Chapter 27 Reading NIMA 'YA CE Yar da Ta Boye By LEEMA HN Novels

NIMA 'YA CE Yar da Ta Boye By LEEMA

Author :  LEEMA Category :  KDP NOVELS

Chapter   27 / 35

78K to 81K   out of 103.7K words

BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote"ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN'S👍🏻*





*LITTAFAN MARUBUCIYA*

WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA 'YA CE LOADING..



ATTENTION

*_Kamar yadda na faɗa a farko wanan littafi"NIMA 'YACE"labari ne wanda ya faru a zahiri ba ƙirƙiraren labari bane, idan har wace ya faru da ita ta bada dama a rubuta kamar yadda ya faru,so banga dalilin da zai saka a canza mata ƙaddara rayuwar ta ba;abinda nake so masu karatu su fahimta shine darusan dake cikin labarin ba wai jin daɗin wanda abun ya faru dasu ba.Kasancewa an haifi baby ta wani hanya ba shine dalilin da zai hana Allah jarabtar ta ba domin dukan abinda ya faru da bawa rubutace ne tun daga lauhul mahafuz.akwai wanda yafi annabawan Allah ne a duniya?,amma dukan su an jarabce su ta tsiga dabam dabam,ita BABY wacece da Allah ba zai jarabce ta ba.?,So wa'yanda Allah ke jarabtar su tun daga haihuwar su,tashin su har su koma ga Allah cikin wahala,talauci,ciwo,rashi da jahilci Allah baya son su ne.?Ya kamata mutane su gane kowa da yadda rayuwa ke zuwa masa ba kuma lallai bane ka samu abunda kake so a duniya wanda yana ɗaya daga cikin hukuncin ubangiji.Allah ya bamu ikon yadda da ƙaddara a duk yadda ta zo mana amin_*






~🅿61-62~



Bata damu da Hadiza ba all she cared for shine well being na uncle Christ tana tafiya ne da sauri sosai domin tayi saving life nashi kada ya Sha poison kamar yadda ya sanar da ita cikin text nashi.


Ganin tafiyar na baby yaƙi ƙare wa ya saka Hadiza ta dakata tana ganin rashin dace War abinda take shirin yi,bai kamata tayi interfering in her personal life ba kawai ta juya abunta hanyar da zai sada ta da titi ta samu abun hawa zuwa hospital tasan yanzu mamanta ta iso da yan kanen ta.


Bata tsaya knocking door d'in ba ta shige da gudunta sai me.?,ganin shi tayi kwance shame shame saman center carpet ga kwalaben giya nan a gefe da alama ya sha ya bugu (Empty bottle hudu ke wurin sai hala bottel ɗaya wanda duka Plan ne,4bottle ɗin nan bai sha ba already Empty ne ya aje,half d'in Nan kawai ya sha).

Kanshi ta faɗa with tears rolling on her chick,"what have u done to yourself sir.?

Bottle d'in ya sake dauko wa zai kai baki tayi grapping nashi ta aje bayanta,enough of this nonsense I beg u.!

Cikin murya na mashaya yake magana,me ya kawo ki nan.?,ki tafi mana tunda kin daina sona ki tafi can kici gaba da rayuwar ki,mutuwa tafi mun sauki a yanzu.

Zuciyarta na zugi kamar garwashin wuta,ina sonta Allah ba zan iya rayuwa ba tare da kai ba my uncle let die together ta dauki bottel din giyar ta rumtse ido tare da kafa wa a baki.!

Gani yayi tana sha da gaske ya amshe bottle d'in tare da tsura mata idanu yana nazarin ta...., rungumo ta yayi jikin shi yana shafa bayanta cikin tsigar rarashi har ya samu yayi calming nata.


Am sorry.?,dagowa tayi suka hado ido,for what?

For everything ,kada ki sake min haka U know I need u more than anything in my life.

Kayi hakuri ba zan sake ba dama saboda abunda ya faru ranar ne akwai ciwo sosai shine nake tsoro kada a sake yi.

Shiiiii,ya d'aura yatsan shi saman lips nata,ai duk cikin soyayya ne,kuma ba zai sake ciwo ba kin ji!

