AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   16 / 80

45K to 48K   out of 237.4K words

wajenta yace ta shiga. Kanta kawai ta jinjina masa tare da maida book Winta a bag ta mi?e. A ranta tana mamakin wannan abu kamar wula?anci, ana tattalin Waukar ma'aikaci da alama su nan yanga sukeyi. Da wannan tunanin ta tura glass door Win a hankali ta shiga da sallamar da bata tunanin zasuma iya jinta saboda yanda ta yi ta ciki-ciki, dan wani irin bugawa ziciyarta ke mata da sauri-sauri da batasan dalili ba, amma haka ta danne tana ?arama zuciyar tata ?arfi. Sai dai kuma da alama sun ji sallamar tata Win, dan wasu a cikinsu sun amsa. Taji hakan ne a bayyane dan ba kallonsu take ba su duka. Sai da Waya a cikinsu ya furta,  Bismillah zaki iya zama . Sannan ta Wan Wago ta kallesu tana mai jinjina kanta zuciyar tata dai na cigaba da bugu.
? ? ? Mutane ukun dake fuskantar inda zata zauna kawai ta iya ma kallo cikin sakan biyu. Wanda ke zaune kuma a kujerar dake gefen inda take bata ko kallesu ba. Sai kujerar dake tabbatar da oga kan zauna yayin meeting shima bata wani dubesa ba. Shima kuma kansa a du?ufe yake yana duba wani magazine kamar ma bai san da zaman kowa ba a wajen. Kujera Waya taja ta zauna zuciyarta na mamakin ai mutane biyar kawai taga sun shigo, ya akai taga kusan takwas anan?, rashin mai bata amsa ya sata shiga gaidasu. Amsa mata duk sukayi, sai dai bata jin shi wancan ya amsa Win. Shiru kamar na mintuna biyu kafin Waya a cikinsu ya fara mata tambaya. Babu ko War a tare da ita ta amsa masa. Kansa ya jinjina sosai dukansu suna mamakin ta. Wanda ke tsakkiyar sa shima ya sake jeho mata tasa tambayar. Nan ma ta sake amsawa babu ko wani War. Dukansu kam sai da suka sake dubanta wannan karon saboda jarumtarta da kaifin basira da suke kallo a bayyane, sai dai abinda basu sani ba dannewa kawai takeyi, dan tana cikin wani hali da ita kanta ta gagara bashi fassara. Gashi a masu mata interview ba wai ba?a?enmu bane balle ma ace hausawa. Hausawa biyu ne ma kawai a cikinsu sai CEO Win da har yanzu bataga fuskarsa ba. Amma dai hannunsa dake sa?ale da wani shegen Designer agogo da zoben dake neman harmutsa tunaninta na azurfa ya nuna bakin fata ne duk da kallon fisha tai masa kawai.
?? Na ukunne da baice komai ba tun Wazun a yanzu cikin turancinsa mai fita da harshen Chinese ya furta  Woow, You are amazing young lady . Sai kuma ya shiga tafa mata. Suma sauran tafa matan suka farayi suna mai kallon boss Win nasu da har yanzu bai tanka ba baima maida hankalinsa a kansu ba yanata duba magazine Winsa hankali kwance. Ganin dai bashi da niyyar kulasu suka ha?ura suka daina. Sun bata takarda da kayan aiki tai zanen agogo a take anan, zanen da yay mugun basu mamaki da ?aryatar dasu. Daga haka File suka tura mata da mata bayanin zata cike tai singing a take anan. Bata musa ba taja file Win gabanta. Ta Wan dudduba abinda ke cikinsa kafin ta shiga gudanar da dukkan abinda suka bu?ata zuciyarta na mata wani irin sanyi ?alau dan kuwa dai sun tabbatar mata da Waukarta aiki ne. Acan ?asan ranta kuwa tana mamakin nasu tsarin. Daga interview a take a wajen kuma babu batun kaje ka jira sai a tabbatar maka da an Waukeka aiki. Haka dai ta gama cike komai tana zancen zucinta ta basu. Bayan sun dudduba suka mi?ama ogan nasu da sai a yanzu ya ajiye magazine Win ya fara duba file Win.
? ?? A karo na farko oga kwata-kwata da yay kamar bashi nan a wajen ya Wago kansa bayan kammala duba komai na file Win, cikin wani irin dakewar murya ya jeho mata tasa tambayar data tilastata kallonsa. A yanzu ba bugun zuciya kawai taji ba, zuciyar tatace gaba Waya zata iya cewa ta tarwatse a dalilin kallon ido cikin ido da sukaima juna. Suma, Waukewar numfashi, ko gushewar hankali ko tsatstsagewar zuciya batasan yanda zata kira yanayin data tsinta kanta a wannan lokacin ba ma.........
'?

