CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   50 / 74

147K to 150K   out of 219.4K words

mace huWu bane ba? Sai ya auremu duka mu yi"

"zamanmu, da matar so da matar shige, sai a cika bakin bazawara da budurwa, ai ni bani da damuwa ki tambaye shi ki ji, lafiya alau zamu zauna da ke, in dai wannan alfarmar ki ke nema, na yi miki anwata Allah ya bamu zaman lafiya"""

"Ta katse kiran irjinta na bugawa da sauri-sauri, dan ba ta tunanin daga uruciyarta zuwa yanzu, ta taSa tsaya wa ta"

mayar wa da wani martani ba.

"asan zuciyarta kuma wani irin tafasa yake yi mata, da tuna yadda take ce mata wai ita ce matar da aka zaSa masa,"

"lallai akwai aiki a gabanta kamar yadda yake gaya mata, to meyasa bai gaya mini ba?' ta tambayi kanta."

"Kiran Safiyya ne ya cigaba da shigowa, amma tayi banza ta i kula wayar, har magariba tayi ranta a Sace yake, da ta"

tuna maganganun Safiyya sai wani irin haushi ya kama ta.

"Tana kallon kiran raihan da ta yi saving lambar da MD, amma ta yi burus da shi, tai Waga kiran."

"Abun ya bashi mamaki, dan haka da safe ya zo har gidan, ya duba ko bata da lafiya ne."

"Amma ya ga ta fito da shirinta na zuwa aiki, har ya fara murmushi, kawai ya ga ta yi gaba, ba ta nufo in da yake ba,"

"kan ya bita ga shige lunguna, ta Sulla titi ta haye napep ta yi tafiyar ta."

"Nan da nan raihan ya kiWime, ya fara tunanin laifin me yayi mata? Da take share shi haka? Ya rigata isa wurin aikin na ta, ya tarar mai gadi ya buWe wurin yayi shara."

"Ya shiga ya zauna, yana jiran isowarta, da ta iso Win ma, tana kallonsa ta ajiye jakarta ta shiga hidimomin ta, kallon ta"

"kawai yake yi, ya zuba mata ido yana son gano meyake damunta, ko me yayi mata, amma ya kasa gano komai."

"Ana ta kirnaa a waya, ana jiransa amma yana zaune yana jiran ummi ta gama jan ajin ta saurare shi."

"Shi yadda ta share shin, take abubuwan ta ma, burge shi yayi, da alama fushi take yi."

"Ga wani irin kyau da ta yi kamar ya sace ya ya gudu, ta yi kyau sosai da sosai, ta Wan washe sai shei fatarta take yi."

"Ta zo ta zauna, ta kunna computer ta, za ta fara aiki, ya zuba mata ido, duk da a takure take da kallon, amma ta wani"

maze.

"Dukan teburin yayi da Wan arfi, sai da ta razana, ya ce ""Yaushe zaki saurare ni ne?"""

"""Ba rana ta bashi amsa tana harararsa"" a ransa ya ce ""Wow, ta fara iya tsiwa"""

"Ya kwantar da murya ya ce ""Ayi hauri dan Allah, laifin me na yi ne? Kina kallona har ki ka share ni ki ka yi tafiyarki?"""

"""Ai na zata Satan kai ka yi ai, gidansu Safiyya zaka je"""

"Wani irin shock ya ji da abun da ta faWa, wani irin shu'umin kallo yayi mata, sannan ya ce ""Wacece Safiyya kuma?"""

"""Ka fi ni sani ai, idan ka san an haWaka da wata a gidanku, ni me zaka yi mini?"""

"""Ke a ina ki ka santa?"""

"A Wan ule ta ce ""Wace irin tambaya ce wannan? Kirana ta yi a waya"" tayi maganar tana tura masa wayarta."

"Ya Wauki wayar yana dubawa, kawai ya kwashe da dariya."

