CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   43 / 74

126K to 129K   out of 219.4K words

rarrashin ta."

"Kira uku raihan ya yi wa ummi sannan ta Waga, tayi masa sallama."

"""Meyasa baki Waga ba, missed calls uku fa na yi miki"""

"""Ina aiki ne a kitchen, wayar tana Waki"""

"Raihan ya gyara kwanciyarsa ya ce ""To ya ki ke sweetheart"" wata irin kunya ce take kama ummi, idan ya ce"

"sweetheart Win nan, wai raihan ke ce mata sweetheart abun da kunya."

"""Ba zaki amsa ba?"""

"""Ina lafiya"" ta amsa a ta™aice."

"""To yaya, su Alhaji sun zo ko? Na ga ya dawo Wazu ina jiran ya kira ni ne"""

"A sanyaye ta ce ""Eh sun zo"""

"""Yauwwa masha Allah, daga nan zuwa kowane lokaci zaki zama matata baby"""

"Ummi ta ce ""Dan Allah ka din ga ce mini ummi kawai ko salma"""

"Raihan yayi murmushi ya ce ""Ba kya son babyn saboda me? Ba daga bakin yaro kamata ki ke son ji ba ko? Kar ki"

"yanke mini hukunci a yanzu, ina da kyakywan tanadi a kanki da rayuwarki ummi, zaki ji daWin zama da ni sosai da sosai ki yi ta yi mana addu'a kin ji my Salma""."

"Ta amsa masa da ""To"" amma tunanin yadda za ta yi rayuwar aure da raihan take yi, ita yanzu gaba Waya ma kunya yake bata."

"FaWowar mami afujajan Wakin ya sanya shi tashi zaune, ya ce ""Zan kira ki"" sai dai kan ya katse wayar ta ce ""Sannu"

"shashasha, ni zaka je ka aurowa wannan mummunar yarinyar?"" Kan ya katse wayar ummi ta ji me mami ta ce."

"""Mami meyafaru ne?"""

"""Uwarka da ubanka ne suka faru, in ce maka ga safiyya ka aura amma ka yi burus, ka je ka kwaso wannan yarinyar"

"uwar mata ka yi yaya da ita? Ta girmeka ba sa'arka ba kawai saboda baka da hankali ko dan ba ka da mafaWi?""."

"Raihan ya ce ""Mami, dan Allah ki kwantar da hankalinki, duk fa ba abun Waga hankali bane ba. Ke ki ka gabatar mini da ita da kyawawan halayenta, na ji ina jin tausayinta. Ki ka kawo mini maganar aure na ga ita ta dace da ra'ayina,"

"idan kowa ya ce ba zai aureta ba mummuna ce shikena sai ta rayu a haka, ba tausayawa babu kulawa?"""

"Rufe mini baki kan na daki bakin naka ya fashe, kai ne Wan sarkin taimako, wani ya taimaketa mana a waje, ta"

"girmeka ba sa'arka ba ce ba, ita ba ´ar uban kowa ba, kawai ka jajibo mana ita, to wallahi idan ma wannan matar ce ta zigaka dai-dai nake da ku. Kuma umarni nake ba ba shawara ba, ka je ka samu mahaifinku, ka janye wannan maganar da zancen auren nan da komai, dama ai ni na kawo maganar auren to safiyya na zaSa maka, ita kuma ummin na san yadda zan yi da ita"""

"Cikin sauri ya ce ""Dan Allah mami kar ki yi wa ummi komai, ni zaki yi wa ni na ce ina son ta, dan Allah kar ki sakata a"

"damuwa, dan Allah mami ki yi ha™uri"""

"Galala ta saki baki tana kallon sa, ""Au kar in sakata a damuwa? Har abun naka ya kai haka kenan? Dole na san abun"

"yi"""

Ta juya ta fita.

"Ummi kuwa a hankali ta sauke wayar hannunta, fes abun da ta ji mami ya faWa yake dawo mata, tabbas! Ta san a"

"rina ta san zata fuskanci wannan ™alubalen, tayi ta ™o™arin ankarar da raihan, amma bai gano ba, ta san yanayin mami ´ar ™arya ce, mace ce mai iyayi da son nuna isa, ta san dama abu ne mai wuya mamin ta amince."

