CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   49 / 74

144K to 147K   out of 219.4K words

je da kaina mu gaisa ai"""

"""Ka gama yajin?"""

"Yayi murmushi ya ce ""Ke ma haka zaki ce?"""

"Ummi ta ce ""To ba yajin ka yi ba, ko kunya ba ka ji ba?"" Yayi dariya ya ce ""Na samu mafita ai, kin yi kyau sosai da"

"sosai wallahi, Allah ya nuna mana ranar nan lafiya babyna"" ummi ta yi shiru tana sunkuyar da kanta."

"Kausar ce ta nufo in da suke zaune, dan haka yayi shiru yana kallon ta."

"Cikin mamaki take kallon raihan, yanzu wannan ne zai auri ummi? Wannan yaron, amma kuwa tayi asara, ko kuma"

shi yayi asarar kyakykyawan matashi kamar wannan ya auri ummi. Ta yi maganar a zuciyarta

"Cikin gadara ta ce ""Ke ki zo maama tana kiranki, wa ki ka barwa yin abincin daren da haryanzu baki Wora ba,"" tayi"

maganar cike da son wulaanta ummi a gaban raihan.

"Raihan ya ce ""Tana magana da mijinta ne, idan kun matsu ku ci, ku dafa, tana buatar hutu, tun da yau ta dawo daga tafiya, kuma ina buatar yin magana da ita"""

"Zare ido ummi tayi ta ce ""Na shiga uku, raihan"""

"""Shhh"" ya Wora yatsansa a kan lips Win sa yana zare mata ido."

"Ya sake kallon kausar ya ce ""Ki koma ki ce ba za ta yi ba"""

Ayshercool

8081012143.

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu Abduljalal"

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut

Irik

Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra Kulakcha

Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

35

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL

08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH."

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe

35

Galala kausar ta buWe baki tana kallon raihan.

"""Ko ba ki ji me na ce ba ne?"" Yayi maganar yana kallon kausar."

"Ta kalli ummi, ta ce ""eh lallai, zaki shigo zaki haWu da maama"""

"Raihan ya ce ""Idan ta shigo kar ku bar ta da rai"" kausar ta juya fuuu ta tafi."

"A rikice ummi ta ce ""Raihan, meyasa zaka yi haka? Ka san me zaka jan yo mini ne?"""

"Ya are mata kallo ya ce ""Idan kin koma gidan, ki tsaya ki zuba musu ido su illata ki, ummi ba fa kowanne lokaci ne"

"hauri yake maka amfani ba, meyasa da ba a ce sai kin yi girkin ba sai da na zo? Dole ki rage wannan shirun naki, kuma ki shirya tsaf, domin akwai alubale a zaman da zamu yi, zaki fuskanci challenge daban-daban dole ki din ga oartawa, a yanzu dai duk abu ba zaki daku ba, dan haka kar ki bari wani abu ya baki tsoro, idan ma dukkan ne ki rama, ki daina zama ana cin kashi a kanki, tun da kin kusa bar musu gidan"""

Ummi ta yi shiru tana nazarin matsalar da raihan ya jefa ta a ciki.

"Ya basar ya ce ""Baki bani labarin Maiduguri ba, ya ki ka ga garin, ya kuma ki ka ji da ki ga mama?"""

"Duk da a tashin hankali take, sai da ta yi murmushi, ta Wan saki jiki, ta bashi labarin yadda ta ga garin, da abubuwan da suka faru."

Har ta fara mantawa da matsalar da raihan ya jefata a ciki.

"Da zai tafi ya zura hannu a aljihunsa, ya ajiye mata kuWi, ya ce ""Na san ba zaki rasa buatunki ba, sannan ranar"

"monday zamu je banki a buWe miki account, zan saka miki kuWin kayan lefenki a ciki"""

"Ta kalli tudun kuWin da Wan yawa, ta ce ""Ka bar kuWin nan mana, hidima ce a gabanka sosai"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Kar ki damu, ai ba wani kyautar kuWi nake yi miki ba, kina buatar kuWi kuma na san ba tambayata za ki yi ba, abu na gaba kuma shi ne, saura ki shiga cikin gidan nan, su yi miki magana ki zauna kina kuka,"

"ina da cid na kin sani, idan ki ka bari noor ta ce mini kin zauna kin yi kuka, ni da ke ne, ki kula mini da kan ki amaryata"" Ummi ta yi zuru da ido tana tunanin irin tashin hankalin da zata iya fuskanta."

