CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   69 / 74

204K to 207K   out of 219.4K words

ita da noor.

"Ummi tun bayan dawowarta, ta duufa Addu'a, da roon Allah ya sassauta mata mugun kishin da yake damunta."

"Babu dare ba rana, ta mie da yawan tasbihi da bayar da sadaka, tare da tawasalli da ayyukan alkhairin ta, tana roon Allah idan auren Raihan da alkhairi Allah ya tabattar ya rage mata kishi, idan babu kuma, Allah ya rusa abun,"

"ya musanya da mafi alkhairi, yayi mata maganin duk wani abu da zai tayar mata da hankali, ko kawo cikas ga rayuwar aurenta."

"Sannan ta tsananta addu'a, a kan Allah ya ara qa raihan son ta, da aunarta ita kuma Allah ya bata ikon yi masa biyayya."

"A hankali ta ji zafin kishin yana raguwa, bayan auren mamanta da dr. Ta din ga istigfari a kan Wagawa raihan hankali a"

"kan maganar auren sa, wataila da ta cigaba da matsawa, da ba ayi na mamanta ba."

"Lokaci Waya mami ta daina kira tana Wagawa raihan hankali a kan auren nan a gabanta, kuma ta daina zuwa ci mata"

"mutunci, dama tuni ta saka lambar maryam a blacklist."

"Gidansu raihan kuwa, rana tsaka babu notice, Hajiya Aisha ta dira a gidan Alhaji Tahir."

"Sai da yayi mamkin ganinta, ya ce ""Ke hajjaju, zuwa ba sanarwa matan gidan babu wanda ya sanar mini zaki zo ai""."

"""Ina na ga ta tsayawa jiran notice, ashe raihan zai ara aure, kuma daga Sangaren uwarsa, haba Tahir, kuma kana"

"kallo, yaushe yayi auren farin zaku Wora masa Wawainiyar auren matan biyu?"""

"Alhaji ya ce ""Ke daWina da ke, ba kya Waukar abu da saui a kan raihan, babarsa ce take son ya ara"""

"""A'a ban lamunta ba, yanzun ma ba dan Salim ya gaya mini ba, ba zan sani ba kenan? Kuma a rasa wa zai aura sai"

"wannan dangin masifa da bala'in, ashe har arya yayi muku bashi da lafiya dan ku yale shi, amma abu kamar bala'i, kuma saboda tumasanci irin na bilki har da sakawa ya saki ar mutane, to mu ba haka muke ba, ko da muka yi bore da ka aure ta, ka juyawa ar mu baya, bamu ce ka saketa ba, dan haka da kaina na zo na yi wa tufkar hanci, ba zai auri ar rakiyar ba""."

"Alhaji ya ce ""Ke ki daina yi mini faWa kamar wani Wanki mana, har kuWi fa an kai""."

"""Amma ai ya ce ba ya so, dole na yi maka faWa, ba fa kowane lokaci yakamata ka din ga biye wa matanka da yaranka suna abun da suke so ba. Wallahi muddin ta ce sai yayi auren nan, sai dai ta nema masa wata sana'ar ta kafa shi, ya"

"bar shugabancin kasuwancin ka, dan na san da shi take taama, idan ba zaka iya cewa an fasa ba, zan je na yi wa ita rakiyar magana, dama ni da ita kar ta san kar ne ai."

"Su rie kuWin an bar musu, amma ara aure ba yanzu ba"". Tana tsaka da masifar, Hajiya ta kawo mata abinci, ita ma ta rufeta da faWa a kan, meyasa ba a gaya mata abun da yake faruwa ba, dan haka ta je ta kirawo mata bilki, kuma a kirawo mata Salim, dan ta tabattar mata shi ya gaya mata ba Raihan ba."

