AJIYA A DUHU BOOK 2 BY BILLYN ABDUL

Author :  Category :  African Stories & Novels

Chapter   73 / 80

216K to 219K   out of 237.4K words

zata biyoshi dan ta Wan huta da hayaniyar gidan su, daga nan su Wanyi shawara da Shahidah. Sai dare Shahidah da Manaal suka je gaishesu dan da rana suna wajen aiki. Sai kawai Maanal ta ma?ale anan zata kwana wajen Ammie. Dan haka su Shahidah suka wuce suka barta. Washe gari Daddy ya cema Ammie ta shirya ya kaita ta gaida Oum gaskiya. Dan bai kamata ta shigo Abuja ta fita bataje ba tunda komai ya wuce. Tayi farin ciki da hakan sosai kuwa. Bayan sallar juma'a Maanal ta taso aiki sai kawai suka tafi tunda ita ta san gidan.
? ? ?? Sanye take cikin Abaya fara tas da tai mata ?yau sosai. Sai Wan kwalliyar golden kaWan a jikinta. Kasancewar zuwan na surprise ne sun matu?ar saka Oum a farin ciki. Nan fa ta shiga kai-kawon musu hidima. Sunfi mintuna goma da zuwa sai ga Yaya Fawzan da Babban Yaya da su Naufal sun dawo massallaci. Suma sunyi farin cikin ganin su Ammie Win. Cike da girmamawa suka shiga gaida Ammie, dan shi Daddy yana ajiyesu ya wuce akan sai an jima in ya dawo Waukarsu ya zai shigo. Gaishesu Maanal tayi itama. Fawzan ya tasata da tsokanar daya saba mata Babban ya na tare mata. Ita dai yau murmushi kawai take ta kasa maida masa. Suna cikin haka AA ya shigo shima. Yana sanye cikin mayan kaya da suka masa ?yau. Sai dai a kallo Waya zaka fahimci irin ramar da yayi, ga ?asumbar daya tara sosai yanzu baya gyarawa. Yana yin sallama idonsa akan Maanal Win ya fara sauka. ?an turus yayi kamar yanda itama tayi duru-duru, sai kuma ya janye idanun nasa cike da basarwa ya ?arasa shigowa. Itama natan ta janye tana mai danne komai. Oum dake kallonsu ta cije lips, hakama Yaya Fawzan sai da ya taSe baki. Ammie kam kallonsa take fuska ?awace da murmushi. A mamakin kowa sai sukaga shima ya saki murmushin, tare da cigaba da takowa a hankali cikin nutsuwarsa ya nufi kujerar da Ammien take Oum a gefenta. Saman carpet Win ya zauna a gaban Ammie gab, sam ya kasa haWa idanunsa da Ammien, wani irin kunyarta mai girma da bai taSa ji ba a shekarun baya yake ji a yanzu duk da kuwa ko randa suka haWu a Kaduna ma yaji hakan, amma sai yaji na yau yafi na waccan ranar girma kodan daga su sau su ne oho. Sai da ?yar ya iya dai-daita nutsuwarsa ya shiga gaisheta. Kasare Oum da su Babban sukai suna kallonsu...
? ? ? ? Gaisheta ya farayi cike da nutsuwa da girmamawa. Murmushi mai sanyi Ammie ta saki, cikin danne komai cike da kulawa ta amsa tare da faWin,  Ikon ALLAH Ajwaad baka da lafiya ne? Irin wannan zabgewa haka lokaci Waya? .
? ? ? Idanunsa ya Wan lumshe tare da sakin murmushi mai sanyi. Yanzun ma kansa a ?asa ya bata amsa da,  Lafiya Lau nake Ammie. Kai kawo ne kawai na yau da kullum kin san muna shirin fitar da project Win mu da Maanal tai aikin sa .
? ? ? ?  To, to ALLAH sarki ai ban sani ba. Kasan ?ar uwar taka ta koya miskilanci yanzu ko labari bata bani ba. ALLAH ya sanya albarka yasa a fitar a sa'a .
? ? Da Amin duk suka amsa, yayinda AA ya Wago ya Wan kalla Maanal. Suna haWa ido ta hararesa da taSe baki ta Wauke kanta. Karan farko ya saki wani Wan murmushi shima ya Wauke nasa idon, sai suka sake haWa ido da Fawzan alamar yana kallonsu shima kenan. Harararsa shima AA Win yayi. Fawzan yay dariya yana Wauke kansa da faWin,  Gulma ajali . A fili. Dan haka kowa ya kallesa. Ganin duk sun watso masa idanu sai ya nuna AA, ya ce,  Dafa wancan yaron nake .
? ?? Sake harararsa AA yayi, Ammie dake murmushi ta ce,  Fawzan har yanzu dai baka canja ba ashe .
? ? ? ? ? Dariya yayi shima, ya ce,  Kai Ammie ALLAH na canja sosai, Wanki ne dai yana nan da ba?in halinsa. ya Wan kashema AA ido.
? ??  A'a Fawzan Ajwaad mutumin kirki ne. Shi dai ba mai yawan magana bane kawai .
?? Murmushi sosai AA yayi saboda jin furucin Ammie, matar da yakema kallon uwa bayan iyaye biyu daya mallaka a duniya. Wato Oum da Mamy. Hakama Oum da Babban Yaya duk murmushi sukayi. Babban Yaya ya kalla Fawzan tare da faWin,  Kasan shi Auta Wan gatan iyayensa ne, basa taSa yarda da laifinsa in dai Ammie ce da Oum .
? ? Dariya Ammie tayi da faWin,  Kaima harda kai Fadeel. Shike nan munji Win .
? ?? Haka sukaita hirarsu cikin nishaWi gwannin sha'awa. Yayinda Maanal ta ?ir?irarma kanta barcin ?arya, aiko Oum tace ta tashi taje Waki ta kwanta. Babu yanda ta iya ta mi?e, duk da koba komai ta gujema idanun AA ai....

