AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   77 / 80

228K to 231K   out of 237.4K words

ba wani yawa ne da su ba ?an kai amaryar tunda dangin Ammie ne kawai sai wasu a dangin Daddy da yay musu magana tun Wazu suka baro? can gidan bikin Huznah suka dawo nan a wadace suka shiga motocin, a kuma nutse babu hayaniya babu hargowa. Su Aneesa ?awayen amarya na tare da ita.?
? ?? Sauran amare biyu dama sun iso suma tun Wazun daga gidan Baban Yola, dan jiya da suka iso daga Yola a gidan baban Yola suka sauke turuga ba'a ?araso da su nan gidan Baba Sardauna ba da za'a amshi amaren gaba Waya sai yau. To su tun bayan sallar la'asar aka Wakkosu, dan haka yanzu hankalin kowa ya koma kan isowar amaryar AA Win wato Maanal.
? ? ? ? Lokacin da suka iso bayan Oum ta gabatar da sujudar shukur ta fita da kanta har harabar gidan inda motar amarya kawai ta shigo ta fiddo Maanal da kanta daga mota. Aiko Maanal najin maganar Oum sai ta sake ?an?ameta ta fashe mata da kuka. Itama Oum Win sai kawai ta fara hawaye da murmushi a lokaci guda. Nan ko wayoyi suka fara aikinsu na hotuna da video, a gefe dama Yaya Fawzan ya tanadi mai Wauka dama na musamman da zai Wauki komai na bikin nan dan AA idan ya samu lafiya yaga komai yanda ya kasance. Tunda ALLAH ya ?addara za'ai bikin yana a halin ciwo.
? ? ? An shiga da amarya Maanal har Wakin Umma inda sauran amaren biyu suke, su Nene kuma aka basu masauki mai ?yau dan Hajiya Majdiya ce tsaye akan komai. To da yake ma basu zo da shirin daWewa ba sai suka wuce da wuri akan zuwa gobe zasu zo wajen walima in sha ALLAHU. Sai dai su ?awayen amarya na tare da ita. Aiko sun haWe da ?awayen sauran amaren nan ko suka dun?ule anata kwasar hira. Maanal dai bata kula kowa ba, hasalima a kwance take zazzaSi yay mata rijif. Suko sauran amaren Nuwaira da Raihana nata dama-dama da ita. Suma dai ?yawawa kuma yarane kamar dai Maanal Win, garama Raihana ta girme musu dan itace yayar Nuwaira. Daka gansu suma kaga jinin Darma Family, dan kamaninsu da su Oum a bayyane suke sosai. Sun san Maanal a zamanin ?uruciya, musamman Nuwaira da Maanal Win tasha jibgarta idan suka zo Kano a wancan lokacin. Sai wancan lokacin yayta dawo musu a rai suka amshi Maanal Win hannu bibbiyu, to dama dai baka gayama jinin Darma wula?anci, dattakonsu da mutuntawarsu ga kowa a bayyane take yaransu da manya. Sai dai su kuma basa Waukar wula?anci da raini ga kowa....

