CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   62 / 74

183K to 186K   out of 219.4K words

babu jituwa tsakanin Idris da magaji saboda ke, ashe wanda ki ke zaluntar da yawa, gashi kin zo kin sake"

"damalmala lamari"" cewar babar su Idris."

"Kawu Ilyasu ya daka mata tsawa ya ce ""Rufe mana baki, da can baki ga hakan ba sai yanzu? Uwar ta mu zaki ci wa"

"mutunci """

"""Na faWa Win, tsawon shekaru muna yi mata biyayya ashe cutar mu take yi, ™iri-™iri ta din ga muzgunawa mariya da"

"´ar ta muna ganin mu take so da ´a´anmu ashe zumuncinmu take yi wa illa tana kassaramu, ba ayi mini adalci ba"" haka gida ya kacame da hayaniya kamar za a bawa hammata iska."

4YEARS BACK (SHEKARU HUŠU DA SUKA GABATA)

"Iya ta kalli ummi ta yatsuna fuska ta ce ""Au ke yanzu a yadda ki ke Win nan, har wani zaSi ne da ke? Kin san dai"

"mutum a hayyacinsa ba zai ce zai aureki ba, dan mazan yanzu fararen mata suke so kyawawa"""

Ummi da kanta yake sunkuye ta yi shiru ba ta ce komai ba.

"""Hmm ai duk da Idris ya ce ba abun da ya taSa haWa ku, ai ba a canzawa tuwo suna, kuma Idiris Win da ki ka guda shi"

"ne rufin asirin ki, dan yadda ki ke ganin cewa an zalunceki da ki ka aure shi ai shi aka zalunta ya rufa miki asiri, tun da fanko aka kai masa, gaki fanko ga larura, duk namijin da zai aure ki ko dai a bazawara ko wadda ta zubar da mutuncinta tun a waje"" ummi ta Waga kai tana kallon iya."

"""Eh mana, ai ba ki kai budurci gidan Idris ba, tun kina shekara uku da watanni aka kawar da shi, dan an ™etare ki"""

"Gaban ummi yayi mummunar faWuwa, jikinta na tsuma ta ce ""FyaWe kenan?"""

"""˜warai fa, da ki ka fara tasawa ma ai cigaba da biye-biyenki ki ka yi, Idris shi ne wanda ya rufa miki asiri, amma an"

"buWe ki tuni, dan haka wani zaSe² ba naki bane, kuma dole a wannan karon ki sake auren Idris"""

"Ummi ta kalli iya cikin ™unar zuciya, Idris Win da ya kwatsawa duniya cewar ba budruwa ba ce ita, ga kuma ciwon"

"sanyi ya cinye ta, kenan shi tuntuni ya san an yi mata fyaWe. Sai a lokacin ta tabattar da cewa mafarkin da take yawan yi gaskiya ne."

"Tana kwance tana bacci a Waki, fitilar ™wai na ci a cikin Wakin, jin motsin wani abu ya sa ta buWe ido, ba ta iya ganin fuskar waye, ya rage hasken fitilar Wakin, daga nan ba ta iya tuna komai sai muryar iya tana cewa dauWar gora ciki ka sha ta, duk wanda ya tona wannan sirrin Allah ya isa ban yafe ba, Wan uwanta idan ba a rufa masa asiri ba, zumunci sai ya lalace."

"Ummi cikin wani irin gigitaccen kuka ta ce ""Iya dama a gaske abun ya faru, ba Idris Win ne ba dai, ina ganin abun a"

"bacci, kuma na yi biye-biye na bi wa?"""

"Iya ta yi mata wani irin mugun kallo ta ce ""Uban waye ya ce miki Idris ne? Shekara uku da rabi ki ke a duniya lokacin,"

"uban me zaki tuna?"""

