Chapter 2 Reading NIMA 'YA CE Yar da Ta Boye By LEEMA HN Novels

NIMA 'YA CE Yar da Ta Boye By LEEMA

Author :  LEEMA Category :  KDP NOVELS

Chapter   2 / 35

3K to 6K   out of 103.7K words

ba zaki yi yadda nace ba wallahi ba zaki rubuta jarabawar nan ba sai kin biya,sanan idan naji wanan magana ya fito sai na kashe ki har lahira..!,hannu biyu ta saka ta rufe bakin ta wallahi na tuba mallam bazan faɗa ma kowa ba.

Mike wa yayi ya rufo Kofar yana fadin
Oyah zo nan yarinya yana jawo hanunta jiki a sanyaye ta matsa kusa dashi ya tura mata jijiyar shi(penis)cikin baki yana zungura mata sai nishi take sama sama kamar zata mutu cuz abun ya cika mata baki gashi bata san yadda za tayi ba da yaga wahalar banza yake ya haɗe cinyoyinta ya matse jijiyar yana zungurawa har yayi releasing sanan ya bata kyale ta goge cinyar ta daya b'ata da sperm Yana murmushin keta tare cika receipt ya bata shike nan dake za'a rubuta jarabawa yarinya yi sauri ki tafi aji dakin nuna wanan za'a bari ki rubuta,haka ta rubuta jarabawar jiki babu kwari ga ciwon kai da jiki daya addabe ta,bayan sun gama ta nufi gida saboda paper ɗaya zasu rubuta a kullum har kwana bakwai.

Yau ma kamar kullum gidan cike yake da jama'a sai dai na yau yasha ban ban da kullum cuz dambe ake sosai da bak'ar ashana da wata yar beuty wanda aka basu fili suna ta d'irkan dambe ɗan agunda na ƙada gurmi,uwar masu gida da sauran yan daudu na cashewa..!,tsaki taja ta rinka rab'awa cikin jama'a har ta isa dakin tare da ɗauko ɗan makuli wurin da suka ajewa ta buɗe tana ƙoƙarin cire yakusashen uniform d'in ta uwar masu gida ta shigo yar duniya ga kayan ammie can na wanki rabe ya kawo mazza ki kwaso ki shirya mata cikin akwatita ta kusa dawo wa, daɗi ne ya rufe ta sosai jin ammie zata dawo ta huta da rayuwar yunwa wanda idan ba wanke wanke tayiwa iya Bose ba ranar da yunwa zata kwana.

Bayan ta gama shirya kayan ta canja cikin wani ɗan riga iya guiwa da karamin hijab nata wanda ya kuɗe ta rufo d'akin zata rumfar iya Bose taji yar beuty na faɗin wallahi bak'ar ashana sai na nuna maki ke karamar yar bariki ce kwata kwata yaushe kika fito yawon barikin da har zaki mun snatching...!,baby cikin ranta tace shegu yan iska nan suka fi auki kullum basu da magana sai saurayi,idan kaga tonon asiri da cin mutunci akan saurayi ne har ta isa rumfar a Sa'a an tara jibgin wanke wanke halira na faman dambe da plate da manyan tukwane saboda tsabar yawan su ko ganinta ba kayi ta nume ciki,ahhh halira ina saudi. ..?,baby gwara da Allah ya kawo ki wallah saudi ba lafi tana fama da ciyon mara,gasu abigel suna kai abinci,Allah ya bata lafiya tace a takaice tare da kama mata wanke wanken har suka kamala sanan aka basu abinci tayi zaman ta anan tacinye bata son kuma wa cikin gidan saboda fitinar su tasan har yanzu wutan bata mutu ba.