"Aikuwa ranar mami ta ga ta kanta, dan cin mutuncin da hajiya Aisha ta yi mata sai da ta yi kuka, sannan ta Wora da"

"cewa ""Ke ma ki ji idan da daWi abun da ki ke yi wa taki sirikar, saura maryam dan ubanta, zan iya wanke afa na je har fatakol Win, ba a barikin soja ba, idan a cikin bindiga take na je na ci ubanta a kan matar raihan. Raihan Win sai ka ce wani Wan gwal da ake ta wannan tsiyar a kansa, ita ba uwa ce tayi nauda ta haifeta ba? Da ki ke mata irarin munin ke halitta ki ke yi, da hancinki kamar pipe Win ruwa. Mu danginmu bamu sabawa yi wa sirikai rashin daraja ba, dan haka ba zaki fara ba. Tun wuri ki samu rakiyar ki yi mata bayani, idan kuma ki ka bari na yi mata abun ba zai yi muku daWi ba""."

"Duk da haka sai da suka yi faWa da Alhaji, yayi mata orafin za ta mayar da su anan mutane."

"Bayan su hajiya sun tafi ta ce masa ""Yarinyar nake yi wa gata, na lura matar raihan irin matan nan ne da ba kowace"

"irin mace za ta iya gogayya da su ba a kishi, ai ko ba arara ba yana faWa, kai ka sani, idan aka yi masa auren dole"

"matar wahala kawai za ta sha, shi wannan dai da ake yi wa kallon mummuna ita ce tayi masa, da azo ya auri ar"

"mutane ta wahala a banza ai gara ba ayi ba""."

"Ya ce ""Na nuna wa bilkin haka, amma tai ganewa, kuma uwar yarinyar ce take zigata, amma tun da ke tana"

"tsoranki, ila ta ji."

***

"Dr. Kuwa kwanansu uku a uganda, dama akwai abokinsa da yake zaune a can yake lecturing, kasancewar babban gida ne sosai da gwamnatin asar ta bashi, a wani sashe na gidan dr. Yake zaune."

"Kamar wanda ya auri yarinya arama, haka yake jin kansa, ya tuna abun da farida ta ce na ba uwar da za ta tsinana"

"masa, amma ya ga abun da bai yi tsammani ba."

"Tun ranar da suka je, take mugun jin kunyarsa, ko kallonsa ba ta iya yi, da safe idan ta gaishe shi, komai zai ce mata"

"sai dai ta bashi amsa da ka, amma ba zata yi magana ba, kamar ya auri budurwar auye."

"Shi gaba Waya ma dariya take bashi, jin sa yake hankalinsa a kwance ya samu nutsuwa da kwanciyar hankali, saSanin idan yana tare da farida, da wani lokacin rashin mutuncinta ba ya motsawa, sai yana buatar ta, sai ta tsiro da na ta"

"buatun, sai ya yadda zai yi, koma ya yi mata sannan ta yadda da shi, kamar masu zaman dadiro ba aure ba."

"Ya zuba mata ido, ta koma gefen kujera tana ta sinne kai, ya Waukko wayarsa ya duba ummi na online, ya kirata voice call."

"Mariya na jin muryar ummi, ta tattara hankalinta a kansa."

"Suka gaisa da dr., Yake tambayar ta ko sun je duba Iya, ta ce masa a'a sai cikin satin."

"Mariya ta ura masa ido, ya ce ""Ko in baki ku gaisa?"" Ta jinjina masa kai da sauri."

"Ta matsa kusa da shi ta karSi wayar, ta saka a kunnenta ta ce ""ar baa kyakykyawa"""

"Ummi ta yi dariya ta ce ""Mama Amarya"""

"Ta Wan tsuke fuska ta ce ""Zan ci gidanku"""

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""To ya ugandan? Kin fara jin yaren su"""

"Ta ce ""A'a ni ban taSa fita ba ma, amma daga nan gidanki ba nisa ko? Ai zan iya zuwa"""

"Ummi ta ce ""Haba mama, ba fa Nigeria ba ce ba, ba ki ga sai da ku ka hau jirgi ba"""

"Ta ce ""Eh to haka ne, to ya cikin naki ashe kin kusa haihuwa"""

"Ummi ta yi sauri ta kashe wayar dan kunya, tun da mama tazo manyan riguna take sakawa da hijjabi, dan kar ta ga"

"cikin, kuma har ta gama kwanakinta ba ta nuna mata ta ga cikin ba sai yanzu."

