AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   30 / 80

87K to 90K   out of 237.4K words

ba kenan? Bayan kuma kai ne ka Wakko maganar .
? ?  Miyasa kika damu da sai kin ji? Ko akwai wani abu da kike tsoron kada ace naji ne? .
? ? ? ? Harararsa ta Wan yi, cikin rashin sakewarta da miskilanci ta ce,  Nikam mizan so ace kar kaji? Kawai dai naga ka Wakko maganar ne da zurfi .
? ? ?aramar dariya yayi da faWin,  My queen rikici. To kwantar da hankalinki banji komai ba bayan wanda kika san naji a gabanki. Amma dai zan koma Aunty ta bani labarin ?uruciyarki kaf, idan ma da hotuna duk a haWa min nasha kallo.
? ? ?  Kaji da shi dai .
?? Ta faWa tana Wan yin murmushin da yake matu?ar son gani akan fuskarta. Sai dai bata yi masa sai idan taso. Sai da ya wani Wan lumshe idanu da buWewa sannan a kanta, ya ce,  Miya samu wayar taki ne wai? Inata kira ba'a Wagaba daga baya kuma naji switch off. Na tambayeki Wazun baki ce komai ba yanzu kuma naji Aunty na faWin AA zai kawo idan an gyara .
? ? ??  Uhm faWuwa tayi ne a jiyan lokacin da kake kira. Shine Oum ta bashi ya gyaro .
? ??  Ayya ALLAH ya kiyaye to, da gyaran nan ai da wata aka saya kawai. Ga wannan ki ri?e kafin asan abinyi dan zama ba waya babu daWi . Yay maganar yana mi?o mata iPhone 15 Winsa. Kanta ta girgiza tana kallon wayar, sai kuma ta Wan kallesa.  Kabar wayar ka ai yace zuwa gobe za'a kammala gyaran .
? ? ?  Ni kuma gashi bazan iya cigaba da ha?urin rashin jinki ba. Please kar muyi jayayya .
? ?? Komai bata sake cewa da shi ba ta amsa wayar. Daga haka tace masa sai da safe. Tsareta kawai yay da idanunsa bai amsa ba. Ta Wan ?ibta masa nata, alamar yaya dai? Sai ya saki murmushi da Wan Wage mata gira shima. Harara kawai ta sakar masa da juyawa tana faWin,  ALLAH ya kaika gida lafiya . Tai gaba abinta. Har ta shige ciki yana binta da kallo. Sai da ta Sace masa ya sauke ajiyar zuciya yana wani lumshe idanu ya buWe. Sai kawai ganin Huznah yay a gabansa. Tsaf ya shanye murmushin dake saman fuskarsa kamar bashi ba. Yay kicin-kicin da fuska batare daya nuna yasan da ita ba ya buWe motarsa zai shiga amma sai ta ri?e murfin caraf.
? ? ?? A Wan fusace ya ce,  Lafiya? . Dan shi tun randa ya fara ganin Huznah sam bata masa ba. Fuska ta Wan marairaice kamar ba ita ba ta ce,  Kayi ha?uri dan ALLAH ina da tambaya ne .
? ?? Kamar bazai tanka mata ba sai dai ya daure ya ce,  Tami? .
? ? ?  Wanda naji kana kira da Uncle Fawzan, da wannan matar. Dan ALLAH suma ?an family Win Darma ne? .
? ?? Wani kallon sama da ?as ya mata a wula?ance ya ce,  Kina da bussines da sune ko Darma Family Win? .
? ? ?? Murmushi ta saki mai sanyi da Wan du?ar da kai kamar mai jin kunya. Sai kuma ta ce,  Kusan hakan, ni ce wadda AA Darma zai aura .
? ? ? ?? Gaba Waya RK ya wani wantsalo mata idanu waje da mamaki ya ce,  What AA fa? .
? ? ??  Yes .
? ? Ta bashi amsa cike da jin alfahari da kwarin gwiwa. Sai ya rasama abin faWa dan aljabi. Shi dai yasan idan bai faWama wani halin AA ba wani bazai kuwa bashi labari ba. To amma masu iya magana kance baka shaidar mutum akan mace. Sai dai sanin da yayma AA kai da kamar wahala. Mutumin da aketa fama da shi tsayin shekaru yay aure ya?i. Tabbas Huznah mace ce ?ya?y?yawa da duk inda kake son mace mai ?yale-?yale za'a nunata. Amma miya ja AA nan wajen da babu kamun kai babu aji da akasan cikakkiyar mace data amsa mace da shi. Kai shifa zai iya rantsuwa yanda Maanal ke jansa a ?asane ke ?ara masa soyayyarta. Dan yana son mace mai suna mace data san kimarta. Rasa abin faWa ya sashi cewa,  Sai da safe nikam zan wuce .
? ??  A'a yayana ai baka gama amsa min tambayata ba Please .
? ? Sake juyowa yay daga haka kansa yun?urin shiga mota da yake ya kalleta da mamaki, wai yau shi take kura Yaya, bayan duk ganinta da yake a gidan kusan kwana nawa baya jin tama taSa ko gaidashi. Amma sai ya shanye mamakinsa ya furta,  Mi kike son ji kuma? .
? ? ?  Ala?ar matar nan da suka zo da Fawzan Win da kuma AA? .
? ??  Wannan ai shi AA Win ya kamata ki tambaya nake ga ko? Ko kuma su masu nan gidan tunda naga suma suna da ala?a da su mai ?arfi ma kuwa .
? ? Sosai gaban Huznah ya faWi da jin kalaman RK. Sai dai kafin ta samu damar sake furta komai ya shige motarsa yay mata key. A gabanta ya fice a gidan aka maida gate da aka wangale aka zugesa. Rasama wane tunani Huznah zatai tayi, amma tai ?o?arin hana kanta kiran mahaifiyarta har sai ta bincika ainahin gaskiya sannan dai. Da wannan tunanin ta koma ciki itama......