"Dr. Ya yi sallama a ™ofar Wakin ummi, ta amsa masa ya shiga, ya kalleta cikin farinciki da kulawa ya ce ""Ummana, ke"

"ashe Wan manya ki ka samo mini siriki, ai ni gatse na yi wa saurayin naki, ganin yayi yarinta da yawa, na ce ya turo mini babansa ni na ma manta, kin ga sai ga su sun zo"" Ummi ta yi shiru ta sunkuyar da kai, tamkar ta ce wa dr. Dan Allah ya warware maganar."

"""Alhamdilillah, ina jin labarin Alhaji Tahir ashe babban mutum ne, mutumin kirki ne, kamar ba mai kuWi ba, yayi mini"

"bayanin komai, na Weba musu sati biyu, zan ne na yi bincike a kansu da yaron, in dai lafiya ™alau nan da sati biyu za su kawo kuWin auren, Ubangiji Allah ya kusa kawo miki ™arshen zaman gidan nan, Allah ya baku zaman lafiya, ya kawar da fitina."

"Dama wani jinkirin alkhairi ne, ki kwantar da hankalinki ummi, kar ki ga yaro ne ™arami, ki saka a ranki Allah ne ya duba ki, ya kawo miki miji."

"Ita nagarta ba a shekaru take ba ko tarin dukiya, babban fatan Allah ya tabbattar da alkhairi, dama ke mai biyayya ce, dan haka ki ™ara dan sa'anki ne kar ki ce ba zaki bi shi ba, Allah ya sanya muku dukkan alkhairi"""

"Ummi a ranta ta ce ""Ji kawu da wata magana, har da nasiha kamar an Waura auren, akwai ™ura fa' sama-sama take"

"jin sa, ya gama nasiharsa ya fice."

"Farida kuwa har Abdul ta tambaya, ko ya san suwaye ba™in dr., Amma ya ce mata shi ma bai sani ba."

Bayanin da Alhaji ya yi wa raihan ne ya rage masa damuwar abubuwan da mami ta yi masa.

"Ya Wora da cewa ""Mahaifiyarka ta fara tutsu, a kan ba ta san lamarin, idan har da gaske kana son yarinyar kana son"

"tainakonta, ka tsaya a kan hakan, ka cigaba da addu'a, ni dai yarinyar ta yi mini, ban ga aibunta ba, wani muni wani waye hotonta da ka nuna mini ban gani ba, ban sani ba ko dan kana sonta ba ka ga munin bane ya sanya nima ban gani ba."

"Ka je ka cigaba da shirye shiryen ka, a duba fili Waya ka gina abun ka yadda ka ke so, ba wata matsala in sha Allah"""

"Cikin girmamawa raihan ya ce ""Na gode sosai Alhaji, Allah ya ™ara maka lafiya da nisan kwana"""

"""Amin babban mutum"""

"Hajiya ta yi sallama hannunta Wauke da tray, da kayan shayi a kai."

"Tana ganin raihan ta ce ""In fara guWa tun yanzu ne, ko in Wan jira?"""

Murmushi raihan ya yi yana sosa ™eya.

"Hajiya ta zauna tare da faWin ""To kai raihan daga ganin ummi, har ce maka fa na yi wa ina yi wa yayanka kamu, kawai sai ka lallaSa"""

"Ya ce ""Wallaahi hajiya tausayi take bani a lokacin, na din ga damunta har muka fara sabawa. Hajiya ummi na da"

"matu™ar kirki da tarbiyya"""

"Hajiya ta ce ""Sosai kam, ina fatan Allah ya sanya alkhairi, na yi maka murna raihan, in dai mace ta gari ake nema, aka"

samu ummi to a gode Allah.

"Sannan shekarun da ke tsakanin ku ba abun damuwa bane, shekaru lambobi ne kawai, ka ri™e ta ka kula da ita, ni dai ina son ta saboda Allah, tun tana zuwa gidan nan lokacin maryam tana nan, akwai Wa'a da ladabi"""

"Raihan ya ce ""Kuma wallahi ta iya girki sosai hajiya, ba ki ga yadda take bani abinci ba, ban taSa cin abinci mai daWin"

"nata ba"""

"Alhaji ya dungure masa kai ya ce ""Sannu ciki muka kawo duniya "" suka yi dariya gaba Waya, gaba Waya sai ya manta da damuwar da yake ciki."