*DUBAI AZURE BEACH*

Alaji na gani zaune saman steps din da ake takawa a shiga cikin swimming pool Yana amsa waya wanda daga gani important call me,ammie na kwance tsakanin cinyoyin shi sanye cikin swimsuit,idanunta rufe cikin carasie blue sunglasses tana seping shakemilk hankalin ta kwance,bayan yayi hanging call din ta ƙara shigewa jikin shi sugar boi ya kamata mu tafi shopping fa tunda ka kamala abinda ya kawo ka sai a waiwayi gida uwar gida da yara na kewar ka(onething da ammie a bariki bata son shiga hakkin kowa),shi yasa nake kara son ki wallahi honey pot anya ko mun koma Nigeria zan iya nisa dake koda na kwana ɗaya ne .?,ya zama dole alaji a sauke hakkin uwar gida da yara,thank u honey pot yanzu mu koma masauki mu shirya sai mu tafi shopping ɗin, swimsuit din t cire ta mayar da tank top ɗin ta tare da sakale hanunta a waist nashi suka nufi Ibn battuta mall ta jidi kayan sawa son ranta ya biya da credit card nashi,suka wuce Dubai outlet mall inda ta jidi shoes and bags,sai Dubai fountain and Burj khalifa dake down tower ta kwashi gwala gwalai daga Nan tace ya kamata su shiga festival city mall ayuwa uwar gida da yara sayayya,bai Mu'sa ba ya sakar mata kuɗi ta jiɗar wa matar shi kaya da yara sosai, shopping ɗin da suka yi ya kira waya masukin su aka turo motar rose hotel tower ta kwashe kayan zuwa masauki su,suka nufi arabian tea House cafe tayi order na black coffee daga nan suka nufi sunken Garden kasan cewa gobe zasu bar ƙasar basu suka dawo masauki ba sai around 11:30pm na dare dai dai an gama shirya masu kayan su a babban travelling bag biyu nata dana alaji,ranar wani irin mahaukacin soyayya ta gwada mashi mai tsayawa a rai bayan komi ya lafa sun yi wanka tana rungume a kirjin shi ya kira sunanta ammie a sanyaye,ta amsa,maganar gaskiya tunda nake yawon bariki ban taɓa cin karo da mace mai class wacce ta haɗa komi irin ki ba bana jin zan iya rabuwa dake idan har kin amince zan aure ki saboda ba zan iya rabuwa dake ba kuma inada matukar kishi bazan lamunci sharing baki da ko wane da namiji ba..!,murmushi tayi nagode sosai alaji na maganar gaskiya bani da niyyar aure kwata kwata yaushe na fara barikan cin,me na tara a bariki,banyi suna a bariki ba,bani da mota ko gidan kaina,bani da wani abu dana ajiye wanda zan kira nawa koda nabar bariki gaskiya alaji bazan iya aure ba.

Uhmmn kina da masaniyar cewa rayuwar da muke aikatawa ba rayuwa bace mai ɓulle wa,musamman ma ke a matsayin ki na d'iya mace,idan har zaki aure Ni zan saya maki mota na alfarma,gida na alfarma zan baki ko million NAWA kike so ki fara business idan sune damuwar ki,alaji mubar maganar bata da amfani saboda baka san asali na ba, baka san kowa nawa ba haka baka san komi akai na ba aure ba zai yiwo tsakanin mu ba!

Ammie kenan wanan ba matsala bace domin nasan KEMA Y'ACE KAMAR KOWA,ba daga sama kika fado ba,walau iyayen ki sun rasu ne ko halin rayuwa ya fito dake daga gida;kuka ta fashe dashi alaji na tabbata idan har kaji labari na ba zaka iya aure na ba domin yana da muni sosai..!,ammie babu abinda yafi muni a wurin Ya mace kamar tabar gaban iyayenta ta shiga bariki wanda a nan zata yi zina,sata,caca,shaye shaye da kuma cikin shege a karshe ta kwaso cututukan zamani,kinga kuwa U Are at risk domin cikin duka bayansa na lissafa maybe biyu zuwa uku ne baki aikatawa kuma nace naji na gani!!

Ita dai kukanta take sosai saboda ya tuno mata da abubuwa da dama da suka faru da ita a rayuwarta,pls no more tears honey pot mu kwanta zan baki lokaci koyi shawara zuwa nan da 1week,haka suka kwanta bata yi bacci kirki ba.


*WANENE ALAJI HABU*?

