AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   76 / 80

225K to 228K   out of 237.4K words

sun isa cikin mintuna ne, dama kuma sai biyar na yamma suka wuce. Sunbi taxi Win cikin airport zuwa anguwar da Daddy ya tanadar musu gida. Da gani gidane sabo amma komai a kwai a cikinsa. Wannan ba abun mamaki bane dan sana'ar Daddyn kenan sayen gidaje da sayarwa. Maanal dai dana barci take ko'a hanya. Dole suna shiga aka nema mata wajen kwanciya ta kwanta. Su kuma suka fara ?o?arin gabatar da sallar magriba. Shima Daddy ta fita massallaci. Bayan an idar da sallar ne ya dawo yace suyi shirin zuwa asibiti, amma da nufin za'a bar Amaal saboda yara da kuma Maanal. Dan masu tahowa a mota ma na gab da shigowa cikin Kano. Wanda suka taho da Huznah ma su har sun iso, dan ita kai tsaye gidan nata mijin aka isa da ita ita da ?an rakkiyarta...
? ?? Su Ammie sun iso asibiti dai-dai gama jawabin Abbu, su Oum na ?o?arin shiga massallacin asibitin dake da Sangaren mata dana maza domin gabatar da salla. Dan asibitin mallaki ne ga Abbu, shine wanda ya fara ginawa bayan dawowarsu Nigeria. Kafin aima RK nashi a Abuja kamar yanda ya bu?ata. Suka kuma sake yin reshe a wasu sassan jihohin a yanzu haka domin dai taimakon al'umma...........
'?


09032345899

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________


........Sosai Oum taji daWin ganin Ammie, hakama su Babban Yaya dama su Baba Sardauna isowar su Ammien akan lokaci batare da sun fifita shagalin biki ba ya faranta musu rai matu?a. Sun kuma sake jinjina martabawar Daddy. Ammie dama ?a ce ga wannan family na Darma, dan duk an santa musamman ma su iyaye da ta Wauka matsayin iyaye a sanda tana rayuwa tare da Oum. Cikin girmamawa ta dinga gaishesu da yima AA addu'ar fatan samun lafiya. Suma sunta amsawa cike da dattakonsu da mamakin ganin yanda ta canja kamar ba ita ba. Dan shi Baba Sardauna ma kasa ha?uri yayi sai da ya mata Wan ?orafi na gudarsu da tayi. Ha?uri kawai ta bada ita dai, dan tasan zaman kace nace da kare kanta kamar raini ne take musu. Hakama Shahidah sai da su Babban suka tsokaneta cikin ?arfin hali. Itama dai murmushin kawai take saki kanta a ?asa...
? ? ?? Nene ce ta bama Oum labarin halin da Maanal ke ciki. Dan tunda suka iso taketa faman tambaya. Kowa yay mata addu'ar samun lafiya itama amma banda Mamy da ahalinta. Dan su fa farko ma yi sukai kamar basuga su Ammien ba sai kuma mi suka gani oho musu suka ware dai aka gaisa. Bayan sallar isha'i su Ammien sukai musu sallama da addu'a ga AA tunda ba'a bar kowa ya ganshi ba gaskiya. Suma kuma su Oum Win gida ma zasu wuce Fawzan da RK da Uncle Hussain kawai za'a bari. Har mota sukai musu rakkiya, bayan sun wuce suma su Oum Win suka wuce...

