AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   32 / 80

93K to 96K   out of 237.4K words

yake kawai daga sama har ?asa, har ta fara jin gundura da kallon amma batace komai ba.
? ? ?? Sai da ya gama kalleta son ransa sannan ya Wauke idanunsa, cikin muryar nan tasa ?asa-?asa ya furta,  I need a drink .
? ?? Karon farko ta zuba masa ido kai tsaye itama, sai kuma ta kalla bottle water Win gefensa fuskarta na ?ara tsukewa. Kamar zatai magana sai kuma mita tuna ta bar wajen. Kai tsaye fright Win office Win mai ?yau sosai ta nufa. Koda ta buWe sai tai kasare tana kallon komai. Cike yake da kayan drinks kala-kala. Sai fruits suma kala-kala kowanne anyi packaging Winsa. Haka kawai ta samu kanta da taSe baki, batare data zauna tantancewa ba ta Wauka Waya ta dawo inda yake. Sai dai me tana ajiyewa batare daya kalleta ba ya furta,  Bana shan wannan . Komai batace ba ta juya ta ajiye ta Wakko wani. Shima tana kaiwa zata ajiye ya sake furta,  Changes someone . Nan ma batace komai ba ta juya ta ajiye ta sake Wakko wani. Shima haka ya ce mata baya so. Cikin wani irin takaici da jin zafi ta juya, sai kuma ta tsaya cak batare data kallesa ba ta ce,  Which one do you need? .
? ? Shiru yay mata bai tanka ba, hakan ya sake ?ullar da ita. Fuuu ta nufi fright Win ta sake buWewa. Wancan ta dangwarar a inda ta Wauka, nacan sama ta zubama ido sai dai hannunta bazai kai ba. Ta gwada Wauka da WiWWishe amma duk tsahonta hannunta bazai kai ba. Juyawa tai tana Wan kallon office Win alamar neman abin takawa, sai ko idonta ya sauka akan wani Wan glass table da aka Waura ?ya?y?yawan flowers a samansa. Shiko ta nufa ta sauke flowers base Win ta Wakkosa gaban fright Win ta ajiye. Da kallon mamaki kawai ya bita, sai da ta Wakko yaga da gaske fright Win ta nufa ya Wan waro oily luluu ayes Winsa dake cikin gilashi.
? ?? Itako hajjajun babu ko War ta taka ta haye samansa ta shiga jido kalolin lemukan tana tarawa a Wayan hannunta. Ba ita zai rainama hankali ba. Bari ta kai masa duk kalolin taga iyakar rainin wayonsa. Tana gamawa ta juyo da nufin sauka sai kawai tai wani irin yin baya sakamakon kasancewarsa tsaye a bayanta hannayensa duk a cikin aljihun ya wani zuba mata mayatattun idanunsa kawai. KaWan ya rage ta faWi, da ?yar ta iya daidaita tsaiwarta tana tura baki batare data cigaba da iya kallonsa ba. Shi kam nasa idanun ?yam a kanta ko ?yaftawa bayayi. Kasa jurewa kallon nasa tayi, kasancewar ta a saman table tsahonsu ya dai-daita a yanzu harma ta Wan zartashi kaWan. Tun tana jin zata iya daurewa har jikinta ya fara rawa. Ga sanyin fright Win da bata rufeba na busota, ta gaba kuma ya tareta tako ina dan tsaye yake gab da ita sosai. Ga kuma drinks data tara a hannu suma sanyinsu na shigarta. Wani irin cikowa idanunta sukai da ?walla, cike da sarewa ta saki drinks Win suka tarwatse a ?asa har wasu na faWa masa a kan ?afa amma bai motsa ba.
? ? ?? Zarrrr hawaye suka fara gudu a ?ya?y?yawar fuskar Maanal. Lips dinta na wani irin motsi na son yin magana amma kuma ta kasa. Karan farko ya Wan lumshe gajiyayyun idanun nasa tare da taSe baki kaWan. Sai kuma ya kai hannu a hankali ya rufe fright Win, yaja jikinsa yabar wajen batare da yace mata komai ba. Sauka tayi itama jikinta na cigaba da rawa zuciyarta na mata wani irin zafafa mata jin zafisa. Ko kallon drinks Win data zubar batai ba ta nufi hanyar ?ofa tana share hawayenta. Sai dai koda taja handle Win domin buWewa sai ta jita bam a rufe. Tsaye kawai tai jikinta na sake cigaba da rawa. Hawayenta na ?ara ?arfin gudu. Ta ?ara kai hannu taja amma still dai. Ai bama tasan ta wani irin juyowa inda yake ba, sai kawai ganinta tai a gabansa.
