AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   31 / 80

90K to 93K   out of 237.4K words

Wan murmushi mai tsayawa iya motsin fuskar nan. Nutsuwar Yaqub Win da rashin hayaniya yasa take ganin mutuncinsa. Cikin ?ar siririyar muryarta ta ce,  Good morning Wan uwa. Ya weekend? .
? ? ?  Alhamdullahi mun shata kam mun more .
? ? Malalacin Murmushin ta Wan sake yi kawai. Batare da ta sake cemasa komai ba ta wuce. Binta yay suka jera. Duk da bawata magana suke ba sai da aka dinga binsu da kallo. Koda suka iso nasu ma office Win su Zaharadeen duk zuba musu ido sukai. Kallo Waya tai musu ta kauda kanta da faWin,  Good morning . A jimlace. Wasu sun amsa wasu kuma na binta da kallon dai. Ita kuma ta sake yin kicin-kicin da fuska ta gyara kujerarta bayan ta kakkaSe ta zauna. Sai kuma ta warware tissue da ta ajiye a wajen ta fara goge abubuwanta duk da komai a tsaftace yake ?al. Amma ita ?a'idarta ne in har zata fara aiki saita sake goge komai nata har keyboard kafin ta fara. Batafi zaman mintuna arba'in ba ta samu kira daga office Win Design Director. Mi?ewa tai kawai sai wayarta a hannu ta wuce. Su Zaharadeen suka bita da kallo cike da gulma. Sai dai ita bama tasan sunayi ba.
? ? ? ? Cikin girmamawa da mutuntawa ta gaishe da Director Mustapha. Ya amsa mata da kulawa da binta da wani munafukin kallo. Kujera ya nuna mata alamar ta zauna. Bata musa ba ta zauna Win.
? ??  Yauwa Sister Maanal zamuje can Workshop dan kin san aiki yayi nisa. Akwai abinda ake bu?atarki a wajen domin tattaunawa, tun jiya ma Watchmakers da horologists Win sukaso ganin ki sai CEO yace sai yau .
? ?? Kai kawai Maanal ta jinjina masa a girmamame. Shima sai bai sake cewa komai ba ya mi?e yana sake jinjina girman kai da miskilancin yarinyar a ransa. Dan da yawansu a Company haka sukema yanayin maanal Win fassara yaransu da manyansu. A tare da shi suka isa Workshop Win. Wajene da yaji kayan aiki harda na tashin hankali. Dan ingantattun matchings ne da ko'a masu jajayen kunnuwan sai companyn da yaci ya ?oshi ke dasu. Ga komai a tsare kuma a tsaftace. Cikin girmamawa suka gaisa da kowa. Tanata kallon abubuwa wani a cikin horologists Win na mata bayani oga kwata-kwata ya iso. Kamar dai ko yaushe AS Winsa biye da shi. Gaisheshi suka shiga yi cikin girmamawa. Ya amsa musu da kulawa shima. Sai lokacin Maanal da bata ko kalla sashen da yake ba ta furta,  Good morning Sir .
? ? ?? A ta?aice kuma ciki-ciki ya amsa da,  Morning . Yana maida hankalinsa ga Director Mustapha. Gaba yay suka bisa a baya har zuwa inda ake bu?atar ganninsu. Batare da Maanal ta farga ba sai ta tsinceta a kusa da shi tsaye gefensa na dama. Matsawa taso yi sai dai babu dama dan gabanta glass ne. Dole ta ha?ura mayataccen ?amshinsa na addabar hancinta. Lokacin da aka ajiye samfarin agogon data zana da hannunta sai taji notukan kanta na ?o?arin kwancewa. Yau mafarkinta ya zama gaskiya. ALLAH mai girma. Da ?yar ta iya haWiye hawayen da suka cika mata ido ta saita kanta tana al'ajabin komai da yaba ?o?arin Watchmakers Win harma da horologists Win, duk da kafin yau ta taSa ganin aikinta a zahirance. Kai da ganin agogon kasan bana siye da ?ananun kuWi bane. Bayan wanda aka haWa Win sai pieces da suma aka ajiye nan fa suka shiga tattaunawa. ?an abinda Maanal Win ta ?ara musu bayani kadan ne ma, sai dai ta sake ?ayatar da su da fahimtar lallai za'aje da yarinyar a cikin Companyn dan tanada brain sosai.........