"Ta kalli dr. Ta ce ""Ka ga na daina jin ta, Wan dubo mini ita"""

"Yayi dariya ya ce ""Kunya ki ka bata ta kashe wayar, ina ruwanki da cikinta"" yayi maganar yana matsawa daf da ita."

"""Ni mamaki ma nake yi, har ummi ce da ciki, ohh kwanci tashi asarar mai rai. Aka yi ta cewa ba zata yi aure ba, gashi"

"ma har za ta haihu"""

"Dr. Ya ce ""Eh haka lamarin Allah yake, amma dai dan Allah ki daina guduna, ni ba dodo bane ba, yanzu saboda"

"maganar ummi ce shi ne ki ka kula ni, bayan tun safe kin i kulani"""

Ta sunkuyar da kai kamar ta yi layar zana ta Sace.

"Ya Wago haSarta, amma ta i kallonsa."

"Yayi murmushi ya ce ""Zo mu tattaka, mu je kasuwa ki ga garin"" ya rie hannunta ta tashi tsaye, suka nufi bedroom."

"Kusan kwana huWu, da Abdul ya tura kuWi, kawu Ilyasu ya kira Abdul yana tambayar sa, wai shiru fa ba su ga kuWi ba, jikin Iya yana tsamari, za a sallame su ma saboda rashin kuWin."

"Abdul ya ce ""Ai tun a ranar na tura dubu tamanin, dr. Bai hau jirgi ba sai da ya tura mini kuWin, ni kuma na ara na"

"tura""."

"""To ya haka? Idris ya ce ba su shigo ba""."

"Abdul ya ce ""A'a dai, ya sake bincikawa, dan ta application na tura kuWin"""

"Ya din ga mamaki, ya duba wayarsa har da receipt kuWi sun fita."

"Washegari tun da safe suka shirya, raihan ya je Abuja, noor da Abdul sai ummi suka tafi Jigawa duba Iya."

"Sai dai da suka je asibitin, sai da ummu ta Wan tsorata, Iyan duk ta zama abun tsoro, fatarta ta yamushe, gashi an"

"aske gashi, duk an lie kan da bandeji, hannunta da afrta ma haka, idonta yayi ja saboda azabar ciwon kai, ba ayi hoton wawalwa ba, balle a san menene yake faruwa."

"Noor ta ce ""Kai na ga iya ta koma kamar simigul"""

"Abdul ya galla mata harara, ummi ta ce ""Sannu iya ya jiki?"" Iya ba baki sai kallon ummi da take yi."

"Ta kalli amaryar kawu Ilyasu ta ce ""Ga abinci mun zo da shi a bata, amma kunu ai ba zai rie ta ba""."

"Suna nan zaune su kawu Sagir suka zo, aka gaggaisa, ake sake mayar da yadda aka yi, kuma ummi ta yi musu"

"kwarjinin da suka kasa yi mata zancen auren dr., Sai magana suke yi mata da girmamawa."

"Ummi ta ce ""To shi Auwwalun an kama shi an hukunta shi, ko kuwa?"""

"Amarya ta ce ""A'a ya gudu"""

"Ummi ta ce ""Kodayeke ba hurumina bane ba, tun da dauWar gora ciki ka sha ta, da na saka an nemo shi, wannan"

"dauWar yakamata iya ta shanye ta, a rufa masa asiri ai Wan so ne """

"Aka rasa wanda zai yi magana, Idris yayi sallama, suka amsa, sai dai hankalinsa ya tashi ganin su ummi."

