Chapter 33 Reading NIMA 'YA CE Yar da Ta Boye By LEEMA HN Novels

NIMA 'YA CE Yar da Ta Boye By LEEMA

Author :  LEEMA Category :  KDP NOVELS

Chapter   33 / 35

96K to 99K   out of 103.7K words

akan ki wallahi tun ranar dana fara ganin ki Allah ya ɗauka mun son ki da sha'awar ki bana da kwanciyar hankali idan ba muryan ki naji ba,naso ki bani dama ko sau ɗaya ne amma kin ki fahimtar inda na dosa.

Shut up!
Even if it's the last thing u wish to do,WALLAHI ba zaki taɓa samun galaba a kai na ba...
Katse ta tayi,ki taimaka mun mu rufa ma juna asiri in samu biyan bukata ko nawa kike so zan baki idan motar hawa kike so zan saya maki A'isha.

Allah ya fiki babu abinda kika isa ki mun wallahi,iyaye da yan uwana sune gata na don haka ki fice mun daga d'aki nace!

Idan na fita ina zan tafi da daren nan?
Oho maki tana magana tana tura rahma waje tare wa da watsa nata kayan ta ta window sanan ta rufe D'akin ta ciki da jamlock.

Bed side lamp ta kashe ta kunna full light tare da kallon jikin ta ashe ta kwance zaren da Baby ta d'aura flgaban rigar dashi ne ta samu daman saka hanunta ciki,koda ta duba boobs Bata har nipples d'in sun kumbura sai azabar ciwo, lips Bata sun yi ja saboda tsotsa.

Kuka ta fashe dashi tare da aikawa rahma da zagi tana Allah ya isa,komi ya kwace mata ta rasa ta inda zata fara waya zata buga gida ko ta sanar ma schl authority ko dai ta jira har sister janah ta dawo?

Saboda tsoro da fargaba ƙasa komawa bacci tayi har aka fara kiran sallah.

Tun daga ranar tayi deleting number rahma tare da yin blocking nata a social media site d'in ta,ta bar maganar daga ita sai Allah sai kuma rahama da alƙawarin idan har ta sake shiga tsagbar ta zata kai ƙara,wai gashi bata sake ganin rahama ba saboda hutu suke yi.


Akwana a tashi ba wuya har sun kamala second semester exams Wanda suje da break na 4wks,ita kuma janah ta kamala karatun wanda dama shekaru biyu suke yi.

Da kuka baby ta rabo da ita da zata wuce ta ba baby kyaututtuka da dama tare da alƙawarin idan Allah ya kawo ta Nigeria zata neme ta.


Itama Baby ta shiga shirin zuwa gida domin an turo mata kuɗi tayi booking flight da zai kai ta Lagos kasuwa ta shiga tayi masu shopping dai dai gwargwado ta shirya komi yadda ba za suyi yawa ba wurin shiga jirgi.

Washe gari tun da wuri ta rufe D'akin su tare da kai key wurin da suke aje wa ta nemo taxi da zai dauri kayanta suka hadu da rahama tana son ba baby hakuri amma babu fuska haka ta hakura ta wuce sabis wuta bata zuwa hutu gida zuwa mata akeyi.

Koda ta isa airport jirgin da zai ɗauke su bai iso ba haka ta zaune har aka yi sallah ta shiga toilet ta dauro alwala tayi sallah tare da sauran soft drink tasha tunda ta zauna data daga ido sai su haɗa ido dashi kusan sau uku kenan suna haɗa ido ta rasa wane irin maye ne haka da ɗan bura uban kallon tsiya har aka fara announcing ta tashi ta shiga jirgi abun mamaki shima jirgin ya shiga Yana facing nata idan sun haɗa ido ta banka mai harara ta ɗauke kai,sai yayi murmushi domin haka kawai yaji ta kwanta mai a zuciya yadda take da natsuwa a gaban shi tayi sallah ta kame gefe guda bata da rawan kai.

Jirgin su na sauka a Lagos ta haɗa kayanta gefe domin by 3:30pm jirgin da zata bi zuwa kano zai tashi.