? ? Su Ammie sun samu ?an tahowa a mota sun iso. Dama da abincinsu nacan Kaduna duk suka taho, dan haka sai aka samu sau?i babu wata damuwar abinci ko ruwa balle lemuka. Sai a wannan lokacin Daddy ya samu zama da su Nene da Ammie, dan suma su Yaya Nuhu sun iso, dama suna a Kanon su ai tun daurin aure tunda Daddy ne kawai da Yaya Sani suka wuce Wazun. Dalla-dalla Daddy yay musu bayani da tabbatar musu dama can tun kawo kuWin aure da akayi bada sunan RK akai ba, da sunan AA su Abbu suka kai kuWi Kaduna. Kuma sun tabbatar masa RK ne da kansa ya sakasu yin hakan, amma sun ro?esa akan dan ALLAH kada kowa yasan hakan har sai ran Waurin aure. Suka kuma bashi ha?uri akan al'amarin AA da Huznah bamai yiwuwa bane, dan da'a haWa auren shi AA Win ya cutar da ita gara a aura masa Maanal Win kawai kamar yanda kowa yasan hankalinsa akanta yake. Dalilin ?in bijirewarsa ne kawai basu sani ba kuma sun gagara ganowa. Da kuma suka binciki miyyasa shi RK ya ha?ura ya sadaukar masa, sai yace musu wataran zai faWa, yanzu dai shi bu?atarsa duk rintsi AA ya samu auren Maanal ne kawai. Shi kuma ya basu zaSin koma wacece zai amsa da hannu biyu kuma zai ri?e amana in sha ALLAHU.
? ? ? Wannan zance shine ya girgiza Daddy, yaji zuciyarsa ta karaya sosai game da son haWa Yazeed da Maanal daya dage a baya. Bayan wucewarsu kuma washe gari ya zaunar da Yazeed yay masa nasiha sosai sannan ya gaya masa gaskiya akan yabama AA Maanal dan shine yafi cancanta. Abinda ya shiga tsakaninsu a barshi kawai a matsayin ?addara da babu makawa sai ta faru su basu isa hanawa ba. Yazeed mai biyayya ne a garesa, dan haka ko jayayya baiyi masa ba. Daga ?arshe ya bama Ammie da Nene akan Soye musu da sukayi tun farko shi da yaran Nenen.
? ? ? ? ? Murmushi kawai Ammie tayi, sai Nene ce keta faman sanya albarka da tabbatarma Daddy cewar baiyi laifin komai ba. Hakan ma da yay shine dai-dai. Dan Soye aure alkairi ne kodan gudun ma?iya da mahassada. Yanzu ba gashi anyi komai cikin kwanciyar hankali ba babu wani tsugunne-tsugunne. Amma da ace an bayyana ai ba'asan irin ?urar da zata tashi ba sam. Hakan kuwa hankalin kowa kwance. Shi kuma Ajwaad ALLAH ya bashi lafiya da ita kanta ma Maanal Win. Itama Huznah suka sanya ma nata auren albarka sosai tare da ro?ar Daddyn a lallaSata dan ALLAH harta ha?ura. Dan an mata laifi sosai.
? ?? Murmushi kawai Daddy yayi. Ya kuma basu labarin yanda ya ?ulla shima auren na Huznah bayan wucewar ?an Kano da yay nazari. Ya kuma shawarci Yazeed suka yanke hukuncin hakan dan a samu masalaha, itama a taimaketa da zaman gidan tana kara tsofewa.....

? ? ? WASHE GARI

? ? ? ? ?? Zuwa washe gari duka Sangarorin uku sai muce Alhamdullah. Idan ka cire AA dake kwance a gadon asibiti har yanzu bai farka ba. Amma dai ana saran daidaituwar al'amura da yawa a tare da shi. Maanal ma ta tashi jikinta da sau?i, sai rashin ?arfi da rashin walwalar fuska. Dan ko abinci sai da Nene ta zaunar da ita ta bata da kanta a baki cike da kulawa, tana kuma mata nasiha cikin hikima. Zuwa tashin hantsi Daddy da Ammie da manyan gaba Waya suka je asibiti suka duba jikin AA, har yanzu dai ba'a bari a shiga inda yake. Dan sun tarar da su Oum duk a waje, suma kuma basu jima da zuwa ba, tare kuma suka baro asibitin da su, saboda manyan family Win na Darma sun yanke a cigaba da bikin kawai, dinner ce da aka shirya gaba Waya sai walima, sai suka soke dinner Win za'ai walima kawai. A jiya ya kamata a kawo amare ayi dinner da daddare da safe ai walima da buWar kai kowa ya Wauki matarsa. Da kuma abin ya juye sai ya zam yau za'a kawo amaren ayi walimar zuwa gobe kowa ya kama gabansa.
? ? ? ? Wannan yasa shi kansa AA Win farkawarsa kawai ake jira dan za'a wuce da shi c???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an KK HOSPITAL na Abuja ne. Idan kuma an samu yanda ake so ma falillahil hamdu.....

