AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   21 / 80

60K to 63K   out of 237.4K words

ya maida hankalinsa kan Maanal. Hakanne ya sata Wagowa ta Wan kallesa. Duk da tayi mamaki sai ta danne, ta amsa masa da kai. Bai damuba ya cigaba da faWin,  Sister Maanal kinada visitor .
? ??  Visitor? .
? Ta maimaita da mamaki. Sake tabbatar mata da hakan yay ta ha hanyar jinjina kansa. Ta Wan yi shiru kamar mai nazari tana wasa da pencil akan lips Winta sai kuma ta ce,  Okay ina zuwa .
? ? ? Da girmamawa ya amsa mata da,  Ai kamar Wan gida yake. Bari na masa iso . Bai jira amsarta ba ya juya ya fita. Ba'a rufa mintuna biyar ba aka sake knocking ?ofar. Zamanta ta gyara da veil Winta, yayinda hankalin su Zaharadeen duk yana akan mai shigowar. Yana buWe ?ofar ?amshin turarensa na rige-rigen fara iso mata a hanci, hakan yasa ta Wan Wago idanu ta kallesa. Murmushi ya sakar mata yana jingina da ?ofar tare da harWe ?afafunsa da hannayensa a ?irji. Sai kuma ya laluba aljihunsa ya ciro wayarsa ?irar kamfanin Samsung mai ?yawu da tsada ya shiga mata hotuna. Hararsa ta Wan yi tana mai girgiza kanta ta maida ga abinda take yi. Sai da ya gama dan kansa kafin ya kai du?e ya Wauki abinda ya ajiye a ?asa yana ?arasa shigowa da faWin,  Oh oh my queen Kinga kuwa yanda kujerar nan tai matu?ar dacewa da ke. Kin gama cika Watch Designer Maanal Winki Tawajena. Dan haka ina tayaki murnar shiga sabon Office. Amin afuwa dana kasance a late, tun safe naso nayi hakan uziri yasa ban zauna ba na koma asibiti. Naso tahowa da rana hakan bai yiwu ba kuma dai .
? ? ? Ita dai kallonsa kawai take yana tsiyaya surutunsa kamar yanda sauran ma ke kallonsa suna murmushi. Hannu ya shiga basu, suna amsa da sauri da kuma girmamawa dan sun san yana da wani babban matsayi da kima a companyn. Dai da ya gama gaisawa da su ya maido hankalinsa kanta yana fiddo cake mai ?yau daga cikin kwalinsa. Sai kuma ya tsitstsira abu a kansa kamar wata mai shirin hure birthday cake ya kunna masa wuta. ?auka yay ya zagaya ta inda take ya ajiye a gabanta sosai bayan ya tattare kayan zanen dake a gabanta ya Wauke su gefe........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



......... Bismillanku . Ya faWa idonsa akansu Zaharadeen. Sai kuma ya koma ga ?ofa yana faWin,  Kuma ku shigo .
Mamakine ya kamata ganin ma'aikatansu kusan su goma sun shigo harda AS Win Boss. Gaishesu sukai saboda kusan dukansu suna a sama da su. Da kai kawai ta iya amsa musu ita dai saboda al'ajabin RK. Daga haka ta juyo tana masa wani kallon. Ganin yanda ta zuba masa manyan idanun nata masu rikitashi ya wani langaSe kansa da marairaice fuska yana Wan du?owa gab da ita ta yanda ita kaWaice zata iya jinsa a maganar da zaiyi.  Please ki daina min irin kallon nan kina rikita min lissafi na ne .