__________&

? ? ? Anan kaduna kam ALLAH ne yayma matafiya dawowa. Wato Hajiya Yaya da ma?arabbanta. Su dai su Ammie basu san da dawowar tasu ba ma. Sai da suka dawo Win tana zaune a falo Sakina na mata kitso Waleed ya shigo yake gaya mata. Duk da taji mamaki sai batace komai ba tace yaran suje su gaisheta.
? ? ? Shiru Waleed yayi alamar bai son zuwa. Sai tayi murmushi tana mi?ewa. Kitchen ta nufa ta haWo abinci a cikin basket ta bashi tace suje dashi su kai. Nan Win ma amsa sukai jikinsu duk a sanyaye suka fita. Basu wani jimaba ko sai gasu sun dawo Hameed harda hawaye fuskarsa zane da sayin mari. Sam Ammie bata tambayesu miya faru ba, koda Waleed ma zai faWa sai ta girgiza masa kai da nuna masa hanyar kitchen alamar yaje ya kai mata kayan abincin da suka dawo dasu ba'a taSa komai ba.
? ? ?  Amma aunty ai ya kamata kiji miyya faru? Jibafa fuskar Hameed harda sahun mari .
? ? Murmushi Ammien ta saki kamar bazatace komai ba, sai zuwa can tace,  Sakina kenan, to minene amfanin jin? Sakawa kai Sacin rai ne fa kawai. Koma minene ya faru ai ya rigada ya faru Win, sai a barsa ya wuce kawai .
? ? ? ??  Hummm Aunty wlhy yanayin rayuwarki na birgeni, a Wan zaman nan na kwanaki a gidan nan na ?ara samun ilimin zaman duniya. Zuwa yanzu na Waura Wammarar ko sakina Salihu yayi na sake wani auren nima zan sake wasu abubuwa daga tawa rayuwar .
? ? ?  ALLAH sarki ?anwata ALLAH ya zaSa mana abinda yafi alkairi to .
? ??  Amin ya rabbi aunty .

? &&

? ?? A sashen Hajiya Yaya kuwa tunda suka kora su Hameed da abincin da suka kawo bayan Basira ta falle fuskar Waleed da mari sakamakon maida mata magana da yayi sai suka bude sabon shafin zagin Ammie da ?a?anta musamman ma Maanal da tafi kowa tsaya musu a rai. Sunyi mai isarsu kafin su saki zancen su koma kan Hajiya Basariyya da taje wai gaishesu da musu sannu da zuwa.
? ? ?? A gabanta dai an amsa, dan a cewar Hajiya Yayan idan ma da gara gara Hajiya Basariyya Win duk da kuwa itama a baya ansha gwagwarmaya, amma zuwan Ammie yasa take Wan jin sassaucin Hajiya Basariyya a yanzu. Ita kanta Hajiya Basariyya Win tana fitowa daga sashen ta wani taSe baki da jan tsaki. Tana isa sashenta suka baje kolin yi da su Hajiya Yayan ita da ?a?anta itama.
? ? Wannan rayuwar daga Hajiya Yaya har Hajiya Basariyya sun Wabi'antar da yaransu a kanta tun suna ?anana. Shiyyasa yaran sam basa ganin girman matan uban nasu idan ka cire Yazeed da Amrah da halinsu ya fita daban a cikin ?a?an Hajiya Yaya. Ita kam Hajiya Basariyya ma ai bata da zakkar na kirki har yanzu, ko sai nan gaba yaran sun ?arasa kaiwa hankalin girma oho. Dan manyan su Huznah ne kawai masu shekaru....

____________

? ? ? ? ? Zaman cikin Workshop Win ya jasu lokaci mai Wan tazara, dan sai da akai kiran azhar suka sami fitowa. Kasancewar itace ta fara fitowa kanta tsaye ga elevator ta nufa. Sai dai tana zuwa zata danna domin buWewa ta figowa ta buWe kanta alamar wani zai fito. Haka kawai ta samu kanta da maida hankali ga wajen. Sai ko idanunta akan Huznah data fito cikin matu?ar kwalliya data sakata yin ?yau ainun. Hannunta Wauke da basket alamar kayan abinci ne a ciki. Kallon kallo suka tsaya yima juna. Dan itama Huznah na fitowa idanunta akan Maanal Win suka sauka. Sunyi ma juna kallon fin minti Waya kafin Maanal Win ta fara janyewa cike da miskilancinta. Batare da tace da Huznah Win komai ba kuma tai shigewarta elevator Win tabar Huznah Win sake da baki tana kallonta. Gefe kuma masu shigi da fici ne da suka fassara al'amarin da wani abu daban can. Domin tuni sun gumtsa gulma.
? ? ?? Har Maanal ta koma ga wajen zamanta mamakin Huznah na mata kaikawo, shin wajen wa take zuwa ne ai a companyn nan? Wannan shine gani na biyu datai mata. Sai dai a wancan ganin ma bata san wajen wa tazo ba tunda tana shigowa ne ita kuma tana fita. Kasancewar lokacin salla ne abubuwan hannunta kawai ta ajiye inda ya kamata ta fita dan mafi yawa duk an fice salla. Sai wanda ba musulmai ba da kuma masu fashin salla kawai. Sai masu wasa da ita kuma dakan fifita aikinsu sama da tashi yin sallar akan lokaci. Duk da dokar mai kamfanin ce idan lokacin salla yayi dole ka ajiye kaje kayo in har kana cikin masu yinta kafin ka cigaba da aikinka. Amma hakan baya hana wasu tauye lokacin...

