CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   27 / 74

78K to 81K   out of 219.4K words

tayi hauri lokaci ne, kamar fa kin mari mutum ne kina sane sannan ki ce yayi hauri""."

"Mami ta ce ""To uban tsari, ai da tausayi yakamata ace ita ma ta tashi haka, in da take tana shan wahala, matar yayan"

"babanta ke wahalar da ita, shiyasa nake tambayarta ko auren ne ya zo, ta huta""."

"""Matsalarku kenan mata, kune maiyan kanku, ladan ake rubutawa mace idan ta azabtar da Wan wani? Kuma duk"

"tausaya matan da ki ke, tun da dai ba ki samo mata mijin nan ba, ai sai ki yi mata addu'a, is like an insult at times, ka tambayi mace maganar aure, ni idan mace ne faWa za ayi da ni"""

"Mami ta ce ""Kai,tashi ka je mini aike na uban tsari""."

"""To Waukko kayan, ki haWo da kuWin shan mai""."

"""Duk kuWin da babanka yake baka, sai ka damfareni dan zan aikeka, to ba zan bayar ba""."

"Ya kashingiWa ya ce ""Mami idan kina son aiken nan a kan lokaci, ki bayar da cin hanci "" tashi mamin tayi tana"

hararsa.

"Hakan yayi dai-dai da fitowar ummi, fuskarta a jie da ruwa, gaban gashinta duk a kwance, gashin girarta ma tamkar"

za su haWe.

Fararen idanuwanta suka bawa brown Win wayar idonta fitowa sosai da sosai.

"wayar idonta yake son kalla, domin tabattar da kalarta, sai dai bata bashi damar hakan ba, dan mayar da niabin ta rufe fuskarta, ta tayar da salla."

"Mami ta dawo falon da ATM Winta, tana yi wa Raihan kashedin ya je ya dawo da wuri."

"Ya karSi ATM Win yai tashi, ummi ta idar da sallar, tayi Addu'a ta cewa mami za ta tafi, tashi yayi ya riga ummi fita."

"Mami ta ce sai ta tsaya ta ci abinci, amma ummi ta ce sauri take yi."

Ta ajiye wa mami kyautar kwalbar turaren humra.

"KuWin motar da ta bawa ummi ma, in karSa ta yi, kuma da ganinta ka san tana buata amma mursisi tai karSa ta tafi."

"A babban falo ta tarar da shi, yana taje sumar kansa."

"Har zata fita ya ce ""Ki tsaya mu tafi tare na ajiyeki ko a titi ne"""

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""A'a na gode sosai, zan arasa"" bai kuma ce mata komai ba ta fito daga falon."

"Ta fita harabar gidan, hakan yayi dai-dai da fitowar wata babbar mace, ta sha ado da lace blue, hannunta da"

wuyanta duk gold.

"Wani matashi yana biye da ita, kai da ganinsa ka ga Wan shaye-shaye."

"Da sauri ummi ta arasa in da matar take, ta Waga niabinta ta durusa ta gaisheta."

"Matar ta faWaWaWa murmushinta ta ce ""Ummi yau kece a gidan, ba dan Allah yasa na fito ba tafiya zaki yi bamu gaisa"

"ba?"""

"""Ba haka bane hajiya, a gurguje na shigo ne, kusan kullum ta hanyar nan nake bi, shiyasa na ce yau dai bari na shigo"""

"""Eh amma zaki tafi bamu gaisa ba ummi, ya gida ya makaranta?"""

Ummi ta amsa da Alhamdilillah.

"Hajiya ita ce uwar gidan mami, tun lokacin maryam na nan, tana son mu'amala da ummi saboda nutsuwarta, amma"

"ummi ta janye jikinta ta daina zuwa gidan ma, saboda ba a ga maciji, tsakanin mami da Hajiya."

"Ummi ta gaida Salim da suke tare da hajiya, ya amsa mata sama-sama."

"Hajiya ta ce ""Ummi kin yi aure ne?"" Ummi ta girgiza mata kai."

