CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   13 / 74

36K to 39K   out of 219.4K words

buta, murhu tukunya da ´ar tabarma, ina da tsofaffin labulaye, da abun da ba a rasa ba, a saka mata kowa da haka yake farawa ai, rufin asirin Wan uwanta ai na ta ne"""

"Gaba Waya suka amince a kan haka, baiwar Allah ummi sam ba ta san wainar da ake toyawa ba, tamkar ba mace mai"

"™ananan shekaru ba, ita take ta Wawainiyar aike da girkin abincin gidan bikin, ko nauyin jikinta ba ta ji, saboda tsabar sabo da wahala, ba ta san zama wuri Waya bata aikin komai ba."

"Idiris kuwa tun da aka gaya masa, hukuncin da Iya ta yanke, wanda da kanta ta gaya masa, ya kada baki ya ce ""Allah"

"ya kiyaye, uban ne zan ci da wannan ba™ar yarinyar mummuna ragowa, ni wallahi bana son ta""."

"Mahaifinsa ya ce ""Rufe mini baki, ko na mangare ka, shashasha mara hankali, kai ka isa ka yi jayayya da maganar"

"Iya? Ba kai ka janyo koma menene ba, aure ne babu fashi sai an yi shi wallahi, dan ba zamu ji kunya a idon mutane ba"""

"Iya cewa take ""Bi shi a hankali saminu, na sani ba son ta ka ke yi ba, muni kam akwai shi amma ka yi ha™uri, tun da kai ka janyo komai, mun riga mun tara mutane, idan muka ce an fasa dole za a so jin ba'asin abun da ya faru uban"

"me zamu ce musu? Ko kuma gaya musu abun da ka aikata zamu yi?""."

"Cike da iskanci, da rashin Wa'a ya ke kumbura baki yana masifar, shi fa baya son ummi, hindu yake so."

"Iya ta fusata ta ce ""Uwar hindu ka ke so ba hindu ba, Wan iska mara mutunci, ba gata aka yi maka ba? Ka je ka yi"

"abun da ka ke ganin zai fishsheka"""

"Suka tafi suka bar shi, yana wani irin huci da takaici, yarinyar da aka gama lalubewa, wanda yana da tabbacin ba"

"shikaWai yake yi mata ba, ga ba™i ga muni, ace ita zai aura dan an raina masa hankali, ga hindunsa ´ar fara mai kyau, ace wai ya auri ummi, za ta ci ubanta kuwa, da ™afarta zata gudu."

"Magaji ne ya shiga Wakin su da kayansa da ya karSo daga guga, ya kalli idiris ya cika yayi fam, yake ta tsaki da ™anan"

maganganu.

"""Gunagunin me ka ke yi haka ne?"""

"""Ba dole in yi gunaguni ba, saboda an tsane ni, za a cuce ni a kassara rayuwata da ta yaran da zan haifa"""

"""Wai ka da waye ne? Me kuma aka yi maka?"""

"""Iya mana"" ya faWa a fusace."

"""Too iya kuma? Duk kusancin naku, yau a ganku a rana?"""

"""Ba wani kusanci, za a zalunce ni, wai dan an fasa aurena da hindu, wai sai an Waura mini aure da wannan buranyar yarinyar, mummuna wai ni za a aurawa ummi, wai ba zasu ji kunya ba, wannan jakar yarinya mai kama da mayu, ita"

"fa iyan da kanta take faWar ba™in halin uwarta, kuma za a li™a mini"""

"Sakin kayan hashim yayi, bakinsa na rawa ya ce ""Wace ummin?"""

"Idiris yayi masa mugun kallo ya ce ""Wace ummin ban da wannan ba™ar yarinya, da goshi kamar tsinin jirgi,"

"mummuna ido kamar na kyanwa wallahi ni an cuce ni, kuma wallahi ko an yi auren sakinta zan yi"""

"Bai bi ta kan kayan ba, ya fita da sauri, ya nufi sashin mahaifiyar su, wanda nan ma ya Wau harama da mutane, uwar"

"Wakin mahaifiyarsu ya shiga, ya tarar da ita tana ™irga kuWi."

"'yaya"" ya kira sunanta."

"Ta kalleshi ta ce ""Ya aka yi?"""

"""Wai da gaske Idris ummi, za a aura masa?""."

"Ta ce ""Mhmm nima haka na ji"""

"""Amma yaya meyasa?"""