? _________&

? ? ? Zuwa washe gari hankalin su RK ya fara tashi akan rashin farkowar AA. Dole suka fara kaikawo a kansa da gwada dabaru. Amma dai babu alamar hakan, cigaban kawai da aka samu shine daidaituwar bugun zuciyarsa. Normal zuciyarsa ta koma dai-dai tana aiki, sai dai bayan ita babu wani Sangare na jikinsa dake motsawa balle akai ga batun numfashi. Gashi dai nan kwance samSal abinsa zagaye da na'urorin a ?irjinsa da hancinsa har ma da baki. RK ne da yay wani tunani ya bama su Abbu shawarar ko a kawo Maanal asibitin ta gwada kira musu sunansa a cikin kunne.
? ? ? ? Babu wani ja inja su Abbu suka amince da hakan, dan irin wannan abubuwan duk dabarune na likitoci. Babu Sata lokaci kuwa RK yay kiran Oum ya mata bayani. Dama shirin zuwa asibitin suke yi sai kawai aka saka Maanal ta shirya itama. Dama dai tayi wankanta kamar sauran amaren tun safe. Tana sanye da atamfa data mata ?yau sosai. Sai farin mayafi daya sake ?awata ?yawunta da Waurin da Najma ta mata akan dole harda ?ar kwalliya. Sam fuskarta babu walwala sosai, dan kanta ciwo yake mata har yanzu. Ga kukan data sha a kwana biyun nan idanunta duk a kumbure. Koda suka taho ma tana kwance a jikin Oum ne. Bata wani yi mamakin ganinsu a asibiti ba tunda an sanar mata dama AA na asibiti, sai dai wani abu daya Wan zunguri zuciyarta bayan sun fito a mota suma su Mamy dake a cikin wata motar sun fito, risinawa tai ga gaishesu, kanta a ?asa shiyyasa bata banbance wanda ya amsa mata da wanda bai amsa ba. Sai da ta Wago saboda kama hannunta da Oum tai zasu shiga cikin asibitin sai idonta ya sauka akan Mamy, wani mugun kallo ta samu idon Mamyn na mata akai-akaice, harga ALLAH sai da gabanta ya faWi, amma kuma Mamyn tai saurin janye idonta dan dama a yanda take mata kallon bai zama lallai kowa ya lura ba gaskiya, da alama itama ta kamata ne a bazata. Sai dai kuma komai ya faru ne a idon Hajiya Majdiya, dan haka itama zuciyar tata sai da ta girgiza...
? ? ? Sun dai shiga ciki, inda suka samu su Babban yaya da su Abah su Baba Sardauna, Baban Yola da su Abbu duk acan, kusan ma duk mazan family Win na'a asibitin ne. Hakan ya ?ara saka Manaal a cikin matsanancin kunya, ta ?ara jan mayafinta ya rufe mata rabin fuska kanta kuma a ?asa. Cike da girmamawa taje har gaban su Baba Sardauna ta dur?usa tana gaishesu kasancewar su iyayen duk suna a waje Waya ne zaune. Dukansu babu wanda fuskarsa bata kasance a cikin fara'a ba. Suka shiga amsa mata da kulawa da sanya albarka shi Baba Sardauna ma harda tsokanarta irin wasa na jika da kaka. Ita dai kanta a ?asa fuskarta a rufe babu wanda zaice ga'a yanda take. Hakan sai ya ?ara saka musu ?aunarta da jin gamsuwa da ita, dama kuma a binciken da sukai basu samu wani aibu a tare da ita ba kamar yanda suka sami akan Huznah, balle ma sun san ?uruciyarta kaf Winsu musamman ma shi Baba Sardauna da Baban Yola da Abah. Abbu ne kawai sai tsintsa-tsinta saboda lokacin ba'a ?asar suke ba.
? ? ? RK ne ya jagoranceta zuwa Wakin da AA yake, karon farko kuma kenan da wani zai shiga ya ganshi idan ka cire likitoci da kullum ke kai-kawo a kansa. Wani bala'in girgiza zuciyar Maanal tayi da ganin yanda AA Win yake zagaye da na'urori tun kan su shiga, sai jikinta ya fara rawa. RK ya riga yasan tata matsalar itama, dan haka da sauri kuma cike da lallashi ya ce,  Please Maanal relax, ba wata babbar matsala Ajwaad yake a ciki ba, numfashinsa ne yay nisa da tun a daren jiya muke saka ran dawowarsa amma shiru, amma in sha ALLAHU idan yanzu kikai juriya ringa kiran sunansa a cikin kunne muna fatan nasarar dawowar tasa dan bugun zuciyarsa ya dawo normal. Dan haka ki kwantar da hankalinki nutsuwarki muke bu?ata. Sannan zaki kira shi da sunan Besty ne ba sunansa ba.....