"Ummi na zaune na tilawar litattafanta na addini, wayarta ta fara ringing, ba™uwar lamba ce, tayi zaton ko raihan ne,"

dan akwai canza lambobi.

"Sai dai tana kai wayar kunneta, tayi niyyar sallama, ta gimtse sallamar jin uwar ashariyar da aka lailayo mata."

"""Sannu asararriya ´ar wahala, ba™in kunurci, saboda asara da taSewa kana da rashin kyakykyawar makoma, ummi ki rasa wa zaki ce zaki aura sai ™anina ummi, na yi dana sanin saninki, saboda kin zama guzuma muni yayi miki katutu"

"shi ne ki ka yi wa ™anina asiri, saboda zalamar abun duniya, to wallahi ummi ki kuka da kanki, ko ki janye wannan maganar ta auren raihan, ko kuma in ™as™anta ki a idon duniya, in muzantaki kin san zan iya"""

"Jikin ummi yayi sanyi matu™a, ta kasa magana, har maryam ta yi tijararta a waya ta gama, ta kashe wayar, kamar"

shashasha ummi ta bi wayar da kallo.

"*Sweetheart, ki yi bacci cikin aminci da salama, zan so kiranki in ji muryar ki, amma na san wata™ila kin yi bacci, ki"

"kula mini da kanki, ina son ki* message Win raihan ya shigo wayarta."

"Ta mi™e ta tafi gaban mudubin Wakinta, tana ™arewa kanta kallo."

'to shi raihan ya aka yi baya ganin munina ne? A wajen ina munin nawa yake da yake Suya a idonsa baya gani?'.

"Abu kamar wasa, mami ta sako raihan a gaba, ta daina amsa gaisuwar sa, ta daina shiga sabgarsa ta ce lallai sai ya je"

ya cewa Alhaji ya fasa auren nan.

"Duk taurin kan Wa, fushin uwa masifa ne, hakan ya sake jefa shi cikin damuwa da wasi-wasi, idan ta ce ya rabu da ummi, sai ya ji kamar ta ce ya raba jikinsa da rai."

Gefe Hajiya da Alhaji suna ta ™arafafa masa gwiwa a kan auren ummi.

"Ga lokacin kai kuWi na cigaba da kusantowa, ga pressure office, ga ummi gaba Waya ta canza ta koma masa kamar"

"wata ba™uwa, ta™i sakin jiki da shi, kamar ma ™ara nesanta kanta da shi take yi."

"Yanayin aiki ya ™ara takura raihan, dan haka ko wurin aikin bai fiye samun damar binta ba, ga yawan barin ™asar da"

yake yi.

"Gefe guda maryam ta saka ummi a gaba da cin mutunci da zagi na cin zarafi kala-kala, ban da sa™onni da kuma"

"barazana da take yi mata, ummi ta rasa in da za ta saka kanta, daga kuka sai addu'a, dan ta rasa yadda za ta yi da al'amarin gaba Waya."

"Duk da mami ba ta shiga harkarsa, hakan ba ya hana shi zuwa in da take, da la'asar bayan ya dawo daga aiki, yayi"

"niyyar zuwa yau ya je ya ga ummi, ya nufi sashin mami ya je ya tarar da maryam ta zo gidan."

"Sanin halinta ya sanya ya tsuke fuska, dan ya san ba wai zuwan Allah da annabi ba ne ta yi shi haka."

"""Mami barka da yamma"" banza ta yi masa, daga baya kuma ta ce ""Kar ka sake zuwa gaishe ni, muddin ba ka aiwatar"

"da umarnin da na baka ba, bana bu™atar ganinka a sashina ma gaba Waya"""

"Maryam ta kalleshi ta ce ""Wallaahi ka bayar da maza raihan, me aka yi aka yi ummi? Meye da ita meye abun"

"burgewa a tare da ita? Sannan menene aibun Safiyya, amma na lura kamar ba a hayyacinka ka ke ba, wannan annakiyar ba™in zaka Waukko ka kawo mana mugun iri cikin family, wannan yarinyar da mujiya....."

"""Dalla malama dakata!"" Ya yi wa maryam tsawa."