Ta gyada kai lokaci ɗaya ya haɗe bakin shi da nata dama hanun shi na saman jikinta yana shafawa kafin wani lokaci sun fita hayacin su har ya raba ta da kayan jikin ta yana kokarin cire nashi...

Hannu ta saka tana kare gabanta,yace is not gonna hurt u dis time,I promise to be gentle.

Wani sabon salon romance ya canja wanda ya saka ta bada kai buri ya yau...,ya murje ta son ranshi har na wani lokaci sanan ya saurara mata.

Ba laifi taji daɗin sex d'in fiye da ranar farko kuma babu wani zafi,yaso suyi wanka tare ta rinƙa nok'ewa ya kyale ta kawai ya tafi yayi nashi wankan itama ta shiga tayi.

Tace uncle mun samu break na 2weeks haɗuwa mu zai wuya yanzu.

Ɗan jimmm yayi,ki bari zan samo mana mafita .,tace zata wuce gida kada a neme ta.

Yaso ta tsaya a kawo abinci da yayi order Amma ta nuna bata jin yunwa,rakota yayi ta hau achaba zuwa gida.


Jikin umma Alhamdulillah ta warware sosai kamar ma bata yi ciwo ba likita ya shirya salamar ta domin su yi shirye shirye fitar da ita India Kafin ciwon ya ƙara tashi.

Dama nafisa tazo duka da yara koda aka ba umma salama sai Hadiza ta nuna tana son bin su ko 1week ne tayi.

Ammie ta amince ,gidan ta suka fara zuwa duka inda suka samu baby tana bacci da uniform Jin hayaniyar su ya tada ita.

Ruwa ta watsa a toilet ta fito suka gaisa tayiwa umma ya jiki.?, ta amsa da taji sauki sosai cikin wasa tace mata bayan baki zo duba Ni yau ba.

Yatsina fuska tayi,bana jin daɗin jiki ne koda na dawo nasha magana na kwanta.

Ammie ta rude,ko za'a koma hospital ne likita ya sake duba ki?

A'a da sauki sosai kuma nasha magana...,zama tayi aka ci gaba da hira da ita kada su ɗago ta.

Bayan anyi sallah sun ci abinci Hadiza ta shiga haɗa kayanta tana faɗa ma baby zata hutu gida ko zata bita.?.., Allah ya kai lafiya kawai tace .


Sharon d'in Alaji habu suka shiga ammie na masu Allah kiyaye suka kama hanya sai gidan ya mata fadi domin alaji habu yayi tafiya,basu shan inuwa ɗaya da Baby.

LOKACIN islamiyya nayi Baby ta shirya hadda yiwa ammie sallama,tana Isa direct office d'in shugaban makarantar ta nufi bayan ta gaishe shi cikin ladabi ta shirya karya wai za suyi tafiya ne har tsawon wani lokaci shine suka zo neman permission.

Ya nuna babu matsala Allah dawo dasu lafiya,wani paper ya cika ya bata ta kai wa mallakin su aka sallame ta.

Dama da wayarta ta fito kiran uncle Christ tayi yace yana gida ta nufi wurin shi domin yanzu ta zama addicted to him Bata Jin daɗi idan bata ganshi ba saboda yadda yake latsa ta abun na mugun mata daɗi.

Yaji daɗin ganin ta saboda shima yana jin daɗin sex da ita ko ba komai shi yayi disvargin nata ga wani mugun daɗi da natsuwa da yake samu idan yana sex da ita.

Bai tsaya bata lokaci ba ya fara wasanni da ita yana fada mata duk abinda yayi mata itama tayi mashi ,ranar ya koya mata abubuwa da dama yadda zata sarrafa namiji domin itace tayi riding nasu...

Sai daf da magrib ya kyale ta ,ta tafi gida.

Tun daga ranar da safe zata tashi tayi dukan ayukan da suke yi da Hadiza har girki,bayan ta gama tayi wanka ta kwanta 4pm nayi ta salami ammie zata islamiyya data fito ta nufi gidan uncle Christ.