? ? ?? Cikin matu?ar ?unar zuciya da raWaWi ta ce,  Mikake bu?ata da ni ne wai? What is your business with me?  .
? ? Idan office Win ya motsa to shima ya motsa. Nunama yasan da ita a gabansa baiyi ba, karatunsa kawai yake yi. Hannu tasa ta fisgi book Win tai wurgi da shi saman kujera, cikin matu?ar tsiwa da komawa ainahin Maanal data mutu (=??injita) ta sake matsosa a kausashe, cikin ?ar tsawa ta furta  Ajwaad!! Nace mi kake bu?ata da ni? Kana min abubuwa ina Wauke kai amma na kula kai ka kasa fahimtar karatun kurma. Dole ne sai ka kasance in to my life ne? Kasan dai ni ba shasha bace da zaka taka yanda kake so kamar yanda ka iya ko, kodan kaga nazo ina aiki ne a ?ar?ashin alfarmarka kake Waukata a ban san mi nake yi ba? To daga yau nabar aikin, na bari tunda dama ra'ayina ya sani jin zanyi bawai rasa tallafin rayuwane ba ko talaucin da da ake kallonmu a ciki....
? ? A karo na farko da tun isowarta wajen ya Wago mayatattun idanunsa dake cikin gilashi, gently hankali kwance ya zuba mata su. Sake hayayya?o masa tai har tana nunashi da Wan yatsarta manuniya tamkar zata tsokale masa ido. Idanunsa da yake Wan ?ya?y?yaftawa ya Wan ja kamar zai lumshe sai kuma ya sake buWesu warrr a kanta. Cigaba take da nunasa tana masifarta har baya ma fahimtar abinda take faWa, tsabar yanda ta birkice tuni veil Winta datai rolling ya warware hakama Wan kwalin ya zame dogon gashinta ba?i siWik dake Waure a tsakkiya cikin ?ya?y?yawan ribbon ya bayyana sai lilo yake. Sosai ya maida idanunsa ya zuba akan gashin yana masa wani irin kallo.
? ? ? Ina Maanal bata san yana yi ba, masifarta kawai take tana kuka.  Na tsaneka, wlhy na tsaneka Ajwaad. Bana son ganin ko fuskarka, da nasan ?addara zata sake haWamu a duniyar nan dana ro?a ALLAH mutuwata kafin hakan. Na cigaba da yin aikin nan ne dan kawai baka isa hanani yin abinda raina keso ba a duniyata a duk inda naso hakan koda kuwa wajen mallakinka ne......
? ? ? Duk da wani irin saukar aradu da kalamanta ke masa a cikin kunne a bazata, matu?ar bazata taji tattausan hannunsa ya sauka akan yatsar ta dake neman cokale masa ido. Fisgar hannunta tayi tana sake birkice masa. Sai dai ri?on da yayma yatsar bana wasan yara bane ba. Dan fisga Waya ya mata bama wani da ?arfi ba sai gata a gabansa a zube. Biyota yay da kallo har lokacin Wan yatsar nata dai na ri?e a hannunsa.
? ? ??  Wlhy koka sakeni kona maka ihu .
? ? Karo na farko ya saki wani Wan iskan murmushi yana Wan Wage girarsa Waya, sai kuma ya sauke ?afarsa duka ya ajiye a ?asan carpet Win da take zaune tare da du?owa sosai kusa da ita gab har tana jin numfashinsa da ?arfin turarensa sosai a cikin hancinta. Jikinta taso ja baya sai dai sam ya?i bata damar haka. Cikin sake lumshe idanu da buWesu a lokaci guda ya motsa laSSansa ?asa-?asa ya furta,  Bismillah yi, ba ihu ba? Maza kiyi, ai bana yau ne farko ba daman .
Cusa kanta tayi cikin ?afafunta ta dun?ule a waje Waya tana mai fashewa da kuka. Ga jikinta na matu?ar rawa. Tabbas komai dawo mata yake. Ta ?arfin tsiya da tsiya-tsiya brain dinta da zuciyarta keson tilastata tuna baya. Bayan data jima da shafewa a tarihin rayuwarta. Bayan da bata fatan koda wata alama ta tuna shi, bayan da take kallo tamkar RAYUWA A BAYAN MUTUWA. Bayan data jima da tattarashi ta tura can bayan bayanta ta yanda bazata sake tunawaba har gaban abada. Miyyasa yake son tilastata ne? Miyyasa bazai mata adalci bane? miyasa yake son sake cuta mata da wannan DAFIN da yay ajalin ainahin Maanal. Miyyasa bazai gane komai ya canja bane, canjawa irin wadda ke shafe ?arnuka da zamanoni tamkar ba'a yisu ba. Kaicon samuwar wannan aiki nata, kaicon amincewarta da yinsa. Ita da kanta ji take ma ta tsani kanta da kanta a wannan gaSar.........
'?

