AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   17 / 80

48K to 51K   out of 237.4K words

daga cikin ?irjinsa. Sai dai kuma hankalinsa nakan dalilin halin da Maanal Win ta shiga........
'?


_Tofa ?a?a ra?a ?a?a. Shin minene ala?ar Maanal da AA?, sannan minene ala?ar RK da AA kuma. Dan tabbas alamu sun nuna akwai sanayya mai ?arfin gaske a tsakaninsu. Hhhh bada?ala kenan, mi kike son ji?=?? Ga wuri ga waina. To kawai mu haWe a comments section >?#?>?#?>?#?>?#?

('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??




.........Wata irin ajiyar zuciya director Mustapha ya saki. Sai kuma ya saki murmushi a ransa yana mamakin kansa da Soyema Doctor Rafeeq Win sauran gaskiyar abinda ya faru da yay... Kirane ya shigo daga landline Win office Win, ganin daga office Win CEO ne ya sashi saurin Wagawa. AS ne ya sanar masa CEO na bu?atar ganinsa yanzun nan, kuma ya taho da file Win sabuwar staff Winsu. Bai wani tsaya wasa ba ya mi?e yana dariya. A fili ya furta,  Anya babu wata a ?asa akan yarinyar nan kuwa? To madai ji ma gani wai an binne tsohuwa da ranta .
? ? ?? Sai da AS ya shiga yay masa iso sannan ya shiga. A yanzu kam AA Win na zaune ne a kujerarsa ta aiki saSanin a yanda RK ya samesa ya kuma barshi. Gaisuwa Director Mustapha ya mi?a daga tsayen batare daya zauna ba. Shima AA Win da hankalinsa ke kan computern desk Win batare daya amsa ba yay masa nuni da vesitors chair Win gaban desk Win kawai. Zama yay, kafin cikin girmamawa ya ce,  Gani Sir. Dama ina ?o?arin ?arasa haWa komai ne na kawo sai kuma ga kiran AS akan kana son ganina .
? ? ? Shiru bai amsa masa ba, yanata aikin gabansa kawai har lokacin hankalinsa nakan screen Win computer Win, sai da yaja kusan mintuna uku kafin ya ajiye tare da maido hankalinsa kan Director Mustapha Win.  Am sorry ina wani abune . Ya faWa cikin muryarsa mai zurfi. Da sauri Director Mustapha ya ce,  Babu komai Sir .
? ?? Kansa kawai ya jinjina masa. Sai kuma ya mi?a masa hannu alamar ya basa file Win. Mi?a masa yay da sauri cikin girmamawa. Yayinda shi kuma ya shiga buWesa yana duba komai daki-daki. Sai zuwa can ya Wan Wago.  Baku ?arasa bane? .
? ? ? ?  Eh sir! Saboda kana fita itama ta mi?e ta fice muna ?o?arin tsaidata amma bata sauraremu ba. Mun cigaba da abinda ya dace ne kawai saboda ka bada umarnin hakan. Dan mu harma mun fara tunanin ko tanada wani c......
? ? Mu?utt ya haWiye zancen saboda wani shegen kallo da AA Win ya jefa masa. Sai kuma ya du?ar da kansa yana shashshafa ?eya. Shiru office Win ya Wauka na kusan minti biyu kafin yay masa nuni da hannu alamar yaje. Mi?ewa yay tare da Wan rissinawa na girmamawa sannan ya fice a office Win.....