Dama abinda yake nema kenan yayita gurzan ta don ranshi wani lokaci har second round ake komawa.

Ida sun gama ta bar gidan yayita zaginta yana mata dariyar mugunta,dare nayi zai gayato wace yake so cikin yan matan shi ta zo su kwana tare.


Cikin sati ɗaya nan da Baby ta samu opportunity ta zama wata irin harija idan ba sex tayi ba hankalinta bai taɓa kwantawa.

Domin akwai ranar da wata hajia mai kawo ma ammie kayan mata na gyaran jiki ta zo suna hira a palour ammie na saya domin alaji habu ya kusa dawo wa,ana mata bayani tana zab'a Baby na labe tana jin su har aka gama ciniki ammie ta biya matar ta wuce.

Zuwa yamma ammie ta leko d'akin baby tace ta shirya su tafi dubiya Hospital,tace ITA gida zata zauna ta wuce kawai.

Shirya wa tayi ta fita, Baby najin alamar rufe gate ta shige d'akin ammie dama tasan wurin da take aje kuɗi da kayan da ta saya, kuɗi ta diba sanan ta raba maganin ko wane gida biyu ta koma kitchen Wanda ake sha da Madara ta haɗa ta sha,na sha da zuma ta kwaba tasha,na inserting Shima ta tura a gabanta hadda hasabibin humra shima ta diba ta boye.

Da ammie ta dawo bata kawo komi a zuciyar ta ba ta ci gaba da hidimomin ta.

Baby ta mastu gari ya waye ta nufi wurin uncle Christ domin ranar Hadiza zata dawo.

Ai kuwa zuwa 9am na safe ta shirya tare da shirya karya wai zata shiga gidan wata yar ajin su bata da lafiya,ammie ta bata 1k ta saya mata lemo tayi godiya.

Tana fita sai da tai tafiya mai ɗan nisa ta samu napep ta hau na ta ciro Humran ta,ta shafa a jikinta mai napep dai na aikin shi bai san tana yi ba.

Suna isa ta bashi kuɗin shi ta shiga dai dai lokacin ya dawo rakiyar budurwa shi da suka kwana tare,ganin baby ranshi ya ɓaci domin ba haka yaso ba ta zame mashi alakakai kullum cikin sex shi ya fara gajiya da ita fa.

Sai dai me yana jin kamshin turaren nan ya rikice kamar wanda ya haukace tun a kofar apartment d'in ya fara romancing nata har suka shiga ciki inda ya fara shafa jikinta,yana tsosan boobs nata ,yana saka yatsa a ƙasan ta hankalin shi ya ƙara tashi ganin yadda take tsiyaya bai bata lokaci ba ya shigeta sambatu babu irin wanda bai yi ba a ranar ita kuwa ta murzu domin bai saurara mata ba tun 9am ake abu ɗaya sai ya huta yaci gaba har 12pm Baby ta galabaita tun tana jin daɗi har ta fara gajiya da wahala ta saka mai kuka dole ya hakura ba don ya so ba.

Koda ta dawo gida Hadiza bata iso ba ammie na kitchen ta mata sannu da aiki ta shige d'aki tayi wanka(abu ɗaya da baby duk tayi having sex ta samu satisfaction sai tayi bacci).


Rayuwa yaci gaba da tafiya baby duk wani hanya da zata bi ta gana da uncle Christ tana bi cikin ikon Allah babu wanda ya gano ta har lokacin exams din su yazo...,shi da kanshi ya bata shawara ta mayar da hankali wurin karatu domin ta samu sakamako mai kyau suyi aure.

Jin haka dole ta rage zuwa wurin shi tana samu lokacin karatu.

Sun fara zana jarabawar waec ɗin cikin Sa'a wanda suna karatu sosai da mayar da hankali,ammie ta masu alkawarin wayoyin Android idan sun Kamala jarabawar sanan zata haɗa masu walima.



Bayan watanni biyu suka kamala jarabawar suna hutun domin cikin na ukun ne zasu fara Neco lokacin sauran sati Uku UNCLE Christ ya koma garin su dama ya kamala service akwai abinda ya tsayar dashi,sai kauce wa baby yake saboda ta fita a ranshi jikinta yake so kuma ya samu to the bastard level, he's tired of her.