? ? _Tofa jama'a mi kuma ke shirin faruwa anan?. CEO na Mawaad Company da Maanal? Kumuje zuwa wasan na ainahi ma yanzun ne zai fara a duka Sangarorin=?? in sha ALLAHU =? ?=?L?_.



('ZAFAFAN DAI ('

1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)


Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000

0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070

Kati MTN:- 09032345899

?an NIGER 1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



........Fin mintuna biyu sunama juna kallon tsakkiyar idanu babu ko ?yaftawa, yayinda sauran sukai kasare suma suna kallonsu da mamaki. Da wani irin shegen salo CEO Win nasu ya juya mayan oily ayes Winsa masu matu?ar haske kamar madara dake cikin haWaWWen siririn farin gilashi tas tare da kauda fuskarsa gefe yana mai furzar da wani irin huci. Sai kuma ya sake dawo da idanun nasa a kanta cike da barazana da isa da basarwa ya furta,  Miss Maanal! Answer my question .
? ? Duk da cikin nutsuwa da sassanyar murya yay furucin, sai Maanal ta dinga jin kalaman Waya bayan Waya suna mata wani irin amsa kuwwa da tartsatsi a cikin kunne, acan kuma sama ?ololuwa. Ga wani irin sanyi yana saukar mata a gaSan jiki da ?asusuwanta tamkar yanayin yammaci ko safiya a lokacin tsananin hunturu irin na ?arshem Janairu Win nan.
? ? ? ?  You are not serious Miss Maanal . Ya faWa cikin gizago da nutsatstsen sauti mai cike da aji yana mai Wan buga desk Win da yatsunsa biyu. Firgigit Maanal ta dawo a hayyacinta tamkar wadda aka farkar da ga barci. Sai dai har yanzu sanyin nan na cigaba da ratsata tun daga saman kai har yatsun ?afafu. Sam bata san ta yanda akai ta buWe lips Winta cikin dakiya da tarin nutsuwa ta bashi amsar tambayar tasa ba. Har lokacin kuma idanunsu na a cikin na juna. A karo na biyu shine ya sake kauda kansa. Sai kuma ya Wan yamutse fuska da Waureta yana maida hankalinsa a kan sauran da sukai jugum-jugum suna kallon ikon ALLAH. Duk da kuwa wannan ba sabon abu bane a wajensu. ?ammata da yawa a cikin Companyn nan sun jima da mutuwa akan boss Win nasu. Hakama masu shigowa domin bussines suka shiga fiye da irin yanayin da Maanal ta tsinta kanta a yanzu. Bakuma wai dan ogan nasu yafi sauran maza bane, badan yafi kowa ?yau da iya ado bane, badan yafi kowa dukiya da cikar kamala bane. Kawai dai ALLAH ya bashi farin jini da wani irin kwarjini da ko su kansu mazan yana cika musu waje duk da kasancewarsa yaro matashi da bai wuce 30+ ba a duniya. Boss Winsu nada wasu qualities da mata da yawa ke bu?ata a tattare da mazan zamani na wannan ?arni. Duk da dakewarsa da kamewa da ?asaita hakan bai hana ?ammata kawo masa hari ta kowacce kusurwa ba. Koda yake kuWi fa babu abinda basa saka matan wannan zamanin, kai Bama mata ba kowafa a wannan ?arnin ya koma girmama matsayin bawa da abinda ke a hannunsa ne kawai. Sai kana motsi akeyi da kai, sai ka zama wani ake girmamaka da son raSarka. Da zarar baka dasu ko sun bar hannunka sai kaga kowa ma ya janye jikinsa an zubar da kai a kwandon shara saboda dama can ana maka soyayya da girmamawar ne saboda kana amsa sunan wane....
? ? ? Mi?ewarsa ta saka tunaninsu katsewa. Document Win ya tura gabansu tare da mi?ewa da ?yau yana haWe rigar suit Winsa ya saka botirin dake jikinta ?waya Waya tak. Batare da ya sake kallon inda Maanal take ba ya nufi hanyar fita yana faWin,  Zata fara aiki damu gobe in sha ALLAH .
? ?? Daga haka ya fice abinsa cike da takun mazantaka da ?asaita har ma da gayu na matasan samarin wannan zamanin musamman irinsa da ke ji da kansu da MANDA A GIDAN SANYI=? ?=??=?L?....

