AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   6 / 80

15K to 18K   out of 237.4K words

Amrah alamar sun san juna sosai sai kuma ta Wan zunguri Maanal cike da tsokana ta furta,  Kurman Ammie . Hararta Maanal ta Wan yi duk da ba wani sabo sukai ba gaskiya, dan ko gidan sukaje iyakar Maanal Win da su gaisuwa ne. Cikin dariyar da suke ta gaida Ammie, yayinda Amrah ke faWin,  Amma fa sunan nan ya dace da ita sosai, Najwa kin iya saka suna ALLAH .
? ?? Dariya Ammie da Hajiya Majdiya suka sake yi. Nan dai suka cigaba da tsokanar Maanal ita da Amrahn. Bayan sun tsagaita ta dubi Maman nata tana faWin,  Ummy Uncle Rafeeq fa ya iso .
? ? ??  Oh Masha ALLAH har ya ?araso, da'alama gudun nashi na tsiya yayi kenan. Yana ina? .
? ? ?  Na kaisa ?aramin falonki wai yunwa yake ji, sai yaci abinci zai fita wajen Waurin aure .
?? ?ar dariya tai da faWin,  Acici kenan mala'ikun tauna. Ga key dama na haWa masa abincin ai. Idan kin Wauka ki rufe min kitchen Win, sai ya gama sai nazo mu gaisa .
? ? ?? Amsa tai tana mi?ewa, sai kuma ta kalli su Amrah,  Ku taso muje kunzo kun ?unshe a nan. Amrah karfa ki bari Maanal ta koya miki halinta .
? ? ?? Da sauri Amra ta ce,  Da naga takaina. Maanal fa ko maijego bazata faWa mata zaman Waki ba, magana kuwa yakan iya sati batayi da kowa ba .
? ?? Hararar su Maanal tayi batare data motsa ba ko yin magana. Ganin haka suka fahimci bazanje ba. Dan haka Najma tai saurin kai ?ararta wajen Ammie.  Ammie kinga wai bazata ba .
?? Kallon Maanal Ammie tayi dole ta mi?e badan taso ba suka fita. Kitchen Win ta shiga ta Wauka basket Win da aka shirya kayan abincin sanan suka bi wani ?ofa, ro?onsu take akan suje kai amarya Abuja dan ALLAH. Yayinda Amrah ke bata amsa da basuzo da wasu kaya ba. Dai-dai zasu shiga take cewa baga nata kayan ba tasan zasu musu ai, kokuma idan zasu wuce Abujan su tsaya kd Win su Wauki kayan. Shigarsu tasa babu wanda ya bata amsa. Falone ?arami amma yayi ?yau sosai cikin tsari.
? ? ?  I'm sorry Uncle na barka kana jira . Ta faWa dai-dai tana ?arasawa gaban mutumin dake zaune ya Wan juya ma ?ofa baya ta yanda basa ganin fuskarsa da ?yau. Juyowa yay ya kallo ta inda suke cikin sigar harara, sai idanunsa cikin na Maanal.