? ? Bayan sallar la'asar Oum ta tafi raka Ammie sashin Mamy, a ranta tana mamakin rashin shigowar Mamy Win su gaisa da Ammien. Dan Saheeba da Nibras sun shigo. To ko basu faWama Mamy Win bane?. Tunanin hakan yasata kauda zancen a ranta suka fice. Sun bar Maanal tana salla, itama bayan ta idar sai ta fito da nufin bin bayansu kamar yanda Ammie tace mata.. Harga ALLAH ita ba sanin sashin Mamy Win tayi ba tunda wancan karon da duka zo bata ma gidan. Dan haka ta fara canki canka a tsakanin sassan gidan.
? ? ??  Mi kike nema? .
?? Muryarsa mai sanyi ta faWa a bayanta. Da sauri ta juyo dai-dai da shigewar ?amshin turarensa cikin hancinta. Yitai kamar ta daburce, ta dai samu ta saita kanta, idannunta ta janye daga kallonsa tare da furta,  Sashen Mamy .
? ? ?? Sashen Mamy Win ya Wan kalla. Sai kuma ya janye idanun nasa ya sake maidosu a kanta. Yatsunta da taketa faman matse gefen veil Win abayarta ya zubama idanu kafin ya kauda yana Wan cizar gefen lips Winsa.
??  Idan babu damuwa ina son muyi magana .
? ? ? ??  Magana? Tami kuma? . Ta faWa a sanyaye. Idanunsa dake ?yalli kamar ruwa na taruwa a cikinsu ya janye daga kanta. Shima cikin sanyin ya ce,  Plesse .
? ??  Okay ina jinka .
 Ba'a nan ba .
Ya bata amsa yana barin wajen. Bayansa tabi, sai da suka Wan zagaya can baya ya buWe wata ?ofa sai ta gansu a wani kyakkyawan waje, ga ?aton swimming pool da kujerun gefen ruwa. Daga can gefe furanni ne da ?amshinsu ya sake ni'imta wajen matu?a. Baka jin komai a wajen sai kukan tsuntsaye masu ?yau farare tas daketa kai-kawo. Matu?a wajen ya ?ayatar da ita, sai faman kalle-kalle take. Wajen zama ya nuna mata a wasu rukunin fararen kujeru bayan yaja kujera Waya baya. Sai da ta zauna sannan shima ya zauna. Tsawon sakanni baiyi magana ba itama kanta a ?asa, kafin a hankali ya furzar da iska ya Wan gyara zamansa.
? ? ?  Maanal! .
Ya kirayi sunanta abinda bai cika yi ba. Sai ko da taji tsigar jikinta ta tashi, amma sai ta dake ta amsa masa da,  Na'am batare data Wago ba.
? ? ? ? ?  Kin tabbatar kina son Rafeeq? .
