AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   40 / 80

117K to 120K   out of 237.4K words

Shahidah kamar yanda mijin nata ya bata umarni. Koda suka shigo kai tsaye sashen Oum suka nufa dan har lokacin itama Mamy na acan dama duka ?an gidan har su Saheeba da Nibras da Nuratu. Mai aikin Oum Mamy ta saka shigowa da su Abdul Win har falon sama na Oum.
? ? ?? Duk suna a falo, idan ka cire AA dake can bedroom Win Oum da yay barci. Sai Babban Yaya da bai dawo gidan ba tun baro asibiti da yay Wazun. Nibras da Nuratu na'a falon ?asa suna girki. Nuratu ce ta fara cewa zata girka ma AA abinci kamar yanda uwarsu da suka kira suna gaya mata abinda ya faru a asibiti ta basu shawarar yi. Sai ita kuma Nibras ta ce itama zatayi dan wani irin tsanar Nuratu take ji tuni batun yanzu ba. Abinda ma ke Wan sassauta mata ?inta ganin yanda shi AA Win baya wani shiga sabgarta. Itama dai taci kuka bayan dawowar tasu daga koro sun da akayi daga asibiti. A hakan ma ba wani tarihin Maanal ta sani cikakke ba game da ala?arta da AA, amma ta Wauki aniyar bugar cikin? Fawzan ta sani yau dan tasan irin matakin da zata Wauka akan Maanal Win da dukan ahalinta ma. Dan itafa a yanda take jin AA a ranta ALLAH ko mahaifansa da su Fawzan zata iya kawarwa ta mallakesa ita kaWai.
? ? ? Su Huznah sun hawo Nibras da Nuratu dake a kitchen basu sani ba. Sai da har su Abdull sun gama gaishe da Abah da Mamy da Oum Abah na tsokanar Abdull sannan suke haurowa da kayan abincin da suka shirya harda mai aikin Oum. Sannu Oum da Mamy ke musu, duk suka amsa tare da tambayar Mamy ina za'a kai masa abincin. D/table Mamy tace su ajiye. Dan haka duk suka ajiye a can Win. Juyowar nan da Nuratu zatai tana magana da Abdull sai idanunta ?uru-?uru a cikin na Huznah da tun shigowar Nuratu falon mamaki da ruWani suka baibayeta. Cikin kuwa Wan waro ido na nuna mamaki Nuratu ta ce,  Kai wai wa nake gani kamar Huznah? .?
? ?? Murmushin ?arfin hali Huznah Win tayi, sai kuma ta sinne kai ?asa wai ita kunyar surukai na wajen ta ce,  Nice Nurry .
? ?? Idanu Yaseerah da Abdul-hakeem suka haWa. Yayinda Mamy ta saki wani murmushin jin daWin ganin Nuratu da Huznah ma kenan sun san juna. Dan haka sai kawai ta mi?e tana faWin,  Kunga muje can kafin Maman Wan nan tace zamu hana mata shi barci .
? ? ? Dariya Oum tayi dan sanin da ita Mamy take.  Oh abun ma harda ?ar sharri. To shike nan kuje Win dai dan kuwa ban san a tada shin .
? ? Mamy ma dariyar ta sake yi.  Ai nasan gaskiya na faWa .
? ? ? Shima Abah dariya yaketa musu. Haka Mamy ta fice tare da su Huznah. Nuratu ma tai wuff ta bi bayansu. Suna gama fitowa daga apartment Win Oum Win caraf Nuratu ta ri?o hannun Huznah dake kusan ?arshe. Cak Huznah ta tsaya, sai kuma ta juyo tana kallon Nuratu. Murmushi ta sakar mata da faWin,  Oh oh friend ashe kece? ALLAH duk kin saka mamaki yama rufe ni da ganinki gidan nan kodai gidanku ne? .
? ? ? ? Nuratu da zuciyarta keta watsal-watsal a ?irji ta ce,  Eh gidanmu ne. Amma ba inda aka haifan ba. Gidan da zanyi aure kenan, kuma wanda zan aura Win ma kuka zo dubawa. A ina kika san Abdul-hakeem? .
? ?? Tsabar yanda zuciyar Huznah tai wata girgiza har taurari ta dinga gani na mata yawo a cikin ido. Cikin rawar baki ta ce,  Waye zaki aura Win? .
? ?? Cike da gadara da alfahari Nuratu ta bata amsa da,  Ajwaad Aliyu Abubakar Darma, wato AA Darma .
? ? ? ? Ai zabura gefe Huznah tayi tana mai fisge hannunta daga cikin na Nuratu, sai ko gata jikin bango kamar mage ta gamu da kare a kwanar da babu hanyar Sillewa. Yanda tai Win ya saka Nuratu kafeta da ido itama zuciyarta na wantsalawa a karo na biyu. Sai kuma ta matsa gaban Huznah tana faWin,  K jira-jira wai badai dama Yaya AA kike bibiya ba?. Babbar bala'i wai dama shine kika bamu labari? . Bata jira amsar Huznah ba tai saurin fara danna wayarta ta latso hoton AA dake cikin wani lallausan farin yadi da yay masa shegen ?yau ta nuna mata.  Shine wannan? .