"Kausar kuwa jiki na tsuma ta je ta sanar wa farida abun da raihan ya ce, babu kunya a gaban aanta ta kuza ashar"

ta mie tsaye jikinta yana tsuma.

"""Wai wani Wan iska ne ma wanda za ta aura Win? Wani matsiyacine ne, bari in je in ga Wan gidan uban waye na ci"

"mutuncin sa daga shi har ita""."

"Kausar ta tare ta ta ce ""Wallahi wani Wan yaro ne, dan dai yana da jiki ne, amma wallahi ba ki ganshi ba"""

"""A'a bari na arasa na je na ga wani shegen ne, ita ma ba ta isa ba balle shi"""

"Kausar ta ce ""A'a maama, ba mutuncinki bane ba ba girmanki bane, ai kin fi arfin haka, dan Allah kar ki je, ki jira ta"

"shigo ki ci ubanta"""

"Noor ta yalale da dariya, har da tuntsurawa, ta ce ""Hmm wallahi maama baki san yaya raihan ba, ba fa matsiyaci"

"bane da ki ka faWa, ranar da aka kawo kuWin auren anty ummi, kin ga motar babansu kuwa?"""

"""Rufe mini baki kan na zo na tatsile ki, munafuka kamar na saka da ke"" noor ta tura baki tare da yin shiru."

"Sai da ummi ta nufo shigowa cikin gida, irjinta ya tsananta bugawa, wani irin tsoro ya shige ta, ta din ga tunanin"

yaya za ta yi.

"Ganin har ta shiga Wakinta babu wanda ya ganta, ya sanya ta rufe ofarta ta ciki, tana fargabar abun da hakan ka iya"

haifarwa.

"Farida na zaune na jiran shigowar ummi, dan ta san dole za ta shigo ta ce za ta yi girkin, dan haka ta yi niyyar"

"wulaanta ummi, sai dai shiru babu ummi babu dalilinta."

"A fusace farida ta kasa jurewa, ta tafi harabar gidan, kausar tana rieta tana oarin hanata."

"Sai dai suka tarar da kujerun babu kowa, ta tambayi mai gadi, ya ce mata tun Wazu suka shiga cikin gida. cikin zafin"

"rai da zage-zage ta nufi Wakin ummi, tana wani irin bugun ofar kamar za ta hau iskokai."

"Noor ta fito ta ce ""Maama mawabta fa suna jin ki, kina ta Waga murya"""

"Banza ta yi wa noor, ta cigaba da bugun ofar Wakin ummi, tana Wura mata ashar kamar bamagujiya."

"Ummi kuma wani irin tsoro ya kamata, ta kasa buWewa tsoro take ji, ba ta san me faridan za ta iya yi mata ba idan ta"

buWe.

"Sai da farida ta ji arar motar dr. Sannan ta saurara da bugun tana huci, dr. ya araso ya tarar da su a tsaitsaye, ya"

"ce ""Lafiya kuwa?"""

"Farida ta ce ""Ina fa lafiya? wallahi na gaji, wai ba wurin uwarta ka kaita ba, meye na dawo da ita gidan nan, to"

"wallaahi barin gidan nan za ta yi, ko a kan bola uwarta ta take, ta je su arata"""

"Dr. Ya ce ""Wai meyafaru ne?"""

"""Sai ka yi magana ta buWe ofar Wakin ka tambayeta ka ji, tun da kai ka isa da ita, ni tana ganin sa'arta ce"""

"Dr. Ya bubbuga ofar Wakin ummi ya ce ""Mamana ni ne buWe ofar"""

"Cikin tsoro da fargaba ummi ta buWe ofar, kallo Waya yayi mata ya san a tsorace take."

"""Meyake faruwa?"" Ya sake tambaya."