? ? Harga ALLAH sai da hanjin cikinta suka yamutsa, kanta yay mata wani irin nauyi amma dai ta dake ta jinjina masa kanta. Sai da ya lumshe idanunsa ya sake buWesu a kanta. Yayinda ma?oshinsa keta faman kai-kawo a cikin wuyansa, sun jima shiru yana kokawa da kansa kafin yay murmushi irin na takaici mai sauti, ya ce,  Shike nan Alhamdullahi. ALLAH ya baku zaman lafiya da zuri'a masu albarka. Ki ri?e min shi amana. Rafeeq mutumin kirki ne, yanda kikaga halayen Oum shima haka yake, yana da sau?in kai da daWin zama. In har kika zama mai biyayya a gareshi zaki ci ribar zama da shi matu?a. Kema na sanki da ?yawawan halaye tuni, dan ALLAH kada ki canja, ki zama mai yin koyi da Ammie azaman ha?uri da miji. Ina miki waWan nan nasihihin ne kasancewata yayanki, zakuma ta iya yiwuwa shine zama na ?arshe da zan yi da ke. Dan zanyi tafiya mai nisa ne....
? ? ? ? Yanzu kam Maanal ta kasa ri?e hawayenta, shaaaaa haka suke zubowa suna sauka. Muryarta na rawa ta ce,  Ina zakaje? .
?? Murmushi ya yi kaWan, yana mai kauda idanunsa da suka gama kaWewa jazur a kanta.  Zanje wani wajene mai nisa . Ya sake faWa a dun?ule. Batare da ya jira amsarta ba ya cigaba da faWin,  Akwai sa?o zan bama Rafeeq zai baki daga baya, abu na ?arshe zan dam?a amanar MAWAAD a hannunki.....
? ? ? A firgice ta Wago tana kallonsa jikinta na tsuma ga hawaye. Harshenta har harWewa yake wajen ambaton,  Mawaad? Kana nufin kamfani? Saboda mi? .
? ? ? ?? Kansa ya jinjina batare daya kalleta ba. Sai kuma ya mi?e dan yakai ma?urar da bazai iya cigaba ma da mata bayanin ba, sannan baya son taga abinda ke ?o?arin fito masa ta hanci. Sai da ya juya mata baya yasa handkacheff Winsa da sauri ya tare hancinsa. Tsawon sakan biyu ya goge tsaf sannan ya juyo. Ganin kallon da take masa ya sashi sakin murmushi.  Duk kin maida kanki raguwa yanzu. Komai kuka. Shike nan na fasa yin bayanin zan ajiye miki komai a rubuce. Ina fatan dai kin gama shiryama bikin nan na gobe? Dan kin san kece tauraruwar taron .
? ?? Hannu tasa ta share hawayenta, batare data masa magana ba ta mi?e zata bar wajen. Sai da tai taku biyu sannan ta ce,  Ni bazan zo ba .
? ? Da sauri yasha gabanta. Cike da kwantar da murya ya ce,  Ashe baki so nima naje kenan Besty? .
? ? Da matu?ar mamaki take kallon, hawaye na cika mata ido. Ya jinjina mata kansa.  Tabbas idan baki je ba nima bazanje ba .
? ? ?? Wani kalar kuka ta sakar masa, sai kuma ta zagayesa da gudu ta fice a wajen gaba Waya. Idanunsa kawai ya lumshe ya cigaba da tsaiwa a wajen, kafin ya kai hanky Winsa saman hanci jin abun zai zubo.....