"""Kafi kowa sanin ai abun da ya aikata, Iya ce ta kawo wannan shawarar, mu ma rufin asirinmu ne ai"""

"Kamar Hashim zai yi kuka ya ce ""Amma yaya kin san yadda Idris yake da yarinyar nan, gata yarinya ™arama,a haka zaku bari ayi auren nan?"""

"""To ni na isa in hana ne? Kai ka san babu mai ja da maganar Iya ai ko?"""

"Bai sake cewa komai ba ya fita, ya nufi sashin iya, a ™ofar Wakinta ta hange shi, yana tsaye yana kallonta, fuskarsa"

babu walwala.

"Cikin azama ta fito, dan kar magajin ya faWi wata maganar banzar, a cikin mutane ya tona musu asiri."

"Ta ce ""Menene?"""

"""Iya wai kin ce a aurawa idiris ummi, saboda an fasa auren sa?"""

"""Eh sai yaya?"""

"""Amma Iya kin san ba son ummi yake yi ba..."

"Ta katse shi ta hanyar cewa ""To ina ruwanka, ku yaran zamani ku kuka san wata soyyaya, mu duk bamu santa ba,"

"idan ya aureta ko daga baya ya saketa, ba shikenan ba in dai asirin ya rufu, ai ba ana nufin yayi ta zama da ita bane ba din-din"""

"Galala yake kallon Iya, idan dai-dai ya ji, kamar ta ce ko daga baya ya saketa, wato rufin asirin kawai suke nema, ko"

da hakan yana nufin tarwatsa rayuwar marainiyar.

"""Amma iya"""

"""Kai rufe mini baki, bana son ™auli da ba'adin banza, sai in ci maka mutunci yanzun nan, fice ka bani wuri"" zuciyarsa"

na wani irin tafasa ya bar sashin na iya.

"Shikenan saboda ummi bata da gata kowa ya goyi bayan Idris, ummi ko ´ar tsintuwa ce, ya ci ta ci albarkacin ita ma"

"Wan adam ce a kula rayuwarta, balle ita ma cikakkiyar ´a ce a gidan, yadda idiris yake cika yana batsewa yana masifa, ka sam babu Allah a ransa kuma babu abun da ba zai iya yi ba."

"Suka cigaba da shiri, sai washegari da safe, Iya ta kira ummi, da ta sha uban wanke-wanke."

"Ta hura wutar kunu, ™anwar Iya nata yabonta tana cewa taje ta huta."

"Iya ta kira Ummi, ta kalleta ta ce ""Ki je ki duba a tsummokaranki masu kyau ki wanke su, an fasa auren Idris da ke za"

"a Waura, ki wanke kayan da zaki tafi da su, idan ya so daga baya a Winka wasu daga kayan auren da aka dawo da su a kai miki, atamfarki da na saya miki ki sakata gobe Waurin aure"""

"Sai da numfashin ummi ya kusa Waukewa, na wucin gadi, ta haWiye wani irin yawu da taji tamkar tana haWiye wuta ta"

"ce ""Iy..Iya aure kuma?"""

"""Kurma ce ke ba ki ji me na ce ba?"""

"Karon farko da ummi tayi yin™urin yin musu da Iya ta ce ""Iya makarantar fa? Kuma yaya idiris dukana yake yi, dan Allah kar ayi mini aure da shi, ko da wa aka yi mini auren na yarda amma dan Allah ban da yaya Idris, wallahi dukana"

"zai yi"""

"""Ke dalla rufawa mutane baki, ba taimakonki ma za ayi ba, da wannan munin uban wa ye zai aureki ya zauna da ke?"

"Ai idiris taimaka miki zai yi, kamata yayi ki yi mana godiya, idan ma bai zauna da ke ba, ai an samu asiri ya rufu, da mu da ku baki Waya, ita dauWar gora ai ciki ka sha ta, ki je ki tsami kayanki ki wanke"""

"Kuka ne ya ™wacewa ummi, ta juya ta tafi Wakinta, ta kalli viva da take zuba kaya a ciki, ina wasu kaya ma suka banda"

"tarkacen tsummokara, kuka kawai take tare da tabattarwa da kanta kashinta ya bushe."

"Karo na farko da ba ta taSa neman taimakon kowa, wurin gaya wa wani matsalar ta ko damuwarta ba, amma ta fito cikin tashin hankali, ta tunkari sashin su Hashim tana nemansa, da ta rasa shi a gidan, ta fita waje a can ta samo shi"

"wata majalissa da suke zama, ba kowa a wurin sai shi."