? ? ?? Jinjina mata kai Huznah tayi a mutu?ar harmutse.
? ?  Kambu are you mad? Wai dama mijin aurena kike bibiya. Ehhhh ahhh lallai kin taro match yarinyar nan. Yau naga ba?ar shegiya ubanwa ya aiko ki? . Tai maganar da nufar Huznah gadan-gadan tana neman kai mata hannu ta sha?ota. Hannun nata Huznahr ta ri?e caraf, a dai-dai nan Fawzan ya iso wajen.
? ? ?  Kai kai kai lafiya?!! .
Ya faWa cikin daka tsawa. Dan shima abinda Nuratun tayi a asibiti har yanzu haushin bai bar ransa ba. Dakatawa Nuratu tai daga shirin sha?e Huznah. Sai dai cikin wani irin ihu da hargowa ta ce,  Yaya Fawzan wai har wannan tsinanniyar ce zatace tana son Yaya AA. Son shi take amma tazo ta raSu da jikina inata bata shawarar yanda zata sameshi. Ni wannan ?ar iskar zata maida bahuwa. Na rantse da ALLAH yau saina haWa miki jini da majina ta yanda bazaki taSa sake sha'awar yima kowa ?wacen saurayi ba dan ........ ta ?arasa da ashariya mai girman gaske tana sake zaburowa kan Huznah.
? ? ? ? ?? Cikin ?an?anin lokaci rikici ya har?ume a tsakaninsu da hayaniyar ta saka su Mamy fitowa. Hakama Oum sai gata da Abah harda masu aiki duk sun yo waje. Itama Nibras da Saheeba haka. Wani irin jan faratunnan ?arin da Nuratu tayi a hannunta tai a saman fuskar Huznah,tun daga wajen kunnenta har zuwa bakinta. ?ara Huznah ta saki na azaba tana mai dafe fuskarta da duka hannuwan biyu jikinta na rawa. Aiko cikin tashin hankali Mamy da Oum sukai kan Huznah Win, ita kuma Saheeba ta ri?e Nuratu. Mugun ciwo Nuratu taima Huznah , dan yanda kasan tsagar yarbawa irin na farkon ?arnin nan haka suka kasance har sanda huWu na yatsunta. Jini tuni ya ji?e wajen abinka da farar fata jiki kuma babu wahala.
? ? ?? Ai Fawzan baima san ya kwashe fuskar Nuratu da mari ba. Yana ?o?arin sake kai mata wani Abah ya ri?e hannunsa yana mai girgiza masa kai. Kuka Huznah take sosai na azaba, hakama Nuratu kukan marin da Fawzan ya mata take yi. Sai dai bakinta bai mutu ba sai sake jadadadama Huznah take idan bata fita a sabgar AA ba ALLAH sai dai ta kasheta. AA nata ne ita kaWai. Yanda taketa surutai yasa kowa ya fahimci akan AA suke faWan, dan in ka cire Mamy da su Abdul-hakeem sai ita Saheeba babu wanda yasan ala?ar Huznah da zuwa gidan ma.?
? ? ? ?? Dole Abdull da Yaseerah da jikinta duk ke faman rawa suka kama Huznah zuwa mota domin kaita asibiti. Ita kuma Saheeba taja Nuratu sashenta. Nibras da bayanin Nuratu ya sata jin wani irin ?ai?ayin ba?in ciki a zuciya fuuuu ta wuce nasu sashen itama. Sai Mamy da Oum da Abah da Fawzan kawai aka bari. Cikin Sacin rai Fawzan ya ce,  Wannan yarinyar sam bata dace da Ajwaad ba wlhy Abah. A haka kuke son aura masa ita tana abu kamar ?ar daba. Daga zuwan yarinya taji mata wannan mugun ciwon a fuska. Haka dama Wazun a asibiti tayi akan Lilly, tana wani tambayar wai ba itace tasan labarinta ba, uwar mi ta sani to? Mi aka gaya matan akan su Shahidahn .
? ? ? ? Cike da mamaki Abah ya ce,  Wace Lilly da Shahidah? .
? ? ?  Lilly dai daka sani Manaal da Shahidah na Kano .
? Wani irin girgiza zuciyar Mamy tayi, haka Oum ma sai da ta Wan rumtse ido. Yayinda Abah ya furta,  Fawzan kasan mi kake faWa kuwa? Da gaske kake yi? .
? ??  Wlhy Abah da gaske nake yi. Itama an kwantar da ita a asibitin ne shine suka shigo duba Auta .
?? Wani irin lumshe idanu Abah yayi zuciyarsa na masa nauyi a cikin ?irji........
'?