Zama tayi gefe tana duba wayarta domin ta kira gida,yazo yayi tsaye gabanta yana kare mata kallo wanda bata san dashi bama ta kira hajia mariya suka gaisa take shaida mata gasu Lagos jirgin take jira da zai kawo ta kano,FATAN alheri tayi mata..,ta kira Hadiza sun jima akan wayar sun shan hira yana nan tsaye gabanta yana kallon cute lips Bata yadda suke motsawa a hankali kamar basu ke magana ba.

Tana kamala wayar ta ankara dashi ya zuba mata idanu nan take ranta yayi mugun baci domin wanan ai iskanci ne namiji ya tasa mace da ba muharaman shi ba a gaba yana ƙare mata kallo yana wani kashe ido,lemon limca sake gefenta Wanda Tasha ta rage ta watsa mai a fuska nan take yayi saurin firgita tare da zaro idanu!


~Kuyi hakuri dani kwana mai jego take Hospital har yanzu jikin bai dawo normal ba~

_Halimatus Sadiya Muhammad_
*L££MA*
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_


🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA 'YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~sensational Heart touching story~

*BY*
*LEEMA*

_DEDICATED TO KANO STATE_

*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote"ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN'S👍🏻*





*LITTAFAN MARUBUCIYA*

WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA 'YA CE LOADING..

_what is mean to be shall definitely be_



~🅿73-74~




Cikin halin ko in kula ta ɗauke kanta kamar ba itace yanzu ta wanke mai fuska da lemo ba.

Mamaki abun ya bashi sosai domin ya tsani mutum mai wulakanta dan adam amma koma menene shi ya jawa kansa, handkerchief ya ciro a aljihu yana goge face nashi.

Wayarta ta duba a karo na barkatai ta ja wani dogon tsaki domin dai zaman ya isheta a wurin jirgi har lokacin bai iso ba.
Wuri ya samu ɗan nesa da ita ya zauna ai kuwa ta mike da sauri.!

Na haɗa ki da girman Allah ki zauna magana za muyi"yana kallon fuskarta.

Jin ya ambaci Allah ya sa ta kuma ta zauna amma a takure gefe ɗaya cuz she's not use to such kind of thing,a zauna in public ana magana da namiji if she's not mistaking this is her second time.

Zuba mata idanu yayi domin ta mashi kwarjini da yawa ya rasa ta inda zai fara,ahmmm...,kin gane dama...ɗan sosa kanshi yayi domin ya rasa yadda zai furta kalmar ta inda zata fahimce shi.

Lemme start by introducing myself, I'm Sadat abdul-mumeen mum dita Yar cotonou CE while Dad na ɗan Nigeria ne Kebbi state, presently Ina aiki da WORLD HEALTH ORGANIZATION (WHO) a Abuja Finally AM single.

Wani irin kololon baƙin ciki ya taso ya Tukare mata a mak'oshinta domin dai bata san uwar da ya tambaye shi duka wanan surutai da yake zuba wa ba,ko ina ruwan ta da asalin shi oho.

Kinyi shiru baki ce komi ba.?

Wani dogon tsaki ta ƙara ja domin ya isheta,a tsorace ya sake zaro manyan idanun shi irin wanan wace irin mace ce Allah ya haɗa Ni da ita yau.?,shi da yasan mata na son maza masu kuɗi ko kyawun fuska amma awurin ta yaga banbanci zahiri.

Kin gane tun daga fara ganin ki kawai naji ina sonki a heart d'ina sosai plz accept me.

A rayuwarta yanzu ta tsani a furta mata kalmar SO domin da wanan kalma akayi amfani times without number aka cutar da ita, ɗago kai tayi da niyar mashi masifa amma suna haɗa idanu taji wani irin kunya da nauyin shi sun kamata domin ba irin mazan da za'a kalla a wulakanta bane.

Ƙasa ƙasa tace,sadat ok whatever you call urself am not interested in your biography nor you.

Narkewa yayi tare da langwabe kai gefe ɗaya"really.?