Duk yanda yaso cigaba da aikin zuwa lokacin break hakan ya hagaresa. Dan wani irin zazzaSi ne ma ke neman rufesa. Ga ciwon kai. Dan hatta fararen idanunsa launinsu ya canja zuwa jaa sosai alamar akwai wani abu dake damunsa. Sai dai sam fuskarsa bata nuna komai.
Kwanciya yay a office Win bayan dawowa sallar azhar, kamar wasa zazzaSi mai azabar zafi ya rufesa, ga wani irin sanyi da yake ji. Ya kulle kofar tare da ma AS gargaWin baya bu?atar kowa. Hakan yasa ko lokacin Asr AS bai masa knocking ba dan yasan ogansa baya wasa da salla. Ganin har biyar na yamma lokacin ma'aikata sun fara tashi babu alamar zai fito hankalin AS Win ya fara tashi, ya dai daure dan yasansa da iya yin over work. Kamar wasa har magrib companyn yayi shiru sai securitys. Dole fa yaje ya fara masa knocking amma shiru kake ji wai malam yaci shirwa. Hankali tashe AS yay kiran wata number, bayan an Waga yayi gaisuwa cikin girmamawa ya sanar da halin da boss Win nasa ke ciki. Banji mi aka sanar masa ba, sai dai ya amsa da girmamawa yana sauke wayar. Yana nan yana faman kai-kawo a bakin ?ofar sai ga wani nutsetstsen mutum da zai iya kaiwa shekara arba'in haka. Sosai yake kamanni da AA Win, hatta da rashin yawan fara'ar fuska kamar AA Win dai. Gaisheshi AS yay da girmamawa. Ya jinjina masa kai yana amsawa, sai kuma ya fiddo wani Wan card a aljihun jallabiyarsa fara ?al ya goga a jikin handle Win ?ofar. A take kuwa ta rabe gida biyu ta buWe. Gaba Waya an kashe wutan office Win, hakan ya saka gabansa faWuwa, dan sun san minene ganin AA a duhu yake nufi, wayarsa ya zaro ya kunna fitilar, hakan ya bashi damar ?arasawa ga makunan fitulun office Win ya kunna. A take haske ya gauraye ko'ina. Idanunsa suka sauka akan AA dake kwance a kan sofa. Cike da sassarfa ya ?arasa garesa yana kiran sunansa, amma shiru babu allamar zai amsa, har ya zauna a saman table Win gaban sofa Win tare da kai hannunsa saman na AA daya dafe kai da shi, hannun ya janye a hankali ya maye gurbinsa da nashi, sai da gabansa ya faWin jin wani irin hucin zafi, sanyin hannunsa yasa AA buWe manyan oily idanunsa gently, sunyi wani irin mugun kaWawa jazur, sam babu hasken nan mai kama da madara a cikinsu yanzu, sai ?yallinsu daya sake saka jan yin bauuu. Ga kuma jijiyoyin kansa da suka sake fitowa ruWu-ruWu....
 Ya arrahaman Auta! Baka da lafiya amma kazo nan ka kwanta? Are you mad da baka san muhimmancin lafiyarka bane? .
Maimakon amsa masa sai AA Win ya maida idanun nasa kawai ya sake lumshewa. Tsaki mutumin yaja tare da mi?ewa ya tada AA Win shima.  Oya get up and go home? .
Bai masa musu ba ya mi?e Win, haka ya kamashi suka fito yana bama AS da hankalinsa ya tashi da ganin halin da boss Winsa yake ciki umarnin tattaro abubuwan AA Win. Cikin sauri ya amsa shi kuma ya wuce da shi......

_____________&

? ? ?? A hankali yake juya steering kamar baya so. Yayinda gaba Wayan hankalinsa ke akan al'amarin Maanal.?Yama rasa yaya zai fassara lamarin, musamman a yanzu daya koma Maawad yaji komai daya faru. Shin murnar samun aikin ce ta sakata kukan? Ko kuwa mike faruwa?. Rashin mai bashi amsa ya sashi Waukar hanyar gidan Shahidah, dan gaskiya yana bu?atar ganin Maanal Win. Ya Wan yi nisa da tafiya kira ya shigo masa. Kamar bazai Wauka ba sai kuma dai ya Wauka saboda ganin abokin aikinsa ne na asibiti. Neman gaggawa ake masa zuwa asibiti yanzun nan, dole yay reverse zuwa asibitin dan yanda yaji Doctor Win a rikice yasan akwai babbar matsala. Kafin ya isa kiran wasu doctors biyu ?an uwansa ya sake shigo masa. Dole ya ?ara gudu cikin ?an?anin lokaci sai gashi ya iso.....

