Author : LEEMA Category : KDP NOVELS
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA 'YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
~sensational Heart touching story~
*WRITTEN BY*
*LEEMA*
_DEDICATED TO KANO STATE_
*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote"ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN'S👍🏻*
~Assallamu alaikum masoya LEEMA,masoya littafin LEEMA na sake dawo maku da wani sabon littafi Mai cike da tsantsan tausayi,wahala,q'uncin rayuwa,yaudara,soyayya,nadama,son zuciya da sauran su,duba da rayuwa ta yau da kullum yasa na zakulo wannan labari wldomin ya zama darasi ga al'umma NIMA'YA CE yasha banban da sauran littafan dana rubuta a baya da fatan zaku karbe shi kuma ku fahimce ni ,,naso fara littafin INDO A SOKOTO,Amma Allah bai nufa ba saboda wasu dalilai,Asha karatu lafiya~
LITTAFAN MARUBUCIYA
WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA 'YA CE LOADING..
~🅿1-2~
Kyakkyawar yarinya ce wace ba zata wuce shekaru tara ba ke tafe cikin uniform d'in kwalli primary school dake cikin garin Kano,daga ganin yanayin tafiyar ta mai karatu zai san ta kwaso yunwa banda rana da ake kwala wa hanunta rike da jakar buhu wanda ke dauke da littafai biyu kacal sai pencil, ƙafan ta kuma silifas ne wanda ya cinye alamar ya sha wahala matuƙa a ƙafar wace ke sanye dashi,tafiya mai tsayi ya kai ta aunguwar tukuntawa ,da sallama ta shiga gidan nasu wanda aka fi sani da "GIDAN KAZO NAZO" ,amma babu wanda ya damu da amsa sallamar nata wanda idan da sabo ta saba,daga masu shan sigari,yan caca,Yan daudu sai d'an agunda mai gurmi yana nashi aikin a gefe wasu daga cikin mazauna gidan na cashewa yayin da abokan dadiron su na masu ruwan kuɗi, taja wani dogon tsaki wanda ya zame mata jiki a duk lokacin data dawo daga makaranta abinda take fara cin karo dashi kenan a cikin gidan nasu,haka ta rinka ratsa mutane har ta kai d'aki mai number goma sha huɗu wanda shine nasu,da sallama ta d'aga labulan d'akin amma sai me!
Wata farar mace mai matsakaiciyar jiki,kyakyawa zaune daram saman cinyar wani jibgegen mutum irin manyan alhazan nan ne"tsawa ta daka mata,don uban ki bana hana ki shigo wa d'akin nan idan ina tare da baƙi ba..?,don tsabar iskanci hadda wani sallama kamar abun kirki!
Alhajin ya shafo fuskar ta,habba babbar yarinya menene na b'ata ranki akan wanan,ita kuma yarinyar daga kika samo ta..?,cike da barikan ci take magana tare da ƙara lafe wa a jikin Alhaji Habu'uhmm alhaji na kada ka damu da ita nan makwabta take kayan wanki aka aiko ta ɗauka kada ka damu,washe baki yayi ahhh na fahimta.
Baby dake rak'ube jikin kofar d'akin ta shiga sharar kwalla jin an kira ta da ar aiki mai zuwa kwasar wanki,nan ta duke saboda yunwa dake barazanar tsinke mata hanji,magajiya ta fito daga banɗaki hankalin ta na kan waya da take dannawa da alama sak'o take karanta taci karo da ƙafar mutum,cike da masifa ta d'aga ido karaf cikin na baby'matsiya ciya haihuwar asara mai baƙin hali yau kuma mugunta naki a kaina ya sauka..?,banza baby tayi da ita,dama nasan ba zaki amsa ba ai miskilan banza kawai,dama ke nake jira yau baki kyara mun d'aki ba kika fita yana can yana jiran ki.