? ? ?? BanWakin Oum Maanal ta shige tasha kukanta, gudun kada suzo su kamata ta fito ta hau gadon Oum tayi kamar mai barci. Sai ALLAH ma ya taimaketa suka jima a sashen Mamy Win. Dan sun tarar itama wai kanta ke ciwo ne shiyyasa bata zo sun gaisa da Ammie ba. Koda suka dawo ganinta tana barci data tashi lokacin baisa sun zargi komai ba, sai suka Wauka barci da tayi ne.
? ? ?? Sai bayan sallar isha'i Daddy yazo. Nan fa suka haWu da Abah da su Babban Yaya. AA dai baima fito ba, koda Daddy yayi jajensa sukace maybe baya gidan ne. Zuwa goma suka tafi gida suka bar Oum da kewa. Taso Maanal ta kwana anan amma ta?i, wai zataje tayi shirin taron gobe. Haka dole Oum ta barta tunda tasan taron nada muhimmanci ga Maanal Win kasancewar aikinta ne zai fita....

? ?? WASHE GARI.

? Yau Win ta kasance asabar. Tako wane Sangare masu ala?a da Mawaad Company sun tashi da shirin babban taron ?addamarwa na project Win da aka Wauki tsawon watanni sanyinsa. Anan cikin Companyn za'ayi taron. Yako sha gyara Wan gaske. Ko'ina ka kalla sai ka ?ara kallo dan ?yau. Masu himma har sun fara isowa. Irin wannan taron yakan kasance an gayyaci manyan ?an kasuwa na Sangarorin duniya da Mawaad ke mu'amular kasuwanci da su. Tare da na cikin ?asa Nigeria. Sai ma'aikatan companyn da ?an jarida. Wasu a manyan ?asar musamman daya kasance a wannan gaSar AA nada mu?amin gwamnati na shugaban matasa na ?asa gaba Waya da shugaban ?asa ya bashi shekara Waya da wasu watanni kenan. Kafin tara waje ya gama haWuwa, dan taron za'a fara shi ne goma a tashi ?arfe Waya batare da an takurama mutane ba.
? ? ? ? A Sangaren Maanal sai da Ammie da Shahidah sukai mata jan ido sannan ta shirya. Tayi matu?ar ?yau kuwa kamar ka saceta ka gudu. Suna ?o?arin tafiya sai ga Rafeeq babu zato. Zuwan nashi yasa tsarin tafiyar ya canja. Ammie da Shahidah da mijinta da Daddy suka tafi tare. Maanal kuma tabi RK. Lokacin da suka iso wajen taron ya gama cika, dan har su Oum sun iso suma tare da uban gayya AA Darma.
? ?? Su Ammie an basu wajen zama na musamman, yayinda Maanal ta wuce inda aka tanada dominta da sauran ma'aikatansu. RK ma tare da su Oum ya zauna. Sai wani dama-dama Mamy keyi da shi, ta yanda Oum tama gagara ko yimasa kallon banza balle zazzage masa abinda ke ta faman cimata zuciya..........
'?



09032345899


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??