"Ya mi™e tsaye ya taro ta, jikinsa ya bashi wata™ila ummi ta samu labari, cikin dakiya ya ce ""Ummi lafiya?"""

"""Yaya magaji"""

"""Na'am Ummi"""

"""Yaya magaji, wai iya ta ce ni yaya Idris zai aura?"" ta ri™o hannunsa ta ce ""Dan Allah mu je ka bata ha™uri, dukana zai"

"din ga yi, ya ce ya tsane ni a rayuwarsa dan Allah mu je ka bawa iya ha™uri, dan Allah kar a aura mini shi""."

"Hawaye take tsiyayarwa daga idonta, kamar an kunna famfo."

"""Ummi ki yi ha™uri, ™addararki ce a haka, na yi iya yi na, sun ™i fahimta ta, ki yi ha™uri"""

"Ummi ta Wora hannu a ka ta ce ""Shikenan na shiga uku, wallahi kasheni zai yi da duka, Innalillahi wa Innalillahi"

"raji'un, na shiga uku"" tayi maganar jikinta har rawa yake yi saboda tashin hankali da kiWimewa."

"""Ki yi ha™uri ummi, ki cigaba da addu'a, babu abun da ya gagari Allah, idiris bai isa yayi miki abun da Allah bai yi miki"

"ba"""

"Kasa magana tayi, sai kuka tana jin yadda fargaba da tsoron idiris ke ™ara shigar ta."

"Muryar Hashim ta ji ya na cewa ""Ki tafi gida, kar ki su yi ta nemanki, ki ja wa kan ki matsala"""

"Ummi ta jinjina kai, ta tafi hannunta a tana zubar da hawaye, gaba ta yi ta bar cikin gari, ta samu wani wuri tayi"

"zamanta, ta din ga kuka, idanuwanta suka haye suka kumbura sosai da sosai."

"Har azahar ta yi bata da niyyar tashi, sai da rana ta take sosai da sosai, sannan ta tashi ta tafi gida, daga nesa take"

"hangen gidan, gabanta ya sake faWuwa, tayi kwana ta tafi gidansu na'ima."

"Maman na'ima ta tarar a tsakar gida tana girki, ta na yi mata magana, amma ba ta iya tankawa ba, kawai ta shige"

cikin Waki ta kwanta.

"""Ummi ko ba lafiya ne?"""

"Ummi ta girgiza mata kai, kanta na yi mata wani irin ciwo, ta hau bacci."

"³an biki suka din ga tambayar Iya, ba za aje gidan su amarya kamu da suaran al'adu ba?"

"Iya ta ce musu ba sai an je ba, gidan su amaryar malamai ne, ba sa gabatar da al'adun aure, sai Waurin aure da tariya kawai."

"Iya bata farga Ummi ba ta nan ba sai la'asar, hankalinta ya tashi aka shiga nemanta, nan da nan Iya ta kawowa ranta"

"ko guduwa ummi ta yi, to ta gudu ta je ina?"

"Aka din ga nemanta, har tasha aka je, amma aka ce ba a ga ummi ba."

"Hashim hankalinsa ya tashi sosai da sosai, saboda shi ya yi wa ummi ganin ™arshe, dan sai da iya ta rutsa shi tana"

"tuhumarsa a kan ko shi ne yayi wani abu, ya Soye ummi ko makamancin haka."

"Ummi kuwa bayan ta tashi, tayi salla, maman na'ima ta bata abinci, ta ci kaWan kanta na cigaba da sara mata."

"Sai dai ™ememe ta ™i yi wa maman su na'ima magana, balle ta gaya mata abun da yake faruwa."

"Har aka yi sallar magariba tana gidan, tayi sallar magariba, sannan ta cewa maman ta tafi."

"Ko da ta shiga gida, da yawan an watse, an tafi yawon nemanta, dan haka kai tsaye ta tafi Wakinta, duk an baje itace a Wakin, ta tutture su ta kwanta a kan buhunta."

"Iya ta dawo afujajan, saboda tashin hankali, ta din ga tsinewa ummi, da mariya tare da aibata mariya da cewa duk"

ba™in halinta ne yake gudanawa a jinin Ummi.

"Ummi na jiyo ta, tana jin wani abu mai Waci ya tsaya mata a ™irjinta, da ta kasa haWiyewa, ta sake ™udindinewa tana"

"kuka, tana wata irin ajiyar zuciya mai ban tsoro."