________&

? ? A Sangaren su Hajiya Basariyya kam dole ta sauka a gidan ?an uwarta, su kuma can dangi suna gidan amarya wasu kuma a gidan iyayen angon musamman dangin su Daddyn, ita kuma dangin Hajiya Basariyya Win aka barsu a gidan Huznah amarya da har safiyar yau kuka ya gagara tsaya mata. A hakan ma dan Maman Yaseerah na tsaye a kanta da tabbatar mata ta kwantar da hankalinta auren nan sai sun kashesa ta auri AA ta fidda Maanal. Dan haka ita da wata ?anwar Hajiya Basariyyan itama hatsabibiyar kanta sune zagaye da Huznah Win suna ta Worata akan mugayen abubuwa da zata dinga tafkawa mijin dama iyayensa duk da kuwa ?anin ubantane uban nasa uwa Waya uba Waya. Itako tsaf take Wauke komai harma tana ?ara nata a cikin zuciya. Oho sudai dangin Daddy ko'a kwalar rigarsu, shahalin bikinsu sukeyi cike da farin ciki, Hajiya Yaya kuwa ta shige cikinsu tayi kane-kane danta ?ona ran Hajiya Basariyya, dan su basu san su Ammie suma suna nan Kanon ba sam, tunda sai da suka taho sannan Daddy ya taho da su Ammie, kuma sunji ance ango babu lafiya a tunaninsu ai biki ya tsaya tunda anata kai waketa kaya, shiyyasa taga gwara ta maida hankali tayi maganin Hajiya Basariyyar kafin ta koma kan Ammie, duk da ma dai case Winta da Ammien yanzu kaWanne ALLAH ya raba Wanta da ?arfen kafa, sai dai hassadar wanda yarinyar ta samu a matsayin miji ne ya kasa wuce musu a ?ahon zuciya daga ita har ?anwarta Sabuwa...
? ? ?? Duk abinda Hajiya yayan keyi yana komawa kunnen Hajiya Basariyya, tayi niyyar shiryawa kuma itama ta koma can cikin dangin mijin nasu da ?yar ?an uwanta suka dinga tausarta akan tabar komai a gama bikin lafiya idan suka koma gida ayita. Amma yanzu kam ta shanye kodan su san ta yanda zasu raba wannan aure na Huznah.....