"""Dole ka ce meyake faruwa tun da ta riga ta raina ni, wallahi ba zan cigaba da zama da yarinyar nan ba, ka mayar da"

"ita wurin uwarta wallahi ba zan cigaba da zama da ita ba"""

"Cikin zafin rai ya ce ""Dan Allah ki nutsu ki yi mini bayani, ummi ba ta taSa yin haka ba, me ki ka yi mata?"""

"Cikin takaici farida ta ce ""Au tambayata ma ka ke yi me na yi mata?"""

"""Dr. Maama ce fa ta aika anty kausar, wai ace ummi ta zo tayi girki alhalin yaya raihan ya zo, aikuwa ya ce ba za ta zo"

"ba, anty kausar ta je ta yi girkin, ko su kwana da yunwa"""

"Gaba Waya suka tsaya suna kallon noor, da ke wassafa abun da aka yi."

"Ummi ta yi saurin cewa ""Dan Allah anty ki yi hauri, wallahi ba ni na faWa ba, kuma tsoron abun da ya faru da rashin"

"sanin abun da zan ce miki ya sa na rufe ofar, kunya ma nake ji, dan girman Allah ki yi hauri"""

"Dr. Ya ce ""Ummi wuce ki je ki kwanta, Allah ya yi miki albarka"""

"Ya kalli Farida ya ce ""Ai gara da ya nuna miki Wan zamani ne shi, kuma gaskiya ya faWa miki, idan ba zaku girka ba ku"

"zauna haka, dan ba baiwar ku ba ce ba, banda zubar da kai da son nunawa duniya rashin sanin ciwon kanki, su aanki haka ki ke yi musu, shikenan yarinyar nan babu damar ta huta, har a gaban mijin da ta aura sai kin yi yinurin tozarta ta? Meye na wani ta zo ta yi girki, a bari ta dawo mana"""

Babu kunyar idon aansu farida ta din ga zuba wa dr. Rashin mutunci a gaban yaransa.

Yayi oarin danne zuciyarsa ya shareta.

"Har da irarin ummi ba zata sake shigar mata kitchen ba, tun da ya fifita ummi a kan ta, sai ya ware mata kitchen Win ta ya raba musu kwana kuma."

"Sosai ummi ta yi kuka, ba kowa ya ja wannan abun ba sai raihan."

"Tun daga ranar takun saa mai zafin gaske ya shiga tsakanin ummi da farida, idan ta taho kausar ta taho, sai ta"

"bangajeta, sabon wulaanci da tozarci iri-iri."

"Farida har da irarin in dai dan ta samu mijin aure ne, ta fara take-taken iskanci, sai gidan mijin ya zame mata gida"

mafi azaba da tashin hankali.

"Ummi ta mayar da hankali a kan addu'a, tare da yainin ko da raihan zai wulaanta ta bayan, ba zai kai yadda Idris ya ci zarafinta ba, tun da shi mutum me mai ilimi."

"Can gida ma raihan Mami ta sake sako shi a gaba, duk ta in da ya motsa idonta na kansa, gashi sai cigaba da tura"

"masa safiyya take yi, Sangaren anty rakiya da safiyyan ma sun rie wuta sosai da sosai."

"Ummi kullum sai sun yi waya da mama da su yaya maryam, maryam tayi ta gaya mata shirye-shiryen biki da suke yi,"

ummi sai dai ta yi murmushi ba ta iya cewa komai saboda kunya.

"Ana tsukin wannan tashin hankalin, jami'ar bayero suka kori kausar daga makaranta, saboda rashin kawo points Win"

"da ake buata, ga Inteesar gidan miji ya ara yi mata tsanani, saboda abokiyar zamanta ta samu ciki, da mijin da danginsa duk sun juya mata baya ta amarya suke yi."

"Hakan ya saka ummi ta Wan samu sassauci, kamar yadda farida ta ce ta daina shigar mata kitchen, abinci sai ta Wan"

"sai abu ta ci, da ta ga babu sarki sai Allah idan an yi girki ba ya ciyuwa, sannan ta ce ai ita da yaranta ba bayin ummi ba ne, ita ce yakamata ta zama baiwa, tun da tana cin albarkacin su, dan haka dole ta fito ta yi musu girki su ci."