? ? ? Da sauri Maanal ta kalla RK a karo na farko. Kansa ya jinjina mata.  Hakan shine mafita Maanal, dan wannan halin da yake ciki yana da ala?a da tsoron rasaki da ya shiga, idan kuma ya jiki a kusa da shi a yanzu in sha ALLAHU muna fatan nasara.
? ?? Sosai ta zubama RK Win idanu saboda kalamansa, da alama jin cewar a kanta ya shiga halin ya girgizata. Shima RK Win ya fahimci hakan, dan haka yay murmushi da faWin,  Maanal wasu abubuwan ba kai tsaye muke fahimtarsu a rayuwa ba sai dalili ya ratsa. Shiyyasa barin wasu al'amuran a dun?ule yafi alkairi sama da buWesu ma duniya ko mu mu sansu. Yanzu dai kece hope Winmu na ?arshe akan Ajwaad, dan haka bismillah .
? ? ?? Gaba Waya jikin Maanal ya gama mutuwa, hawayen da take ta faman ri?ewa suka shiga zubowa, dole ta saka gefen mayafinta ta share sannan suka ?arasa shiga cikin Wakin. Sun sami likitoci biyu sai Abbu a tare da AA Win, dan haka kai tsaye gaban gadon da AA Win yake kwance aka kaita, tare da nuna mata kujerar dake gab da gadon ajiye. Sai da ta zauna sannan Waya daga cikin likitocin ya matso ta Wayan Sangaren AA Win hannunsa ri?e da file, umarnin ri?e hannun AA Win ya bata, dan haka tai diri-diri na jin kunya tana satar kallon inda Abbu yake. Murmushi Abbu yay a karo na farko, tare da ?arasowa gaban gadon cike da lallashi ya ce,  My dear karki damu kinji, ki saka a ranki ceton rai zakiyi dan Ajwaad na a gaSar rayuwa ko mutuwa ne a yanzu, in har zuciyarsa ta tsaya daga aiki to shike nan dan itace kawai ke nuna mana yana a raye a halin yanzun. Ke kuma mun tabbatar kina a cikin wannan zuciyar tasa, wannan abun da zakiyi shine zai motsata da ?arfin ikon ALLAH ?arfin bugunta ya gauraye raunin gaggangar jikinsa dukkan hanyoyin numfashinsa su buWe .
? ? ?? Kanta dake a ?asa ta jinjinama Abbu, kafin a hankali ta kai hannunta dake zane da ba?in lalle da ja saman nashi dake ajiye a kan shafaffen cikinsa. Jitai wani irin shock ya shigeta, ta Wan ja hannun baya tana rumtse idanu, fin sakan biyu kafin ta sake kaiwa saboda maganar da Doctor ya sake mata. Gently ta sar?e tafukan hannunsu cikin juna, sai ta samu kanta da matsesu, wata rarrauniyar ajiyar zuciya na suSuce mata. Sanyin tafin hannun nasa ratsata yake har cikin ?wa?walwa, yayinda nata dake da Wumi na tasiri a daskararriyar gangar jikinsa. Sai da ta sake matsar da kujerar sosai gaban gadon kafin ta samu damar rankwafar da fuskantar a saitin kunnensa nunfashinta dake fita a sar?e na sauka a ciki. Bugun zuciyar ta na ?aruwa saboda yanda tasirin ?amshinsa da ya gama kama masa jiki ke shiga cikin ?ofifin hancinta. Idannunta a lumshe, lips Winta na rawa, muryarta da wani irin rauni da sanyi kamar mai raWa ta furta,  Besty! Besty! Besty ka tashi gani a tare da kai, Maanal Winka ce, Bestyn ka, ?anwarka daka raina da hannayenka,? ka buWe idonka dan ALLAH ka ganni kaji Besty, muci abinci tare, muyi wanki tare, muyi hira tare, ka kaini kitso ina maka kuka kana lallashina. Na takalo faWa ka tare min koda su Didi ne. sai hawaye sharrr suka shiga sakko mata daga idanu suna sauka akan jikinsa. Sosai kuka ya sar?eta harta kife fuskarta a jikinsa ta sake shi mai ?arfin gaske a cikin kunnen nasa..........
'?