___________&

? ? ?? Washe gari lahadi Maanal ta tashi da burin fita gyaran jiki. Sai ga Yazeed yazo gidan. Jin inda take shirin zuwa yace tazo ya sauketa kawai. Haka badan taso ba suka wuce ita da Barrah da Huznah data ma?ale akan zataje. Kasancewar Huznah a motar yasa Yazeed kama kansa. Dan shi fa agaban Maanal ne kawai dama zakaji muryarsa ko sau?in kansa. Amma ?annesa da sauran mutane shi mai matu?ar kamun kai ne da tsare gida. Ya dai tambayeta wayarta da yake kira baya samu ta sanar masa accident Win data samu, yayi addu'ar ALLAH ya kiyaye gaba daga haka ya kaisu wajen gyaran jikin. Yau ma kamar waccan ranar atm Winsa ya bata, ya kuma ce idan sun kammala ta kiranshi. Bata?i amsa ba tai godiya kawai kodan idon Huznah ?ar saka ido.
? ?? Haka suka shiga wajen gyaran jikin. Sun sami mutane ba masu yawa ba, kasancewar sun fito da wuri sannan mai wajen ?awar Shahidah ce. Ana tsaka da musu gyaran ita Maanal ana wanke mata kai, Huznah kuma wankin ?afa da gyaran farce wata ?ya?y?yawar mata ko budurwa za'a kirata ko bazawra ne ma oho ta shigo wajen ita da ?awarta. A fuska dai kam akwai ruwan ?yau, sai dai a jiki haka take slim babu gaba babu baya. Duk rashin jiki irin na Maanal sai ta ganta da ?yan fasali akan matar. Dan Maanal rashin jikin ne dai kawai bata da, amma tanada cikar halittar jiki gwargwado duk da suma bawani na manyan mataba can. Amma dai duk inda mace zata kira kanta mace kam itama zata buWe baki.
? ? ? Yanda yarinyar ke yamutse-yamuste da shan ?amshi ne yaja hankalin mafi yawan mutanen dake a wajen kanta. Tuni wasu suka Wan fara mata magana tana amsawa da gyar, banda Maanal da ko kallon inda take batai ba. Ana gama ma wanke mata kai ta Wauka novel Winta ta cigaba da karatu, yayinda Barrah da akema kitso ke gefenta tana game da wayar wajen RK. Ashe yarinyar nan hankalinta nakan?Maanal data watsar da ?urarsu. Sai hakan yay mata zafi ta shiga habaici da yaSa magana ?awarta na tayata da mata kirari da dariyar iskanci. A hakan ma Maanal bata ma nuna tasan bayan ita da wasu ma a shagon ba.
? ? ?? Cikin masu aikin wajen ce ta ce,  Oh ni, yau dai da alama da fitina kika fito gida Nurry, irin wannan takale-takale shin na miye? Dawa kike anan? .
? ? ?? Sai da ta watsawa mai aikin harara sannan ta tauna chewing gum Win bakinta ya bada wani ?as-?as ta ce,  Da ?ananun karuwan Abuja mana. Masu baro gidan ubale suzo nan su kama hotel suna girman kai da Waukar kansu wata tsiya. ?an iska Waya bayan Waya sai mun saitasu gidan iyayensu da ake cin masara sun bar mana garin mu shegu ?a?an talakawa .
? ? ?? Dariya ?awarta ta ?yal-?yale da shi tana zuba mata wani kirari.  Sai dake tawajena, sa gabanki inda kike so. KuWi ya haifeki, cikinsu kika girma gidan su zaki zama matar aure. Kaga amarya a gidan tauraron matasan ?asar nan kaf mai kiran kuWi koda kwance suzo su masa bargo a gado. Yi yanda kike so kune Abuja dama ?asar gaba Waya ai ko an?i ko an so dai da ku .
? ? ? Wani yyyuuuuu Nurry Win tai da idanunta manya dake a juye kamar ?ar shaye-shaye. Cike da jin alfaharin Kirarin ?awar tata ta wani watsama Maanal kallon banza. Hakan datai ya saka kowa fahimtar da Maanal Win take. Wani shegen murmushi Huznah ta saki na jin daWi, sai kawai ta dubi Nurry Win fuska da murmushi ta ce,  Hy Mss .
? ?? Da farko Nurry kallonta tai zata watsar, sai kuma dai taga itama Huznah Win ba daga baya ba. Jiki da suttura duk sun nuna ?ar wani ce. A Wan yangance ta amsa da  Hy itama tana watsama Huznah yatsu biyu. Tsam Huznah ta mi?e kasancewar an gama mata ta koma kusa da Nurry Win. Sai lokacin Maanal ta Wan kallesu, kanta ta Wan girgiza kawai ta mi?e tabar musu wajen ma gaba Waya ta koma sashen ?unshi dan tana son a mata Wan jan lalli a yatsunta da Wan ba?i kaWan a hannun kawai.
? ? ?? Ai hakan kamar yama Huznah daWi ne. Tuni ta baje a tsakkiyar su Nurry aka Wora hira harda musayar numbers. Haka dai akai musu gyaran jikin nan har bayan la'asar sannan suka fito domin komawa gida. Kasancewar Maanal bata kira Yazeed ba duk da yace ta kirashin sai ta tare taxi dan su tafi, sai kawai Huznah catai suje ita su Nurry zasu sauketa. Dan kusan tare suka fito da su Maanal Win suma. Ko ci kanki Maanal batace mata ba suka shige taxi ita da Barrah suka wuce abinsu. Ita kuma ta shiga jibgegiyar motar Nurry da take driving da kanta suka tafi.....