Cak kuwa ta tsaya kamar wadda aka buge mata ?afafu da sanda, hakama numfashinta sai da yay rawa. Shima Win da wani kalar mamaki ya zuba mata idanunsa har yana Wan warosu waje na kasa Soye mamaki. Sai yanda yay Win ya saka su Amrah kallon Maanal Win suma cike da tambayoyi.
? ? ? ? Lips Winsa ne suka Wan motsa a hankali ya faWi abinda ita da su duk basu ji ba. Yayinda Najma ta furta,  Uncle ko ka sansu ne? .
?? Maimakon amsa mata sai ya saki wani ?ayataccen murmushi kawai da kai hannu ya Wan shafo sajensa siriri yana lumshe idanu da kauda kansa gefe. Itama Maanal janye nata idanun tayi a hankali daga garesa, sai kuma ta juya da nufin fita. Najma ce ta ri?ota da sauri tana faWin,  Kimma isa madam. Dawo ku gaisa. Ai mu wannan abin farin ciki ne agaremu Uncle Rafeeq da budurwa a yau .
? ?? Da sauri Maanal ta harareta da faWin,  Aka faWa miki .
? ? ? ?  Basai an faWa mana ba komai ya bayyana kansa ko Amrah? . Tai maganar da kallon Amrah da jikinta duk yay sanyi. Murmushin ya?e ta mata da faWin,  Ai kam dai gara mu sani . Maanal zatayi magana suka ja hannunta suka ?arasa cikin falon dole badan taso ba. Zama sukayi ita da Amrah, yayinda Najma ta du?a gabansa tana haWa masa abincin. Shiko ya zuba ma Maanal ido ko ?yaftawa baiyi. Ita kuma data Wago taga ita Win yake kallo sai ta Wan hararesa, shi kuma ya sakar mata murmushi. A haka Amrah ta gaishesa. Ya amsa mata cike da basarwa kafin ya maida dubansa ga Najma, cikin sigar tambaya yay mata nuni da Maanal. Juyawa tai ta kalleta itama da ?ar dariya a fuskarta ta ce, ?awayena ne kuma ?an uwana.
? ? ?  Uhm yayi ?yau ya faWa yana maido kallonsa kan Maanal dai. Hakan yasa cikin dauriya da sake tsuke fuska ta ce masa  Ina yini .
? ?? Kansa tsaye ya amsa da,  Ya gajiyar tafiya? Da ?in amsa min waya? .
? ? ? ? ? Jitai kamar ta ja abu ta wulwula masa bisa kai amma dai ta daure kodan su Najma, batare data kallesa ba ta ce,  Hummm .
? ? ? Shima Humm Win ya faWa yana Waukar spoon ya fara cin abincinsa.
? ??  Oh oh mukam an sakamu a duhu, Uncle Please ka mana bayani .
? ?  To uwar gulma an?i Win. Ga ?ofa maza kama gabanki idan na gama zan nemoki. Auntyn ma kice ta hutar da kanta ma gaisa bayan an Waura auren .
? ? ? ? ?  Oyooooo!! Korarmu ma ake, kinga Amrah taso mu ware to . Tai maganar tana kama hannun Amrah suka nufi ?ofa. Mi?ewa itama Maanal tayi dan bazata yarda a barsu su biyu ba, sai taga shima ya mi?e idanunsa a kanta kamar zai cinyenta da su.........
'?