A wahalce ta d'aga dara darar idanun ta uwar masu gida(suna da kowa ke kiran magajiya dashi kenan a gidan)yanzu na dawo daga schol ko abinci ban ci ba bare nayi sallah kuma koda na fita kina tare da baƙo,wanan keta shafa haihuwar asara har wani sallah za kiyi idan banda kinibibi wa zai amshi sallar a gidan karuwai..!, Nayi gaba idan kinga dama kya biyo baya,jiki a sanyaya baby ta Mike said d'aki Mai number ɗaya wanda shine mallakin magajiya kuma shi ɗaya ne ciki da palour a cikin gidan malale da ties a hanzarce ta kya kamar yadda ta sama ta kunna turaren wuta tare da jawo d'akin,gefe ta koma ta dungule tana tunanin rayuwar ta,ita dai taso wa tayi taga kanta a gidan kullum da safe sai ta gyara dakin uwar masu gida,uban masu gida(shugaban y'an daudu),sai dakin da take kwana (watau d'akin ammie),kullum safe sai ta wanke toilet din gida wanda shine kwara guda ɗaya tal,snan ta kai ma uwar masu gida ruwan wanka,uban masu gida da ammie,duk wanda ya tashi ita yake aike sayan sigari,goro,cingam,da sauran kayan ciye ciye kullum safe mutanen gidan wanda kowa zaman kanshi yake zai ci gaba da harkokin shi babu ruwan wani da wani a hankali zuwa rana ko yamma gidan zai shiru kowa ya kama hanya zuwa neman abinda zai tallafi kanshi kuma ya biya uwar masu gida kudin haya.
Akwai ranar da ta samu ammie lokacin tana cikin farin ciki ta roke ta alfarma tana so a saka ta a Makarantar boko,ranar tasha ɗan banzan duka sai da wasu suka tausaya mata a gidan,daga baya kome ta gani da safe ta gefa mata Naira dubu wai taje ta shiga makarantar amma ta sani wallahi ko Naira ta ba zata sake bayarwa ba idan ta gaji da wahala ta bar zuwa,cike da zumudi ta fito amma bata san ta inda zata fara ba ta hadu da wasu yara da alamar makaranta zasu,tana ta binsu a baya har ɗan agunda primary school da tambaya aka nuna mata ofishin shugaban makaranta,ta sanar da ita abinda ya kawo ta dariya sosai shugaban makaranta tayi tana mamaki yarinya wacce ba zata wuce shekaru takwas ba wai tazo shiga makaranta ce maka tayi ta dawo tare da iyayenta,ai nan ta saka kuka tana faɗin bata san iyayenta ba taso wa tayi taga kanta a gidan kazo nazo dake hotoro,kome head mistress ta gani tace menene sunan ki..?,Baby..!,Baby ai ba suna bane,tace nima haka na taso naji ana kira na'ok sunan baban ki fa..?,nima ban sani ba sai in za'a saka baby ammie sunan wacce nake wurinta,ok yayi kyau yanzu zaki bada kudin PTA Naira dari biyar,sai ɗinkin kayan makaranta da takadu za'a saka ki aji ɗaya,ta ciro Naira duba ɗaya da ammie ta bata tare da miƙa ma head mistress rubuta sunanta akayi cikin wani register tare da cika wani da form,waya ta d'aga ta Kira wani mallami ba'a ɗauki lokaci ba ya shigo, cikin harshen turanci tace mall.sani ga sabuwar d'aliba ajin ka nake so a saka ta primary 1c,ga Form nan na cika komi sai a rubuta sunanta a cikin register,ta kalli baby ki tafi gida sai ki fara zuwa gobe idan ya nuna maki ajin yanzu,GODIA sosai baby tayi cikin harshen turanci head mistress ta umurci Mallam Sani da yabi baby a baya ya ga gidan da zata kuma ya samu mata information akanta kafin goben.
Baby bayan taga ajinta ta kamo hanyar gida cike da murna Mallam Sani na biye da ita har ta shiga,ya samu wurin mai shago ya tambaya nan ko aka faɗa masu komi a kanta tausayi sosai ta bashi tun a nan ya buga ma hajia Balki waya itama ta tausaya mata kuma ta kudiri niyar taimaka mata sosai.