09032345899

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Babu wanda ya dakatar da ita a cikin likitocin, saboda hakan su ya musu dai-dai ne, dan RK ma gefe ya maida kansa yana murmushi. Hakama Abbu tausayin yaran ne ya wani sake mamayesa. Al'amarin kamar wani film sai ga yatsan ?afarsa babbar ya motsa. Ai wata irin zaburar farin ciki likitocin da dama idanunsu tsaye suke kyam akan duka gaSSan AA Win sukai. Ita dai Maanal da gaske kuka yaci ?arfinta ta yanda tama manta da ba ita kaWai mace ba a Wakin. Sai da hannun AA dake cikin nata yay wani irin nasifar matse nata, shi kuma yay wata irin yun?urawar zabura har sai da gadon yay girgiza wasu a cikin igiyiyin na'urorin dake jikinsa suka fincike kansu da kansu. Da wani kalar sauri ta Wago itama, yayinda su RK suka zagayeshi suna ambaton Alhamdullahi a tare. Sosai ri?on da AA yayma hannun Maanal ke azabtar da ita, dan ri?o ne na mazan gaske, amma ta daure dan anyi-anyi a raba hannun nasu hakan ya ta gagara, sai Abbu yace a barshi kawai a hankan. Haka yana ri?e da hannunta a gaban idonta suketa ?o?arin dai-daita numfashinsa da zaburar da yake yi. Fin mintuna talatin kafin komai ya daidaita ya koma dan kansa ya nutsu, yayinda numfashin nasa ke fita a hankali a hankali...
? ? ? ?asa-?asa Abbu dake kallon Maanal ya ce,  Sake kiransa . Kanta ta jinjina, a hankali ta sake Wan matsawa gab da gadon ta ce,  Besty!! . Hannunsa dake ri?e da nata ya Wan motsa, sai kuma ya Wan ?ara dam?e natan ta yanda har sai da ta Wan yamutsa fuska dan zafi. A hakan ta cigaba da kiran sunan nasa. A yanzu kam idanunsa dake rufe ya Wan fara motsawa, sannu a hankali dogayen eyelashes Winsa dake ba?a?e siWik kwance suka fara rawa suma, sai kuma ya fara Waga su kaWan-kaWan tsagar idanunsa suka sake bayyana. Nuni Abbu yake mata da hannu alamar ta cigaba da kiransa dai. Ita kuma tanata maimaitawar batare da gajiyawa ba, har ALLAH ya bama AA damar buWe gaba Waya juyayyun idanunsa dake a kumbure kuma jazur. Lumshesu ya sake ?o?rin yi irin luuuu Win nan, sai dai kafin su gama rufewa ya sake Wagasu suka buWe saboda tasirin da muryar Maanal ke cigaba da yi masa a cikin kunne. A buWewa ta biyun kam sosai ya buWesu, ya kuma tsaidasu a kanta, yanda ya zuba mata su cikin tsakkiyar nata idanun kamar Wan maye yasa tsigar jikinta tashi. Dole bakinta ya kasa cigaba da motsawa ta daina kiransa, haka su Abbu ma sunyi tsittt kamar ruwa ya cinyesu a Wakin. Fin minti biyu yana mata wannan kallon kafin ya sake ?o?arin jan idanun zai rufe Abbu ya kira sunansa shima..
? ? ??  Ajwaad!! .
? ? Luuuu ya sake ?o?arin buWe idanun ya saukesu akan Abbu. Murmushi yay masa, sai kuma ya nuna masa Maanal.  Kasan wannan? .
? ? ? Idanun nasa ya juya a hankali ya sake maida su kan Maanal da Abbu ya nuna. ?an sake kafeta yay da kallon kafin ya maido idanun kan Abbu ya jinjina masa kansa alamar ya santa. Murmushi Abbu yay da jinjina kansa ya ce,  Alhamdullahi minene sunanta? .
? ? ? ? Idanunsa ya Wan rufe kamar yanda Wabi'arsa take musamman a lokacin da bai son yin magana, kafin ya buWe a karo na farko ya motsa pink lips Winsa da suka tattare waje Waya suka bushe kaWan ya furta,  Besty . Babu wanda yaji sautin muryar amma sun fahimci abinda ya faWa daga motsin laSSansa. Cike da gamsuwa fuskar Abbu da murmushi ya nuna kansa shima ya ce,  Nifa? . Nan ma lips Win ya motsa kawai ya ce,  Abbu! . Nan ma Abbu ya jinjina kai ya juya ya nuna masa RK ya ce,  Wannan fa? .