"Ta zuba masa ido tana kallon sa, ya ce ""Kina da hauri da kawaici a kan komai, amma banda kishi kenan? Aishikenan gaskiya ne Safiyya ita ce wadda ake son haWa ni da ita, ni kuma ke nake so, shiyasa na ce miki akwai alubale, ko ba"

"komai safiyya ta saka na gane in da ki ka dosa, yanzu zaSi ya rage naki sweetheart, ki kula da ni sosai kar Safiyya ta wace miki ni, kin san zuciya na son mai kyautata mata, ke kin ce ba kya so na, safiyya kuma tana so na, ki zage damtse kar ki bari a wace ni, i so much love you baby"""

"aga ido tayi ta kalleshi, ya ga kamar hawaye ne yake shirin taruwa a idon ummi, ya tashi tsaye ya ce ""Bari in tafi"

"wurin safiyyan, tun da ita take so na, na san zata yi mini, idan kin tashi ki kirani"""

"""Idan ka je kar ka dawo, a Waura muku aure yau"""

"Gwalo yayi mata ya ce ""Ki gama iyayin da tsiwar, raihan Win dai ki ke so""."

Ayshercool

08081012143

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu Abduljalal"

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki

Muna turara

Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

36

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

AFUWAN BAN YI EDITING BA

36

"Ya fice daga shagon yana murmushi, ta iya Soye fushinta da damuwa, amma ta gaza Soye kishinta."

"Yana tui yana tuno fuskarta, wai har da yin fushi saboda shi, fushi sosai kishinta ya fito."

"Ya shafi gemunsa ya ce ""Ina sonki sosai salma, in sha Allah idan na aureki ba zaki sake yin kukan damuwar rashin"

"wani abu ba"""

"Ummi kuwa, tayi shiru tana tunani, tare da ganin kamar tayi wauta raihan ya gano tana kishinsa, tayi guntun tsaki za"

"ta cigaba da aiki, kawai sai Safiyya ta faWo mata."

"Sai gabanta ya faWi, gaskiya ne akwai banbanci tsakanin budurwa da bazawara, amma ita babu abun da ya taSa haWa"

"ta da Idiris har suka rabu, a take kuma tunaninta ya sauya da tunanin kar matsalar da ta faru da ita a farko ta sake faruwa da ita."

"Tayi shiru tana tunani menene mafita? Ita ba awaye ba, mamanta kuma ba lafiya ba su yaya maryam kuma ba"

"sabawa suka yi ba, ko da sun saba ma, ba zata iya gaya musu wannan lamarin ba."

"Ta din ga sae-sae a ranta, ta tuna duk da tsanar da Idiris yayi mata, larurar nan ta ara taka muhimmiyar rawa,"

"wurin kashe mata aure, dan da ya samu abun da yake so, da sai ya gama moreta kan ya saketa, ta tuna yadda ya din ga oarin haike mata tana yarinya, take ta kawar da tunanin, dan a duk lokacin da ta tuna har kuka take yi, yadda Idris Win yake lalubeta, ba ta jin a duniya ko zata yafewa kowa za ta iya yafewa Idiris, ba ta rie CUTARWA! idan an yi mata amma cutarwa irin ta iya da Idiris ba zasu goge a tarihin rayuwarta ba cikin saui."

"Ta cigaba da tunani a irin wa'azin da take bibiya, mussman na malamai daban-daban da sauran shirye-shiryen"

"gidajen rediyo, domin kasancewar ta ar jarida, ya sanya tana yawan sauraren Radio, da bibiyar labarai, ta fuskanci cewa duk soyayyar da namiji yake yi wa mace, idan aka samu naasu akwai matsala, ila ba lallai raihan ya jure ba ya auro safiyya su juya mata baya, kamar yadda aka yi wa inteesar."

"Sai kuma kawai ta ga abun banbarakwai, wai ace raihan ya aureta shi ne mijinta, ta haWa shimfiWa da shi, goWai-goWai"

"da ita, kawai ta ji wata kunya ta sake kamata."

"A arshe ta yanke shawarar yin haWin da malamar asibitin nan ta taSa bata, na kanumfari, citta, namijin goro da tafarnuwa, tun da maganin sanyi ne sosai."

"Aikin ma dai ta kasa mayar da hankali a kansa sosai, sai sae-sae, rayuwar aure rayuwa ce da ke buatar a zaunar da mace a karanta mata darussa daban-daban, ba kuma wai sai lokacin da aka kawo kuWin aure aka saka mata rana"

"ba, yakamata mace ta san wasu abubuwan, amma ummi ba ta da wani da zai zauna da ita ya buWa mata, duk da daga ita har mijin nata ba wani mai yawan shekaru sosai."