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________

Abubuwan da nake saidawa
Atamfofi
Laces
Shadda
Materials
Takalma
Jakunkuna
Mayafai
Trolley
Sarka da dan kunne
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries

____________

........Fuska ta Sata sosai kafin ta kallesa babu wasa.  Kasan fa bana son irin haka ko? .
? ? ? ? Kansa ya Wan rausayar gefe yana murmushi da raba idanunsa a kanta. Cikin raWa-raWa ya ce,  Sam ban sani ba sai dai yanzu da kika faWa min .
?? Harararsa ta sake yi zata raSasa ta wuce yay saurin shan gabanta yana ?ara faWaWa murmushinsa.  ALLAH idan kika ce sai kin fita tare zamu fita ne, kuma duk inda kika shiga sai na biki a gidan nan kin dai sani .
? ? ? ?agowa tai da mamaki ta kallesa,  Ka bini fa? .
? ??  Yes gwada kuma ki gani, kin dai sai ni nafi mayen ?arfe ai garama ki koma ki zauna kawai .
? ?? Kanta kawai ta Wan girgiza, a zuciyata tana faWin (Kai guy Win nan bala'i ne). A fili kam sai kawai ta koma ta zauna a kujerar dake kusa da ?ofar dama anan ta tashi. Ajiyar zuciya ya sauke shima tare da komawa ya zauna a inda ya tashi. Sai da ya Wiba abincin zai kai baki sannan ya Wago ya kalleta.  Bismillah . Kanta ta girgiza masa kawai batace komai ba. Shima sai bai damu ba ya cigaba da faWin,  Ina su Aneesa? .
? ? ? ?  Gida .
? ?? Ta faWa a ta?aice.
Kansa ya jinjina kawai shima. Sai kuma falon yay Wan shiru, a can ?asan zuciyarsa wani irin farin cikine ke Wawainiya da shi. Har dai ya kasa dannewa sai da ya furta,  Ashe ma ni a gida nake farauta amma naita wahalar da kaina. Ya kuke da su Najma? .
? ? ?? ?agowa tayi na Wan kallesa, ganin shima ita yake kallo sai ta maida kanta ga wayata kawai.
? ??  Humm zama da miskilin mutum dai sai ha?uri, shike nan tunda bazaki sanar min ba. In tai wari naji. Ni bara na faWa miki nawa ala?an da su to. Mahaifiyarta Yaya tace uwa Waya uba Waya. Nine autan Wakinsu, shiyyasa kikaji Najma na kirana Uncle .
? ? ? ?? Har cikin rai sai da taji tashin hankalin ala?ar tasu. Amma sai ta dake a ta?aice ta ce,  Masha ALLAH .
? Murmushi yayi da Wan girgiza kansa.?Dai-dai nan Hajiya Majdiya tayi sallama. Amsawa yay yana mai maida dubansa ga ?ofar tare da bata izinin shigowa. Koda ta shigo idonta a kansu, fuskarta kuma ?awace da murmushi.  Auta na kasa ha?uri ne ALLAH, yanzu Najma taje mana da wani daddaWan labari .
? ? ?  Kai wannan yarinya da gulma take aunty .
? ? Cikin dariya Hajiya Majdiya ta ce,  Aini gulmar tata ta biyani. Kai idan hakan ta kasance zanyi matu?ar farin ciki Rafeeq. Kaga tuwona maina kenan, ALLAH ya tabbatar da alkairi dai .
? ? ? ?? Ko kunya Babu ya amsa da,  Amin aunty. Sai kita tayani addu'a dan gimbiyar har yanzu ta?i bani babban fili koda na zuwa gidane a sanni. Kuma shekara Waya kenan muna tare .
? ? ?  Kai haba shekara Waya fa? Wai kodai dama itace kake faWa mana ni da Aunty Babba kwanaki wadda kuka haWu a jos? .
? ??  Tabbas itace aunty .
??  Ikon ALLAH, ni ashema abu a kusa dani yake haka. Karka wani damu kanka Maanal yarinyar kirki ce kamar yanda kake mutumin kirki. Na tabbatar itama zata soka .
? ? ? ? ?? Ko kunya babu ya kalli Maanal yana wani Wage gira da faWin,  Wai haka? .
? ?? Da sauri ta Wauke kanta zuciyata na wani irin gudu da sauri-sauri. Yayinda take jin wani irin takaicinsa na yanda ya Waureta gaba Waya a wajen matar da take matu?ar ganin girma da kimarta. (Ya ilahi, RK kuwa nada hankali?) Ta ayyana a zuciyarta tana jin kamar ta saki kuka. Ita sai ma taji tausayin Hajiya Majdiya Win yanda taketa farin ciki kamar ma ance an aura masa Maanal Win.....
? ?
? ? ? ? Bayan ficewarta ta kallesa da idanunta da suka kaWa dan masifar dake cin ranta. Sai dai tana motsa baki zatayi magana ya mike yana dariya.  Koma mi kike son faWa haWiye abinki ni na tafi wajen Waurin aure, ALLAH yasa muma azo namu nan kusa . Yay ficewarsa yana kashe min ido Waya ga dariyar rainin wayo yana yi. Yana fita baifi da mintuna biyu ba, kafin Maanal ta gama tattaro abinda ya dun?ule mata nunfashi Najma da Amra suka dawo. Rungumeta Najma tai tana farin ciki wai zata zama matar Uncle Winta. Surutanta take amma ita Maanal sam bata wani fahimtar komai....