"""Ai da kin yi aure ban sani ba, sai mun yi faWa""."

"Kamar an jefo shi, ya dafo kafaWar hajiya yayi asa da murya ya ce ""Ku daina yi wa mutum irin wannan tambayar"

"babu daWi"""

"Hajiya ta yi murmushi ta ce ""To babban mutum""."

"""Biki zaki je kenan?"""

"Ta ce ""Eh, ar set Winmu ke auran Wa"""

"Raihan ya ce ""Shiyasa ki ka sha kwalliya, kamar awar amarya mu ga jakar"" ya karSi jakar hajiya ya zuge."

"Ya girgiza kai ya ce ""Allah sarki Alhaji, an Webi kuWinsa za aje ayi lii, to nima bari na Webi rabona"" ya zura hannunsa"

ya Webo kuWi ya zura a aljihunsa.

"""Raihan abun har da gori, sai ka gayawa duniya kuWin babanka ne"""

"Yayi dariya, ya ce ""A dawo lafiya"""

"Ummi ma ta ce ""Hajiya bari na tafi, a dawo lafiya """

"Hajiya ta ce ""A'a ummi, shigo mu fara aniyeki, sai mu arasa wurin bikin"""

"Ummi ba za ta iya jayayya da hajiya ba, dan haka ta ce ""To na gode"""

"Har ummi ta juya zata bi su ya ce ""Eh ba shakka, ba zaki hau babur ba sai mota shikenan ai""."

"Lokacin suna Islamiyya, Maryam bata da aiki sai bayar da labarin Muhammad Raihan, barkwancinsa da kuma"

"tsokana, tsokanar ma irin mai cika cikin nan."

"Dan haka ummi ba ta waiwayo ba, tayi murmushi ta bi bayan su Hajiya."

Ayshercool

08081012143

Whats app only please

*CUTARWA!*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P22

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu Abduljalal"

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA"

"ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

22

"Raihan ya nufi in da babur Win sa yake, ya Wauka ya fita daga gidan."

"Suna tafe suna taSa hira da ita da Hajiya, duk da ta kasa sakin jiki da hajiyar sosai, saboda yadda take matuar jin"

nauyinta.

"Har kan layinsu suka kai ta, ummi ta yi ta musu godiya, sannan ta sauka ta nufi gida."

A harabar gidan ta tarar da Abdul hannunsa rie da waya. Yana ganinta ya tsaya yana jiran arasowarta.

"""Yaya ummi ina ki ka shiga ne?""."

"""Na Wan biya wani wuri ne, meyafaru?"""

"Maama sai faWa take yi, intee ce aka dawo da ita, wai ta kuma yin Sari, zasu tafi asibiti zata bar miki sallahu baki"

dawo ba.

"Ummi a ranta ta ce 'Ga kausar a gidan, ita ba za a bar mata sallahun ba'"

"A zahiri ta ce ""Subhanallah, ubangiji Allah ya bata lafiya""."

"Ya amsa da ""Amin, Allah ya taimake ki sun tafi, yanzu na dawo daga kaisu, kafin su dawo na san ta huce ba za ta yi"

"miki faWa ba""."

"Ummi ta ce ""Haka ne, bari na yi sauri na shiga ciki"""

"Ta arasa Wakinta, ta yi wanka a gurguje, ta canza kaya ta saka hijjabinta na zaman gida, ta nufi kitchen."

Ta tarar da noor tana wanke-wanke a kitchen.

"""Mama aiki ki ke yi haka?"""

"Noor ta ce ""Eh, rage miki aikin nake yi, na san a gajiye zaki dawo, na Soye miki abincinki a arashin dining, kar a cinye ba ki ci ba"" tayi maganar cikin iyayi."

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Na gode sosai mama, bari na je na ci abincin, in zo mu Wora abincin dare"""

"Noor ta ce ""Kije ki yi bacci ma ki huta, zan yi miki greating kayan miya, na yi miki mopping"""

"Murmushi ummi kawai take tana kallon noor, soyayyarta da noor gamon jini ce."