***

"Yaya maryam ta kira dr. A waya,suna yi masa tunin ya kawo musu ummi, suka cigaba da shirye shiryen su na al'ada, ga mariya ma duk ta ishesu, har da koke-koke a kan a dawo da ummi."

"Ya ce mata so yake arshen wata, tayi sallama da wurin aiki ya rage saura wata biyun sai ta dawo."

"Ya gaya musu yadda aka tsara bikin, ta ce a matsayin su na dangin uwa, zasu gabatar da nasu bukukuwan a nan"

"maiduguri, sai su taho da ummin kano, suma su yi nasu."

"""Amma ina ganin kar Wawainiya tayi muku yawa, ba sai kun yi ba, ku bari duk ayi a kanon"""

"Ta ce ""Haba baban ummi, ar mariyar waya Waya tal mu kasa bajinta a bikinta, a'a ka bari zamu yi mata bikk na gani"

"na faWa, sai mu taho da ita, da mu da abun da Allah ya yassare mana"""

"Ya ce ""To shikenan, in sha Allah zan kawota da kaina, amma saura sati biyu biki, zan zo na kaita gagarawa, ta je ta yi"

"musu sallama, ta kuma basu katin bikinta"""

"Yaya maryam ko sunan garin ba ta aunar ji, balle wani abu da zai sake haWa su da garin, ta kasa jurewa ta ce ""Amma"

"ba a iya aika musu ba, dole sai ta je"""

"Dr. Ya ce ""Na san abun da yake cikin zukatanku, amma ba a canzawa tuwo suna, dangin mahaifinta ne dole ku yi"

"hauri"""

"Ta ce ""To shikenan, Allah ya kaimu arshen watan, sai kun zo Win"""

Ya amsa mata da Amin.

"Raihan daga shi sai Hajiya da kuma Hajiya Aisha suke ta shirin bikin, sai Alhajin sa, tausayin Wawainiyar da yake ta yi, ya sanya Salim Wan shiga lamarin, yake taimaka masa da shawarwari, dan shi abokansa duk sun yi aure, raihan kuwa"

age mate Win sa wasu ma ba su kammala makaranta ba.

"Saura watanni biyu bikin ummi, dr. Ya ce ta haWa kayanta, zata tafi maiduguri kamar yadda ya yi alawari."

"Ummi murna kamar ta taka rawa, dan dama jin ta take yi a matse a gidan nan, farida ta sakata a gaba da masifa iri-"

iri.

"Ta rubuta takarda ta kai wa manager na barin aiki, manager kamar yayi kuka, saboda sun saba da ummi sosai da"

"sosai, kuma suna jin daWin aikinta, ba yuya babu ganin ido komai na ta tsakani da Allah, sai dai sun yi mata fatan alkhairi sosai da jin ummi za ta yi aure."

"Tana ta shirin tafiya maiduguri, raihan ya kirata a waya, ya ce mata manager yana nemanta, tayi mamakin yadda aka"

"yi manager bai kirata ba, ya kira raihan, kai ka ce shi ma ma'aikacin su ne."

"Ko da suka je, manager ya ce yayansa ne yake son ganin ummi, su Wan jira shi zai zo. Manager sai cewa yake"

"""Shikenan tayi aurenta ta huta da nacinka, ko gidan nata zaka din ga bin ta kana takura mata?"""

"Raihan yayi wani irin murmushi ya ce akwai wanda ya isa ya raba ni da ummina ne? Kullum ina gidanta, ko kuma ka"

"bani anwarka na aura a haWa mu biyu"""

"Manager ya harare shi ya ce ""Aikuwa da mijinta ya zaneka saboda hayyatarka, in baka anwata kai wa zai maka aure yanzu? Raihan da kana ganin ka fi ni girma gani ka ke kai wani babba ne ko? In sake jin ka yi maganar auren nan, sai"

"na zaneka"""

"Wata irin kunya ta kama ummi, ta san da kunya idan ya bayyana raihan za ta aura, dan manager ya Wauka kawai Wan uwanta ne, irin sako da sakon nan."