"""Laaa, ummi, nan ki ka zo ki ka kwanta ana ta neman ki?"" Matar tayi maganar tana haske ummi da fitila."

"Iya ta ce ""Wace ummin? A ina?"""

"""Gata a nan a kwance"""

"Iya ta ™arasa ta le™a, ta ga ummi ta dun™ule wuri guda."

"""Shegiya matsiyaciyar yarinya, ina ki ka tafi ki ka tayar mini da hankali?"""

"Ummi ta tashi zaune, amma ta kasa magana, ta sunkuyar da kanta ™asa."

"""Ba magana nake yi miki ba, sai na zo na hau ruwan cikinki? Wurin wani Wan iskan ki ka je? Wurin maza ki ka tafi"

"ko?"""

Ummi ta yi shiru tana tunanin ta je wurin maza tayi me?.

"""Dan ubanki tun safe, da yake ba mutunci ne da ke ba, ki ka saka ™afa ki ka fice, ba zaki gaya mini in da ki ka tafi ba,"

"tsinanniya ´ar matsiyata"" salati wasu suka din ga yi, suna hana Iya tsinewa Ummi."

"""Ku rabu da ni, ba ku san mugun halin yarinyar nan ba, ri™onta kawai nake yi, ba™in cikinta ya kusa kasheni, ku kalli"

"ina yi mata magana ta yi mini banza, balle in san in da ta tafi, kuna ji ina tambayarta tayi shiru""."

"Hawaye wani na bin wani a fuskar ummi, amma ta kasa magana, kawai iya ta rarumi itace, ta sauke mata shi a"

"kafaWarta, gantsarewa tayi saboda zafi da ciwo, amma ta kasa guduwa, aikuwa ta cigaba da kwaWa mata duk in da ta samu, da ™yar ´an biki aka hanata."

"Wata ´ar yayar Iya ta ce ""Haba Iya, yanzu wannan ´ar yarinyar da baki ki goya ba a bayanki, ki ke rafkawa wannan"

"itacen, wannan ai mugunta ce. Ni tun da na zo gidan nan, wallahi ban ga yarinyar nan tayi wani abun ashsha ba""."

"""Bar ni marka da hatsabibiyar yarinyar nan, ba™in cikin uwarta bai kasheni ba, na ta zai kasheni, ni na fara tunanin"

"ko dai ba jinina ba ce, dan kaf zuriyarmu babu wannan munin kamar ba™ar buranya""."

"Aka yi ta bawa Iya ha™uri, ummi kuwa tayi mursisi ta kwanta, ta cigaba da kuka, tana jin kamar bayanta ya karye."

"˜ai™ayin nan ne ya cigaba ta taso mata, duk yadda ta so ta daure, kasawa tayi, ta din ga soshe-soshe, kamar za ta"

zaee.

"Da aka yi sallar magariba, ta tafi banWaki tayi fitsari, ba tare da wurin ya tsane ba, ta tashi ta fito da ji™a™™en wando,"

"aikuwa ™ai™ayi ya sake tasowa, ta kasa zaune ta kasa tsaye, ganin wurin da duhu, ya sanya ta kai hannu ta fara sosawa, wanda har ta shagala saboda azabar zafi da ™ai™ayi."

"""Ai dama na faWa, na faWa wurin maza ki ke zuwa ko ummi, wurin maza ki ka je tun safe ba kya nan"" zabura ummi"

"tayi, ta girgiza mata kai, saboda yadda Iya ta haske ta da fitila."

"""Uban me ya kai hannunki gabanki, ki na soshe-soshe a duhuwa? Na faWa wurin maza ki ke zuwa, kina sakarci, an ™i"

"yadda, na ce ayi miki aure, sun ce kin yi ™an™anta, yanzu meye Wannan?"" rasa amsar da zata bata tayi, Iya ta din ga yi mata kwarmato, a cikin mutane da duk wasu kalaman cin mutunci da muzantawa, kunya ba™in ciki duk suka cika zuciyar ummi."

"Saboda azaba a zaune ta yi salla, da ta motsa sai ta ji kamar ana yayyanka naman gabanta da reza, saboda wurin duk"

ya kwailaye.