Da safe bayan ta gama aikin da take yi a gidan ta kama hanyar makaranta uniform da takadu hajia Balki ta bata tare da mata alkawarin taimaka mata iya karfin ta,cikin nasara ta fara karatun tana gane wa sosai babban kalubalen data fara fuskanta shine yadda ɗalibai suka mayar da ita abun tsokana a cikin makarantar suna kyamar ta bata da halin zama inda suke sai an tashi a bar mata wurin,idan cikin aji ne bamai zama tare da ita,wata rana da abun ya dame ta take tambayar wata zainab ne tayi masu suka tsane ta a Makarantar sai cewa tayi ai an faɗa masu bata da Baba,Kuma mamanta karuwa ce,tana zama a gidan karuwai don haka itama karuwa ce idan suna magana da ita zasu zama karuwai,maimakon ranta ya ɓaci suka ga tsantsar farin ciki dauke a fuskarta tana faɗin da gaske ammie itace mamata..?,bata tsaya an tashi ba ta isa gida dai dai ammie tayi wani new catch young alaji ta Fado d'akin a guje ta rungume ammie tana hakki,da gaske ammie kece mama ta..?,cike da mamaki saurayin ammie ke kallon ammie da baby,ITA kuma ammie tsantsar tsoro ne a fuskarta,tsaki yaja ya fita daga d'akin,wawan mari ammie ta wanke baby dashi tare da haɗa kanta da bango tana bugawa da ƙarfi,tayi wurgi da ita wace tana kwallo da ita shegeya haihuwar asara yau sai kin bar gidan nan wallahi don na taimaka ina zama dake zaki yanke mun hanyar arziki a bariki!!!
Yan matan gidan,da yan daudu sai gulmar ammie suke suna dariya ƙasa ƙasa domin haushi take basu,Magaji da taga ammie na ƙoƙarin yin kisa ta janye ta zuwa dakin ta,haba ammie kin san fa kina da mahassada sosai a gidan nan menene na tara wa kanki jama'a akan wanan shegeyar yarinyar,kawai ki manta da ita shawara ɗaya zan baki daga yau ki hana ta zuwa makarantar shike nan an huta.
Tun daga ranar ammie ta hana baby zuwa makaranta kullum itace shara,wankin under Wears na ammie,gashi bata bata abinci isashe kamar lokacin farko,shiru shiru hajia Balki taga an share sati biyu baby bata zuwa makaranta ta tura Mallam Sani gidan ya gano ko lafia,nan magajiya da ammie suka ci mai mutunci,barazana ya masu akan zai kai karar su wurin hukumar kula da hakkin dan Adam shine fa suka tsorata ammie tace gobe zata ci gaba da zuwa,shine baby ta samu damar komawa schl yara kuma basu fasa zagi da hantarar ta ba saboda haka nema ta kama kanta kullum a ƙasa take zama sai mallami sun shigo ta hau benci har ta samu nasarar cin Jarabawar shiga primary 2,da yake tana da kokari sosai ta iya rubutu da karatu gwrgwado hajia Balki tace a maida ta primary 3 saboda shekarunta tara kenan,komi ya taso na makaranta hajia Balki ke mata har lokacin da ta haɗu da hatsari mota Allah ya karbi abun shi,rankwashi da aka zabga mata ne ya dawo da ita hayacin ta don ubanki shiga ciki kici abinci ki gyara d'akin cewar ammie,jiki a hanzarta ta dauki sauran take away na tuwon semo da miyar egusi ta tutura sanan ta gabatar da azahar da la'asar ga magrib ya gabato,babban katifar ta fara gyarawa sanan ta kwashe tarkacen kayan ammie data cire ta share carpet din ta goge kayan kallo dai dai an kira sallah ta gabatar duk da bata san kome ake faɗa cikin sallar ba amma bata bari ya wuce ta tun lokacin da mallama mai IRK ta faɗa