? ?? _Hummm ni Balki, wai shin...>?? To bara dai nayi shiru kada ace na cika takale-takale >?q?=? ?=?)?


('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Shima da gaba Waya kansa ke juya masa, al'amura masu nauyi da suke lulluSe a zuciyarsa na sake zaburowa, a hankali ya saki mata yatsan yana rumtse idanunsa da ?arfi. Wani irin ratsa zuciyarsa da Sargo kukan nata yake yi. Sai dai bazaka taSa fahimtar hakan a fuskarsa ba idan ka cire idanunsa da sukai matu?ar kaWawa. Tawani fannin kuma zai iya cewa kukan yake so tayi, dan zai rage mata nauyin zuciya dana zafinsa da yasan take ji. Fin mintuna biyar suna a haka kafin ya mi?e a wajen, veil Winta dake yashe a ?asa ya Wauka, ?amshinsa na sake ratsa hancinsa, kanta ya Wan rankwafo ya yafa mata veil Win a saman kanta batare da yace komai ba ya wuce ainahin office chair Winsa, batare daya zauna ba ya ciri ?aramar pepper yay Wan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? rubutu, sai kuma ya Wauka shopping bag ?arama dake a saman desk Win. Rigar suit Winsa dake a hanger ya cire itama tare da tattare wayoyinsa. Gabanta yaje ya ajiye shopping bag Win nan da shot note Win da yayi batare da yace mata komai ba ya nufi ?ofa. Sai da ya kai hannu zai danna maSallin buWe ?ofar batare daya jiyo ba ya furta,  Ki tabbatar kin shiga restroom kin gyara fuskarki . Daga haka yay ficewarsa cike da takunsa na nutsuwa da ?asaita.
? ?? Da wani irin sauri Huznah dake zaune cikin takaici da damuwa ta mi?e. Hakama AS Winsa daya san wannan ba lokacin fitowarsa bane mi?ewa yayi. Baiko kalla inda Huznah take ba, sai Assistant Win nasa ya kalla.  Zanje airport Waukar su Mamy. Take care of everything .
? ??  Okay Sir ALLAH ya tsare .
Kansa kawai ya jinjina masa yay wucewarsa. Har kuma yayi taku uku sai ya tsaya cak jin ana binsa a baya. ?an waiwayowa yay tamkar mai jin ciwon wuya ya zuba mata ?asaitattun idanunsa da gaba Waya suka sauya kala da launinsu. Dan farin gilashin fuskarsa bai zam ya Soye komai ba daga garesu. Kasa jure kallonsa Huznah tayi, sai ma jikinta dake neman fara rawa. Amma tai ?o?arin ri?e kanta da tsiya, sai dai muryarta na Wan rawa ta ce,  A zahiri bakayi kama da mai wula?anta mutane ba, why ni nake neman zama ?as?antacciya a yayin zuwa ganinka? Please ka duba ni, ka bani dama muyi magana dan ALLAH ..
? ? ? ?? Karo na farko ya lumshe idanun nasa da buWesu. Hakan tuni ya zame masa Wabi'a musamman a yayin son yin magana. Cikin cool voice Winsa mai fidda ?aramin amo da kasancewa ?asa-?asa tamkar ba namiji ba ya furta,  Mi kike bu?ata? .