? ?? Harara ta Wan sakar masa tare da janye idanun gaba Waya. Babu yanda ta iya da fitinar RK dole ta hure kamar yanda yake bu?ata, dan ya tabbatar mata idan batayi hakan ba babu inda zaije yau. Ganin yaja kujera ya zauna ga mutane ya cika musu office da su ya sata hurewar kawai dan kaWan kenan daga aikinsa ya zauna Win. Cake ne dai duk yanda yayi taci ta gutsira ta bashi a baki ?i tayi, sai ma tai kicin-kicin da fuska ta yanda dole ya ha?ura dan baya son yaga ta haWe masa ?ya?y?yawar fuskar nan tata damuwa yake shiga. Haka dole da kansa ya gutsira yaci ya mi?ama wanda ya gayyato da su Yaqub dake a office Win kowa ya yanka yasa a baki. Daga hakan nutsuwa yay sosai yay mata addu'oin fatan alkairi da nasara a wannan aikin, ita harma hakan yaso bata mamaki, yayinda sauran ke amsawa da amin.
? ? Bayan ficewar kowa ya wani zabga tagumi yana kallonta. Itako ta sake maida hankalinta ne a aikinta. Sai da taji kallon nasa na neman cutar da ita ta Wago ta kallesa tare da sakar masa ?ar harara, sai kuma tai masa nuni da su Yaqub da ido. Murmushi ya saki mai ?ayatarwa da gyara zamansa. Ita kuma ta maida kanta yay ?o?arin dakatar da ita ta hanyar kiran sunanta.
? ??  Maanal .
? Har tsakkiyar kanta taji yanda ya ambaci sunan nata. Kodan ba cika kiranta da sunan yay ba akoda yaushe oho. Sake Wagowar tayi ta dubesa batare data amsa ba. Bai damuba ya cigaba da faWin,  Maanal dan ALLAH ki iyakance min wahalar nan mana, na isa aure fa, ga kuma mata a kusa dani miya rage kuma dan ALLAH? . A hankali yake maganar yanda ita kaWai ke jinsa, duk da kuwa su Zaharadeen sarakan gulma sun baza kunne amma basa jiyo komai.
? ? ?? Lips Winta ta Wan cije zuciyarta na mata nauyi, (miyyasa su basa fahimta ne, miyyasa bazasu gane ba. Ita fa Maanal, wannan Maanal Win da suke gani gaba Waya a yanzu babu zuciya a ?irjinta, in dai zuciyace ta soyayya ta ta jima da mutuwa......)
? ?  Maanal!! .
Ya sake katse mata tunani, yanzu ma bata amsa ba sai dai ta janye idanunta da suka cika da ?walla daga kansa. Aikinta ta cigaba da yi tana ?o?arin haWiye hawayen. Shima sai yay murmushi kawai tare da mi?ewa gaba Wayansa.
? ? ?  ?arfe nawa zaki tashi? .
?? Batare data Wago ba dan bata son yaga yanayinta ta ce,  Bazan iya cewa ba, saboda ina son kammala aikin nan duka a yau Win .
? ? ?an jimm yay sai kuma ya jinjina kai da faWin,  Okay bari na kiraki kawai, ko kuma zuwa six, I will come back kawai .
? ? ?  Okay thanks .
? Ta faWa a ta?aice. Shima sai ya Wan murmusa kawai ya juya ya fita abinsa yana ma su Zaharadeen dallama. Fitarsa bai fi da mintuna biyar ba kira ya shigo a wayar gabanta. Koda ta Waga sai ta samu AS Win Boss ne, wai boss Win na son ganinta a office Winsa. Idan tace kaWan ya rage zuciyarta ta wantsalo ta baki kar kuyi mamaki, ta jima shiru da kan wayar a kunnenta bata iya ta ajiye ba. Sai zuwa can ta kife ta da ?yar ta mi?e cikin ?arfafa kanta. A dakenta ta isa office Win, bayan sun gaisa da AS ya mi?e yana faWin,  Bismillah . Komai batace masa ba, yana gaba tana biye da shi har cikin office Win. Karo na farko kenan data shigo office Win. ?aton gaske ne, ya kuma ?ayatu da abubuwan more rayuwa matu?a gaya. Tamkar ba office ba komai dake a cikinsa fari ne ?al, hatta da kujerar zamansa da desk kai komai da komai. Sai kuma Mable's Win da aka shimfiWa a ?asan ya kasance ba?i wulik tamkar wata ajiyayyar kwalba. ?amshi kam ba'a magana, ga ac kamar an ?uresa da gayya. A cikin sakanni da basu wuce biyar ba taima office Win wannan kallon.