? ? ? ? _________&

? ? ? ? ??A Sangaren Maanal kuka taci sosai na tashin hankali. Dan har yamma ta kulle kanta a Waki ta?i ta fito. Yara da suka dawo makaranta sunata buga mata bata kulasu ba. A haka shima baban nasu ya dawo ya tarar da al'amarin. Linda ce ta sanar masa iya abinda ta sani na shigowar Maanal Win da gudu tana kuka ta wuce Waki ta kulle kanta...
? ? ? Hankalinsa ne ya tashi shima. Ya shiga knocking ?ofar yana kiran sunanta amma shiru. Sai ya fara tunanin kodai batama rayene? Gata tare da ciwo mai haWari. Wayar Shahidah ya kira yace ta dawo gida yanzun nan. Hankali tashe ta shiga tambayarsa lafiya? Dan ita bata tashi a nata aikin ba. Amma sai yace ba komai tazo dai kawai. Daga haka ya yanke kiran ya fita neman maigadi dan yazo su gwada Salla ?ofar. Babu jimawa suka dawo, zuwa lokacin yaran nata kuka suna sake buga ?ofar. Sunta ?o?arin buge ?ofar amma bata Sallun ba, dole maigadi ya ce,  YallaSai sai dai fa a nemo wanda yasan aikin karma ayi Sarna. Bara muga na kira wani yaro dana sani .
? ? ? ? Kai kawai Uncle Sadeeq Win ya iya Waga masa. Dai-dai nan Shahidah ke shigowa a ruWe. Cikin tashin hankali take tambayarsa abinda ya faru. Bayani ya mata kamar yanda Linda ta masa. A take jikin Shahidah ya kama rawa. Itama ?ofar ta fara bugawa muryarta na rawa tana kiran sunan Maanal Win amma shiru. Wani tunani ne yazo mata, ta fita cikin sassarfa zuwa can baya inda windows Win Wakin suke. Binta shima mijin nata yay. Kwance suka hango Maanal sharSan a gado babu alamar rai a tare da ita. Ai Shahidah bama tasan tayi wani irin yin baya ba tana neman faWuwa sai da mijinta ya tarota. Cikin rawar baki data murya ta ce,  Honey ta rasu ko? Da alama Maanal bata numfashi .
? ? ?  In sha ALLAHU bata rasu ba Honey cool down. Zata iya yiwuwa suma tayi ko barci take .
? ?  Barci! Ina badai barci ba Honey.....
Isowar su maigadi ya hanashi bata amsa. Kamata yay suka koma cikin gidan. Cikin abinda bai wuce mintuna goma ba aka Salle ?ofar Wakin. Daga Shahidah har mijinta da yaran a guje suka afka ciki. Lokaci Waya ita da yaran suka zagaye Maanal Win. Koda ta cacumota sai tai mata wani jagab alamar babu rai tare da ita.  Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un . Ta shiga ambata jikinta na rawa. Yayinda yaran suka fara ihun kuka suna kiran Maanal Win. Shi kam mijinta ?o?arin neman number RK yake yi, sai dai sam ta?i shiga. Dole ya koma neman Dr Ranjet. Cikin Sa'a kuwa sai ita ta shiga. Bayani ya masa a ta?aice, hankali tashe Dr Ranjet yace gashi nan zuwa gidan RK ya shiga theater Win gaggawa ne tun Wazun shiyyasa bazai samesa ba.
? ? ? Alhamdullah Dr Ranjet ya iso akan lokaci tare da wata abokiyar aikinsa. Dandanan ya saka kowa ya fito suka kasance su biyu kawai a Wakin. Taimakon gaggawa suka shiga bama Maanal Win, sunfi awa Waya kafin cikin amincin UBANGIJI ta farfaWo. Dama ya tabbatar musu su kwantar da hankalinsu bugun zuciyarta ne yay ?asa sosai shiyyasa numfashinta ya dakata ma amma tana da rai. Basu bari kowa ya shigo ba sai da suka gama dai-daita komai suka saka mata ruwa da allurai sannan.
? ? Bayanin da Dr Ranjet yamusu ya saka su dinga sauke ajiyar zuciya a tare. Shahidah ta dinga share hawaye. Su duka suka shiga tare da yaran da mijin nata, ganin Maanal Win na barcinta hankali kwance ya sake saka musu nutsuwa. Bayan fitowarsu ne Dr Ranjet ke sanar musu dolene su kula sosai da shan maganin Maanal Win, dan yanzu ma yana tunanin sakacin hakanne ya kawo wannan matsalar, duk da ya fahimci akwai damuwa tattare da ita bai faWa musu ba dai. Hakan kuwa Win ne kamar yanda yay hasashe, dan yasa an kawo masa magungunan ya duba ashe kona safe bata sha ba ta fita. Ya sake tabbatar musu da kula da shan maganin nata da shigarta kowacce matsalar damuwa komai ?an?antarta sannan suka wuce.
? ? ? Dole yau Shahidah tare ta kwana da Maanal. Alhamdullah ta tashi cikin aminci kuma. Dukkan wata kulawa Shahidah ce ta bata a wannan safiyar, harda yara kowa tattalinta yake yi, hatta da abinci tara suka bata a baki, hakan ya sakasu makarar fita dan sai da ta sake komawa barci sannan. Bayan ta farka Linda tai ?o?arin taimaka mata tai wanka taci abinci tare da sanar mata zuwan RK gidan har sau biyu, amma sai Maanal Win ta?i cewa komai tana zaune kawai tana hawaye. Ana haka RK ya sake dawowa. Babu lallashin da Linda batai mata ba akan taje su gaisa ko shi ya shigo amma ta?i, tanata kukanta kawai. Hankalinta sai ya sake tashi tai kiran Shahidah dake a wajen aiki ta sanar mata. Cikin ?an?anin lokaci kuwa sai gata ta dawo gidan...