"Ummi ma zaune har da ciki, kayan jikinta ya isa ya saye nasu gaba Waya har da canji."

Sai gashi ya risuna yana gaida ummi.

"Abdul ya ce ""Malam Idris, na turo kuWi aka ce ba ka gani ba"""

"Cikin kame-kame ya ce ""Eh wallahi, ba su shigo ba"""

"Abdul ya ce ""Kawo wayar ta ka in duba balance"" ga waya a hannunsa babu damar yin arya, ya miawa Abdul."

"Yana duba messages, ya ga alerts, yadda Idris ya din ga cire kuWi, ga tsohuwa a kwance a asibiti ciwo zai kashe ta!!!"

Ayshercool

08081012143

"Masu neman daga farko, dan Allah ku yi hauri ku duba a watpad, ko ku tambaya a groups whats app Wina ne yayi"

"expire, bani da shi a what's app "

"Masu son a tallata musu hajar su a what's app channel Wina, should contact me, ina godiya sosai da jimirin bibiyata."

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

CUTARWA!

AYSHERCOOL

(BRIGHT PENS)

MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

48

"Cikin tsananin takaici, Abdul yake kallon Idris da yake ta rarraba ido, kamar an kwashe wa karya aa."

"""Amma ga alert Win da banki suka yi maka, na kuWin, kuma sannan ga wanda suka yo maka kana ta cirar kuWi, ga"

"sunana da komai da sunan bankina""."

"Nan an Wakin suka hau salati da salallami, iya ta Wago idanunta da suka yi ja, saboda azabar ciwo da wahala, ta kalli Idris kawai ta sunkuyar da kai."

"Wata anwar iya ta fara masifa ta ce ""Amma Idris an yi mutumin banza, kana kallon yadda matar nan take kwana tana wayyo ciwo, an rasa kuWin yi mata abun da yakamata, saboda kai azzalumi ne ka cinye kuWi ka ce ba a turo"

"maka ba, yanzu duk soyayyar da iya take nuna maka wannan ne sakamakon abun da zaka yi mata?"""

"Yaya magaji ne yayi sallama, suka amsa masa, ya kalli yadda suka yi jugun-jugun ga dai iya a zaune, balle ya ce"

mutuwa ta yi suka jimami.

"Suka gaisa da kowa, suka gaisa da ummi cikin girmamawa, sai dai bai ko kalli in da Idris yake ba, dan tuni ya daina yi"

masa magana ba ya shiga harkarsa.

"""Wai lafiya na ga kowa ya yi shiru?"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""an uwanka ne ya cinye kuWin da aka turo masa ayi wa Iya magani, yayi magana ma ya i yayi shiru"""

"Hashim ya Wan kwaSe baki ko a jikinsa, dan gaba Waya yana danasanin kasancewarsa a tsatson iya. Da yar matarsa"

take tursasa shi ya zo dubata.

"Ya ce ""To Allah ya kyauta, ai da saui tun da shi ya ci ba wani ba, balle a tsine masa na hannun daman ta ne"""

"Kawu sagir ha haWe fuska ya ce ""Wane irin iskanci ne wannan? Uwarmu na kwance ba lafiya kuna faWar abun da ku"

"ka ga dama"""

"Ummi ta ce ""A'a kawu, Allah ne ya kawo wa iya lokacin shan dauWar gora, dan duk wanda zai sha barinta ne, ita da take yawan faWa, kuma da saui tun da shi ya ci ba wani ba, sai ta fi jin daWin shanyewa"""

"Abdul ya kalli ummi yana girgiza mata kai, amma tayi burus da shi, dan lokaci yayi da yakamata ta amayar da"

"damuwarta, ayi mata fyaWe amma iya ta ce a rufa dauWar gora ciki ka sha ta. Duk wani abu in dai a kan Idris ne ko son zuciyarta, sai ta ce dauWar gora ciki ka sha ta. Ita ma gashi Allah ya kawo nata lokacin."