? ? Yana zaune a mazauninsa hankalinsa gaba Waya nakan computer Win gabansa, yayinda hannunsa ke danna keyboard dinta, na haggu kuma ri?e da document. Yanzu kam ya cire rigar saman suit Win nasa sai ta cikin kawai. Duk da shigowar tasu bai Wago ba balle ya nuna yasan da su. Cike da girmamawa AS da ya Wan matsa kusan gaban desk Win sosai ya Wan rissina tare da faWin,  Sir gata tazo .
? ? ? ? ? Sai da ya Wan ja sakan kusan biyu kafin ya Wago mayan fararen idanunsa da ke nuna matu?ar gajiya da aiki ya sauke akan AS Win nasa. Sai kuma yay luu da idanun ya Waukesu daga kansa ya maida ga computer Win tare da Wan kai hannu ya gyara gilashinsa. A can ?asan ma?oshi ya furta,  Zaka iya tafiya .
? ? Sake rissinawar girmamawa AS yay ya juya ya nufi ?ofa. Sai da yazo saitin da Maanal ke tsaye tayi kicin-kicin da fuska matu?a a hankali ya furta,  Sister Maanal bismillah ki ?arasa . Daga haka ya fice. Yitai kamar bazata ?arasa Win ba, dan ta Sata fin minti Waya kafin ta Waga ?afarta da ?yar. Koda tazo inda yake maimakon ta zauna sai tai tsaye abinta. Shima yi yay tamkar ya manta da ita sai aikinsa yake kawai hankali kwance. Sunja fin mintuna uku a haka kafin ya Wago kansa a hankali ya wani zuba mata idanu, sai kuma ya sake Waure fuska fiye da yanda ta shigo ta samesa. Cikin ?ausasa harshensa, da tsaurara kalamansa ya furta,  Ba'a baki tsare-tsare da dokin wannan companyn bane? .
? ? ? A yanda yay maganar yasa ta Wago nata idanun ta kallesa. Kallon ido cikin ido suka zubama juna, fin miti Waya kafin ta janye nata, sai kuma ta canja yanayinta, cikin yanayin girmamawa irin na oga dana ?asa ta furta,  Am sorry Sir, an bani tun ranar farko da nazo .
? ? ? Kamar wanda yaji haushin yanda tayi Win sai ya wani cije lips tare da Wauke kansa a lokaci guda. BuWe-buWen document Win gabansa ya fara yi, sai da ya sake jan minti Waya a hakan, sannan ya cigaba da magana batare da ya kalleta ba.  Wannan Companyn ba lambu soyayya bane ko club. Idan bu?atar ganinki yake ko zuwa gareki ai yasan inda kike. Karya sake zuwa min nan da shirme in ba haka ba zan Wauki mataki a kanku ku duka zaki tafiya .
? ? ? ? Tafasa zuciyar Maanal take, tafasa irin mai yun?urowar nan daga ?irji zuwa ma?oshi har ka dinga jin turirin a cikin bakinka. Karo na biyu ta Wago ta dubesa kamar zatayi magana sai kuma ta haWiye, shiru ta sake yi tana daidaita kanta. Zuwa wasu sakanni kanta a du?e da girmamawa ta ce,  Kayi ha?uri sir, in sha ALLAH zamu kiyaye. Na barka lafiya . Daga haka ta juya ta fita abinta. Wani irin wurgi yay da file Win hannunsa tare da dukan desk da ?arfin masifa, sannan yay baya ya kwantar da jikinsa gaba Waya a kujerar yana furzar da huci masu masifar zafi...