? ?? _____________&

? ? ? ?  Wai nikam lafiya duk kin zama wata sukuku ko duk gajiyar bikin ce haka Auta? .
? ? Didi Shahidah ce mai maganar tana zama kusa da Manaal dake kwance a doguwar kujera idanunta a lumshe. Tunda suka shigo gidan ta zube a wajen tana bitar abinda ya faru a Zaria. ?aramin murmushi ta sakar ma ?ar uwar tata. Sai kuma ta yun?ura ta tashi zaune sosai.  Babu komai Didi. Kawai na kwanta ne dai .
? ? Murmushi Didin tai mata, sai kuma ta kai hannu ta Wan shafi fuskarta.  Auta gyaran jikin nan na amsarki sosai. Idan kika yosa duk sai ki canja kamar wata amarya dake .
? ? ? ? Da sauri Maanal ta Sata fuska. Zatai magana aka buga ?ofar falon da ?arfi har duk sai da suka razana. Hajiya Yaya ce sai yaranta biyu biye da ita. Cikin hargagi da masifa ta shiga ?wala kiran ainahin sunan Ammie. Duk mi?ewa sukayi, dan yanda take a birkice zakasan babu lafiya. Ita kanta Ammie da sauri ta fito Wankwalinta a hannu.
? ? ?  Ya salam Hajiya miya faru? . Ammien ta faWa tana ?arasowa cikin falon da sassarfa.
??  Oh tambayata ma kike miya faru? Wai Asiya nikam kodai ke kika haifar min Yazeed a gidan nan ne? .
? ? ? ? A hankali Ammie ta sauke ajiyar zuciya tana mai girgiza kanta. Sai kuma a nutsenta ta bata amsa da  Hajiya kiyi hakuri ban san akanmi kike magana ba. Yazeed ai kowa yasan kece kika haifesa .
? ? ?  To kuwa tunda kin san ni na haifi abina ki fitar min sabgar yaro. Dan wlhy idan ma kina mafarki ne ki farka. Ki kuma je ki sanarma bokanki anan anfi ?arfinki anfi ?arfin tsafinsa. Alhajin dai da kika iya mallaka har kika aura kinci nasara, wataran kuma ruwa zai ?arema Wan kada shima. Amma Yazeed har gaban abada bazai auri wannan ?ar taki ba, wancan ya samu ya gudu da ?yar ko nace uwarsa ta mi?e tsaye a kanku shine ni za'a ?a?udubar min yaro da tsafi da asiri a haWashi da sauran ciwo. Kuma wlhy daga yau sai yau, kika sake Waukar min yaro ya kaiki anguwa duk abinda nai miki kece kika jashi a gidan nan, mayyar mata kawai.......
? ? ?  Haba Mamma nafa miki bayani Daddy ne yace muje ba laifin Ammie bane ba . Yazeed daya shigo falon ya katseta cikin sar?ewar murya. Kansa ta juya da masifa kamar zata cinyesa. Harda faWin idan har bai rabu da Maanal ba ALLAH sai ta Waga masa mama. Sai kuma ta juyo ga Ammien ta cigaba da mata zagi na rashin mutunci da gori. Gaba Waya rayukansu Shahidah sun gama Saci, yayinda Amal ta kasa ha?uri ta yun?ura zata tanka mata Ammie ta hanata. Dole tai shiru. Da gudu Maanal tabar falon kuka mai ?arfi na ?wace mata. Hakan yasa Amal bin bayanta itama zuciyarta kamar zata kama da wuta. Sam bata so Ammie ta hanata ba. Amma koba yau ba ta Wauki alwashin sai ta gogema matar nan abinda ke kanta. Haba wanna abin ya isa haka mana. Tasara miyyasa mutanen nan basu da adalci sam, kowa dai Ammiensu kowa Amminsu sai kace itace kaWai kishiyarsu. Taga dai suma kishiyoyin juna ne, amma basa fitinar juna sai Ammie, shin sai yaushe ne Ammiensu zataji daWin rayuwar aurenta?. A gidan mahaifinsu bata zauna lafiya ba, fitinar miji data uwar miji, aka dawo t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a kishiya har sai da ta bar musu gidan, yanzu kuma anan ta kishiyoyi har biyu....