Suna cikin hutun ne aka baby tayi waya da aunty sadeeyah Amma ba ita ta daga ba aka sanar da ita suna hospital jiya da daren ta haihu baby boy ta samu.

Cike da farin ciki baby tace a gaishe ta,ta sanar da ammie itama tayi farin ciki da haka amma tasan da wuya alaji habu ya bari ta tafi saboda cikinta watanni shida yana batun shiga na bakwai sai fama take da nauyin ciki yayi girma sosai bata ko iya tsayuwa kan kafafunta,sai yawan jiri da kumburi take fama dashi a yanzu.

Last time da taje wurin awo likita ya tabbatar mata da ta jininta ya hau sosai saboda ywan damuwa da ta sama kanta shine ya kawo mata kumburin nan,idan har bata rage damuwa ba zata iya rasa babynta ko a rasa ta wurin haihu,yanzu haka an hanata cin farin Maggi da gishiri a abinci.

Faɗa sosai Alaji habu ya mata akan halin da ta saka kanta wanda yasan Saboda Baby ne take saka ma kanta damuwa.


Yanke shawara akayi baby da hadiza su bi flight zuwa yola wurin bukin haihu saboda suna hutu.

Farin ciki wurin baby ba'a magana babban matsalar ta bata son yin nisa da uncle Christ gashi ya kusa tafiya,amma idan ta tuna zai dawo gareta suyi aure bayan ya gana da iyayen shi ya musulunta sai taji daɗi.


Shirye shiryen tafiya suka Domin sha tara na arziki ammie tayi wa aunty sadeeyah na haihuwa,umma ma ta haɗa nata,shi dai alaji habu kuɗin jirgi ya bayar.

Ana saura kwana ɗaya buki suna ta sanar da UNCLE Christ Wanda Shima give zai wuce amma bai sanar da ita ba,ya nuna mata zai jira ta dawo suyi ban kwana kafin ya sake dawo wa.

Daɗi taji sosai suka yi sallama.washe gari da safe suka bi jirgi zuwa yola.

Already General Sadiq ya iso shi da kanshi ya tafi airport dauko su,baby sai zumudi taga baby, Shima yayi farin cikin ganinta cikin natsuwa da kwanciyar hankali ga kyau na musamman da ta ƙara sai shek'i take yi.


Suna isa gidan tun a bakin gate ta tabbatar ba ƙaramin kuɗi iyayen General Sadiq suke dashi ba,aka fara kai su part d'in hajja suka gaisa aka cika masu gaba da kayan ciye ciye...,ita dai hankalin ta na wurin aunty sadeeyah yace lalai su sun gama ci zai wuce dasu can gidan.


Koda suka buɗe abincin kwata kwata bai kwanta wa baby ba aka kaiwa taji zuciyarta na tashi kamar za tayi amai,ai kuwa Hadiza kawai taci suka nufi gidan aunty sadeeyah wace ta tarbe su da murna.

Baby taga faruk ya zama saurayi abun shi,ga baby boy da aka haifa mai kyau dashi aunty sadeeyah ke faɗa mata ai tunda General ya iso ya mashi huduba da sunan yaya Mallam.

Hadiza taji daɗin haka sosai ita kam Baby baƙin ciki taji.

Nan suka fida sakon su ammie aka ba mai jego tana ta godia ta Daga waya ta kira ammie tayi mata godia.
Suka ci gaba tmda hira har yamma aka kawo masu abinci nan ma baby ta kasa ci aka matsa ai kuwa tana kai baki sai amai wanda ta rinƙa yi ba kakautawa.

Hankalin aunty sadeeyah ya tashi kafin wani lokaci zazzaɓi mai zafi ya rufe baby sai makarkata take bata gane kowa dake kanta.

General Aunty sadeeyah ta Kira a waya,yace Hadiza ta kamata gashi nan iso wa gidan su kai ta Hospital.

A galabaice aka fito da ita suka iso hospital Wanda aka amshi ta emergency Bata san halin da take ciki ba , doctor ya saka aka dibi jininta domin ayi mata wasu test a gano meke damun ta.