______________



96


........An fara gabatar da addu'oi sannan. Daga haka shugaba *_CEO Ajwaad Aliyu Abubakar Darma_* ya gabatar da bayanin sannu da zuwa ga dukkan wanda suka halarci zaman. Tare da jinjinar ban girma ga ma'aikatansa jajirtattu. Ya Wan sauke idanunsa akan Maanal da tunda suka iso ta?i yarda su haWa ido, janyewa yay a hankali ya sake maidawa ga mutane ya cigaba da jawabinsa. Bayan ya kammala sauran manyan ma'aikata sukayi nasu daki-daki. Kafin ya fitar da hoton ?ayataccen agogon a cikin ?aton magijin dake a bango guda na Wakin taron. Babu wanda bai ambaci woow da Masha ALLAH ba. Dan gaskiya agogon ya matu?ar fita da fitarsa. Kai da ka gani kasan bana ?ananun yara bane, agogo ne na masu ?umbar susa da sarakuna. Karo na farko aka bu?aci ganin?Maanal. Ta jima kafin ta mi?e, dan jitai kamar ta fasa ihu. Amma haka ta daure ta fito cike da dakiya. Fitowar tata ya saka idanu da yawa kasancewa a kanta, ita dai ta dake ta hana kanta kallon kowa harta ?arasa in da ake bu?atar ta. Bayan sallama da gaisuwar girmamawa ta gyara tsaiwa. A karo na farko idanunta suka sauka akan RK. Murtantanin murmushin da yake mata ta mayar masa tare da janye idanun ta. Sai kuma karaf a kan na AA daya zuba mata idonu shima. Da sauri ta janye tana sake bama kanta nutsuwar dole kafin ta fara bayani mai cike da ?ayatarwa. Tasha tafi sosai, dan jawabanta sun matu?ar ?ayatarwa musamman yanda ta tsara su akan matasa da iyaye da manyan ?asa masu mulki akan su tallafi matasa da aikin yi. Bayan jawabanta mutane da yawa sun cigaba da jawabai masu ma'ana da muhimmanci kafin a bama HALIFA SK ?ORAYI dama zuwa ya Wan bada nishaWi da wa?arsa mai sanyi mai taken BAZANA DAINA KUKA BA wanda shi uban gayyar ma bai san da tsarin yin hakan a wajen ba. Tunda baitin wa?ar ya fara fita wajen yay wani irin tsitt, dan cike suke cike da wani irin amo mai kassara karsashi da kuzarin masoya musamman masu rauni a zuciya. Dan shi kansa AA da ba damuwa yay da jin wa?o?in ba samun kansa yay da tsitstsinkewar jini, dan ji yake tamkar shi yake rairata. Tuni da ga shi har Maanal sun wani kalar zubama juna idanu cike da rauni da karaya gushewar tunani tare da hauhawar jinin jiki.. A bazata hawaye suka cika idanun AA, haka itama Maanal jitai kuka na taho mata, dole ta du?ar da kanta kawai wa?ar na cigaba da ratsata har ya kaita ?arshe. Tafi sosai hall Win ya Wauka, manyan mutane suka fara fadar kyaututtukan da suka bashi a take a wajen. Aiko bakin Halifa ya kasa rufuwa=?? (A gayama HALIFA SK ?ORAYI Nima na bashi ?yautar mota=??>?q? dan wa?ar nan fa tayi=? ?=? ?=? ?>?p?>?p?=??).
? ? ?? Bayan an dawo daga break an fara bada Award na girmamawa ga waWanda suka taimaka wannan agogo ya fito, an fara daki-daki ga duk wanda sukai hidar aikinsa har kan mai gayya mai aiki data zana wato *_Maanal Habib Giro_*. Mabanbanta mutane suka bama sauran ma'aikatan award Winsu, amma ita mai gayya da aiki ne zai bata da hannunsa wato AA Darma.
? ?? A hankali ta mi?e kamar Wazun cike da nutsuwa ta tako har inda yake tsaye, yayinda shi kuma ya zuba mata kallon ?asan ido. Sai taji duk tsigar jikinta na tashi, yayinda shima yake jin kamar bazai iya daurewa da sadaukarwarsa ba. A haka dai ya daure da ?yar ya bata shiryayyen award Win da yay matu?ar ?yau da tsaruwa dan nata yama banbanta dana sauran. An bata mic tayi godiya da jinjina ga Mawaad Company gaba Waya, tare da ?ara Worawa da wasu jawaban masu muhimmanci. Lokacin data koma wajen zamanta sai ta samu kanta da kai handky Winta ta share hawayen da suka cika mata ido, dan har cikin jininta wa?ar Wazun ta kekketa mata zuciyarta har yanzu, gani take kamar AA Win na isar da wani sa?one a gare ta kai tsaye. Shi kansa uban gayyar tunda ya bata award Win nan har aka tashi bai sake tashi daga inda yake zaune ba.....

__________&

? ? ? ?? Alhamdullah shirye-shirye biki nata kankama. Dan ta kowane Sangare shirin akeyi Wan gaske. Musamman Sangaren Darma Family masu gayya da aiki. Hakama gasu Shahidah babu zama. Itama Maanal ta ?ara dakewa ta tattara dukan hankalinta akan RK. Yanzu kam kullum ma shike kaita office yaje ya Wakkota. Sam bata haWuwa da AA, Dan rabonta da shi tun ranar taron kamfani. Alhamdullah a litinin data rage saura kwana goma sha uku bikin aurensu aka bata office nata na kanta matsayin Assistant ta Director Steven. Wannan mu?ami ya zafi su Zaharadeen, dan a ganinsu duka yaushe ma tazo companyn. Duk da kuwa aikin da tayi a bayyane yake, dan agogon da aka ?addamar ya dawowa kamfani da ninkin kuWin da aka fitar da shi fin sau ashirin a

73 / 80