"Bayan magariba Rayhan ya dawo yana zaune a falon mami, yana ta bawa annensa umarni, duk barkwancinsa idan"

yana nan basa wani sakewa saboda akwai dealing.

"Mami na zaune a gefe tana cin abinci, tana kallon citruss."

"Ya kalleta ya ce ""Mami kin san ina ta yi wa bauwar Wazu kallon sani, sai daga baya na tuna a wurin saukar su"

"Maryam na san muryarta, dan ban ga fuskarta ba ranar"""

"Mami ta ce ""Auu wai ummi, yarinyar kirki""."

"Ya ce ""Tana da tarbiyya sosai tun ranar da na ganta a wurin saukar nan, tubarkallah idonta mai kyau, ban taSa ganin"

"irin idonta ba""."

"Mami tayi dariya ta ce ""Kaga iskancin da su maryam suka din ga yi mata suna Islamiyya, saboda fatarta da idonta,"

"duk in da maryam ta zauna sai ta bayar da labarin bain ummi. Gashi uwar rionta na azabtar da ita, ai ainihin awancensu ma, maryam ce ta ture ta, ta faWi ashe onuwa ce a cikin ta, ta dinga zubar da jini, uwar rion ta onata da dutsen guga a ciki, shima da yar ta gayawa malaman unar duk ta jagwale"""

"A razane raihan ya tashi zaune, ya ce ""Ta onata da dutsen guga fa ki ka ce?"""

"""Wallahi kuwa, maryam ta ce kusan kullum cikin kuka ummin take, kuma bata magana sai ta ga dama, duk yadda za"

"ayi da ita, ba zata faWi ga abun da yake damunta ba, sai kuka""."

"Ya murza goshinsa a hankali ya ce ""Mami kuma babu wani abu da ki ka yi, ki taimaka mata a wannan lokacin?"""

"""Rufa mini asiri, ai yanzu ba a wannan shishshigin, na so dai na din ga taimaka mata financially, amma yarinyar nan"

"ba a bata kyauta ta karSa, halint sai ita"""

"Ya dinga kaWa afarsa a hankali yana tunani, gaba Waya kalar ummi ba mai hayaniya bace, hasali ma fuskarta kalar"

tausayi ce.

"To wani laifi za ta yi wa mutum, har a onata da iron a ciki, ita kuwa wannan wace irin azzaluma ce."

"Labarin da mami ta bashi tana dariya, bai ga abun dariya ba a ciki, na cewa yara na tsokanarta saboda tana da duhu"

"da kuma wayar idonta, meye a baar fata duk halittar Allah ce, kuma idanunta meye aibunsu, ai abun a hukunta su ne a wancan lokacin, ga child abuse a gida, makaranta ga takura daga abokan karatunta, Allah ka Wai ya san the hardship she goes through."

"Dan bai manta yadda Maryam ke bashi labarin abun da ake yi wa ummi ba, da yadda take kwatanta masa bainta, sai duk iya oarin sa wurin gano muninta shi bai gani ba."

"Fuskarta kawai yake hangowa, ko Wazu da suka yi faWa kan ya shigo bashi da gaskiya, amma ta bashi hauri, komai"

nata simple ne.

"Ya mie tsaye ya ce ""Mami sai da safe, bacci nake ji"" yana gama maganar ya fita."

***

"Ko da farida ta dawo sai da ta ci wa ummi mutunci, duk da ta san ummin wurin aiki take zuwa, domin kuwa bautar"

"asa take a lokacin a wani gidan jarida, daily news."

"""Maama dan Allah ki daina yi wa anty ummi faWa, ba gashi nan duk mun gama yi miki aikin gidan ba""."

"Cikin tsawa ta ce ""Idan ina magana ki na saka mini baki sai na yi ball dake"" tayi maganar tana nuna noor da yatsa."