Ƙasa magana tayi saboda hakan da yayi ya mata kyau sosai.

My queen ki taimaka mun mana Allah ina sonki sosai nasan mum will be Happy to hear that na samu mai sona,kinga Wai baby doll take ce mun saboda ni ne last born d'in ta baki sani ba my niece are jealous of me cuz of the way she use to take care of me,shi kuma Dad yana biye wa familyn shi da suke ganin an nuna mun gata da yawa shine fa kawai yake son mun aure gani banda standard budurwa duka yan Black market ne kin ga aure ba zai yiwu da su ba.

Katse shi tayi"menene Black market.?
Ahhh village girl,baki san Black market ba.?

Nodding tayi.,ok do me I do u,kin gane matan yanzu kuɗi suke so while mazan Kuma na Basu kuɗi in exchange for their body.
Kin gane am not saying bana having sex the mace gaske but ba ko wace iri ba kuma ina using protection (condom).

Kunya,takaici da haushi maganganun shi suka bata ta kara kan wata tsakin tana ƙare mai kallo,ba laifi yana da kyau irin nashi sai dai idanun shi su suka ƙara kawata fuskan nashi,dogo ne sosai da sosai siriri fari tas dashi daga ganin jikin shi hutu ya zauna.

Kada kiji haushi na i always say the truth,babu ruwa na da boye boye so if u want to love me,love me for who am i.

Banza tayi dashi zuciyarta na taro mata abubuwa da dama game dashi ba laifi she feel secured being with him.

Baki bani amsa ba fa.!,Ni need for that my brother just go your way.

Zaro ido ya sake yi shi tana neman zama mai matsala wasa wasa yana ganin abun zai zo da a ashe ba haka ba saboda ita fa ya zauna a wurin ba wai din bashi da abun yi bane,ziyara ya kai ma grandparents nashi a cotonou yanzu ma wani aiki ya kawo shi Lagos.

Temptation is not good my Queen kada ki wahalar dani mana ko digit naki ki bani.

No way tace da sauri,wayarta na hanun ta bata wani riƙe da kyau ba ganta na kallon wani gefe ya warce wayar a hanunta"this is the way,ya furta fuskan shi ɗauke da murmushi mugunta.

Daɗi yaji da yaga babu security code da sauri ya saka number nashi tare da yin dialing sai call din ya shiga phone nashi,gudu gudu ya mata saving da "My prince",nashi kuma "my Queen".

Kamar za tayi kuka ta shagwabe fuska"Ni dai ka bani phone d'ina!

Have your phone stingy queen kawai saura idan na kira kada ki ɗauka Allah sai nayi tracing naki in aiki a dauko mun ke.

Tsoro ya kamata sosai ta shiga zaran idanu,hannu ya daga mata.

A hankali yake tafiya kamar baya so har ya isa wurin wani Bus da aka rubuta"medical association of Nigeria aka buɗe mai ya shiga suka ja.

Abubuwa da dama suka zo zuciyarta game dashi har jirgin su ya iso ta tashi suka shiga.

Driver yazo daukan ta bayan sun gaisa ta shiga sai gida a guje ta shige cikin tana jiran Hajiya ta,naziya sarah...!

Ai kuwa sai ga Hajiya ta fito suka rungume juna tana murmushi,kinga yadda kika shirga kiba kuwa baby?

Turo baki tayi domin ta tsani ace tayi kiba,kai hajiya kin fara ko!

Ah gaskiya na faɗa mana ,ya karatu ya hanya?
Alhamdulillah,wai ba kowa ne su naziya da sarah.?

Suna gidan faiza sun tafi sai yamma zasu dawo,nasan ai sharrin sarah ne saboda tasan yau zan dawo ta wani kwashi yara suka tafi yawo.

Sama ta haura Dakin su tabar kayanta tsakiyan palour'n mai masu shara da wanke wanke aka sa ta kwashe ta bita dasu d'akin.