_________&

? ? ?? Safiyar litinin safiya ce da duk wani ma'aikaci jininsa ke akan farcensa. Kamar dai anan gidan su Shahidah. Ita da yara da mijinta da Maanal duk sunyi shirin tafiya aiki. Kamar yanda suka saba tsaf dasu cikin kwalliya ta birgewa da tsarin addini. Huznah nacan ana shan barci dan jiya bata dawo gidan ba daga bin su Nurry sai bayan isha'i, haka kuma ta kusa raba dare tana charting dan groups su Nurryn suka sakata na WhatsApp kala-kala. Tana yi tana neman mutumin nata sai dai har yanzu bai cireta a black list Win daya Saka ta ba da alama. Haka ta ha?ura tunda ta Wau Wamarar komawa office Winsa a yau litinin kawai.
? ? ?? Mai kai yara makaranta ya kwashesu Barrah. Abbansu ya wuce. Itama sai suka tafi da Shahidah. Har ?ofar gate Winsu ta kaita. Ta fito tana murmushi saboda maganar da Shahidahn tai mata dai-dai da isowar motar AA. Kamar ance ta kalla wajen sai ko idanunta a kansa. Yana zaune a bayan motar cikin ?asaita da cikar kamala, kayansa dai na kullum ne sui??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????t a fagen aiki, sai dai na yau milk color ne, idan ka cire long sleeve shirt Win ciki data kasance coffee. Gajiyayyun idanunsa na cikin fari tas Win gilashinsa na ko yaushe dake ?ara cikar kamala da ?yawun da ALLAH yay masa mai sanyi. Sumar nan da sajensa sun sha gyara luf-luf da su. A zahiri idanunsa a rissine yake da alama akwai abinda yake dubawa, sai dai kuma a kaikaice idanunsa akan Maanal suke. Amma bazaka taSa fahimtar hakan ba akai mai kallonsa daga nesa ko kusa. Dan kallone irin na basarwa da iya taku. Kasancewar an sauke gilashin kaWan tuni ?amshin turarensa ya iso har inda su Maanal suke. Sai dai itama fa daga kallo Wayan datai masa ta janye idanunta bata sake gigin kallon koda sashen da motar take ba. Sallama sukai da Shahidah da sam hankalinta bai kai ga AA Win ba ita. Ita kuma ta fara takawa a hankali cikin takunta na nutsuwa zuwa cikin Companyn........
'?