"Raihan kuwa ya din ga dariya, ya ce ""Zan baka mamaki kwanan nan"""

"Shugaban wurin ne ya yi sallama, da yaransa suka amsa masa, ya samu wuri ya zauna suka gaggaisa, ya Wan yi musu raha kasancewar sa mutum mai barkwanci."

"Ya ce ""Ummi yanzu haka zaki tafi ki barmu, mijin ba zai bari ki cigaba da zuwar mana ba?"" Ummi ta sunkuyar da kai"

"tana wasa da yatsunta. Raihan ya zuba mata ido ya ji me za ta ce, amma tayi shiru."

"Ya yi ta yi wa ummi nasiha a kan zaman aure, ba tare da sanin da angon a wurin ba, sai dai raihan ya fara jin haushin"

"yadda manager ya tsare ummi da ido, yana yi mata faWan kamar mai rarrashinta."

"Bayan sun gama ya ce ya bawa ummi kyautar sabon fridge babba, da kuWi dubu hamsin da certificate na karramawa"

"saboda gaskiya da rion amana, da kuma oarin da tayi wurin cigaban wurin."

"Raihan cikin girmamawa ya ce ""Masha Allah, mun gode sosai da sosai, Ubangiji Allah ya saka da alkhairi, ya sa afi"

"haka"""

"Ummi ma godiyar take yi masa, ta san kuWin fridge Win nan ba kaWan ba ne ba, ga kuma kuWi da ya bata."

"Manager ya ce wa raihan ""Ka gani, hauri mai tarar da rabo, da ba ta raina 15k ba, ga rabon da ta tarar nan, ka canza hali raihan. Ko kuma tun da ta tafi kai ka zo mu baka aikin"""

"Ya harari manager ya ce ""Ba zan yi ba"""

"Har da masu kai fridge Win aka haWa ummi, masinjojin su."

"Ummi ta kira dr. Ta gaya masa, ya din ga murnda sanya albarka ya ce zai je yayi musu godiya."

"Ana gobe ummi za ta tafi maiduguri, raihan kamar yayi mata kukan ba ya son ta tafi, saboda zai daina ganinta a kai-a"

"kai, sai dai yayi mata alawarin zuwa ya gaida mama."

"Haka zalika ya tura mata kuWi a account Win ta, ya ce idan ya tashi zuwa maiduguri zai taho mata da kayan fitar biki."

"Suna zane suna hirar, wayar ummi ta fara ringing, ta Waga wayar, sai ya ga ta yi shiru tana kallon sa, amma ba ta ce"

komai ba.

"Kawai sai ya tsargu, ya karSi wayar ya saka a hansfree."

"Muryar Safiyya ya ji, tana ta zazzaga rashin mutunci, da kalaman muzantawa ga ummi."

"Jin ummi ba ta ce komai ba ya sanya safiyya cewa ""Malama ba magana nake yi miki ba?"""

"""Da raihan Win ki ke magana ba ummin ba"" hankali a tashe ta kashe wayar, tana salatin Allah ya rufa mata asiri."

"Ya kalli ummi ya ce ""Dama haka take kiranki tana ci miki mutunci ba ki gaya mini ba?"""

"Ummi ta ce ""To me zan ce, kullum sai in are a kan ara, ni ba zan iya ba tun da ka ji yanzu da kanka shikenan, dan Allah idan zaka aureta ka aureta amma ni ta daina zagina"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Ina fatan dai ba shiru ki ke yi mata ba?"""

"""Ni mu bar wannan zancen bana so"" tayi maganar tana zumSura baki, ya Wan ura mata ido, kishin ne yake"

"damunta, dan haka yayi mata shiru kawai."

"Daga wurin ummi da niyyarsa ya je gidan su safiyya, sai dai ya fasa ya tafi gida kawai."

"Ummi ta tattara muhimman kayanta, ranar tafiya ta je yi wa farida sallama, amma ta ka da baki ta ce mata Allah ya"

raka taki gona.

"Mami na ta sake maimaitawa raihan idan ya kuskura ya kashe kuWi sosai a harkar auren ummi,

50 / 74