Toilet ta faɗa ta sakar wa kanta shower wani daɗi da natsuwa take ji yana shigar ta ,tana kamala wa ta dauro alwala ta gabatar da sallar la'asar ta fito sanyi da riga iya guiwa mai hanun vest sai dianing table ta cika cikinta tam da delicious na hajiya.

Tana gamawa ta baje a palour tana ba Hajiya labarin schl nasu da yanayin karatun yadda yake da bambanci dana Nigeria saboda turawa ke koyar dasu komi cikin sauki babu matsi ko wahala.

Hajiya ta katse ta Ni dai ba wanan ba baki samo mun suruki ba.?

Sake turo baki tayi shike nan da mutum yaje schl sai yata kula samariz haka wai aunty sadeeyah da mun yi waya itama suruki umma ma haka.

Gaskiya suka faɗa mana aure shine mutuncin ki,kinga sarah har an saka date jiya Nan da 4 months ga hadiza can zaune d'akin ta cikin rufin asiri kuma tana karatun.

Uhmm naji tau,suka ci gaba da hira can sai taji alamar tsayuwar mota ai da gudu ta fita harabar gidan tana ce ko su sarah ne zashe Daddy ne(alaji habu),subhanallah ke menene haka har yanzu baki girma ba ko.?

Sorry Daddy Ina ce fa ko su naziya ne.!
Basa gidan kenan?,sarah akwai yawo,oya koma ciki ki Daura zani.

Tare suka shigo ta haura sama ta dauro zabi ta dawo suka gaisa shima maganar miji ya mata ta gintse fuska kawai dama magrib ta gabato kawai ta haye sama domin ta kira sarah su dawo haka nan.

Tare da Aunty faiza suka dawo nan aka sake baje wani sabon hiran baby sai kallon naziya take yadda ta kara girma da kyau ga shi tasha ƙananan kitso mai kyau, dau kanta tayi a laps nata sai kwaramniya take yi,kayan tsarabar ta kwaso aka ba kowa nashi dangin takalma, English Wears da kayan wasa na yara.

Hajia tace yan makaranta harda tsarabar,ko suruki na ya saya mana?

Gintse fuska tayi domin bata son maganar,ita kam sarah sai tsiya take mata abun nema ya samu.

Mijin faiza yazo daukar ta suka raka ta domin tabar yaronta a gida wurin nanny yayi bacci.

Gajiya tayi da hiran ta cicib'i naziya dake Bacci zuwa dakin su nan ta bar sarah da Usman a palour suna kallon series (GAME OF THRONES).


Wanka ta shiga tana fitowa ta gabatar da shafa'i da wutri tayi shirin bacci lokacin ta ciro phone dinta dake chargie ai ko missed Calls d'in sadat ta gani ba adadi kashe wayar tayi gaba ɗaya ta kwanta abunta.


Da safe bayan sun gama breakfast tayi wa naziya wanka suka shirya driver ya aje su gidan Hadiza,saboda tsabar farin ciki ta rasa inda zata saka baby da naziya ta cika su da kayan lashe lashe aka shiga hiran duniya lura tayi baby na cikin damuwa tace meke damun ki wai.

Ta kwashe labarin sadat ta bata.

Hadiza tace nikam baby da kin bashi dama with time Zaki so shine tunda har kema kin yaba da natsuwar shi,kuma kiyi istikhara akan lamarin muci gaba da addu'a duk abinda shine alheri Allah ya tabbatar.


Amin tace suka ci gaba da hira tare suka shiga kitchen suka haɗa abincin rana zuwa azuhur suka yi sallah,da munir ya dawo sai zolayar baby yake wai ta yi fresh kamar irin Black Americans d'in nan zuwa dare driver ya dawo daukar su kamar kada su rabu.

Ranar friday suka shirya da naziya sai da suka biya gidan ba'baa mairo sanan aka wuce dasu kumbotso suka yi kwana biyu sanan suka dawo kano.

Sadat ya shiga damuwa matuƙa domin baby taƙi bashi dama,ko kira yayi bata dagawa,ya ganta on WhatsApp yayi magana bata yi reply ba karshe ta ma blocking nashi tayi,ya koma wani sukuku dashi baya iya aiki dole ya ɗauki catual leave daga wurin aiki ya dawo gida domin ya samu natsuwa,ba zai taɓa bari ta kubuce masa ba.