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


*TALK WITH SIDDEEQAH*
Operation Ciniki Dole
08149588205
Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai YallaSai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye.

Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa.
Tunda na kira Huriyya na faWa mata abunda ke hanani Bacci ta faWa mun wani sirri da ya girgizani.

Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah).

Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0
Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy.
Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na buWe daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp.
https://wa.link/8al2f0
Gaskiya wanda ya koya a wurin ?wararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya faWaba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na.
Hurayyah ta taimaka da ta haWa ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba.

Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online.

Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days.
Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi)
Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin.

______________


.......Sanye take da doguwar riga ta atamfa da Winkin yay ?yau sosai, tayi Waurin zara Buhari da yay matu?ar zauna mata kamar ta Wauka ta Wora a kanne ba hannu ya naWa ba. Kasancewar kalar atamfar blue ne da fari ta Waura farin gyale ba wani ?ato ba sosai tun daga saman kanta sai ta baWesa a kafaWunta duka amma ya rufe mata ?irji duka. Ta baya kuma rigar bata matseta ba shiyyasa sam babu ta inda jikinta ke nuna da wani zai ce ta fidda tsiraici. Kamar ko yaushe tana ma?ale da sirrin farin gilashinta da ke ?awata fuskarta da kwarjini na musamman. Yayinda sam fuskar babu alamar wasa da wani zai kawo mata wargi dan tsuke take tamau, ba wata kwalliya tayi ba a fuskar mai yawa, amma tayi ?yau sosai. ?amshinta mai sanyi da saka zuciya nutsuwa. Yanda take takunta a nutse sai ka Wauka yanga ce da tsatsar iyayi. Amma halitartace hakan sam bata da garaje ko gaggawa. Duk wanda ta haWu da shi mace ko namiji takan gaisheshi batare da ko kallonka tayi ba ta wuce abinta. Idan kuma kai ne ka fara ambata sunanta ga ?an wanda suka santa takan kallekan ta Wan Waga maka hannu.
? ?? Isowarta ga ?ofar shiga dai-dai da tunkarowar AA shima assistant Winsa biye da shi da tarkacensa a hannunsa. Yayinda shi kuma waya manne a kunnensa yana magana cikin nutsuwar nan tasa kamar baya son magana.. dan ko assistant Win nasa bazaice ga abinda yake faWa ba kai tsaye a wayar. Amma da yake da aka kira wayar tana a hannunsa shine ya ta mi?a masa yaga ansaka My D, Wato mahaifinsa. Yanda yake taku dake sake tabbatarwa shi Win tsayayyen namiji ne ingarman gaske. Mai lafiya da ji da ?arfin ?uruciya dana motsa jiki ya isa abin kallo ga masu kallon nasa. Balle azo Sangaren iya ado da tsara shi. AA yasan sirrin gayu da ?amshi, dan yana cikin manyan Handsome da duniya bazata taSa takokin manna hotonsa ako ina ba ta faWa da tabbatarwa. Yanda kowanne ma'aikaci sai ya Waura I'd card Winsa na aiki ?ofa ke bashi damar shigewa haka shima oga da kansa. Dan haka koda suka iso sai assistant nashi ya Wora nasa id Win shi, dai-dai da itama Maanal data tsaya ciro nata a bag Winta ta Waura. Hannunta Waya ri?e da lunch box Winta, Wayan kuma bag Win na'a kafaWarta ma?ale, dan mai irin kamar school bag Win nan ce amma ta gayu kuma ?arama. ?an zubama lunch box Win idanunsa yayi sai kuma ya janye tare da shigewa yana magana a hankali da sai da ya Wan gittata taji muryarsa acan ?asan ma?oshi yana faWin,  Yes Aba I hear you .
? ? ?? Da kallo ta Wan bisa sai kuma ta taSe baki kaWan tana yamutsa fuskar da ?arasawa reception ta saka hannu kamar yanda dokar companyn take. Anan ne suka haWu da Yaqub. Murmushi ya sakar mata da faWin,  Good morning sister Maanal . Kallonsa ta Wan yi sai itama ta saki masa

30 / 80