masu wanda baya sallah makomar shi wutar jahannama ta rike sallah a kullum addu'a take Allah ya kawo masu sauyin rayuwa ya shiryi ammie duk da ƙarancin shekarunta tasan sakon Allah ake aikatawa agidan,mallama na faɗa masu caca haramun ne,shan giya ko taba haramun ne,keb'an cewa da namiji haramun ne,shiru shiru ammie bata dawo ba ta dawo kofar dakin ta zauna tana kallon yadda ko wace macce ta ɗan ɗasa kwalliya tana kai kawo sannu a hankali har gidan yayi tsit alamar masu kwanan gida sun tafi,sai yan tsiraru suka rage muryan uwar masu gida ya dawo da ita daga karatun wasikar jaki da take yi,ke ga wata ammie zata yi magana dake,da sallama ta amsa,tsawa ta daka mata ba na hana ki mun sallama ba..?,shegiya nayi tafiya ban san ranar dawowa ba idan gari ya waye duk aikin da kika san kina yi kici gaba,sanan ki rinka amso abinci take away ɗaya a rana wurin iya Bose har in dawo, kayan wanki na rabe zai zo ya amsa,kafin tayi magana uwar masu gida ta amshe wayarta yayi hajjaju farar mace alkabar mata kada a mata ayo mana tsaraban Dubai,baby kowa ganin irin kwalliya da ammie tayi da zata fita tasan bana dawowa yau bane ashe har wata ƙasa ta tafi,Allah kare mata ammie.
Kullum da safe zata tashi tayi aikin data saba sanan ta wuce schl,sai ta dawo take amso aminci taci rabi saura taci kafin ta kwanta,a ko wani lokaci bata da tunani da ya wuce su wanene iyayen ta..?,sun mutu ne ko suna raye..?,menene dalilin zan ta gidan karuwai..?,wacece ammie kuma me suka haɗa..?,wurin wa zata samu amsar wanan tambayoyi ...?,tabbas wurin ammie amma ta ya zata tunkaro ta da wanan magana bata manta dukan da tasha a hannun ammie ba ranar data tsaya itace mahaifiyar ta!!!
~masu karatu ku kasance tare da LEEMA a sannu zata zakulo maku amsar wanan tambayoyi~
_Halimatus sadiya Muhammad_
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA 'YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
~sensational Heart touching story~
*BY*
*LEEMA*
_DEDICATED TO KANO STATE_
*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote"ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN'S👍🏻*
*LITTAFAN MARUBUCIYA*
WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA 'YA CE LOADING..
~🅿3-4~
*DUBAI UNITED ARAB*
Rose hotel tower Dubai ammie sanye da Tommy hilifiger push up bra navy blue kwance cikin jacuzzi,idanunta rufe cikin cavalli sunglasses ta tufke gashin kanta kamar irin Black American's d'in nan tayi zurfi cikin tunani,ji tayi an rungumota ta baya tare da bata light peack a neck nata,a sanyaye ta shafo fuskar alaji habu tana faɗin sugar boi nayi missing naka fa..!,miss U too my honey pot meeting din ne bamu samu kamalawa yau ba dole sai zuwa gobe za ayi concluding komi,murmushi ta sakar mashi wanda ke rikitar dashi tana kokarin fitowa daga jacuzzi d'in,kallonta yake sama da ƙasa cuz kayan sun bi jikinta komi nata a bayane,suman tsaye alaji yayi yana kallon ammie wace kullum kwanan duniya rikita mashi ƙwaƙwalwa take yi,iska ta hura mai a kunne tare da kashe ido ɗaya,shima ya cije lips nashi na ƙasa hanun ta daya ta sagala a wuyan shi, ɗaya kuma ta rike waist nashi tare da haɗe bakin su wuri ɗaya tana bashi hot french kissies.