Mum nasu ta rasa gane kanshi cuz he's not the baby doll he use to be,mutum bai fara'a,barkwance da son mutane ya koma shiru shiru sai aikin tunani tayi juyin duniya ya faɗa mata abinda ke faruwa dashi amma babu amsa domin dai bai san me zai ce da ita ba akan yarinyar da ko sunanta bai sani ba bare address nata.

Urgent meeting ta Kira Yan uwan shi domin dai Dad d'in su No nonsense man ne baya ɗaukar iskanci da sakalci shi yasa bai biye masu ba koda ta same shi da maganar cewa yayi a kyale shi idan ya gaji zai fadi damuwar shi tunda ba yaro bane.

Soma yan uwan nashi sun zo meeting d'in ne kawai don Bin umurnin mum nasu.

Elder brother nasu saddam ya tambaye shi dalilin damuwar shi.

A shagwabe yace,dama wata babe CE na haɗu da ita a airport ina sonta sosai har muka rabu bata bani address nata ba sai contact d'in ta Dana kwata da ƙarfi,the worse thing kona Kira Bata ɗaga wa"ya karkashe maganar kamar zai kuka.

Aunty samirah ta fashe da dariya domin sun ɗauka wani serious issue ne ya dani kanin nata ashe soyayya ne.

Saddam ƙara d'aura fuska yayi domin ranshi ya ɓaci sosai kawai saboda soyayya za'a hana su zuwa aikin gaban su.

Mum d'in su tace Alhamdulillah my baby doll is in love kace na kusa zama Grandma,shigewa jikinta yayi yana boye fuska.

Saddam yace nikam na tafi office tunda kin gano matsalar ɗan ki sai kuyi solving tare.tace Allah ya tsare.

Aunty samirah tace yanzu ta yaya zamu shawo kan matsalar tunda bata daukar wayar ka sadat.?

Shine na rasa gane wa, Aunty Wai bani da kyau ne ko kyau'n hali?

Sadat U too dey like mata da yawa shi yasa bata sonka.

I swear zan bari ai bani ke son su ba seducing dina suke yi saboda son kuɗi.

Mum tace yanzu ka kirata da layi na muji ko zata ɗauka.

Ai kuwa dama ya riƙe number ta saboda tsabar kiranta da yake a KULLUM ,yayi dialing daga wurinta ta amsa da salama a sanyaye...,mum ta amshi wayar ta saka a handsfree,how u my dear?

I'm fine ,who am I speaking with.?

Sadat's mum from birnin Kebbi and u my dear?

Sai da tayi jim saboda nauyi da kunya da suka rufe ta,watau da mahaifiyar shi ya haɗa ta!"baby from Kano state ma'am.

Allah sarki ya parents naki suke?
Lafiya klau ma'am.

Kiyi hakuri na kira ki da kaina baby doll d'ina ya shiga wani hali saboda ke har ya aje aiki ya dawo gida,sorry for disturbance but I have to tell u the truth my boy Love's u so much,try and give him a chance.

Thank u so much ma'am for caring INSHA Allah I Will think over it.

Yana lafe jikin mum nashi yana sauraren Muryar ta kamar busan sarewa,mum kice ta rinƙa daukar kira na.

Shike nan zata ɗauka, baby dai kashe wa tayi domin haushi suka bata kawowa don yaronta yana sonta shine zata wani shiga lamarin haɗa kiranta don tsabar son kai!

Tun daga ranar idan ya kira takan ɗauka su gaida sama sama shi zai tura surutu har ta gaji ta kashe,mum d'in shi ma na kiran ta su gaisa lokaci zuwa lokaci har ta saba da ita cuz she's open minded woman.


Wasa wasa har ta cinye satin ta huɗu na hutu tana shirin komawa schl har lokacin bata ba sadat dama ba duk yadda yaso ta bashi address nata taki yadda kawai ta faɗa

33 / 35