Alhaji Abubakar maka(alaji Habu)wanda ba zai wuce shekaru sittin a duniya(60yrs) Dogo ne sosai baƙi mai girman jiki ga uban tumbi wanda Turawa kewa lakabi da (irin su ake kira da gient),amma fa yana da kyau'n fuska sosai wanda hakan ya boye shekarun shi,saboda huta da kuɗi idan ka ganshi zaka yi tunanin bai wuce shekaru arba'in ba Cikakken bakane ne gaba da baya iyayen shi yan asalin Dala L.G ne, yayi karatu tun daga matakin primary har master degree Wanda ya riƙe muƙamai iri iri na gwamnati kuma yana kasuwan ci sosai a nan Nigeria har kasashen ketare yanzu haka ma harkan kasuwan cin nashi ya kai shi dubai,Yana zaune a lamid'o crescent tare da matar shi ɗaya wacce auren soyayya suka yi hajia mariya wayayar mace cikakkiyar yar boko likitar mata ce (gynecology)tana aiki a teaching hospital kano,Allah ya albarkaci auren su da yara uku"Faiza dake Bayero University kano UG2,saratu tana Kano capital secondary School ss3,sai auta Usman dake first Grade secondary School jss2..!,Babu abinda hajia mariya ta raga mijinta dashi fannin kyautatwa amma idanun shi na wurin matan waje,ko wane ƙasa zashi sai an mashi special order na Yar rakiya daga wurin Uwar masu gida wanan tafiyar ne uwar masu gida ta haɗa shi da ammie kuma yaji daɗin kasan cewa da ita sosai har yana tunanin auren ta.


Misalin ƙarfe biyar na yamma jirgin su ya sauko Nigeria Murtala Muhammad international airport Kano dama yawa driver waya already ado da motoci biyu wurin wani dankareren Benz E550 formatic taga sun nufa yaba first dama ya amshi travelling bag din ya saka a buth rada mata yayi a kunne ga tukuici ki nan yana nuna mata motar,ai tsalle ta daka ta rungume shi a wurin da yake dan duniya ne bai damu da wani driver ba,alaji zan baka tukuici wannan kyauta in a special way,driver ya umurta daya kai ta gida shima ya shiga dayar motar zuwa gida.

Tun a hanya ta tsegunta ma uwar masu gida,suna isowa ya bude mata motar tare da fitar da bag nata,ai sauran matan suka yi chaaa ana kallon ikon Allah ammie cikin daleliyar mota tayi fresh da ita sanye cikin long coat,wani ɗan daudu da suke mugun shiri ya shiga mata kirari yana Jan bag nata zuwa ciki nan take sauran matan suka fito tare da uwar masu gida wace ke rangada gud'a tana sanar da ɗan agunda a ba ammie taken ta,nan ya fara rero waka yana wasa ammie suna taka rawa,sauran matan na dariyar yake amma na ciki na ciki, uban masu gida ya fito yana fadin gaskiya uwar masu gida ba'a kyauta mana ba ko wane lokaci alaji habu ya nemi order sai a rinka haɗa shi irin su ammie bayan gani da mutane na baki taɓa samu cikin order ba..!, take kai uban masu gida ka fiya azarbabi alaji habu baya harka da jinsin ka,kasan idan an samu naku ina bada order sai in baƙin ciki kake wa ammie,"dariya ya sheke ahayeee ras ammie ai tamu ce rainon mu bama yan haka da ita,kowa yaga mota aka sanya albarka tace da driver ya tafi da motar idan zata fita zata neme shi don babu wurin parking inda suke.

Baby na gefe rak'ube jikin gina tana jin duk abinda ke faruwa,ammie ta murde mata kunne da karfi muguwa yar baƙin ciki kina ganina amma ba ko sannu da zuwa bare murna,baki ji dadin dawo wana bane..?,naji ammie ya hanya..?,ban sani ba haɗa mun ruwan wanka yanzu.