"""Islamiyyar da ki ka yi ba ta amfane ki da komai ba, da baki san daraja karramawar da Ubangiji ya yi wa Wan Adam"

"ba, ki tsaya iya matsayinki, idan mami tayi matsayinta ne, ke kuwa ko kusa ko a nesa ba ki da ala™a da aurena, dan haka ki zuba ido idan zaki iya idan ba zaki iya ba ba zan juri cin zarafin matata ba, idan kin yi mata a baya ba ta da bakin ramawa, ni dai-dai nake da ke"""

"A tare suke shiga karanto ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un"""

"Mami ta ce ""Au raihan har ta zama matarka ma ashe? Yanzu a gabana ka ke gaya wa ´ar uwarka haka saboda"

"yarinyar da ba ka aureta ba ma? A wayance kana nuna mini babu gudu ba ja da baya kenan sai ka aureta"" raihan ya yi shiru yana huci."

"Maryam ta ce ""TaSWijan, akwai ™ura mami, ita ma munafuka na kirata a waya ta ™i magana, da yake ba ta da gaskiya,"

"munafuka uwar son abun duniya, sumi-sumi da ita garin yayime-yayime na, na yayimo mana masifa"""

"Cewar ta kira ummi ya fi komai Waga masa hankali, ya san dole sai ta yi wa ummi rashin mutunci."

"Juyawa yayi da sauri ya fice, ya tafi Wakinsa ya sauya kaya, ya Wau babur Win sa ya fita."

"Gidansu ummi ya tafi, ya yi sa'a security yana nan, ya ce masa ya yi masa sallama da ummi."

"Jin ana sallama da ita, ya sanya farida kallon ummi da take ta aiki a falo."

"Farida ta kwaSe baki, haka ma kausar, kausar ta ce ""Ohh su mujiya an yi abun arziki, kowane mai tsautsayin ne? Na"

"ga dai wancan tsohon ya ce ya fasa"""

"Farida ta ce ""Oho dai, ni dai ayi a tattara a bar mini gida"""

"A gaggauce ummi ta gama, ta je Wakinta ta shirya, ta fito harabar gidan, ya mayar da hankali a kan wayarsa yana dannawa."

"˜amshin turaren wurinsa da take yi, ya sanya shi Wagowa, ya zuba mata ido."

"Duk ta yi wani iri, alamu sun bayyana ™arara a cikin damuwa take."

"""Sannu da zuwa"" ta faWa a hankali."

"""Yauwwa, ya ki ke ya gidan?"""

"""Lafiya ™alau"" ta amsa tana murza yatsunta."

"""Kwana biyu ayyuka sun yi mini yawa sosai ban samu na zo na ganki ba, zuciyata duk a takure"""

"Ita dai ummi ta yi masa gumm, ta™i magana."

"""Yaya ummi"" ya kirata da sunan da ya saba a baya."

"Ta Wago ta kalleshi, ya ce ""Meyafaru ne? Duk kin canza mini, kamae an canza mini ke, meyafaru ne?"""

"Kamar ya soso mata in da yake yi mata ™ai™ayi, ta ce ""Dan Allah, ka taimaki rayuwata ka fasa auren nan raihan, wani"

"™alubalen ne yake tinkaro ni, kamar ba zan iya Wauka ba, Astagfirullah idan ka aureni kamar sabon babin ™addara zan buWe, da alama kai kaWai ka ke so na, gidanku ba zasu karSe ni a matsayin sirika ba"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Eh, thank God tun da ina son ki ni, na san akwai ™alubale, maryam na san ta kira ki, haka zalika"

"na san mami kin ji abun da ta ce ranar, amma duk ba matsala ba ne ba. Salma ki canza rayuwarki ki koyi tsayawa a kan ra'ayinki da abun da ki ke so duk tsanani duk ™alubale. Ke kin san ko mata huWu na ce ina so za a bani a garin nan, amma na tsaya kai da fata na ce sai ke, ni meyasa zaki watsa mini ™asa a ido? Ummi ba wasa nake yi ba da nake nanata miki ina son ki, ni kaina fa a cikin ™alubalen nake, amma na ji zan jure saboda ke. Dan Allah ummi kema ki koyi tsayuwa a kan ra'ayinki ba ra'ayin wani ba, ita maryam Win waye ya hanata auren wanda take so, sai ke?"

"Dan Allah ki manta da wani ™alubale mu tsara rayuwar mu, jarrabawa ba ta ™arewa a rayuwar mumini. Ai ki na so na ko? Tayi shiru tare da haWe rai."

"""Ba kya so na saboda na yi miki yarinta ko? Headmaster ki ke so?"""