________&

? ? ? ? Hajiya Mamy kam duk mai hankali yay mata kallo Waya zai san a harmutse take, sai dai da yake za'a iya danganta yanayin nata da halin da AA ke a ciki kai tsaye, tunda an san duk kawaicin da zata nuna dole hankalinta ya tashi. Amma a Sangaren Hajiya Majdiya wata kalmar data fita daga bakin Mamy karaf ta shige a kunnenta batare da su sun farga da ita ba, sai dai kafin Mamy ta cigaba da surutunta yan uwanta na tausarta Maman Saheeba ta lura da Hajiya Majdiya Win, shine tai saurin ?waSar Mamy da fargar da sauran kasancewar Hajiya Majdiya Win a wajen ta hanyar ambaton sunanta. Ita dai Hajiya Majdiya ta fita tana juya kalmar Mamy Win da tace, _ Nifa bana jin zan iya cigaba da wannan kauda kan, gara ayita kawai ta ?are tunda basu da wuta basu da aljanna ._
? ? ?? Hajiya Majdiya ta wuni da waWan nan kalamai na Mamy, sai kuma abinda ya faru a Kaduna na hararar da Mamy tai ma Ammie ya shiga dawo mata. Ta auna da yanda Rafeeq ya tsara kasancewar auren batare da ko su kansa dake ?an uwansa ciki Waya sun san manufarsa ba. Kai hatta Mah-mah bata san da wannan shirin ba. Daga shi sai baba Sardauna sai Abbu da Alhaji ?arami da Baban Yola. Kai itafa magana ta ALLAH zuciyarta ta fara mata rawa akan Mamy. Daga ?arshe ta kasa ha?uri tai kiran RK a waya tace tana son magana da shi, dan ita irin mutanen nan ne mara iya ri?e abu a rai yayta damunsu, tafi son sha yanzu magani yanzu dan ma karta shiga ha??in mutum.
? ?? Babu wani jimawa kuwa RK Win yazo tunda dama suna a kusa da gidan ne. Gefe suka koma yana tsokanarta da faWin,  Aunty wai ko kuWin zaki ?ara min ne, dan dama a talauce nake wlhy babu daWi ango ya kasance babu kuWi a jikinsa .
? ? ? Dariya tayi da faWin,  Kai dai son kuWinka yayi yawa Rafeeq. Sai kace kayi wata tsiya a bikin ne kuda akaima auren gata. Ni yanzu ma da zaka saka min ?ar miliyan biyu zan so hakan ina son shiga kasuwa kafin na bar kanon .
? ? ? ?  Ni da ke ba'a san wanda yafi wani son kuWi ba ai, ina ma laifin kice dubu Wari biyar .
? ?  Ko ita na samu Win na gode .
 To wannan kam zaki samu Win .
 Aiko na gode ALLAH ya saka da alkairi angon Nuwaira .
? ? ? ?? Murmushi yayi da Wan taSe baki, itama sai ta murmusa Win kawai. Sai kuma ta kallesa da ?yau.  Wai nikan Rafeeq na tambayeka mana .
? ??  Ina jinki Aunty miya faru? .
??  Ya akai al'amarin aurarrakin nan ya canja haka wai, tun jiya kowa abu ke cinsa a rai halin da Ajwaad ke ciki ya danne komai.
? ? ? ??  Kai aunty dan ALLAH ku bar wannan zancen kawai, mu Wauka haka ALLAH ya tsara dama tun farko, ni banga wani abun kace nace ba....
??  Ba kace nace bane ba Rafeeq, wani abu ne ya ban mamaki yanzu, Aunty Babba da Umma sun sakani kira musu Aunty Kamila zasuyi magana sai na samesu cikin wani yanayi ita da ?an uwanta, yayinda wani furuci nata ya daki zuwciyata, _wai ita bata jin zata iya cigaba da wannan kauda kan, gara ayita kawai ta ?are tunda basu da wuta basu da aljanna._ To su waye? Kauda kan mi kuma ta daWe tanayi har take jin bazata jureba a yanzu? Dan inda zaka gane maganar nada muhimmanci Maman Saheeba na ganina tai saurin fargar da su kasancewata, sannan a jiya sai bayan mun wuce asibiti da fin awa guda sannan ta zo ita da ?an uwanta. Bazan Soye maka ba ranar bikin Yazeed a Kaduna da suka je wlhy wani mugun kallo naga tanama Hajiya Asiya, sai dai ban yarda hakan bane ba tunda ni dai ban san akwai wata matsala tsakaninsu ba a labarin rayuwar zamansu da naji ta baya, naso Wan tuntuSar Aunty Babba to amma kasan halinta akan Aunty Kamila .
? ? ? ? Sosai RK ke kallon Hajiya Majdiya har takai ?arshen zancenta, kafin ya Wan yi jimm na wani lokaci.  Tab Win inji mata, to ai nima dai bayanan naki sun sakani a ruWani, mizai saka Aunty Kamila tai wancan furucin? Kuma miya haWata da Ammien su Maanal da zata mata kallon banza? .
? ? ?  Ai shine, nima dai abin da ban wani Waukesa da muhimmanci ba, sai dai furucin nata na yau ya girgizani tare da dawo min abinda ya shuWe. Shiyyasa nace bari na tuntuSeka kodai akwai abinda kake Soye mana dan kowa yana mamakin ha?urewarka akan sadaukarma Ajwaad yarinyar nan, musamman ma ni dana san kana sonta sosai .
? ? ? ?? Fuskarsa da Wan murmushi ya ce,............
'?