? ? ? A mamakinsu sai ya kauda kai ya?i magana. Abbu ya sake maimaita masa, batare da ya juya ya kalla RK Win ba ya Wan jujjuya kansa alamar bai sanshi ba. Kasa ha?uri RK yay ya fashe da dariya. Abbu ma dai murmushi yake sosai. Su dai sauran likitocin basu fahimci abinda ke faruwa ba sukam, amma sunyi mamaki da yace bai sanshi ba. Maanal da abin ya bama mamaki itama ta ce,  Rafeeq Win ne baka sani ba? .
? ? ?? Idanunsa ya Waga a hankali ya zuba mata, itama kallonsa take fuskanta da mamaki har yanzu. Cikin dariya RK yace,  Barsa daughter, zan fasa tariyar taki ne har sai randa ya fara ganeni Wan rainin hankali .
? ? ? Barin wajen Abbu yay yana dariya da girgiza kai, yayinda AA ya Wan juya ido alamar don hararar RK yake son yi amma idanun sun masa nauyi, sai ya sake jim?e hannun Maanal da ?arfi har sai da ta saki Wan ?ara dan dama a takure take dama, hannun ya mata tsami sosai. Karo na farko AA Win ya kalli abinda ke cikin hannun nashi, da mamaki ya zubama hannun nata mai zane da lalle raWam idanunsa kumburarru. Fuskarsa na nuna mamaki ya juya ya kalleta, fuska ta Sata sosai da tura baki gaba. Idanunsa kawai ya rufe, dan a karo na farko sai ya fara jin kamar mafarkin daya saba ne. (Wai ya akai ma ta kasance a kusa da shi, hannunta kuma cikin nashi? Ya rabba) Ya ayyana a zuciyarsa yana sake buWe idon dai a kan hannayen nasu dan ya yarda kawai mafarki ne.
? ? ? ? ?? Cike da sha?iyanci RK ya du?o saitin kunnensa ya raWa masa, _ Kada ka wani firgita kanka yanzu kam HALAL ce. Besty ta zama mallakin Besty yarona . Da sauri AA ya juya yana kallonsa. RK ya kashe masa ido Waya . Harga ALLAH daburcewa AA yayi, sai numfashinsa ya nema fara wani irin fisga. Dai-dai nan Abbu da yaje yayma su Oum albishir Win farfaWowar AA Win ya sake shigowa. Da sauri ya ?araso gaban gadon yana faWin,  Subahannallahi mi kuma ya faru? .
? ? ? Kallon da sauran doctors Win kema RK yasa Abbu kallonsa shima.  Miya faru Rafeeq? .
? ? ? ?  Relax Abbu babu komai fa. Kawai na masa albishir ne .
?? Baki buWe Abbu ya ce,  Amma kasan zaka iya maida shi cikin suma wane irin likita ne kai? .
? ? ? Dariya RK yay. Ya ce,  Ai karka wani damu Abbu koya suma sai ya sake farfaWowa. ?an rainin wayon bani yace bai sani ba .
? ? Da sauri Abbu ya jawo abu alamar zai daki RK, aiko ya fita da gudu yana dariya.....

? ? _____________&

? ? ? ?? Sai muce Alhamdullah, zuwa bayan sallar la'asar AA da aka saka barcin awoyi dan brain Winsa da zuciyarsa su zama fresh ya sake farkawa. Zuwa yanzu dai kam anata shiga duba shi, dan har an canja masa Waki ma. Maanal dai tun da ya fara barci suka wuce gida ran Oum fes, dan anayin azhar aka fara gudanar da walima. Bayan an idar da la'asar akai buWar kai, a kuma lokacin ne AA ya farka acan asibiti su Abah zagaye da shi. Dan duk mazan ne dai yanzu matan duk suna gida wajen walima. Duk da dai hankalin Oum da Maanal duk yana asibitin amma suna daurewa ne kawai na dole. Hakama Mamy da gaba Waya take a jagule dan

77 / 80