? ? ?  Kai! Kai nake bu?ata AA. Ina son yin magana da kai Please .
Lips Winsa ya Wan ciza sai kuma ya janye idanunsa daga kanta. ?o?arin wucewa yay batare daya tanka mata ba yana kallon Designer agogonsa da sai ka gama karaWewa baka samo sa ba, dan shi duk wani agogon sakawarsa ana masa shi a companynsa kuma shi kaWai, sai idan wani ne yace yana so ayi irinsa daga nan shi kuma yabar saka Design Win sai kuma wani. Da sauri ta bi bayansa suka shige cikin elevator daya buWe. Anan Win ma dubansa tayi da son yin magana sai dai ta gagara sakamakon ganin fuskarsa babu alamun wasa. A haka suka fito tanata ?o?arin ganin ta daidaita tafiyarsu. Aiko hakan yaja hankalin ma'aikatansa matu?a. Dan duk inda suka gitta idanu yuuu akansu. Masu ?us-?us nayi masu jinjina kai nayi. Yayinda zukatan mafi yawansu suka sake yarda da eh lallai da gaske itace boss Win nasu zai aura kuwa. Dan abune da basu taSa gani ba boss da mace kamar haka. Ina dai ka gansu da wata to lallai abokiyar kasuwanci ce, dan shi hatta a cikin family baya kula ?ar kowa, in dai kina sama da shi zai yi respecting Winki. Suna gama ficewa sai ?us-?us Win ya ?aru, yayinda wasu suka maida hankalinsu ga hotunan dake akowacce kusurwa ta Company Win na mace mai ni?ab da hijjab. Wadda da yawansu sun gagara tantance hoto ne ko zane ne. So suke su tantance ko wadda suka fita taren ce. Sai dai sam babu wani alamu ko kamanni daya nuna hakan. Dan baka isa tantance ainahin wacece a hoton ba tako ina....

? ? ? ? Yana fitowa drivern sa dake can wajen securitys suna hira ya mi?e da sauri. Sai dai koda ya iso garesa sai ya mi?a masa hannu murya ?asa-?asa yana faWin,  Don't worry, give me the key, I want to drive myself .
? ? ? Babu musu driver ya rissina ya mi?a masa key Win. Sai kuma ya buWe masa motar da sauri.
? ? ?  Ka sama mata taxi .
Ya sake faWa yana ?o?arin shiga motar, kallon Huznah driver yayi, sai kuma ya amsa da sauri cike da girmamawa. Huznah kam dake tsaye kamar zata saki kuka kallonsu kawai takeyi, tana ji tana gani a gabanta ya birka motarsa ya fice cike da ?warewar iya tu?i na nutsuwa da cikar kamala....
? ? ?? Lallai yau taga madarar wula?anci da babu ko gauraye a cikinta, wato mutumin nan cikin ruwan sanyi yake tsula maka tsiya babu hayaniya babu hargowa ko yawan magana. Dole ne ta koma Kaduna su sake shiri kam, amma zata fara bari ta haWu da mahaifiyar tasa dan taga yaya nata takun itama, hakan zai sa susan irin shirin da zasu musu su duka.. da wannan tunanin ta ballama drivern harara ta fice da ?afarta.....