"Ummi ta yi shiru sannan ta ce ""DauWar gora ciki ka sha ta, duk wanda ya tona wannan sirrin ban yafe masa ba, ba"

"haka ki ka ce ba a lokacin? Mama ta din ga kuka a lokacin da daddare, Idris ne mana iya"""

"Iya ta dafe ™irji ta ce ""An shiga uku, dama na daWe ina faWar kina da ala™a da maita, tayaya zaki tuna abun da ya faru kina shekara uku da rabi? To ba Idris bane ba magaji ne"""

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""A'a Iya Idris ne, dan haryanzu ban manta irin barazanar da yake yi mini ba, da ™o™arin sake"

"haike mini, yaya magaji ne yake ™watata"""

"""Sai kuma ki yi, Idris godiya yakamata ki yi masa, dan taimakon ki yayi"""

"Ummi ta yi kuka kamar ranta zai fita, ta ji zafi da ba™in cikin mummunan labarin da iya ta gaya mata, daga Idris Win"

"har hashim wata irin tsanarsu ta shiga ranta, amma ™asan zuciyarta ya kasa amince mata da yaya magaji zai aikata haka, ta yi ™o™ari ta din tuna alkhairin sa, hakan ya sanya yin ™o™arin Soye masa abun da yake ranta game da shi."

"Gashi babu wanda za ta tattauna Maganar da shi, dan haka ita kaWai tayi kukanta ta sha ba™in cikinta, haka zalika"

"maganganun iya ba su yi tasiri a zuciyarta ba, ta ji za ta iya yafewa Idiris zaluncin da ya yi mata ba."

"Iya ta faWa mata haka ne, saboda zafin rashin amincewa da auren Idris a karo na biyu, da kuma yadda Hashim yake ta son nuna shi yake son ya auri ummi lokacin da suka je saukar."

"Sai dai hakan bai yi tasiri a zuciyarta ta ji zata sake iya auren Idris ba, shi ne zuwan da suka yi har dr. Ya ce sai an"

nemi iznin ummi.

"Ummi ta Sata darare da dama tana kuka, tana tunanin babu wani abu mai kama da farinciki da zata samu a rayuwa."

Yana Waya daga cikin dalilin da ya sa ta ™ara tsananta gudun Raihan.

CIGABAN LABARI.

"Raihan kamar zai zare saboda neman ummi, duk iya tunaninsa yayi amma ya rasa ina ta shiga."

"Gagarawa kuwa Abdul suka kira suka sanar masa da halin da ake ciki, wai sun nemi lambar dr. Sun rasa su zo su"

"kawo musu Wauki, ummi ta kai ™arar su kotu."

"Abun ya bawa Abdul mamaki, Abdul ya tambayi ina ummin take, suka sanar masa ai ta bar gidan ba su san in da ta"

"koma ba, ya cigaba da matsawa da bincike, dan ya san ummi ba zata aikata irin wannan Wanyen aikin ba, ya kira Yaya magaji, magaji ya ce an yi haka, amma Iya ce ta kori ummi."

"Ya tambaye shi ko ya san in da ummin ta koma, ya ce masa bai sani ba."

Abdul ya tabattar da lallai an kai ummi bango da har ta fara da irin wannan hukunci mai girma.

"Kawu Saminu ya din ga nanatawa Abdul, lallai ya sanar da dr. Kan ranar da za a fara shari'ar domin, a kashe maganar."

"Abdul ya ce ""Kawu ka manta baya ™asar, babu abun da zai iya yi a kai, kuma yanzu a fara mayar da hankali a samo in"

"da take tukuna, sai a yi wa tufkar hanci, tun da in dai ba ita ta janye ™arar ba, ba zai yiwu a kashe maganar ba"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, amma wannan yarinyar an yi sheWaniyar mara mutunci, maimakon iya mu ta gaya"

"mana ta ce a raba gadonta a bata, sai ta kaimu kotu?"""

"Ummi kuwa ana gobe za ta bar gidan su Iya, ta karSi aron wayar amaryar kawu Ilyasu, ta aika nana ta sayo mata kati"

ta kira yaya magaji.

"Suka gaisa ya ce ""Ummi layi ki ka canza ne?"""

"""A'a yaya, akwai matsala ne, ina so ka taimaka mini ina gagarawa yanzu haka"""

"""Subhanallah, matsalar me kuma?"""

"Ummi ta ce ""Aurena ne ya samu matsala, can gidanmu anty farida ta ce ba zan zauna ba, nan ma Iya ta ce sai na"

"tafi"""

"Hashim ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, mutuwa auren yayi?"""