('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)

Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??

______________

.........Wani irin kalar zubewa Shahidah tayi a saman gadonta kamar wadda aka kwashema dukkan ?arfi da zuciya a lokaci Waya. Kalaman Maanal na mata wani irin kai-kawo dai-dai da bugawar zuciyarta. Sai kuma kamar wadda aka zabura ta lalubo wayarta. Kira ta sake dannama Amaal. Aiko bugu Waya ta Waga dan dama tun Wazun nemanta take itama amma ta gagara samunta....
? ??  What! Rafeeq fa? Maanal kuwa nada hankali? Kota manta ala?ar dake tsakanin Rafeeq da Ajwaad ne? .
? ??  Nima na faWa mata hakan wlhy Amaal. Amma ta nuna min ai al?ar dake tsakanin Oum da Rafeeq tafi ?arfi akan wadda ke tsakanin Rafeeq da su Ajwaad. Ni wlhy nama rasa wane tunani zanyi. Dan tabbas akwai ?ura babba. Anzo gaSar fa da dole Ammie tasan halin da ake ciki kin san ????

!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
dai Auta da taurin kai da kafiyar tsiya .
? ? ? ??  Amma kin san zamusha faWa akan Soye matan da mukai. Sannan na faWa miki jiya naje gidan na samu Daddy na shirin zuwa Kebbi domin ganawa da waWan can mutanen na Giro. Na tabbatar kuma yau Win nan sun tafi ma shiyyasa nake ta nemanki tun safe. Yanzu haka can gidan zanje dan Hameed ya kirani ya sanar min Ammie na ciwon kai yau gaba Waya a kwance ta yini kuma yaga Daddy ya fita daga wajenta da safe kamar a fusace. Kinga ko ya tabbata akan zuwa Giro Win ne maybe ta nuna bata so ko .
? ? ??  Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un Amaal komai zai iya faruwa kam. Wannan wace irin gaSa ce mai rikitarwa da tada hankali. Aiko muma bamuga ta zama ba dole na Wauka hutu Kona kwana huWu ne muzo Kadunan gobe idan ALLAH ya kaimu. Daga nan kawai har biki .
? ??  To gaskiya hakan ne ya kamata kawai ku taho. Bara naje naga halin da Ammien ke ciki .
? ? Jiki a sanyaye Shahidah ta amsa ta da to kawai suka yanke kiran.