___________&

? ? ? A lokacin da anan Maanal ke Maawad company domin yin interview acan Kaduna su Daddy ne ke shirin mi?a kuWin auren Yazeed ga mahaifin Nazeefa Wiyar Aunty Sabuwa saboda matsawar Hajiya Yaya akan al'amarin. Ganin abin na neman zama wata fitinar kuma a tsakaninsu Ammie ta saka baki tanata ro?on Daddy dan yace shifa sai ?arshen shekara. Da ?yar dai ya amince za'a kai Win bayan ita kanta Ammien ya gaya mata ba?ar magana. Duk da abin yay mata zafi sai tai murmushi kawai ta ?yalesa.
? ? ? An kai kuWi inda suka samu tarba ta musamman kamar wasu bare. Dan abin har mamaki ya bama Daddy Win. Amma dai sai ya danne kawai akai gaisuwar mutunci. Dana shi ne da amininsa Alhaji Sunusi na Zaria. Sai ma?wafcinsa Alhaji Isa da wani abokinsa Alhaji Sulaiman. Abinda ya sake Waure musu kai ana maganar tsaida date caraf mahaifin Nazeefa yace ai wata Waya ma ya isa. Dan shi a shirye yake dama. Kallon kallo aka koma yi a tsakanin su Daddy, sai dai babu wanda yace komai sai Alhaji Isa ne ya ce,  Amma Alhaji kodai a Wan ?ara, ko kuma shi Alhaji Usman Win aji ta nashi Sangaren .
? ?? Caraf yace,  Alhaji bazaka gane ba, yanzu idan ?arka ta samu miji ba'a sanya wlhy, mu da Alhaji Usman ai duk Waya ne. Kawai a taimakeni ayi a hakan, kai ko auren ne a Waura to daga baya sai ayi bikin .
? ? Rasama abin cewa sukai su duka. Sai Daddy ne ya Wan girgiza kansa kawai. Sai kuma ya gyara zamansa tare da faWin,  Shike nan ALLAH yasa haka shine mafi alkairi. Amma bayan wannan Win shi yaron akwai wata kuma, itama idan anyi an gama kamar nan da watanni biyar haka sai ayi nata. Naso ma ayi gaba Waya ne a huta sai kuma larura ta gitta, to shi ciwo ya wuce komai a rayuwa shiyyasa aka Wan Waga natan za'a fara shi wannan Win .
? ? ?? ?an jimm Baban Nazeefar yayi, sai kuma zuwa can ya saki guntun murmushi da faWin,  Babu damuwa Alhaji Usman, ai duka gidane tunda itama Win dai ta gida ce. ALLAH ya kaimu lokacin .
?? Da amin duk suka amsa baki Waya. Daga haka suka ?arasa abinda ya rage aka bar saka rana a matsayin wata biyu Win.
? ? Suna fita a gidan Aunty Sabuwa dake laSe ta afko falon, rungume mijin nata tayi cike da farin ciki, shima sai yay murmushi a ransa yana faWin (wannan farin cikin nawane ba naki ba Sabuwa, dan lokaci yayi da zan maidama Alhaji Usman martani, lokaci yayi da zan ?waci abinda ya hanani a baya da ?arfin tuwo. Lokaci yayi da wasan na gaskiya zai fara tsakanina da shi....)