Bayan komi ya lafa har sunyi wanka alaji na sanye da blue big and tall knee length drawstring waist band cargo shorts cotton,ammie sanye da red hoodie ,idanunta rufe cikin wayfarer black sunglasses,kafafunta Kuma sanye da Black aldo aleni heels ta rufe kanta da hat sai tashin kamshi take,murmushi mai kayatarwa alaji ya sakar mata ta sakala hanunta cikin nashi suna saukowa a hankali suka shiga taxi sai wokyo noodle bar suka yi lunch daga nan suka wuce ocean blue and pool bar basu jima ba suka wuce Jumeirah beach tana makale da alaji kamar za'a kwace mata shi suna shan soyayya sai zuwa dare suka biya fish hunt seafood ya mata take away suka dawo masauki,wanka suka yi tare aka ci gaba da sheke aya(Allah ya shirya babu sallah babu sallati).
*NIGERIA,KANO STATE,KANO TUKUNTAWA AREA*
Baby CE zaune bakin kofar d'akin su abun duniya ya isheta yau satin ammie ɗaya kenan da tafi ya zasu fara zana promotion exams na zuwa primary four har yanzu bata biya Naira ɗari biyar na exams fee ba tana da tabbacin babu wanda zai yadda ta rubuta jarabawar shiga sabon aji ba tare da ta biya kuɗin nan ba, tunda hajia Balki ta rasu aka canja head master mugu wanda babu abinda ya saka a gaba sai shegen son kuɗi..!;jiki a sanyaye ta nufi rumfar iya Bose amso abinci saboda karfe biyu ta wuce,wani irin harara iya bose ta bita dashi shegen yaro I will not give u anything today ba kai ne nazo yi ma abinci a arewa no food for u today until dat prostitute pay me my money; da yake baby na fahimtar turanci kaɗan kaɗan amma bata iya mayar wa kuma ta gane inda maganar iya Bose ya dosa,ta duka har ƙasa Madam kiyi hakuri Allah idan ammie ta dawo nasan zata biya ki kuɗin ki,,,tsaki taja taci gaba da attending customer's nata,wani mutum dake zaune yana cin abinci ta bashi tausayi ya dauki sauran abincin da yake ci ya miƙa mata,tana ta godiya ta zube a wani leda data gani a ƙasa ta shek'a zuwa gida,da yamma ma nan taje ta zauna wanda yaji tausayin ta idan yaci ya rage ya miƙa mata ko idan an kai wurin wanke wanke ta kwashe daga haka har ta fara taya masu aikin wurin wanke wanke da miƙa abinci ana bata abinci kamar yadda ake basu.
Ranar da za'a fara exams office din head master ta nufa ko zai tausaya mata a bari ta rubuta exams din duk da ba yau bane karo na farko data fara zuwa rokon shi ya bari tayi jarabawar amma fafur yaƙi amince..!,tayi Sa'a shi ɗaya ne a office d'in,tayi sallama tare da gaisuwa, haɗe rai yayi yana faɗin menene kuma..?, Har ƙasa takai tana r rok'on daya ɗaga mata k'afa ta rubuta jarabawar idan ammie ta dawo zata kawo kuɗin, ya rik'o suman kanta yana lashe labe tare da faɗin mai zai hana ki biya mun buƙatar zan baki daman rubuta jarabawar kyauta,cikin zumudi tace Mallam ko menene buƙatar naka zan biya idan har zan samu rubuta jarabawar shiga aji hudu(abunka da yarinya ƙarama bata fahimci inda ya dosa ba),wandon shi ya tube yana kokarin fito da jijiyar shi(penis)"tace lahaulah menene haka mallam..?,yace kayan daɗi yarinya abu mai sauki zan saki domin nasan babu komi ta tatare da jikin ki,jijiyata zaki sha har sai na kawo!..,kuka ta fashe dashi tana faɗin mallama mai IRK tace haramun ne wasa da maza ko taɓa jikin maza..,tsaki yaja munafukar yarinya kada ki tara mun jama'a don Allah makira ina da labarin uwar ki k'aruwa ce tare kuke a gidan karuwai a hotoro menene baki sani ba idan har