09032345899


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________



....... Aunty wannan maganar sai mun zauna kawai zan fahimtar dake komai. Amma maganar Aunty Kamila kamar ya kamata muWan saka mata ido mu nazarceta dan karmu yanke hukunci kai tsaye akan abinda ba haka yake ba. Amma bazan Soye miki ba nima zuwanta Kano akwanaki game da auren Ajwaad ya tsaya min a rai na kuma jima abin bai bar zuciyata ba gaskiya, musamman dana san yaran data kawo akan ya aura shi hankalinsa baya akansu, sannan basu da nagartar da zaka zaSesu a matan aure nagartattu ma Wan daka haifa. Dan haka harna kasa ha?uri na tambayi Mah-mah akan Fadeel da Fawzan sune suka zaSi matansu na aure ne? Bayan rikicin daya hana wancan auren na farko? Amma sai ta bani amsa da cewar ta manta gaskiya, amma kamar Aunty Kamila ce ta bada shawarar shi Fadeel ya aura ita Saheeba Wiyar ?ar uwarta a lokacin, Fawzan kuma shine ya kawo matarsa da kansa, daga baya suka fahimci akwai ala?a tsakanin Maman yarinyar da Aunty Kamila, amma hakan ai ba komai bane tunda Fawzan Win ne da kansa yace yana so .
? ? ??  Tofa, kaji wata kuma sabuwa.
? ? Shi dai RK baki kawai ya Wan taSe da faWin,  To koma dai miye su suka sani. Yanzu yaya ake ciki? Yau za'a kawo amaren ne? .
? ? Harararsa Hajiya Majdiya tayi, shi kuma ya sanya dariya yana susar kai...

Tattaunawar da Hajiya Majdiya tayi da Rafeeq ta sake sakata aune-aunen abubuwa, amma dai sai ta ajiye komai kamar yanda suka ajiye magana akan zasu nutsu su sake tattaunawa bayan biki...

________&

? ? ? ?? Ana yin sallar la'asar iyaye suka sanya Maanal a tsakkiya, nasiha akai mata mai ratsa jiki tana kwasar kuka. Ji take ita da zasu tausaya mata da sun barta. Dan tunda taji ana faWar yau za'a kaita hankalinta ya sake tashi ta ?ara langarewa ita a dole bata da lafiya. Amma su Nene sun nuna idan taje can ta warware gara ta matsa tai jiyyar mijinta dake cikin halin ciwo. Duk da tun a jiya taji AA Win baida lafiya sai taji zuciyarta na ?ara shiga tashin hankali a yanzu. Amma dai ta danne. Kafin magrib an gama shiryata tsaf cikin lafaya ?ar ubansu mai ?yau da tsadar gaske da Ammie ta tanada domin wannan ranar kawai ga autar ta, dan lokacin su Amal ma haka tayi. Aka kuma kawo al?yabba data amsa sunanta al?yabba aka Wora mata akan lafayar, sannan aka baWeta da ?amshi na musamman.
? ? ? Ana idar da sallar Magrib jerarrun motoci daga zuri'ar Darma suka iso domin Waukar amaryar su. Anan fa ne sabon kuka ya tashi. Maanal ta ?an?ame Ammie da su Shahidah tace babu inda zataje. Babu wanda kukanta bai bama tausayi ba, dan ita kanta Ammie kukan take sosai balle su Amaal, duk da tasan inda Maanal Win zataje baida maraba da gabanta, zama ta iya samun kulawar da ?ila bazata samu a gabanta ba, dan Oum ba akan Manaal ba ita kanta uwace a gareta kuma babbar Yaya da kake jin alfahari da samunta a gareka.?To a haka dai da ?yar aka raba Maanal da su Ammie.
? ?? Yaya Fawzan da kansa zai Wauki amarya, wannan al?awarine da yay ma kansa dama shine zai kaima Auta Maanal a duk randa aka Waura musu aure. To Alhamdullah al?awarin ALLAH kuwa ya cika. Kasancewar

76 / 80