? ? _Tofa masu karatu, shin mike a tsakanin Alhaji Badaru mahaifin Nazeefa da Daddy kuma?. Ku dai kumuje zuwa mutanena
___________&

? ? ??  Wai hawayen nan basu isa haka ba ne Maanal? Tunda muka taho kike sharar hawaye inata magana kin?i cewa komai. Kin san kuwa yanda zuciyata ke Wagawa da wannan yanayin naki. Please! Tell me! Is something bothering you? Wani abu suka faWa miki mara daWi ne? Ko basu Waukeki aikin bane sukace? .
? ? ? Yanzun ma komai ?in cewa da shi tayi, sai hankalinsa ya ?ara tashi matu?a. A haka suka iso gidan Shahidah. Ko parking kuma bai gama yi ba ta buWe motar ta fita, shima saurin fitowar yayi sai dai harta shige abinta cikin sassarfa da Wan gudu-gudu. Hankalinsa ne ya sake tashi, sai kuma ya rasa inama ya kamata ya kama. Kamar zai bita sai kuma ya dakata. Yayi hakan yafi sau uku sai kuma ya koma cikin motar da sauri ya mata key ya bar gidan. Wani irin gudu ya dinga shararawa daya kawosa Mawaad Company cikin ?an?anin lokaci. Yana shiga kai tsaye office Win Boss Win ya nufa. Ko jiran Assistant Winsa ya masa iso baima yi ba yanzu. AS Win ne ya biyosa yana ?o?arin tsaida shi da sanar masa Boss yace kada abar kowa ya sake shigo masa sai in har shine ya bu?ata amma sam RK bai sauraresa Win ba ya afka Office Win kansa tsaye cike da fushi kuma.
? ? Shi dai shi kuma ?o?arin sake sanarma RK yake yi cikin damuwa da tashin hankali, dan tunda yake aiki a ?ar?ashin ogansa bai taSa ganinsa a wannan yanayin na yau daya gansa ya fito daga conference room ba. Ya kuma tabbatar ba ?aramin abu bane zai sakashi cewa kada abar kowa ya shigo inda yake Win.
? ?? Daga shigowar RK harta AS Win nasa da abinda yake ?o?arin faWama RK Win duk a kunnensa ne, dan yana tsaye jikin ?aton ?ayataccen gilashin da akai ma kusan kowanne bango na Companyn gaba Waya ado da shi hannayensa duka biyu a cikin aljihun suke ya zubama harabar wajen Companyn idanu koma ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ace ?ayatattun gine-ginen birnin na Abuja. Sai da ya basu kusan mintuna uku kafin ya Wan juyo kamar mai fama da ciwon wuya ya zuba musu ido su duka biyun, sai kuma ya wani watsa musu Wan iskan kallo ya Wauke kansa.. Hakan yasa AS ?o?arin fara kare kansa cikin rawar murya da damuwa. Amma sai yay masa alamar yaje da yatsunsa biyu cike da salo. Kai AS Win ya jinjina masa cike da girmamawa yana mai haWiye abinda yaso faWar. Koda ya fice ya rufe musu ?ofar sake maida kansa yay ga kallon wajen batare da yayi magana ba kamar yanda shima RK Win baiyi magana ba har lokacin.
? ? ?? Iska mai ?arfin gaske RK yay wani irin fesarwa ta alamar tsantsar takaici. Sai kuma ya sake takowa cikin Office Win sosai har inda yake shima ya tsaya kamar yanda yake a tsayen, batare daya kallesa ba ya furta,  Miyasa tun farko ka yarda zaka Wauketa aiki cikin girmamawa da darajtawa! Amma ka saSa hakan? Kasan matsayinta a wajena kuwa AA!? .