? ? Tofa, wai yaya take ne>?? nifa na kasa ganewa>?q? Amin ?arin bayani mana mutanena=??
____________&

? ? ? ??  Abuja? .
? ? Daddy ya faWa da wani irin mamaki ?arara a fuskarsa yana ?arema Huznah kallo daga sama har ?asa. Cikin dake yanayin tsoronta dake neman bayyana ta jinjina masa kai.
?  Eh Daddy, dan ALLAH ka barni naje sati Waya kawai zanyi. Kaga tunda muka duba Maanal sau Waya babu wanda ya sake komawa a cikinmu. Shiyyasa nake son naje na sake dubata na kuma sada zumunci kodan su Shahidah su cirema kansu tunanin dan bakai ka haifesu ba shiyya bama son zumunci da su .
? ? ? Rasama abinda zaice mata Daddyn yayi, sai kawai ya zuba mata idanu sosai fiye da farko. Shi ba mazaunin gida bane kam koda yaushe, amma yana hankalce da abubuwa da yawa da suka shafi gidan nasa da iyalansa baki Waya, zai iya cewa ko lokacin auren su Shahidah a kaf ?a?ansa idan ka cire Yazeed babu wanda yay ma su Shahidah rakkiya gidan miji, a lokacin ma su duka anan Kaduna aka ajiyesu, dan daga bayane ita Shahidah suka koma Abujan sakamakon ?arin girma da mijinta ya samu.....
? ??  Uhm Daddynsu dan ALLAH kada ka kawo komai a ranka.. Hajiya Basariyya ta faWa cikin son kauda ma Daddy hankali, dan duk tattaunawar tasa da Huznah itama tana a falon kasancewar girkinta ne, juyowa yay yana kallonta dan haka ta sake marairaice fuska ta cigaba da faWin,  Nasan zakai tunanin abubuwa da yawa a ranka game da hakan, sai dai ka tuna al'amarin UBANGIJI yafi na kowa, shi kuma mai canja kowa ne a lokacin da yaso, eh tabbas da anyi kuskure, sai dai abinda ya faru a Wan tsakanin nan yasa na koyi darasi da yawa, sannan ina da burin naga na gyara kuskurena ni da yarana duka. Dan ALLAH ka barta taje, na baka tabbacin in sha ALLAHU ba zaka ji komai mara ?yau ba sai daddaWa.
? ? ?? Shi Daddy ma rasa abinda zaice yayi, ga uwar da ?ar sun wani tsatstsaresa da idanu. Yafi mintuna uku a haka kafin yaja numfashi ya fesar, cikin Wan jinjina kai yace,  Kije zanyi tunani .
? ?? Jiki a sanyaye Huznah ta mi?e tana masa godiya. Koda ta fita sai Hajiya Basariyya ta sake fuskantarsa, cikin kwantar da murya da daWin baki taita tsara masa magana, tun bai maida hankali gareta ba har ya nutsu yana saurarenta. Sai dai amsar da taso ji bai bata Win ba a wannan daren. Da safe kamar yanda ta saba bayan ya baro massaci sallar asuba, kasancewa baya shigowa da wuri sai gari yay shaa ya wuce sashen Hajiya Yaya, haka yake yi a kowacce safiya in dai yana gida zai shiga ya duba kowacce a sashenta, hatta mai girgi yana shiga dan ganin lafiyar yaransa. Bayan ya koma nasa sashe kuma duk su bishi su gaishesa.
? ?? Daga sashen Hajiya Yaya na Hajiya Basariyya ya shiga, duk kuwa da ita tana nashi sashe, bai wani ja lokaci ba ya wuce na Ammie. Kamar yanda ya sani ya sameta zaune tana azkar itama. Dan sam bata barcin safe. Zama yay daga bakin gadonta daya sha gyara, dan tana tashi sallar asuba take gyara kayanta kafin ma ta shiga toilet. Cikin nutsuwarta da dukkanin ?a?anta suka gada ta ajiye littafin hannunta ta juyo tana gaishesa. Da kulawa ya amsa mata fuskarsa da Wan murmushi, itama murmushin ta sakar masa kafin ta mi?e, fita tayi, babu jimawa ta dawo Wauke da ?aramin tray da kofi a samansa daketa tururi. Rissinawa tai ta mi?a masa, ya Wauka yana murmushi da faWin,  ALLAH yay miki albarka ke da zuri'arki baki Waya .