? ? &&

? Cike da takun yanga da yau?i Huznah ta nufi office Win AA. Sai dai tana isowa office Win Assistant nashi da ke farko kafin nasa acan ?urya sukaci karo shi ya fito. Fuskarsa sai raSar ruwa take yana ?o?arin gyara hannun long sleeve shirt Winsa, ya cire ta cikin sai ?ar ta saman shirt Win kawai data kasance milk itama. Shi baima lura da ita ba sam kasancewar hankalinsa yayi wajen sallar sai da tace da shi,  Hy my boss . Sannan. Duk da a hakan ma da farko baiko kalla inda take ba yay shirin wucewa dan bai kawo da shi Win ake ba. Sannan bai ri?e muryarta ba balle yasan ita Win ce tunda ya tabbatar ma'aikatansa babu wanda keda ido da kwallin masa wannan kiran tsagerancin. Yanda ya kama girmansa haka suke tsantsar girmamashi ako ina daga samansu har ?asa.
? ? ?? ?an saurin shan gabansa da tayi ne ya sakashi kallonta a karo na farko, murmushi ta sakar masa da Waga masa yatsunta biyu cike da iyayi ta ce,  Please boss da kai fa n.....
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


*TALK WITH SIDDEEQAH*
Operation Ciniki Dole
08149588205
Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai YallaSai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye.

Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa.
Tunda na kira Huriyya na faWa mata abunda ke hanani Bacci ta faWa mun wani sirri da ya girgizani.

Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah).

Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0
Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy.
Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na buWe daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp.
https://wa.link/8al2f0
Gaskiya wanda ya koya a wurin ?wararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya faWaba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na.
Hurayyah ta taimaka da ta haWa ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba.

Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online.

Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days.
Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi)
Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin.

____________


........Yanda ya wani kalar zuba mata mayatattun idanunsa masu kaifi da cikar kamala yasa zuciyarta girgizawa. A take harshenta ya fara rawa, sauran abin faWar tata ya kama gabansa. Sai ta koma in ina da rawar lips. Komai baice mata ba ya raSata ya wuce abinsa. Da ?yar AS Winsa dake kallon komai ya iya danne dariyarsa. Dan shi kam dariya ma Huznah ke bashi. Da tasan manyan matan da suka sha gwagwarmaya da faWi tashi akan boss Win nan nasa da bata wahal da kanta ba. Amma dai zai cigaba da bin series Win domin ganin inda zai kasance the end. Shine ya bata wajen zama sannan ya wuce massalaci shima a gurguje dan har an tada salla. Maimakon itama tayi hankalin cewa zataje tai sallar saita gyara zama a lallausar kujerar dake a office Win AS Win. Ta Wora ?afa Waya kan Waya suna charting da sabuwar ?awarta Nurry dake bata shawarwarin yanda zatai da AA Win yau, dan tun jiya ta juye mata komai sai dai bata sanar mata wanene shi ba. Gefe kuma tana yi da Yaseerah itama dake ?ara ?arfafata...