"""Eh, mamansa ce ta saka ya sake ni, ba na son zuwa maiduguri in Wora musu nauyi daga yin aurena, ga dr. Ba ya gari"""

"""Kin san menene, ni yanzu ina dutse ni da matata, ki saurara da kyau, zan yi miki kwatancen gidana, akwai mukulli a"

"ma™wabta, zan kira su su baki, ki buWe ki shiga ki zauna, ki bani account number ki in turo miki kuWi, ko zaki bu™aci wani abun, amma Abdul ya kirani ana nemanki, basu san in da ki ke ba, ai ban san kina gagarawa ba""."

"Ummi ta ce ""Dan girman Allah ko ya sake kiranka kar ka gaya wa kowa ina gagarawa, kuma ba wanda zan gayawa ina"

"gidanka, dan Allah kar ka gayawa kowa idan ku ka dawo zan yi maka bayanin komai"""

"Ya ce ""To shikenan, ki turo mini account number"""

"""Kar ka damu, akwai isashshen kuWi a hannuna""."

"Ana idar da sallar asuba, Ummi ta Webi kayanta ta bar gidan iya, sai dai ba ta bar gagarawa ba sai da ta je ta shigar da"

"™ara a kotu, sannan ta tafi gidan magaji da ba a cikin gagarawa yake ba."

"Ko da magaji ya dawo ummi ta kwashe komai ta gaya masa, sai dai ya ji zafin kora da wula™anci da Iya ta yi mata, sai"

"dai ba ta gaya masa batun kai ™ara kotu ba, dan haka da ya je gagarawa bai nuna musu ya san meyafaru ba."

"Sai dai tun da ya ji ta'asar da Iya ta aikata, ya kasa komawa gidansa, saboda damuwa da fargaba, ya kasa komawa"

"gidansa ya kalli ummi, ashe duk tsawon lokacin nan kallon da take yi masa kenan?."

"Ganin ba shi da wani zaSi, ya sanya ya koma gidan, ya tarar da ummi da matarsa suna hira."

Kamar ba™on munafiki haka yayi sallama idonsa yayi jawur.

"Ummi ta ce ""Yaya menene? Wani abun suka yi maka?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ashe kin kai ™ara kotu?"""

"Ummi ta ce ""Eh, dama ina son zan yi maka bayani, na san zaka fuskance ni"""

"Ya ™arasa gaban ummi ya zube a kan gwiwoyinsa, sai ga hawaye ya ce ""Wallahi! wallahi! wallahi ummi ban aikata abun da Iya ta gaya miki ba, bani bane ba ummi, ban taSa sanin abun da ta gaya miki ba kenan, dama da abun ki ke"

"kallona? Wallahi ummi Idris ne, nima ban san an yi ba sai lokacin da za ta yi miki auren huce takaici da shi, na nuna mata illar yin hakan, saboda kina da ™ananan shekaru kuma ba ya ™aunar ki, amma ta gaya mini ga abun da ya faru shekarun baya, aurensa shi ne rufin asirin ki, wanda a kan haka sai da ta haWa ni da babanmu kamar zai tsine mini, kuma still bayan auren da ya zo yana faWar maganganu a kan an bashi ragowa na tuna masa koma menene shi ya fara, ya je ya gaya wa Iya ta sake ci mini mutunci da barazanar na sake Waga maganar sai ta tsine mini, ina ji ina gani yayi ta yamaWiWin ragowa aka bashi ke, ga kuma larura kina da ita, ba yadda na iya, amma ko Alqur'ani aka bani zan rantse wallahi ummi bani bane ba"""

"Ummi cikin sheshshe™a ta ce ""Ka yi ha™uri yaya magaji, nima zuciyata ta daWe tana yi mini wasi-wasi a kan hakan,"

"amma ba yadda na iya tura ta kai bango, na gaji da abun da Iya take yi wa rayuwata, shiyasa na zaSi fesar da abun da yake zuciyata ko da kuwa zumuncin zai tarwatse. An cutar da ni da yawa me nayi da na cancanci haka yaya magaji?"""