"Ta mayar da idonta kan ummi ta ce ""Dan kan ki, gaba Waya kin mayar mini da yarinya fitsararriya mara Wa'a kamar ke,"

"zaki haifa ne kema. Sakwara zaki daka, da jar miya, kije Abdul ya kai ki asibiti ki kai wa inteesar ki kwana da ita asibiti, kausar ta dawo gida""."

"Daga auren inteesar zuwa yanzu, tayi Sari ba adadi, dan kamar har mijin nata ya fara osawa da hakan."

"Ummi ta je kwana da ita, ta tarar ana yi mata arin jini, duk ta rame, annen mijin suna zazzaune, suna ta hirarsu ko"

"a jikinsu da halin da take ciki, kausar ce a kusa da ita a zaune, ita ma kuma danna wayarta take yi."

"Ko da ta ga ummi ta wani haWe rai ta yatsine fuska ta ce ""Dan wulaanci, tun kan mu taho asibitin nan ake jiranki, amma ki ka i dawowa kin bar mutane da yunwa, kuma kin san dai ba iya cin abincin sayarwa muke ba"""

"Ummi ta ja wuri ta zauna ba tare da ta kulata ba, suka gaisa da annen mijin inteesar."

"Babu kunya suka ja kwanon sakwarar nan suka buWe, suka ci abin su, suka gama suka ara gaba."

"Sai da inteesar ta yi sati a asibiti, ummi ce ke sintirin kai abinci da Wawainiyar kwana da ita, amma duk basa gani sai rashin mutunci da hantara, gashi idan ta kwana kan wani yazo daga gida ta koma ta shirya ta tafi in da take SIWES,"

sai ta makara sosai da sosai.

"Idan ta je wurin aiki, shima ayi ta yi mata faWa a kan makara."

"Farida ta cewa sageer ya bata inteesar su tafi gida, ta Wan kwana biyu ta huta."

"Inteesar ta ji daWin hakan, dan kuwa azabar annen mijinta sun isheta, mijin suna zaune lafiya sai abun da ba a rasa ba, amma fa annensa ba sa laifi, dan akan su har zaginta yake yi, ya ci mata mutunci tayi ta musu bauta."

***

"A alla ummi ta shafe mintuna goma sha biyar a tsaye a bakin titi, tana oarin tsallakawa, amma ta kasa saboda"

"tarin ababen hawa da ke kaiwa suna komowa. Ga rana gashi ta gaji matua, ta gaji da tsayuwa."

"""Tsallaka titin ma sai kin yi masa yanga Yaya?"" Sai da gabanta ya faWi, dan kuwa ta tsorata sosai."

A hankali ta waiwaya tana kallon fuskar sa.

"Idon da yake son gani ya samu yana kallo, dan yau ba niab ta saka ba, facemask ne."

"Sai dai bai kalla yadda yake so ba ta janye idonta, tana ajiyar zuciya."

"""Na tsorata ki ne?"""

"Ta ce ""Na tsorata ne, ina wuni?"""

"Ya dawo gefenta ya tsaya ya ce ""Yini yana gidan biki, Ai mami ta ce ki daina gaisheni, ni aninki ne, dama kin ce"

"girma ya riga hankali zuwa"""

"Murmushi ta yi ta sake cewa ""Ya mamin da kowa da kowa?"""

"Raihan ya ce ""Suna nan alau, ke na hango na tsaya a tsallake, morethan 20minutes, kin kasa tsallaka titi ki na yanga"""

"A Wan marairaice ta ce ""Eyya ba yanga nake yi ba, kasa tsallakawa na yi ne"""

"Ya jinjina kai ya ce ""I see"""

"Ya ce ""Taho mu tsallaka"" Gaba ya fara yi, tabi bayansa a hankali, sai da suka je tsakiyar titi, ta juya zata koma da gudu"

"saboda motar da ta taho da gudu. Hanata hakan yayi, ta hanyar dano hannunta yayi suka yi gaba suka tsallaka."