Bayan tayi wanka ta canja cikin sheath dress ɗaya daga cikin kayan data dawo dasu,Baby tace akwai abinda kike so ammie..?,No tace,ammie mun gama jarabawar shiga aji hudu kuma nayi kokari sosai tana murmushi...,tsaki taja tare da daka mata tsawa keee bana son iskanci daga dawo wana zaki tasa Ni gaba da surutan banza tashi ki bani wuri!

Rabe ya ja mata akwatin zuwa palour'n uwar masu gida,nan ta baje palour'n uwar masu suka kulle kofa, aka buɗe jakka uwar masu gida tashiga zaro idanu ganin kaya masu kyau da tsada,ammie ta ware mata nata tsarabar,ta cire ma sauran yan gidan kowa da kowa amma banda Baby wacce ko suturar kwarai bata dasu.

Ammie gaskiya alaji na sonki tunda nake haɗa shi da yan mata ban taɓa samun Wacce ta dawo da abun arziki kamar ki ba hadda tsaraban mota yar nan..!,kedai bari uwar masu gida wai aure na yake so,me kika ce mai..?,cewa nayi ban shirya aure ba..!,amma baki da wayau ammie shekara da shekaru kina cikin bariki kina wahala Allah ya kawo lokacin da zaki huta amma kina shirme kawia ki amince idan kunyi aure da kwana biyu kin wawuri dukiya ki kashe banza kawai., Tafasa kawai suka yi,Uwar masu gida shi yasa nake mugun sunyi uwanta baya goya marayu,yanzu ya zanyi da Baby kin San ba zan iya zaman aure da ita ba ko..?,itama ki sheke shegiya ta mutu har lahira babu mai tuhumar ki cikin dare ki damka masu Baushe gawanta a salwantar!!!



~KU CI GABA DA KASAN CEWA TARE DA LEEMA~

_Halimatus Sadiya Muhammad_
*LEEMA*
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_


🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA 'YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~sensational Heart touching story~

*BY*
*LEEMA*

_DEDICATED TO KANO STATE_

*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote"ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN'S👍🏻*





*LITTAFAN MARUBUCIYA*

WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA 'YA CE LOADING..



~🅿5-6~




Wayan alaji habu ya tadda ammie daga dogon baccin da take yi;Hy sugar boy ya gajiyar jiya..?,tabi jiki honey pot da alama baki tashi bacci ba ko..?,gyara kwanciya tayi tare da rungume trow pillow da kyau ta daga idanunta tana kallon agogo dake manne a bango har 12:30pm tayi,uhmmn yanzu ai ta tayar dani hankalin ka ya kwanta;murmushi ya saki kamar tana wurin ki shirya zan turo driver ya ɗauko ki...an gama ranka ya dad'e,yace i love U "ta amsa love U too muah💋.

Bedcover ta yaye tana faɗin wash baccin Nan bai isheni ba ta mike tsaye daga ita sai net half gown sleeping dress Wanda babu komi ciki kana iya ganin halittar jikin ta kitson data sha na attachment Marron ne Ya zuba har bayanta ta tatare shi gefe ɗaya Baby...!,Baby..!!,Ba....by!!!

Yes ma'am ta rugoa guje Dama tana zaune bakin dakin nasu kamar yadda ta saba,ina kwana ammie;lafiya haɗa mun ruwan wanka yanzu,a hanzarce ta dauko babban flask din su na ruwan zafi ta juye a bucket ta nufi bathroom din gidan tare da kunna pampo ta tara bucket din gefe guda kuma ta zuwa hypo da hapic ta wanke floor d'in sosai dai dai ruwan yayi yadda ammie ke so ta koma daki a hanzarce ta dauko kayan wankan ammie ta shiga mata,ammie sanye da towel yellow iya guiwa tace ki fitar mun da kaya marasa nauyi yanzu;tank top fari da skin tight black ta fitar mata sai fashion earring da wrist watch duka ta aje saman bag din cuz tasan ammie na kusan 30mnt a toilet wurin wanka,rigar bacci data cire ta saka cikin backet na tara kayan wanki ta fara gyara matrass d'in tsaf sanan ta share babban dakin dake malale da rug carpet blue ta goge electronics din sai turaruka na ruwa dana wuta data kunna.