? ?? & Kamar yanda ta saba ana idar da salla ?o?arin komawa kan aikinta tayi, ba kamar sauran daketa tururuwar wucewa cin abinci ba. Cikin Wan sauri Yaqub ya cimmata, jin mutum a kusa da ita ya sata kallon gefen nata. Sai ta Wan sauke ajiyar zuciya ganin Yaqub ne. Gaishe shi tayi kamar yanda al'adarta take ba in har tai kowacce salla zata gaida na kusa da ita. Shima sai ya amsa da kulawa yana murmushi tare da tambayarta miyyasa bata son zuwa cin abinci. Murmushi kawai tayi kaWan, kamar bazata amsashi ba ta dai buWe baki da ?yar dan ?an miskilancin na kusa ta amsashi da,  Ina zuwa da nawa .
? ? ? Murmushi kawai shima yayi, daga haka suka cigaba da tafiya a jere. Sai dai bawata magana ma suke ta kirki ba, amma duk wanda ya kallesu sai ya sake kallo, harda masu ?ar gulma akan Wan kusancin nasu daya fara bayyana kansa ga kowa musamman a kwanaki biyun nan.
? ? ?? Sunzo gab da shiga akai kiran wayar hannun Maanal. Tsayawa tai tana kallon mai kiran, RK Win ne ba wani ba, dan haka ta koma gefe tana amsawa. Shima Yaqub sai ya tsaya jiranta. Cikin takunsa na ?asaita yazo ya gitta su, sai dai kamar ance Maanal ta kalla sashen da yake kawai ta hango wata shegen harara daya zuba mata. Baki ta Wan murguWa da kauda kanta gefe ta cigaba da wayarta, dan zuwa yanzu tana Wan jin nutsuwar tarayyarta da RK Win, duk da bata bu?atarsa a matsayin da shi yake kallon kansa a gareta, bama shi ba kowanne namiji ita bata bu?ata. Basu wani jima a wayar ba sukai sallama dan shima zai shiga theater yace. ?arasa shiga sukai ita da Yaqub, sai dai tana zama ta samu kira daga office Win AS Win CEO wai ana nemanta. Rasama abin faWa tayi, amma sai ta mi?e tana rufe Wan bowl Win data zubo snacks da zataci. Koda ta iso tayi mamakin ganin Huznah zaune har yanzu, sai dai bata nuna ba ko'a fuska ta isa ga AS Win. Phone Win gabansa ya daddana tare da kaiwa kunne alamar kira, an Wan jima ba'a Waga masa ba, ana Wagawar kuma cikin girmamawa kamar yana gabansa ya furta,  Sir gata tazo . ?an shiru yay alamar saurare, sai kuma ya gyaWa kai yana faWin,  Okay sir . Yana ajiye kan wayar ya dubeta fuskarsa da murmushi.
? ? ?  Sister Maanal ki ?arasa ciki .
Kanta kawai ta gyaWa masa. Yayinda Huznah ta mi?e ranta a Sace.  Wane kalar rainin wayo ne ina zaune ina jira kace wata ta shiga kuma? .
? ?? Cikin girmamawa ya ce,  Am sorry Mss. Ita Win staff Winmu ce, ganinta nada banbanci da ke. Sannan kiyi ha?uri boss baya son hayaniya sam. Musamman a irin wannan lokacin.
? ? ? ? Hararar sa ta Wan yi, yay mata murmushi da faWin,  Kiyi ha?uri idan ya bada umarnin ki shiga kema zaki shiga .
? ?? Tsaki kawai taja masa ta koma ta zauna. A ranta tana jin zata iya kwana a wajen har sai ta samu izinin shiga wajensa yau. Dan ta bakin Nurry sai ta buWe masa wuta da gaske kafin ta samu kan guy Win nan. Zafin kansa yayi yawa da faWin rai.....

? ? ?? Kan Maanal a ?asa ta shiga office Win, yana zaune a rukunin kujerun office Win masu laushi da ?yawun kallo. A one sitter yake zaune ?afa Waya kan Waya, sai novel dake hannunsa, gefensa akan coffee table glass bowl ne cike da fruits nau'i daban-daban masu tsafta da ?yawun kallo. Sai bottle na ruwa an zuba wani a kofin. Har ta ?araso kusa da shi amma akwai tazara a tsakaninsu bai nuna yasan da shigowar kowa ba. Yayinda ita kuma idonta ke akan bangon book Win hannunsan. Dan ta jima tana neman novel Win amma ta gagara samu, har kuWi ta biya dan a kawo mata shi amma har yanzu shiru. Sai kuma gashi yau ta gani a hannun wannan mutumin.
? ?? Duk abinda take yana kallonta ta gefen ido, amma bazaka fahimci hakan ba sai ma karatunsa da yake yi hankali kwance. Yawu taWan haWiye tare da gyara tsaiwarta ta ce,  Good Afternoon sir. Gani, ance kana bu?atar gani na .
? ? ?? Shiru bashi da alamar tanka masa balle motsawa, sai da yaja fin mintuna biyu sannan ya Wan Wago yana mai kai hannu ya gyara zaman gilashinsa da ?yau, sai ta samu kanta da kai hannu itama ta gyara nata. Zuba mata idanunsa kawai yayi, dai-dai ya Wago suka haWa ido. Da sauri ta janye natan tana wani du?ar da kai na girmamawa. Shi kam kallonta

31 / 80