"Ummi haka tayi kwanan ba™in ciki, ta rasa yadda za ta yi, saboda abubuwa kashi-kashi, da wasu ma ko sanin kan su"

"ma ba ta yi ba, da yawa wasu daga maganganun Iyan ba ta san in da suka dosa ba, amma abun da ta fahimta kawai shi ne, ta san cin mutunci ne maganganun Iyan, uwa uba kamata da ta yi tana susa take yi mata kwarmato, da cewa tana zuwa wurin maza, to ta je ta yi me?."

"Hashim kasa bacci yayi, tsananin tausayin ummi na cin zuciyarsa, mussaman yadda ya ji Idiris ya na alwashin cin"

"mutuncin ummi, da kuma azabtar da ita, da duk iya ™arfin sa."

"Duk yadda ya so yi wa idiris nasiha, yayi mursisi ya™i ganewa, ya din ga kumfar baki tare da muzantar halittar ummi."

"Bayan sallar asuba, Ummi ba ta fito ba, sai da Iya ta zo ta sakata a gaba, aka ce tayi wanka, da yawa sai a lokacin"

suka san cewa wai Ummi ce amarya.

"Da yawa akwai magana a bakin mutane, sai da ana jin tsoron Iya, babu wanda zai iya tofawa."

"Sai a lokacin Iya ta bata sabon kaya ta saka, ta nemi wuri ta zauna kamar gunki, kan nan a ™asa tana aikin kuka."

"³an uwan Iya suka din ga tambayar, ina dangin mariya, duk ba su zo ba?Iya ta ce ""Ai auren ne ba shiri, wancan"

"Yarinyar iyayenta sun raina ™o™arin idris, shiyasa aka fasa auren na ce ya auri ummi, ™ara zumunci, dan haka daga baya zasu zo""."

"˜anwar babar idiris ta ce ""Amma idiris yayi jihadi, na ji kin ce yarinyar ba ta ji, kina i™irarin tana zuwa wurin maza""."

"Kowa ya din ga faWar albarkacin bakinsa, a kan auren, wasu suka din ga cewa idiris ya samu yarinya ™arama mai nutsuwa da ™o™arin aiki, wasu kuma sun hau maganar Iya sun zauna, suna yi wa ummi hukunci da shi."

"Da azahar aka Waurawa ummi aure da Idris, a kan sadaki naira dubu takwas, mutane aka din ga yi wa ummi nasiha, ana ta cewa ta yi ha™uri, aure Wan ha™uri ne."

"Abun da ummi ta kawo a ranta shi ne, ashe sun san halinsa dukanta zai din ga yi, amma aka aura mata shi."

"Cikin matsanancin tashin hankali, babar na'ima ta shigo gidan, dan tabattar idan da gaske ummi aka yi wa aure,"

"aikuwa ta samu dahir, an riga an Waura aure ma."

"Galibi ma™wabtan su, sun girgiza da jin wai ummi aka yi wa aure, ummin da guda nawa take, da kuma mutum kamar"

"idris, da ba wanda bai san shi a fagen iya rashin mutunci ba."

"Tsohuwar katifar ce dai da tabarma, katifar tsirarta, babu ko zani, gefenta duk Sera yayi kalaci da ita, domin kuwa"

"tsohuwar katifa ce, a gidan dillalai aka sayo ta, aka sakawa ummi a Waki, sai tsofaffin labulaye na Iya, labulayen nan sun sha jiki, dan ita ma kwancensu aka bata, daga baya ta samu wasu ta cire su, kitchen daga tukunya babba da ™arama, sai ´an tasoshi, da kofunan silba kamar bazawarar ™auye."

"Bayan sallar magariba, aka bata wasu kayan, ta saka, aka tafi kai ta. Da ™afafuwan ta, har gidan Idris!."

Ayshercool

08081012143

*CUTARWA!*

*BRIGHT PENS (FREE BATCH)*

"Mafaka gidan ™amshi, na da kyakywan albishir ga amare uwar gida, har ma da ´an mata masu burin zama gaba"

"gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daWi da ™amshi."

"Mafaka gidan ™amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche

Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

P11

"Haka a ka kai ummi, mata suka gama surutansu, wasu daga cikin ma™wabta da suka san irin rayuwar da ummi take yi, suka din ga tsinewa iya, mussaman ganin Wakin da aka kai budurwa, da tsohuwar katifa, ko zanin gado babu."

"Aka din ga ™ananun maganganu, sai dai babu wanda ya isa ya iya tunkarar iyan, ya gaya mata hakan, saboda iya"

"bala'inta da tashin

13 / 74