Hadiza sai kuka take yi ganin baby ta fita hayacin ta sai nishi sama sama.., General dake gefe sai addu'a yake Allah yasa ba wani babban ciwo bane.

Bayan kamar minti talatin nurse ta shigo da wani envelope daga lab Wanda ke dauke da sakamakon gwajin da kayi wa Baby!


_Halimatus Sadiya Muhammad_

*L££MA*
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_


🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA 'YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~sensational Heart touching story~

*BY*
*LEEMA*

_DEDICATED TO KANO STATE_

*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote"ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN'S👍🏻*





*LITTAFAN MARUBUCIYA*

WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA 'YA CE LOADING..



*_YOU'LL NEVER REALIZE THE VALUE OF WHAT YOU HAVE,UNTIL WHAT YOU HAVE IS NO LONGER YOUR'S_*





~🅿63-64~



Bayan kamar minti talatin nurse ta shiga office na doctor da wani envelope daga lab Wanda ke ɗauke da sakamakon gwajin da akayi wa Baby.

Buɗe wa yayi yana duba wa tare da bata umurni ta kira mai wanda ya kawo patient d'in.

Knocking yayi aka bashi dama ya shigo ya zauna. Ɗago kai doctor yayi ɗauke da murmushi yana kokarin miƙa wa General Sadiq hannu,"congratulations sir, she's one month pregnant.!

Waigawa bayan shi yayi ko akwai wani a office d'in Kuma dashi doctor KE magana domin ya tabbatar wanan ba result ɗin Baby bane. Sai dai babu kowa su biyu ne a office d'in.

Are u sure is her result?

Murmushi yayi na irin kaji wanan zai koya mun aiki na,Yes sir.

No plz check it again.

I have done that sir,ok lemme have it.!

Miƙa mai result ɗin doctor yayi yana kallon ikon Allah.

Tsurawa paper ido yayi domin ba komi yake gane wa ba,daga farko dai yaga suna kamar yadda take amfani dashi yanzu"A'isha Mustapha,age 17yrs,sex female,ya rinƙa Rolling idanun shi daga sama har ƙasa bai wani gane komi ya miƙa ma doctor.

Cikin zuciyar shi yana maimaita innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,hasbunallahu wa ni'imal wakil, Allahu ajirnee fi musibati,bismillahi tawakaltu ala'llah.

Baby is pregnant,How,when,why and where?

Hi Mr general,are u alright.?

Nodding kanshi kawai yayi.

Ok Dama ba wani abu ya kawo mata high fever ba sai early sign of pregnancy Wanda idan ya kai wani lokaci zai tsaya. Saboda tsayar da amai idan ana so duk abinci da taci ya tsaya idan ta tashi tun da safe kafin tayi brush ta fara cin biscuit degestive or any dry biscuit Mara madara bayan minti biyar sai tayi brush ta ci ko menene zai tsaya and na sa nurse ta mata allurai sai drip dake hanun idan ya ƙare zata samu ƙarfin jiki sai ku wuce gida.

Another thing kaga yarinya ce ƙarama sai ana kula da ita a tabbata ta samu adequate sleep and rest,tana cin abinci akai akai ko ba yawa,banda yawan tunani da damuwa ,idan cikin ya kai 4month ta fara zuwa anti-natal visit.

Hankalin shi kwata kwata baya wurin DOCTOR domin wani haushi shi ya ke ji yadda ya zake yana bayani yadda wani cewa ta zo awon ciki .!,a gidan uban shi zata awon cikin da ba'a san yadda ya shiga ba.

Tashi kawai yayi ya fita zuwa d'akin da ake aje Baby...,hadiza na zaune saman plastic chair a gaban gadon ta saka tagumi ya shigo.

Mike wa tayi zumbur ta bashi wurin zama,shi bai zauna ba kuma bai ce da ita ta zauna ba sai kallon baby take daga sama har ƙasa wace ke bacci hankalinta kwance sai ɗan rama da tayi fuskarta tayi fayau.

Ya jima sosai a wurin tsaye har aka

27 / 35