ?? A hankali kuma karo na farko Yazeed ya Wago idanunsa da suka kaWa sukai jajur saboda damuwa. Cikin danne ?uncin daya mamaye masa zuciya ya ce,  Baba idan har auren duka zaSin nasu zai zama masalaha na karSa. Zan auri Maanal Win da Nazeefa....
? ?  Baka isa ba sai dai ka auri Nazeefa ita kaWai.... Hajiya yaya ta katsesa cikin daka tsawa. Babanta ne shima ya katseta a tsawacen.  Sadiyya bana son shashanci fa. Yaro ya kawo mafita kinama mutane rashin hankali, ko kunyar idona ba?yaji bare nauyi. Shin kokin manta mune a gabanki bashi mijin naki kaWai da kika raina ba. Ana binki ta lalama kina wani botsarewa saboda wulakanci. To wlhy ki shiga hankalinki. Idan kuma ba hakaba zan hanashi auren Zazeefa Win naga yaya zakiyi. Shashancin banza kai .
? ? ?? Ha?uri ta fara bashi ranta a matu?ar dagule. Tayi hakanne kawai dan ganin yanda ransa ya Saci, ta kuma san halin mahaifin nata idan yay magana baya canjawa. Gara ta lallaSashi suje a haka ita tasan duk ma hanyar da zatabi dan ganin ta tarwatsa wannan aure.... Shima Daddy ha?urin yaba baban, dan haka ya cigaba da faWin,  Shike nan magana ta ?are zai auresu su dukan. Dan haka sai kuje ku fara shiri dan nan da watanni biyu za'ayi a wuce wajan. Rana Waya za'a Waura auren.
? ? ? ? Wani irin motsawa zuciyar Ammie tayi da ?arfi. Hakama Hajiya Basariyya da tun da aka zauna bata tofa komai ba zuciyarta wani irin raWaWi take mata. Ina bazai yiwu ta bari ai wannan haWin ba, sannan bazata taSa yarda aima Yazeed auren gata shi kaWai ba wlhy, Gara a cigaba da wannan fitinar hakan yafi sakata nishaWi, zai kuma fi bada armashi idan yazam anyi auren Nazeefa da Yazeed ne farko. Ammie zatai magana tai saurin katseta ta hanyar fara yi.  Baba mun gode ALLAH ya saka da alkairi ya kuma sanya albarka a al'amarin. Sai dai nakega maganar Waura auren rana Waya kamar akwai damuwa musamman ga ita Maanal. Tunda likitoci sunce abarta ta Wan huta mizai hana a fara yin na Yazeed da Nazeefa daga baya sai ayi da ita Maanal. Komai ma zaifi tafiya a cikin masalaha ni dai anawa ganin, zuwa lokacin itama Maanal ta murmure dan yarinyar ta fyaWu sosai a wannan karon, wlhy abin tausayi kamar bazata rayuba ma. Sai itama Huznah ta samu miji, Inaga sai a haWa dana Yazeed Win kawai ko yaya kukace .
? ? ? ? A maganar farko Hajiya Yaya wani irin daWi da godema Hajiya Basariyya ta shigayi a zuciyarta. Daga ?arshe kuma sai taji zafi danta fahimci hassada Hajiya Basariyya ke son nunawa. Amma zata bita a hakan dan itama ta ribantu. Itama dai Ammie har ranta taji daWin zancen Hajiya Basariyya, duk da tasan tayi hakanne badan ALLAH ba sai wata manufa tata. Shiko Daddy wani irin ?una zuciyarsa ta shigayi, saboda ya jima da fuskantar wacece matar tasa. Cikin takaici kawai yake mata wani kallo mai kama da harara. A Sangaren Yazeed kuwa wani irin tsanar matar uban tashi ya fara ji a karo

12 / 80