"Duk wannan abun bai damu ummi ba, dan ko a jikinta, farida ta shiga cikin tashin hankalin yadda za su sanar da dr."

An kori kausar daga makaranta.

"Wani irin kyau da shei fatar ummi ta din ga yi, tayi kyau sosai da sosai, ga wani irin amshi na mussaman da yake"

ratsata.

"Raihan daga ya dawo daga office, sai mami ta tsiri kirshe shi ta hana shi fita,wai dan kar ya je wurin ummi, abun da"

"ba ta sani ba shi ne, yana tsaka da aikin ma idan ya so ganinta sai ya ajiye yayi tafiyarsa wurinta."

"Ummi ta dage a kan cewar, raihan ba zai saka mata kuWin lefe a account ba ita tsoro take ji, yayi yayi da ita tai"

yarda.

"Hajiya Aisha ce ta din ga kiransa tana tambayar sa ya batun lefe, ya ce mata sai sun yi aure zai yi mata, yanzu akwai"

matsala.

"Hajiya Aisha ba ta takura masa a kan sai ta ji matsalar ba, ta san ta mecece dan haka ta yale shi."

"Amma ta ce masa dole ya yi wa ummi kayan fitar biki na gani na faWa, ya amince da hakan ya ce mata su ba zasu yi"

"wasu bidi'oi ba, sai an Waura aure juma'a zai yi reception da abokansa da an uwansa, ita kuma su yi taronsu Saturday a kaita."

"Lokacin biki ya cigaba da aratowa, dr. ShikaWai yake faWi tashin sa, babu mataimaki sai Allah, babu wani wanda zai"

"ba shi shawara, shi yake ta oarin playing both roles Win, ya kira raihan ya tambaye shi ya yanayin gidan da zai ajiye ummi, saboda ya san me zai saya, raihan ya ce masa kar ya takura kansa yayi iya abun da zai iya yi."

"Ummi ta sanar da dr. Abun da raihan ya ce mata a kan kayan lefe, dr. Ya ce ""Ummi, ba kayan lefen ba, zaman aure"

"mai arko dan dai kayan da zaki saka, ni zan yi miki kar ki damu"""

"Ummi ta ce ""Dama ba damuwa na yi ba, gaya maka dai kawai na yi"""

"Ya ce ""Yauwwa mamana, na san ba zaki damu ba dama, Allah ya yi miki albarka"""

Ta amsa masa da amin.

"Dr. Kallon farida kawai yake yi, dan tuni ya san an kori kausar daga makaranta, amma tai gaya masa sai gaba da take"

"yi da shi ma, a kan abun da ya faru tsakanin ta da ummi."

"Message Win da ummi da tayi tozali da shi a wayarta ne ya girgiza ta, ta duba lambar ba ta maryam ba ce ba, dan ta daina Waga kiran maryam, idan tayi mata message kuma gogewa take yi."

Ta duba lambar a Truecaller ta ga an rubuta safiyya.

"Shiryayyen zagi ne na cin mutunci da cin zarafi ta shiryowa ummi mai zafin gaske, tare da tabattar wa da ummin"

"cewa ita ce matar da aka zaSa masaya aura, dan haka ko ta aure shi tamkar zaman haya za ta yi a gidansa."

"Ran ummi yayi mummunan Saci, ta sake duba message Win, sai ga kiran wayar lambar ya shigo wayarta, kamar kar ta"

"Waga, sai kuma ta Waga ta saka a kunnenta ta yi sallama."

"""Na san zuwa yanzu kin ga message Wina ko? To kina magana da safiyya matar da raihan zai aura, tun wuri idan ki na son kanki da arziki, ki fita harkarsa, domin kuwa babarsa ba son ki take yi ba, mummuna da ke har zaki ce zaki aure"

"shi kin yi masa asiri dan mugunta, to wallahi raihan nawa ne kuma sai na aure shi, ke ban da mugunta ma kina bazawara ni kuwa budurwa ce, ba zaki haWa kanki da ni ba, mummuna kawai"" gaba Waya kalaman yarinyar ya tabattar wa da ummi yarinya ce."

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""To meye a ciki safiyya? Namiji ba mijin

49 / 74