? ? ? ? ? Idanunsa da suka kaWa sosai ya lumshe. Sai kuma ya saki wani Wan siririn tsaki mai Wan sautin da har RK Win yaji. Shiru na tsawon mintuna fin huWu har RK Win daya sake ?uluwa da haushi ya fidda ran amsawar tasa sai kuma ya Wan karkato da kansa ya duba RK Win. Shima juyowar yay ya kallesa sukaima juna kallon ido cikin ido kowanne ?wayar idanunsa na bama Wan uwansa dai-dai da amsar da yake bu?ata ko nemar mata fassara da fashin ba?i. AA Win ne ya fara janyewa yana sake sakin wani lalataccen murmushi a karo na farko mai kama dana rainin hankali ko tsantsar takaici. Sai kuma ya maida fuskarsa ya tsuke tamkar ba shiba, a dakensa a kuma karo na farko cikin muryarsa mai zurfi da amo ?asa-?asa ya furta,  Calm down first, let's talk when you're ready. Right now I need to be alone .
? ? ? ?Wani irin zuba masa ido RK yay cikin takaici, sai kuma ya saki murmushi mai ciwo shima daya sake bayyana tsantsar bacin ransa. Juyawa yay yana kallon AA Win daya sake maida hankalinsa gaba Waya ga kallon garin. Taunar lips Winsa ya shiga yi da ?arfi kafin ya juya ya fita a Office Win batare da ya sake cewa koman ba. A yanda ya Wan bugo ?ofar ya sake saka AA lumshe idanunsa daga inda yake bai kuma juyo ba.
? ? ?? RK daya fita baiko kalla AS ba ya shige elevator. Har zai danna sai kuma ya fasa ya fito. Dogon hanya Win yabi sai gashi ya fito wani wajen da jerin Offices duke har kusan guda biyar. Office na biyu yay knocking. Kai tsaye aka bashi izinin shiga dan duk wanda ke'a cikin Office Win yana kallonsa ta hanyar camara. ?aya daga cikin wanda sukama Maanal interview ne. Fuskarsa ?awance da murmushin daya bama RK Win mamaki ya tarbesa. Bayan ya nuna masa wajen zama zai mi?e Wauka masa wani abun ya dakatar da shi.
? ? ??  Director Mustapha thanks you basai ka kawo komai ba muyi magana kawai mana .
? ?  To ALLAH yasa dai lafiya? .
? Director Mustapha ya faWa yana komawa ya zauna a mazauninsa.
??  I'm sorry nasan dokane a companyn nan abinda zan tambayeka. Amma ina neman alfarmar sani ne sakamakon wani dalili mai ?arfi. Please yarinyar nan da kukama interview yanzu wani abu ya faru da ita ne a wajenku ko aikin ne bata samu ba? .
? ?? Ajiyar zuciya mai haWe da murmushi Designer Director Mustapha ya saki, sai kuma ya girgiza kansa.  No Doctor babu wani abu daya faru gaskiya. Hasalima an bata aikin dan har CEO ya bata damar fara zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu. Yanzun nan R&D Director ya fita anan na gama bashi list Win abinda office Win ta zai bu?ata a yau komai za'a gama haWa mata shi. Shin wani abu ya faru ne? .
? ??  No! No! Babu wani abu daya faru. Nagode sosai .
?  Ai babu zancen godiya a tsakaninmu, yarinyar ta cancanci samun aikin dan gaskiya she is very smart and amazing because she demonstrated excellent problem-solving skills and an innovative approach during the interview. Tunda kaga babu wani ja'inja Boss ya bata dama da wuri haka ai kasan bata wasa bace. Haka muma kowa ya gamsu da brain Winta wlhy .
? ?? Murmushi RK ya masa cikin jinjina kai, sai kuma ya mi?a masa hannu yana mi?ewa da faWin,  Thanks you Director
? ? ?  No worries doctor. I am on my job .
? Daga haka yay masa sallama ya fito a office Win dukkan damuwarsa da AA ya dasa masa na guduwa

16 / 80