? ? ?  Amin ya rabbi tare da kai da zuri'arka kaima . Ta amsa masa da girmamawa. Ba wani abu bane shayi ne mai Wan karan daWi na wasu itatuwa masu muhimmanci da take dafa masa safe da yamma. Idan ranar girkinta ne takan basa, idan ranar da ba girkinta ba ne kuma idan ya shigo da safe yakan sha anan, da yamma kuma taba yara su kai masa ko idan ya shigo yimusu sai da safe. Da farko an Wauki rikici akan wannan bada shayi tsakaninsa da sauran matansa, dan sai da suka bi kwaf-kwaf suka gane abinda ke sakashi jimawa a sashen Ammie Win a duk sanda zai shiga da nufin gaisuwa. Rikici yay rikici Ammie tace ya raba musu kayan shayin kowa ya dinga dafo masa a ranar girkinsa. Badan yaso ba yayi hakan, sai dai baya jin kaf Win su sunyi masa sau bibbiyu suka Sarar wai su gaskiya bazasu iya wannan wahala ba, ace daka yi sallar asuba sanda zaka koma ka huta ka wani tafi dahuwar shayi kitchen, daga nan aka samu maslaha Ammie jurau Win ta cigaba da dafa masa.
? ? Sai da ya kammala shan shayinsa tsaf kafin ya fuskanceta. Cikin tausasawa da kulawa ya dubeta tare da kiran sunanta. Amsa masa tayi itama da girmamawa.
? ?? Ya ce,  Jiya Huznah da uwarta sun sameni wai tana son zuwa wajen ?ar uwarta Shahidah tai sati Waya .
?? Wani irin bugawa da ?arfi ?irjin Ammie yayi, babu shiri ta Wago da sauri ta zubama Daddy idanu.........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........Shima kallonta yake tashi zuciyar na rawa. Amma a mamakinsa sai ya ga ta saki murmushi kamar yanda ta saba. Cike da jarumtar danne dukkan abinda zuciyarta ke kissima mata ta ce,  ALLAH na gode maka da naga wannan rana Daddyn Hameed. Wlhy bakaji yanda naji wani irin shock ba. Wannan ai abun farin cikine a garemu, dan wata hanya ce ta samun haWin kan yaran nan ne da muketa fata tuntuni. Ni Huznah ta biyani ALLAH yay mata albarka .
? ? ?  Humm Asia! Shin ba?ya tunanin akwai wani dalili? .
??  Haba Daddynsu wane dalili kuma? Dan ALLAH kada ka Satama yarinya ?ya?yawar niyyarta mana .
? ? ? ? Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi, acan ?asan ransa yana sake jin matu?ar ?aunarta da jin alfahari da ita. Ita Win ta dabance a duniyarsa. Shi yasan da sauran ne cikin ?a?an Asia wani yace zai je gidansu sai anyi bala'i kuma ace wani daliline zai kaisu. Amma ita gashi maimakon tai zaton sharri kai tsaye saboda komai a bayyane yake sai tayi na alkairi. Jawota kawai yay jikinsa ya rungume. Murya a raunane ya ce,  Asia ALLAH yay miki albarka kinji. Tabbas UBANGIJI yamin babbar ni'ima da samunki .
? ??  Nima haka Daddyn Hameed, kai Win babbar ni'ima ce a gareni daga cikin ni'imomin UBANGIJI na. Bani da abin faWa sai cigaba da godiya a garesa .
? ? Sosai ya saki murmushi mai ?ayatarwa, sai kuma ya sake kai

21 / 80