? ?? &  Haba Maanal wai mike faruwa ne duk kinbi kin Waga mana hankali. Jibafa office na baro saboda kiran da Linda taimin duk da tarin ayyukan dake a gabana. Amma inata magana kinyi shiru sai kuka kikeyi. Idan jikin naki ne kuma muje asibiti. Ko na kira Ammie ne dai? .
? ? ? Da sauri Maanal ta shiga girgiza mata kanta tana sharce hawayen da suka gagara tsaya mata.  Didi kar ki kirata dan ALLAH. Ba wani abu baneba fa .
? ? ? ?  Haba Maanal ya zakice bawani abu bane gaki kinata faman kuka. Idan baki son na kira Ammien to ki faWa min mike faruwa ne? Wani abun Rafeeq Win ya miki jiyan da kuka fita? Ko aikin ne basu Waukeki ba? .
? ??  A'a Didi babu Waya daga ciki, ina son yai zan koma KD .
 Okay mune mukai miki wani abu kenan? .
 Kai Didi ni mi zaku min. ALLAH ki kwantar da hankalinki babu komai .
? ? ?  Batun kwantar da hankali kam bazai kwantu ba Maanal, yanzu fa kike cewa zaki tafi KD. Amma dai bara na kira Ammien ni kam, ?ila ki sanar mata ko Nene. Ga Rafeeq can Linda tace yayi mayawa takai huWu tunda safe amma kin?i fita, kin?i cin abinci, kin?i wanka Maanal why? Gara nai kiratan dai zai fi .
? Caraf ta ri?e mata hannun tana girgiza kanta. Yayinda idanunta suka cika da ?walla tab.  Please Didi karki kirata zan gaya miki . Kai Shahidah ta jinjina tare da sauke numfashi sai kuma ta sakar mata wayar da faWin,  To ina saurarenki, mike faruwa? . Sai da Maanal taja kusan mintuna biyu kafin da ?yar ta iya furta,  Didi sun Waukeni aikin amma bazanyi ba .
? ??  Baza kiyi ba kamar ya? To saboda mi?. A wannan lokaci da aiki ke wahala Maanal. Kin samu cikin sau?i haka amma kice baza kiyi ba. Ko auren Yazeed Win kike so to? Ko kuma dan kinji jiya ankai kuWinsa gidan su Nazeefa ne har kika nema tadana kanki ciwo? .
? ? ? ??  Didi mizai sa na damu da auren Yaya Yazeed tunda ba'a kaina zata zauna ba.
? ?  To mike faruwa? Wajen aikin ne ya miki alamu na marasa Wa'a ko me? .
? ?  A'a Didi kawai dai .
 Miye kawai dai. Maanal ki fito kimin bayani mana yanda zan fahimta na kuma gamsu .
? ? ?? Rasa yanda zataima Shahidah Win bayani tayi, ta fito fili ta sanar mata abinda idanunta suka gani a jiyan ko kuwa ta shanye al'amarin a cikinta kawai ta dage akan aikinne bazatayi ba. To amma tasan nacin RK, shima bazai barta ba ai. Sannan ita kanta Didi ba barinta zatai ta huta ba har sai ta san gaskiyar al'amarin. Sanin gaskiyar kuma na nufin abinda zata Soye a yanzu dan sai sun san komai. (Ya arrahaman) ita ina ya kamata ta kama ne?.....