Koda ammie ta fito komi nata is ready samar matras ta fara tsane jikin ta sosai sanan ta shafe jikinta da clear difference body lotion lungu da sako na jikinta sai daya sha turaruka kala kala aka shiga heavy make up kamar mai zuwa party ta ƙara kyara kitson ta na attachment duk da tana da suma amma kanta baya rabuwa da kitson kari,tayi fixing lashes sanan ta saka kayan tare da kara feshe jikinta da turaruka kai bako dankwali ta dauki side bag karami ta zuba credit cards nata sai kayan make up,Kiran alaji habu ya shigo wayarta a karo na uku kenan,yadai alaji... ?,driver yakai 30mnt waje yana jiran ki,na gama yanzu zan fito ta katse kiran dakin uwar masu gida ta shiga suka gaisa ta shaida mata zata fita tayi mata a dawo lafia baby ta hanga duke cikin rana tana gyangyadi'ke tashi ki shiga daki ki kwanta idan kin ji yunwa akwai sauran kaza dana ci jiya ki dauka,Nagode ammie bata ko saurareta b ta fice abunta.

Basu zame ko inaba sai wani hadaden gida a Shagari Quarters,da hanzari driver ya bude mata gidan baya ta fito yana directing bata har palour'n gidan,alaji habu zaune saman 3seater daga shi sai three quater Babu ko riga sai uban tumbi yana murmushi irin nasu na gogaggun yan bariki welcome my honey pot..!,a yangance ta ke taku har inda yake ta haye saman cinyar shi tare da bashi deap kiss a baki na kusan 2mnt tana shan tongue nashi kafin nan ta zare harshen ta kanta kwance saman chest nashi alaji na nayi kewar ka da yawa fa,rungumo ta ya ƙara yi da kyau me too honey pot nan take ta rikita Mai lissafi suka shiga aikata shashancin su har zuwa wani lokaci suka yi wanka tare,kwance suke saman family size bed ya shafo fuskarta ammie..!

Dama da ya kyara ainihin sunanta magana mai muhimmanci zai mata;jiya da taimakon Allah na samu bacci saboda so da kaunar ki sun adabi zuciyata har uwar gida bata gane kai ne ba saboda halin kewar ki da nake ciki,na yanke shawarar mallaka Maki wanan gida nawa a matsayin nayi har abada takadu na palour zan kara lauyana ki saka hannu a gaban shi ayi komi;bata san lokacin data ƙara kankame shi tana kissing nashi ta ko ina ba GODIA nike alaji wanan makeken gida Ni ɗaya dama kuwa nazo maka da babban albishir cewa na amince zan aure ka!

Sake baki yayi kamar dolo yana kallo ta farin ciki fal ranshi sai hawaye,honey pot kin gama mun komi a duniya nayi alkawarin kome kike so zan maki a duniya daga Naira ɗaya har million Zan iya kashe maki;shiiiii ta daura ɗan yatsan ta a lips nashi,bana son komi naka alaji ka gama mun komi da ka amince zaka aure Ni bayan kasan irin rayuwar da nake ciki!

Ya kamata ki koma gaban iyayen ki a sanar dasu bayan kin kamala istibra'i a daura mana aure.

Kuka ta fashe dashi domin kwata kwata bata son tunowa da rayuwar ta na baya shekaru goma kenan rabonta da iyayenta..!,ki bar kuka komi yayi tsanani maganin shi Allah ina so muyi tsaftataciyar rayuwar aure ne kuma hakan bazai samu ba har sai kin daure kin sanar dani labarin ki!

Share hawaye tayi haka ne alaji ya zama dole na sanar dakai abinda na haka rami na binne shekaru goma da suka wuce wanda ban fatan tunawa dashi har karshen rayuwata amma kullum na wayi gari na haɗa idanu da baby komi sabo yake dawo mun kamar Film nake kallo....

Katse ta yayi wacece baby Kuma?


BABY itace kaddarar data raboni da iyayena!

BABY itace kaddarar data

2 / 35