? ? ? Sosai Hajiya Yaya ta diga jidali da tujara wa Ammie kamar ta samu Wiyarta. Ammien kuma bata tanka ba bata bar ?a?anta sun tanka ba. Hakan kuma shine mafi mata ciwo, kai su duka su wannan shirun da Ammien ke musu akoda yaushe na ?ona musu zuciya da ruhinsu. So da yawa suna mata abu dan ta tanka amma sai ta basar. Da ?yar Yazeed ya lallaSata ta fita. Suka bar Ammie da su Manaal cikin matsanancin Sacin rai. Ga Ammie ta hana kowa maganar har dare sashen nasu babu daWi. Hakan yasa duk suka kwanta da wuri. Sai can cikin dare Maanal ta bar Wakinsu da ayanzu yake nata ita kaWai sai idan sauran ?an uwan nata sunzo gidan ne ta koma na Ammien. Ta sameta tana salla, dan haka itama ta fasa kwanciyar tayo alwala tabi sahunta. Sai da sukai sallar asubahi suka Wan sake kwanciya Maanal Win dai nata daurewa dan bata jin daWi......

? ____________

? ?  Wai Auta bazaki tashi a barcin nan naki ba haka nan. Jibafa lokaci ko kari bakiyi ba, ga ?an uwanki na jiranki ki rakasu gidan mai gyaran jiki. Suna fara damunki kuma nasan zaki manta da yunwar cikinki ne ku tafi .
? ? ? ? ? KaWan Maanal ta buWe idanunta ta Wan kalla Ammie mai maganar ta maida ta lumshe tare da sake naWe jikinta waje guda. A yanayin mai barci da yanayin muryarta mai zurfi ta amsa da,  Ammie bana jin daWi . Da sauri Ammie ta ajiye abinda ke hannunta ta nufeta. Zama tai a bakin gadon tare da janye duvet Win da take a ciki ta Waura hannunta a goshinta, da sauri ta janye ta maida a wuyanta.  Ya salam, Manaal kinga tashi muje asibiti jikinki zafi, amma bayan kinyi sallar asubahi ne ma zazzaSin nan dai? .
? ? ?? Hannun Ammien ta ri?o ta rungume a ?irjinta. Cikin rauni ta furta,  Ammie abinne zai zo, ga kuma ?irjina yamin nauyi, kwana biyu kenan kullum da safe nake zazzaSin, shekaran jiya ma da muka taho banda lafiya .
? ?? Sosai rauni da damuwa suka bayyana a fuskar Ammie. Muryarta har rawa yake wajen furta,  Yaushe ya dawo yimiki kuma Maanal? .
? ? ? ??  Ammie duka watannin nan da banzo gida ba yanayi. Na ?arshen nan kwanana uku a hospital ma, hakkin ma ji nake kamar zai dawo .
? ?  Ya arrahaman. Amma a watannin nan idan na tambaye ki kuma kita cewa babu damuwa. Haka kika dinga shiga cikin halin nan Manaal amma kina Soye min? Shiyyasa tunda naga duk kin sake figewa nasan kin Soyemin abubuwa ne. Nikam wannan ciwon naki na tayarmin da hankali, dan ALLAH Maanal ki cirema ranki duk wani abu, itafa rayuwa Waya ce, sannan bawa baya kasancewa a cikinta sai da jarabawa dama. Bakiga na ha?ura nima na manta komai ba, hakama ?an uwanki? .
 ALLAH Ammie babu abinda na sakama raina, kune kuke ganin kamar har yanzu ina ri?e da abubuwa, amma sam ba haka bane ba. Nifa musulma ce, kuma nasan minene rayuwa da ?addara. Ki cigaba da min addu'a kawai Ammie .
 In sha ALLAHU koda yaushe cikin yi muku nake. Kuma Alhamdullah da sauyin rayuwa da UBANGIJI ya bamu mai tazara sosai, idan mukai dubi da baya. Tashi kiyi wanka naima bana maigadi magana ko zamuje wajen mai maganin nan tunda nasa anji daWinsa .
? ? ? ? ??  Amma Ammie shima kuma gashi ya dawo ai .
? ?  Duk da haka Manaal, ai kin samu ban iska tunda an samu sassaucin wahalar nan da kike sha kusan na shekaru

6 / 80