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Ummi ba zan hana ki ba, ba zan dakatar da ke ba, Iya ita ta rusa duk wani tubalin soyayya da"

"™auna da tarwatsa kan iyalanta, ta hanyar fifita wasu a kan wasu saboda zunzurutun tsagwaron son zuciya da abun duniya, ta yi miki CUTARWA ma fi muni wallahi kowane mataki zaki Wauka ba ruwana, ni dai ki yafe mini wallahi bani bane ba"""

"Ummi ta share hawaye ta ce ""Ni yakamata na nemi yafiyarka yaya, amma ba zan Soye maka ba har iyayenmu dr. Kawai na cire amma suna kallon yadda rayuwata ta wula™anta cikinsu Waya da mahaifina saboda bai mutu ya bar"

"mini komai ba, aka rasa wanda zai kula da rayuwata, aishikenan"""

"Cikin sanyin jiki matar magaji ta ce ""Ummi abun da ha™uri bai bayar ba, akasin ba zai bayar ba ki yi ha™uri ki yafe"

"musu mana"""

"Ummi ta ce ""Ai da fari na yafe musun, sai na ga idan ba rayuwata ce ta ™are ba, ba za a daina cutar da ni ba. Mijina yana yawan gaya mini in tsaya da ™afata a rayuwa in fuskanci kowane irin ™alubale""."

"Yayi nisa a zurfin tunani, ya ji ana bugun ™ofar falo kamar za a karyata, babu shiri ya tashi ya je ya buWe a fusace, sai"

dai ganin Mami a tsaye ya sanya shi haWiye masifar da ya ™unso ya saukewa mai bugawar.

"""Raihan, meye haka? Amai da gudawa ka yi ne kayi wannan mummunar ramar?"" Ya girgiza mata kai tare da shigewa"

falon.

"Ta bi bayansa, tana ™are masa kallo."

"""Ya aka yi na je office ba ka je ba? Me ka ke yi a gida?""."

"""Mami ba a san fa in da Ummi take ba"""

"""Shi ne me? ˜aramar yarinya ce ita? Saboda haka ne nake ta kiranka a waya kashe wayoyinka?"""

Yayi shiru bai ce komai ba.

"""Alhaji yana nemanka, za ku yi magana a kan kai kuWin Safiyya, kuma a yau ba sai gobe ba, ka je ka ji me take bu™ata"

"na shirin biki, kuma idan ka kuskura ya san na saka ka saketa sai na yi mummunan Sata maka rai"" bai ko Waga kansa ba, balle ya tanka mata, tayi ta gama ta tafi."

Me zai yi da wata safiyya? Ya tuna yadda take yawo da wani Wagaggen mayafi tana gantsare-gantsare kamar an

"ban™are kaza, gaba Waya baya ganin kyan kowa idan ba Salmansa ba."

Bai san lokacin da ya ja wani guntun tsaki ba.

"Gaba Waya gidan yayi ™ura saboda ba ummi, ya tara wanke-wanke a kitchen, da ™yar yake iya yi. Daga baya ma sai dai ya sayo fruita ya ci duk ya zubar a wurin."

Yayi wanka ya shirya ya je gida ya samu Alhaji.

Shi kansa sai da ya tambayi raihan ko ba shi da lafiya ne? Ya ce masa lafiyarsa ™alau.

"""To kai babarka ta ce wannan juma'ar kai kuWin aure, ni ban ganka ba. Ka zo ka kawo mini kuWin, da sauran shirye-"

"shirye amma ba ka ce komai ba, na san ba so ka ke yi ba amma ka daure ka yi mata biyayya""."

"Raihan kamar zai yi kuka ya ce ""Ni fa bani da kuWi"""

"Alhaji ya ce ""Kai babban mutum, ba ka da kuWi kuma? A auren Salma ne ka ke da kuWi kenan?"" Yayi shiru."

"Alhaji ya kira mami a waya, ta zo ta same su, ya sanar mata raihan ya ce ba shi da kuWin ™ara aure a yanzu."

"Mami ta ce ""Duk dan ya kaucewa umarnina ne, ni ina da kuWin zan bashi"""

"Alhaji ya ce ""Dakata tukuna, me za a yi wa ´a ta wanda zai kwantar mata da hankali? Ba zai yiwu watanni takwas da"

"yin aure, ba dan ta gaza ta ko ina ba ace za a ™ara mata kishiya ba tare da yi mata wani abu da zai kwantar mata da hankali ba""."