? ?? &&&

? Maanal ta jima a wajen tana kuka, sai da ta fara jin zuciyarta na mata nauyi a cikin ?irjinta kafin ta Wago kanta da ?yar, office chair Winsa ta zubama ido sosai tamkar shine a wajen, har yanzu hawayen na cigaba da ziraro mata. Tunanin dake neman tasiri a ranta ta ture da ?arfin tsiya tare da mi?ewa ta nufi restroom Win kamar yanda ya faWa, dan itama tasan ko giyar wake tasha bazata fita a haka ba ai. Sosai restroom Win ya haWu, gashi ?al-?al sai ?amshi yake zubawa kamar ba toilet ba. Ta jima tsaye tana kallon kanta a mirror Win bayin tana hawaye kafin ta wanke fuskar tata ta fito bayan ta gogeta da ?aramin towel fari tas dake a bayin. Harta nufi ?ofa ta koma da baya, shopping bag Win daya ajiye a gabanta ta Wauka kasancewar ganin abinda ya rubuta a takardar daya ajiye a sama, sai kuma ta maida ta ajiye. Nan ma ta juya zata tafi idonta suka sake sauka a novel Win nan nasa. Baki ta tura gaba sannan ta Wauka shi dai ta ficewarta..
? ? ? Koda ta fito bata kula kowa ba a wajen ta shiga haWa ?an tarkacen kayanta, kallonta kawai su Zaharadeen suke cike da gulma. Sai Yaqub ne daya mi?e tsaye yana kallonta tun shigowarta ya furta,  Sister Maanal are you okay? .
? ? ? Kanta kawai ta jinjina masa batare da dace komai ba. Kafin ya samu damar sake magana ta kwashi kayanta zata wuce. Cikin sauri ya bita yana faWin,  Ina zaki je? .
? ?  Gida .
Ta bashi amsa a takaice. Cikin tashin hankali ya buWe baki zai sake magana a fusace ta ce,  Please Yakub! Nace ba komai. Leave me alone . Daga haka tai gaba abinta fuuuu. Shiru yay kawai yana kallonta, gaba Waya fuskarsa ta nuna tsantsar damuwa da tashin hankali. Shin mike faruwa? Mi akai mata? A office na CEO fa aka kirata! Miya faru acan Win? . Rashin mai bashi amsa ya sashi juyawa jiki a sanyaye ya koma ciki. Sai kuma ya sake tadda wani abun takaicin, su Zaharadeen ne suke buWe babin gulmar Maanal Win. Wai maybe ta faWama CEO tana sonshi ne shine ya koreta a aiki, sai ALLAH ya ?ara suke mata da kiranta mai girman kai da faWin rai. Takaicinsu ya saka Yakub ko kulasu baiyi ba......
? ? ??
? ? ______________&

? ? ?  Alhamdullahi ranka ya daWe aiki ya kammala. Wannan shine cikakken bayani akan ainahin mahaifinta dama zuri'arta baki Waya . Rabilu ne mai maganar fuskarsa washe da murmushi yana mi?ama Sen.. Bukar bayani akan Maanaal daya binciko kamar yanda ya bu?ata. Sosai fuskar sa ta washe da murmushi. Dan shi kaWai yasan yanda yake azabtuwa da so da ?aunar yarinyar nan data mamaye dukkan illahirin jinin jikinsa. Yanzu haka yau har gaban Mawaad company yasa drivern sa yaje ya faka mota har Maanal ta iso. Fitarta a motar Shahidah da dukkan abinda ya faru a wajen kan idonsa ne. Ji ya dingayi kamar ya sato ta saboda yanda tai matu?ar ?yawu a cikin kwalliyar ta yau.
? ? ?? Rabilu ya cigaba da faWin,  Su Win asalin su ?an jihar Kebbi ne, ?aramar hukumar suru a wani ?auye da ake kira giro. Mahaifin nata Wan sanda ne, dan har ya kai matakin DPO amma yanzu ya ajiye aiki sakamakon doguwar jiyyar da yayi. Ita kuma mahaifiyarta bata tare da shi a yanzu, dan sun rabu shekaru kusan takwas kenan, a yanzu haka tana auren wani Alhaji Usman Chalawa ne anan kaduna, yana ri?e da su kuma tamkar mahaifin

32 / 80