"Kowa ya din ga tofa albarkacin bakinsa a kan Idris, yayi shiru ya kasa magana."

"Wata mawabciyar su idris, mai suna Wahara ta zo duba iya, sai dai matar kamar ba ta da saiti, kamar wadda ta taSa"

"hauka, saboda yadda take magana take sakinta yadda ta ga dama."

"Cikin tsantsar auyanci da rashin iya magana ta ce ""Kai Innalillahi wa... me ye ma arashen na manta, Iya haka ki ka"

"koma? Wannan naWai da aka yi miki a ka, kamar shugabar bokayen gagarawa? Rayuwa kenan, ai baban Nana, gidanka da na higa kan na taho, na ce wa Shindatu ta zo ta rakoni na duba gyatumar nan Iya, amma ta ce mini wallahi ba za ta zo duba tsohuwar banza da ba aunarta take yi ba."

"Nana ta ce Allah ya sa daga Asibitin nan ba za a maidota gida ba, na ce ke Shindu ki ji tsoron Allah, da gyatumar ki ce a ba kya ce haka ba"". Ta yi maganar tana dariya, kamar abun da ta faWa Win ba wani abu bane a wurinta."

"Ta sake cewa ""To dai jin abun da suka faWa, ya sa jikina yin sanyi na taho, to Allah dai ya bata lafiya, ni dai idan ta"

"warke to, idan ba ta warke ba dai dan Allah ina bin ta jaka Waya da muttala biyu kuWin surfe na, gara a fara sauke mata nauyi tun tana raye""."

"Hashim ya saka hannu a aljihunsa, ya Waukko Wari biyar ya bata ya sallameta."

"""Amma dai ka kyauta, wallahi gara ku bincika, Iya akwai shegen cin bashi, kuma ba ta biya, sai dai wani ka yi mata"

"Allah ya isa ka ga hakan kuma ai bai yi ba"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Ke dan Allah ki tafi ki bawa mutane wuri, mahaukaciya kawai"""

"Ta soke Wari biyar Win ta, ta fita tana dariya."

"Babansu ya kalli Idris ya ce ""Ka ga illar bujirewa iyaye ko? Matar da aka aura maka, ka wulaanta ta bayan ka yi abun"

"kunya, ga wadda ka ke so Win abun da take faWa a kan kakarka, mun gode amma in Allah ya yarda zaka gani, kuWin nan da ka cinye sai sun hanaka kwanciyar hankali "" aka din ga bashi hauri, a kan kar ya yi wa Idris baki."

"Ummi ta ara tsorata da lamarin rayuwa, da yadda take tsoron Iya da Idris, abun ba a cewa komai, amma kallesu"

"yanzu abun tausayi, da gari banza ne da iya tana nan tana ta zagin jikokinta tana tsine musu da sun motsa, ga tsinuwar nan tana ta tasiri a tsakanin su yanzu."

"Ummi ta tashi ta fita tana amsa wayar raihan, a alla ta kai mintuna arba'in, sai ga ta dawo da receipts a hannunta."

"Ta miawa anwar iya ta ce ""Gasu nan, na biya duk abun da yakamata ayi mata, za su yi mata""."

"Ta waiwaya ta kalli Idris ta ce ""Kai kuma, daga nan zan je in kai ararka wurin an sanda, duk in da kuWin nan suke ka"

"dawo da su, dan ba wanda za a ara tursasawa shan wata dauWar gora, da ake shanye ta wasu a i shan ta wasu, shi ma auwwalun duk in da yake sai an nemo shi"""

"Kamar su shige cikin ummi, suka din ga zambaWa mata godiya, Iya kuwa ta ure ummi da ido."

"Ummi ta zauna a kusa da ita, ta ciro kuWi, ta saka mata a cikin hannunta ta ce ""Na san da magana a bakinki iya,"

"amma ki sani ban yi miki wannan abun, dan

69 / 74