"""Alhaji me kuma za ayi mata? Ta ci nata rabon ai"""

"Alhaji ya katse ta da cewa ""Da ki ka hana ayi mata lefen sai ta Sarauniyar hanya ya yi mata? Ke ma da ban bayar da"

"kayan faWar kishiya ba, duk da Hajiya na da ha™uri, da ba ki shigo ta daWin rai ba, gara ita ta daWe na aure ki? Wannan fa?. Na gargaWe ki kar ki yi abun da zaki zo ki na dana sani, amma kin ™i. Kar ku jefa yarinya a halaka ™iyayyar Wa namiji masifa ce, kin ™i ai shikenan"""

"Ta Sata fuska ta ce ""Ba wata ™iyayya, iskanci ne kawai da kuma asiri da yake Wawainiya da shi"""

"Alhaji ya kalli raihan ya yi murmushi ya ce ""Ba wani asiri, ta iya kiwo ne kawai, ke ba abun alfaharinki bane a."

"Mallake Wanki ana kula da shi, nan ya zo ana bani labarin hannunta akwai maggi, ta iya girki, nima shaida ne ta iya girki. Dan haka ko dai a samu wadda ta fita ko kai Waya da ita idan ana son zaman lafiya, amma shawara ce na bayar. Babban mutum, me zaka bawa ummi da zaka kwantar mata da hankali?"" Raihan ya ji kamar Alhaji yana shiga zuciyarsa yana karanto damuwarsa ne."

"""Alhaji ban san kan abun ba, ban san me ake bayarwa ba""."

"""Eh to, ka ga recently kun fita waje, amma wannan cikin honeymoon Winku ne, kyauta zaka yi mata ta bajinta, ka"

gane me nake nufi ai kyauta mai sunan kyauta.

"A samu dan™areriyar mota a bata, idan da hali gidan da ke ciki a bata takardunsa, ita amaryar sai a nema mata haya a wani wurin, gidan ya zamana nata ne"""

"Cikin tashin hankali mami ta zabura ta ce ""Alhaji wannan kyautar ai sai kai? Idan ya bata gidansa shi shikenan ko"

"oho? Wai meyasa kamar goya masa baya ka ke yi ya bujire mini ne?"""

"""Yanzu ya ce ba shi da kuWin aure kin ce zaki bashi, ita wannan saboda ba ´ar ki ba ce ba, kin hana a bata kyauta, ta"

"samu kwanciyar hankali, ba zan so raihan ya rabu da gidansa ba, amma muddin kina so na tsaya yadda yakamata ya"

"™ara aure, sai an yi balancing, tun da ba shi da kuWi, ke ki biya masa kuWi yayi aure, ni kuma zan yi mata kyautar da"

"zata sanya hankalinta ya Wan kwanta ya rage mata zafin kishi"". Raihan yayi murmushi ya ce ""Alhaji na gode sosai da sosai"""

"""Wallahi ba zai yiwu ba, ™arya yake yi yana da kuWi, kuma sai ka fito da su"""

"""To ya rage naku dai, ni dai idan aka yi wa Ummi kishiya, in sha Allah zan yi mata kyautar ban mamaki, sirikata ba ta"

"yi laifin komai ba, marainiyar Allah ba zan bari a cutar da ita ba"""

"Duk maganar da yake yi, yana observing Win raihan da ita kanta mamin, dan yana sane yake faWar wasu abubuwan."

"Ya sake nisawa ya ce ""To duk kun yi shiru, kai babban mutum ka fito da kuWi mana, kuWi fa akwai su"""

"Raihan ya karkace kai ya ce ""Dan Allah Alhaji a bar maganar auren nan yanzu, nifa ba ni da lafiya ma"""

Gaba Waya suka kalle shi.

"Mami ta ce ""Kamar yaya ba ka da lafiya?""."

"Ya ce ""Ba zan iya ™ara aure ba, a bari na nemi magani"" ya bata amsa kansa tsaye."

"Alhaji ya sunkuyar da kai kamar ya kece da dariya, raihan ba saiti wasu lokutan."

"Ya maze ya ce ""me yake damunka?"""

"Ya sosa kai ya ce ""Ai kawai muna zaune ne

62 / 74