? ??  Maanal!!
Shahidah ta kirata tana mai girgizata. Firgigit ta dawo hayyacinta kamar wadda aka tada daga barci, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tare da kai hannunta saman goshi tana murzawa a hankali.
? ? ??  ALLAH Maanal tambaya ta ?arshe zan miki daga nan zan kira Ammie ne kawai tunda ni baki son nasan damuwarki .
? Jin yanda Shahidah tai maganar a hasale tana ?o?arin mi?ewa yasa Maanal saurin kamo hannunta ta dawo da ita. Idanunta cike da ?walla ta ce,  Didi ba Soye miki nake ba wlhy, kema kin sani bana taSa Soye muku komai a rayuwata. Kawai dai na fasa yin aikin ne saboda companyn na Bes... sai kuma ta canja ta ce,? *_ AA Darma_* ne? .
? ?? Cikin matu?ar razani Shahidah ta mi?e zumbur hannunta dafe da ?irji ta ce,?  What!! Kina nufin *_Ajwaad!!_* Maanal! .
? ? ? ?  Shi Didi, shi! Shi! Win dai. Maanal ta faWa wasu hawaye masu zafi na sake gangaro mata.
?? Jagwab Shahidah ta koma ta zauna tana mai dafe kanta da duka hannaye biyu, ita kanta jikinta tsuma yake, sai kuma ta Wago tare da jawo Maanal Win jikinta ta rungume dan kuka take mai ban tausayi da tsuma zuciya. Cikin sar?ewar murya ta ce,  Maanal kuma kin gansa ya ganki? Kin tabbatar shi Win ne dai? .
? ?? Kai Maanal Win ta jinjina mata,  Ya ganni sosai, amma ya nuna kamar ma bai taSa sanina ba tamkar a wancan ranar da yay...... nan dai ta labarta mata duk yanda komai ya faru. Gaba Waya mamaki ya gama kashe Shahidah, amma sai ta danne ta shiga Lallashinta har sai da tai shiru. Daga haka ma ta ciro maganinta ta bata kasancewar lokacin shan na rana yayi. Tana sha babu jimawa ta Singire wani barcin. LallaSawa Shahidah tai ta gyara mata kwanciya, sannan ta saka mata ac kaWan ta kashe mata fitilar Wakin ta fice..........
'?


_Tofa, wanene *AA Darma* a rayuwar Maanal Habeeb Giro?. Karku gajiya kumuje zuwa dan yanzune labarin AJIYA A DUHU ma zai fara. Labarin nan fa akwai cakwakiya ta musamman mutane na. Ni bamma san team Win wa zan kasance ba bana. Karna zaSi AA ace min mayyar kuWi>?r?>?q?>?*?




('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP

17 / 80