? ?? Bata le?a Maanal ba sai bayan sallar magriba, ta sameta tana karatun Alkur'ani. Zama tai dan haka Maanal tana kaiwa inda ya kamata ta tsaya ta dakata. Duban Shahidah tayi da da faWin,  Didi kina son wani abu ne? .
? ? ? ?  A'a Auta, ina Huznah take? .
? ? Sai da Maanal ta Wan taSe baki sannan tace,  Naga Yaseerah ta kiranta yanzun nan ta saka hijjab Wina ta fita a rikice. Ban san mita gaya mata ba amma da alama Yaseerahn na wajen gidan nan ma dan naji tana cemata gata nan zuwa ba sai ta shigo ba .
? ? ? Kai kawai Shahidahn ta girgiza da faWin,  To ALLAH ya ?yauta. Dama zance miki ne inaga gobe in sha ALLAHU zamu wuce kadunan gaba Waya .
? ? ? ?  Didi aikinki fa? Wani abu ya faru ne? .
? ??  Babu damuwa zanma Abban Barrah magana ya nema min hutu na kwana huWu tunda oga na abokinsa ne. Kinga idan biki ya tashi sai mu taho gaba Waya kawai .
? ? ?? Magana Maanal taso yi, sai kuma ta ce,  Okay ALLAH ya kaimu to ......

_____________&
? ??
? ? ?? A Sangaren AA kam shima bayan wucewar su Maanal ya matsa aka sallamesa. RK yaso ?in yin hakan amma ina. Ganin yana neman birkice musu Oum tace yasa a sallame san kawai. Sun iso gida Mamy da Abah na shirin zuwa asibitin dubashi. Dan shi Abah yau yaje gidan gwamnati tunda safe sakamakon kiran daya samu daga mataimakin shugaban ?asa. Ita kuma Mamy ta fita dan ko kai AA Win asibiti bata san anyi ba sai da ta dawo ko sashenta bata shiga ba taci karo da Abah ya fito zaije asibitin. Shine yace ta juya suje dan yasan halinta zata iya ?in zuwa saboda kawaici. Bata ce masa komai ba suka nufi motarta data ajiye yanzu, dai-dai nan kuma sai ga ?an asibitin ma. Sai kawai suka runguWa zuwa sashen Oum dan AA yace shi can zaije baya son sashensa. Can Win kuwa aka nufa da shi har Wakin Oum. Anan suka zagaye sa cike da kulawa da tsantsar soyayyar da kowa ke masa a gidan....

? ? ? ? &&&

?? Abdul-hakeem mijin Yaseerah yazo gidan kawoma Mamy sa?o data manto a wajen mamansa shi kuma yaje gidan ta bashi ya biyo Mamyn dashi ya samu batun ciwon AA Win bai sauka ba da har yau ya kaisa ga zuwa asibiti. Shine ya kira matarsa Yaseerah yace tazo itama ta duba shi sai su koma gidan tare. Ita kuma ta kira Huznah ta kuma biya ta Wakkota a gidan Shahidah kamar yanda mijin nata ya bata umarni. Koda suka shigo kai tsaye sashen Oum suka nufa dan har lokacin itama Mamy na acan dama duka ?an gidan har su Saheeba da Nibras da Nuratu. Mai aikin Oum Mamy ta saka shigowa da su Abdul Win har falon sama na Oum.

? ?

40 / 80