"oarin cire hannunta take daga nasa, amma ya rie gam ya ce ""Ke haka ki ke tsallaka titi? Gaba Waya kin tsorata kanki? Nutsuwa ake yi idan za a tsallaka titi"""

"Ta sunkuyar da kai, tana cigaba da oarin cire hannunta daga nasa."

"Ya kalli hannayensu nasa fari tas, na ummi mai duhu, sai dai nata hannun yafi nasa kyau sosai da sosai, nasa da gani"

"kaga hannun namiji, duk a murWe ga uban jijiyoyi, nata kuma Wan madaidaici, Wauke da dogayen yatsu, tafin hannunta fari tas, haka faratanta farare al dogwaye gwanin sha'awa, ga hannunta tamkar auduga dan taushi."

"Ya zare nasa ya basar ya ce ""Mu je na ajiye ki a gida"""

"Ta ce ""A'a kar ka damu, wannan ma na gode sosai da sosai, Allah ya saka da alkhairi"""

"Raihan ya ce ""Ai ba babur bane, yau mota ce, tun da ba kya hawa babur sai mota""."

"""A'a ba haka bane wallahi, kar ka damu, yanzu zan tafi na gode sosai""."

"Sai ka ce ubanta haka ya haWe rai, ya ce ""Mu je in sauke ki, bana satar mutane ai, ki daina haka"""

"Haka nan ummi tayi tsuru-tsuru, dan da ya haWe rai sai yayi mata kwarjini, ya nufi tsaleliyar motar da yayi parking"

"Win ta a gefen titi, glasanta baae wuluk, sai shei yake, da gani ka san ba a daWe da fara hawanta ba."

"Ya buWe wa ummi gaban motar, gaba Waya ji tayi kamar zata aikata zunubi, ko da wasa bata taSa hawa motar wani ba, idan ba ta kawu yahaya ba."

Wani sanyi ne haWe da amshi mai daWin gaske ya baunceta a cikin motar.

"Ya zagaya ya zauna, ya rufe motar, ya Waukko robar ruwa da lemo, ya mia mata ya ce ""Ga ruwa ki sha, kin daWe a"

"rana""."

"Fuskar sa ta kalla, ta karSa ta ajiye a kan cinyarta."

"""Ina zaki yi ne?"""

"""Gida"""

"""Gida ina?"" Ta kwatanta masa, ya ja motar ya fara tafiya."

"Ta gefen idonsa yake kallon yadda duk tayi tsuru-tsuru kamar ba ta da gaskiya, gaba Waya a takure take, kamar"

wadda ke zaune a kan aya.

"Tunani yake ta yi a zuciyarsa, this innocent looking lady, ace an azabtar da ita har haka, to wane irin laifi zata yi, da"

zai saka ayi maka haka?.

"an satar kallon sa tayi, kamar ba shi ta gani wancan lokacin ba, yana barkwanci da wasa da dariya ba."

"Ya Waukko wayarsa ya nemo lambar Maryam, ya saka a hansfree."

"""Ke yane?"""

"Ta amsa da ""Normal, ya aka yi?"""

"""Guess what?"""

"Ta ce ""I have no idea, menene?"""

"""Na sake haWuwa da awar nan taki, da na ce miki tazo gida gaida mami"""

"Ta ce ""Allah sarki, ummi?"""

"""Eh ita"""

"""Wallahi bani da numbernta, ban sani ba ko tana da waya ma?"""

"""Baki da kirki, maybe tun da ki ka yi aure baki sake neman ta ba""."

"""To a ina zan ganta, ban son zuwa gidansu, antynta ba ta da mutunci"""

"Ya ce ""Ai shikenan, a gaida yaran"""

"""Za su ji in sha Allah""."

"Ya ajiye wayar, ya mayar da hankali sosai a kan tuinsa."

"""In da na Wauko ki aiki ki ke ne a wurin?""."

"Ummi ta ce ""SIWES"""

"""Me ki ke karanta ne?"""

"Ummi ta

27 / 74