Ta Waga kai alamar eh.

"""Ko gidan tsohon mijinki ki ke son komawa"" yadda ya ga ta razana ne abun ya bashi mamaki."

"Ya kawar da zancen ya ce ""Ni a wani bugiren ki ka ajiye ni?"""

"Bai yi tsammanin za ta bashi amsa ba, ya Wora da cewa ""˜anin ki ko, wanda ki ka raina da aure?"""

"ZumSura baki ta yi, tana juya ™wayar idonta a hankali."

"""Ummi wai meyake damunki ne? To mu yi hira ta yaya da ™anwa kamar yadda muka saba"""

"Ta ce ""To, ya gida ya office?"" murmushin yayi ya ce ""Ita ce hirar da ki ka fi so take yi miki daWi kenan?"""

Ta jinjina kai alamar eh.

"""Office aiki ya yi yawa ba hutu"""

"""Ina su Yaya sagir? Kun shirya kuwa?"""

"Raihan ya ce ""Mun shirya, amma ba ya kulani"""

"""To kai ka din ga kula shi mana ai kai ne ™arami"""

"Ya Wan shafi sajensa ya ce ""Gayen nan Wan wula™anci ne fiye da tunaninki, yanzu sai ya yarfa ni, har gara Salim wasu"

"lokutan"""

"""Ai gani za su yi kamar idan suka sakar maka fuska zaka raina su, ka cigaba da jan su a jiki, kar ka nuna musu ™yama"

"saboda abun da suke yi watarana sai labari, ka gayyace su cikin ayyukan kamfaninku, ko ba ka sakar musu komai ba, ka ja su a jiki sosai""."

"Ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Gaskiya ne, sai ma kin ga hajiya, ta fi bani tausayi wallahi, tana iya yin ta a kansu,"

"amma kullum kamar ana tura su dawa, amma zan yi ™o™ari in yi abun da ki ka ce in sha Allah"""

"""To Allah ya baka iko"""

"Ya amsa da amin, ""Bari na je, zani wani wuri zo mu je ki karSi sa™on ki"""

"Ya tashi ya yi gaba ta bi bayansa, a jikin babur Win sa suka tsaya, ya kalleta ya ce ""Alhaji ya ce na zo na fara gini, a"

"wace unguwar ki ke son mu zauna? Sannan wane irin gida ki ke so, flat ko mai bene?"""

"""Kowanne ka yi shikenan, Allah ya yassare"""

"""Salma kenan, haryanzu kina doubting idan ni zan aure ki, kuma ko zan iya ri™e ki, abun da muke shirin yi ba zunubi"

"bane ba, hasali ma yana da asali a addinin musulunci, dan haka ki manta da batun al'ada da surutun mutane kin ji sweetheart"""

"Ta jinjina masa kai, tana wasa da hannun babur Win."

"""Salma"" ya kira sunanta a hankali, ta Waga ido ta kalle shi."

"""Ina sonki sosai saboda Allah"" tsigar jikinta ta tashi, ta kawar da idonta gefe."

"""Ko sau Waya ki gaya mini wani abu mai daWi da zai bani ™warin gwiwar cigaba da gwagwarmayar neman aurenki,"

"dan nima ina fuskantar ™alubale"""

"Jiki a sanyaye ta ce ""Dan Allah raihan ka yi abun da zaka zo ka cutu daga baya, ka ™ara tunani a kai""."

"""Ni na riga na ro™i Allah a kan lamarin nan, kuma shi so baya bayar da ™ofar tunani, ba abu ne da yake bamu damar"

"yin shawara ba, ki tausaya mini ummi"" jikinta yayi sanyi, wani irin tausayin su ya kama ta."

"""Ban san me zan ce ba, zan yi mana addu'a iya yi na, Allah ya zaSa mana abun da ya fi alkhairi"""

"Ya ce ""Amin ya haiyyu ya ™aiyyum. Gobe in Allah ya kaimu ki yi mini girki dan Allah, zan biyo ta wurinku na ci"""

"""Me ka ke so"" tayi maganar tana murmushi."

"""Ke nake so"""

"Ta yamutsa fuska ta ce ""Ina nufin me zaka ci?"""

"Yayi dariya ya ce ""Abinci mana, ko me ki ka dafa zan ci da yardar Allah"" yayi maganar yana mi™a mata ledar"

"hannunsa ya

43 / 74